Category: Arewa writers
BAKAR AYA CHAPTER 7 BY SADI-SAKHNA
GEMBU babban garine dayake Tsibirin MAMBILA a Sardauna local government dake jihar Taraba a nigeria.Shine gari na karshe daga nan sai a shiga ƙasar camaroo,hakan…
Ayshat Ɗansabo lemuNAILAH CHAPTER 4 BY
Anwar anashi ɓangaren koda ya isa part ɗinsa,kansa akulle yake ya kasa gane wani irin ƙaddarane ke shirin afka masa,take maganganun abokinsa Doctor Khaleel ke…
Ayshat Ɗansabo LemuINA DA HUJJA CHAPTER 2 BY
Lokacin da Khairiyyah ta dawo tun daga ƙofar shiga gidan na su ta ja ta tsaya.Tana sauke manyan idanun ta akan ƙatuwar motan da ta…
BAƘAR AYAH CHAPTER 6 BY SADI-SAKHNA
Saki kuma ummah?”“Eh saki haka nace,ko baka jiba kurmane kai nasake maimaita maka,ka rubuta sakinta ka bata tabar gidannan,bana sonta a cikin gidannan”Yawu ya haɗiya…
Ayshat Ɗansabo lemu ✍NAILAH CHAPTER 3 BY
Ƙarfe 8:30pm suke haɗuwa a dining domin cin abincin dare kafatanin iyalan gidan,wannan sabon sune tun fil azal sai dai wanda keda uzuri ya tafi…
Ayshat Ɗansabo lemuTAIMIYYAH CHAPTER 5 BY
Lokacin da ya isa gidan Hajiyan bayan ya gama yin parking a wajen da aka tanaza don adana motoci,sai ya dakata bai fito ba yana…
NAILAH CHAPTER 2 BYAyshat Ɗansabo lemu
Koda Anwar ya isa gidan Hajiya Dadah samunta yayi tayi baƙi,suna zaune a barandar dake ƙofar shiga falonta nanne wajen da tafi son zama koda…
TAIMIYYAH CHAPTER 4 BY Ayshat Ɗansabo Lemu
TAIMIYYAH❤️✍🏻 * Kwanaki biyar da suka biyo baya TAIMIYYAH ta samu sauƙi tayi garas,don ta gama amsan alluranta har tana harkokinta,tun safiyan yau da ta…
NAILAH CHAPTER 1 BY Ayshat Ɗansabo Lemu ✍🏻
Ƴan matane guda biyu keta shiri da alamu unguwa suke shirin fita,ɗaya baƙace amma baƙin me haske ne da ake kirada wankan tarwaɗa,ɗayan kuma…
INA DA HUJJA CHAPTER 1 By Ayshat Ɗansabo lemu_ ✍🏻
INA DA HUJJA CHAPTER 1 By Ayshat Ɗansabo lemu_ ✍🏻 _ASALIN LABARI_ ******Zaune take ta tasa cup ɗin shayi ruwan bunu a gaban ta,wanda…
TAIMIYYAH CHAPTER 3 BY Ayshat Ɗansabo Lemu
TAIMIYYAH CHAPTER 3 BY Ayshat Ɗansabo Lemu Yana sanya kansa cikin ɗakin sassayan qamshin daya kama ɗakin ya doki hancinsa,ya ɗan lumshe idanu…
BAKAR AYAH CHAPTER 5 BY SADI-SAKHNA
BAKAR AYAH CHAPTER 5 BY SADI-SAKHNA “Ke Madeena zoki rakani gidan Hajiya ladi,na daɗe banje ba,kullum cikin samun abin tashin hankali muke” “Kai…