DR MUHSEEN CHAPTER 1 BY RUKAYYA IDRIS BALAH (AUTAH)
Www.bankinhausanovels.com.ng
………………Cikin natsuwa ya shige motar shi,ya fara janta cikin slow Yana murza sitiaring motar kerar VMW sabuwar yayi.wadda dududu batayi cikakken wata ukku da siyanta ba.wani dogon titi ya Mika Wanda zai sada shi da bakin gate din na NAFRH Hospital dake garin Daura.bareak din sit kaman babu alamar mutane a ciki,kasancewar weekend ne ga shi Kuma safiya ce Dan a lokacin baifi karfe 7:10 ba.A hankali yake tukin kasancewar baya San yin gudu sosai daidai ya karaso bakin babban gate na bareak din.
Cikin sauri Wanda suke duty a wurin suka taso,a tare suka yi salute nashi daya daga cikin su Wanda da alama yafi sauran rank yayi saurin cewa cikin yaren turanci “oga barka da fitowa,zaka je weekend ne”?Yana fadada murmushin dake saman fuskar shi.
Shiko Wanda aka Kira da oga saurin sauke bakin glass din motar yayi,murya can kasa ya amsa da “ehh Harooon zanje gida sai Monday da safe zan dawo”
Gabadayan su suka hada Baki wurin cewa “Allah ya kiyaye oga,Allah ya dawo Mana da Kai lafiya”suna jin farin cikin ganin ogan nasu Dan sunsan bazai wuce ba saiya yimasu alkhairi,Dan shi baya da matsala mutun ne na mutane.
A hankali ya amsa da “Amen ” Yana mikamasu kudi.amsa sukayi bakin su washasha cikin farin ciki suka daga masu karfen da akayi makari da shi,Wanda dole saika tsaya.shiko jan motar shi yayi Yana daga masu hannu harya dire bisa babbaban titin da zai sada shi da cikin garin na Daura kafin ya dauki hanyar katsina.
Suko wadannan sojojin cikin jin dadi suka koma mazaunin su kowanne dauke da bindiga a hannun su.Haroon shiya fara kirga kudin dubu biyar ne cas Dan haka Daman su biyar ne nan take Suka raba kowa ya tashi da dubu 1.Devid ne ya fara magana da Hausar shi wadda bata fita kasancewar shi haifaffen garin Legos ya ce “ohhh my God inasonshi sosa that man your heart is beautiful hmmmm Yana so mutane”Ai ko gaba daya su Haroon Suka kwashe mai da dariya saboda yanayin yadda yayi maganar shi a dole ya fara iya yaren Hausa.
Aiko Devid yaji haushi, Bata rai yayi da turanci ya ce “Haroon zanyi rashin mutunci,idan bazaku gyaraman ba to ku daina yiman dariya,ko idan *DR MUHSEEN* ya dawo na sanar da shi”.ya karshe fada kaman zaiyi kuka.
Hakuri su Haroon suka bashi kafin sukaci gaba da tattaunawa akan Dr muhseen da irin alkhairin shi.wanda yake kusa da Haroon mai suna mosess ya ce “Ai da ni ne nake da kyau irin na Dr muhseen to da anga wulakanci,nasan sai yan’mata su rinka yiman layi,ga kyau ga kudi haba woooooo “Kara bushewa sukayi da dariya Dan mosess badai muni ba shiyasa sukayi ta dariyar maganar daya fada. Da haka sukaci gaba da tattaunawa sai idan anzo wucewa su tantance mutum kafin ya wuce.
Shiko *DR MUHSEEN* tunda ya fice daga garin daura ya doshi katsina ya Kara gudun motar shi,jin wani zazzafan zazzabi Yana neman sauko mai,hakoranshi har sarkewa suke yi.burinshi kawai yaga ya isa gida Dan da dare ko baccin kirki baiyiba .
Jin karar wayan shi yasa ya juya ganin mai kiranshi kawai ya share Yana ci gaba da tukin shi.
*SUDAN*
Kowa yasan Sudan kasace ta labawan usili,suna da yankin fulani dukda Suma suna jin yaren labarabci .Hakan yasa suke da makiyaya da yan kasuwa,inda ta wannan hanyar garin ya habaka .har wasu daga cikin mutanenu Yan Nigeria sukanje Dan neman kudi.ta wani fannin akwai alakar mai karfi ta kasuwanci tsakin SUDAN da NIGERIA ta hanyar kayan masarufi da tufafi.
A daidai wannan lokacin Fadar maimartaba sarki A/Kareem bayi da hadimai nata faman kaiwa da kawowa dan hidimar safiya.kama daga masu girki,kula da dawakai,masu ban ruwa sa gyaran fulawowin lambu.saboda sarki Abdulkareem mutum ne mai tsantse ni da adalci wa talakkawan sa.shi ne sarki na goma Sha ukku ya gaji sarautar ne bayan Allah yayima mahaifin shi rasuwa,inda dakyar ya amince aka nadashi saboda ya nuna shi baya ra’ayin mulki a wannan lokacin.
Kasancewar fadace mai girma da kayatarwa akalla part ne yakai kusan guda goma Banda wurin kiwon dawakai,da lambu harta gidan gona a cikin masarautar yake. Bangarin bayi da kuyangu, sai bangaren gimbiya suhaima wadda ta kasance uwar gida ce ga sarki Abdulkareem sai fadar shi inda anan ne yake ganawa da talakkawan sa.part daya kuwa na gimbiya Zulaihat ne ,sai part din Hajiya Aishatu mahaifiya a gurin sarki ,dukda kasancewa ta tsufa Amma tana gane mutane .
Wata kyakkyawar yarinya ce ta fito tana tsalle-tsalle jin Kiran da Ummeyn tasu ta kwalla Mata.Bisa cinyar wata kyakykyawar Mata tayi mazauni ta saka farin hannunta tana shafa fuskarta ta ce “Ummeyna gani “matar da aka Kira da Ummey dubanta takai ga yarinyar tana cewa cikin yaren larabci “Nidai Lailah ki tayar da ni kada ki karyaman kafa,shiyasaka idan *MUHSEEN* yazo yake hanaki sukuni sai san jiki kamar mage.da sauri yarinyar ta bude Baki zatayi magana Ummey tayi saurin rufemata bakin da cewar “tashi je kiyi break bansan yawan surutu danna fahimci bakya gajiya “ta karashe maganar tana tayar da lailah.
Cikin jin haushi yarinyar ta koma bisa dinning tana hada tea.Ummey kuwa murmushi kawai tayi tana girgiza Kai Dan tasan halin rigimar Lailah .Aje littafin hannunta tayi ta wuce dakin Hajiya Aishatu mahaifiyar su Dan ganin kota farka daga bacci.ganin haryanzu baccin take yi yasa ta nufi weardrop a hankali ta bude ta ciro wani dan akwatin Silva mai kyau da kyalli.wasu hotuna ta ciro tana kallo.sosai ta shagala da kallon su,wasu kyawawan mutane ne a jikin hoton masu kama daya.yana dauke da mace daya sai namiji sai kyawawan yara guda biyu,sosai mutanen cikin hotunan sukayi kyau Dan kana ganinsu kaga cikakkun larabawa,Dan shima babban Yana da hasken fata sai dogon hanci.
Hawaye Naga suna silalowa daga saman fuskarta haka tayi ta faman zubar da su.har saida taji alamun tsohuwar zata farka kafin tayi saurin mayarwa tana goge fuskarta.
*KATSINAN DUKKO*
kunya garesu tsoro babu,cikin mintunan da basu wuce talatin ba ya yima garin katsina tsinke.tunda ya karaso bakin gate din yake faman danna horn ba kakkautawa ,saboda yadda zazzabin ya karasa rufeshi.da sauri Baba mai gadi ya aje butar da fitowar shi kenan daga toilet ya rattabo da gudu zuwa bakin gate din.yana lekawa ya dawo da sauri ganin motar ogan ce da wannan sanyin safiyar to ga dukkan alamu yau babu lafiya a cikin estate din.yana karasa bude mai gate din ya kunna Kan motar shi cikin gidan .ko gaisuwar da Baban yake yimai bai samu damar amsawa ba ya figi motar da gudu yana taune lebebshi na kasa saboda shi kadai yasan azabar da yake ji.haka ya karaso bakin gate na biyu.nanma ma’aikatan da suke wurin bai samu damar amsa gaisuwar su ba ya shige ciki.akallla yayi tafiya mai dan nisa kafin ya zo daidai kofar wani gida mai kyau da tsari a saman shi an rubuta no 20 .cikin sauri yayi parking wayar shi kadai ya dauka ko motar bai cire key din ba ya nufi kofar gidan .
Farar jallabiya ce a jikinshi kanshi ko hula babu sai bakar hular shi data sheki saboda gyaran da take samu.cikin sauri ya tura kofar yayi sa’a kuwa kofar a bude take.wani babban falo ya wuce harzuwa wannan lokacin faman taune lebenshi yake yi.bedroom din ya wuce ko takalmin kafar shi sai bayan yayima kanshi masauki a bed kafin ya zame shi.ko wani abu ya tuna Naga ya mike da sauri ya shiga toilet din dakin sai Bayan ya sakarma kanshi ruwa kafin ya fara rage kayan jikin shi.bayan ya gama ya dauro towel Wanda ko guywa bai karasa ba,bisa bed din ya haye Yana Kara kudindinewa da blanket.sosai taji wani sanyi Yana ratsa illahirin bargon jikin shi .dandanan ya fara zubar da hawaye masu dumu daga idanun shi.
Da gudu wata kyakykyawar yarinya ta fito daga wani gida Yana kallon gidan da Dr muhseen ya shiga.bakar doguwar riga ce a jikinta sai slipass data saka mayafin rigar ta daura bisa kanta.sauri take yi tana faman turo Baki alamar ranta a bace yake.a hankali ta tura kofar gidan tana kunkuni.tana kwala Kiran ya Faruk! Ya Faruk!! Ya Faruk!!! jin shiru yasa ta kutsa kanta bedroom din tana ci gaba da kwala kira.direct ta haura saman bed din tana kokarin daga blanket din da Dr muhseen ya rufe jikinshi.duk yana jinta ya kyaleta,Amma azuciyar shi yasha alwashin yau saiya koyamata hankali Daman Yana jin haushinta.itama shigewa tayi ciki tana cewa “ya Faruk wakeup kaga Aunty sakeena ta hanani nayi bacci a dakin Kaka sai kunna waka take yi.gaba daya ta kwakumeshi tana faman jijjiga shi.A hankali ya sauke ajiyar zuciya.ita kuwa ganin bai tankata ba yasa ta kontar da kirjinta bisa saman kirjinshi,cikin sanyin muryarta ta ce “Ya Faruk nasan kana jina ko?Amma ka kyale ni to bazan tafi ba saika tashi”tana Kara konciya bisa kirjinshi.
A hanky Dr muhseen ya sauke wata boyayyar ajiyar zuciya,tunani ya farayi a ranshi mezai yima wannan kwailar yarinyar danya koyamata hankali.can wata dubara ta fadomai a hankali ya juya da ita Suka koma tana kasa shi Yana samanta,cikin sauki ya fara sakarmata nauyinshi.itako baiwar Allah har bacci ya fara daukarta.taji kaman an danneta mutsu-mutsu ta farayi tana kokarin magana taji ya dora bakinsa saman nashi.innalillhi ta fara furtawa a cikin zuciyarta,tsoro,fargaba,mamaki suka lullubeta tare da ta’ajjabin yau Ya Faruk dinta ne yake neman lakubeta,itakam yau ta shiga ukku.
Cikin azama ta fara kokarin ganin ta ture shi,Amma Ina domin karfin namiji da mace ba daya ne ba.sai a lokacin ta lura da fuskar waye,sosai ta tsorata zuciyarta ta Kara tsinkewa,shikenan itakam yau tasan ta mutu har buzunta.
Shiko *DR MUHSEEN* sosai ya fara sauyamata tunani ,saida ya gaji dan kanshi ya cire bakinshi daga cikin nata sai a sannan ta samu damar furta “Dan Allah ka rufaman asiri kayi hakuri, Wallahi bansan Kaine ba”muryarta na sarkewa.
A cikin ranshi ya ce Zaki ci ubanki bazanyi maki komai ba Amma yau saina tsorata ki kodan ki kiyaye ni.gani tayi ya zame tawul din dake jikinshi,da sauri ta runtse idonta tana maimaita kalmar Innalillahi wa’inna ilaihirraju’un sai kuma wata zufa da take faman kwaranyomata saboda tsabar tsorata da tayi.ganin haka yasa yayi murmushin mugunta na ganin zaiyi nasara ganin haka yasaka shi cewa cikin kaushin murya “munafika bude idonki ki kalla sosai kisan ni ba tsaranki bane,Danna fahimci abinda kike bukata kenan,shiyasa kike bibiyata duk inda nayi,yau Zaki ji yadda take da ita zan horar da ke”Yana karasa fada ya fara kokarin dage rigar jikinta.
Itafa abin nashi ya daina bata tsoro saidai mamaki,Ashe Ya muhseen takadiranci shi ya wuce tunaninta.yauma tsautsayi ne ya kawota saboda tun jiya ta ji Yaya Jabir ya ce yau bazai zo weekend ba,Ashe munafikin ya shigo ba Wanda ya sani.
Kasa ta karayi da muryarta kafin ta ce “na rokeka Dan Allah kayi hakuri Wallahi bazan Kara shigowa ba,bansan ya Faruk bayanan ba”har zuwa wannan lokacin idonta Yana rufe ta kasa budewa Dan ita bazata iya hada ido da wannan garjejen katon a haka ba Kaya ba.
Muryar shi ta tsintso Yana cewa idan kina so na kyale ki sai kinyi abu daya kafin.
Cikin azama ta ce naji fada inhar zaka barni na fita,Dan ita kam harga Allah batasan abinda zatayi maiba.
Bakinshi yakai daidai saitin kunnenta a hankali ya radaka Mata “sai kin bude idon ki kin kalleta da kyau kafin ki fita daga dakin nan,idan ko kinki to saina cinyeki tas,kinsan Kuma zan iya”Yana huramata wata makirar iska a cikin kunnenta,wadda ta sakata zabura tana ririrke shi.
“No…no…no..kayi hakuri bazan iya ba..Dan Allah……..”wani abu da taji ya damka Mata a hannunta yasa maganar bakinta ta makale..mukutttt ta hadiyi wasu yawu masu zafi ga ya hade da hannunshi ya rike hakan yasa ta kasa kwacewa ta Kuma kasa bude idonta.itakam yau tana ganin rikakken Dan bariki.tana wannan zancen zucin taji ya sake hannunta sai Kuma wani abu da taji Yana kokarin ratsawa ta kasanta.da sauri ta kwalalo idonta waje cikin fargaba da tsabar tsoro.batasan lokacin data kwalla Kara ba ganin kato kamar wannan haka haihuwar uwarshi a gabanta.ganin abinda Bata taba gani ba ya sakata kara kwalla wani uban Kara ganin saboda da taga yana neman shiga…sai Kuma ta zube sharaffff alamar ba numfashi a jikinta…….
📝……………….Dr muhseen sai a sannan ya lura da babu alamar numfashi a jikin yariyar.cikin rudewa da tsoro ya fara jijjigata tare da Kiran sunanta SEYERMA!SEYERMA!! SEYERMA!!!,Amma shiru kake ji kamar an aiki bawa garin su.rudewa yayi ya rasama mezai yimata.cikin sauri ya mike farar jallabiyar shi ya saka da boxer dinshi,rigarta ya gyara Mata zuwa kafafunta kafin cak ya sungumeta zuwa falo Duk a tunanin shi yarinyar zatayi nauyi,Amma jinta shakol yasa ya ja wani siririn tsaki Yana direta saman doguwar kujera maicin mutun ukku.cikin bedroom din ya koma wayarshi ya dauko ya dawo falon.cikin sauri ya fara laluben wata nomber a zuciyar shi Yana cewa ” Allah yasa yarinyar nan ta farka lafiya,Dan idan wani abu ya sameta to nasan sai su Uncle Yusuf sun ciccira ni.a dayan bangaren Yana jin anyi picking call din yayi saurin cewa”Jabeer where are you “?banji amsar da aka bashi ba again ya sake cewa “Dan Allah yi sauri ka zo Ina part din Faruk,yanzu -yanzu”Yana gama fada ya aje wayar Yana mayar da numfashi Dan siririn sajen shi ya shafo Yana firzar da iskar bakin shi.cikin wani irin salo yake kallonta fuskarta ya kurawa ido kaman Yana nazarin wani abu .jin an turo kofar falon yasa ya juyo da kallon shi zuwa bakin kofar a tunanin shi Jabeer ne Amma sai yaga faruk Yana shigowa tsakiyar falon.
Tsoro,fargaba,tashin hankali,zullumi,duk a lokaci daya Suka ziyarci zuciyar shi,Amma da yake soja ne dandanan ya aro juriya ya yafawa kansa idan har bayyi haka ba to yasan dole faruk saiya zarge shi.saurin mikewa tsaye yayi daidai faruk ya karaso wurin “A bro ka shigo kenan,tun dazu fa nazo Amma banganka ba”cewar Dr muhseen Yana yin gaba zuwa hanyar bedroom.cikin murmushi faruk ya ce “eh wallahi na fita zagaya ne shi………..”sauran maganar makalewa tayi sakamakon hango SEYERMA da yayi shimfide saman kujera kaman wata matatta.wurinta ya nufa da sauri ya dagota Yana kiranta jin shiru yasa ya Kara kunnenshi jikin hancinta Amma Bata numfashi .ajeta yayi ya juyo da cewa “Bro meya sameta?meye kayimata ne?kada kasa na fara zarginka akan marainiyar Allah?”ganin wurin wayam babu alamar muhseen yasa yabi Bayan shi cikin dakin.ganinshi yayi zaune dafe da Kai yasa cikin muryar bacin rai ya ce “Bro meye kayi Mata?to kasani wallahi idan wani abu ya sameta saina dau mataki a kanka”Yana gama fadamai haka fuuuuuuuuuu ya juya zuwa falon,a daidai lokacin Kuma Jabeer ya shigo ganin yadda faruk ya tallabota yasa ya kasa cewa komai sai takemai baya da yayi Suka nufi part din kaka.
Shiko muhseen Yana jin fitar su ya sauke ajiyar zuciya jin yadda kanshi yake saramai.shikam yau yasan ya bani a cikin estate din nan yau tunda ya tabo Diyar gold sai Allah ne zai fitar da shi.toilet din ya koma dan tsarkake jikin shi,gaba daya saiya nemi zazzabin da yake ji ya rasa sai wata kasala data rufe shi ga illahirin gabobin jikin shi sunyi sanyi.
Direct faruk da Jabeer suna shiga ba kowa falon Suka wuce uwar daka inda Suka tarar da Kaka tana Jan casbaha.ganin su dauke da yarinya yasakata saurin mikewa “Kai lafiya?meye ya sameta?sudai Basu tanka ba saida ya direta bisa gado kafin ya dubi Jabeer “yi sauri kawo ruwa masu sanyi”cewar faruk Yana kallon kaka yadda duk tabi ta rude ga yanayin tsufa.A hankali ya furta “Allah kasa kada hawan jininta ya tashi”Yana Miko ruwa cikin sauri yayi Bismillah Yana shafa Mata a fuska.har kusan tsawon mintuna ukku kafin taja wani dogon numfashi tana kwalla kara.da sauri ya ruko hannuwanta Yana murzawa a hankali “sorry SEYERMA ni ne kinji kontar da hankalin ki ba abinda zai faru kin ji”cewar Faruk cikin sanyin murya kamar zaiyi kuka shidai Jabeer Yana gefe daya ya kafe su da ido ba tare daya Kara cewa uffan ba.kaka ce ta Kara matsowa kusa da ita jin ta fara wasu surutai tana cewa “Dan Allah kayi hakuri bazan karaba,kada kayiman,Ni marainiya ce kayi hakuri kada kayiman haka”cikin gunjin kuka.jin irin kalaman da tayi yasa duk sukayi shiru suna al’ajabin wannan kalamai.cikin sauri Kaka ta kamo dayan hannunta tana cewa “ke natsu Mana ki bude idon ki mune a gabanki”kallonta ta mayar ga Faruk “Daga Ina ka daukota ne,Kuma meye kayi Mata”cikin sauri ya ce “wallahi Kaka ba abinda nayi Mata kinsan bazan iya cutar da dear ba,Nima Ina shiga part Dina na ganta konce bisa kujera babu numfashi a tare da ita,shi ne na daukota,Amma wallahi ni kaina bansan meya faru ba”Yana girgiza kanshi.wata tambayar ya ji ta Kara jefomai “ita da waye a part din,?saboda bayan ta fita daga nan suna fada da Hannatu nasan wurinka zata nufa”tana kafeshi da ido alamar banyarda ba.cikin razana ya dubeta steal duk suna rike da hannuwanta saboda fisgewar da take yi.”Muhseen na tadda a gidan inaga tunda safe ta shigo,Niko tun asuba dana fita ban shigo ba sai a lokacin”.
Jabeer ta duba “yi sauri kiraman shi ya zo yayi Mata allurar bacci,Dan Naga kaman ta tsorata da koma meye ta gani,Allah dai yasa ba mutanen boyene zasu tsoratata ba”bayan Jabeer ya fita Suka fara tofa Mata addu’o’i .A hankali ta fara rage fisgewar da take yi Amma haryanzu gunjin kuka take yi, Kuma ta kasa bude idonta .Dan ita a ganinta tana budewa zataga abinda ta gani yau,sosai ta tsorata ga jikinta sai karkarwa yake yi.suna a haka Jabeer ya dawo Muhseen na biye bayan shi.
“Yauwa mai gida zo kayi Mata allurar bacci,wallahi bamusan meye ya sameta ba ta tsorata ne”cewar Kaka tana mikewa tsaye.Ba tare daya kallesu ba ya fara hada Allurar oready Daman Jabeer ya sanar mai.yana hadawa ya dubi Faruk da shima shi kadai yake kallo ya fara kokarin yimata allurar.ashe duk maganar da suke yi SEYERMA duk tana jinsu aiko da sauri ta diro daga saman gadon tana kankame ya Faruk cikin ihu ta ce “Ni dai bana so,ka ce ya kyale ni”tana saka fuskarta a kirjinshi.cikin jin haushi Muhseen ya ja tsaki Yana aje allurar danya fahimci yarinyar nan ta raina mutane.har ya kama handle din kofar zai murda Kaka ta ce “dawo kayimata,Kai faruku saketa Dan ubanta Dan taga Ina lallabata tasan halina sarai,tunda Kai bazaka iya riketa ba ku fita kaida Jabeeru ku bani wuri”tana dawowa bakin gadon.
Cikin sanyi Faruk ya saketa tana rikeshi ya banbareta Suka fice shida Jabeer .gogan naka dawowa yayi jin Kaka tana cewa “Idan taki tsayawa ka saka wannan karfin naku na sojoji ka yimata”ta shige toilet.
Yana ganin ta shige toilet ya duko saman kanta har tana jin saukar numfashin shi saman kanta,da sauri tayi baya zata mike ya damkota cikin dakila ya ce “Ohhhhhh har bakin kuka kika samu ko,to dana cinye ki da bazakiyi wannan kukan ba marar kunyar karya,Kuma Bari kiji duk maganganun da kike yi a kaina suna dawowa kunnena,da sunayen da kike kirana da su,Ni ne DAN BARIKI ko?ki ce min dan iska ko?Daman kince sojoji duk Yan iska ne,to wannan kadan daga cikin iskancin me na fara nunamaki,sauran next round idan mun hade zanyi maki mai kankat inga ta firirita”da sauri ya mike daga kusa da ita jin alamar Kaka tana kokarin fitowa daga toilet .sosai SEYERMA take mamakin barikin wannan bawan Allah,to ita ya akayi yasan tana kiranshi da wannan sunan?Bata da mai Bata amsa Dan haka kawai ta saka kuka harda sheshsheka.”kayi Mata allurar ne “cewar kaka”
“A a Kinga fa taki tsayawa sai fama nake yi da ita”cewar muhseen Yana kunshe dariyar mugunta.dan yasan halinta sarkin kuka ce.”ka riketa na ce,wannan figigiyar yarinyar zata gagareka kaman ba namiji ba”cewar kaka.cikin sanyi yayi murmushi a ranshi yace “hmmm Kaka badai yima mutum ba’a ba”A hankali ya zauna kusa da ita Yana kamo hannuwanta.kusan a tare suka ji wani shork daya saka shi lunshe ido.aje allurar yayi saida ya tabbatar ya riketa gam kafin ya dora allurar saman rigarta Yana murzata,kasancewar ya rungumota ta gaba yasa yaji nashanunta bisa kirjinshi suna dungurin shi,sosai ya ji wani abu ya tsarga mai tundaga babbar yatsar shi zuwa kolwar shi.Daidai lokacin da ruwan allurar ya fara ratsa jikinta batasan lokacin data saki wani uban Kara ba tana Kara rungume shi.shiko hakan da tayi ai kaman ta tayar mai da mikin shi ne tuni jikinshi ya fara week jin ta sakalo hannunta ta gaban shi,da sauri ya zabura jin ta damko mai girman shi ba tare data sani ba.cikin azama ya zare allurar Yana rabata da jikin shi .kota Kan kaka baibi ba da take faman mita ya fice daga dakin Jin jiri na neman kayar da shi.ita ko SEYERMA anan ta zube bacci mai nauyi ya dauketa.kara gyara Mata konciyar ta Kaka tayi kafin ta koma falo jin alamun motsi.
Dakyar ya kawo kanshi part din Faruk ya zube saman bed Yana mayar da numfashi.
Faruk kuwa part din Mama ya nufa acan yayi break kafin ya dawo,A lokacin karfe shadaya saura.kadancewar weekend ne gabadayan yan’mata da samarin estate din sun hallara a falon Mama sunata fira,wasu na chat sai masu kallon ball,idan ka cire SEYERMA,Faruk,Jabeer, sai Dr muhseen su kadai ne babu.Amma yawansu ya kusa ashirin,sai dai abinda zaiba mai karatu mamaki dukansu kamar su daya hatta Idanuwan su,dogon hanci,da kyakkyawar fuskar su,Amma ga dukkan alamu seeyerma ta darasu kyau Kuma ita ce karamar cikin su.
A hankali aka turo kofar falon hakan yasa suka juyo dukansu Dan ganin mai shigowa.Jabeer ne yayi sallama ganin sunyi tsuru-tsuru yasa ya saka dariya Yana cewa “munafikai Dole kuke to tsuru alamar Baku da gaskiya,to wallahi gwamma ki natsu mutumin ya dawo,Kuma ya fara operation daga zuwan shi.cikin sauri jiddah ta zabura tana dafe kirji “Dan Allah da gaske Soja ya dawo,na bani”tana wartar wayarta ta shige dakin su.wasu daga cikinsu dariya Suka saka sai Ameerah data ji wani sanyi a ranta koba komai zataga masoyinta,dukda dinbin wulakancin da yake yimata Amma a kullun soyayyar ya Muhseen karuwa take yi a zuciyarta akowane bugu na numfashinta.A hankali samarin gidan da yan’mata Suka fara zarewa Dan sunsan yanzu zai shigo cin abinci.ya rage daga Jabeer da yake break sai Ameerah da take chat tana faman taunar cingom kasss,kassss,tana faman doka murmushi.duk abinda take yi Jabeer Yana kallonta ya kyaleta danya fahimci wannan yaran maganin su sai sojan can shi kadai suke tsoro saboda babu sauki idan har ya kamoka da laifi to saiya hukunta ka.Ameerah Bata San da shigowar mutum ba sai ji tayi an daka Mata wata muguwar tsawar data firgitata ta zuba da gudu dakin su tana mayar da numfashi.sosai dariya taso kufcewa Jabeer Amma ya gimtse.cikin sanyi Dr muhseen ya zauna Kan kujera ya ce “Ina mama”.
“Tana daki”cewar Jabeer da shima ya mikewa tsaye.
Shima mikewa yayi ya nufi dakin mama.jikin weardrop ya tadda ita tana gyara kaya.kasan kafet din tsakar dakin yayima kanshi masauki Yana sauke ajiyar zuciya Dan haryanzu wannan kwazababbiyar kasalar taki sakin shi duk randa jikinshi ya hadu Dana wannan yarinyar mai sufar aljanu to duk sai ya shiga wani yanayi.
Cikin sanyin murya ya ce “Mama Ina kwana”
Zama tayi bakin gado tana amsawa “lafiya Lau mazan fama,ya aiki”fuskarta dauke da murmushi Dan ita harga Allah tana son yaron ganin ba ruwanshi bai sanya shiririta a rayuwar shi ba,
“Aiki alhmdl mungode Allah”cewar muhseen Yana danna wayar shi.”ka shiga gidan Kaka ko”?saida yayi murmushin gefen Baki kafin ya amsa da “A a yanzu zan shiga,acan zanyi breakfast “Yana mikewa tsaye tare da yimata sallama.bai tarad da kowa a falonba Dan haka ya kutsa kanshi dakin na Kaka da sallama dauke a bakin shi,can kasan makoshi.hango yarinyar da yayi saman gadon tana aikin bacci yasa shi yin turus Yana karema halittar jikinta kallo,a saman lebenshi ya furta “shuger girl”Yana shafa suman kanshi.da sauri ya kwalalo idon shi waje ganin ………….