GIDAN ƘWARATA CHAPTER 24 BY MAMAN teddy🧸
Www.bankinhausanovels.com.ng
Bismillahir rahmanur rahim”.
______________________________
“A haka suka isa bakin Office din nasa,wanda anan suka tadda ta wata Security tsaye a bakin Kofan.Ba tare da sun kalle ta ba,suka sa hannu suna kokarin nocking,wanda cike da tsawa Securityn tace dasu” Madam me kuke sone anan,baxaku jira Dr ba,har sai kun iso Office din shi…? Ku koma Oga yana busy😂 .
Wani irin busy? Ki sanar masa kanwar sa ce taxo ganin sa.Kar ki bata mana,lokaci dan Allah”. Surayya ce ta bata amsa a kufule don ta lura matan irin yaren nan ne marasa kiriki,da iya yarfa mutane idan suka samu masu sanyi”.
Waye kanwar tasa? Yeee Oh Allah,bafaxan barki ba,don Dr yace kar abar wani ya shigo ko ya dameshi suna aiki ne”.
Nifah kanwar sace,kuma basaba xuwa nan ba sau daya ba,ba sau biyu ba! Don haka ki bamu hanya Kwazin??? Ta kwada kirar sa da karfi,wanda kirar nata ya shiga har kwakwalwar Aliyou Haidar da yake can ya soma ficewa a hayyacin shi,don sosai Dr Halima ke rikitashi”. Itakam Hasile jikin ta sam bai bata ba,Ganin Wannan securityn ta tada masu da fitina yasata,daga kafafun ta tana lekawa ta jikin saman kofan Da aka saka wani abu mai kamar sec camera,da mutum na ciki xai iya ganin na waje hakan ma na waje xai iya ganin na ciki”. Jikin ta ne ya hau rawa,Ganin Yanda Aliyou yake Sa hannun shi yana ligwigwita nonon Dr Halima….Wani irin jiri ne ke dibar ta,jitake yuuuuu………
Surayya zo mu tafi kawai,sai kace dole sai mungan sa?. Hasilen tayi mgna ranta bace,a xuciyarta tana tunanin dama tasan me hali baya taba fasa halinsa,Tabba Nurry na baxaka chanxaba,Duk da abun da kayi mun na dauka xaisa ka daina aikata duk wani mashaa,ashe ba haka bane? Tabbas baxan iya ba,Hamma Haidar na gaji! Baxaka debomun cutar zamani ba!. Surayya Don Allah kizo mu tafi nace??.
Kamar daga sama yajiyo muryar Hasilen da bai zato ko tsammani ba…! Saurin Daga Dr halima yy yana ravata daga jikin shi”. Maida kayan jikin shi yy itama tana saurin maidawa,wanda kaman daga Sama gaba daya yaji haushun kansa dana Dr Halima ya rufeshi,Fada ya fadata dashi yana cewa”Ta fice ta bashi wuri daga office,wanda cike da mmki dakuma dauriya ta maida kayan ta,hadi da Daura lapcourt tana bude Kofan,kaman daaga sama taji muryar sa yana cewa”Kice ma Surayya da Su shigo”. Takaici ne ya isheta,hadi dajin haushin wacece wannan surayyar da suna tsaka da jin dadin su ta datse masu?.
Sai da ta bi Surayya da hasile da kallon banxa,kamin tace yaace su shiga”. Surayya ce tayi gaba,kamin hasile tabi Office din da ita kanta Dr Halima da wani irin kallo data kasa gane masa. Lfy Baiwar Allah naga kina bina da wani kallo ne? Kaman baxata bata amsa ba,sai kuma hasilen tanisa tana kuma bin ta da kaxamin kallo,kana tace”Ba wai ina maki wani kallo ne nadaban ba,illah kawai ina binki da kallon tausaya mawa rayuwarki. Tausaya ma rayuwata? Halima tayi mgnar a kule,kamin tace”Wacexe ke? Wani matsayi kk taka,da har kk tausaya mawa Rayuwata? Wacece k??… Ta kuma mgnar a Zafafe”. Hmmm tom tunda sunana kk son ji,ni sunana Matar Aliyou Haidar,kuma ina maki Albishir da daga yau kingama Aiki a karkashin Aliyou Har avada.
Jikin Dr Halima ne yy sanyi a lokaci daya,dama jitata jitan da takeji na Aliyou yayi aure da gske ne? Baki isa ba,karya kk,ba riga dana xama na Aliyou bango majin gina,kye har kina tsammanin Mijinki xai iya Rayuwa da wata diya mace ba dani?. Tayi mgnar tana fiddo mawa hasilen da Idanuwan ta”.
Murmushi Hasilen tayi,wanda bakace cikin ranta da akwai wani abu msi kama da bakin ciki ba,kana tace”Tom shikenan,kina nufi ni ban isa da miji na ba kenan! Hmmm tom shikenan Guggo na,Xan koma kyma xan nuna maki karuwar cikin gida,tafi ta waje Mahaimmanci isa da iko….na barki Goggo na Lfy.
Har tasa kafa daya tafara takawa sai kuma tajah ta tsaya,kamin tace da Dr halima”. Shawarar da xan baki daya ne,kar ki dawo Asibitin nan gobe,domun dawowar ki xakiyi nadamae da baki taba yin shi ba….xaki gane na isa da miji na tana fadin haka ba tajira cewan Dr Halima ba,da ta tsaya siroro kaman sakarya ta juya kawai tana nufar farfajiyar asibitin, moton da suka taho. Ta nufa tana shiga hadi da rufiwa…don tayi zuciya sam baxata ma iya hada ido da haidar ba”.
Kallon Drivern tayi kana tace”Mu tafi kawai,sa taho tare da shi”. Tom hjy. Yabata amsa yana fara driving hadi da hawa saman kwalta!
A office kuwa tmbyar Surayya yy ita da wacece suka zo? Nan ta ke fadi masa duk yanda ya faru da security,Jin da yy da Hasile yasa shi,sam yaji jikin shi bai bashi,mai yasa taki shigowa,kuma a gaban idon ta Dr Halima ta fita’.
Kamar wanda aka tsikara yy saurin mikewa yana cewa”Surayya muje kila fushi tayi,muje ki rarrasota ta shigo”. Kallon duk yanda ya rude Surayya tayi,tana binsa da kallon mmkin yaushe Kwazin yafara son Hasile a xuciyarsa? Har farfajiyar asibitin sukaje amma bb ita. Hasali ma har Drivern babu… Bai tsaya daukar komai nashi ba,ya nufi moton shi yana cema Surayya ta shigo ya maidata gida”.
*************************
Itakam Hasile tin bayan isanta gida,a falo ta tadda mama Bushira,Alokacin Bby phanan ta tashi daga baccin da take,amsan ta tayi tana xama tana bata nono na yan mintoci,kamin ta mika ma Mma bushira ita…Tana nufar Falon ta…Da shigarta ta rufe kofar,kana ta Bi Under grnd….ta isa bedroom din ta”.
Anan ne komai ya fara dawo mata,wanda sam batasan lokacin da Kwaallah ya hau vin kuncin ta ba,hannu takai ta shafa hawayen dake gangaro mata,kamin tace”Tom wannan hawayen na meye? . kawai sai ta saki murmushin da tafi kuka ciwo,komawa tayi tana bin lafiyar gado,a haka bacci yy awon gaba da ita”.
Shikam Aliyou Haidar tun shigowar sa yanufo Part din Hasilen,Amma nan ya tadda shi a rufe…yasan ko yy nocking a banza,yasa shi tsayawa kaman mutum mutumi,duk ya damu,don Surry ta sanar masa tijarar dasecurityn tayi masu”. A haka ya nufi part din sa,yayo wanka hadi da nufar masallaci,bai dawo ba sai da akayi magriba”.
Karfe Tara na dare takwantar da Phanan a makwacin ta,kamin ta mike tana nufo falo,don mawa Mama bushira sai da safe”.
Da bude kofan ta tadda shi a tsaye idon sa dakoman sa na akan kofan”. Nufo ta yy yana yana wani hade gira,kamin yace”Lfy kk rufe kanki a daki?
Kallon sa tayi,kamin ta kauda kai tana shirin rabawa ta gyefen shi,Bin ta yy da kallo,kamin ya kai hannun shi yana riko nata hadi da jawota kusa da shi…Ba mgna nake maki ba?. Lfyr ta kawo haka!. Tayi mgnar tana kokarin raba kanta….
Kallon kwayar idon ta yy,Wanda sam bai san lokacin da yaji tausayin ta Ya kamashiba,tabbas yasan fushi tayi akan abun da akayi mata”. Rungumeta yy tsam a kirjin shi yana hura mata iska a hankali saman gyefen kunnenta,mgna yake mata a hankali wanda nidai ban samu damar jiyo maku ba….Sai naga ya kai bakin shi Saman labban ta,yana tsotsan mata a haka sai da yy minti kusan uku,kana ya zare bakin shi,yana sauke mayafin kanta don ganin Gyaran gashin da akayi mata”. Wow Yy kyau sosai. Ya fadi mgnar yana kai hamcin shi hadi da shakar gashin nata da ya kwanta har gadon baya,duk da an tufke,Sai sheki yake.
Nayi kyau sosai ko ? Murmushi yy yana daga mata girar sa daya”. Nan ta kallesa kana tace”Ya nake da Hafsan ka,Nasan nafita komai ko Hamma Haidar???
Kirjin sa ne ya buga,saurin Janyeta yy daga jikin shi,yana bin ta da wani irin kallo,kana yace”waya ce maki,kyau Hafsa na irin na ki ne? Itace kadai nakeso a rayuwata? Bana hada soyayyarta da kowa! Matsa ki bani wuri.
Hawaye ne ya fara gangaro mata,kana tace dashi,nima ai bance ka soni ba,ina da wanda nakeso…! A kullum Nurry Dad dina cewa yake nafi kowa kyau a duniya,shiya sa na kasa mantawa dashi,sunan na manta kamanin sa,amma na kasa manta maganganun sa masu dadi a xuciyata! Ina son shi fiye da komai na”. Don haka A kullum nake addu’an Allah ya baiyana mun Shi,yaraba ni dakai…na huta.
Bin ta da kallo,yake yi,kama a sarari yace”Hafsa meyasa kk son a kullm daga mun hankali? Kinason jefani cikin Wani irin Damuwa da Mutum daya ne nake gani naji sanyi a xuciyata”.
Ni dan Allah ka rabu danu daga yau Hamma Haidar,Kowa yaje ya cigaba da Son abun son shi a xuciyarsa,shikanan hanyar kowa da bam…na huta ka huta,bansanyaka a mtsala ba”. Tana mgnar ta jya xata wuce,nan yy saurin rikota yana Hade fuskokin su wuri guda….
Cikin sanyin muryar da batayi tsamani ba taji yana cewa’Ya isa tom Hafsa..kema ai bance bana sonki ba,xan soki kodin abu biyu….Kidaina tada hankalinki,banason ganin Wannan hawayen naki….
Ki yafe ma Hamman ki,baxai karaba,Kuka ta kuma sawa tana shagwabe masa,hadi da dora kanta bisa kirjinsatana cigaba da kuka”.
Plz Hafsa banaso kukan ki kinji,baxan kara bata maki ba”. Ehh Aini dama nasan banada da mahimmanci a rayuwar ka shiyasa ma Security da Wannan likitan suka wulakantamu,sbd sun san ni va kowa bace illah Yar raino da Yar aikin ka”.
Dafa kanshi yy don ya lura Hasilen rigima kawai takeson samai”. Yi hakuri. Fadamun me kkso ayi masu…
Kaman yakenan? Tayi mgnat tana cino dan mitsulun bakin ta”. Sbd sun bata mawa Shalelen nurry dad rai mana”. Kinga Idan nurry dad yazo Bazai hukunta ni ba”.
Murmushi tayi kamin tace….Hamma Kawai ka sallemesu duka,Basa da kirki. Dariya ne ya kusa kamasa,harda basa da kirki,tom shikanan Yau dinan basai gobe ba.
Jin haka yasata ganin Abun kamar wasa,amma da mmiki sai taga ya daga waya yana kirar Wata danaji yana cema metron,Umarni ya bata kamar yanda Hasilen ta bashi,kamim cikin rawar baki Tace ohk Sir.
Datse wayar yy yana kallon yanda Take kumburi wanda duk wani reaction da tayi,ji yake sha’awarta na Taso masa,yana motsosa,amma shi kam sam baxai iya yin wani muamala da ita ba a yanxu,don har a wqnnan lokacin kallon amanar sa yakeyi”.
Kasa daurewa yy,kawai sai yakao bakin shi yana Kissing din nata bakin hadi da sa harshen sa yana tsotso harshen ta,fiye da minti biyar sannan ya saki,yana shafa Ta kana yace Amana Kinji dadi ko? Yanxu na sallamesu…….
Kallon sa tayi,cike da nuna rashin sanin ta da sunan da ya kirata tace dashi”Hamma wacece Amanar taka???
Mmn teddy🧸⁸⁸ ⁸⁹