GIDAN ƘWARATA CHAPTER 9 BY MAMAN teddy🧸

GIDAN ƘWARATA CHAPTER 9 BY  MAMAN teddy🧸

                  Www.bankinhausanovels.com.ng 

_In the name of Allah🤲🏻_    

_*GA ADDU’A INGANTACCIYA DAGA MANZON ALLAH S.A.W. ANNABI MUHAMMAD S.A.W YANA CEWA DUK WANDA YA SANAR DA WANI DAN UWANSA WANNAN ADDU’AR TO ALLAH ZAI YAYE MASA DAMUWARSA, INA ROKON ALLAH S.W.T YA YAYE MIN DAMUWATA, ALLAHUMMA INNI AS’ALUKA BII ANNI,ASHHADU ALLAH ILAHA’ILLAHU WA’ASSHADU ANNAKA ANTALLAHU, AL’AHDU ASSAMADU LAM YALID WALAM YUWALAD WALAM YAKULLAHU KUFU’AN AHADD. DUK WANDA YA TURAWA WANI ALLAH YA YAYE MASA DAMUWARSA AMEEN.*_

“Cikin Hanzari Airab ya isa gaban su Sajeeda,wanda basu san da Zuwansa ba,sai dai Saukar marin da sukani ji yana ɗauke su dashi duk a lokaci ɗaya”. Sajeeda kam bata dandara ba,sai ƙara cukukuyo Hasile tayi,wanda hakan shi ya kuma tuunzura Airab da ya kuma ɗaɗa mata wani lafiyayyan marin,da sai da taga Taurari…..Gigicewa tayi,don batasan lokacin da ta saki wani ihu mai cike da ƙara da kururuwa ba. Ke Wacce kalon Muguwan yarinya ce,wannan ƴar yarinyar ce kuka taru kuna duka haka? Cewan Lukman da Ranshi shima ya ɓaci,duk da Shi ɗan partyn sune,amma ganin abun da sukayi mawa Hasilen ya ɓata masa Rai sosai….sam shi bayason yaga an Tauye mara ƙarfi,shiyasa tafiyar tasu tazo ɗaya da Aliyou Haidar”. 

Muryam Ammien Aliyou ne da duk miskilancin ta batasan lokacin da ta miƙe tsaye ba,tana sababi akan Airab da Lukman,Justice Aina kam Rungume Sajeeda tayi tana manna ta da jikkn ta tana Rarrashin ta,haɗi da Kudurta abubuwa da dama,dangane da Airab da kuma Hasilen”. 

Momyn Airab jini ke xuba mun A baki na,kalla Momy? Sajeedan ke magana tana shashsheƙar azaba da raɗaɗin da Fuskan ta keyi,don sosai marin ya shigeta”. Na gani Sajeeda,kiyi haƙuri xanyi maganin komai,bari yanxu na kaiki chemist”.

Airab ƙannin naka ne kake mari haka? Kana dukan su kaman wasu sa’oin gwabxawan ka? Hjy kaka ne ta amshe da Kuma duk Akan Wannan Ƴa da baisan ta ba,bai san kuma Asalin ta ba”. 

Haba Hjyr mu,hakan baiyi ba,abun da duka sukayi baiyi dai² ba,amma Airab shike da Hankali,ai talaka ba Jaki ne ba,da Zasu rufata da duka,akan ɗan maganan su….yanxu baga Aliyou Haidar ɗin nan ya dawo ba,sai muji ta bakin shi”. Ke Rabi rufamun baki! Hajiya Kaka tayi maganar tana kallon Hjy Rabi da yau ta taho gaida Mahaifiyar ta ta Hjy Kaka,sai ta xo ta tadda wannan Maganan mara Daɗi”. 

Kina nufin kin yarda da cewa”Aliyou ne xai aikata wannan ɓanrnar da ta’asar,ai idan xaki yarda ace kowa yy wannan ɓarnan ta ban kawo xaki yarda da Aliyou a ciki ba!

Aaa Hjy kaka ba haka ne ba,shufa baka shaidan ɗan yau,koda ko kullum kana kwana da tashi da shi ne”. Kai Aliyou kaji dai meke faruwa,da gaske ne Kai Kayi mawa Hafsa cikin jikin ta”. Tawai² duka sukayi,wanda Nan take Airab Idon shi ya kaɗa ya firfito waje na tsaban tashin hankali”. Ƙwqllah ne ya ciko ƙwarmin idon shi….

Shikam Aliyou Ɗaure fuska yayi,kana cike da mskilanci ya juyya na shirin fita daga falon….kawai sai Airab yasha gaban shi yana cewa”jimana Haidar me kk nufi? Tsaya ka faɗi maganan da aka tambayeka! Ka cuci Hafsa a rayuwa….ka fadi mana Abun da,ake tambayar ka”. Ni sa’an ka ne Airab”. 

Hmm wani Miskilin murmushi Airab yy kamin ya furxar da iska mai cike da jin daci,Aa Kwazin kai ba Sa’a na ba ne kai Yaya ne gareni…tom bani hanya? Aliyoun yy magana a gadaran ce…..Aa Haidar Ka faɗimun gsky,cikin jikin Hafsa naka ne? 

Ban saanda shi ba,kai Wai….sai kuma ya kuma saka kai yana juyawa hadi da barin falon..kan ya fita ne Airab yace tom shikanan Kwaxin,xan Raini cikin jikin Hasile,har ta haofi ɗan dake tare da ita,bayan nan xan Aureta…muci gaba da Rayuwa tare na kuma rainan abun da ta haifa”. Cak yajah ya tsaya don jin furucin Airab….sai kuma ya juya yana takawa yabar falon”.

Hjy kaka ne ta dau sababi da Ƴar ku gantalalliya tazo zatq mawa yaron mu sharri…tom ku tarkata ku tafi kar na sake ganin ƙafar wani ɗan karkara a cikin gidana! Subhanallah Hjy Wannan baiyi ba……Alh.Muhd yayi maganar da Yake saukowa daga Step…kar ka ƙarako Muhammed.. Koma kawai bana son ganin ka”. Don dole Daddyn Haidar ya juya rqnshi a matuƙar ɓace”. 

Juyowa ya kuma yi,kamin yace Airab? Ya kira sunan shi dake tsaye,idon sa na fidda ƙwallahn baƙin ciki……Duƙawa yayi gaban Hasile yana xubewa saman ƙafarta xuwa inda take duke tana wani irin kuka na fitar hayyaci mai ƙaramin sauti….Hafsat? Ina sonki koda kuwa kowa zaiki ki….Airab nakine har abada! Airab? Daddy ya kuma kirar sunan shi a karo na biyu”. Daddy! Ya basa amsa cikin dakakkiyar murya”. Taho yanxu… A,sanyaye yabi bayan Daddy…wanda tafiyar su yasa Justice Aina cewa’Ai sharrin nan da suka mana,sai duka mun Kai su Prison…baxan yarda da wannan sharrin ba…aaa aaa bar su da halin su sutyi a gaba.. Ku tashi ku fice mana! Ammie tayi maganar a tsawace”. Jikin tabawa na rawa suka miƙe…wanda cike da kulewa Yagwalgwal tace”Tom shikenan Hajiya xamu tafi…..ba damuwa,amma kusani ƴar mu baxata yi mawa Ɗan ku sharri ba…tun da kunce ba cikkn shi bane,Zamu raine shi har yakai mallakin hankalin shi…mun gode! Tana fadin haka itama ta mike daga tsugunnen da take,nan Tajah hannun Hasile don su bar Falon.

Shekewa da Dariya Yasmeen tayi,kana Tace Ai Oumma Aina ki ƙyale su,sun xo su dan gwala dukiya ne,kuma baxasu samu ba”. Nan ƴammatqn suka sa Dariya…ficewa sukayi daga Falon jiki a saluɓe,yyn da Hjy Rabi baƙin ciki yasa Ta hayewa step ɗin Alh muhd”. Haba Wlh abunda kkyi bayyi ba..baida ceba,wannan fah yarinyar bb ruwan ta,ba sharri ne take mawa Kwazin ba. Surayya ke maganar. Ya isa  mara kunya! Hjy Kaka tace tana hararar Surayya….

Cahh dka sukayi mata,wanda Nan surry tasa Kuka tana Faɗawa jikin Ammie,da duk ranta a jagule yake,amma sam bata san ganin Surayyan nata cikin Wqnnan yanayi…rungumeta tayi,tana bubbuga saman bayan ta na rarrashi…..

Sukam Yasmeen fita sukayi suna bin bayan Hasile,don a cewan su sai sun nada mata shegen duka sannnan……..

Koda suka fita daga haraban farfajiyar gidan…Oum Yagwalgwal da Tabawa sun daďe da barin gidan Ɗan larabawa,hakan yasa Su yasmeen jin ba dadi,soai sukayi baƙin ciki da ganin basuga Su Hasilen ba…Kai Ina wannan shegun ƙauyawan fulanin  sukayi ne? Summy ce tayi tambayar cike da Ɓata fuska,tana bin Securitin da kallon banxa da wofi! Ai hajiya yanxu suka fice daga nan wurin,sun nufi Gate ɗin fita”. Dafe kai Sajeeda tayi,don taƙaici ya hanta cewa komai ma”. Ɗaga kan da Sumayya zatayi ne ta hango Aliyou Haidar na binsu da wani kallo da suka gaxa fahimtar na meye….duk abin da suke faɗi a kunnen sa….Wani mikilin kallo yake bin su da shi,kamin ya juya kansa yana cigaba da bin Wurare da kallo”.

Taɓasu Summy tayi tana yi masu sign don suga Aliyou dake daga saman yana ganin su,dafari basu farga ba,sai da ta dingi masu alama da tsayuwar sa,sannan kowa ta bi hanya sum² suka nufi part ɗin su”. 

Shikam Jalil kallon su Ammie yayi yana tabe baki,alaman ko ajikin shi,don shi haka yake….Oumma Ainah Meye Abun damuwa akan wannan maganan ne? Kai dole mu damu Jalil,sharri haka ido biyu,tom Wlh da kai ne ko  Airab aka ce sunyi wannan abu,baxan musa ba sam.amma ace Wai Aliyou Haidar? Haba wqnnan sharri da mai tai kama”. 

Hmm nisawa yayi yana barin falon,don shi yasan waye Aliyou Haidar,sarai yasan shi yayi ma yarinyar haka? Amma tambayar kansa yake tayaya Aliyou yy mata wannan babban Aiki…mema zaoyi da Hasilen  ne…a haka ya nufi Parking space yana daukar moton shi hadi da ficeww gidan,don A yau yana Da Haduwa da Wata beb ɗin shi,da suka saka venue a gidan shi dake Layout”.

**********************

Aliyou just ka fadamun gsky,cikin jikin wannan yarinyar kai kayi mata? Ko waye? Lukman ke maganar cike da ɓacin rai,ba wai abun da yy ne ya ɓata masa rai ba,aa xubar da ƙimar su da yy a wurin bagidajiyar Yarinya ƙarama! 

Shiru yy masa,na tsawon minti biyu kamin ya ɗago da lumsasun idon sa,kaman na maijin bacci a miskilance ya basa amsa da Ni ne! Cikin jikin Ta nawa ne”. 

Cike da mmki Lukman kebin Aliyou da kallo,sai kuma ya ce masa”meyasa ka yi mata hakan?

Banxa yy masa kaman bazai tankashi ba,sai kuma ya miƙe cike da,takon sa,sannan ya ce da Lukman” just ganin dama….. Ganin dama? Lukman ya fadi cike da mmki”.

Bedroom ɗin shi Haidar ya nufah,yabar Lukman nan tsaye,wanda a xuciyar sa yake mmkin furucin sa,wato ganin dama,dama Xalinci ne yasaka Aliyou Yi mata hakan?… A sarari yake maganar,ganin baya da amar tambayoyin shi yasa Lukman Komawa yana zama jaɓar akan Cushine ɗin falon! Don sam ya rasa meke damun Aliyou…tunani yake anya Ƙwaƙwalwar Sa babu matsala kuwa?… Haka yy ta jero mawa kan sa tmbayoyin shi kaɗai…..

Shikam Aliyou da shigar sa bedroom ɗin sa,toilet ya wuce,ya watsa ruwa…da fitowan sa ya nufi bed yana kwantawa,don ƙwaƙwalwar sa a dagule take. Ya rasa meke masa daɗi a rayuwa’.

***********************

Wai ina miskilin Ƙanin nan naka ne? Hassy tayi maganar tana Ƙwanciya saman jikkn Jalil. Murmushi yy kamin yace wani abu kk buƙata da Aliyoun? Maganan yake yana shafa sumar kanta da yasha Gyara sai sheƙi yake”. Aa kawai na tuna da ixxan sa ne da jin kan sa”. 

Dariya jalil yasa,wanda rabon da yy irin ta ya manta,kamin yace Ouhm ke ba ba ya kawo mu ba,mu shuga daga ciki…yy maganar yana tada ta tsaye….uhm nifa sai ka Fadimun meyasa kk dry? 

Ba dole nayi dry ba Hassy,dik ji da kai da miskilanci irin na Haidar yaje yayi mawa Yarinya ƙarama ciki😆 kuma yana son kuma xillewa,yarasa mawa kansa mafita…

Ikon Allah,tofa yanxu yadaina soyayyar kushewan kenan?? Hassy tayi maganar tana caɓe baki,hannun ta ɗaya na ƙaasar marar jalil tana shafa shi,har xuwa Ƙasan 🍌 sa……

GN

Mmn teddy🧸³¹ ³²

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *