GIDAN ƘWARATA CHAPTER 23 BY MAMAN teddy🧸

GIDAN ƘWARATA CHAPTER 23 BY  MAMAN teddy🧸

                Www.bankinhausanovels.com.ng 

Bismillahir rahmanur rahim”.

______________________________

“Shikam Omar nufa da Aliyou yy wurin Inna dake kitchen hayaki ya cika tun daga farkon gida har karshe”. Inna Ga Haidar din da nake maki mgn”. Omar yy mgnar yana nuna Aliyou Wanda ya dan risina ya gaida Inna dake ta fama da Hayakin Ice”. Cike da harka Inna ta amshe aa Wannan Ne Aliyoun Hafsatun nawa? Tom maza kai shi daki,ka barshi daga Waje? Inna tayi mgnar hadi da Sauke idanun ta da sukayi jah sbd icen damunan dake damun ta akan na Omar…Tom Inna yy maganar yana juyawa hadi da nufah da Aliyou Dakin Innan da kwakkwarar Leda babu”. Wata fatakakkakkiyar Tabarma ya shimfida ma Aliyou kamin Ya zauna,shima ya jah ya zauna. 

Itakam inna Bayan Wucewan su da ido takebin Aliyoun da lokaci daya tayaba da natsuwar sa,yaron kirki,sam baya da fahari da Girman kai irin na Yaran masu dashi”. Murmushi tayi tuno da mgnar Omar da sukayi da yake cewa”Inna fah Shi Aliyou da gaske yakeyi Aurar Hafsatu zaiyi”. 

Nan Inna tayi dariya a xuciyar ta tana fadin” Inbanda Yarinta ina Aliyou Ina Hafsatu? Dukan su nawa suke,takitaki basu fi shekaru Sha shida ba”. Fitowa tayi daga madafin da take tana nufar Dakin Ta…da yake ba ginin Zamani ba,gini ne ta kasa,kasan ma jar kasa ta yambo,sai kofan lagye² n ta”.

Da shigarta tahau tsokanan Aliyou don ita macace mai harka da barkwanci sosai….Zama tayi tana debo masa ruwa a kwanon sha,sannan suka cigaba da fira,wanda duk da Haidar ba gwanin Fira bane,amma sun taba da Inna…koda Hafsatu ta dawo,tun a tsakar gidan take jiyio firar Inna da Aliyou hakan yasata Yin tsaki,tana mmkin tayaya Aliyou yasan Yayan ta Omar?. A haka ta yi shirin islamiya sai dai muryar ta daga kofa sukajiyo tana cewa”_Inna Sai na dawo! Tom Auta na Adawo lfy?. Da hakan ta fice”. Shikam Aliyou bai bar gidan ba sai wuraren Biyar na yamma,kamin nan ya fahimci labr da tarihin Hafsatun duka,don mahaifin ta Allah yy masa Rasuwa tun bata da wayo,batafi shekaru biyu ba Ya rasu,Dama shi sana’arsa Sai da Manshanu a kasuwa,don a salin sa bafullatani ne na Zaria garin hunkuyi”. Har Halakar ta Da maccido sai da ya juyo,duk da Inna bata fade masa Wani Abun dake boye tsakanin Maccidon Da Hafsatun ba! Da mahafin Maccido Wato Hardo da Baban Hafsatu Uwa daya Uba daya ne.Hakan yasa shi Yana xuwa Kawo masu Inna Ziyara,duk da itama Innan yar Asalin Hunkuyin ce”. Wannan kenan!

Tun daga wannan rana,ba’a kwana biyu Aliyou baizo gidan Inna ba,duk xuwan da yakeyi don yaga Hafsatu ne,wanda har yanxu kallon shi batayi,Duk da tana tsoron Yah Omar”. Tsakanin Aliyou ko da Maccido sai harara,babu maj kallon wani da sunan  Gaisuwar mutuntawa. Hakan yasa Hankalin maccido tashi,ahaka dai ya koma Rugar hunkuyi,su kuma su Aliyou Aka cigaba da Zuwa Makaranta,don hutun mako biyu aka masu takare”. 

Haka xaita shishshige ma Hafsa tana yarfa shi,bai damuwa har ta gaji ta dawo daga rakiyar shi,Yazama na idan Ammien Aliyou taxo daukar shi sai ta dauki Hafsatu takaita gida,sannan su dawo da Aliyoun,A haka har Ammie da Inna aka saba,sosai suke mutumci,Don Itakan ta Ammie Sosai takejin son Hafsatu a xuciyarta,duk da tasan Auren ta Da Aliyiun ba mai yiwuba ne ba”. A haka har suka shiga ajina biyu,aliyou kullum mgnar sa da xarar sun shiga ajin karshe xa’a tsaida mgnar Auren su,Tun Hafsatu na damuwa takoma rabuwa dashi bata cemasa Komai,don idan tabi tanashi xatayi ta marin sa a banxa,don bashi xai hana mgn yataso ya fada ba…kullum firar shi Hafsatu”. A ranar Laraba ne sam baiga Hafsatu a makaranta ba,sosai ya kasance baya da Walwala…ahaka yake saran Ganin ta gobe nan ma bai ga xuwanta ba…Da ya tambayi Hauwa sai ce masa tayi ai tana lfy,gobe friday xata zo”. 

A washe garin juma’a nan mababu Hafsatu babu hauwan don duka basu xoba! Hakan yasa Aliyou yakomakaman majinyaci”. A natashin su ya koma gida,Anan ya tadda Ammien shi tana shirin ta tsaf daalama fita xatayi”. Ammie ina xakije? Inaso ki kaini gidan su Hafsa yau? 

Kirjin Ammie ne ya buga,nan ta kalli Aliyoun hadi da shafa sumar kanshi tana cewa”Ayya Aliyou kaga yanxu Asibiti xan tafi,kayi xaman gida,idan na dawo xan biya gidan Su Inna na duba Hafsat din kaji? Kaman baxai yarda ba,sai kuma yace mata tom Ammie,adawo lfy”. Yowa aamien Haidar dina,sai na dawo?. Tana fadin haka ta fice daga falon shi kuma yana Nufar Dakin baccin shi don ya watsa ruwa ya samu yy bacci,amma sam ya kasa rintsawa,burin shi kawai ya gano Hafsatu hankakin shi xaifi kwanciya”. 

Shityawa yy tsaf yana Shigar sa ta manyan kaya,Yana saka wata lallausar yadi milk da akayi masa Dinkin zamani,sosai ta amshi jikin shi”. Nan ya fara shirin isa Farfajiyar gidan,hadi da kirar Drivern su don ya kaisa gidan su Hafsatu. 

Itakam Ammie da fitan ta hamdalah tayi,kana ta Kwana kan moton ta xuwa gidan Inna,don yau ake taron bikin Hafsatu da Maccido”. Wanda bayan komawan sa rugar su ya tada balli,aifah abinni da masu son Hafsatu shi baxai hakuri tayi ta boko ta dawo tace bata son shi ba,gwamma ayi masu aure kawai. Hakan ko yasa Iyayen su Amince da mgnar Maccido yanda aka tsaida mgnar Auren Hafsatu da maccido a sati hudu kacal. 

Tun ranar da Aka hana Hafsatu fita tafara jin babu dadi,sai a yanxu ta fahimci tabbas ta saba da Aliyou duk da bata son shu,amma ta dauke shi anatsayin kani kuma dan uwan ta”. Tuno da halin da zai shiga na rashin ta,yasata duk tabi ta fada,abinci na bata iya ci na kirki”. 

*************************

Bayan Driver ya ajiye shi ne ya fito,yana bin mutanen dake Kofar gidan,Kowa fuska cike da annuri,shelan Wani maroki yaji yana cewa”Ayau an daura Auren maccido da Hafsatu…allah yakawo xuria na gari….Nan duban jama’a suka amshe da Amin”. Wani Abune ya soki xuciyar Haidar,meyakejin yana fada wannan mutumin? Wata Hafastun? Badai nasa ba? Ji yy anriko hannin sa,waigowar da xaiyi Omar ya gani,fusjar sa a yamutse bb annuri,yyn dakara waigawa can wurin mutanen da xaiyi ya hango Maccido da wasu kaya masu sheki,shigen yi shirun ka maraya,yanata washe baki da mutane”. Bakin Haidar na rawa yace da Omar,Wai da gaske Hafsatu tayi Aure? hafsa ta tafi tabarni? Tayi Aure Omar? Shiru Omar yy yana jiyo tausayin Haidar na ratsa jijiyoyin jikin shi”. Wanda su Inna da Amie kai harda Amaryar Hafsa lbrn xuwan Haidar tuni ta Iso masu,hakan yasaka Hafsat kasa sukuni,sai data taho har soron gidan,tana hango Omar da Aliyoun da batasan me suke cewa va,amma dagani kasan yana cikin tashin hankali ne”. Su Inna ma da Ammie hakan ta faru suna gyefe suna addoan Allah yasa Haidar ya dangana,Amma kuma mene? Cewan Da Omar yy masa Aliyou kayarda da Kaddarar ka,dama tuncan Allah ya kaddara Hafsaru ba matar ka bace,da gaske ne Hafsatu tayi Aure…ai bai karaki fadi ba,Aliyou yy baya,don duhu² yake gani can yafara jiyo mgnar Ammie dana inna sama² sai kuma Yajiyo difff…..

Da gudu Hafsatu tayi cikin gida tana wani irin kuka kaman ranta zai fice,yyn da Hauwa duk dakiya irin nata saida itama tasa nata kukan. 

Aliyou kam bai farfado ba sai a garin Abj. Don can Ammie ta nufa dashi sbd rudewar da tayi,ta rasa yin komai,da daya tilo….Asalin gidan su Wato nan gidan Danlarabawa ta dawo dashi suka bar garin Kaduna,wanda koda ya cinci kanshi a gidan,haka ya abuce shi dai kawai Hafsa,yakoma kamar xatattace…Ammie kuka Shi Kuka,Surayya ma da tun dawowan su taxo itama kuka take,tana bin Wannan Hafsatun da Allah ya isan ta,tun da ta cutar mata da Cousin din ta’. Ganin Abun na Aliyou sam yaki natsuwa ne yasa..Daddy cewa a taho dashi Uk su zauna tare,don a lokacin Daddy yaje karo couse a kasar America,nan Ammie ta tafi dashi….Wanda acan Alhmdllh Yadan saki ranshi,amma kullum yana aikin Tunanin Rayuwar shi da Hafsatu,dakuma tunanin ko tana wqni hali ayamxu? Anan ne ya hadu da Jalil don tare da Dad din shi yake…..dayake Jalil Architecture ne,kullum yana aikin Wahalar Haidar,dob baida aiiki sai kwatanta masa yanda Hafsatu take ya yi ta xana ta,in yagama yy ta kallon hoton nata….

Itakam Hafsatu wannan kukan da tayi na ganin halin Da haidar ya shiga,ya kular da Maccido..wanda tun daga nan xaman lfy tayi kaura tsakanin su..kullum fada da hantara,bb dadi dai xaman nasu,tayi kuka ta share,hadi da kai kukan ta ga mahalicci….Kamin wani lokaci ta jeme ta lalace sbd wahalar da bata saba,kullum tana aikin daji da Nemo karmami ga xuwa kasuwq sayar da nono,a haka rayuwa tayi ta gungurawa da ita”. 

*************************

Aliyou kam bai dawo nigeria ba,sai da ya kammala secondary din shi,wwanda da saukar shi kasar ya nufo Asibitin Ammie don Yasan baxai tadda ta a gida ba”. Tun da ya isa Labour word don tanan ne xai hau stairs din da xai sada shi da Office din Ammie yake jiyo sautin muryar ta ta karatun Alqur’ani…suunan tana halin Unconcious ne amma bb abun da bakin ta ke furtawa sai kalmar Allah”. Inna kam sai kaiwa da komowa take,don Hafsatun da cikin ta yakai haihuwa dawowa tayi,don ta haihu a gaban ta”. Dik dauriya irin na Inna sai da tayi ta sharce hawaye”. 

Inna? Ya kira sunan ta cike da mmkin ganin ta awurin”. Saurin juyowa tayi jin muryar da baxasu taba mantawa dashi a rayuwar su ba”. Haidar? Takira sunan cike da mmki? Inna ina Farin ciki na? Ina Hafsa? Cikin zubar da kwallah inna tayi masa nuni da dakin da take a kwance tana nukuda”. Likitoci da nurses duk suna a kanta ciki kam hards Ammien Haidar”. Daga masu xuvar da hawayen tausaya mata sai masu sharce gumi”. 

Ganin Haidar a dakin haihuwan yasanya Cike da Tsoro Ammie tace”Haidar meya kawoka nan? Bai bata amsa ba,illah takawa da yy har xuwa gaban gadon Da hafatu take idon ta a rufe,sai harshen ta dake fitar da karatun Alqurani cikin Suratul maryam”. Cak tajah ta tsaya,kana a hankali tafara ware idon ta,wanda vata sauke su akan kowa ba,sai akan kwayar idon sa,da fuskar shi da baxata taba mantawa dashi ba har abada”. Haidar? Takira sunan sa cikin wqta irin wahalalliyar murya”. Saurin karasawa gavan ta yy yana riko hannun ta da tadago tana mikamasa….Hawayen kuncin sa na sauka saman taffan ta”.  Aliyou kayi hakuri ina mai baka hkri,akan vun danayi maka,Ka sa aranka ni ba matar ka bace dama…amma ga yata ko dana nan,na baima ka halak malak ..zan tafi xan koma ga Mahalicci na,ka rike mun su tamkar dan daka haifa da jinin ka….Ka tarbiyartar mun dasu ta fanin Addinin musulumci…na baka Danako yata kar ka bari susha wahalar dana sha arayuwa….Ka…..harshen ta ne ya datse,kamin ta hau kakari tana fitar da wani irin aman bakin jini,sai kuma jikin ta ya saki….daga cijgan da takeyi”. Hafsa…yakira sunan ta da Karfin gaske da saida ya dawo da hnklin inna dake waje”. 

Allhu Akbar,allah me girma annabi mai dunbin daraja,nan take Allah ya amshi Rayuwar Hafsa…Maganan likitocin da Ammie yaji tana cewa”a maxa ayi nata Operation don ceto dan dake cikin ta”. Rasa me xaiyi yayi,kuka kome ne? Kawai sao jyawayy yana fita daga dakin,kwallah na bin kuncin sa,kaman yanxu ne suka fara rayuwa yakeji……moto ya shiga driver na jan sa hadi da nufar gidan Dan larabawa dashi”.

Anyi nasarar fiddo da diya mace,wanda Faroq da inna awannan rana ya xama masu ranar da baxasu taba mantawa dashi ba,a rayuwa”. A ranar mutan Rugar suka taho,kuma anan aka shirya Hafsatu aka kaita gidan ta na gsky”. Bayan kwana bakwai da rasuwarta ne aka maida sunan Diyarta da Hafsa,wanda Mutan rugar suke kirar ta da Hasile”. A hannun inna Aka bar Hasile,wanda Aliyou kam tundaga wannan rana yakasa Xuwa gidan Inna,Ba lafy kullum yana cikin ciwo da rashin Hafsa a rayuwar sa”. Sai da aka watse kusan Kwanan Hafsa Sha hudu sannan ya iya xuwa Gidan Inna,wanda ganin Hasile yasa Shi cuno masa dogon famin xiciyar sa,tabbas kaman  Hafsatu tayi kaki ne ta aje”. Don kaman su ya baci”. Haka xai xauna ya tasa Ta yy ta kuka…sai Inna ta shigo dakin tayi ta rarrashin sa hadi da masa nasiha. A haka Hasile ta fara girma,Inna na bata madara,dom Ammie ne ta dauki nauyin komai….Shikam Aliyou maganar Karatu ya jingine gyefe..kullum bayi da aiki sai raino. A haka Hasile ta kai kusan shekara biyu,bb wanda ta sani sai nurry dad din ta,da Uncle Farouq,sai inna don daga baya ne tasan Ammie…

Mahaofin Aliyoune ya sama masa Admission a Uk.wanda badon yasoba yaya fara shirin tfy karatu can. A inda xai karatan medicine”. A kwanakin da Haidat baya nan,Inna bata da sukuni,Kullum Hasile tana kukan rashun Nurr Dad din ta .idan Ammien Haidar taxo,tayi shirru tana jirar shigowar sa,abuka ga yarinta idan taga Shiru² bau shigo ba,sai ta kuma saka masu ihu tana tsalamasu,ahaka xasuyi ta rigi² da ita,suna rainon ta…A haka Aliyou yy Wata uku acan yagasa sukuni sai da yadawo ganin Hafsan nashi”. 

A ranar da yadawo shiru sukeji,don sai murna takeyi,shima kam sosai yaji dadin yanda yaga Su Ammie na Kula masa da Amanar sa…a hakayy sati guda sanan ya koma”. 

Dawowan da xaiyi na buyu ne,ya tadda Inna Da su Farouq duka basa gidan,da yatmbyi mai hayan,sai yace masa ai kwanan su Shida kenan da tfy Rugar su,har yau basu dawo ba. 

Acan ko Ruga tun da suka je ne,Macido ya kyekyeshe ido,shikawai abashi Hafsa…abar masa diyarsa…Zuciya irin na Omar nan yace”Sai Inna ta bashi yar shi…Kuma su da rugar Hunkuyi harabada,sun barta…Haka inna ke kuka ta baima maccido Hafsatu da suke kirar ta da Hasile,amma da yake shi kafaffafen mutum ne haka yasa hannu ya amsa. 

Tun bayan da suka bai masa Hasile,aranar Omar ya ce subar Ruga haka kam akayi,wanda a hanya ne Inna tace”BazTaxata iya xaman kd ba. Ahaka suka nufo xaria. Tun daganan inna bata kara komawa kaduna ba…tabbas tasan mutuwa yankan kauna ce,ra rabu da Diyarta kuma wanda take gani taji sanyi yanxu itama an rabata da ita..tayi kuka kuma ta fammala ma Allah komai. 

A haka suka cigaba da ryuwar su a Zaria,inda Omar ya samu aikin soja…ya fara karatun sojan..Aliyou kam da Ammie kullum suna saka ran Dawowar Inna da Omar da diyar su Hafsa,duk shiru har shekaru biyar a haka suka cire rai da dawowan su”. Nan shima Aliyou yabar kaduna yakoma Abj gidan Danlarabawa da zama”. Bayan yan watanni Ammie ma ta biyo bayan sa,don Garin Kd bata masu dadi sam…… Tun daga nan Inna bata kara xuwa Rugar hunkuyi ba,sai da Hasile takai shekaru Goma,Amma koda taje badan bakin Hasile ina Nurry Dad din ta? Wanda tambayar yasa Hankslin Inna ya tashi,sai a lokacin ta tuno da koina Aliyou yake baxai taba mantaww da Hafsa ba,tom amma yaya xaiyi? Uban ta ya yi masu yankan kauna har da diyarta”. Tun daga wannan xuwan Bata kara komawa ba,don Omar sosai yy ta sababi,yana zagin maccido…don yy fushi dashi kwarai”. 

Abunka ga uwa tuno mata da Haidar Da Hasilen tayi,yasa Inna nufar kd,amma nan itamataji labrn barin su kdanan…haka ta koma da jimami da bakin ciki…..

Nisawa Ammien Aliyou tayi,tana kallon Yanda Hasile ke xubar da hawaye,tabbas batasan haka rayuwarta ta kusa ba!. Itama Ammie hawwyen ta goge kana tace”Wannan shine lbrn ki Hafsa! 

Kuka ta rushe dashi,yyn da Ammie ta rungumeta,tana bubbuga bayanta a hankski na rarrashi…Cikin muryar Kuka Hasilen take cewa”Ammie yanxu Hamma Haidar shine Nurry Dad dina? Shine Hamma na,kuma miiiji na,Daddy na?. Ammie??? Ta kuma korar sunan ta,kamin tace”Ina son nurry dad dina,kuma inason Hamma Haidar dina ya xanyi kenan? Dole ya xabi daya,ko ya so Wannan amanar tasa,ko kuma yaso ni ni Hasile”. tayi mgnar tana mikewa daga tsaye… Cike da dauriya Ammie tace da ita ina xaki Hafsa? Ammie xan koma part dina ne!. Murmushi ammie tayi kana tace…..

“A kullum ni ba’abun da nake kuma karfafan ki dashi sai hakuri Hafsa…kici gaba da hakuri da Haidar,domun kuwa babu wanda yayi hakuri ya kuma dawo yy nadama ko bakin ciki anan gaba sai da farin ciki,don haka mahakkurci a kullum shine mawadaci….idan kk yi hakuri xaki ga ribar sa anan gaba”. 

Murmushi Hasile tayi,kana ta kalli Ammie a sanyaye tace”Inshaalh Ammie,baxakiji Abun da xai tada maki da Hankali ba,sai dai farin ciki. Sannan Ammie ina rokon ki wata alfarma daya… Kallon ta Ammie tayi,kamin ta daga kanta tana girgixa mata alamun ta fadi maganan ta,nisawa Hasilen tayi,kana tace”Don Allah Ammie kar ki sanar da Hamma Haidar cewa na fahimci shi din ne Nurry Dad dina. Ta fadi mgnar tana sauke idon ta bisa saman fuskar Ammie. 

Wannan ne kadai kkso Hafsat? Baxan sanar masa ba,ki kwantar da hankalin ki kinji dayata?. Tom Ammie ni nakoma! Tom ki kula mun da bby na”. Murmushi Hasilen tayi tana saka kai hadi da fice daga falon.

*********************

Hankalin Aliyou Haidar gaba daya yagama tashi,ya gaxa sukuni,sam sai yaji babu dadi da yake fushi da amanar tashi,bayan shine yy mata laifi babba”. Kasa zaune yy da tsaye,A hakan ya nufi Saman Table din dake tsakiyar falon yana daukar wani file da Key din moton sa ya nufo xuwa babban falon gidan!

Kurr yayi Mata da ido ganun ta cikin Shigar da bai tsammani ba,kuma shida yace ta koma part din Ammie meya dawo da ita? Bin ta da kallo ya tsaya yana yi ya saki baki sam bai lura da Surayya dake gyefe ba,wanda da’alama fita xasuyi…..sanye Take cikin Tsadaddiyar lace din ta mai launin maroon da Milk…wanda tayi masa Dinkin Zamani ta riga da Skirt. Dinkin ya xauna ma jikin ta damm….Abunka ga mai diri,nan duk inda ta juya sai yy kaman tana karkadasu ne da gangar”. Mayafin ta ta yafa mai launin milk…sai ta kalmin ta maroon duk da Plate mara tudu,amma Abunka ga doguwar mace kyawunta sosai suka fito. Foce din ta tasaka hannu tana dauka,hadi da cema Wa surayya muje gani nan….

Gaba surayya tafarayi kana ita kuma ta juya ga Aliyoun da sai asannan da yaji maganar tasu na zasu fita ne ya ce da ita Kuje ina? Ina zaku fita da wannan yammacin? Kallon shi tayi kamin a hankali cike da Salbin ta take takawa har xuwa inda yake,Ganin yanda ya lumshe ido yasata Dan sassauta fuskarta don Haushin Korar da yy mata ba ta tafi part din Ammie takeji,sai tace dashi” Hamma Haidar xan je a wanke mun kai ne,Shine Surayya xata rakani,don ban san gari ba! 

Wani irin kallo yy mata da bata gane fassarar shi ba,sannan yace”Ohh Ashe har kin isa fara fita? Amma shune idan mijin ki yana bukatar ki kice ke wanka kkyi? Tom baxaki jeba. Yy mganar yana daure fuska. 

Murmushi tayi a xuciyarta kamin tace”Ai nasan yanda xan maka Nurry”. Amm tom Ai naga Jiya ne..Jiya ne mene?? Ya kuma tambayar ta yana kallon yanda take magana labban ta na motsawa a hankali gashi ta kyewayeshi da mouthglow. Tom Naji ai yamxu na fita Wankan,ni baxan hanaka iko akan matar ka ba,ko nace ka bukaci matar kaba,Amma kabarni na fita ba yau na wanke sumar kaina”. Idan na dawo sai In ma kwana ne muyi bai dameni ba’. 

Kallon ta yatsaya yanayi,don mmki ne sosai ta ishe shi,Ina ma ace ba Amanar saba ce,wanda ya dauke ta tamkar diyar sa ta cikin sa,tabbas da yau yafi ko wanni rana jin dadin aure arayuwar sa. Hade girar sama da ta kasa yy,kana yace” me kkce? Tom banaso fita kuma bb inda xaki je!. 

Kallon shi tayi,tana danne dariya dake cinta,yau Hamma Haidar ne yace wai baya bukata Yin wani abu da ita,lallai Abu ya girmama…. Tom nima ai bance inaso ba”. Bari mu tafi sai nadawo?.

Hafsa?? Ya kira sunan ta,wanda sai abu ya tsanan ta yake iya kirar sunan”. Kallon shi tayi kamin ganin yana shirin sama mata fada,nan da nan idon ta yy narai² tana shirin Xubo da kwallah”. Jikin shi ne yy sanyi,don sam bayason ganin damuwar nata a yanxu”. Takowa inda take tsaye yy,cikin hanxari yana Rungumota jikin shi hadi da dora kanta bisa faffadan kirjin shi,Hannu yasa yana goge kwallahn da suka sami nasarar xubowa daga saman kuncin ta,kana yace da ita”. Shikenan,ki shirya mu tafi,ni xan kai ku…Ina Bby na? Tana hannun Mama bushira,ganin ba dadewa xamuyi ba shuyasa na barta”. 

Yar karamar poss din hannun ta yabi da kallo,kamin kaman wanda akace ya amsa ya duba ya sa hannu ya karba”. Budewa yy komai na jakar abun burgewa ne,kaman yanda Hasilen take. Murmushi yy mai fidda sauti,wanda tun da take bata taba ganin Murmushun nashi hakan ba”. A haka xakuje Wurin babu ko naira tare dake?. Shiru tayi itama tana murmushin,don sam ta manta bata da Naira cikikn jakar”. 

Kamin ta basa amsa ne taga ya riko hannun ta,Nan suka nufi underground,wani daki ne taga da isan shi ya bude,wanda cike da mmki takebin kofan da kallo,don bata taba ganin kofan a bude ba”. Kasa yin shiru tayi,don sai da ta taba kaiyanci Hamma Haidar wai wannan kofan naga ya bude ne,kuma bai taba budewa ba,shin da jinin jiki ne yake budewa ko mene? 

Maganan nata ta kusa basa dry,amma sai yace”kinga na sa Jiinina ne kamin mu shiga? Shiru tayi kamin ta girgixa kanta tana kara shiga Dakin dake kewaye da Glass,amma duk da haka da Dan duhuwa kadan..don ko Hanyar glove bb,da’alama privacy room din shine”. 

Ba xato bb tsammani yaji ta kira sunan sa a firgice tana kankenesa,don Wasu irin mahaukatan kudade ne tagan su a dandanke ganyi silin din su,an bi anjeresu hawa² iya ganin ka…..Hamma wannan meye…..? Wlh tsoro nan yake bani,ka fidda ni”. 

Murmushi yayi yana dago da fuskarta,kallon kwayar idon ta yy da tsoro ya kwanta fal a cikin sa”. Wannan Dakin dana shigo dake,bb wanda yasan dashi Hafsa sai ke a yanxu”. Bana ajiye kudi na banki,sai anan dakin…Inkinga na kai kudi banki tom ba irin wannan bane……idan xaki amfani ko da bana nan,ki shigo kiyi dashi”. Mene? Tayi mgnan da firgici. Hamma muje daga falo. Ta fadi mgnar tana kama hannun shi sukayo waje”. Tabbas da badon tasan Shi din shune nurry dad din ta ba,da Yau ta gudu tace Wannan kudin na tsafi ne. 

Da fitowan ta ta xube saman kujera tana goge gumin dake tsatstsafo mata,Hamma aina kasamu wannan kudaden? . tayi mgnar cike da mmki data ajibi”.

Ganin tana shirin sa masa hauka,yasa shi dan daure fuska yana cewa”Satowa nayi,saura naji kuma abakin wani,dani dake duka xa’a kashemu akwashe dukiyar shikenan”. 

Jin mgnar tasa bb wasa,ga kuma Yanda yace za’a kashe su duka,yasata saurin cewa”Wane wai ni Hamma,wlh bb maijin wannan sirri ne tsakanin mu…ni yanxu madai bari na tafi,surayya na jirar mu fah”.  Kai ka tafi asibitin naga anata kirar ka baka dagawa”. Murmushi yy ganin sosai ya firgita ta.sannan yace okay,ga wannan ko xaku bukata wani abun,ya saka mata bandir biyu na dari biya² yana bata poss din…Sum² ta mike tana ficewa hadi da barin falon jiki bb kwari….

Da ido ya bita,yana komawa hadi da dora kansa bisa saman kujerar falon,yana lumshe idonsa,ganin komai yake kamar yanxu akeyin shi,ina baxan iya hada soyayya biyu ba,Allah yajikanki Hafsa…yy mgnar yana mikewa daga zaune hadi da nufar farfajiyar gudan”.

*********************

Zaune take a saman cinyan shi,ta juya masa baya..Duwawunta na kallon fuskarsa tana xura burar sa cikin durin ta,yana cinta,ita kuma tana mikewa hadi da xama yana cinta a haka…hannun sa na kan saman nonuwan ta…yana matsasu……sai wani irin nishi takeyi,Tana kuma narkewa saman jikin shi…..Juyo Dr Halima yy da idon ta kaf ya rufe dadin kawai ke kaima ta…..Nan ta hau lalubar saman nonon shi tana balle mallayen rigar sa hadi da fara lashe gyewayen shatin Nonon shi,haeshen ta takai tana Kama nipple din sa hadi da tsotsa….Wani irin dadi ne ke ratsa duk xuciyoyin su,yyn da bananan sa ta mike tayi caiirrr,hannun Doctor Halima na saman Dick din shi tana

matsawa hadi da kwantar da Shi”. Shikam haidar ji yake dama kamar mayuneacin xaki,nan ya hau Cigaba d bata ruwa tana shanyewa cike da jin dadi,don yau tasan xata kwangwaji kudi……

********************

Anty Hafsat kinga Daya daga Asibitin Hamma Haidar. Bin Tankamemen asibitin da yake sauke da bene kusan Hudu tayi da kallo,Kana tace”Allah sarki ashe nan ne”. Ehh Ado dan dakata,bari mushiga mu shaida masa yasan mun dawo! Surayya ce mai maganar tana bai ma Ado Driver Umarni”. 

Jah Ado yy yana parking a gyefen titi…wanda hasile ne tace”Kai Surayya yamma tayi sosai,mu tafi gida shima ya kusa dawowa”. Aa Anty muje dai tunda mun riga mun tsaya”. 

Badon Hasilen tasoba,don jitayi duk batajin dadin jikin ta,haka nan suka fito suka nufi kofan shiga Asibitin ta karamar hanya…wanda cike da mmiki take bin ma’aikatan da kallo,ganin duk inda suka wuce sai sun mawa Surayya mgna,wanda da’ala sun san ta ne tunn ba yau ba. 

Aah Surayya yau ke ne a wold din namu…? Ehh Dr nice,Gaisawa sukayi kakin Dr danraka tace da ita,Ai Dr Aliyou yana office din shi na sama,Hawa na biyu…yana can bai dade da tafya ba”. 

Gdy sukayi ma Dr Danraka,kana su fara haye stair din…don nufar Office din Aliyou Haidar…

(Koyaya abun xai kaya..?)

Mmn teddy🧸⁸⁶ ⁸⁷

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *