KAUNACE SILA CHAPTER 3

KAUNACE SILA CHAPTER 3

 
Gama wayarsu keda wuya suka dau hanya, tafiya suke ba kaukautawa tafiya taki ci takicinyewa” haba wannan garinnamu akwai shi da nisa tsaki kawai takeyi azuciyarta shiyasa bata kaunar bin mota Amman gashi nan an hadata tafiya da mugu miskilin shr yasake biyo baya Duk da yasan ko kwana zasuyi acikin motar nan baza tayi mgn ba, Dan raayi kataba nafisa yadda yakira sunanta ne taji wani iri har tsigar jikinta natashi bugun xuciyar ta nakaruwa Amman kmr baita yakiraba nasankinajina kallonsa tayi maizaki karanta yacemata yanamai maida hankalinsa kan tukindayakeyi dakyar tabude bakita Tace medicine nakeso Amman mark dina baikai ba Amman yanxu Duk Wanda nasa mu Nidai karatun nafi bukata yace aure fa dasauri tadago kanta Dan kallonsa aiko taci SAA shima ita yajuyo ya kalla suka ko hada ido wani Abu taji tundaga tsintsiyar kafarta zuwa kirjinta yanamata yawo dakai kawo adukkan gabobinta yanama ta yawo ajiki hummm hadiyar zuciya tayi aure Kuma yaya bayanzuba Sai yaushe yasake jefomata wata tmbyr Tace Sai nagama karatuna lepenshi nakasa Yakama yadan ciza a zuciya sa yace anya zaniya hkr wannan lkcn kuwa hum da sake dai lepenshi nasama yasake kamawa yana tsosa kadan kandan shr yasake biyo baya
Basusukakai gida ba Sai wuraran karfe 4 daidai wani babban gida sukatsaya hon yayi take ko mai gadin gidan yatashi lekawa yayi gani kowaye ne yasashi saurin bude get SBD daman ansanar dashi zuwan nasu budemushi get yayi taredamishi Barka da xuwa hannu kawai yadagamai Dan agaye yake wuri yasa mu yapaka motar jiyowa yayi har lokacin barcinta takeyi hankali kwance tsayawa yayi yana kallonta matsota yayi kmr xai rugumeta km yafasa sake motsota yakumayi ita kumajin dumin datayi yanakusantota yasata sake gyara kwanciyarta facing nashi tayi sosai kmr xatashige jikin sa da alamu tsanyi takeji shima masota yayi har suna shakar nufashin juna bude motar yayi , gewayawa yayi side din datake yabude daukarta yayi mkr bby jiyayi kmr baidauki komai ba kmr yartsana yadauka tsiramata ido yayi sannan yafara tafiya daita Bai tsaya akoinaba Sai a dakinta kwantardaita yayi yasa bargo ya lullupeta Daga kafarta xuwa cikinta ragemata gudun ac dakin yayi daidai yafitone suka hadu da dad din nafi sunnu da xuwa yama rashid yace kasha hanya ina ita wannan take hannu yakai yanunamasa dakin tanaciki tayi barcine yace sannu da kokari kaje kahuta kaima wuce wayayi shashinsa diret bathroom yashige wanka yyi sosai tare dauro alwala fitowa yayi Daga bayi kai tsaye praye mat yashinfida yatada sallah ,sallolin da akebinsa yarama San yahada da nafiloli Dan lokacin sallah asuba takusa bayasan yakwanta Dan yagajidayawa dan inya kwanta batashinyanzuba washegarida safene

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *