Category: JIDDATULKHAIR COMPLETE
JIDDATULKHAIR CHAPTER 54 BY KHALISAT HAIDAR
Umma na shigowa dakin ta karaso kusa da gadon tana kallon Jiddah tace “Lafiya Jiddah?” Jiddah ta dago kanta da kyar hawaye na sauka idonta…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 53 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab ya dauke kansa, Umma tace “A hado maka da abinci ne?” Girgixa kai yayi yace “Aa” Jiddah na ba Huraira sakon Umma ta fito…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 52 BY KHALISAT HAIDAR
Makulli Aneesah ta sa a kofar bandakin bayan ta shiga gabanta na faduwa, ta ajiye towel din a karamin bucket ta tara ruwa ta dau…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 51 BY KHALISAT HAIDAR
Murmushi kawai Jiddah tayi bata ce komai ba, Ahmad bai kuma ce mata komai ba shi ma, suna isa wani babban pharmacy yayi parking yana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 50 BY KHALISAT HAIDAR
Har Jiddah ta isa bakin titi waigen layin take xuciyarta na bugawa, tana ta tsaye har ta samu adaidaita ta hau ta gaya masa inda…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 49
Lkci daya Abuturrab ya saketa ta dalilin hasken wuta da ya dawo kitchen din, ta rufe bakinta a rikice ta juya ta bude kofar kitchen…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 48 BY KHALISAT HAIDAR
Bayan kwanaki kadan da Umma tayi magana da Ahmad sai gashi ranan wata Asabar ya shigo gida rike da admission form na Jiddah da receipt…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 47 BY KHALISAT HAIDAR
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 46
Bude kofar dakin nasa tayi ta shigo, ta gansa xaune daya side din gadon ya kunna laptop, ta kashe wutan daki ya daga kai yana…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 45 BY KHALISAT HAIDAR
Abuturrab yyi parking kofar gidansu ya kashe motarsa ya sauka, suka gaisa da Mai gadi sannan ya shiga cikin gidan, bbu kowa parlon duk yan…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 44 BY KHALISAT HAIDAR
Juyawa yayi ya koma cikin dakin, ta karasa ta ajiye tray din a saman carpet din dakin, sannan ta mike tana kallonsa tace “Ina kwana?”…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 43 BY KHALISAT HAIDAR
Jiddah ta sauke idonta daga kallonsa tana sake nanata sunansa a xuciyarta, Aliyu kenan yake nufi, Ali shi ma ai Aliyu ne… muryarsa ya katse…