Birnin gayu8

               birnin gayu🏘️

                  chapter8

         SHA KARATU LAFIYA

takardu da komai a shirye suke, hannu kawai zan sa kema kisa Me kikace?” ‘ ’
Momi ta zaro ido tana mamaki.
“Such a’ big offer-kan Deeda?”
“Ba damuwar ki bane, eh k0 a’a?”
“Eh”. Ta bashi amsa; ‘
“Na yarda na amince”.
”yace gud dadina dake akwai iya sanin Business muSamman ‘wanda ‘zai kawo UWar kudi da riba, duka ba tare da an sha wahala ba. Ina so aikinmu ya fara daga yau, duk yadda za ki yi ’ki sata ta fara zuwa aiki yau, kuma ki fada mata ta sani cewa I am the b0ss  ita mai Aiki ce, ni oganta,ne za ta yi duk abin da nake so komai wuya komai dadi”.
“’Na ji”.
Nan ya mike ya fice. Momi murna ya lullubeta, tace lallai na yarda tabbas Deeda alheri ce a tare da ita dalilinta  yau  ta sa ta samu kamfani gaba’ daya
, “Wow! Amina’kudi kan kudi bari’ ta_ Shigo in san ‘daba’run da zan yi in turata ta fara zuwa masa aikin ” yau‘.
                  “””””””””””””
Deeda ta ga fitar Sabeer, .don haka ta tashi ta koma cikin Falo ta samu ‘ Momi. Har za ta‘wuce ta kirata; “zo mana Deeda, magana‘zamuyi”. “To Momi”. . . Ta fada lokacin da take kokarin zaunawa., Momin ta ce, “Deeda magana zamu yi, don Allah ina so in rokeki wata alfarmane, wani aiki na ke so in qara miki, amma in zai miki yawa zan iya rage miki wasu daga cikin ayyukan da ki ke min”. ‘ “To ina jinki Momi”.
_”Wani aiki ne”?
“Allah Yasa‘dai baifi karfina ba”.
Momi ta gyara zama tace, “Daman ina son ki dinga zuwa Bangaren dana kina kularmasa dashi, ne kina gyara masa‘ kamar yadda kike gyara min. , .
” Deeda ta kalleta cikin ware ido da alamar zai yiwu? Ta‘ce; “Hajiya namiji nefa, kuma- bai da
mata “Karkidamu, in ya fita da’ Safe sai ki gyara ki dawo‘ ba-zama za ki yi acan ba. kamar: girki ‘in kin dafa kawai ki shirya a Table ki dawo‘ —
Dana ne bashi da matsala ba zai miki «bin da ki ke tunani ba, ki yarda’ da ni ba zan kaiki inda za a cutar da ke ba, kuma ba zan bada dama ya cutar’da ke ba, yaran gidan nan suna da tarbiyya ~suna: da halin girma. Please Deeda taimakona za kiyi”.
Haka Momi ta marairaice .tana’ rokon Deeda, duk da ta .san‘ wani tsiyar Sabeer ya shirya mata
DOn dole Deeda ta amince da buqatar Momi sannan sabo da Ibrahim, amma ba don ta so hakan ba. –
Ta ce, shike nan Hajiya na ji zan dinga zuwa namasa in dawo, amma fa in ya némi ya keta min mutunci ba Zan kyale ba,~ zan dau mataki. Sannan zan yi magana da Inna mai Fura in ta amince shi ke nan”.
‘~‘To’ kar ki damu ba sai kin je ba ma zan sa a daukomin; ita zan nema mata Wurin zama a BiRNIN GAYU. ta dawo kusa da ke, inaga zaki fi Sakewa in kuna zuwa aikin tare da ita
Deeda tayi wani lallausan.murmushin jin dadi. ‘ ‘ –
Ta ce,  na gode, za ki dawo da kaka kusa da ni?
“Kwarai Déeda. wannan qaramin aikine ne da zan iya yi sabo da abin da ki ke min :na. kyautatawa kuma wannan aiki da kika karba yau.
Komai zan’iya sabo da farincikinki, don. Haka zan dauko Kakarki in dauki nauyinku, ,zan ba ku gurin zama da dukkan wani abu .na jin dadin rayuwa da zaisa ki farinciki”.
“Na gode Momi, Allah
ya saka DA alkhairi
“Ameen. Sai dai Deeda ina son ki fara aikin daga yau, sannan please ki bishi ahankali yana da saurin fishi’da’zuciya, yananda fada, amma ba shi da matsala, kar ki damu
Deeda ta ce, “To hajiya na ji”.
A ranta kuma ‘tace”Ni kuwa nasan fadansa da halinsa, kuma nasan yayi hakanne donya kuntata min shi ya sa ya bullo ta nan, sai dai zan jure wulakancinsa”.
Nan ta mike ta yi ciki, ta canja shiga sannan ta dauki ‘Waya~za ta bugawa Ibrahim. Kafin ta kai ga kiransa Wayarsa ta shigo.
Ta yi. saurin .dauka tare da yin ‘sallama “Daman ina shirin kiranka”. ne yanxu
ya sauke ajiyar zuciya tare da fadin ’, yanzu aka yi Waya aka fada min abin da‘ ya daure min kai, ina tsammanin Sabeer ya samu Waya a wurin wani a gidan nan. Ya kira Legal Adviser dinmu da kuma MD. na Kamfaninmu da ke Lagos ya ce yana so’ya barwa Momi Kamfaninsa Ya
za akayi Sabeer ya dauki Step din-nan ba tare da sanin Daddy ba,kuma na rasa dalilinsa, na son yin“haka, yana so a hada Takardu a kawo masa
Deeda ta yi ajiyar ‘zuciya ta Ce, “Sai yanzu na fahimci abin da ya sa Momi ta ke lallaBani. Wai Sabeer ya dauki wannan abin da tsananin da zai iya yin komai don kawai ya dau ‘fansa ya nunamin matsayina.” ‘ ne
‘ “Me ya faru?” Ibrahim ya tambaya.
Nan ta labarta masa yadda akayi. Ya yi shiru na dan gajeren lokaci ya Ce, “Sabeer ne fa, “kadan daga aikinsa ke nan (He Will just do anything Crazy) don kawai ya cimma manufarsa. Sabeer fitinanne ne akan abin da ya sa gaba ko yayi niyya.
Deeda ina gudun kar Sabeer ya cutar dake, ban zata zai Bullo mikita‘tavwannan hanyar ba
za ki‘iya kuwa?”
“Zan iya Ibrahim in dai wahala ce ai ba ta kisa, wuya kuwa a cikinta aka haifeni a ‘cikinta na tashi na girma”.
“Duk da haka Deeda in kin‘ga ba za ki iya yiba‘ to kibari kina ji?” –
“Na ji”.
“Na gode”. ‘
“Kar ka damu, ai Kudi Momi -za ta biyani’ aiki na ne”. .
Dariya ya yi gami da girgiza’kai ya ajiye Wayar. ‘ ‘
“Deeda ke nan, wani lokaci halinta kama yake min da na Sabeer”.
Nan ya shiga tunanin. yadda zai tsai da_ deal din da Sabeer .yayi_ da Momi
Deeda kuwa Mayafinta ta dauko ta fito Momie da kanta ta rakata bangaren Sabeer. din Sun yi tafiya mai dan tsaWo tamkar ba a gida daya suke ba, akwai tazara tsakanin bangaren Momi da na su Sabeer.
Sun sami Sabeer zaune falo ya dora kafa daya akan daya yana kadata yana jiran isowarsu. ‘
Tun daga falon Hajiya ta fahimci halin da gidan yake, gaba daya akwai
Ta ce, “Sabeer ga Deeda, ‘sai dai aiki za ta yi maka ta tafi. Kuma don Allah a kiyaye”,
. Kansa ya daga‘bai kulata ba, ‘hakan ya sa ta wayance, ta ja Deeda tana ‘nuna mata cikin gidan kafin ya ma ta rashin kunya, ya kunyatata a gaban Deedan ‘ ciki da kewayen gidan ta nuna ma ta, sannan ta juya ta tafi
Yana zaune a Wurin’ Deeda ba ta kula Shi ba ta hau yin abin da Ya ‘kawota. ‘
,. Gyaran Kicin ta ta fara’ wanda ‘ba wani datti ‘a cikinsa saboda ba girki ake a ciki ba, har’ta fita falon ta share ta goge,,ta gyara duk Barnar’da ya yi. “
Yana ganin tana Moping‘yaqi tashi a wurin, kuma yaqi matsar da qafarsa, ita kuma ta Ki kulashi ta wuce. .
‘ “Ke mai aiki!” Ya fada cikin tsawa.
“A gidanku haka aka koya miki? Kina ganin mutum ba‘ za ki gaishe shi’ ba?
Daman ”yan kauye Tala‘kawa ba hankaline da ku ba
Ba ta ce masa komai ba, ta’dawo gami da rusunawa ta‘ ce. “Ina yini?”
Kau da kai ya yi bai kulata ba, hakan ya sata wucewa. Ya sake kiranta.
“Aikin nan bai- fita ba, sai kin sake, sannan idan kin gama akwai wani aikin a daki.
Kuma kar ki zata-zan fita in barki ki yi yadda kika ’ga damane, ina nan idona akanki.
. Nan ma’bata’ musa masa ba, ta koma ta fara sake’ goge-gogen ta sake sharan da moping din, hakan ya qular da shi, don’ko a fuskarta bai ga alamar taji haushi ba. .
Nan tazo wucewa ta gabansa yai mata wani mugun kallo. ke  tsaya! ” ’ Cak! Ta tsaya ba tare da ta Waigo ta kalleshi ba. ‘ “Ina fata kin soma ganin isata da power na, tun a nan kafin zuwa gaba‘ zan nuna’ miki ke matsiyaciya ce,  matsayinki a karkashin takalmina yake’ Bai ‘Bata lokaci ba ya sa kafa ya doke robar da take. moping’din ruwan gaba daya. ya zube a wurin. yasa hannu ya hankadeta, suuu!
kuwa ta tafi ta zame ta daku a kasan tayils din“ dakin. ’ ’
“Wayyo Allah na Ta fada kamar za tayi. kuka. ‘ ‘
‘ Ya kyalkyale da darian mugunta yace,Sai na illa,ki na karya miki baya kin zo. baki da sauran amfani. Su Miss. Manager an zama Miss. House Girl. ”
“Mugu kawai, Allah Ya saka min abin da ka yi min, iyakar abin da zaka iya yi ke nan”,
“A’a ba iyakarsa ba ke nan,” yanzu muka fara, mu je zuwa, oya! Ma za tashi ki goge ruWan da ya zube
Nan ta mike da kyar ta nufi Kicin ta dauko wani mopan ta hau gogewa.
Ranar dai har Kujeru sai da Sabeer yasa ta daga ta share bar bango sai data’ goge ‘ba tare da ta huta ba, tana gamawa kuwa ta fara na‘dakinsa. , _
Anan ta galabaita sosai, Sabeer ya dau tsawon kwanaki yana, war gaza dakin, kuma yasa ta gyaransa a lokaci daya: ‘
Yamma lis ta mai da komai mazauninsa ta kimtsa komai_ ta ki‘ra masu Aiki aka gyara WindoWs din da ya farfasa. Shi ya yi mamakin yadda ta gyara. dakin yadda ya yi kyau‘ya tsaru  yamafi nada.
Ta gama ta shiga (Bathroom) shima ta hau aiki, ta- gama ko‘ina ya’dau Ramshi‘da baske. ”
‘ A KOfar‘Bayin ta zauna tana hutawa, ga gajiya ta yi lis, ya shigo ya sameta, ya tausaya mata kwarai’, gyan-gyadi ya dinga’ kwasarta, tayi sauri ta miqe‘da ta tuna tana da girki, nan kuma ta nufi Kicin donyi masa girki, nan ta shiga kaiwa’da kawowa don bata san me za ta dafa ba, kuma ba ta iya‘ girkin’su ba ‘don‘ita ‘kO Momi ba girki .take yi’mata ba
Ta yi tsaye ta rasa abinyi, ‘Ya shigo ya sameta, .ganin dai a yau ya mata muguntar da yakeso kuma ya wahalar’da ita’ da yawa yasa yaCe ta
tashi ta tafi ba sai ta girka ba
Nan ta cire kai- ta kalleshi gami da kafa mai idanu tace, “Aikina ‘ne kuma saina yi, bana son ‘wani tausayawarka ko’ sassaucinka
Indai ‘ina’da raina da lafiya ta to duk aikin daka bani yau kuma sai nayi”.
. “Fine, ‘kiyi”.-Ya fada cikin fushi. me kika dauki kanki? Don- kin samu na‘
miki saSsauci shine yayi miki dadi’ko kiyi girkin
– yanzun nan, ina-son inga ~.
dishes
Abinci kamar kaloli shida da home made drinks nanda awa daya Nan ya banko’ mata kafar ya; fice, ta bishi da kallon tsana da harara tace “Wannan gayen kasheni yake son yi sai ‘dai zan nuna masa bai isa ba”. ‘ ‘ ‘ Nan; ta dinga kaiwa “da kawowu, ga lokaci na tafiya, ga ba abin data iya. . ‘ Nan dabara‘ta fado mata ta kira Ibrahim a Waya, tayi sa’a ya dauka. ‘ Nan “ta fada masa matsalar, ya yi murmushi ya ce, “.Daga jin muryarki ba ki ‘sha’dakyau ahannun Sabeer: ba”. Uhm! Ka rabu da Wannan’qanin naka, ban san da wane suna zan kirashi ba, ban ‘yi‘
tSammanin yana da zuciya, ba ta ,dutse ne a kirjinsa”.
Ibrahim ya kwashe da dariya ya ce “Yanzu dai. bari in fada miki abin yi kafin sabon Boss dinki. yazo da Bulala”,
Ta yi kwafa‘tace, “.Ai na ga alama abin ‘ da yai’saura yayi ke nan,‘ amma ai daidai na ke da shi”. – ‘
Nan Ibrahim ya fada ma ta; wani Site na girke—girken-da za ta shiga a’ lnternet, Wanda yawanci da irin.girke-girkensu masu girki ke yin koyi. . .
Ya fada ma ta irin abincin da sabeer yafi so, ya Kara da ce ma ta, “Idan‘wannan bai yi ba taje gun. Chief Cook na gidan~ ta karBi Littafin girke-girke da~ kuma Menu na Abinci, k0 kuma zai yi Waya ya sa a kaWo ma ta”,
” Nan ta yi masa gOdiya, Sukai sallama. Ta sha wahala sosai ‘wurin gwada dafa abin da bata taBa yi_ba, amma duk da hakan sai data nace ta yi komai kasancewar ta samu sauKi duk abin da take nema akwai shi’ kuma akwai electronic na girke girke kala—kala da haka ‘ta
.hada Abincin, amma kicin din ya yi kaca-kaca ya koma sama__ da Rasa. Haka ta hadasu‘ gun‘ guda ta tura ta kai maSa, ya sha. mamakin yadda ta gama a lokacin da ya bata, a gabanta ya bude ya dandana.. Tabbas Abincin ya yi dadi amma tsabar ya bata mata rai, ya sa kafa ya ture Abincin gaba daya ya zube
Taji Bacin rai da wani irin. bakinciki, amma sai ta shanyeshi tace, “Allah Ya huci zuciyarka, zan sake wani yanzu”.
. . .haushinta ya ji ya Kamashi kamar ya ruféta ‘da duka, burinshi guda yanzu ya ga ya quntata-ma ta ya bata mata rai, ’amma yarinyarnan k0 a jikinta, bayan ta kwashe‘ za ta fita yace ma ta, “Ba saikin Sake ba, bana buqata
Ba ta‘kulashi’ ba’ta fita ya bita da kallo, k0 me take ji da shi oho?
“Ka ’ga ‘yar Talaka da nunawa mutane Attitude”. ‘
Ba ta jima da fita ba ta sake dawowa ta ‘ce”YallaBai akwai wani aikin?”
“Babu”. Ya fada a hasale.
“Na ga alama kina enjoying aikin ne ko?
Ba ta- kulashi ba ta juya har ta fara tafiya ta tSaya ta Juyo ta ‘ce, “YallaBai .an .kira’ sallar magariba kar ka rasa jam’i, ‘na ji ana‘kOkarin Shiga, na gyara bayin- sosai, za kaji ‘dadin yin Alwala”. Ta fadi cikin sanyin murya.
“Naji”. Ya fadi, “Zan‘ yi- yanzu, na gode
Murmushi ta yi masa tare. da daga masa kai ta fita. ‘ ‘
Ya tsinci kansa da tashi ya” yi Alwala, rabon da ya yi” sallah a jam’i ya manta.
Nan ya zauna har iSha, . Sannan ya dawo ya kwanta yana‘ tunani.
             !!!!!!!!!!!!!!!!’
Deeda kuwa tun data koma dama dai tana hutun sallah, kawai zubewa tayi a gado, bacci mai Karfi ya dauketa, wurin sai wurin karfe goma ta tashi, taji ko‘ina a jikinta ciwo‘ yake
Wanka ta. shiga tayi da ruwa mai zafi sannan ta’hau Computer don dUba lectures din da aka yi na wannan ranar.don .bata Samu leqawa ba. tun safen. ‘ . –
bayan ta gama  abinda take ta dauko laptop  ta lissafa kudaden hajiya‘tare da yi mata“Transfer-kamar yadda take mata a koWanné, ciniki Sannan ta dauki ‘Waya “taga miss call din Ibrahim, tare dai Message dinsa, ~yana mata’sannu  da yi ma ta‘addu,a da kuma fatan alkhairi.  Murmushi ta yi’bashi ta bashi amsa da cewa”Na gode”. ’
,lbrahim yaje side din ‘Sabeer,‘ yadda‘ ya‘ga ’ gurin ,-._ya tabbalar Deeda‘tayi aiki.‘ ‘ ”
“Allah Sarki.baiwar Allah!”
Ya kalli Sabeer yace, “Amma  naji dadi yadda nAga wurin nan da‘alamar ‘ zamu shirya‘ga-wayarka da komanka na dawo
dasu, amma fa har yanzu sai dai in office zaka koma
sabeer ya ba shi amsa. ‘ ‘ .
“An fada maka. Waya daya ce. gareni
Kuma dama office ko baka fada ba, ina nan dawowa, ‘ _
Sannan masu aiki ‘da kake da ikon hanasu yi mini aiki, to na sa wanda na “ke da ikon sata aikin, kuma ‘ta yi. Na san dai za kaji haushi in na ‘cé maka bani na gyara wurin kamar yadda’ka zata‘ba”
“Sabeer take it easy; ni fa ba abokin gabarka bane”, ” ”
“Mallam’ fita bana bukatarka”.
Ibrahim bai masa musu ba. ya tashi ya bar
. Sabeer din ya dauki Wayar‘sa, Farida ya kira. Ya jima yana yi mata  korafi akan Ibrahim, da kyar ta lallashe shi ya hakura.
Nan ‘yace ‘ mata: ‘yana . nan hanyar zuwa wurinta amma sai .ya gama “abin da’ ya yi niyya- ,
‘ Taji dadi sosai, sannan tace masa ita ma tana nan daWOWa ta’ samesu, zata daidaita tsakaninsu da Ibrahim. ” ‘
                     **********
qarfe bakwai dai—dai Dceda na side din Sabeer sai dai sai data gama gyaran, ‘ falon  da kicin sannan ta hau saman,‘ Kayan’sane ’a ‘watse tun daga. kan Takalma, kayansa, _Waya, system _  Ta’tattara koma’i ta gyara sannan ta buga Qofar dakin amma baitashi ba. Ta jima a’tsaye ‘tana- jiransa amma shiru. Ibrahim neya bugo mata waya,’ bayan sun gaisa, tace masa’,‘ tayi_ ta bUga qofa sabir shiru”. ‘Ibrahim’yayi dariya in dai Sabeer ‘ ne za ki kwana kina-jira, dole kisan dabarar da
zaki yi ya tashi..Ni ina da marasa lafiya, sai an jima
Shiru tayi tana tunanin abin yi.
Can ta mike ta nufi Kicin ta hado masa kayan Tea da  Ginger .Tea”tare da Milk ta’hado da Ruwan zafi, sannan ta yanka Fruit ta nufo Dakin‘sa.
ta jima tana tsaye a wurin, ta ‘shiga k0 ta fasa. ‘ ‘ ‘ ‘
Can dai’ ta daure ta tura KOfar, a, bude ta ke, duhu ne ya mamaye dakin tamkar dare. –
Nan ta ajiye kayan break din ta nufi Window ta zuge Labulen ’nan ‘haske ya bayyana a Dakin, fuskar Sabeer ‘da ke kwance yana fuskantar Window ya ji haske ya takura masa,-Tsaki yayi ya juya kai ya sake gyra kwanciya.
Bata kulashi ‘ba sai da ta. gama tattara dakin ta kimtsashi ta bude Fridge don gyara ciki, nan ta yi Ido biyu da abin da ya daga mata hankali. ,
Kwalaben (Strong Whisky) ne‘guda ” biyu ta gani, zuciyarta. tai mata zafi
Wato Sabeer har yan‘zu yana da. hanyar da’ » yake bi ya sha Giya tak0 tausaya ‘masa  don shi ‘bai san illar da yake -“‘yiwa_ kansa da rayuwarsa ba; DA bai shaba
ta tattarasu waje daya taje ta zubar ta maye gurbinsu da Joice da‘ kuma ruwa, sannan ta shiga  Ta gyra ta fito.
Har yan’zu bai tashi ba, duk” shiga da fitar da take yi, bayan ta. gama’komai ta matso  hannunta like ‘da Cup din tana  ‘taya za ta soma tashinSa? .’
Can dai  ta matsa dafda shi tana kiran sunansa’ ‘
“Sabeer‘!~ Sabeer Sabeer!!!” Ta ja Tsaki ta Bata fuska‘tace, “Yanzu’in yaji ya ‘tada bala’i yace shi  Ogana ne. Sarkin yan gadara da mulki”.
Don haka ta‘canja salo.
“YallaBai yallabai har yanZu’Shiru ‘sai ma gyara kwanciya da ya sake ‘
Nan dabara‘ta fado’mata ganin yadda ya. kwanta ya bude. Baki ‘ kamar wani baccin
qaramin Yaro ya sa ta dauko Cokali ta cikaShi da Tea ta juye masa a baki. Nan take ta ga ya soma lashe Baki.
, Ta sake kai masa na biyu;’ta lura bude bakin ya qarayi ta’zuba masa yana, kuma fito da harshensa yana bi. yana lashewa. ’ ‘ Hakan ya bata. dariya ta matso daf da fuskarsa tana zuba masa can ta kuma qura masa ido tana ganin yadda ya ke sha tana dariya, tana kuma enjoying kamar Wacce ta samu tV.
Ba ta ankara ba sai Gani tayi ya bude ido ya zura mata idanu Cikin mamaki ganin yadda ta sunkuyO daf da shi tamkar mai masa rada, hakan yasa. ya yi firgigit! Ya tashi ita kuma hakan ya tsoratata, gashi ya miqé ya fito daga’ cikin Bargo daga ‘shi sai’ Gajeren Wando, hakan ya sa ta buga ihu tare da sakin Kotin Shayin ya zube a jikin lallausar fatarsa da bai .saba. da wuya ba, wohoho sai zafi. ‘
Shima’ wani Kara ya’ saka, qaran azabar ruwan zafin ya. mike tsaye-yana tsalle.
Dariya. ya bata, ta-kasa ‘daurewa ‘ ta zulle   tana cewa, “,Ka yi haKuri
don Allah, .Wallahi ba da niyya na yi ‘maka ba
.Haushinta ya kara kamashi, ganin tana mai dariyar Mugunta, ya bita ta da gudu, ya sake cin tuntube da sauran Ruwan Zafin’ da ta ajiye a Tire din ya sake Zube’masa a kafa, gashi‘ daga‘ shi. Sai ‘gajéren  Wani ihun ya sake sakawa’,’ :
“wayyo Allah na
Ganin hakan yasa ta debo ruwan’ Sanyi ta sake watsa masa a Cinya tana ceWa, “Sorry. Sir; Sannu YallaBai”.- ‘ ‘
‘ Ihun ruWan sanyin ya sake bayan na zafin. Ba’ta ankara ba ya cafko Dankwalinta tare da gashin ‘kanta ya hada ya damke ya.ja. da qarfi, ta sa Kara: itama tana kokarin‘ kwacewa‘ ya ce, “Muguwa Aljan’a”yar Kauye, so ki ke ki ‘ kaSheni da azaba? ”
Ki ka sake shigo min-daki sai na. cire miki gashin kanki ‘na karya yatsun Kafarki~ daya- Aljana kawai!” Ya‘ ‘fadi‘ lokacin .da – yake kokarin cillar da ita.
Sai data bugi’Gini ta tsugunna a wurin tana. maida numfashi da
Ya yin da kuma sabeer ya nufi Fridge ya dauko qanqara’yana shafawa a inda (ruwan’ Zafin ya zube ‘masa. Wurin ‘ya yi jawur! Kamar jini  zai Bullo.
Nan ’ya lura ‘ba Kwalabensa na (Strong Wisky) a cikin Fridges din. ~ Tana‘kallon‘sa ya nufota ‘da masifa. “InaKwalabe na? Ubanwa ya ce ki tabamin
Frdge dina?” ‘ “Ba uban koWa’  ya ce in taba . Ba sai‘kai.
Ni mai Aikinka ce, don biyana  za ayi‘, aikina
ne cire datti da daudar da ke cikin’ Fridge dinka.
Wannan’ Giyar_ .daka san Kazanta da’ illarta da ba zaka yi ta durawa cikinka_ita ba, ka sani na debésu na’ zubar da su gaba daya, kuma k0 gobe ka sake ajiyewa sai na sake dibewa; na zubar da su!” ‘ ”
“Ke kin isa ki taba abin da na ajiye ko ki hanani’ ‘shan abin.._da’ naga dama? Kin san TSadar su kuwa?
Da ke ‘da duk zuriarku duka in kun taru ba , za ku iya sayansu ba
“Oho ,dai K0 me ma ka ceni dai na zubar, kuma k0 yanzu ma kasa- sai na fasa”
Kafa ya daga zai‘ shureta; .Ta ruga da gudu, ya bita: Ganin -bazai : kamata’ ba ya‘ sa’ ya ~‘ wurgeta da wani karfe “ya sameta k0 ta fadi‘
“Wash! Allah Mugu Allah ‘
Ya saka min,kuma yau ba zan karasa ma kaba; kuma gobe sai na kuma.’..”
.Ganin ya nufota yasa’ta mike da’dingishi
ta yi ciki tana cewa, “Na san dai ba kai ,Sallah’ ba, dama ‘kayi Alwala ka yi Sallah k0 za ka. samu saukin zuciyarka, duk
rashin Sallah ya hanaka samun nutsuwa da sukuni kullum kana’cikin fishi. Ka Gwada yin sallah akan’ lokaci,  ‘ka ga yadda za ka dinga samun nutsuwa.” Tana maganar bata daina ba‘har ta ‘bace.
Ya yi tsaki yace, “Aljanar Yarinya duk_ ta gajiyar da ni’.‘. Tamin asarar Whisky Dina yar Kauye kawai da batasan darajar Abu mai tsada ba
Ya koma yana tattara kayan da‘ suka watse a dakin, ya dora a tray din yana ci gaba da mita,
“Aljana kawai Na dauketa aiki; amma ni take sa Aiki.”
Ya_ kama kai lokacin da yaji kanshi Na masa zafi ,  wajen da ruwan Zafi ya konashi yana masa radadi. ‘
‘Wayyo Allah Na tsani Yarinyar nan. (I hate this Girl]
ya dauki Wayarsa ya kira Abokansa Nura da Salim, don su sukai mitin akan abin da zai
mata wanda Zai mata ciwo, sannan ya kuma kiran layin Momi yace ma ta yana son lambar Deeda.
Cikin minti biyu’ta turo masa.. A lokacin da Ya kirata..Ta samu ta isa tana jinyar kafarta taji
“‘ ‘ Wayarta ta yi Kara, da- ‘kamar ba za ta dauka ba don ba ta gane Layin ba.
Can‘ ta daure dauka. Kafin ta ce wani ,abu  ya rigata. ‘ ‘ . “Deeeda. » ‘ _ Ta gane muryarsa don haka ba ta ce komaiba’ “Deeda!” Ya Sake kiranta da karfi. ” “Ta’amsa. ‘ “Me ye, ni kam kar ka fasa min Kunne”, Haushi ya ishe shi_ ya rasa ma me zai .ce ma ta. Ya manta ma abinda ya sa ya kirata”Na tsaneki Deeda”. Ya ce a basale. “Na tsaneki! I hate you… .- “Nima haka”. Ta bashi amsa. Cikin yanayi da alama na k0 in kula tace, “1 hate you too. , ‘ Dama abin da ya sa ka» kirani ke ‘nan? Daga ji na san. bakayi Salla  ba, don da Ruwan Alwala ya_ taBa, jikinka, hasken Sallah ya taBa zuciyarka na san -da zuciyarka ta yi sanyi. Don haka Oga je ka yi sallah. Su YallaBai fitina, Sabeer rigima”. . Ta ‘fada‘ cikin sigar‘ tsokana. da dariya‘. Ta kashe wayar. ‘ ~
ba tare DA ya bata amsa ba. zuciya da
Wani ihun bakinciki yasa da Bacin rai. Ya yi wurgi da Wayar. .
“Wannan Aljanar yarinyar sai ta. kasheni wata rana, ba ta jin komai »a~rayuwa, komai baya taBata. Anya ma Mutum -ce kuwa?” .
Nan ya bude Fridge ya dauki Ruwan Sanyi ya sha, ya kuma watsawa a kansa ko zai‘ samu sanyi a zuciyarsa, kansa ya yi masa sanyi.
Wurgi’ ya yi da Robar sannan ya shiga Wanka. —,
, Ya jima kwance cikin bab sannan ya fito. Ganin ya kasa, samun kwanciyar hankali .da sanyin zuciya yasa’ ya ‘yi Alwalar‘ ya fito ya yi Sallah ya kwanta akan .Sallayar  idonsa a rufe, tunaninta kawai yake Wanda ba abin da ya tsana banda ganin mummunar fuskarta a nashi fadin
Amma ta shiga zuciyarsa ta zauna sabo’ da yadda yasa tunaninta a gaba‘ da yadda zai yi ya qular da ita ya ga taji haushi
Wannan yasa awa ashirin da hudu tana maqale a kwakwalwarsa da zuciyarsa. Deeda ta
tayi  Waya tana bawa Ibrahim ‘labarin tsiyarda suka kwasa da Sabeer tana-yi yana Mota, Dariya ya dinga‘yi’ yace,.”Na fada miki : Sabeer bada‘ sauki zaku kwashe da’ shi ba,kuma tada Sabeer daga Bacci shi ‘yafi komai Wuya’
– Ta ce, ‘Wallahi Ibrahim Sabeer nada matsala‘. . .
Sam‘baya .son Sallah,:yana wasa da Sallah, sai lOkacin ‘da ya ‘ga dama yake Sallah, ga shaye—shaye.. Wallahi . rayuwarsa na cikin hadari”. , ‘ .
“‘hakane .Deéda, wallahi nima abin .na damuna. .
Sai dai na yarda da ke Deeda, na San. za‘ ki sa Sabeer a hanya”.
“Ibrahim ba abu mai sauki bane. ‘Kana ganin ni ‘da Sabeer kamar Wuta da AudUga~ muke? .Ya tsane ni; ni’kuma na tSani halayensa.
“Za ki ‘gyara halayyar da ki ka tsana Deeda”. ‘ ‘ ‘
Ajiye Wayar ta yi, don shi Ibrahim bai san wahalar da _take  sha a hannun Sabeer‘ bane.
A ranar da yamma Momi ta, taho da Inna _ mai Fura. Murna a gun Deeda kamar Sallah. A jikin inna ta yini a Wannan. rahar tana murna. Bangare guda Hajiya ta ware musu a Bangarenta daki da falo da kuma Bayi. Akwai komai a wurin da Zasu bukata; , Tuni Inna.‘ mai Fura ta maye .gurbin “Deeda wurin’ aikin Momi na‘ gyaran Bangarenta’ da kula da Side dinta. Kuma’Momi na jin dadin hakan,tana jin ‘ :dadin zama. da‘ Inna, don tsabtarta‘ ‘duk da tsohuwa ce amma da sauran karfinta kuma ba ta da qazanta, kuma ba ta ma Hajiya shishshigi, hakan ya burge Hajiya.
Sannan Deeda ta cigaba da kula mata da lissafin kudin Business dinta da kuma side din Sabeer‘ Wanda kullum cikin fada suke ba Wani jituwa. a tsakaninsu
Sabeer ba karamin wahalar da Deeda yake ba, haka kawai tana tafiya saiya sa mata
kafa ta fadi k0 ya jawo .hijabinta da karfi ya sake sai ta fadi, k0 kuma tana tafiya haka kawai ya watsa mata ‘ruwan. sanyi, ya yin ,da ita kuma ba ta nuna mishi ta ji haushi
hakan ya ke Kara qular da‘ Shi.
Wani lokaCin ta Ce mishi yaro ne shi bai da wayo shi yasa’yake’halin Yara k0 ta ce masa ‘ bai iya komai ba sai kashe kudi da. fada, .itabA’ cikakken namiji bane da zai’tsaya yana Wahalar da Mace, jarumin Namiji sai dai ya fuskanci Namiji dan uwan‘sa, ,
‘ Abin da yafi, ba shi haushi shine, kullum tana kwatanta real man da Ibrahim. ‘ Wani lokacin tare da Inna mai Fura suke zuwa Bangarensa kuma .da sassafe; duk Baccin da yake sai ya ta’shi k0 kuma, tasa Wa‘azin da ke magana kan’hukuncin wanda baya‘ sallah da kwanciyar Kabari da ranar tashin Alkiyama‘ a cikin Wayarta ta ajiye a dakinsa kusa da inda tasan zai ji.
wani lokacin ,haka jikinsa zai yi’sanyi‘, wani lokacin ya dauki Wayar ya kashe ya ce in ta sake ka’wo Wayarta dakinsa sai ya farfasa ‘ Deeda ta dau Wayar tace wurgar da wayar ba zai canja gaskiya ba k0 da mutum bai son ji’
Wani’ lokabin in Sun cankamé da fada sai inna ta shiga tsakani, ga shi‘ Sabeer ne da rashin gaskiya amma sai ‘ta ba wa, Deeda rashin gaskiyar don a zauna‘ lafiya;
‘Duk .wani abu da Sabeer yasan zai “yi ya Kular da Deeda sai yayi amma kullum sai dai in ta kular da shi, musamman Baccin’Safe da ta ke hanashi, Alarm ke ta’ da shi ’kOWanne Asuba take bugo masa Waya,’ in yaqi tafito da Asubar,  in ya rufe dakin‘ta‘yi ta bugun Rofar k0. danna Door Bell.
Ta, takuraWa rayuwarsa. Shi’ da yaYi hakan domin kuntata mata ne, amma sai gashi
sam ba taji, ga shi inya koreta shi; zai.ji kunya, za ta ce ta gagareshi. _
Wani lokacin ya tafi office don gujewa kayan haushinta, ba ya zuwa Asibiti sai Kamfani inda’yaje ya maye gurbin ‘Ibrahim
:haka’yake zurawa .,takardu ido kOWaCCe takarda aka kawo masa hannu kawai yake sawa ba tare da’ dubawa. ba, haka duk wani Business Meeting da za a ‘ ‘yi haka za a tashi duk hukunci da shawarar da suka ba da dai-dai ne,d0n haka wasu Kudade suka soma Bata; . Manager: ne ya ‘yi saurin sanar da Ibrahim halin da ake ciki, dolensa ya ajiye Asibitin _na wani’ lokaci ya dawo yana ankarar da Sabeer cikin dabara da wayo da kwantar da kai.  Da hakan dai ya ‘samu ya fara shawo kansa ya soma ganewa.
yauna kamar kullum deeda ta kuntata masa wuyanta
ya cafko ya shake, ganin zai mata illa yasa ta gantsara’ mesa Cizo ta ’gudu. Cike yake da,ita,‘> kuma da shirin yi mata abinda  ba za ta manta ba. ‘
Su uku ne a Office dinshi’ da Nura‘ da Salim. Duk Shawararda’ suka kawo sai ya ga ya yiwa Deeda kadan. ‘ ‘ Ya kallesu ya ce, “Yarinyar nan ba ‘ mutum ba ce, Aljana ce, ba komai take ji ba, Salim ya ‘kalleshi ya ce, “Ga shawara,  ‘wannan karon in har ka yi ma ta abin da nace ba ita kadai ba ‘kowaCce Mace a duniya Wannan abin na saurin yima mace illa jin haka sabeer ya gyara zama da sonjin KO meye
Salim yace, “Soyayya”.
Sabeer Ya harareshi.
‘ ..”Baka da hankali SOyayya da wannan’ yar Kauyen? Allah Ya kiyaye. , ‘ . ‘
Aikinma da kaga’ tana min dole ne don in Kuntata mata ne ya sa badon ina so ba naké‘ ganin fuskar‘ta ako yaushe, ko bata nan tana; cikin zuciyata. Aljana kaWai
“Saurara Min. Inji Salim. _
“Bance‘ka’ sota ba, soyayyar qaryaza kayi ma ta, kace kana“ Sonta ka’ yaudareta , sai ta yi nisa a soyayyarka ta mata illa sai ka rabu da ita. ‘
Ina fada maka wannan abu zai mata ciwo fiye .da‘ tunaninka,‘ inba wasa Ba sai ta kwanta Gadon Asibiti sabo da Ciwon Sonka”.
Sabeer ya mike ya yi shiru ‘na tsawon lokaci yana tunani, sannan ya jiyo ya kallésu yayi ‘dariyar jin dadi ‘har da ihu yace (you are right) ur Idea is good  Na samu hanyar Maganin ‘yar Kauyen nan. ‘
Za tayi tunanin ta Samu na banza, young  rich handsome.guy’
na nuna mata ’soyayyar Karya: zai min wuya, amma zan jure. Na gode Abokina’
Nan ya fice da sauri ya nufi Gida.
Kamar kullum,‘ ya sameta tana’aiki Ita da Kakarta ya samu a falon. Yayi sallama, mamaki ya sata bude Baki.
‘ “Yau su Sabeer ne’ da sallama? Shi da kullum’ yake shigowa Gidan da gadara da nuna cewa Gidansa’ ne, yau’ ‘shi ne yake musu sallama”
Inna ta amsa masa Ina yini
Ya fadi ‘cikin‘muryar ladabi tare da cire Takalminsa ya ajiyesu a gefe. ‘ ‘
Shi,da ya saba‘cillar’da _su .a tsakiyar falon, wani-lokacin ma  ya wurgar da Takalmin da gangan saiya daki ~ fuskar Deeda don mugunta,’.amma yau su Sabeer :ne aka ajiye Takalma a gefe hadda Gaisuwa cikin ladabi.
Har yaSa Deeda ta ‘matso kusa dashi ta zaro ido tana kallonsa’tace, “‘Lafiyarka lau yau kuwa
_ Ta- fada lokacin da _take qokarin taBa goshinsa taji k0 dai ba shi da lafiya‘ ne‘.yace, “‘Lafiyata , kalau’, bana. son neman ‘masifa, yanzun. wannan bangaren ya wuce sama”. Ta ‘bishi’da kallo kawai mamaki  Deeda take ta kalli Inna: tace, ,”Yau rana ta ina ta  fito? Sabeer ne haka a nutse? Kai anya ba lafiya bace “Kinji. wata.magana, to Mutum baya canjawa‘ ne?
. Deeda ta ce,‘ “Allah yasa na gaske‘ ne, don ni ban’yarda da wannan canjin na’ sabeer ba”.
Nan ta hada Abinci ta kai masa. Nan ma Dakin nasa kimtse ta gani kamar bai shigo ba  wanda hatta Wayarsa ya ajiye a Wurin ,da ya kamata ba wurgi ya Yi da’ ita‘ba. ,
Tana nan ‘tsaye tana tunanin abin da mamakin canjawarsa,  ya fito daga Toilet. Ya yi Alwala ta ‘zaro Ido tana kallonsa. ”
Ya yi mata murmushi ya ce, “Sannu.  na wuce Masallaci. ‘
” Ina “ga daga’yau ‘ba’ sai kin yi wahalar kawomin Abinci’ ba; ki dinga shiryamin a Dining Table kawai
‘Bude Baki da Hanci da Idanu tayi tana kallonSa. “
Take. ta dinga layi tana jin kamar Hajijiya na dibanta Yayi saurin riqeta. ’
. “Yi a hankali mana, meye haka? Ai sai ki fadi ki ji Ciwo.” ‘ ‘ ‘
“0hhh Please Sabeer, Stop it, ka soma Behaving Normal, wannan halih kirkin da bai dace da’kai ba,-bai dace da. Personality dinka ba no need to Pretend; garama ka koma ‘halinka nada yafi dacewa dakai, kuma nima yafi min saboda  ina enjoying dinsa”. ‘ ‘
A ransa‘ya ji kamar ya doke Bakinta..
A zahiri ‘kuma sai yace ‘Ni, zanje Masallaci’kar in rasa jam,i’ ‘ ya wuce ya barta,.a wurin sororo
Masallacin k0 ya:tafi -Sallah-, ,bayan sun idar da Sallar: ya dawo yaci. Abinci, a nutse ba kamar daba  yana cin Abin’cin k0 dan karamin Yaro ba zai yi haka ba. . ‘
, . Yana‘ gamawa’ko- ta ga ya dauko files na office yana dubawa, ya dauko System yana dannce-danne ya’na ~Waya; ‘maganar; Business kawai’ yake
– Yana zaune har. Bacci ya soma daukarsa,‘tana  kallonsa tana‘ mamaki,
‘ ‘Wai ‘anya’Sabrer‘ din da ta sani ne anya canjawar da yayi har zuciya ne in kuwa hakane ina murna da hakan‘Allah Ya taimake ka Sabeer”. Nan ta tattara wurin‘ ta :kwashe kwanukan rufe files. din ta ajiye gefe guda ta, gyara masa Kafarsa
Tayi munnushi ta shirya masa komai na Abincin dare ta fita’
Bayan ta fita ya bita da kallo yace Da sauranki‘ Deeda, kin ‘kusazuwa hannu”.
Yana :zaune yana kulla’ yadda zai Bullo mata har aka kira Magariba, ya yi Alwala kuwa ‘ ya tafi‘MaSallaci, har isha,i ya kai a can sannan ya dawo, ‘ ‘ . .
Ibrahim shi kansa ya yi mamaki.’ Wani farinciki ya lullubeshi‘ da yaga  rayuwar Sabéer ta canja’yadda ta canja‘ loka’ci guda, ya dawo mutum ‘ ’ Har ya fito ya bayyanawa Sabeer farin cikinsa. –
,A gabansa ya .kira farida‘ yana bata labari. ‘ . ‘yadda ya’ji Farida na ihun murna da farinciki tana sa masa “Albarka.
Sabeer dina Ya. girma. ya zama ‘babban mutum My Baby has Grown up) Sabeer
Ba zan iya‘bayyana. maka farincikin da nake ciki a yanxu ba’
Jikinsa yayi sanyi yace, “Sister wannan kadai ya saki irin Wannan tsananin farinciki da na kejin kinayi?”
. “Kwarai Sabeer, ba zaka gane ba (it is Really a big thing for me) Abin _da na‘jima‘ ina so inga ka yi, kenan
Dole inyi murna in godewa Allah. Ina nan zuwa Sabeer, ina nan tafe”. _
Harta ajiye wayar bai sani ba.-
,; Tabbas zai iya yaudaran Deeda amma fa ban da YayarSa da Uncle Ibrahim duk da suna ‘yar Tsama da shi, amma yana qaunarsa’sabo da Yayarsa.
                   ************
kwanaki kadan Sabeer ya sabawa kansa da sabuwar rayuwa,
ya canja’ kansh gaba daya ba wasa Gida da 0ffice duka. ‘
wani lokacin ma har Asibiti ya ke zuwa duk da ba ya so. Haka duk wani rashin mutunci
ya daina yiwa Deeda.
Wani lokaci ma tare suke aikin. Haka ya tsira zuwa ,Bangaren su Deeda‘ ‘bayan Sallar issha’i tana koya mishi ‘hukunce-hukuncen Alwala da Sallah da sauran takardu da Littattafai na Addini   ta ba shi suna Karatu tare, .ta”kuma‘ ba shi littafin Tsarkin Alwala da Sallah. ‘ ‘
Duk wani hukuncé hukuncen Tsarki sai da suka yi tare, kuma ya iya daga kan Wanka da hukuncin Ruwa mai kyau, sannain Tsarki da Alwala da Sallah. ‘ ‘ ‘
‘ Babban abin da ya baiwa Deeda mamaki yadda ya’yi’ saurin koyonsu da ganewa duk da bai taBa yin su ba.
Ta lura yana saurin fahimta da baSir‘a; sai dai ba ya son yi k0 kadan, baya son wahala da damuwar karatu k0 wani
Al—Kur’ani’ .suka fara tare, in da Ibrahim ya_ samo muSu Malami suna daukar darasi kowanne dare bayan Issha’i na tsawon Awa biyu. .
Inna mai Fura k0 ya ‘mai da ta kamar tasa Kakar, haka taita  tsokanarsu,
wasansu da shiriritarsu ‘ya. zo daya. Wani lokacin in sun soma baisonSu daina da Inna sai Deeda ta mike ta nufi (Computer) ta kyalesu. ,
Ya lura da yadda ta nace da (Computer) din nan harya tambayi Inna  me take .yi ne a gaban (Computer)?
Inna ta ba shi amsa da cewa, “Wai Makaranta, kaji fa, ka taBa jin’anyi‘karatun makaranta ana zauné daga Gida?” .
‘ Sabeer ya kan yi dariya yace, “Deeda ce fa? Ai za ta iya mai da Nigeria America ”.
Nan suka kwashe da; dadaria. Deeda ta hararesu ta ce “Ku yi dariya ku ci gaba randa ‘ka bude ido ka ‘ga naija‘ ta dawo (America) ~za ka sani ne. Uhm!”
Ta yi ‘Kwafa ta mike za ta fita, suka kwashe da dariya shi da Inna;
. .Ta ce,‘ “Ina jin dai yanzu kai ka bawa Deeda fishi, ita kuma ta baka dariyarta”.  Ya .yi dariya ya ce “Rayuwa ke nan, komai na iya canjawa Inna
Haka suka yi ta hira da Inna mai Fura
tana ba shi labarin Deeda da yarintart‘a da kuma
Kauyensu da irin Al’adunsu, yana kallonta yana murmushi da alamar yanajin dadin labarin .da ta ke ba shi,.yana mamaki “ya‘ na ga shi ba zai iya zama’a wurin har ya yi rayuWa irin nasu ba.
Ibrahim yana ganin wucewar Deeda, don haka ya bita
“Miss Deeda manya!”‘Ya fada lokacin da ya ke kokarin zama. .
Tace, “‘Bana jin’ daria kowani wasa, yanzun nan Sabeer ‘da Inna sun isheni a Gidan nan, duk daya gyaru ba zai daina tsokanata da qularda ni‘ba”. ~
Ibrahim ya ‘yi dariya yacce”Ai na ga alama kina‘da Allergy da Sabeer, ga shi na ga duk kalar ‘fuskarki ta canja~ ta kumbura_ tayi ja, idanunki sun koma sabbi  duk- in da, ku ka’ .yi ‘karo sai‘ Allergy din ya bayyana a jikinki,’zan baki- .shawara stay away from him kafin yayi miki ‘illa”.
‘Ya fada cikin’tsokana
ranar wata juma,a bayan deeda ta tashi sabeer a waya domin zuwa sallar asuba yace deeda Please mu hadu ‘a (Garden) mana yanxu idan na dawo daga masallaci akwai wata magana DA nakeson muyine (Its very important). To shi kenan sai mun’ hadu din”. Murmushin jin .dadi da nasara ya ‘yi ya ajiye wayar
Sanye take da doguwar Riga ta bacci ta sanya hijabi Pink.
Ya. hang0ta tana lahowa iskar Asuba na kadata ta kankame jiki da‘ hannayenta, idonta lumshe tana tafiya tana murmushi “alamar tana jin dadin yanayin.
Kwantar da kai ya yi ya .harde da hannu a ‘kirjinsa yana‘kallonla, haka kawai yaji ta ba shi sha’awa ta birge Shi.»
itama kallonsa ta ke tana murmushi a ransa ya ce, “Wannan murmushi na ki ba shi zaisa in fasa’ niyyataba”akankiba.
Ta iso gamida cewa “(Good moming handsome) “.
Ya’ fadada murmushinsa- ya nuna mata  kujerar ‘da ke- kallon sa  sannan ya amsa mata gaiSuwar, ya fara da, “An tashi lafiya?”
Ta amsya,‘ aLhamdu lillahi”‘..
Ta ce, .”Lafiya da Asubar nan ka ke son ganina
;’Kalau sai alkhairi”.
“To-ina sauraronka”.
Ya kafa mata idanu har ta so taji wani’ iri ta yi saurin :kau da kai.
Ya ce “Kin ‘ san ko yau. na fahimci wani abu, na yi (Real sing) ‘ba karamin kyau ke gareki ba, sai dai na kasa fahimta Wanne irin kyau ne da ke Deeda, bani ganin abubuwan da kyawaWa keda shi,‘ but sai yanzu da na lura’ sai na ga kin ‘fisu
.Deeda na dan shiga rudani akan wannan abun, k0 zaki fahimtar dani‘meye sirrin? ‘ Kinga in kika ka‘fa min Wannan‘idanun ; na ki kina .hararata k0 kina min tsiya (i find you more cute) inji kin bala’in burgeni, inji banqi  ina ta kallonki a haka ba
“’Ka gama? To sai an jima in abin da ya saka ke nemana ke nan Nan ta mike ta fara tafiya
“Kai Sabeeer”Ya fada a ransa.
Da sauri’ ya bi’ta yasha gabanta yace “Yi ‘hakuri Bani minti kadan muyi magana.
Ta harde hannu gami da daga kai tace “Inajinka”. ‘
“(I love her attitude)”. Ya fada a ransa,
A— fili kuma yace ‘Atlist muje mu zauna, ba maganar tsaye bace.
Da kyar ya lallaBata suka‘koma sannan ya kalleta ya langaBe .kai irin na shagwaBaBBun Yara yace deeda yanzu ‘na canja ai k0?”
Ta kada kai.
“Sosai
“Kina ga zan iya neman auren kowacce Mace  ba zata kyamaci halina bako?”
“Sosai in har a zuci ka canja’to ba dai ta kyamaci halinka ba sai dai k0 wani abu nadaban”.
Ta yi murmushin tsokana ta ce, “Sabeer’
(The classic and latest Guy) wace Mace ce zata kika?”
,Tayi dariyar tsokana. ‘
Ya ce”da tsorona keji amman tunda kin tabbatar min _;da .haka,’to yanzu bani. da wani, Ja kenan Kar ka ji komai
(Take a deep and confes your love) ”. ‘
A take k0 ya” yi abin da tace. Ya ja dagon ’numfashi ya‘sauke sannan ya’kalleta ido _ cikin ido ya ce “Deeda. ina sonki har‘cikin ‘ raina, har cikin zuciyata‘ina sonki da gaskiya, so irin na aure ina sonki a matsayin abokiyar rayuwata
‘ Bude Baki ta yi ta zaro idu tana mamakin kalamansa data jisu a bazata. ;, Ya languBe Kai ya ce “(dont give me ‘dat luk just say yes’) Na san’ba zaki kini ba”.
Take ta Bata fuska ta daure fuskar tamau tamkar ba_ta taBa dariya ba ta ce.”Sabeer kayi kuskure‘ ‘
Ka yi babban kuskure da ka zaci wai wasa .da dariyar ‘da sake maka da na ke yi ka daukeshi a matsayin’So
Ba So .tsakanina da kai_,’_ba soyayyar ka a ‘cikin zuciyata Ban taBa daukarka da haka ba‘ba komai, tsakanina ‘da kai sai‘ mutunci. ‘
Tsakanina .da kai’ DANGANTAKA CE na mai Aiki da Ogansa. .
. ‘ Tsakanina’da’kai DANGANTAKA ce ta
Addi ni, bayanshi babu komai. ‘ ‘ Me ya sa‘ ka yi tunanin cewa ina sonka?
Kana zaton k0 zan Soka don kana kyakkyawa
mai kudi mai ji ‘da ilimi da wayewa ne? ‘
‘ To ‘ni duk wannan bashi na ke nema a “wajen
namijin da zan‘ Aura ba.
Bari in fada maka, ban taBa sonka ba, kuma bazan taba son rinkaba baka birgeni ban tsaneka ba Sabeer, amma na’tsani dukkanin halayyarka na
tSani komai a game da kai, halinka dabi’ar ka, yanayin rayuwarka da komai naka na tsinesu.
“Yai saaaaa!!!!! ‘
Ya fada cikin qunar zuCiya da bakinciki da Bacin ran da bai taBajin irinsaba

hmmmm

www.Facebook.com/abdullahi.Ismail.salanke

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *