HUTU
CHAPTER 3
WAYE HYDAR +
Alhaji Mahmoud dane ga Alhaji Ali da Hajiya Maryam, bafullatanin Adamawa ne, fitaccen business man inda yake dealing da companyn da suke turare kala kala masu tsada saboda haka ake mishi inkiya da MAI TURARE, Alhaji Mahmoud iyayenshi sun rasu tin beyi aure ba saboda haka a hannun Uncle dinshi suka taso shida kanwarshi Aisha, sanda ya isa aure Kawu ya mishi aure da er wurinshi Hafsatu, duk da auren hadi ne amma suna zaune lfy bame jin kansu amma shiru shiru ta haihu bazata haihu ba har shekara biyar yazo ya wuce ko batan wata, sosai abin ke damun Mahmoud amma sedai baya nuna mata saboda kar itama tasa damuwa amma tuni ta harbo jirginshi saboda haka ta bashi shawaran kara aure, da farko yaki yarda amma daga baya da kawu yasa baki seya yarda ya kara aure inda ya auro Hindatu suna cemata Hajiya Hindu, cikin ikon Allah ana aure ta samu rabo inda ta santalo erta kyakyawa suka sa mata Maryam sunan maiahifiyarshi.
Itama tinda ta haifi Maryam shiru kukeji, ana haka cikin ikon Allah Hafsatu ta samu ikon dadi wurin mutanen gidan ba magana, hatta Hindatu ta tayata murna dan lfy suke zaune kuma Maryam kusan a Hafsatu take wuni, tattalin cikin sukeyi sosai barin ma da sukaji namiji ne a cikin. Ciki na kaiwa wata tara ta santalo danta kyakyawa me kamada ubanshi kaman an tsaga kara sukasa mishi HYDAR ALI sunan mahaifin Alhaji Ali, sosai HYDAR ke samun kulawa da soyayyan iyaye ta ko wani bangare barinm Hajiya Hindu da ko kuda bataso ya tabashi, in kuwa taji kukanshi ta dinga masifa kenan akan wani dalili za’a tabashi. HYDAR tin yana karami yakeda ra’ayin zama soja saboda haka duk wani film na sojoji in ya gani seyace ze kalla barinma DELTA FORCE koda yaushe cikin kallo yake gashi da ilimi da kaifin hadda, yana shekara takwas Maryam kuma na sha uku suka koma Abuja da zama saboda inda a nan ne Alhaji Mahmoud ya fara shiga siyasa har yazo yayi fice ya taka matsayin vice president, a secondary school ya hadu da Khalil inda dukkansu suke science department, harya gama sch Khalil kadai ne abokinshi sauran sedai gaisuwa har ya hada iyayensu kawance, sanda ya gama secondary school aka turashi NDA Zaria saboda yaza sojan da yake muradi inda Khalil kuma ya samu admission a ABU yana karantar medicine.
A kwana a tashi ba wuya Hajiya Hindu ta kara samun wani cikin inda cikin yazo da complications dayawa, anso a cire cikin amma tace sam batasan zancen ba a bar mata kayanta, haka aka hakura aka zuba mata ido har Allah ya sauke ta yarinya tazo da rai inda Hajiya Hindu kuma tace ga garinmu, sosai sukayi kukan rashin Hajiya Hindu, Hafsatu ce ta cigaba da rainon babyn da ta bari wacce suka sawa Zeena yarinya me hakuri da rashin hayaniya ga kunya, HYDAR har zazzabi yayi sanda yaji lbrn mutuwan Hajiya Hindu dan lokacin yana sch mutuwar ta riskeshi, rashin wani bashi kesa duniya ta tsaya ba saboda haka kowa yaci gaba da harkar gabanshi inda kullum suke binta da addu’a, cikin ikon Allah HYDAR ya gama karatunshi inda a nan take aka daukeshi aiki a karkashin gwamnati, tin sanda aka ba HYDAR office gashi yana dauke da one star Colonel umar da alokacin yake matakin general da star uku yake kishin HYDAR saboda yadda yaga he’s determined, yasan in beyi wasa ba seya kamoshi saboda haka yadau karan tsana ya dora mishi, cikin ikon Allah kuwa aka dinga yin gaba da HYDAR a yayinda colonel ke makale inda yake, yayi abinda zeyi na ganin shima an bashi promotion amma a banza har se sanda aka ba HYDAR matakin general sannan aka ba colonel matakin shi na colonel da four star, wannan shine sanadin kiyayyar dake tsakanin HYDAR da colonel.
Farkon ganin da HYDAR yama KAUSAR a school sanda sukaje da Khalil yaki ya kamu da sonta saboda haka ya nemi saninta sosai kuma ta bashi hadin kai har suka shaku sosai inda daga baya shakuwa ta dawo soyyaya har yanzu gashi ana maganan aure, amma sedai HYDAR nada matsalan da KAUSAR batasan dashi ba na rashin cin abincin masu aiki, kwata kwata bayason masu aiki a rayuwarshi dan ko dakinshi da kanshi yake gyara abunshi dalili kuwa shine sanda yake yaro duka en gida an fita aka siyayyar kayan auren Maryam aka barshi da mai aikinsu a kitchen tana girki shikuma yana zaune kan stool yana kallon ta se faman jan hanci take saboda mura, tasa hannu ta fyace majina, tasa zani, tasa dankwali a haka aka gama girki wanda tun kan ta gama abincin ya fita ranshi saboda kazantar da yagani gashi kuma yanada kyankyami, tin daga lokacin inba Ummi ce ta mishi girki ba baya ci se kuma na KAUSAR da duk a tunaninshi itake girkawa ba Laure ba. (Tirkashi)
STORY CONTINUES BELOW
Cigabab lbr.
✴✴✴✴✴✴✴✴✴✴
Duk labarin da Malam Mamman ke bawa matanshi a kunnen BINTOTO, tana kwance batasan sanda hawaye ya fara wanke mata fuska ba, kuka take amma ciki ciki saboda karsu jiyo ta amma inaa tuni sun jiyo shesheka, da sauri mahaifiyar Umar ta shiga dakin ta dago ta suka fito se a lokacin ta saki kukan sosai saboda yadda taga lokaci daya rayuwarta na neman juyawa upside down, zama tayi kan tabarma babu wanda yayi yunkurin hanata kukan seda tayi mai isanta sannan tace “dan Allah zanyi sallah, tun safe banyi sallah ba”, murmushi Malam mamman yayi ganin batace tanajin yunwa ba bayan da anganta ansan yunwa na cinta amma setace sallah, kallonta yayi yace ” ci abinci sannan kiyi sallah” gyara zama tayi aka ajiye mata tuwo da miyan kuka ta zauna taci sosai duk da bakinta na dadi amma itadai ciki ya dauka shine nata dan batasan sanda zata sake cin abinci irin wannan ba.
Kallonta suke harta gama sannan ta wanke hannu tayi alwallah ta rafa jiro salloli harta idar sannan Malam mamman yace “zonan ki zauna” ya nuna mata kusa dashi, jan jiki tayi ta zauna yace “ko ban fada ba nasan kinji abinda nace duba ga kukan da kiyayi saboda haka kara fada miki mata lokaci ne”, shiru yayi kafin ya nisa yace ” kiyi hakuri da rayuwa BINTOTO, komai na duniya me karewa ne wata rana se lbr saboda haka banso ki dau maganan auren nan kisa a ranki, nasan Kallamu ze kula dake dan yanada zuciyar nema, BINTOTO inaso da safe zaki koma gidan mai gari da zama har juma’a na sama, da fatan bamu tauye miki wani hakki naki ba”, girgiza kai tayi kawai dan ita yanzu gabadaya duniyar ma ta fita ranta tunda masu aldalcin kadan ne, “tashi kije ki kwanta Allah ya miki albarka”, cewar Malam mamman, ” toh” kawai tace ta mike taje ta kwanta kusa yaranshi da suka dade da bacci amma baccin yaki zuwa se tunani takeyi, ‘tasan tabbas Kallamu na sona tinda ya nuna min hakan a zahiri amma kalleni ko nono fa bandashi’ tunanin da ya fado mata a rai kenan ta taba kirjinta tana jin alaman nonuwan sun fara fitowa, ajiyar zuciya ta sauke ta rufe ido ko baccin yazo amma abin mamaki a kunnenta akayi kiran sallan farko tana tunanin da ita kanta idan akace tunanin me takeyi batasani ba.
Kaman yadda Malam mamman yace haka kuwa akayi, sun bari tayi wanka taci abinci bayan tayi sallah sannan yasa ta gaba zuwa gidan mai gari, da hannu bibbiyu matar mai gari ta tarbeta dan dama mai gari ya shaida mata, itadai BINTOTO zama tayi tana kallon yadda matan gidan ke aiki hankalinsu kwance a zuciyarta tace ‘irin rayuwar da zanyi kenan ba takura’, murmushi ne ya kwace mata. Sanda Kallamu yaji lbrn abinda mai gari ya yanke yafi kowa murna dan kuwa zuwa yayi dandali ya hada liyafa shima ya kusa aure kuma BINTOTO ze aura, Zinaru kuwa cike da takaici ta koma gida tayi wanka taci abinci ba maganan sallah ta yafa mayafi se gidan malaminta kokuma ince bokanta, tin daga bakin kofa takejin dariyar har ta shiga ciki ta zauna kan wata kwarya ya kalleta da manyan jajjayen idonshi yace “aure ki kwantar da hankalinki baza’a yishi ba sannan Malam mamman zan dan tabashi kadan saboda ya shiga taitayinshi shima mai gari haka sannan yarinya yau dinnan za’a dawo miki da ita sedai fa kema kinsan abinda zaki bani na miki aiki”, dariya tayi irin na marasa imanin nan tace ” kai gaskiya aikin ka na kyau, har kasan abinda ya kawoni, toh tinda hakane bari muyi abinda zamuyi saboda amin aiki da wuri”, da fadan haka ta tashi ta fara cire kaya shikuma se dariyar mugunta yakeyi jajjayen hakoranshi suka bayyana muninshi ya kara fitowa sannan shima ya tashi ya tube suka aikata masha’a (wa iyazu billah).
CIGABAN LABARI
+
Rana bata karya sedai uwar gijiya taji kunya, kaman wadda akasa wata daya biki KAUSAR da HYDAR toh lokaci yayi wanda a halin yanzu saura sati daya, HYDAR ya karba hutu wurin aiki saboda shirye shiryen dake gabanshi, KAUSAR ma haka rabon da taje aiki sati biyu kenan, ta gama aikin Auwal Muhammad taje office dinshi ta mishi decorating dinshi kuma sosai yaji dadin aikinta sannan yayi balance dinta kaman yadda ya mata alkawari. Yau ya kama alhamis kuma yaune su Mom suke sa ran za’a kawo lefe, KAUSAR ce zaune a daki ita da kawayenta da waya a hannunta da alama waya takeyi sukuwa kawayen kayansu suke dubawa wanda tela ya kawo musu, daya cikinsu ce tace “KAUSAR wanne daga cikin kayanki kika ba Kathyanthony ta dinka miki”, dagowa tayi bayan ta kashe wayan tace “na aso oke din na bata, kinsan ta iya dinka buba, na dinner kuma na ba hudayya”, kada kai sukayi Seema tace ” naji ana guda kaman an kawo lefe”, ai da sauri suka mike ita dai tana nan zaune se murmushi takeyi ta kusa zama matar HYDAR soja.
Cikin lokaci kankani Miemie ta leko tace “besty kinga kayanda HYDAR ya miki, gaskiya yana sonki, akwati dozen biyu, ai banama jin zaki tafi da wani kayan daga gidan nan, gashi harda makullin mota”, murmushi KAUSAR tayi tace ” Allah yasawa kayan albarka”, miemie tace “Ameen besty, bari naje na kara bawa idona abinci”, da haka ta fita zuwa babban parlour inda kowa ke zaune suna kallon lefen bayan dangin HYDAR sun wuce, su Seema ne gaba gaba wurin bude akwatinan.
1
Salma ce ta mike tareda karban makullin motan tace ” Miemie, Seema kubar wanna kayan kuzo muje muga motan”, ai kuwa duk suka mike se compound din gidan, Salma ta danna makullin hannunta nan sukaji dindin, juyawan da zasuyi sukaga latest KIA Cerato Sedan
1
Ihu sukayi kafin su karasa gaban motan suna kallo ciki da waje harda danawa sannan suka hakura suka koma ciki, mikawa Mom makullin sukayi suka haura sama se dakin KAUSAR dake kwance tana jiran su kawo mata rahoto, suna shiga Salma tace “babe kinga motan da ya siya miki, kai gaskiya guy dinnan yayi kokari”, Seema tace ” I’m happy for u babe, Allah yasa ki shiga da kafar dama”, duk suka amsa da ameen kafin Miemie tace “leka ta window kiga motan, ga lefen na daukar miki a waya”, ai kuwa haka sukayi tana ganin motan tayi tsalle tace ” Kia Cerato, my dream car”, murmushi sukayi Miemie tace “yea yasan abinda kikeso ne ai”, haka suka wuni a dakin har yamma sannan suka mata sallama da cewar suda dawowa se Monday dankuwa suma suna da aiki gabansu, har waje ta rakasu kowa yashiga motar shi yayi gaba ita kuma ta karasa wurin motanta tana kara kallo.
STORY CONTINUES BELOW
✴✴✴✴✴✴✴✴✴✴
HYDAR ne da Khalil a mota suna tafiya motan yayi shiru se wakan Justin Bieber let me love you ke tashi a hankali kafin daga baya Khalil dake tuki yace ” dude kana ganin hall dinnan ze dau mutane kuwa, se ina gani kaman zeyi kadan”, HYDAR ya gyara zama yace “sunce ze dau 2k ppl bana ganin mutanen da zasuzo dinner sunfi haka”, murmushi kawai Khalil yayi ya danna horn gateman ya bude musu sukayi ciki.
A parlour sukaci karo da Zeena fuskarta a tabe kaman zatayi kuka se ihun ” Ummi” take amma gidan shiru saboda wasu sun tafi kai lefe, wasu kuma na kasuwa, Ummi kuwa na bangaren Abba, kallonta sukayi Khalil kuwa ko kyaftawa bayayi saboda yadda ta mishi kyau, gabadaya figure 8 dinta na waje, kayan da zata sa da dinner ne aka kawo mata amma ya matseta har zip ya baci shiyasa ta bata fuska zatayi kuka gashi bata ga Ummi ba. HYDAR ne yayi karfin halin cewa “lil sis lfy”, da sauri ta juyo dan batamasan sun shigo ba, ai ganinshi yasata sakin kukan da take rikewa tace ” Ya HYDAR kayan basuyi size dina ba, gashi telan ya wuce be jira na auna ba”, dariya ma ta basu amma suka danne Khalil yace “ba kinsan shagon telan ba?”, ” nasani amma bazan iya kai kaina ba da nisa”, murmushi yayi yace “jeki cire kizo na kaiki”, ai kaman jira take da sauri ta tattare gown din ta fara haura sama duk suka bita da ido HYDAR yace ” bansan sanda lil sis zata girma ba”, kallonshi Khalil yayi yana murmushin da shi kadai yasan ma’anarshi, HYDAR ne ya dafa kafadarshi yace “in kun dawo ina ciki zanje na huta”, da haka yabar parlourn zuwa bangarenshi shikuma Khalil ya zauna zaman jiran Zeena.
✴✴✴✴✴✴✴✴✴✴
Zinaru seda ta gama shedancin ta sannan ta saba mayafi ta kama hanyar gidan ranta fari kal dan tasan za’a mata aiki, koda ta shiga gida kasa zama tayi saboda babu BINTOTO a kusa bare tayi mugunta, gidan Malam Mamman kuwa matan gidan na aiki sukaji ihun yarinya, da sauri sukayi soro inda yaran ke wasa ai kuwa sega autarsu kwance a kasa tana ihu tana susa jiki duk kuraje sun fiso mata, sosai suka rude suka dauke ta se cikin gida kafin su aika a kira musu malam, koda yazo zama yayi yace ” dama nasan za’ayi haka, nasan maganan Zinaru da gaske tayishi sedai kuwa tayi kuskure dan mu masu tawakkali ne, komai ya samemu bazamu mayar mata da BINTOTO ba”, da sauri uwar gidanshi tace “Malam dole a mayar da BINTOTO dan bazan iya asarar yarinya ta ba ana zaune kalau, tinda ba kashe BINTOTO zatayi ba gwanda a mayar da ita”, nan mahaifiyar Umar ma tasa baki tace ” Malam tanada gaskiya, daga auta bamusan kanwa zata komaba dan Allah a mayar mata da BINTOTO tinda abinda takeso kenan, Zinaru ta riga ta zama annoba a kauyen nan, koh mai gari baya fada taji saboda haka ka rufa mana asiri”, shiru yayi na en dakiku yana kallon autarshi da har kurajen sun fara jini kafin daga baya ya mike yace “bari naje naga mai gari”, da haka ya fita sukuma suka zauna jugum jugum.
A can gidan mai gari ma lbr be canza ba dan kuwa abinda ke faruwa gidan Malam mamman shi ke faruwa gidan mai gari, shima hankalinshi ya tashi, BINTOTO kuwa hawaye kawai takeyi saboda yadda matan mai gari suka sashi gaba akan ya maida BINTOTO ya rufa musu asiri kuma ya hana auren nan, kallamu kam hankalinshi in yayi dubu ya tashi jin zancen da akeyi a gidan. Daga waje akace ana sallama da mai gari, fita yayi nan yaga Malam mamman yace ” Mamman lfy dai koh naga bamu dade da tashi daga gidin bishiya ba”, goge zufan da ke keto mishi yayi yace “ba lfy fa”, nan ya fada mishi abinda ke faruwa a gidanshi, mai gari ya nisa yace ” nima nan lbr be canza ba”, da sauri Malam mamman ya dago kai yana kallonshi mai gari ya girgiza mishi kai tareda cewa “bari na kira yarinyar nan ka mayar da ita, kome tawa marainiyar Allah ita da Allah sannan maganan aure babu dan bana ganin zan iya aurawa kallamu yarinyar nan duk da ba dana bane yana min biyyaya fiye da yanda wa’anda na haifa sukemin saboda haka bazan iya cutar dashi ba”, shiru Malam mamman yayi yana me tausayawa BINTOTO mai gari kuma ya shiga gida ba dadewa se gashi ya fito BINTOTO na biye dashi.
Kallo daya Malam mamman ya mata ya dauke kai saboda hawayen da ya gani kwance a fuskarta, sosai yake tausaya mata kuma harga Allah yaso taimaka mata amma he can’t risk his childrens life for her, ko hausawa sunce so kala kala ne amma son kai yafi. Sallama sukayi da mai gari sannan suka kama hanyar gidansu BINTOTO. A soro ya tsaya yayi sallama Zinaru dake zaune tace ” boka yayi aiki kenan”, fitowa tayi tana dariyar keta tace “ka dawo da ita, hala kaga jarrabar daya sauka a gidanka ne”, shidai be kulata ba yace ” gata nan, daga yau bazan kara sa baki a harkar ki da BINTOTO ba amma ki sani Allah bazai barki ba, kuma bi izinillahi se kinga ishara kafin ki koma ga hallacinki”, guda tasa tace “kazo ka nuna min isharan in gani”, kala bece mata ba ya juya yayi waje ta dawo da kallonta kan BINTOTO tace ” munafika shiga ciki inyi maganinki, er banza”, jiki a sanyaye ta shiga gidan dan ita yanzu ta riga ta sadakar da rayuwarta.
Kafin Malam mamman ya koma gida har ‘yarshi ta warke tana baccinta haka gidan mai gari ma, BINTOTO kuwa a ranan tayi suma yakai uku saboda dukan da tasha wurin Zinaru har bata iya magana kuma. A kwana a tashi yau sati biyu kenan da dawowar BINTOTO gida, azaba na yanzu yafi nada, talla seta fita sau biyar a rana saboda mugunta irin na Zinaru, ta kuskura ta dawo kudin basu kai ban kuwa ta shiga uku, ta kara ramewa ta lalace, kyanta ya boye, idonta yayi ciki ciki, bakinta koda yaushe a bushe, jikinta duk shatin bulala, kafin ta duk faso, batada takalmi gashi lokacin rani ne, kayanta biyu, duk sun kode sun canza kala sun yage, ko almajiri yafi BINTOTO yanci a halin da take ciki, yanzu zuciyarta ta dake ta daina kuka a gaban Zinaru amma da dare setayi kuka har kanta ya fara ciwo, inta zauna ita kadai ta kama tunanin da yafi karfin hankalinta kenan “ya Allah meyasa ka halliceni?, meyasa da za’a haifeni na fado nan gidan?, meyasa ka dauki ran mahaifana?, meyasa Goggo bata sona?, meyasa bazaka dauki raina yanzu ba?”, meyasa meyasa haka zata dinga tambaya wanda kusan duka tambayoyinta sabone amma ba ilimi bare tasan cewar sabo takeyi, a ganinta dabba ma yafita jin dadin rayuwa.
A kwana a tashi har sati ya zagayo wanda yau ya kama Wednesday, KAUSAR ce zaune gaban mai lalle ana mata both baki da ja, jikinta kuwa banda sheki da kyali ba abunda yakeyi. Su Miemie suma suma suna zaune gefe ana musu lallen wanda saura kadan a gama. Seema ce tace “Miemie naga an kusa gama miki, in an gama miki ki duba masu decoration dinnan naga basu zo ba gashi karfe biyu”, kada kai kawai Miemie tayi dan ta gaji da zaman lallen Salma tace “Seema ai akwai lokaci, se 6 fa zamu fara party dinnan”, haka sukata hira ita dai KAUSAR tayi shiru tana tunanin da Allah kadai yasan meke yawo a kwakwalwarta. +
1
2
Lallen KAUSAR.
Bayan an gama musu duk suka mike suka koma daki inda aka bar KAUSAR da Salma, Miemie da Seema suka nufi garden saboda masu decor sunzo. Kwankwasa kofa sukaji Salma ta bude nan taga Raheenah matar Ya Aliyu tsaye da trolley dinta ta matsa mata ta shiga bayan sun gaisa. KAUSAR na ganinta ta mike da sauri tana ihu tace ” Anty Rahee”, sannan kuma ta bata fuska tace “nayi fushi se yau”, dariya Raheenah tayi tace ” kaina bisa wuya amin afuwa, kinsan Ibtihal ta shiga school shiyasa wlh, yanzu ma seda naje naga headmistress dinsu”, zama KAUSAR tayi Raheenah ma ta zauna sannan KAUSAR tace “ina kika bar Ibti”, kwabe fuska tayi tace ” kinsan na hanaki kiranta Ibti koh, sunanta Ibtihal ba Ibti ba tana wurin Dad, tin a gate ya karbe ta”, kada kai KAUSAR tayi tace “Ibti da Ibtihal duk abu dayane, amma a dakina zaki sauka koh”, da hannu ta nunawa KAUSAR trolley dinta KAUSAR tace ” da kyau, ina Ya Aliyu “, seda Raheenah ta sauke ajiyar zuciya sannan tace “matar soja yaushe kika zama journalist”, murmushi kawai KAUSAR tayi Raheenah tace ” yana Lagos amma gobe ze dawo”, kada kai tayi sukaci gaba da hira dan koda suka duba tuni Salma tayi kasa wurinsu Seema.
Karfe biyar daidai Tafeeda’s Glamour ta fara mata makeup kafin shida an gama komai har amarya ta shirya cikin blue evening gown wanda akawa design da pink nd red flowers sannan ta rike clutch pink.
STORY CONTINUES BELOW
Amarya tayi kyau sosai inda kawayenta kuma suka shirya cikin gown baki sukuma suma sosai sukayi kyau.
A garden din gidan sukayi party din inda daga ita se kawayenta se kawayen kawayenta wanda dukkansu yaran manya ne, sunyi rawa sunci sun sha se bayan isha suka watse kowa ya koma gida banda Miemie da ta tare a gidan saboda KAUSAR besty dinta ce.
Washegari Thursday sukayi bridal shower wanda a dakin KAUSAR sukayi shi, sukayi decorate din dakin inda Amarya tayi simple makeup haka ma kawayenta tasa shirya cikin white gown sukuma kawaye sukasa blue gown da yellow flower akai sukata shirme son ransu sukayi pics inda Ibti ma ba’a barta a baya ba.
Bride & her frnds
Ibtihal
Washegari Friday sukayi kamu a compound din gidan inda sukawa wurin jerin kumbo yayi kyau sosai.
STORY CONTINUES BELOW
Amarya ta shirya cikin kaya aso oke blue dinkin buba da zani kawayenta kuma purple material suka dinka sosai sukayi kyau kaman ka sace su ka gudu.
Washegari asabar aka daura auren KAUSAR ALIYU ABUBAKAR JAN WUYA da HAYDAR ALI MAHMOUD MAI TURARE akan sadaki duba dari biyar lakadan ba ajalan ba, tana gida ta shirya cikin lace an mata gown dashi sannan ta yafa white veil sosai tayi kyau.
Tana zaune maroka sukazo suka fara kidi KAUSAR ta zama matar HYDAR ai tuni gabanta ya fara faduwa amma duk da haka hamdala takeyi a zuciyarta HYDAR ya zama nata, daga ita se kawayenta a dakin, Raheenah ta shigo tana guda tace “shikenan wata ta zama matar soja”, guda suka kama mata akai itadai kanta na kasa seda suka tsagaita sannan Raheenah tace ” je kiyi alwallah kizo kiyiwa allah godiya”, ba musu ta tashi ta shiga bathroom, kallon kanta tayi a mirror se kuma ta saki dariya ta kama tsalle ta zama matar HYDAR (yaran zamani), seda ta gama shirmenta sannan tayi alwallah ta fito, tana idar da sallahn akace ta fito angwanai sunzo, da sauri kawayenta suka gyara mata fuska suka fita da ita HYDAR bakin nan har kunne, duka 32 dinshi a waje, yana hangota ya kara sakin wani sabon murmushi Khalil ma ba baya ba yayi kyau shida angon farin shadda iri daya sukasa sedai aikin ne ya bambamta, bayan sunyi hotuna sun gama angwanai suka wuce aka koma da amarya ciki, nan aka dinga zagaya dangi da ita daga kan Hajiya zuwa kakanninta da wasu batama sansu ba zuwa iyaye da yayye, su Ya Aliyu da Ya Ahmad ba’a barsu a baya ba har suka sata kuka. Karfe hudu akayi walima wanda aka gayyato babbar malama tazo tayi wa’azi akan zamanta kewar aure, karfe shida aka tashi aka fara shirin zuwa dinner wanda za’ayi bayan isha.
✴✴✴✴✴✴✴✴✴✴
BINTOTO ce tsugunne gindin murhu tana hura wuta zata daura tuwon dare taji sallama daga sama, fitowa tayi daga kicin din tana amsa sallaman wata mata wacce zata girmi Zinaru da en shekaru fara wacce kowa yaga farinta yasan na mai ne ga gashin doki har baya se taunar cingam takeyi tace “Zinaru na nan”, ” eh tana ciki”, cewar BINTOTO tana karewa matar kallo, zama matar tayi kan kujera er tsugunno tace “ce mata antyn birni tazo”, da ” toh” kawai BINTOTO ta bita sannan ta shiga dakin Zinaru da sallama, ba dadewa suka fito tare Zinaru baki har kunne tace “a’a mutanen birni idonku kenan, ai ni nazata ki manta da kanwarki ne”, dariya antyn birni tayi tace ” haba ina kika taba ganin ‘ya ta manta da kanwarta wacce suka fito ciki daya”, dariya Zinaru tayi tace “zo mu shiga ciki saboda waccan munafukar”, tana magana tana kallon BINTOTO da hankalinta baya ma kansu.
Daki suka shiga suka zauna kan tabarma Zinaru ta bata ruwan dake ajiye cikin cup, kadan tasha tace ” wacce kuma ‘yar waye?”, tabe baki Zinaru tayi tace “yar mataccen mijina ce”, dariya antyn birni tayi tace ” toh ai ke ko be bar miki komai ya bar miki hanyar samun kudi, amma kin zauna ke wahala ita wahala”, kallon ban gane ba Zinaru kema yayar tata wacce suka fito ciki daya sedai ita tinda kuruciyarta ta gudu birni wai taje neman kudi inda ta fada karuwanci, “bangane me kike nufi ba yaya”, murmushi tayi tace ” kanwantar da hankalinki zan ganar dake”, gyara zama tayi murya can kasa kasa tace “kinga gobe zan koma birni kuma waccan yarinyar da ita zan koma”, ai da sauri Zinaru tace ” a’a Yaya ban yarda ba, ki kaita ta waye inaa” murmushi antyn birni tayi tace “ke banza aiki zan kaita wanda duk wata zan dinga aiko miki sama da dubu dari”, da sauri Zinaru ta ware ido tace ” wani irin aiki ne wannan? Ai ko aikatau ba’a biya haka”, a hankali antyn birni tace “karuwanci zan kaita”.
Shiru Zinaru tayi na en lokaci kafin ta kyakyale da dariya tace ” kai yaya naji dadi kinsan kuwa kafin uwar yarinyar nan ta mutu seda ta bar mata wasiya na cewar duk randa taba wanda ba muharramin ta ba jikinta toh bazata yafe mata ba, kinga kuwa indan kika kaita birni karuwanci shikenan ta gama tagayyara”, dariya suka kyalkyale dashi tareda tafawa kafin Zinaru tace “toh ni kuma wa zai dinga mun aiki”, harararta antyn birni tayi tace ” shara da wanke wanken ne bazaki iya ba? Ki tuna fa kudi zaki dinga samu, cikin lokaci kankani zaki zama hajiyar kanki”, dariya Zinaru tayi tace “ai ba matsala kije da ita, amma wani gari zaki kaita”, ba tareda tunani ba antyn birni tace “Abuja zan kaita, dan Hajiya me gidan dadi tana neman yara kanana haka”, kada kai Zinaru tayi sukaci gaba da kulle kullensu mai cike da makirci.
Karfe takwas aka fara dinner inda amarya tasa ash gown da black head ango kuma yasa blue shadda, sosai suka fito ango da amarya. +
Kawayen amarya kuma royal blue material sukasa head dinma the same colour. Dinner yayi dadi ya kayatar Khalil ne ya bada lbrn ango inda Miemie ta bada na amarya, anyi dariya anci an sha sannan aka watse misalin sha biyu na dare.
HYDAR da kanshi ya mayar da KAUSAR gida saboda ba a ranan za’a kaita ba, zaune suke a cikin mota gaban gidan ya kalleta hannunta cikin nashi yace “nikam banga dalilin da zesa ace se gobe za’a kawoki ba”, murmushi tayi tace ” toh ai da yau da goben duk dayane, yanzu ma ai dare ya raba dan sha biyu ya wuce”, shidai shiru yayi yana kallonta yana ayyana abubuwa a ranshi dan rabon da ya ganta ya tin saura sati biyu biki, gabadaya yau daya ganta seta canza mishi kaman ba ita, ganin irin kallonta yake mata ne yasa ta nemi cire hannunta daga nashi dayaketa faman matsewa amma sema kara matsewa yayi yace “Wifey dan Allah mu gudu kawai”, waro ido tayi sekuma tasa dariya saboda yadda yayi maganan kaman yaro kafin tace ” kayi hakuri yau da gobe duk dayane, kuma yanzu I’m ur rightfully wedded wife kaga kuwa nazama taka, so karka sawa kanka tension gobe by dis tym ina gidanka, kuma……..”, bata karasa ba taji soft lips dinshi kan nata kafin a hankali ya zira mata harshenshi cikin bakinta yana wasa dashi.
KAUSAR gabadaya jikinta rawa yakeyi dankuwa wani bakon yanayi data jita a ciki, seda ya gama kidinshi da rawanshi sannan ya saketa, kallonta yayi yaga idonta a rufe, dariya ma tabashi yace “Wifey bude idon”, a hankali ta bude amma bata yarda sun hada ido ba, murmushi yayi yace ” shiga gida, ga kawayenki sun dawo suma”, bude kofan tayi ta fita tareda rufewa shikuma ya bita da ido, kwankwasa mishi window akayi yayi whining din glass din Khalil yayi malalacin murmushi yace “za’a iya fadamin me akeyi a mota tin dazu”, galala ya tsaya yana kallonshi Khalil ya dage gira HYDAR yace ” ka sameni a gida ni na tafi”, yana fadan haka yaja motan dan gani yake Khalil na neman bata mishi mood, Khalil da sauran abokan dake wurin me zasuyi in ba dariya ba. KAUSAR da kawayenta ma sun sata gaba suna tambayan ba’asi akan meyasa suka rigata shigowa gida bayan ta rigasu barin hall din, itadai shiru tayi banda murmushi da takeyi ba abinda takeyi.
Washegari misalin sha biyu amarya da kawayenta suka shirya suna jiran abokai zasu sword swearing dinda aka hadawa HYDAR wurin aikinshi. KAUSAR kayan sojoji tasa tin daga hulan har takalmin, kawaye kuma wando da takalmi da hula kawai aka basu suka hada da white vest, haka abokan ango ma sedai duk anyi customize din sunansu a bayan banda amarya da ango, family kadan ne suka bisu ta part din amarya ta side din ango ma haka Zeena ma ba’a barta a baya ba kayan soldiers din tasa tana nan makele da Khalil wanda dama hannunshi Ummi ta damka amanarta.
Anyi parade akayi sword dance, sword fight sannan aka yanka cake shima da sword aka yanka shi, abun ya kayatar sosai, se yamma suka tashi sannan aka mayar da KAUSAR gida inda tana zuwa tayi wanka ta shiya cikin white gown ta yafa veil white komai da tasa white ne
Sannan aka kaita parlourn Dad inda su Ya Aliyu da Ya Ahmad duk suna wurin aka mata nasiha sosai mai shiga jiki sannan aka ma Ya Ahmad fadan shima ya fito da mata, daga nan bangaren hajiya aka kaita itama ta mata fada sannan Mom wacce batama iya ta mata fadan ba dan daga ita har KAUSAR din kuka suke sosai sun rike hannun juna sunki sake, karfe takwas su Anty Maryam sukazo daukan amaryarsu wacce da kyar aka banbareta daga jikin Mom da Miemie, kuka kam KAUSAR tayi shi har kanta ya fara ciwo.
Seda aka kaita gidan su HYDAR su Ummi da Abba suka mata nasu nasihan sannan aka kaita gidanta dake Maitama district- amac,
sosai gidan ya kayatu kawayenta da masu kai amarya se santin gidan sukeyi dakinta wanda komai na ciki gold, cream & coffee ne suka kaita suka ajiyeta kan gadonta
sannan suka mata er nasiha suka bar gidan aka barta daga ita se kawayenta sunata hira kaman ba itace keta kuka dazun ba, se wuraren tara sannan angwayen sukazo basu wani bata lokaci ba sukayi siyan baki sukayi nasiha sannan suka tasa kawayen gaba suka bar gidan aka bar amarya se angonta.
Dawowa yayi ya zauna bayan yaje ya rufe ko’ina cike da jindadi ya zauna gefenta yace “Wifey yau gaki a gidana”, murmushi tayi ta cikin mayafi ya duka tana leken fuskarta aikuwa ta kara jan mayafin yayi dariya yace “meyasa zaki rufemin fuska”, shiru tayi yasa hannu ta yaye mayafin yana kare mata kallo, ajiyar zuciya ya sauke wanda seda ta dago ta kalleshi taga ya daga hannu sama yana godiya da irin matar da Allah ya bashi, murmushi tayi itama azuciyar ta tayi addu’a sannan ya umurceta da tayi alwallah yana zuwa, tashi tayi tashiga bathroom dinta wanda yakenan komai na ciki kalan dakinta .
HYDAR dakinshi ya shiga wanda aka kayatashi da white nd black furnitures
Shima alwallah yayi ya cire babban riganshi sannan ya fita ya koma dakinta.
HYDAR’s bathroom
Koda ya koma ta gama shi take jira, sallaya ya shimfida musu sukayi sallah sannan ya rike kanta ya mata addu’a kafin su mike daga wurin ta koma kan gado shikuma ya fita waje, ba dadewa ya dawo da plate kaza da fresh milk ya ajiye a center rug ya kalleta yace ” Wifey yau kuma kunyata akeji”, murmushi tayi yace “ki rage kayan jikinki kizo muci abinci, ba musu ta tashi ta shiga closet dinta wanda ke sheke da kaya ta rage kayan jikinta zuwa kayan bacci wanda ya saukar mata har kasa
sannan ta dawo ta zauna dan kuwa yunwa takeji, rabonta da abinci tinda safe, bata bari kunya ya hanata cin kazar ba dan dama ita mayar nama ce kuma ga yunwa suna gamawa ya kwashe kayan ita kuma taje tayi brush shima seda yayi brush ya canza zuwa PJ’s dinshi sannan ya dawo ya kashe fitilan daki yabar dim light, kwanciya yayi kusa da ita tareda janyota jikinta ai tuni mutuniyar taku ta fara rawar jikin, ganin sakonnin da yake aika mata hankali baze dauka ba yasa na fita dari harda tuntube (lol).
✴✴✴✴✴✴✴✴✴✴
Kaman yadda Zinaru da antyn birni suka shirya haka kuwa suka aiwatar, gari na wayewa antyn birni tayi wanka ta shirya sannan Zinaru tace BINTOTO ta shiga tayi wanka harda bata soso da sabulu abinda bata tabayi ba, itadai BINTOTO yin duk abinda aka sata kawai takeyi, da tayi wanka sosai taji wani irin sanyi da ni’ima na saukar mata, kafin ta fito har Zinaru ta dauko mata riga da skirt acikin kayanta data hanata sawa karfi da yaji sannan taje ta siyo mata slippers, itadai BINTOTO se kallon ikon Allah takeyi dan kuwa Zinaru se nan nan takeyi da ita tana mata murmushi, yau ko kicin dinma ba’a bari ta shiga ba, Zinaru da kanta ta shiga ta dama musu koko duk suka sha harda BINTOTO data manta rabon da tasha koko sabon talgi irin wannan.
Seda suka gama komai sannan Zinaru ta kalli BINTOTO tace “toh BINTOTO yanzu zakibi yaya birni saboda wani aiki da zaki dingayi acan wanda ze dinga kawo mana kudi”, kallonta BINTOTO tayi tanaso tayi magana amma tana tsoro ganin haka yasa Zinaru tace ” kinji ko bakiji ba”, a hankali tace “naji amma Goggo wani irin aiki zanyi”, ” inkije can zakisani”, cewar antyn birni dake kallonsu, BINTOTO ta sake cewa “toh wani birnin zani, ai ance birnin suna dayawa”, sosai ta kular da Zinaru dan dama daurewa kawai takeyi antyn birni ce tace ” Abuja zan kaiki”, BINTOTO najin Abuja ba abinda ya dawo mata se maganan mahaifinta “Fatima nasan bakisan en uwan mahaifiyarki ba se nawa, Fatima en uwan mahaifiyarki suna cikin birnin garin Abuja”, da sauri ta kalli antyn birni tace ” da gaske”, antyn birni tace “kwarai”, murmushi BINTOTO tayi a zuciyarta tace ” zanje na nemo en uwan Umma”, itakuwa Zinaru a zuciyarta se cewa take “shashasha kawai”.
Antyn birni ce ta mike tace ” toh bari mu kama hanya dan tafiyan namu da nisa”, Zinaru mikewa tayi ta dau mayafi sannan tace “ke taso muje”, haka duk suka fito batare da BINTOTO ta dau kayanta ba, har tasha inda ake shiga mota Zinaru ta rakasu, suka samu motan Abuja seda taga tashin motan sannan ta juya tace ” toh er mayya se aje a fada karuwanci a kawo mun naira mai gidan rana”, da wannan tunani ta koma gida ita kuwa BINTOTO se dadi takeji a zuciyarta tace “shi kenan na daina wahala, Goggo zata daina duka na, nima zan shiga birni, zan gano en uwan umma nasan su bazasu zageni ba, bazasu cemin me kashin tsiya ba, kuma bazasu dakeni ba”, haka tayi ta tunani tana kalle kalle har bacci ya dauke ta cikin motan.
Tashin ta taji antyn birni nayi tana cewa ” ke ke dan Allah tashi mun iso kin wani saki baki se bacci kikeyi a mota”, bude ido tayi taganta cikin garin Abuja, ga mutane bila adadin ba kaman kauyensuda mutanen basu dayawa haka ba, sannan kowa na harkan gabanshi ba ruwan wani da wani, murmushi tayi tabi bayan antyn birni wacce ta riga tayi gaba, taxi ta tsayar suka shiga ta fada mishi inda zasu yaja mota, a gaban wani gida ya tsaya suka fito ta biyashi sannan suka shiga, babban gidane gidan sama a gaban gidan an rubuta gidan dadi, da sallama suka shiga en mata ne kala kala gasunan da kyakyawai da munana duk gasu zaune a tsakar gida kayan jikinsu ba tsari duk da dayawansu atampha sukasa amma dinki sedai muce Allah ya wadar, karasawa antyn birni tayi tace “hajiya na ciki”, wata siririya kaman mai ciwon kanjamau tace ” tana parlourn sama”, bin hanyan antyn birni tayi BINTOTO na binta kaman zombie.
Parlourn suka shiga da sallama wata mata wanda akalla zatayi shekara arba’in ta amsa musu tana dagowa, farace amma farin bature dan kuwa kowa yaganta yasan mai tashafa, tana sanye da jallabiya fari tana danne danne a waya ta dago da murmushi tace “a’a antyn birni ce a gidan namu”, murmushi antyn birni tayi tace ” wlh kowa”, zama suka kan kujeran parlour BINTOTO kuwa kasa ta zauna dan duk a tsorace take dan bata taba ganin gida haka ba, ga tiles ko ina se take gani kaman zata zame ta fadi, ruwa da drink hajiya ta bari aka kawo musu wanda antyn birni ce kawai tasha kafin tace “hajiya mai gidan dadi bari nayi abinda ya kawo ni dan sauri nakeyi Kaduna zani daga nan yau dinnan”, hajiya ta kada kai tace ” lfy daiko”, antyn birni tace “yarinya na kawo miki asa ta a harka”, hajiya maida kallonta tayi kan BINTOTO wacce ta takure wuri daya sannan tayi murmushi tace ” dama ina neman yara dan kwanaki na yaye wasu amma sedai wannan ai tayi kankanta”, dama haka hajiya take indan ta koyawa yara karuwanci suka kware seta yayesu danko antyn birni ma akarkashin hajiya ta taso har aka yayeta, murmushi antyn birni tayi tace “gashi kuma a gidansu suna wahala sosai dan daga kauye ma na daukota saboda ta dinga taimakawa iyayenta”, shiru hajiya tayi da en dakiku kafin tace ” ba damuwa, zan karbeta na gyarata dan nasan rashin gyara ne yasata kankanta haka kuma da zarin ta fara harka mamman zasu fito komai ze fito daidai, inma basu fito ba zan dura mata magani”, dariya sukayi ita da antyn birni itadai BINTOTO batama gane me suke fada, mikewa antyn birni tayi tace “toh senazo karshen wata karban kudin da aka samu ta bangarenta”, kada kai hajiya tayi sannan ta kirga 30k ta ba antyn birni tace ” ga wannan kiyi kudin mota”, BINTOTO mikewa tayi ganin antyn birni zata fita da sauri antyn birni tace “ai bazaki bini ba, ai a nan zakiyi aikin da aka kawoki”, tsayawa BINTOTO tayi tama kasa motsi tana kallon antyn birni ta fita ta barta a inda batasan kowa ba take hawaye ya cicciko mata a ido.
Washegari HYDAR ne ya gyara amaryar shi ya shiryata sannan ya bata magani ta tasha tayi bacci, zama yayi kusa da ita yana kallonta a zuciyarshi kuwa mamakin irin rakin KAUSAR yakeyi dan yaga ba yarinya bace amma se shegen raki inda anan kuwa zasu samu matsala dan kuwa shi mabukaci ne. Ajiyar zuciya ya sauke sannan shima ya kwanta gefenta ba dadewa bacci yayi gaba dashi. Se wuraren sha daya suka tashi KAUSAR ta sake wanka sannan ta shirya cikin atampha dinkin riga da skirt ta zauna ta tsara kwalliya sannan ta fita dan HYDAR baya dakin. Dakinshi ta shiga inda ta ganshi tsaye yanasa kaya ta karasa ta zauna kan gado kanta kasa tace “ina kwana”, ba amsata ba har seda ya gama shiryawa cikin kaftan baki sannan yazo ya zauna gefenta yace ” My lazy wife an tashi lfy”, sadda kanta kasa tayi yayi murmushi yace “tashi muje muci abinci an kawo tin dazu”, mikewa tayi ya rike hannunta suka sauka kasa tare zuwa dinning area inda aka ajiye musu abinci, kujera yaja mata ta zauna sannan da kanshi yayi serve dinta sukaci se hira yake janta dashi amma ita kunyarshi ma ya hanata magana, suna gama cin abinci yace ” sa mayafi kizo muyi stroll kiga gidanki”, a hankali tace “se nasa mayafi? Ai cikin gida muke”, kallonta yayi kafin yace ” ai nasan a cikin gida muke amma kuma ai bamu ka daine a gidan ba akwai securities “, shiru tayi kafin ta juya zuwa sama shikuma ya girgiza kai yace ” akwai aiki”, bata dadeba ta sauko da mayafi a hannunta seda ta karaso parlour sannan ta yafashi a kafada bece komai ba suka fita.
+
Banda sara mishi ba abinda securities din sukeyi amma HYDAR ko murmushi, bata taba ganin wannan side din nashi ba a ranta tace “dama bayawa masu aikinshi murmushi, toh y”, a ranta ta kudiri aniyar seta tambayeshi. Zagaya gidan sukayi ya nuna mata ko ina harda swimming pool da gym a gidan sannan suka koma ciki. A dakinshi suka yada zango ta zauna tace ” gidan yayi kyau”, murmushi yayi yace “u like it?”, ” like is an understatement I love it”, ta bashi amsa tana dariya, shima darawa yayi sannan ya cire riganshi ya saura daga shi se singlet da wandon rigan yazo ya zauna zeyi magana tace “meyasa bakawa ma’aikatan ka murmushi”, shiru yayi na dan lokaci sannan yace ” nima bansani ba”, kallon mamaki ta mishi yace “forget dat, matso kiji wani abu”, kallonshi takeyi dan bata yarda dashi ba ya sake cewa ” matso mana, ko ni in matso?”, ya tambaya yana smirking tace “bari na matso”, matsawa tayi ta zauna gefenshi ya kara matsota sosai sannan yace ” guduna kikeyi kome”, shiru tayi ganin hannunshi na neman hanyar shiga cikin rigarta, ya sake cewa “ba magana”, nan ma shiru, ganin ba magana zatayi ba yasa shima yayi shiru ya cigaba da abinda yakeyi.
Yayi nisa sosai har ya fita da hayyacinshi yana neman rabata da skirt din jikinta ta tsayar dashi ta hanyar tureshi, blanket ta dauka tana kare kirjin ta ya kalleta idonshi ciki ciki yace ” KAUSAR lfy?”, girgiza mishi kai ta shigayi murya a sarke tace “dan Allah karka kara, wlh ban warke ba”, numfashi ya fitar sannan ya tashi ya shiga bathroom ya kulle kofan yana dukan bango saboda takaici, seda yaji saukin abinda ke damunshi sannan yayi wanka ya fito amma bata dakin saboda haka yayi harkar gabanshi. KAUSAR yana shiga bathroom ta bar dakin da saurinta ta shiga dakinta tana haki, zama tayi kan gado ta maida riganta sannan ta dauko wayanta wanda rabon datayi amfani dashi tin shekaran jiya, WhatsApp dinta ta bude forever friends grp ta shiga ta musu slm ai nan da nan suka fito:
Miemie:- Bwesttyyyyyyy😍😍
Seema:- Amaryar soja da sassafen nan😳😳 ina kika bar angon?🤔
Salma:- kawas ina kika bar angon, koh har kin fara miss dinmu ne🤗
Kausar:- Guys kuna ina, dan Allah kuzo.
Seema:- Muna gidansu Miemie lfy daiko.
Miemie:- u seem tensed lfy.
Salma:- babe lfy kuwa.
Kausar:- ba lfy ba fah.
STORY CONTINUES BELOW
Salma:- Subhnallah meya faru?
Miemie:- girl kina daga mana hankali wani abu ya faru ne?
Seema:- amarya daga kaiki jiya jiya lfy?
Kausar:- I just found out that HYDAR is a sex addict😥, wlh jiya kaca kaca yamin har yanzu wurin namin ciwo😰 and he still wants more.
Gabadayansu:- Wat!!!!!!😳😳😳.
✴✴✴✴✴✴✴✴✴✴
Hajiya mai gidan dadi kallon BINTOTO ta sakeyi tace “baiwar Allah dawo ki zauna ki saki jikinki”, a hankali BINTOTO ta dawo ta zauna kasa da sauri hajiya tace ” zauna kan kujera”, mikewa tayi ta koma kan kujera ta zauna tana share hawayenta, nan hajiya tace “baiwar Allah ya sunanki”, ” sunana BINTOTO “, ta bata amsa, dariya hajiya tayi tace ” me kuma BINTOTO, daga yau in ance ya sunanki kice BINTA karki sake cewa BINTOTO kinji”, kada kai kawai BINTOTO tayi hajiya tace “bani takaitaccen lbrnki”, shiru BINTOTO tayi kafin daga bisani ta fara bata lbrnta har ta gama hajiya ta jinjina kai tace “lallai kinsha wahala, amma kuma ina mai tabbatar miki da cewar indai zaki bini sahu da kafa zan shayar dake rayuwar HUTU da kwanciyar hankali”, dagowa BINTOTO tayi Hajiya ta kada mata kai sannan ta dau wayanta tayi kira, ” hello Asabsy zo ina neman ki”, sannan ta kashe wayan tana kara kallon BINTOTO wacce ke zaune kaman ruwa ya cinyeta, banda faduwa ba abinda gabanta keyi.
Ba dadewa wata budurwa ta shigo kyakyawa da ita amma idonta yaji karin lashes kanta kuwa kison attachment ne har duwawu sanye da dogon riga na atampha fitted gown, dinkin kaman ze yage tsabar matseta dinda yayi. Karasawa tayi ta zauna kusa da Hajiya a shagwabe tace “Big Mama gani”, kallon BINTOTO Hajiya tayi tace ” kinga wannan, itama daga kauye ta fito, asalin sunanta Asabe amma na mayar mata dashi Asabsy, yanzu wa ze kalli wannan yace renon kauye ce? Babu, saboda haka kema ki kwantar da hankalinki ki saki jikinki kinji “, ai da sauri BINTOTO ta kada kai tana kallon Asabsy dake zaune tana kallonta itama, nan Hajiya ta tashi ta shiga wani daki ba dadewa ta dawo da bandir din 500 ta mikawa Asabsy tace ” kaita saloon a wanke mata kai a gyara mata farce, sannan ki kaita wurin mama g ta mata wanke lungu da tsako harda shaving inda bukatan hakan, sannan ku shiga kasuwa ki mata siyyaya duk wani abinda zata bukata harda waya sannan ku dawo gida ta huta, kafin sannan abinci ya sauka setaci”, murmushi Asabsy tayi tace “yarinya kika samu”, ” eh kuma a hannunki zanbar ragamar kulawarta”, murmushi Asabsy tayi tace “an gama big mama, en mata tashi muje, ya sunanki?”, har zatace BINTOTO se kuma ta tuno maganar Hajiya tace ” BINTA”, ” nyc name”, inji Asabsy sannan taja hannunta suka fita.
Mota Asabsy ta fito dashi daga ma’ajiyar sa sannan ta budewa BINTA ( tinda hajiya tace a daina kiranta da BINTOTO muma zamu koma BINTA), shiga tayi Asabsy taja motan basu tsaya ko ina ba se wani rantsatsen salon, kauyanci kam BINTA ta zubashi har ana mata dariya, itama Asabsy dariya ta mata amma bata hanata ba dan itama da aka kawo ta tayi, komai BINTA ta gani seta taba. An wanke mata kai wanda da kyar ta yarda sannan aka mata stretching dinshi wayyo Allah zanzo kuzo kuga gashin BINTA, gabadaya mutanen wurin kallon gashinta sukeyi yadda yake sheki gashi ya zubo har bayanta abinka da Fulani gaba da baya har gaban goshin gashi ne kwance a wurin abin sha’awa ita kanta setaji kanta sakayau se shafawa takeyi tana murmushi, haka nan aka yanke mata farce aka gyara mata sannan aka kara mata akasa mata paint, ita se sha’awar hannunta takeyi batasan abinda akasa mata ba kyau ba, bayan Asabsy ta biya suka fita suka shiga mota se wani gidan wanda a gaban gida an rubuta gidan gyaran jiki, mata ne kala kala a ciki daga masu yin lalle se masu yin kitso se masu yin dilka duk gasu nan, wata mata katuwa dake zaune gefe tana cin abinci ta dago tace “Asabsy kice a gidan, hala bakuwa kika kawo”, ” eh wlh”, cewar Asabsy tana zama kan kujera er tsugunno tace “Mama G Big mama tace in kawota, wai ki mata wanka, a takaice dai ki gyarata kaman zaki gyara amarya”, murmushi Mama G tayi dan tasan naira na mata sallama tace ” bari na gama cin abinci, ke Iklima”, “na’am” wata yarinya wacce bazata wuce sha biyu ba ta amsa Mama G tace “dora mun ruwan zafi, sannan ki kwaban lalle da dilka da kurkur yi sauri”.
Cikin kankani lokaci Iklima ta gama abinda aka sata Mama G ta tashi ta dauko zani tace ” en mata cire kayan jikinki ki daura wannan”, a kunyace BINTA tayi abinda aka sata ganin duk da mutane a wurin sannan ta daura zanin Mama G ta jata zuwa bayan gida dan ta mata wanka, sosai BINTA ta dinga jin kunya ganin babbar mace na mata wanka abinda ta manta rabon da a matashi, bayan sun gama aka shafa mata dilka da kurkur aka sake mata wanka da ruwan lalle wanda aka diga humra a ciki, fans kuzo kuga yadda BINTA ta canza lokaci daya, tayi haske tayi ja tayi kyau kaman bata ita ba, ita da kanta kallon jikinta takeyi, ga gashin jikinta ya kwanta lub se sheki yakeyi, Asabsy baki sake take kallon BINTA dan in akace maka er Nigeria ce bazaka yarda saboda tafi kamada matan buzayen Niger, nan Asabsy ta biya kudi sannan suka fita matan gidan se cewa suke “masha Allah”, wani boutique suka nufa wanda ko ina sukayi se an kallesu kuma ba kowa ake kalli ba se BINTA, seda Asabsy ta fara siya mata wani gown tasa sannan suka fara siyyaya wanda yawanci kananan kayane da jallabiya, seda suka gama sannan suka tafi wani wanda anan suka siya kayan lace,shadda, atampha sa sauransu, daga nan kuma sukaje suka siya kayan takalmi, mayafi, sarka, dan kunne,agogo, kayan mai, kayan makeup, kukaga kayan da suka siya seka rantse karamin lepe suke hadawa, daga nan kuma ta biya ta siya mata waya Infinix hot 4 gold colour ta bari aka sa screen guide sannan ta siya mata pouch guda biyu. Se yamma lis sannan suka kama hanyar gida yunwa ya gama nukurkusar BINTA danma Asabsy ta siya mata yoghourt da cake taci.
Fans meyasa kausar da kawayenta suka tsorata da cewar HYDAR sex addict, shin da wani kullalliya a kasane? Koko dan saboda tsoro da raki ne irin nata? Kuci gaba da bina dan jin ya abin yake.
Ga BINTOTO a sabowar rayuwa, ta tashi daga BINTOTO zuwa BINTA, kudi ya fara canza ta daga me dattin asalin kyanta ya fara fitowa, ya kuke ganin al’amarin ze kasance? Shin wannan harka ze dore kuwa? Kudi ze rufe mata ido ko yaya? Kucigaba da bina dan samun amsoshin wannan tambaya,