Category: DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO
DA MA NI CE CHAPTER 9 BY JAMILA UMAR TANKO
DA MA NI CE CHAPTER 9 BY JAMILA UMAR TANKO almajiranci da maula a kasar Hausa wanda ya zama ruwan dare. Abokansa na facebook su…
DA MA NI CE CHAPTER 8 BY JAMILA UMAR TANKO
Anty Zainab ta ce,”Dinah! kin sami ladan Kawarki da kika fito da ita daga daki, tun • da la’asar ta rufe kanta taqi ta fito…
DA MA NI CE CHAPTER 7 BY JAMILA UMAR TANKO
zuciyarta, arma de ta tuna babbar sa’ar data ci ta samu ma ya amsa wayar yau, sai ta godewa Allah. *Mu je zuwa• wai mahaukaci…
DA MA NI CE CHAPTER 6 BY JAMILA UMAR TANKO
Ya dauko wayar ya duba sunan ya karanta sunan mai kiran a bayyane “Nasrin Abdul Nasrin. Bai rufe bakinsa ba ta zabura ta kwace wayar…
DA MA NI CE CHAPTER 5 BY JAMILA UMAR TANKO
dawo ba. Ba dai a wajen masu kudin kika zauna ba. Malaika ta fada cikin gadara da tsiwa “kamar ka sani kuwa acan na bata…
DA MA NI CE CHAPTER 4 BY JAMILA UMAR TANKO
Karshe dai aka tantance Malaika ce ta hada rigima, amma dan a zauna lafiya aka karbi katinta tare da na sauran amma da sharadin ba…
DA MA NI CE CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO
Malaika aka gyara riga da mayafi aka juyo da fuskar tamushashshan jaririnta ana murmushi. Dr. Hala ta gyara gilashi ta zubawa Malaika ido tana kallo…
DA MA NI CE CHAPTER 2 BY JAMILA UMAR TANKO
Malaika ta yi murmushi ta ce, “sunana Malaika Shamaki. Ke fa, yaya sunanki?” Ta kalle ta, amma bata yi mamaki da yawaba kasancewarta ‘yar jarida…
DA MA NI CE CHAPTER 1 BY JAMILA UMAR TANKO
Wata Zankadediyar mata ce ta gifta a wata mota, akan titin Nasarawa G.R.A, Kano. Hakika matar nan ta hadu, ga kudi, ilimi, ga kyawu duk…
DA MA NI CE CHAPTER 19 BY JAMILA UMAR TANKO
-kawo mata farmaki saboda mijinta kadara ne. Kin ji muryarsa kuwa . . Hmmmm, ba magana ke guy din ya hadu daga kafa zuwa tsakarkai.”…
DA MA NI CE CHAPTER 18 BY JAMILA UMAR TANKO
Zainab dai murmushi take tana aikinta Nasrin tana ta babatun ta ita kadai. Nasrin ta yi fari ta zauna akan wata kujerar roba ta ce,…
DA MA NI CE CHAPTER 17 BY JAMILA UMAR TANKO
Tana cikin- wannan hali sai gashi ya hau • facebook. Ta zabura ta bishi ta ‘ inbox ta yi masa magana. Salama ce da gaisuwa…