Category: ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 24 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Zuwa can ya nisa ya fara zazzaga fada Ni dai kaina na sunkuye ina sauraro can na.JI masifar ta isa sai nace *Dakata haka, yanzu…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 23 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Aminun Zahra’u ya dawo gida, amma kafin ya taho sai da Baba Sule ya aika masa da kudi wadanda aka ce ya yo odar abin…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 22 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Saida kika gama yangarki kika fito sai ma kika Kara neman wani dalilin da zaki bata mani don dai in ji haushi a fasa tafiyar,…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 21 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Da na lura na gane wannan ita ce siyasa, yana fushi dani amma yana kokarin nuna wa abokansa ai komi lafiya lau, sai na dake…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 20 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Sai da muka yi sallar la’asar sannan muka bar •Funtuwa dauke da sakon Alhaji Amadu zuwa ga Aminun Zahra’u a can London, domin jirgin farko…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 19 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

a daura aure, to kin hada kanki dani wadda har yanzu babu wata magana kwakkwara” Ta ce, “Haba Asiya duka-duka ba jiya kuka hadu ba,…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 18 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Na ce, “Kawo in gani da koyo a kan iya”. Ya bani tare da yi mani bayani, ina bin sa da “To”. Zuwa can ya…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 17 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2  CHAPTER 17 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA sukutum da shi a wanna ranar, sai da misalin karfe bakwai da rabi…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

WAYE ANGON BOOK 2 CHAPTER 4 BY MARYAM JAFAR KADUNA

amman dai ta ce “Kayi hakuri dai don Allah ka bude min.”Ya ce, “A ‘a ban yarda ba, a nan za ki kwana musamman da…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 16 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

a sama aka sa A, abin hannu an rubuta kamar sarkar A2, sai zoben A2. -Na ce, “Wai Aliyu ya ya a kai aka yi…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 15 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Aliyu bai dawo kwas ba sai da ina shirin barin (mataki na biyu a jami’a, ina shirin shiga na. uku. Ranar laraba misalin goma da…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 14 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

Zahra’u da Aminunta, domin labarinta ya tsaya mani a zuciya. Na yi sa’a Hadiza ta zo ita ma ta sami hutun kwana biyar, duk dare…