DR SALEEM CHAPTER 5

DR SALEEM CHAPTER 5

  lokaci yana ta tafiya amma tsakanin saleem da husna bawani chanji da husna bata chanza salontaba illah ma wasu sababbi da take bullowa dasu .+ saleem kuwa wani irin matsanancin sha’awanta yake dawainiya dashi dan ko baccin kirki bayayi haka zaita juyi a kan gado. a koda yaushe kuma in yana office fuskarta zaitagani yana haskowa . gaba daya ya rasa meyake damunshi domin kuwa yaki yarda dacewa soyayyar husna ce ke dawainiya dashi . a bangaren husna kuwa tana nan ta zage dantse dan bakaramin salo takeyi iri iri ba gaba daya gasa saleem takeyi da salonta. yau ma kamar kullum sanye take da riga daidai iya cibi da bomshort . sannan tayi parking kanta da ribbon sannan ta dauka p.cap ta saka flat shoe ta dauka tasa sannan ta fito falo ta zauna. ta zauna ba jimawa saleem ya shigo bakinshi dauke da sallama . amsawa tayi sannan ta kauda kanta gefe saleem kuwa gaba daya ta tafi da tunaninshi. ganin irin kallon dayake binta da shi yasa ta tashi tana karkada jiki ta shige kitchen. saleem kuwa sai da yaga baya ganinta sannan ya zauna akan kujera yana sauke ajiyan zuciya. husna ahaka tazo ta iskeshi a zaune jigim ido a rufe kallonshi kawai tayi ta dauka briefcase dinshi takai mishi daki jin motsinta yasa ya juyo yaga tayi hanyar dakinshi. gaba daya saiyaji wani karfi yazomishi. da sauri ya tashi ya bita cikin zafin nama yana shiga ita kuma zata fito tura kofan yayi ya zare key din. tafiya yakeyi a hankali har ya karaso inda take wansa har sunajin numfashin junansu kallonta ya tsaya yi itakuma ganin kallon dayake mata yasa ta sauke kanta kasa tafara rabawa ta gefenshi zata wuce . jitayi kawai ya jawota ya matseta a jikinshi. husna kuwa jinta tayi a faffadan kirjinshi wanda har yasata sauke ajiyan zuciya. kara matso da ita yayi jikinshi ya dago habanta yace kalleni nan” kin kallonshi tayi tace ni sakeni yace bazan sake kiba sai kin kalleni kallonshi tayi nan fa suka fara kallon juna. ko wannan su yana karanta abinda ke cikin kwayan idon dan uwanshi. tureshi tayi tace ni ka kyaleni . yace bazan kyalekiba sai kingayamin abinda kika gani a kwayar idona. tace ni banga komai ba sai kwayan idonka da ruwan ido. zaro ido yayi yace sake kallona . kin kallonshi tayi tace dan Allah ka kyaleni ni inada abinyi . yace oh nine banda abinyi toh bari na samu abunyi sai jitayi ya chafko bakinta ya fara tsotsa . tureshi ta shigayi amma ina ya mata kyakkyawan riko . a hankali yake tsotsan bakinta kamar ya samu sweet . jitayi gaba daya jikinta yayi sanyi ganin tayi lagwab yasashi chanza salon wasa . jitayi ya dauke tsam ya ajiyeta akan gado. nan ya shiga sarrafata ba yama mata salo me wuyan fassara romancing dinta yakeyi cike da kwarewa suk wani abu dayasan zai mata taji dadi shi saleem yake mata husna kuwa nishi kawai takeyi domin saleem yatafi da ita duniyar sama . cike da dabara ya cire mata kayan jikinta tsaf ya cigaba da sarrafata . yunkurowa tayi kamar zata tashi kwantar da ita yayi yasa harshenshi a kasanta yana sucking . ai gaba daya wani dadine ya rufeta nishi takeyi sosai haka saleem yayi ta mata salo salo iri iri a haka shima ya zare kayan jikinta tsaf . jitayi yana kokarin ratsa jikinta a lokacin ne ta dawo hayyacinta ta tureshi . maidota yayi ya kwantar da ita . sake tasowa tayi ta tureshi. cikin daga murya tace ka rabu dani saleem . mezakayi dani . wacece husna . husnan da bakaso husna da kace bazaka taba sonta ba ka tsaneta . toh mezakayi da jikina mezakayi dani . kai dakanka kace bazaka taba sona toh dan haka jikina ma bekamata kasoshi ba . dan haka karka kara taba jikina . karka kuma gigin tabani saleem nima bana sonka kuma bazan taba sonka ba . domin nima inada wanda nakeso . jiran lokaci kawai nakeyi idan lokaci yayi zan bar gidanka naje na auri wanda nakeso. tsawan daya daka mata ne yasata yin shiru. tasowa yayi yace karki kara kiran wani kato a gidan in kuma kika kara kira toh wllhy sai na miki abinda baki zata ba. na lura raini yana neman ya shiga tsakanina dake . naji nace banasonki kuma bazan sokiba . kuma daga yau bazan kara tabakiba idan kinga nakara tabaki husna kimin abinda kikaga dama . tureta yayi ya shiga bayi danji yake zuciyanshi kamar zai fashe wani irin kuna zuciyanshi keyi . dan ba abinda yafi kona mishi rai irin cewa datayi tanada wanda takeso. shower ya sakar ma kanshi . husna kuwa da sauri tabar dakin shi ta tafi daki ta fada gado tana rusa kuka . don tason har ga Allah tana bala’in son saleem domin jitakeyi bazata taba rayuwa ba inba saleem . da soyayyarshi take rayuwa tun batasan meye soyayyaba take sonshi dan da soyayyar saleem ta rayu. sai data sha kukanta ta gidema Allah sannan ta tashi tayi wanka ta shirya cikin simple gown. kitchen ta nufa kawai tayi ta dafa abu me sauke sannan tasa ma saleem nashi ta diba nata tayi dakinta. ******* husna gaba daya komaj ya dagule mata domin yanzu saleem yanzu baya shiga harkanta ko abinci bayaci yanda ta ajiye haka take samunshi. gashi yanzu sai yakai shabiyun dare bedawoba . inko yana gida weekend sai ya lura tana kitchen sai ya zauna a falo yayita waya da budurwa. kwana kin baya ma safeeya tazo gidan wani sunday saleem na nan . haka saleem yasakar ma safiya fuska dan har game sai da sukaitayi . ba abinda yafi kona ma husna rai irin yadda tanace wai saita bashi cake a baki . shikuwa ganin husna tazo wucewa yasa ya bude mata bakin tasa mishi. husna kuwa ganin haka yasa dama ta daura abinci kawai ta koma kitchen din ta kashe gas din . ta deba snacks da drink ta wuce dakinta . bata sake fitowaba sai washe gari . ita kuwa safiya ranan kamar ta zuba ruwa akasa ta sha dan gani take kamar aikin da aka mata yayi tunda gashi saleem yasakar mata fuska . ita kuwa husna ranan tayi kukan bakinciki. yanzu gaba daya batasan yadda zatayi dan ita yanzu gaba daya abin ya isheta . domin saleem duk da daurewa yakeyi amma haka ya shareta ya futa harkanta. toh fans kuba husna shawara meyakamata tayi . inajiran comments dinku . in kuma naji shiru nima kujini shiru. Bayan sati biyu husna gaba daya tashiga damuwa domin saleem yanzu kwata kwata baya kulata yafita harkanta ko abinci tayi baya ci . + yanzu ko tayi kwalliya baya yawan kallonta kamar yanda yakeyi da. daukan wayanta tayi ta kira yasmeen ta fashe mata da kuka . yasmeen a rikice tace lph ? meyafaru ? husna kuka kawai takeyi ta kasa mata bayani. ganin taki yi mata bayani yasa yasmeen kasa kiran da sauri ta dauka key din mota tasa hijabi ta nufa gidan husna. ko dataje a falo ta iske husna tana kuka da sauri ta karaso ta rungumeta tace sis meya farune me saleem yamiki. husna bata kulata ba banda kuka da takeyi da yasmeen taga bazatai magana ba ta tashi tace toh na tafi tunda bazakiyi magana ba . da sauri husna ta tashi ta tarota tace dan Allah karki tafi. tace toh in ba kyaso na tafi ki tsaya kimin bayanin abin dayake faruwa kidaina kuka . share hawayen ta tayi sannan tayi mata bayanin halin datake ciki . yasmeen shiru tayi sai chan tace dama yanzu akan wannan ne kike kuka haka kamar an miki mutuwa. husna hararanta tayi tace kema kinson ina matukar son saleem kinsan bazan iya juran halin ko in kula dayake nuna min ba . ga wayan dayake yi da yan matanshi wato kenan ma har yanzu saleem bayasona. wllhy inason shi inbalai’in kishinshi. kitaimakamin ki kawo min solution in bahaka ba zuciya zata iya tarwatsewa. yasmeen cewa tayi matso kiji . kamo kunnenta tayi ta rada mata magana wanda duk sona da naji amma abin ya gagara sakamakon hararan da yasmeen tayi. husna zaro ido tayi tace bazan iyaba banaso asamu matsala . yasmeen tace ba matsalan daza’a samu kidaiyi yadda nace . toh kawai tace mata sannan ta tashi ta tafi. husna kuwa zama tayi taita tunani sannan ta tashi tayi girki tayi wanka ta shirya cikin atamfa tayi daurin ture kaga tsiya. saleem kuwa beshigoba sai karfe 10 na dare yana ganinta yaji gabanshi ya fadi dam . karasa shigowa yayi bece mata komai ba yazo ya wuce da sauri ta tashi taje tasha gabanshi tace malam nifa nagaji da rayuwa a gidan nan ace mutum an maida shi wulakantacce toh ni banga amfanin zama na a gidannan ba . nagaji gwamma ka sakeni naje na auri wanda nakeso yake sona . tsawa ya dakamata yace ya isa . yanzu mekikeso ? gabanta taji yabada dam. tace takardata nakeso. yace shikenan ko da wani abu. jiki a sanyaye tace eh shikenan. yace ina zuwa. daki ya nufa yana zuwa yazauna ya dafe kanshi dake wani sara mishi yace wai shin yaushe yarinyar nan zata fahimci inasonta kuma ina kaunarta ne yaushe zatagane cewa soyayyarta ta riga data min mugun kamu ne. yanzu yazanyi meye abinyi. runtse ido kawai yayi sannan yarinka karanto adduoi sannan ya tashi ya dauki paper yayi rubutu. sannan ya fito ya mika ma husna kawai ya juya yayi gaba ya koma daki yana zuwa ya kife kanshi a kan bed. husna kuwa mutuwar tsaye tayi gaba daya kamar mutum mutumi ta zama durkusawa tayi a wurin taana rusa kuka. chan kuma kamar an tsinkareta ta tashi ta shiga daki takira yasmeen. tace nashiga uku ta faru ta kare yasmeen shikenan na rasa saleem wayyo Allah na . mutuwa kawai zanyi dan saleem shine farinciki na wayyo Allah na. yasmeen cike da rudu tace nashiga uku yanzu yazamuyi . husna tace duk ke kikajamin ina zaman zamana yanzu sai kisan yadda za’ayi. yasmeen tace toh yanzu saki nawa ne. husna tace ai banduba ba . tsaki yasmeen tayi ta kashe wayan. da sauri husna taje inda ta ajiye takardan dan ta duba. toh fans shin kunaganin saleem zai saki husna kuwa toh menene acikin takarda muhadu a next page danjin yadda zata kaya. A hankali ta shiga bude takardan tana karanta abinda ke dauke a ciki .+ wurgi tayi da takardan a guje ta tashi tanufa dakin saleem tana zuwa ta rungume shi ta saki kuka . saleem kuwa har cikin zuciyanshi yake jin kukanta a hankali yashiga bubbuga bayanta . juyo da ita yayi tana kallonshi . hawaye yashiga share mata yace banason kukanki kiyi shiru. turo karamin bakinta tayi gaba tace bakai bane . yace toh ya isa haka . yanzu muje kibani abinci yunwa nakeji yace hade da shafe cikinshi. dukan cikin tayi cikin wasa tace kacika ci. murmushi yayi sannan yace ba dole ba irin wannan tashin hankalin dana shiga ciki ba dole ba . ai kona koshi dole naji yunwa tunda an min birga yace hade kashe mata ido daya. kukan shagwaba tasa mishi tace nifa ba burga nakeyi ba . yace toh mekike yi tace wasa nakeyi. dariya yayi yace toh muje nidai ayi feeding dina. murmushi ta sakar mishi sannan suka isa dinning table . serving dinshi tayi sannan tasa nata . har tafara cin abinci saleem befara cin nashiba juyowa tayi tace yadai. shagwabe fuska yayi yace nidai ke zaki bani . zaro ido tayi tayi tace nidai kaci da kanka. tashi yayi yace nakoshi tunda bazakiyi feeding dina ba . naje waje naci abinci. taroshi tayi da sauri ta kama kunnenta alamun sorry murmushi yayi sannan yaja kunnen daya awasshhh tace da sauri ya cire hannunshi a kunnen yace menene bby. gwalo tayi mishi . sannan suka koma dinning table suka zauna feeding dinshi takeyi cike da kauna . shikuwa in tasa mishi a baki sai ya hada da hannunta ya tsotse a hak hr ya cinye tas. sannan itama tasa mishi rigima ita ma sai ya bata . yana cikin bata a baki yasmeen ta shigo kamar an jefota ganinsu a haka yasa gaba daya kunya ta kamata. shikuwa saleem daure fuska yayi yace ke lafiyanki? zaki shigomana ba sallama . tace ya hakuri yaya. yace koma kiyi sallama . gunguni tayi sannan ta koma tayi sallama . sannan ta shigo wuri ta samu ta zauna . shikuwa saleem cigaba da bata abinci yayi har saida tace ta koshi . sannan ya dauketa chak ya kaita dakinshi. yace bby wanka zakimin. tace haba yaya saleem kaga fa yasmeen najirana. hade rai yayi yace tunda tafi mijinki sai kije ai. tube kayan jikinshi yashiga yi ya rage daga shi sai singlet da boxer . matsowa yayi kusa da husna yafara kokarin cire mata kaya rike hannunshi tayi tace nidai kabari . yace saboda wanka zamuyi. inkuma kinason fushi na toh shikenan kirinka min musu don ni a rayuwata na tsani musu . sannan ya juya yabi hanyar shiga toilet. da sauri tabishi sai ji yayi ta rungumeshi ta baya wanda yasa shi sauke ajiyar zuciya. tace haba yaya kayi hakuri mana kai kacika saurin fushi. juyowa yayi yaja kumatunta yace kekuma kincika musu . turo baki tayi gaba tace toh kayi hakuri nadaina. cire mata kaya yayi itadai gaba daya kunya ya kamata dan jitake kamar ta tsaga kasa ta shiga. a haka ya dauke ta suka shiga toilet sai da ya wanke ta tas . rabi wanka rabi wasanninsu sukayi. a haka dai suka fito suka shirya sukai sallah. suna idarwa ta tashi zata fita yace sai ina? shagwabe fuska tayi kamar zatai kuka tace dan Allah kabarni naje wurin yasmeen. yace oh nifa na manta. hararan wasa tai mishi tace ai dole kamanta sannan ta wuce koda taje falo wayam tagani . direct dakinta ta shiga ta dauki wayanta ta kira yasmeen . yasmeen na dagawa tace dan Allah kiyi hakuri wllhy… bata karasa ba yasmeen ta katse ta dacewa ai dole kimanta dani tunda kunahiga kogin so. ni ina nan ta tashi hankalina akanki amma ke bakima damu dani ba. husna tace dan Allah kiyi hakuri ba laifina bane. yasmeen tace bawanann ba meyafaru ne naga sabannnin yanda nq zata ai ni nazo ne nama yaya saleem magana amma sai nazo na tadda ku kuna soyewa. husna dariya tayi tace kai anty yasmeen . tace nidai fada min naji yanda akayi . tace bayan mungama waya dake kika tambayenj saki nawa ne nace bansaniba . ahine naje na duba takardan ashe ba saki bane yasmeen tace toh menene? tace in fadamiki yaya saleem ashe yana sona hakuri ya bani sannan yace bazai iya rabuwa daniba dan yana sona. kuma wai ko duk duniya zasu taru suce ya rabu daniba bazai rabu daniba. kedai sis kalamai masu dadi ne da kwantar da hankali. sai daya gama bata labari sannan yasmeen tace kekuma dayake sakarya ce sai kikai saurin mika wuya meyako da kikaga haka kira jan aji kiyi birga. gaskiya ke wawiya. husna tace haba anty yasmeen jan ajin ai ya isa haka nifa gaskiya banaso na rasa mijina don inasonshi ina kaunarshi. toh menene tunda ya nuna shika yana sona ai gwamma mubar komai mugina sabon rayuwa. yasmeen tace yayi mai miji Allah ya karo dankon luv tace Amin sis. nan kuma akachanza akalan hiran . tana daura mata lectures mazu zafi na mallakan miji.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *