Cikakken tarihin ibro
SUNA: RABILU MUSA
INKIYA: IBRO
HAIHUWA: 12/ December/1979
MUTUWA: 9/December/2014
AIKI: jarumi, darakta, producer, filmmaker.
MATA: 3
YARA: 7
JIHA: KANO
KASA: NIGERIA
WANENE RABILU MUSA IBRO
Rabilu Musa wadda akafi Sani da ibro ko kuma dan ibro yakasance shahararren jarumi a masana,antar kannywood asanda yake raye duba da yadda yayi suna duka bangare biyu bangaren chamama da kuma sentimental
KARATUNSA
IBRO yayi karatunsa na primary a warawa primary school.
Bayan ya karasa primary ya Koma makarantar horon malamai Teachers college dake garin kano.
KAFIN FARA FIM
Sannan Kuma rabilu musa dan ibro kafin fara fim yakasance me saron gidan yari wanda yafara aikin tsaron gidan yari a shekara (1991) inda ya shafe kimanin shekara (8) Yana aikin inda har yakai matakin inspection a prison service a garin kano.
Kafin daga baya yayi ritaya
Yadawo wasan barkonci a masana,antar shirya fina-finan hausa dake garin kano
Karanta Cikakken Tarihin Nazifi Asnanic
SANUWA
Ibro yakasance sannanne Dan wasan hausan wanda yasamu karbuwa fiye
da kowa a masana,antar wanda a iya cewa babu kamarsa saboda yayi fice a harkar fim, da wasan barkonci
FARA FIM
Yar ganye shine fim da
ibro ya farayi a rayuwarsa, inda yasamu karbuwa a fadin Nigeria. Sannan Kuma yayi sanadin daukakarsa a harkan film.
Bayan wannan yayi Fina finai da dama kamarsu:
_Shehu jaha
_andamali
_ibro dan bori
_Karan giya
Dadai sauransu
RASUWAR SA
An samu labarin rasuwar sa ne watar December 9 2014. Inda Kuma a ka babbatar a rasuwan nasa 10 December 2014
Yayin jarumin kannywood falalu a daurayi ya tabbarwa bbc rasuwar tasa a 10 December 2014
Kuma an bayyana cewa ciwon Koda ne yayi a jalinsa
KYAUTAR GIRMAMAWA
Ibro yasa mu kyautar girmamawa da dama kasancewarsa sanannen dan wasan hausa.
• yasamu kyautar 2nd kannywood/mtn award (best comedian of the year). A shekara 2014
•ya Kara samun kyautar girmamawa daga Nigeria entertainment award (best supporting actor) a shekara 2014
HADAKA
Sannan ibro yayi Fina-finai da manyan jaruman fim kamarsu
*Adam a zango
*Alinuhu
*falalu A dorayi
*jamila nagudu
*Ibrahim Daushe
*Rahama sadau
*baban cinedu
*bulu, *dumbaru
Dadai sauransu.
FARA WAKA
Yafara wakane a lokacin da yayi nisa a cikin wasan barkoncisa na hausa. Kuma wakokin nasa sune kamar
“Bayanin naira
“Idi wanzam
“Direba makaho
Dade sauransu
Karanta Cikakken tarihin saratu gidado
JERIN FINA-FINAI
_karan giya
_na mamajo
_karfen nasara
_asibitin kauye
_Bita zai zai
_Anda Mali
_Akasa a tsare
_Acuci maza
_Borin ibro
_Dan gata ibro
_Gabar ibro
_Ibro alkali
_Dawa dai Ibro
_Ibro angon hajiya
_Ibro Dan almajiri
_Ibro Dan daudu
_Ibro Dan chacha
_Ibro ba sulhu
_Ibro Dan Fulani
_Ibro dawo dawo
_Ibro Dan siyasa
_Ibro Dan polio
_Ibro dan zaki
_Kankamba
_Ibro ya auri baturiya
Dadai sauransu
Samu Karin bayani game da cikakken tarihin ibro a YouTube Nw Hausa Tv