Birnin gayu21

birnin. gayu

chapter21

– Sabeer bai ji dadin ka-laman mahaifinsa ba,,ya yiwa Deeda mummunar fassara; Ya rusuna murya a kasa-kasa, ya‘ ce. “Daddy kayi hakuri in abinda nayi ya Bata maka rai, yadda kake tunani ba haka bane, Tun ran da na zo Deeda ta matsa min da na .koma, tana son in sauwaqe mata aurena, don. tana ganin duniyar ‘ mu da rayuwarmu ba iri daya ba bace Daddy, inason Deeda, kafi kowa sanin‘ auren da aka-mata ba da son ta ba ne. Don haka na zauna don in tabbatar mata da son da nake mata, in, kuma nemi soyayyar ta da amincewar‘ta.
Daddy, mata nakeso wacce zamu yi rayuwar  soyayya cikin jin’dadi ‘da farinciki tare .da fahimtar juna, ba‘ wacce .za mu rayu cikin qunci da _‘jin haushin juna ba. . ‘  Daddy, ina nemawa ‘yayana uwa ‘ta gari, Daddy ka yarda_dani, Deeda za ta zamewa ‘yayana‘uwa ta gari,
Sannan zUwana Kauyen: nan nafahimci a‘bu da’yawa, na ga rayuwar da ban taBa tsammaniri akWai ta ba. Da mu da _su duk daya ne, sai dai bambancin rayuwa da muka samu. .
‘ Daddy, inhar’ ba za.mu‘ taimaka musu .da dukiyar mu ba, inaga, in min taimaka mu_su,,mun kyautata musu  da ilimi da baiwar da Allah Ya mana bai zama. laifiba.
. Da kafin in 20 nan in zauna dasu  ina da Kyamar’ kauye da _talaka, amma bayan zama da nayi’ a nan na fahimci yadda suke
rayuwa cikin wahala, .ba su’ san ma meye jin dadin rayuwa ‘ ba. ‘Amma duk ’da haka sun rungumi rayuwar- su a hakan, sun mai da ta abar jin dadin su. ‘
‘ Daddy, ‘ na ’20 Rauyen nan da ‘ niyyar‘ samun zuciyar Deeda, ne amma’ yanzu ina da abin yi da yawa, ‘ina da buri da yawa‘ akan su wanda nakeson’ cika, musu kafin inbar” kauyen
~ Daddy, maganganun “ka sun karya gwiwata, kullum kai ne” mutum na farko da nake son ZuWa ya taimaka min don cika  burin su, saboda ina‘ da tabba.cin Daddy na ba zai Ki‘ba, Daddy na mutum ne mai tausayi da fahimtar‘ ciwon _wasu. Daddy; ban zaci maganganun nan daga gare ka ba
. Ya kalli Farida, ya ce,”Sister kema kina tunanin  zamana da ‘nayi a’ ‘ nan ban, kyauta ba?
Tayi murmushi. ta ce; ; , ‘
“Sabcer; kayi ;abinda ban taBa zato ko tunani ba; ka ‘cika. burin mahaifiyar ka. A yau ganin abinda kayi ya tuna min da mahaifiyar ka, duk .da tana da kudi, da komai ‘amma kullum tana ‘cikin marasa” Karfl tana taimakon su K0 a hanya ta ga‘ mutum yana buKatar taimako tanataimaka masa zuciyar ta daya. Tabbas da za.’ ta’ ganka. a yanzu da tayi Alfahari da kai, ta sa maka Albarka”.ta
dafa shi “Ina tare da kai Sabeer, Allah taimaka. K0 kowa bai taimaka maka ba .ni zan taimaka’maka da abinda bai fi Karfina ba,‘ haka Ibrahim ma na ‘tare’ da kai”. :
Nan ya- mai da ‘kallonsa kan Ibrahim din, suka had’ido. Ya masa murmushi, ya ce;
“Har‘abada ina tare da‘kai Sabeer”. Nan- ya matsa ; ya kama hannun mahaifin nasa. yace.
“Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘
Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta ku ko da na rana daya ba. ‘Ya za’ai namanta da Daddyna da nake so yake so na fiye da komai? Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne. Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka kamar yaddaka saba”. .
Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ‘ ‘ ‘
Ya ce,”Sabeer, banqi’ zaman ka ko maka abinda kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka rame, kayi duhu,
“Daddy, kayi haquri, (please) kar ka ce in koma gida ba tare da na ga cikar burina ba.Daddy, Allah zan dawo (I promise) zan dawo gida inshaAllah,‘
Daddy, kullum kuna cikin raina,‘ ban tabamanta ku ko da na rana daya ba. ‘Ya za’ai namanta da Daddyna da nake so yake so na fiye da komai? Tun ‘ina karami har na taso ban ga ka taba son wani abu daya da ni ba, haka ban taba son wani abu a wurin ka- ba kakimin shi ba ko mene ne. Don haka yau ma Daddy na roke ka da ka barni in cimma burina da manufa ta,‘ka sa ‘ min Albarka kamar yaddaka saba”. .
Daddyn ya kalle shi kamar ‘zai yi , kuka, kaunar dan nasa da tausayin sa ya kama shi. ‘ ‘ ‘
Ya ce,”Sabeer, banqi’ zaman ka ko maka abinda kake so ba, saidai zuciyata na zafi, tana. kunar ganinka a cikin wannan halin. Dubi yadda ka rame, kayi duhu,
zaman .kauye ya’ canza‘ ka. Sabeer’ (you dont belong hare) ga. can dukkan ‘wani jin. dadi na tanadar maka ‘, da kai ‘da ’ Deedan naka, in ‘yaso’ ka taimaka‘ musu .da duk abinda kakeso daga can; ba  sai ka‘ zauna’a cikinsu ba”. ‘ “Na sani. Daddy, ‘zan’ iya taimaka musu daga inda nake,‘ sai ,dai bani da_- nutsuwar ‘da nakesamu da nake cikinsu‘ ina. taimaka :‘musu; .matsayina ~na dan uwansu; (normal) mutum kamar’ Su,ba zan same shi daga nesa ba. ~. Daddy, zama dasu na fahimc‘i .matsalar su da- yanayin ,rayuwar su, da irin» tunanin ‘su, ? Shi‘ Zai bani damar‘ “taimaka musu ,- yadda ya kamata, sannan ‘nima in taikawa kaina”; Lokacin’ da’ “zai’; yi- Wannan maganar ya’mai da kallon sa kan Deeda.  “Bayan‘tsananin ‘Shakuwa da sabo da nayi da .Deeda; zama’ a inda ‘ba’ ta nan zai
min wahala. (Please), Daddy, ka fahimce ni Ba -shi ‘da za-Bi Sai yin yadda Sabeer yakeso,yace.  “Sabcer, -. kamar » yadda ka fada’ gask‘iy’a ne’, kamar kullum ma zan maka abinda kakeso, sannan zan maka taimakon da zai cika burin ka .cikin-gaggawa. Saboda in‘ samu Sabeerr dina ya dawo kusa dani, ya daWo‘ gare ni. Ina fatan ‘bayan. ka gama ‘ abinda zai musu zai kadaWo? Don ‘  mahaifin ka na-bukatar ka”. ‘Ya girgiza kai, “Zan dawo Daddy, na san kana buKata ta, nima ina buKatar ka”. . Ya rungume Daddyn yana fadin “Na ~ yi (missing) dinka sosai Daddy”; ~ ~ Baban ya yi murmuShi, yace . _ ‘ “Nima‘ haka, – kwana biyu’ ban ji Sabeer dina kusa dani yana min rigima da shagWaBa ba (come back soon)”. To Daddy, zan dawo’
Nan ya juya ya fita, Farida da Ibrahim suka bi shi, Sabeer din yafita da su don yi musu rakiya, yayin da Inna da Deeda suka bi su da kallo. ‘ ‘
Suna fita Deeda ta fada jikin Inna tana kuka, ta ce. . .
“‘Inna na banu, na raba Sabeer da mahaifin sa. Gaskiya ne ya fadi, ya zama dole in yiwa Sabeer biyayya, a matsayin sa na mijina ni ya kamata inkOma gidansa ba shi ya kamata ya biyoni ba. Na zama mai son kai, namanta da babban nauyi na aure’ da ke kaina. In Sabeer bai yafe, min ba Allah ba zai barni ba”.
Inna tace,”Gaskiya ne Deeda, lokaci ya yi da za ki koma, Sabeer ya koma gidansu; mahaifin sa na buKatar sa. Ya isa haka nan, lokaci ya yi da za ki rungumi Kaddarar ki, ki amincewa Sabeer ku koma tare”.
Daddy sunyi tafiyar kasa Sosai kafin
‘su kai ga inda suka ajiye motar su, abinda ya bashi mamaki shi ne yadda ya ga jama’a . na girmama Sabeer a garin. Duk’inda suka gilma sai ya ji ana gaishe shi; ana masa godiya, ana masa. addu’ar ‘ gamawa da‘ duniya lafiya. Wasu ma har Allah Ya jikan mahaifa suke ce masa. Wasu‘ yakan ce musu ga mahaifinsa da Yayun sa suyi’ ta ‘ masa godiya, har suka isa motar. .
Bayan ya zauna ciki ya cewa Sabeer ya shigo suyimagana, bai musa masa ba ya shiga ya zauna gefen sa, ya ce. ‘
” “Ina jinka Daddy”.
Ya yi murmushi, ya-ce,”Sabeer, yau adalilinka na fuskanci abubuwa da dama, wanda shine na farko da na fara fuskantar su a rayuwa. Na farko dalillin ka nayi wannan doguwar tafiyar da kafa mai nisa, wanda ban taBa- irin sa ba saiyau. Lokacin da nayi bincike naji kana kauyen nan raina ya Baci, hankalina ya tashi, musamman da
na ji dalilin zuwan, naka, ka’ biyo matarka ne,? raina ya‘ mummunan Baci.‘ Na 20 kuma‘ ‘ na ganka a hali na wahala; zuciyata tayi kunCi’. Saboda‘ duk’ abinda na mallaka Sabeer naka ne, in ha zaka kasance cikin ‘ wahala bayan inada dumbin dukiya ban ga amfanin’su ba. . , “‘ ‘Sai dai yau lokaci ne na’ farko da na ga bambanci dukiya da mutunci,_ daraja tare da girmamawa, Na’ ga‘bambanci‘ kudi da (respect) da na zata in kana da kudi to duniya za su f1 daraja ka da mutunta ka. ‘ .’ Sai dai yau na fahimci ba haka bane,- a yau duk da gashiga na” Alfarma da nayi; shiga na manya-manyan masu’ kudi, ‘ , kowa ya ganni‘ ya ga mai arziki.. Amma mutanen kauyen nan suka kauda kai gare ni, ba su kula ni ba, saikai Sabeer, saboda girmamaka da mutunta ka da ‘suke, saboda kara da mutunci da kake‘ musu; Ba su kalle
basu gaishe ni saboda ina mai kudi ba, sai don da suka ji ina mahaifinka. Lokaci na, farko da na ga ‘an girmama ni ba don kudina ba, saidon ina mahaifinka. –
Gaskiyar ka Sabeer, wannan jin dadin daban yake. Na yarda da kai, ina Alfahari da kai. Na fahimci cewa ka yiwa Al’umma maganin matsalar da ta dame su ta hanyar da za su jima suna mora, suna maka addu’a, kana samun ladan su. Shi ne abinda ya dace ba a watsa musu kudi na kwana daya biyu su Kare shi kenan ba. Gara ai musu abinda zai amfane su har abada; har ya amfani sauran yaran su masu tasowa. ’
Don haka lokaci na farko kenan da zan yi abinda ban taBa yi ba, tunda ‘ina da hali, ina da dukiya da hanya, zan yi magana da (Comissioncr) na ilimi dana laflya, in takama har da(Minister) don mu samu izinin gina musu asibitu’ da makarantu, tare da ingantata ma’aikata da zamu dinga biyan su suna aiki. Mu gina musu gidajen da zasu
zauna, irin ginin da zai sa su_ zauna a kau’yen. . Ina ga in mun dauki wannan’ (step) din ,Zai zama misali ga sauran masu kudi da basu yi tunanin yin haka ba.
Ida; irin mu. wadanda kowani ~ me kudi‘ na qokarin,_na garinsu Kauyen‘ su’ : .. abinda za.’ su jima . sunamora, itama gwamnatin ,Za’ taf1 jin dadin’ taimakawa Kauyukan mu da » aka mance da su. ‘Haka – nan’matasa da sauran jama’a za‘ su_ samu aikin
yi a ma’aikatar da zamu bude .- Idan ni na ’gina asIbitin’da’ makaranta, wasu za su’ bude kamfanin sarrafa abubuwa daban-daban.Kaga ‘zaman banza zai , ragu, . Ina-ga dukkan Wani ,dan kasar nan ‘ ‘musamman mu masu kudi ya kamata mu sa hannu don kaWo gyara da rage Barna a kasar nan,’ mu kawo ,ci . gaba‘ a yankin mu; garuruwan mu da karkarar- mu ta  hanyar- ba ‘ .da gudun maWar muta—hanyar‘ da duk za mu. ‘ ‘ iya”.
~Ya> kalli ‘Sabeer, ‘yace “Ina‘fata ‘in, komai ya ‘daidaita ,zaka daWo, gun tsohonka?”. ‘ ~ “ sabeer ya rungume *shi ,yana fadin, “(Thahk you Daddy) na gode, yau ka sa ni ‘farin‘Cikin dana jima banyi ba”, ‘ ’ Ya yi‘ dariya, Nima na ~gode .Sabeer da ka tuna min abinda na manta; ka ankarar da ni.~’Sannan zan baku twannan kWangilar da kai da Ibrahim‘ tare da Deeda. _-Kar; kamanta. ‘har; ku ma’aikata na ne, hutun bikikuka ,tafi, matsayinka nanan ‘yadda yake;a office na- jiranku. Sannan ku kadai zan iya‘ yarda. da ku‘na ba da kwangilar, na. tabbatar za ku’ ‘;tsaya.ku’ ga an Samu gini» masu inganci.‘ Kafin nan Farida za ta kulada ‘asIbiti, ni. kuma zan: sa .ido a kamfani. –Haka yayyanka da ‘momi Su duk suna senegal suna kula da sauran ma’aikatun mu’, nacan suna kokarin ’ gyara, a‘yyukansu Na godewa- Allah da Ya .Shirya min ‘yayana da zuriya ta”. ‘
“Na gode. na gode Daddy, ban san yawan godiyar da zan maka ba. Allah Ya kara budi, Ya rufa asiri, Ya Kara maka lafiya da kwanciyar hankali”.
Ya yi dariya irin tasu ta manya, ya ce
“Ameen Sabeer,na gode”.
Nan yafito zuciyar sa tas, cike da farinciki, suka yi sallama. Har Ya fara tafiya ya kira shi. ‘
“Sabecr”.
.Y a juyo, “Na’am Daddy”.
Ya yi‘ dariya, ya ce, “Na manta ban fada maka ba, ka ci gaba da Kokari da yaqin neman soyayyar Deeda, a kwana a .tashi za tayi fahimci irin Kaunar da dana yaké mata, za ta famci samun Sabeer ba wasa bane, don haka ba zata barika kubuce mata ba”.
Sabeer ya sunkuyar da kai don kunya,
ya ce.
“Na gode Daddy”. Farida ce ta dafa shi tare da shafa kansa, ta ce
“My handsome baby) Deeda tamai da shi babban’ mutum, kayi , sauri “kadawo BIRNIN GAYU kai ‘ Da deeda muna jiranku To Sister,za mu daWo insha‘Allah”… 4Nan. ya” kalli Ibrahim ya kauda kai,‘ tare da. fading” “‘A‘llah Ya kiyaye hanya Suka yi sallama ,da. niyyar WaShe gari Ibrahim zai daWo da ma’aikata a  ‘Sauri, gudu—gudu ya dinga-yi, yana’ Allah-Allah .Yafadawa Deeda’ labari‘ mai dadi. Kafin‘ya isa aka kira sallar magariba; ,don haka ya shige masallaci ya yi ‘Sallah, Sannan ya’ nufi gida da gudu, ya rungume’ta. “Deeda’, .Deeda”, Yana juya‘ta yana murna i ” “Ta’kalle‘shi; “Lafiya Sabeer?”‘ Inna dai_ba_ tai mamaki ba, don. ta, San
ya nufi inda take, ya ce “Inna, Daddy ya ba da kwangilar gina – aslbiti da makaranta a kauyen nan. ‘Zai je ya nemi iz-ini a sayi Kattin fili a yanka -a~ fara gini, in. an gama’ ‘zai dauko ,Kwararrun ma’aikata likitoci‘ da .malamai .ta kowanne fanni”. . . ‘ ”
.‘Inna ta Saki baki tana kallon sa. _
“Al-hamdu lillah, Allah mun gode ma Ka. Allah Ya‘ saka masa da . mafificin alkhairin Isa”- .;
Deeda  k0 tsabar murna ba -‘ ta San lokacin da ta zo ta rungume shi da gudu tana ‘ tsalle tana murna tare da-wani irin ,dariyar da bai taBa ganin irinsa a fuskar ta ba. ‘
Kan Inna takoma suna murna, yayin da ya’ harde hannu’, ya kwantar’ da kai’yana kallon ta. Wani sUkuni ya ji ganinta a’ haka. .Bai _taba ganin farin .cikia fuskar. ta kamar na yau ba.
Fitila ya dauko ‘yana’ haska fuskar ta, ya ga ta masa Wani irin kyau,
“Haka dariyar yake ina fuskar ki .Deeda? Me‘ ya’sa’ ba‘. kya dariya, kullum ,fuska a dame? (I will make sure) inga: kin fara dariya irin na yau, (I will‘ Always giv you ‘a reason to smile)”. ‘ ‘
Haka suka kasance‘ cikin -tsananin farin ‘ ciki a Wannan daren, musamman ma da ya Kara da Ce mata su- Daddy ya bawa kwangilar. Ya kuma tabbatar mata cewa Daddy ba ya fushi da ‘ita, zuciyar sa ‘tayi’ sanyi. –
Deeda takalleshi ta dan‘ canja fuska, ta . ce
“Duk da haka Sabeer ya kamata ka  koma Daddy, don yana buKatar ka”. ‘,’ “Haka ne Deeda, , zan yi koka‘rin ‘ komaWa inmun gama wannan aiki. Kafin nan’ ’ nima zanyi’kokari inga na gama nawa’ aikin na samun fili a zuciyar Deeda.inason  a sani ba zan taBa miki dole ba, dOn haka zan Kara kokari, zanyi dukkan Kokari na ba tare da na cutar da keba, haka ba tare da na sake
Batawa Daddy rai . ’ba Deeda; ba zan iya‘ zama a inda bake ba, saboda Deeda in ba ke a .wuri ‘ba na iya komai, kwaKwalWata da zuciya ta‘ ba sa iyo komai sai tunaninki damaganar ki,‘ . ,‘Deeda; (I cant do without you by  my side)”:  ‘- Nan ya kwanta a kancinyar “ta kamar kullum, ya dukunkuné kamar baby, tana “shafa kansa, zuciyar ta ‘tayi mata‘ nauyi da tsantsar son. sa Ya Zama dole yau ta sauke .- Wannan nauyi ko’ za ta ji sanyi a‘Zuciyar ta. “Sabeer”. _ – ‘ ‘ Ta kira sunan sa cikin murya mai cike daso dakauna,tace. – ‘ . “Ya kakeji game ‘da ni? Kana tsammanin har zuwa- yanzu Deeda ba ta fara .. ‘son kaba? Kana ganin in har‘Zuwa ‘yanzu‘ Deeda ba ta fara son ka ba sai yaushe?’ Ba ka -taba ji k0 .sau daya a zuciyar ka cewa Deeda ta fara sonka‘ba?”
Shiru ya yi yana ‘kallonta
sa ido cikin ido, daga karshe ta kasa jure kallon da yake mata, ta kau da kai.
Ya yi murmushi ya ce, “Ran dana soma jin k0 fahimtar Deeda na tana sona zan sanar da ke. Ranar zan dauki Deeda na’mu bar garin nan tare da Inna. Ina da tabbacin ranar tana tafe kwanakusa”. ‘
Nan ya juya ya kara gyara kwanciyar sa, yana rungume da hannun ta har bacci ya dauke shi. Nan ya barta tana tunani da zafin zuciya. Ita kadai ta San irin tsananin da Zuciyar ta ke ciki saboda rashin furtawa Sabeer abinda take ji a zuciyar ta game da shi. Kullum tana son nunawa Sabeer irin son da take masa, amma sai ta kasa. ‘
a Washe gari Sabeer ya tara manyan kauyen da sauran jama’ar kauyen ya fada musu abin arzikin da ya same su, wanda ya ce musu wani Bawan Allah ne mai kudi ya dauki nauyi. Ya fada musu cewa mai BIRNIN GAYU; sai dai bai nuna musu mahaifinsa bane, sai dai ya ce musu
_mahaif1n sane ya musu hanya da ya ’20 Kauyen. Saboda Shi bai son. nuna musu wani – matsayin’ sa‘ nadan me’ kudi, ya fiso su dauke_ shi _ a ; matsayinsa. .na,,talaka dan
.uwanSu. ” ~ Nan fa gari ya karade da murna‘‘, suna godiya ga Allah. ‘ . “ _ Ibrahim bai samu .dawowa ba harsai bayan sati ‘ guda, kafin su sami izini ya dan; dau lokaci, dukda k0 Kokarin” Daddyn.’ Sai dai, daga Karshe sun yi naSara. _ ‘ ‘ Lokacin ‘da Ibrahim ‘zai taho tare’da: ,Farida ya 20, saboda ta ce tana son zuwa ta zauna’ da ‘Sabeer‘ ko na kwanaki‘kadan ne‘ ‘
‘ kafinsu dawo.  kowanne dare ‘Deeda ta’ kwanta -‘barci “.ba’ ya zuwa, soyayyar Sabeer da tunanin, yadda Kauyensu zai ,dawo bayan. -‘ gama mUsu _gini,_‘da shi take~ kwana take tashi~. -Yayin da Sabeer kullum” yake nasarar ‘kara Karfin soyayyar Sa a zuciyar Deeda. ‘
Wata safiya cé wani‘ mummunan ‘al’amari ya faru da ‘ Deeda, “wanda ya haddasa tsananin bakin ‘ciki”’da tashin ‘ hankali a rayuwar ta. ,
Kamar yadda “suka saba kullum,
Sabeer‘ya shiga da safe don ya-shirya su fita
. ; su duba gurin aiki. Lokacin Deeda.ta lura ya
ya”
manta rigar wankan sa‘ da‘yake daurawa.
‘ Nan ta yi saurin dauka ta kai masa, ba ta
shiga ba ta sa hannu da niyyar ajiye masa a saman garu, kasancewar ginin bai da tsayi sosai. A dai dai‘ lokacin Sabeer ya’ dauki towel dinsa yana daurawa, kamar da wasa ya dago kansa, a~ lokacin idon sa ya hango masa hannun Deeda, wanda hakan ya mugun tsorata shi tare da firgita mai tsanani, ya gigice saboda ganin yadda halittar fatar hannun nata ya koma. Ya yamutse, ya feso da wani abu mara kyan gani.
Ita kanta bata san fatarta ya kai haka yamutséwa ba, ta san dai dama ya ‘fara yi
kadan-kadan, bai kai haka ba.
Kara Sabeer din ya yi mai firgitarwa tare da kiran sunan Deeda, ya‘ fito a rude suka ci karo, hankalin ta a tashe.
“Sabeer lafiya?”
Gaba daya ya kidime, ya ‘ kasa magana. Ya yi cikin daki da sauri, ta bishi. Ta lura a tsorace yake sosai, ya kankame ta tare da Boye fuskar sa a jikinta‘, zuciyar sa na bugawa da Karfl, hankalin sa a tashe. ,
“Deeda ‘ki Boye ni, bana son sake ganin wannan abun. Wani abu na gani marasa kyan gani, ya ban tsoro.
Deeda, abin ba kyan gani. Wani irin halitta da ban taBa ganin jikinsa haka ba Deeda zai biyoni”.
Ras! Rass!! Gabanta yai mummunan faduwa da ta fahimci me ya faru. Tuni abinda ya taBa faruwa da Sabeer ya fado mata, lokacin da ya’ ga Kadangare a dakinsa.
Hakan ya sa ta’ mai da kallon ta kan hannunta.
“Inna lillahi wa inna ilaihi ,raji’un!”. .
Shi ne abinda take maimaitawa a bakinta. Ita kanta hannunta ya firgita ta balle Sabeer.
Ta fashe da wani irin kuka, ta tsinci kanta cikin tsananin tashin hankali da kidima; ta rasa ma ya zata yi?
Ta mike da ‘sauri tare da bamBare Sabeer a jikinta, ta yi ‘saurin dauko hijabi ta sa fa rufe jikinta’tare da Boye hannunta, ta_ nemo kaya ta taimaka masa ya sa. Bakinta na bari, ta na kuka tana lallashin Sabeer tare da bashi baki cewa ba komai, ba wani abu a wurin ‘
Ta lura da wani irin zufa da ke. fito masa .tamkar ruwa. ‘ Ta share- masa tana lallashi tare da tofa masa addu’a, duk da itama hankalin ta ba ya jikinta, tana cikin tashin hankali, tana neman taimakon wanda za ta kokawa matsalar ta ya bata baki. Amma ba ta da wanda za ta fadawa matsalar ta ko da ~ kuwa Inna ce, saboda tsohuwa ba za ta jure .
wannan sabon tashin hankalin ba. Ba ta da sauran karfin- daukan wannan tashin hankali a wannan shekarun nata.
“Deeda, ki kori abin nan, zai biyo ni,gashi nan ina ganinsa a idona yana bina”.
‘ Ya Kara damke ta,”Deeda…”.- ‘
Surutun sa ya katse matta tunani, ta tallafe shi gami da kwantar da shi a jikinta tamkar wani yaro Karami.
Ganin yadda yake numfashi sama- sama ya dada‘ firgita ta’, ta rasa inda za tasa ranta, addu’ar ‘ma ta kasa, sai ta fara wannan ta’ saki ta kamo wannan, ‘ta rasa abin yi. Kawa sai ta fashe da kuka, Sabecr kam a take ya shide ya “suma,tasa wata irin Kara, Kirjinta’ kamar zai Balle tsabar tsoro da bugawa da yake. ‘ ‘ ‘
“Sabeer, me ya same ka?”
Ta fito da sauri’ ta debi ruwa tana watsamasa, amma’ abin,ya gagara.‘ Ta fita waje kamar mahaukaciya tana ihu. ‘
jama,a “Ku taimake ni!!!!!!”.

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *