FARHA
CHAPTER 5
Da asuba tana farkawa ta fara kokawar qwacewa amma ya riqeta gam ganin bazata iya qwacewar bane yasata lafewa a jikin nasa ta qura masa ido tana kallon fuskarsa da dan siririn sajensa sai sumarsa data kwanta luf a kansa ta kwanto gaban goshinsa sak ta fulanin asali tabe baki tayi tace “ba laifi kanada dan kyau kadan” duk abinda takeyi yanajinta saboda ya rigata farkawa batayi zatoba taji yace “kuma na fiki kyau ba” saurin rufe idonta tayi tana dariya tace “lahh ashe wayo kayimin idonka biyu to Allah baka da kyau ma subutar bakic…” dora hanunsa yayi saman lips dinta yace“oh gud kedai bakya gajiya da surutu tashi ki tafi dakinki kiyi wanka kiyi alwala kiyi sallah” langwabar dakai gefe tayi masa kalar tausayi tace “ni bansan dakinba kawai data shigo dani nan dakin ta kawoni” miqewa yayi yana miqa ya nufi qofar dakin yace “taso na taimaka miki na rakaki” miqewa tayi tabi bayansa suka fita daga dakin suka ratsa parlourn nasa da ta rinqabi da kallo tace “bakaji ba” tsayawa yayi yana kallonta tayi dariya tace “aa bafa wani abu zance ba dama cewa zanyi dole kayi girman kai wannan aljanna da kake ciki” dariya ta bashi amma da yake miskili ne sai murmushi yayi yaci gaba da tafiya tana biye dashi har sukazo bakin qofar kasancewar parlour biyune a part din nasa ya bude qofar tunaninta waje zasu fita amma sai taga sun sake shiga wani parlourn shima me masifar kyau tsayawa tayi cak ta bude baki tana kallon parlourn tare da shafa bangonsa da yaketa kyalkyali ajiyar zuciya ta sauke ya murda wata kofa ta bude ya juyo.
Hangota yayi acan nesa a tsaye yayi tsaki tare da duba agogo yace “kizo na nuna miki na tafi masallaci kin tsaya kina shirme” takowa tayi da gudu gudu sauri sauri ta tsaya a gabansa ya kama hanunta suka shiga wani dan madaidaicin parlour ne wanda babu komai a cikinsa sai carpet babba daya kusa cinye rabin parlourn sai tumtum manya guda takwas da aka ajiye ko wacce kusurwa daya hudu kuma a tsakiyar kalarn maroon da baqi sai wata qatuwar TV ta bango amma bata qarasa girman ta parlour da suka baro ba gefe kuma dinning ne sai wata qofa a kusa da dinning din da alamun kitchen ne da store juya idonta tayi wani bangaran da taga wasu qofofin guda biyu hanu yasa ya bude daya ya shiga itama tabi bayansa dakine qaton gaske kamar a qasar turawa gadone tangameme kamar na turakarsa komai da komai iri daya ne sai wadroop bango guda da dressing mirror shima ya cinye wani bangon anjera kayan shafa dana kwalliya akai sai drowers din gadon da dressing chair ko wanne a muhallinsa wata qofa ya nufa ya bude ya shiga bai jima ba ya fito ya kalleta kamar zaiyi mata mgn sai kuma ya fasa ya fice.
Tabe baki tayi tace “kaji dashi ciwon ajali a dan yatsa” shigewa tayi toilet din itama tayo alwala tace “hmn wai nayi wanka yanzu tab yasin bayi zanyi ba sai anjima” sallah ta tayar daidai lkcn da taji masallacin fada suma sun tayar bayan ta idar ta zauna tanata azkar dinta har lkcn da gari ya fara haske ta farajiyo motsin mutane a harabar gdan tananan zaune taji ana dannan qararrawar dakin miqewa tayi sanye da hijjab dinta ta nufi qofar ta bude Jakadiyya Ummah ta gani tsayejikin qofar ta russuna tace “tashinki lfy shugabata gaba salamun baya salamun da fatan alkhairi” itama qasa tayi tace “ina kwana” saurin dagota tayi tace “na tuba ranki shi dade ki gafarce ni kada kiyimin ta abinci na idan Mai martaba ya gani sawa zaiyi a koreni” sakin baki tayi tana kallonta har tayi shiru sannan tace “saboda na tsuguna na gaisheki dinne zai koreki ai naga kinyi jika dani” murmushi tayi tace “ranki ya dade ai tsarin masarauta ba haka yakeba ranki ya dade duk girman mutum indai bawane kaine zaka risinawa mutum duk qanqantar sa indai yanada jibi da gdan sarauta” gwauron numfashi ta ajiye tace “tabdi Allah ya kyauta”juyawa tayi ta shige ciki ita kuma tace “yanzu me kike buqata a kawo miki na rabawa kowa aikinsa sun fara sai me gyaran dakinki itace ban kawo ba saboda nayi tunanin baki tashi ba” yatsina fuska tayi tace “babu komai idanma ina buqata zanyi da kaina yanzu bacci nakeson komawa” risinawa tayi tace “na gde ranki shi dade tashinki lfy” tana fadin haka tajuya ta tafi ita kuma ta koma ta kwanta baccinta me dadi ya dauketa bata farka ba sai goma da rabi tana tashi ta fada bathroom ta sakarwa kanta ruwa tayi wanka ta fito daure da towel tana tsanejikinta ajiyeshi tayi ta fara dauko mayuka tana dubawa fara shafawa tayi saida ta gama ta gyara fuskarta tayi kwalliyarta ta fesa turare ta dauki wata super Holland baqa tasa dinkin riga da siket sun zauna das a jikinta ta daura dankwalin ta simple ta ciro takalmi baqi flat tasa a qafarta tare da sanya sarqa da dankunne na baqin dutsan diamond tayi masifar kyau shigarta fito da asalin quruciyarta abin ba’a cewa komai agogo ta daura ta zura zobe ta kalli kanta a mudubi tayi murmushi tace “Yes sarauniya Farha” dariya tayiwa kanta ta bude qofar dakin ta taka a nutse har cikin parlourn tunda ta fito taga kowa ya qame kallonsu takeyi sororo tana takawa harta qarasa dinning din ta zauna bisa jagorancin Jakadiyya Ummah ta zauna
masu hidimar abinci suka fara zubewa suka kwasar gaisuwa sannan sauran hadimai sunata kwasar gaisuwa itadai bata amsawa sai Jakadiyya Ummah ce take sallamarsu hada mata abincin suka rinqayi dakatardasu tayi tace “nifa ya isheni” rusunawa sukayi suna neman afuwarta murmushi tayi tace “waiku komai anan laifi ne tabdi kuna cikin wani hali” taja
cup din tea din ta fara sha saida tasha me isarta sannan tadan taba farfesun yan shilan sannan ta miqe ta koma ta kwanta a saman tumtum din tare da kunna kallo shigowar yan matan biyu ne yasata miqewa tayi tsalle suka rungumejuna kallonta Nadiya tayi tace “aa meye hakan Aunty Farha lallai ma Yayannan dan rainin hankali ne wato baiyi miki komai ba aikuwa wlh akwai chakwakiya saboda su Hajiya Sogiji suna can suna jiran a fito da qyalle” dariya tayi tace “me kenan wanne irin qyalle kuma za’a fita dashi?”
Murmushi Asiya tayi tace “wata shegiyar al’ada ce ta gdannan duk yarinyar da akayiwa aure ko aka auro kwananta na farko a gdan mijinta sai an fito da zanin gadon an nunawa duniya Wai takai budurcinta ga mijinta ko bata kaiba, wannan matsalar itace take damun Mai martaba saboda a auransa na farko da safe da aka koma ba’a samu wata shaida da take nuna Gimbiya Amna ta kawo budurcinta gareshi ba nan akayita yamadidin zance abun yaso ya zama matsala daqyar Marigayi Mai martaba mahaifinmu ya tsawatar maganar ta lafa amma abin yana zuciyar Hajiya Sogiji da Gimbiya Amna saboda ita Gimbiya Amna yar yayar Hajiya Sogiji ce wannan dalilin yasa tunda abin ya faru suke gaba da kowa a gdannan damma Yaya yana takawa matarsa birki bata samu yadda takeso a gurinsa ba gata da masifar kishi ko bayi mata taga Yaya yana bawa umarni sai tayi fushi dashi wannan dalilin yasa yaqi sanar da ita zaiyi aure sai ranar daurin auren aikuwa tun jiya take hauka har yau jiya ma cewa da ita yayi idan ta sake ta fito taje inda aka saukeki a bakin auranta so saboda
son da take masa yasa bata zoba” Ajiyar numfashi Farha tayi tace “tabdi iska tana wahal dame kayan kara toni aida yabarta tazo wlh rotse zanyi mata irin wanda nayima motarsa shi kansa mijin nata tsoron bala’i na yake bare wata ita karan kada miya” dariya sukayi suka zauna sukaci gaba da hirarsu sunata bata labarin abubuwan da suke faruwa cewa tayi “hmm ita Hajiya Sogijin nan bata sanni ba shiyasa nifa babu ruwana duk wanda yayi mini kan kara na itace nake masa” ranar yini sukayi suna hirarsu sai yamma liqis sannan sukayi mata sallama sukace zasu tafi binsu tayi suka nufi bangaren Surukan nata a parlour suka tarar da Hajiya fulani nan suka gaisa suka rashe sunata hira Farha nata bawa Hajiya labari tana dariya har lbrn haduwarta da Hafeez din ta bata suka rinqa dariya kamar cikinsu zaiyi ciwo Hajiya tace “kina da abin dariya yata shiyasa lkc daya Hafeez ya rikicemin yace aure zaiyi cikin sati daya” haka sukaita hirarsu har dare ya fara nisa ta fara jin bacci suka miqe suka nufi bangaren Hajiya Kilishi cewa sukayi ta shiga ta gaida Hajiya Sogiji amma fir taqi a daidai qofar Hajiya Sogijin sukayi karo da Amna kasancewar gdan tarwai yake tamkar rana dukkansu jada baya sukayi ita nata na tsoron jin ta buge mutum ne ita kuma Amna na tsananin mamaki ne ganin Hoton zanen data dade tana gani a turakar mijinta yau gashi gabanta a zahiri dafe qirji tayi tare da nuna Farha da yatsa tace.
“Wa…wace wannan meye ya kawota gdannan?” dariya Nadiyya tayi tace “yar uwarki ce ma’ana amaryar Mai martaba ce” matsawa tayi da sauri kusa da Farha tana nunata da yatsa tace wannan itace kishiyata wannan ma ai abin kunya ne na nuna yarinyar nan nace itace matsayin matar da aka auromin matsayin kishiya shima Mai martaban yasan qarya yake, dama saboda kene mijina ya canzamin saboda keya juyamin baya saboda dake yakemin duk wulaqancin da yakemin a gdannan nayi tunanin almara ce da zatazo ta shude iyakarki hoton zanen turakar mijina ashe akwaiki a zahiri kece akayi masa qarya da cewa kece mace daya tak a duniya da zata haifa masa danda zai zama magajinsa kece Farha da yabaki matsayin sarauniyar mata tun kafin yaganki a zahiri Farha na dade da sanin labarinki nayi qoqarin shafe labarinki amma kinqi shafuwa tabbas na dade da cikin baqin cikinki yau saidai koni ko ke….” bata ida rufe bakinta ba taji saukar wani kyakkyawar mari a kuncinta da yasata saurin sakin Farhan sukajuya a tare ajiyar zuciya Farha ta sauke tare da matsawa jikinsa da sauri ta qanqameshi tana haki saboda shaqar da tasha ita kuma Amna ta dafe kuncinta da wani malolon baqin ciki ta kalleshi tace “ni ka mara Hafeez akan wannan shegiyar kucakar yarinyar da bazata iya kashe maka yunwarka ba ni ka mara akan
nace zan kashe yarinyar na…” bata ida rufe bakinta ba ta sakejin wani marin da yasata kifewa a gurin ya nunata da yatsa kamar zaiyi mgn sai kuma ya fasa ya fizgi hanun Farha sukabar gurin har sun fara tafiya ta tsaya shima tsayawa yayi ta kalli Amna tace “Allah yasa ki kiyaye gaba don yanzu nice Sarauniya bake ba kuma ni kuturwar uwace a zauna dani don dole aikina kika fara gani tun ban fara zartar da dokokin fada ta ba….” tsawa ya daka mata ta zabura ta sake shigewa jikinsa ya sake fuzgar hanunta ya nufi qofar part din nasu da ita ta wata qofa ya shiga ya bude ya jefata cikin dakin ya mayar da qofar ya rufe ya zube ya cizge rawaninsa yajefar tare da dafe kansa yana furta “Innanillahi wa innah ilaihirraji’un” hanunta a kan gwiwarsa tace.
“Baka da lfy ne Sarki?” Dagowa yayi ya zuba mata idanunsa da suka kada sukayi jawur cije lebansa yayi daqyar yace “ki…nci abinci?” daga masa kai tayi alamar “eh” ruqo hanunta yayi cikin rawar murya yace “Allah ya sani nayi iyakar qoqarina naga na barki kin qara girma amma hakan bazai samu ba tabbas da nasan idan na auroki baza,a iya yimin haqurin na raineki ba wlh da nabarki a gdanku har zuwa lkcn da zaki kai matsayin iya daukata Farha ina tausaya miki Ina tausaya miki Farha kiyimin haquri ki yafemin wlh ba laifina bane Farha dokar gdannan ce duk matar da aka kawo da safe sai an fitar da qyallem budurcinta toni an samu akasi a wajena na farko ba’a fitar dashi ba shiyasa aka sawa aurena dake ido har takai majalissar fada sun zauna qarqashin jagorancin qanin mahaifinmu sunyi meeting kan cewa idan ban kawo budurcinki sun ganiba to zasu tsigemin rawani na saboda suna tunanin akwai matsala cikin lamarina bansan wacce matsala suke nufi ba amma tabbas nasan makirci ne farha ki taimakeni don Allah na tsallake wannan siradin kodan tsira da darajarki
da darajar masarautar mu Farha plz…”
Yanda yake mgnr ne yasata zuba masa ido muryarsa a raunane kamar zaiyi kuka miqewa tayi tace “uhm toni Ina ruwana kuma ni zuwa zanyi na kwanta bacci nakeji tana fadin haka ta juya zata fita ya ruqo hanunta da sauri yace “ki taimakeni don girman Allah wlh bazanyi miki dole ba Farha saidai su karbi sarautar tunda dama bani nace inaso ba amma dai ko ba komai inason kare miki mutuncinki yau kadai ne Farha daga yau in kinga dama kada ki qara yarda dani” yana maganar yana shigar da ita jikinsa yana sake matseta, daga zaune taga ya dauki remote control door ya danna mata key ajiyewa yayi ya miqe da ita ajikinsa ya nufi cikin turakarsa da ita ajiyeta yayi saman resting chairya fara zare kayan jikinsa saida ya rage dagashi sai boxes da singlet tayi saurin kawar da idonta gabanta naci gaba da tsananta faduwa bataji motsin takunsa ba saijin hanunsa tayi saman kanta ya dago fuskarta yace “tashi muje ki taya mijinki yayi wanka” bude baki tayi da alamun mamaki tace “kayy wan…wanka kuma?” daga mata kai yayi da alamun tabbatarwa ta yatsina fuska tace “tabdi lallai ma kai dinnan dan rainin hankali ne waima na tayaka wanka dubeka fah qundumeme dakai da waye yake maka wankan ko sabuwar gulma ce ta motsa maka? Toni bari kajima ni tunda nake bantaba yiwa yaro wanka ba saboda gidanmu ba bataliya bane
babu yara qanana balle kai qaton gardi uban su wance kakan wance dallah malam ware in
zakaje kayi wankanka kayi Idan bazakayi ba kuma kaita shafa ba Jlkar Fulanin Adamawa ba ehe….
Tunda ta fara mgnr yakeyi mata dariya irin yanda take haqiqancewa idan tana fada shine yafi birgeshi da ita yana mamakin yanda ba yayi mata kwarjini duk da yanda mutane suke ganin girmansa yakeyi musu kwarjinin amma ita babu abinda ya shafeta duk abinda yazo bakinta fada masa take tabbas yama kamata yaudai daya su raba rainin nan kowa yasan matsayin sa, hanu yasa ya fige mata dankwalin kanta ya sanya hanu zai zuge mata rigar jikinta ta riqe tace “meye hakanne waikai nifa banason irin haka” daure fuska yayi yace “kince bazaki iya yimin wanka ba toni zanyi miki sannan nayi wanka da ni’imar jikinki yau daya tak zamu raba raini zakisan wayeni zansan waye ke yaudai basamudan mijinki zaiyi ninqaya a kogin dake qasanki koba komai kyasan da bambamci tsakanin ni da ke yau“ turo bakinta tayi tana ture hanunsa ya hada hanun ya riqe da hanu daya ya zuge zip din ya fara kiciniyarzuge na siket din ya dorasu saman bedsat drower ya dagata cak ya nufi bathroom din da ita tare da sanya harshensa ya lashi tudun nononta wutsil wutsil din da takeyi ne yake bashi nishadi wai ita a dole sai ta qwace bai direta ba sai a cikin qaton komin wankan ya bude kan famfon dazai basu ruwa tsakatsaki wanda zasuyi wanka dashi, ya cire boxes din jikinsa tare da singlet din rintse idonta tayi da sauri jikinta ya dauki wata muguwar karkarwa murmushi yayi ya shiga cikin ruwan ya kamota jikinsa ya fara balle mata bra din jikinta yanda jikinta yake rawa ne yasashi dakatawa ya dago fuskarta da haqoranta suke haduwa guri daya yana kallon dan kyakkyawan qaramin bakinta yace “meye hakadin kuma nifa banason shirme abinda ba dambe bane ba wasan tsereba kawai qwazonki ne zai fidda ke idan kuma kika bari na cinye wasan to kinsan sauran kema oya maza bude idonki ki kalleni basamudan mijinki ne a gabanki” sake rintse idonta tayi tana zuzzuqewa tana tureshi tace “n…ni..kayi hqr kafi qarfina Allah bazan qara ce maka basamude ba Allah banason irin haka kaga fah babu kya….” be bari ta qarasa ba ya dora bakinsa saman nata ya tura harshensa ciki yana zaqulo nata harshen tare ta sanya hanunsa ya cafki nononta dinta ya fara matsawa yana cakudawa da sauriz fuzge bakinta tayi wasu hawaye ne da batasan dasuba suka zubo mata na azaba ta qanqame hanunta tace “wayyoh Mai martaba zafi ka bari don girman Allah wlh nonona dina ciwo yakeyi” sake bada qaiminsa yayi tare da sake lalubo bakinta ya sake hadewa da nashi yana wani irin numfashi ganin bazai daina bane yasa ta fara yaqushinsa tana wani irin kuka tana cewa “nidai Allah ka bari bakada wata martaba kaima kwartone irin mijin Salman gdan Hadi me raqumi…” manna fuskarta yayi da qirjinsa ya shiga cire mata under siket din jikinta, bata da yanda zatayi ta qwace harya rabata da komai na jikinta ta sake sakin wani sabon kukan me gunji cikin wani irin yanayi yace “nine kwarto ko? Zakiyi bayani yarinya wlh saikin gane kurenki duk word daya da hukuncinta” yana kaiwa nan ya matso sabulu ya fara wanketa dashi saida ya gama mata sannan yayi shima yasata tayi alwala ya dauketa ya fito da ita ya ajiyeta saman dressing chair ya dauki mai ya miqa mata yace “ki shafa ki tashi muyi sallah” yanda yayi mgnr ne yasa hanjin cikinta yamutsawa duk a firgice take harta gama shafa man fita taga yayi bai jima ba ya dawo ya miqa mata wata rigar bacci ta karba ta ware tare da qarewa rigar kallo ta ajiye ta a gefe wai ita bazata sakata ba baiyi mata mgn ba yana kallon ta ta dauki siket dinta tasa ta mayar da rigar ta dauki hijjab din daya taho mata dashi tasa ya nufi wani guri a cikin dakin da akayima hoton alqibla, itama binsa tayi suka tayar da sallar harzuwa lkcn da suka idar bata daina shassheqar kukan ba banza yayi mata kamar baisan tanayi ba har ya gama addu’o’insa ya dafa kanta yayi mata addu’a sannan ya miqe ya kashe fitilar dakin tare da cire rigarjikinsa ransa a hade kamar baitaba dariya ba duk saita tsorata dashi, a kausashe yace “ki cire kayan nan na jikinki in kinga dama kisa wanda na baki idan kinga dama ki kwanta haka indai da wadannan ne bazaki kwantamin ba” miqewa tayi ta fara cire kayan tana jero ajiyoyin zuciya.
Bai kulata ba harta gama yayi luf kamar wanda yake bacci saida ta gama shan qamshin ta sannan taje ta hau gadon ta kwanta a can gefensa bata gama saita kwanciyarta ba taji yasa hanu ya janyota ya tare da juyowa su fuskanci juna ba ya dage rigar baccin gaba daya ya cireta yayi cilli da ita qasa ya sake kama nononta da yakejinshi kamar auduga a hanunsa saboda laushi ya rinqa matsashi yana lailayashi a nutse cikin qwarewa da salo cije lebanta tayi ta riqe hanunsa tace “Nidai ka kasheni ka huta nace maka zafi nakeji banaso banaso Allah idan ka dauki haqqina don kaga banida qarfi Allah bazai barka ba saiya sakamin tun….” Jin wani sabon yanayi tayi na azaba bude idonta tayi da sauri kansa tagani saman qirjinta yasa bakinsa yana tsotsar nonon nata kamar wani qaramin yaro kuka ta saka masa mai qarfi tanayi masa magiyar ya kyaleta amma yayi banza ya shareta yaci gaba da tsotsar nonon nata yana matsa dayan da hanunsa tare da shafo ko ina na jikinta yana wani irin numfashi me wahalar fassarawa sake shigewa jikinta yake yana qara shafata tun daga samanta har tafin qafafunta yanayi mata wata tafiyar tsutsajanye qafar tayi tana qarawa kukanta qarfi, jin kukan nata yakeyi har tsakiyar kansa bayason kukan mace bare macen ma Farha amma babu yanda zaiyi yau dole ya kwanta da ita kodan tseratar mata da mutuncinta, harshensa yasa ya rinqa lashe ko ina na jikinta zuwa cibiyarta ya dade yana tsotsar cibiyarta ya qarayin qasa da kansa ya tura hanunsa cikin pant dinta yana shafa tudun abunta yana tura yatsansa a hankali yana wasa da fatar saman wani irin abu takeji da batasan dame zata kwatantashi ba qanqamejikinta tayi ta sake sakin wani sabon kuka ta riqe kansa lkcn da ya fara lasar gurin da harshensajin gurin yayi lumtsum da ruwa yayi ajiyar zuciya ya fara sarrafashi da harshensa yana dan dannawa a hankali yana zarewa har ya fara dannawa da
sauri taji wani azabar zugi da zaFI ta kwallah qara tare da sake tsuke qafafunta saboda
wahala sosai yace zanjiyar dake dadi Queen don…don Allah kada kiyi abinda zan wahalar dake bab….nason…turjiya idan kikayimin zan cire tausayinki na durjeki yanda nake…so….” cikin kuka tace “don Allah Mai martaba kayi hqr na tuba bazan qaraba ban ban banfa tabayiba kada kayimin haka don….” bayason magiyarta karya masa gwiwa takeyi saboda
shi kansa yanzu yakai qarshe bazai iya qyaleta ba ……..
Hmm mai martaba fa ya riqe wuta