Cikakken Tarihin DJ ab
SUNA: Haruna abdullahi (DJ AB)
SHEKARA: 28 December 1993 (shakaru 29)
AIKI:
Waka, Rawa, performer, rubuta waka.
MATAKIN KARATU: Digree
AURE: Babu
GARI: Kaduna
KASA: Nigeria
YAN,UWA: fezy,
WANENE DJ AB
Haruna abdullahi Wanda akafi Sani da DJ ab kokuma DJ Abba Shahararren mawakin gambara na zamani Kuma dan rawa. DJ Ab yakasance mawakin gambara mecike da basira Wanda hakan yasa wasu suke kiransa Sarki sannan daya daga cikin mawakan (YNS studio).
SHAHARA
Haruna abdullahi wato dj ab ya fara yin waka tun yana secondary ne amma daukakarsa ta farane a 2014 lokacin da yayi wakarsa mesuna dan babarsa, dakuma jallabiya, Su babane dai sauransu.
Hadakarsa tareda mawakan Yaran North side studio (Yns studio) irinsu Tee-swags, zayn Africa, lil prince, Deezell dakuma kaninsa feezy dadai sauransu hakan yabada gudumawa wajen Kara samun daukakarsa a harkarsa na waka.
KARATU
Yayi karatunsa na primary da secondary a Kaduna a (FGC) federal government college Kaduna
Karanta CIKAKKEN TARIHIN UMAR M SHAREEF
Sannan ya wuce Jami,ar ahmadu bello wato (ABU Zaria) inda yakaranta (quantity survey) a matakin karatunsa na digiri.
HADAKA
Dj ab yayi waka da mawaka da dama kamarsu:
*dezell
*ali jita
*zayn Africa
*morell
*classic
*B O C
*dj kaywise
*yung6ix
*jigsaw
*teeswag
*kheengs
*eskeemy
*ajebor
*2xman
Da dai sauransu
JERIN WAKOKINSU A YNS STUDIO
-jallabiya
-daso samune
-ameen
-waima mutum dan babassa
-happy sallah
-quarantine -Siddabaru
Dasauransu
JERIN WAKOKINSA:
-kinsanni
-sugar
-kumatu
-soyayya
-sulemani
-karara
-yi rawa
-kedani
-soyayya dadi
-crush
-totally -Supa
KYAUTAR GIRMAMAWA
Yasha karbar kyautar girmamawa da dama dasuka hada da “northern Pandora awards 2019,2020 da 2022, Yakuma samu nasarar shiga cikin wadanda sukai nasara a Em-power artists.
Mawakin yasamu karbuwa dakuma tarun masoya dadama a harkarsa ta wakar. inda yakeda mabiya dadama a shafukansa na sada zumunta irinsu Facebook, Twitter, YouTube, dakuma Instagram Dade sauran shafukan.
Karanta Cikakken Tarihin Yakubu Muhammed it
Karin bayani dangane da cikakken tarihin Dj Ab a YouTube Nw Hausa Tv