MISBAH BOOK 3 CHAPTER 16 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE

MISBAH BOOK 3 CHAPTER 16 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE

 

Yajima da Bahijja manne a jikinsa daga bisani

ya kwantar da ita kamar yadda ya sameta sannan ya fice ya nufi nasa dakin ya dinga kaiwa da komowa

ya rasa me yake masa dadi har aka kira sallah ya nufi masallaci bai dawo ba sai bayan isha’i ya samu Bahijja ta tashi har tayi wanka da sallah tayi shigarta mai kyau kamar yadda ta saba ta shirya masa table din abinci sannan taje dakinsa don masa magana a nan ta samu yaje masallaci nan ta zauna

tana jiransa har ya dawo tana ganinsa taji sam bata kO kaunar ganinsa amma sai

ta tayi murmushi “ka shigo sannu da dawowa kai nake jira tun dazu muci abinci.

Shima murmushin yayi amma sama sama ya

riga da ya san halin mutuniyarsa bai bata lokaci ba suka fita tare ta zuba masa sannan ta suba nata sunaci yana kallonta kamar ba ita ba, ta sake tana ta harkar gabanta tamkar bata da sauran matsala ko

damuwa haka nan ya dinga satar kallonta in za ta dago kai sai yayi saurin kawar da kai ta zame masa wata sabuwa tamkar ba Misbahn da suke wasa da dariya ta tsokaneshi ya tsokaneta su bawa juna shawara su gungumi juna su yi barci tare da shauki

da kuma son juna wani lokacin suma cin abincin

haka za ta dane cinyarsa tare da tsotson bakinsa tana cin na cikin bakinsa haka in ruwa ko wani drink wani lokaci daga bakin juna suke sha.Juice ta mika masa wannan ne ya katse

tunaninsa ya karba tare da mata murmushi ya ce,thanks murmushin itama ta masa tare da girgiza masa kai ko kadan bata sha’awar ganin fuskarsa kamar bayan tukunya haka take gainsa bakikkirin a gabanta tamkar ba shine hasken zuciyarta sanyin idaniyarta ba dole nayi saurin tashi nabar wurin

nan dan ba zan iya jure ganinsa a gabana na tsawon lokaci ba.

Misbah ta fada a zuciyarta yayin da Deeni ya

zurawa kofin juice din ido tare da lumshe su yana hango lokacin da yake zubawa Misbah juice din a jikinta tana kwance tana yauki yana bin sassan jikinta yana zuba mata tare da bi yana lasar juice din dake jikin nata tana lumshe ido tare da fidda wani irin sauti tana juya masa jikinta mai daukar

hankali tare da fadin ina sonka Deeni son da ban san yawansa ba Allah ya bar ni da kaì Deeni harkarshen rayuwa wani lokaci har takan zubar da hawaye tana fadi ya Allah karka kawo abin da zai

rabani da Deeni ta rungumesh shi ma ya kara

shigewa jikinta cikimn tsananin shaukin son ta yana fadin ni ma ina sonki Misbah na kada ki rabu dani kimin alkawari duk wuya duk dadi duk rintsi ba zaki rabu dani ba.

Ba zan rabu da kaiba Deeni insha Allah ina tare da kai sai dai in kai ka kyaleni. ba zan kyaleki ba

Misbah ta kalleshi tare da langwabe kai ta ce inka kyaleni fa, ka yadda ni nima zan kyaleka in rabu da kai yayi saurin toshe bakinta yana fadin Misbah, kece rayuwata kece kwanciyar hankali da farin cikin dake

tattare da shi natsuwar da nake samu a tattare dake

ba inda zan shiga a duniya in samesa ina godiya da

Allah daya halittaki a matata ya kaddari kika zama abokiyar rayuwata SANYIN IDANIYATA.

“Zan shiga in baka bukatar wani abu”

muryar Bahijja ne ya bugi dodon kunnensa yayi saurin

bude ido ko kadan bai so ta kauce a gabansa ba bai gaji da ganinta ba, ya kalle ta ya ce,

“ina da bukatar

yin hira dake ko ince kimin hira.

Ta murmusa sannan ta ce,

“‘A yanzu dai bani da

hira sai dai tatsuniyar gizo da koki.” ya gyara ya ce zauna shi ma ina son ji”tayi murmushi ta ce,To saurara ita kanta ba tasan ta ina za ta fara ba ya kalle ta ya ce,

“wannan karon zanji wane karya

gizo ya yiwa koki dan ya tsira.

Ta fadada murmushinta cikin kunar zuci ta ce,

“wannan karon ba karya kadai yayi mata ba ya yaudareta ya munafurceta yaci amanarta abin da ke

zuciyarsa da ban abin da harshensa labbansa dabakinsa suke furtawa daban ya mata abin da ya sata cikin tsananin bacin rai da har da dama mutanen duniya basu taba saninsu a matsayin mata da miji ba.

Sunan da aka sansu da shi gizo da koki da tana da hali da ta raba sumayensu da kemanne tare wanda duniya suka sansu da shi suke ganinsu da

shi suke kuma kiransu da shi tuni jikin Deeni yayi sanyi ya gane manufar Bahijja da inda ta dosa zuciyarsa yaji tana masa kuna na rashin fahimtar da ta mishi da irin kallon da take masa a mayaudari maci amana makaryaci.

Yaji wani irin mummunan bacin rai da fushi yaZo masa ya rasa wani irin abu zai fada mata.Bahijja taga mummunan fushi bacin rai zahiri a fuskarsa dan haka tayi niyyar mikewa ta kyaleshi ko dukkansu zasu samu saukin ganin juna da jin

zafin juna da suke a cikin wannan halin wayar

Deeni tayi kara sunan Farida ya gain hakan ya kara masa bacin rai ga wani irin kallo da Bahijja ke masa mai cike da fushi tsana bacin rai da alamar tana tsaye ne yasa yaki daga wayar a gabanta bata

tafi ba kuma wayar bata daina kara ba ta kalleshi idan nine karka samu matsala bani da damuwa kuma kaima bazaka samu damuwa dani ba iya tunani na da sanin da na maka Deenin da na sani

mutum ne mai son gwaninta musamman akan yan matanasa da abokansa yana son birgesu bai son bacin ransu dan haka in suka nemeshi zai musu yadda suke so don ya birgesu suna da mahimmanci a rayuwarka inda kana boyemin kar in sanine to

yaudaran ta kare tun da can ma ina sane sai dai tunda ka bi ka boyemin na kyaleka a haka wayar da suke maka a gabana kaki amsawa sai a koma

gefe ko inka fita ka kirasu ka basu hakuri da

lallashi da text message din da kukeyi su maka ka musu ka goge a wayarka dan kar in gani duk ina sane sai dai a da din ban daukeshi a matsayin yaudara ba sai dai kawai nayi tunanin lokacinka ne shekarunka ne age dinka ne you need some extra fun and excitement, a rayuwar ka sai yanzu na

fahimta ashe nike (fooling) kaina dan haka daga yau baka bukatar wani boye-boye kayi duk abin da

kakeso a gabana ko bayan idona duk daya ne

lokacin kane kai yaro ne dan haka ka ci gaba da yarintar ka.

Sai dai Farida bana jin zaku samu zaman lafiya da ita in kana nuna mata wannan halayen ko da yake ita masoyiyar kace ta asali ta hakika bazaka

iya mata abin da kake yiwa marainiyar Allah

Bahijja da bata da gata ba

ita kuwa yar dangice yar gatan ku ne baza ka sosa mata rai ba sai irinmu irinran

masu garajen aurenka duk da mun kasance marayu mara galihu.

“Bahijja.ya fada cikin zafin zuciya idanunsa

suka kada jawur wannan karon fushi yake da gaske ya jawota tare da mata wani irin mummunan riko

waye yaro waye mayaudari me kike nufi? Me kike sO, me kika mai dani sakarai zaki fada min duk abin da yazo ranki? Nayi kokarin in maki bayani

kin kasa ganewa to kije kiyi duk yadda kikeso kije ki dauka a duk yadda kika dauka ya zaro ido sai dai wannan ce rana ta karshe da zaki kalli tsabar idona ki kirani yaro. Ta katseshi tace,me zaka yi? In ba a kira ka da

yaro ba, da me za’a kiraka? Kaje wannan zafin

zuciyar wanna zafin jinin da wannan danyan kan da akeji da shi kaje ka nunawa masu danyan kai irinka daidai da kai nikam a yanzu bani da wannan

lokacin kaima na tabbatar in lokacinka yayi kayi kagama zaka wuce wurin ina ta yaka murnar samun (treedom) dinka daga yau kaje kayi duk

Hmmm LABARI fa nata Tafiya shin KOYA ZATACI GABA da KAYAWA KUDAI KUCI GABA da kasancewa damu A koda Yaushe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *