CIKAKKEN TARIHIN AMAL UMAR

CIKAKKEN TARIHIN AMAL UMAR

SUNA: Amal Umar

SHEKARU: 21 Oct 1998 (shekara 23)

AIKI: Jaruma

AURE: Babu

GARI: Katsina

KASA: Nigeria

CIKAKKEN TARIHIN AMAL UMAR
Jarumar Amal umar

WACECE AMAL UMAR

Shahararriyar matashiyar jaruma a masana,antar kannywood

Amal Umar wacce akafi Sani da amal
Takasance ficecciyar jaruma amasana,antar kannywood wacce tayi fice a Nigeria da sauran kasashen afrika
Kasancewarta mace me hazaka da cika alkawari

HAIHUWA

Anhaifi amal umar ne a shekarar 1998/21/October cikin katsina dake Nigeria

KARATU

Sannan tayi karatunta na primary da secondary a katsina kafin daga baya ta koma kano inda tasamu damar yin karatunta na gaba da secondary a Jami,ar
Yusuf maitama sule university dake garin kano a Nigeria

JERIN FINAFINAI

Kana amal jarumace data fito a Fina finan kannywood da dama
Kamarsu
=Hafeez
=Matan zamani
=Manyan mata
=Aisha
=Mujadala
=Up north
=Larai ko jummai
=Kayi nayi
=Makota
=Jabun kudi
=Sarki goma
=Zabin raina
=Abarwa rai
Da sauransu

H

CIKAKKEN TARIHIN AMAL UMAR
Amal umar

ADAKA

Sannan jarumar ta samu damar fitowa a finafinai tare da dayawa daga cikin jaruman na kannywood kamarsu
*Ali nuhu
*Adam A zango
*Umar M shareef
*Shamsu dan,iya
*Marym Yahaya
*Ramadan booth
*Bilkisu shema
*Abdu M shareef
*Yakubu Muhammed
*Daddy hikima
*Rahama sadau
Da dai sauransu

BIDIYON WAKOKI

Sannan kuma kana jarumar tafito a vidiyoyin wakoki tare da wasu daga cikin Jarumai
Kamarsu
*Umar M shareef
*Shamsu dan,iya,
*Abdul M shareef *garzali miko,
*musbahu aka anfara *Hamisu breaker
*Umar mb,
dadai sauransu

Karanta CIKAKKEN TARIHIN AISHA ALIYU TSAMIYA

NOLLYWOOD

Sannan tafito a wasu daga cikin finafinan nollywood wadda ake shiryawa a kudancin Nigeria
Kamarsu
=shuga naija
Da sauransu
Tare da jarumai kamarsu
*Rahama sadu
*yakubu Muhammad
Da sauransu

FITOWA A FIM

Tafara fitowa a fim ne a 2015 awani shiri mesuna =gidan abinci amma da fari tafara fitowane a bidiyoyin wakoki kafin

Sannan tafito a finafainan turanci da yawa kamarsu
=up north
=shuga naija

JERIN SERIES FILM

_Yar minista
_wuuf
_Ana barin halak
_Abarwa rai

KYAUTAR GIRMAMAWA:

Takuma karfi kyautukan karramawa da yawa kamarsu
*most promising actress 2017
*best supporting actress
Dadai sauransu

Domin Karin bayani dangane da CIKAKKEN TARIHIN AMAL UMAR a YouTube Nw Hausa Tv

Kuyi subscribeSUBSCRIBE

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *