Cikakken tarihin dan auta
SUNA: Abubakar Sulaiman
INKIYA: Dan auta, subulli
AIKI: Barkwanci, jarumi, dan Kasuwa.
MATA: Daya
YARA: Hudu [4]
GARI: Kano
KASA: Nigeria
WANENE DAN AUTA
Abubakar Sulaiman wadda kukafi sani da dan auta, shahararren jarumi kuma dan barkwanci a masana’antar shirya fina finan hausa na kannywood
Sannan daya daga cikin jarumai mafi jimawa a masana’antar kuma shima yana daga cikin wadanda suka bada gudun mawa wajen gina masana’ntar ta kanywood.
Sannan ya samo sunan dan auta ne a wani shiri na dan dugaji aka bashi suna dan auta daganan kuma sunan yabishi
FARA FIM
Sannan jarumin ya fara fitowa a fina finan hausa ne a shekara ta dubu biyu da uku 2003 a wani fim mesuna
_sabo turken wawa
Karanta Cikakken tarihin abba el-mustapha
DAUKAKA
Abubakar Sulaiman wadda akafi sani da dan auta yajima da fara fitowa a fina finan hausa amma daukakarsa ta farane tun bayan fitowarsa a wani fimdin barkwanci
Mesuna
_subulli da subulluwa
Da kuma
_Kauyawa
Wadda yafito tare da jaruma
*jamila umar nagaudu
JERIN FINA FINAI
Sannan yafito a fina finai da dama kamarsu
_Duniyar dan auta
_subulli da subulluwa
_Kauyawa
_Dan auta a dubai
Dadai sauransu
HADAKA
Sannan yafito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu
*Adam a zango
*Baba ari
*Marigayi Rabilu musa ibro
*Jamila umar nagudu
*Ibrahim Daushe
*Nura dan dolo
*Marigayi dandugaji
*hajara Usman
Dadai sauransu
IYALI
Sannan yana da mata daya [1] da yara hudu [4]
Karanta CIKAKKEN TARIHIN MUSA MAISANA A
KARIN BAYANI
Sannan a cikin fina finansa yafison kauyawa saboda ta dalilinsa ne yaje har kasar india ya karbo award
Sannan abinda yafi sashi farin ciki shine yaga ya taimakawa jama’a
Sannan abin farin cikin da bazai taba mantawa shine lokacin aurensa saboda yadda yaga jama’a suntaru wadda yasan cewa shi bashine ya gayyato suba
Sannan abinda yafi sane shine yaga ana dukan yaro
Sannan daku iya ziyartarmu a shafinmu na YouTube NW HAUSA TV Domin samun karin bayani dangane da cikakken tarihin dan auta