GIDAN ƘWARATA CHAPTER 26 BY MAMAN teddy🧸

GIDAN ƘWARATA CHAPTER 26 BY  MAMAN teddy🧸

                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

Da fitar su ne Aliyou Haidar ya kalli Airab kana a cikin bacin rai ya fara ce masa”Wai Ina kake shurin kaini ne? Bafa inda xanaje Wani Test baxan iya ba…waye yake da HIV din? Badai niba. 

Nisawa Airab yy duk da shima a bacin ran maganar Hajiya kaka yake,Amma ahaka ya daure Yana cewa”Hakuri xamuyi Cousin,mu muka jah mawa kanmu ai. Da kuma su Lukman,inbanda hauka waya fadi masu suna da Hiv da zasu zo a,rude suna sanar maawa Oum Rabi? Ai yanxu gashi nan asiri ya tonu wanda suka sani da wanda basu sani ba,nidai naji dadin abunan da ya faru,Ada Ana kallon Hafsa sharri tayi maka ko makirci ne ta ribace ka,ammma a yanxu an fahimta kaine ka zalinceta! Yy mgnar yana cigaba da tfy xuwa farfajiyar gidan”. Tom naji Kana nufin nine na cucuta? Ehh mana tom in bakaine ba waye?,nidai don Allah muje kayi Test din nan,kasan in bakayi ba Ammie baxata dawo maka da mata ba”. Cije labban sa naka sa Haidar yy yanamai jin bakin ciki,tun da yake bai taba nadamar aikata zina ba sai yau…nifah baxanje da sunan Wai amun gwajin Hiv ba”. Haba Haidar Don kaje ama test din Hiv ai wannan ba abun aibu ne ba,mutane nawa ne suke xuwa don a tabbatar masu da lfyar su,Shifa wannan cuta baka Sanin lokacin da zai shigeka,don mugun Ciwo ne…musamman ga mu likitoci masu gwagwarmaya da Masu famah da Ciwon muke treating din su ta hanyar dorasu akan magunguna”. Plz kayi hakuri muje”. 

Kai babu inda xani na fadi maka,zan iya yarda kai ka dibi jini na,kaje ka duba,nima xan debi naka,duk muje mu bin cika,amma bawai don na tabbatar mawa Wannan fitinanniyar tsohuwar bane,kawai don A bani mata nane,kuma daga yau na bar kwanan gidan Dan larabawa,Ana bani matana xamu bar gidan nan,ai yanxu ina son ta abani Ita kawai da bby na mu bar ma Hjy kaka wuri itama ta huta”. 

Maganan yake har wanda bai tsagaita ba,har sai da Yakai ga Moton shi.gintse dariya Airab yayi tayi hadi da kauda kai don kar Aliyoun ya gansa ya jawo ma kansa, Airab din ne ke driving ahaka har suka isa Asibitin Aliyou Haidar”. 

A ranar kam baki daya gidan dan larabawa bb mai walwala,ciki kam harda Hasile. Itakam Ammie sai Kokarin kawar mata da damuwa take,wanda sam Hasilen bata nuna mata komai na damuwa ba,duk a binni xuciyarta hankalin ta a tashe yake. 

Bangaren Rugar hunkuyi kuwa,tun da akace an Aurar da Hasile Hankalin Abba Maccido ya dawo jikin shi,sai a lokacin yafara nadama da danasanin sallama yar sa daya tilo. Haushi ne yasaka tabawa Tatarawa tabar Rugar,yyn da yagwalgwal tace”idan xataga Maccido na hushirshiren mutuwa baxata  sanar masa da inda Hasilen take ba,don duk rugar itace kadai tasan gidan dan larabawa”. A haka yafara bincikar gidan Su Innan Farouq da ya tijara,wanda sosai ya sha wuya kamin ya taho Zaria. Anan ma Wani wulakancun ya kwasa a hannin Omar,da ranshi ma ya baci dajin Abun da yy mawa diyar tasa”. Sai da ya kada maccido ne,sannan ya koma ga Inna yanasanar mata dalilin Zuwan Maccidon,hankalin inna ya matukar tashi,wanda sai da aka kwantar da ita a asibiti,matar Omar Khadija itace tayi ta Zirga² da kokarin ganin ta kwantar mawa Inna da Shikan shi Farouq din da hankali. A haka aka sallami inna don jikin nata yy sauki bb laifi. A haka Suka cigaba da binciken suna hadawa da Addu’ar allah ya baiyana masu inda Hasilen take.

Sai bayan kwana biyu ne sannan Result din Test din nasu ya fita,basu da komai kaman yanda Aliyoun ya fadi,Wanda hakan ya kuma kwantar mawa iyayen da Hankulan su,Don dukan su bb wanda yake dauke da wannan cutan”. A ranar ne Hjy kaka ta kuma tsayar da mgna kan cewa”Nan da Kwata daya kacal kowa ya fiddo da matar Aure,su kuma su Surayya su fito da mijin Aure,in bahaka ba xata,aura masu koma waye,indai yy mata”. Abun dariya tun kan Abar Wurin Da yake Airab irin Aliyou Haidar ne yan garda gar,bai tsaya wani dogon xance ba yace” Hjy Surayya nakeso! Kai ba hjy kaka kadai ba,har Su abba da Ammie sunji dadin Mgnar hankalin nasa,Wanda abun da ya tada hnakulansu ya kuma basu mmki shine Furucin Aliyou”. Don kamin su mike ne yace”Ammie Hjy kaka ni yau xan bar gidan Dan larabawa,na kammala Komai na gidana a kwana biyun nan,xamu koma layin Queen Road a yau”. 

Bude baki Hasilen tayi cike da mmki,don batasan da wannan xancen nasa ba,ko tace plan din nasa ba,shikam.Yana fadin haka don yanda yy xuciya hjy kaka baxata iya dakatar dashi ba,mikewa yy yabar mata falon ta. Yyn da Oumma Rabi da Oum Salama tun safe sukaje suka ga gida ba tare da wani ya sani ba…Justice ne ta katse shirun da cewa”Mashaallh ai haka akeso…Allah yakaimu xuwa anjima,mu tafi Gidan Haidar din”. Amien falon duka ya dauka,kamin Ammie ta jah hannun Hasilen tana nufar part din ta da ita,don ita sam bata daukarta a suruka,a ya ce ta dauketa….. Wayan ta ta daga tana kirar wata Aminiyarta Hjy Hindatu,wanda tana sanar mata da abun da take bukata ta bata amsa da gata nan karasowa”.

“Hjy Hindatu bata dauki dogon lokaci ba,ta halirci gidan dan larabawa,Wanda da da isanta tafara kara shirya Hasile da magunguna masu ratsa jiki da matsaa ta. Komai da tayi mata amfani dashi na Emergancy ne”. Wuraren 6pm da na yamma Suka shirya tsaf,yyn da Ammie tuni ta aika a kara duba komai na gidan koda abun da zasu bukata wanda babu,amma komai mashaallh. 

Tun daga farfajiyar gidan Abun kallo ne da kayatarwa komai anyi masa nazamani kuma na matashi mai tashe. Babban Gida ne duk da bai kai gidan Dan larabawa estate ba,amma tsaruwar sa daban ban,don ya doke wannan. Abun sai wanda ka gani”. Kuma ba ginin bene ne kaman gidan dan larabawa ba,don gidan Haidar undergroud  ne yy Hasilen”. A falon gidan kam nan take aljannan duniya…komai na falon Tsaruwar royals ne wanda sike dauke da kalon blue da milk….tsaruwar da Gidan yy baxai fadu ba,don baxai yuwu na Fado maku duka ban tsallake wani ba… a takaice gida ne na fada a mujallah don tsaruwa da kayatuwa.

Haka su Oum Rabi kowa fadin Albarkacin bakin shi suna sa bin Aliyou da Addu’ar. Isar su ke da wuya ne tuni ma’aikatan gidan da ya tanadar don hidimta ma iyalin nashi suka fara Yima su Oum Rabi sannu da isowa,kamin su fara taryar su da kayan motsa baki don sun tanaji komai kasancewar sun san da yaune tarewar Dr Haidar a cikin gidan”. Su Oum sunci sun sha kuma sun saka Albarka,kamin wuraren 7pm su tarkota kowa tayi na gidan ta, Oum rabi gidan mijin ta ta wuce…yyn da su justice da Oum Salamatu suka nufi gidan dan larabawa kowa n nan su fuska dauke da fara’a.

************************

Bayan tafiyar su Oumma ne Hasile ta mike hadi da nufar toilet don ta watsa ruwa hadi da Dauro alwala tayi sallah… Tana zaune saman sallaya bayan ta idda sallah ta daga hannu tana addu’an Allah ya juyo ga Hankalin mahaifin ta kanta,ya yafe mata abun da tayi masa na bacin rai…lokaci daya tuno da rayuwarta batasan lokacin da hawaye ya balle mata,babu wanda take tunani a wannan lokacin sai nahaifiyarta….tabbas tasan rashun uwa babban abune,wanda yarasa mahaifiya yy kuka”. Shigowa Bedroom din nata yy dai dai tana Akan sallayan,wanda yasa shi xama gyefen gadon ta yana kallon yanda take saurin goge hawayen fuskarta don kar ya gani. Shafa addu’ar tayi tana mikewa da dan gudu ta rungumeshi tana Masa barka da dawo wa”. Murmushi yy don sosai salon yanda ta taryen nasa ya tafi da shi. Rungumeta yy tsam yana manna ma Fuskarta kiss kamin yamin yace” naga kina kuka,wani Abu akayi maki,ko baki da lfy ne Hafsa? Jim tayi kamin tayi saurin kakaro  murmushin dole,kan tace”Aa bakomai Hamma Haidar”. Hannun sa yakai yana taba kumatun ta da suka tasa,kamin ya girgixa mata kansa yana cewa”Aa ban yarda ba,bana son ganin damuwar ki,ki fadamun Hafsa,ko sokike Kisa ni cikin damuwa?. Shiru tayi kamin idon ta ya kara ciko da kwallah a hankali tace”Na tuna da Abba na ne”. 

Jin hakan yasa shi bin ta da kallo,tausayin ta fal cikin zuciyarsa,tabbas yasan Dama za’a rina tayi kokari ma datayi ta daure masa na tsawon wannan lokacin….Murmushi yy don kwantar da,hankalin ta kana yace”Shine kk kuka,baki fada mun ba…..mikewa yy yana kuma mannata da jikin shi,kamin a hankali yace”Ki shirya xan kaiki wurin Abba,nima naje ba baima sa hakurin Abun da nayi masa. A satin nan inshaallh xamuje Rugar naku”. Farin ciki ne ya kamata wanda sam batasan lokacin da takai bakin ta saman nasa tana kissing ba…hadewa yy dana shi yana mata Mouth kissing….sun dade a haka kusan minti biyar kamin su saki junan su,yana rungume da ita suka fita daga bedroom din suna numan nashi bedroom din… Da shigan su ne ya kama hannun ta suka nufi Kofar privacy…kallon sa tayi tana cewa”Nurry na wa tsa ruwa,kaidai shiga ka fito ina jirar ka adaganan. Tayi mgnar tana raba jikin ta da nashi hadi da nufar waldrop tana fiddo masa da kayan baccin sa”. Juyowa tayi taga yana nan inda ta barshi tsaye,wanda ganin haka yasata sakin masa kayataccen murmushin ta,tana fadin Nurry dad me yafaru kuma”. 

Tana mgnar hadi da isa gaban sa,tare nake so muyi,ko kixo kimun! Fiddo da idanun ta waje tayi saurin yi,kamin tace”Aa nifa…bata karaka ba ya sa hannun shi yana daga cak suka nufi privacy…..nidai mmn teddy ina daga waje,sai daga can na bi sahun bayan su,ina nufar Toilet a hankali…… Sunan wanka suke amma yanda kasan Suna saduwa ne,wannan jaraba ta Aliyou da mai tayi kama”. Suna Tsaye Sun saki shaya ruwa na sauka akan su hannun shi na saman Kirjin ta ita kuma tana manne a jikkn shi bayan ta na gogan Fatan kirjin shi…..sai da ya gama Tattaba ta hadi da laguda ta sannan ya dora rigar wanka yana daure kugun shu da towel suka fito bedroom . kamin Su kimtsa kansu ne wasa  yafara chaja salo,don daga Bin jiki da cream yayi cak da ita hadi da kwantar da ita saman bed din nashi….. Hayeta yy yana fara lulawa da ita  duniyar Ma’aurata….a wannan dare sam Bata tsaya masa sanya ba,don sosai suka gurji sunan su,suka shayar da xuciyoyin su da Zazzfar soyayya…..Abun ba’a fads,don ganin yanda Hasile t haye samam Aliyou Haidar tana sama da kasa da Mazaunin ta hado da zura Hjy babban sa cikin hq din ta,tana motsa wa.shikuma hannun sa na Saman breast din ta,yana Shafasu yana nishin dadiiiii…ganin haka yasani saurin tattarar kayan yo maku rahoto nayo waje…….

Ganin samun kwanciyar hankali da xaman lafy tare sa soyayyar juna yasa na basu sarari,ban koma gidan ba sai bayan sati biyu……. Wanda Abun yy matukar birgeni , a farfajiyar gidan ne naga Hasile sanye cikin Dakakiyar Lace mai launin Orange da fari….farin din mayafi ta yane jikin ta hadi da saka takalmi mai dan karamin tudu….Dinkin doguwar rgane jikin ta da ya kamata tsam…sosai tayi matukar kyau,idan kaganta kace wata irin gogaggiyar yar Hjy ce….perfect march kenan…don sosai suka dace sa Haidar…da kan shi ya bude mata moton ta shiga kana ya rufo mata hadi da zagayawa mazaunin sa. Cikim axama Mai gadin ya bude masu tamfatsetsen gate din suna futa hadi hadi da hayewa saman kwalta.

Asibitin shi suka nufah,wanda kowa ka gani binsu da kallon sha’awa yake,hadi da yaba kyau irin na Hasile,fatan nan ya goge ta koma pure choco clour. Kowa barka da isowa yake masu a haka har suka fara haye saman stairs din da xai sada su da Office din Haidar. 

Wata Dattijuwar Hjy ce fara kar fuskarta sanye cikin farin kewayayyen glass da ta dorashi saman karan hancin ta…. Jikin ta tanade shi da lifaya…..Wucewa xasuyi ne tace dasu sannu,kana ta yo kasa,sukuma,suka haye…..

Jah baya Hasile tayi kaman an ce ta ambaci sunan ta tayo saurin kirar sunan da Inna???.

Jin kirar sunan innan da tayi yasa Aliyou saurin juyowa yana nanata sunan innan a xuciyar sa ….⁹⁶ ⁹⁷

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *