MRS AMIDUD CHAPTER 9

MRS AMIDUD CHAPTER 9

Tafiya nake ina masifa, har da cewa jikar masu fitsari a tsaye. Hango inda take zaune ya zuba idanun shi akan wayar hannun shi. Kyau yayi min, ajiye abincin nayi na leka wayar naga abinda yake gani sai janyo Ni yayi na fada kanshi. D’ago fuskana nayi ina kallon yadda ya b’ata rai kamar bashi ba, sai kallon shi yake yi. “Don Allah karki kwashe min kyau da ido.” Ya fada a hankali. Kiciniyar tashi nake amma ya daura min hannun shi a bayana sosai. “Ni ka kyale ni, na tashi tunda ka mai dani mayya.” Na fada cikin jin haushi. “Ai! Toh kurwan Amidud yafi karfin ki ko?” “Allah idan baka kyale ni ba zan yanka maka cizo!” Juyo da fuskar shi yayi yana kallona, lashe bakin shi yayi sannan ya sunkuyar da fuskar shi dai-dai nawa, kafin na fahimci abinda yake nufi. Tuni naji bakin shi a saman nawa ya cijeni!, Rufe idanuna na rufe tare da saka mishi kuka. Ganin yadda hawaye na zuba daga idanuna, sumbatar bakina ya fara a hankali, rike rigar shi nayi, sake matse ni yayi a jikin shi. Cikin wani irin romantic yake sumbatar bakin nawa. Yadda kwalla ke zuba a idanuna kamar an bude fmfo har shasheka nake bai sanya shi ya fasa ba, ban san ya akayi yasan matar shi ta ido kusada kofar shiga gidan, kawai ya janye ni ko kallon inda nake bayi ba, dai dai shigowar ta.. “Wannan wani irin hauka ne?! Kin tashi kin zo fadi akai na me yasa baki da hankali ne?! Wallahi zan kira Mamie na gaya mata ” Juyawa nayi da gudu zan wuce, tace. “Ai gwara ka gaya mata! Wannan haukata yayi yawa” Dakina na wuce na rufe kofar tare da jingina da kofar na fashe da wani irin kuka, har jikina na rawa. Ban san me yasa Ya Amidud yake min haka ba, idan Kanwar shi ce ai bazai so lalata mata gobenta ba, Alqur’an sai na rana akan wancan matar shi. …… “Zoki zuba min abinci tunda baki iya kula da mijinki ba, ki dauko filet ki zuba min. Daga dawowar mu babu abinda naci. Ko hutawa ban yi ba kin fita damuwarki! Sai anyi magana kice ke kin fi kowa sona.” Cikin borin kunya tazo cikin jin haushi ta ajiye jakar takardan da tazo dasu. Kitchen ta shiga taga Yemih a tsaye tana aikin. “Eh bake kika girka mishi abincin ba?!” Tambayi Yemih. “A’ah wata kyakyawar yarinya ce! Ta girka mishi!” A sukwane ta fito daga kitchen ɗin dama yasan haka zai faru, Crossing leg din shi yayi, tare da tsuke fuska. Saka hannun tayi zata zubda abincin. “Don’t!!!” Ya daka mata tsawa, har yana fidda idanun shi. “Abincin wancan Yarinyar ce zaka ci?!” “Toh a Bauchin abincin waye muka ci?!” “Honey! Just ansa my Question?!” “Bazan amsa ba!ke me yasa a Bauchi kika ci abincinta?! Da tsabar rashin godiyar Ubangiji kice bazaki ci abincinta ba,! Ruwanki ki dauki kici abincinta ruwanki karki ci! Ba zan ci abincin wancan da kika kawo ta dan ta girka ba, abinda na sani an biya mata hakkinta!” “Amidud! Ni kake gayawa Magana kake gaya min?” Mik’ewa yayi ya nufi kitchen yaje ya dauko cokali da filet ya ajiye. Mik’ewa ya kuma ya. Yazo har kofar dakina, buga min yayi.1 Da sauri na bude ina share kwalla. Tura baki nayi sannan nace. “Kuma me zan maka bana gama abincin ba.” Watsa min harara yayi cikin fusata. “Zaki wuce ki zuba min abinci ko sai na b’ata miki rai.” Ganin babu wasa a fuskar shi ya sani, bin bayan shi, naje na zuba mishi. Ina gamawa zan dawo yace min. “Zauna” Kallon shi nayi, ga Aunty Lamisah a tsaye. Zama nayi ina kallon yadda yake cin abincin. Har ya gama bai ce min kome ba, zan mike yace. “Baki bani ruwa ba, haka ake bada abincin babu ruwan.” Mik’ewa nayi zan wuce, ta sha gabana dake idanunta ya rufe, kawai tasaka hannu zata mare ni, daga Ni har ita bamu san lokacin da ya iso tsakiyar mu ba. Ya mai da hannunta baya. “Wallahi sai na kashe yarinyar nan, shegiya dan ubanta, tashigo rayuwata zata hanani sukuni.” Juya idanuna nayi tare da fitar da harshe na ina mata gwalo. Aikuwa ta juya cikin fushi ta dauki tulun flower ta wurga min na kankama bayan shi, dake idanunta ya rufe sai rusawa mijinta a goshinsa. “Auuchw! Lamisy! Meye haka? Ke mahaukaciyar ina ce? Dube yadda kika kwala min.” Ganin jinin dake zuba ban san lokacin da na fashe da kuka ba, ina cewa. “Wayyo Yaya! Jini na zuba.” Duk na rud’e. Riko hannuna yayi muka haura can inda dakin shi yake. Buɗe baki nayi ina kallon ikon Allah, ji nayi an fincikoni ni. Kafin nasan meye ai ta turo Ni waje. “Lamisy! Wannan wani irin Iskanci ne?!” Ya fada mata da karfi yana tureta itama. Ya buɗe kofar yayi. Yaga bana bana nan, rike ciwon yayi da yake zubda jini ya sauko da sauri yazo kofar dakina ya buɗe. Akwance ya same ni. “Jaaaaaal!” Da sauri na mike, cikin kuka nace. “Yaya! Zo muje na wanke maka, kana zubda jini.” Jan hannunshi nayi muka shiga ban daki, kamar yaro haka ya koma min. Na zaunar dashi, ruwa na tara dan hauka na ciro karamin towel na tsoma a ruwan na shiga saka mishi ina goge mishi jinin.1 Lallai Lamisah bata da hankali, domin har dakin ta biyo mu. Jin tana murda kofar ban dakin, ya sashi mik’ewa ya janyo Ni tare da hadani da kofar, ya matse Ni da kirjin shi yadda bazai takurani ba. Kallon cikin idanuna yayi, yaga yadda nake raba su, kamar mara gaskiya. “Dama kina jin tsoron Mata na?!” Ya tambaye ni. “Kai Haba sai dai taji tsorona!” “Ba gashi idanunki sun nuna you scare” “Sikure! Me haka yake nufi?!” “Zaki sani idan Lamisah ta kamani.” Murguda mishi baki nayi tare da cewa. “Mu kama juna! Dai” Kawo fuskar shi yayi zai hada da nawa na kauce cikin jin haushi nace. “Filis! I no lek dis, kazanta i go teli mamie yu dey eti mey mauti!” “Pharih! Baki da hankali ne?! Idan ke mahaukaciya ce gaya mata mana?!” “Mahaukaciya fa?! Ka kirani, Kwarankwatsa sai na gaya mata. Sai ka tabbatar da haukar ko daga turu nake, wancan da ta roseka baka kirata mahaukaciya ba sai Ni da nazo na wanke maka ciwon, toh fita min daga d’aki ko na rufe idanuna na….”1 Ajiyar zuciya na sauke sakamakon jin hannun shi cikin burodina. Rike hannunshi nayi kaina a sunkuye jikina na rawa, sakamakon ciro min burodina da yayi daga yar rigar brst dina. Zare hannun shi yayi ya kai bayan rigana zai zuge zip din rigar na rike hannun shi, kwalla na zuba a idanuna. “Kayi hakuri bazan kuma ba?!” Janye hannunsa yayi cikin nutsuwa, sannan ya mai da kanshi wuyana. Ya shiga lasar wuyana har zuwa kirjina.+ “Ya Amiduddddd!” Muryana na rawa. “Filis dan du dis foo mi!” Kara rungume Ni yayi, yana ƙoƙarin jan rigana sama. “Filis! An beg yu foo God sak” Janye jikin shi yayi yana kallon fuskana, idanuna a rufe. Harshen shi ya kai cikin tsanake ya shiga lashe kwallar dake saukowa. “Zaki kira Mamien ne?!” “Allah bazan gaya mata ba!” Na fada jikina na rawa, janye ni yayi daga kofar ya buɗe, fita yayi ya bar ni zame a gurin.1 Nayi kuka har na godewa Allah. — Bayan kwana takwas da zuwan mu gidan ya koma Kamar sansanin yaki, kullum ina lura da Ita bata da sukuni sai waya take. A rana na takwas Ya Amidud, ya fita, sai da ya shigo dakina ya same ni, ina kwance kallon yadda komai na dakin yake gyare cikin tsanake, gashi har gadon nice dai nake kwance a hargitse. Tun shigowar shi yayi karo da Whiter pant dina, sabida rigar barcin ya haura sama, fararen cinyoyina sun bayyana salsal. Sai sheki yake. Gashin kaina a hargitse, murmushi yayi sannan ya zauna a bakin gadon yana shafa fuskana. Mai damin gashin yayi baya, sannan ya sumbaci goshina. “Zanyi kewar turancinki yau zan dawo da wuri na kaiki yawo” Ban san yanayi ba, saboda barcin da yayi min dad’i, dan da asuba da ya tashe Ni ya gaya min zai tafi training, shine na shiga na mishi Toast bread, da chick sauce. Sai coffee da na had’a mishi. Na ajiye mishi a kan dinner, sannan na dawo nayi kwanciyata, tsabar jaraba shi ba da wuri zasu tafi ba, amma dan na kammala mishi da wuri yace ina sallah na fito.1 Yana gama abinda zai yi ya fita. — Ina cikin barci, har da mafarki kawai naji an sheka min ruwa me mugun sanyi, a firgice na tashi ina zare idanuna. Kallon Lamisah nayi ita da Yemi. “Ai dama jira nake ta tafi training na ci Ubanki! Kina da Abinda zaki yi.” Mika nayi tare da sauke kayan da suka jike. “Haba! Me zanyi sai dai abinda zan aikata ne shine mai muhimmanci! Ol de best” Hamma nayi kafin na kwala kara tare da cewa! Wiriri! Yau kun tab’o kundugurin, tsohon bafaden Sarkin Ifiritai. Kurkwara tungulilaya, kuncirokura” Dana daka wani wawan tsalle na dira a gaban Yemih wacce dama juya kwayar idanuna ya gama tsorotata, kafin ta fita na gwara kan ta da kofa na shiga mata bugun Allah ya isa kuma dama na tsaneta domin duk lokacin da nakewa Ya Amidud girki, tayita yatsina fuska. “2dai, ef i cop yor fada hi go tak yu longa yu niva fooger mi! Hegiya me bakar fuskarki yar masu gajeren wando! Ef i cee yu a gan a yu kirezy yu! Maza tashi ki fita kafin na rabaki da wannan gashin dokin kanki.” Da gudu ta fita, juyawa nayi kan Lamisah, da na daka tsalle ba danneta muka fadi da ita, aikuwa na shiga mata bori akan ta, ina ihu itama ihun take.1 STORY CONTINUES BELOW Sai da naga idanunta sun fara haurawa sama, alamun zata suma na kyaleta. Tana dawowa hayacinta na kuma kakkafewa, kuma a jikinta nake wannan rashin mutunci. (🤣😂me no go fee tak)1 Tun goma muke abu daya ban kyaleta ba, sai karfe ɗaya saura naga tayi laushi dan yace karfe biyu zai zo cin abincin. Tashi nayi akanta na shiga ban daki na zubawa kaina ruwa akaina. Ina dariya nasan yanzun koda zata min Iskanci sai akan idanun mijinta. Ina fitowa naganta kwance. ” Kutt! Uwar me kike min a d’aki sai na kuma gayyato aljanin ne zaki fita.” Ai da rarrafe ta fice a dakin, na rufe kofar. Tana shiga dakinta ta kwanta tare da fashewa da kuka, tashi tayi ta jingina da gadonta sannan ta lallubi wayarta ta shiga kiran shi. Yana dauka cikin tashin hankali Tace mishi. “AMIDUD! Parih zata kashe ni, tayi min shegen duka, kuma ta koran min Yemih.” Nan tayi ta bashi labarin abinda nayi mata, sai da ya gaji ya kashe kiran. Sallah nayi na wuce kitchen Nayi mishi tuwon Shinkafar miyar kuka, wanda Mamie ta bani a cikin tsaraba. Ina cikin tuka tuwon ya shigo. Kitchen din ya fara zuwa. Kallona yayi cikin nutsuwa. “Meye lamisy ta kirani, hmm Tana gaya min wai kina da aljanun?!” “Ni?! Yaushe?! Babu abinda ya faru domin rabona da ita tun jiya.” Bai ce komai ba sai da ya wuce dakin ta, ya sameta a cikin mugun yanayi dan ta ci wahalar, Da sauri ya isa gareta, yana kallon yadda fuskarta ya daddauje. “Sannu Durling!” “Wallahi bazan zauna ta kashe Ni ba, kalli irin mugun abinda Jan Parih take ko jal para ne” Mik’ewa yayi cikin jin haushi ya fito zuwa inda nake. “Uban me kika mata?! Ke wacce irin muguwa ce?! Dube yadda kika koma mata da jiki! Wallahi sai na zane ki.” “Ya AMIDUD! Yanzun don Allah idan wani yace maka zan iya dukan matar ka sai ka yarda, Na rantse maka da Allah d’azun Wannan matar da take girki, ta fadi tana ihu, koda na fita sai na same Aunty Lamih akanta suna dambe, amma ba damuwa idan har me Hankali yaji wannan maganar dariya zai muku, ka dube Aunty Lamih da ni, ai wutsiyar raƙumi tayi nesa da kasa.”1 Shiru yayi kamar da gaske, da alamu maganar ta shige shi, fita yayi can na jiyo bala’in su ana kai ruwa rana.1 Dariya nayi nace. “Baki ji ba tukun! Yu dey piley dani.” Wanka yayi yazo ya zauna a kitchen iland ya karbi tuwon shi, zan saka mishi miya kawai naji an fauce tuwon anyi wurgi dashi. Murmushi nayi sannan nace. “Baki san darajar nima ba, shi yasa zaki wulakantan shi.” A fusace tayo kaina zata yi min hauka, juya idanuna nayi dole ta juya da baya, jikinta na rawa, daukar tuwon nayi na saka a bin shara, sannan na wuce na zuba mishi wani. Na ajiye mishi a gaban shi, da ruwa. Cikin nutsuwa ya dauki cokalin ya fara ci. “Kije ki shirya zamu fita dake. Kallon jikina nayi doguwar riga ce, English wear me siririn hannu. Da sauri na wuce daki na dauki top na daura akan rigar sannan nayi rolling din gyalena a kaina na. Ina zama ya kalle ni. “Kije kiyi wanka ki kuma duba irin kayan da nake so ki saka, karki b’ata min lokaci dan na gama abinda nake yi.” Da sauri na koma nayi wanka, tare da saka riga da skirt na atamfar vlisco. Na daura babban gyalen akai. Ina fitowa ya kalle ni, kauda kai yayi sannan yace. “Ki je ki canza shiga!” Zaro Ido nayi, kamar zanyi kuka na koma na saka riga da zani, na fito. Ina fitowa ya kalle Ni sama da kasa, yace. “Baki da hijab me?! Ko kin fi son duk inda muka shiga kowa ya kalli yadda kirjinki yaƙe.1 Wannan karon kuka nake har zan shiga dakin yace. “Ki zauna tunda ban isa dake ba” Juyawa nayi kuma na shiga daki. Da sauri na wargaza kayana. Daukar hijab din nayi na fito naga baya falon leka waje nayi nagan shi cikin mota, yana jirana. Da sauri na fita i zuwa gurin shi. Murmushin gefen baki yayi sannan yace. “Zan tafi fa” Da sauri na shiga motar ina murna, yau zan fita yawo. Ban san yadda zan gaya muku mun sha yawo ba, dan tsabar fitina sai da na sanya shi ya saya min kare, na euro dubu uku, kudin naija 7k har da dari bakwa da naira goma!3 Haka na dauki dan kwaikwayo, ina jin dadi a raina na kalli Ya AMIDUD nace. ” Wani suna zan sanya mishi!” D’aga kafad’arshi yayi tare da tab’e baki yace. “Oho!” “Zan sanya mishi Papu?!” “Hmm!” Ƴace min. “Kuma sunan ya dace dashi ko Yaya!” “Bai dace dashi ba,kawai ki sanya mishi Locky!” Zaro ido nayi sosai sannan nace. ” Gaskiya bazan so nasaka mishi sunan mara daɗi ba. Toh me ma’anar sunan”. “Sa’a mana!” “Lowki! Ji sunan babu wani dadi zanyi maneji dai.” Toh! Sai ki sanya Mishi sunan da Yayi miki! Kuma idan baki min shiru ba, sai na cinye idanunki nan me kama da na Elisa!” Sake zaro idanu waje nayi ina raba su akan shi, kafin na tura mishi baki nace. “Ni wallahi na gaji da zaman garin nan haka kawai mutum ba a sanya shi a makaranta ba sai zaman gida “+ Banza yayi dani na kuma cigaba da mitar dan na fahimci ba magana zai min ba. “Ni?!” Parking yayi tare da juyawa ya tsare ni da ido, had’iye yawu nayi cikin tsoro. Saka hannuna nayi akan bakina alamun nayi shiru, ba shi kenan ba, inda ba wani abu ba ai magana ta kare ba. Abinda na fahimta shi mutum ne mai matukar kawaici, da rashin son magana. Idan na cire wannan abinda yake min na tab’a min burodina, toh mutum ne mai matukar kamewa. Sai dai ban san dalilin shi ba na tab’a ni kuma yana da masaniyar saboda gudun haka. Na biyo shi amma gashi nan shi yana ƙoƙarin min abinda bai dace ba. Mun je wani kasuwa ya saya min abubuwan amfani, a cikin har da kayan girki. Sannan ya kalle ni. “Babu abinda kike so ne? Gobe abokaina zasu zo cin abincin dare!” Kallon shi nayi kafin nace. “Toh kasan dole ka nemi nama! Sai kayan kamshin da kayan miya.” Shiru nayi kaina a sama sannan nace. “Har da abubuwan yin salat” Jan kumatuna yayi muka cigaba da tafiya, yana sayan kayan da na lissafi. Har muka gama, zamu wuce naga wani katon Teddy. Dawowa nayi na dauka kallona yayi cikin mamaki. B’ata rai yayi kamar zai min faɗa sai kuma ya fasa. Duk kudin ya biya sannan ya riko kayan muka fita, daga nan gidan wani abokin shi muka wuce. Turawa ne matar ta haihu, muna iso kofar mansion ya kalle cikin dakiyar fuska yace.. “Zamu shiga cikin gidan, bana son naji kinyi magana!” Gyad’a mishi kai nayi, ban ce komai ba. Tunda muka shiga, gidan yayi min kyau, ga komai na gidan. Whiter da Black, Muna zuwa suka fito, da yaron me kyau. Kallon Ya Amidud nayi kamar zanyi kuka nace. “Ya AMIDUD! Yaushe zaku haifa mana baby kaman wannan?!” Dake ƙasa ƙasa nayi mishi magana. “Yaron yayi miki kyau ko?!” Gyad’a kai nayi cikin farin ciki. “Toh ke ki haifa min mana!” Ya fada min, Zare ido nayi, cike da tsoron shi na kalle shi. “Yaya! Kasan me kace kuwa?! Ni yar karama dani ce zan.” Sai naji nauyin fad’ar kalmar Bai ce min komai ba, har muka gama abinda ya kawo mu da zamu tafi.2 A hanya ne na jingina da kujera, tare da lumshe idanuna. Hannun shi naji a saman cinyata. Shafa cinyar yake a hankali. “Kince kina son Babyn ce?!” Janye hannun shi nayi sabida naji shi a cikin tsakanin cinyoyina. “Yaaaa! Ni bana so” “Babyn ne baki so?” Gyad’a mishi kai nayi. “Toh yaushe zaki bani babyn” “Ai sai na girma” “Zaki iya mana ba lallai sai kin girma ba.” “O-oh ka Matar ta baka babyn ni nayi yarinya.” “Allah kinyi yarinya?!” “Eh! Haka Mamie tace min lokacin da matar Jalal ta haifi babynta ba rai” “Gaskiya kam! Kinyi karama Inso samu ne badan yar da a miki aure ba sai kin cika shekaru ashirin. Kinyi hankali.” Kallon shi nayi kadan sannan cikin sanyin murya nace. “Yaya! Ni bana son kana min abun Iskancin nan! Babu kyau wuta mutane suke shiga, ko kana son ka shiga wuta ne?!”. Kura min ido yayi sannan yace. “Baki son ina tab’a ki ko?!” Gyad’a mishi kai nayi kwalla na cika min idanuna. “Shi kenan! Insha Allah badan kuma tab’a ki ba sai da Yardan ki” *_Tab yaushe zan yarda ka tab’a Ni!_* Abinda kenan a raina. A haka muka isa gida, babu wanda ya kuma magana a cikin mu, tsabar na gaji, shi kuma maganar da nai mishi ya sanya shi cikin nazari.2 Yana kuma duba girman nauyin da ya rataya akan wuyar shi. Hadi da nauyin amanar da aka bashi. Muna isa gidan na dauko karena da Teddy na na shige cikin gidan. Lamisah muka fara cin karo da ita, kallon hannuna tayi na kashe mata ido tare da d’aga mata gira d’aya. Ajiye Lowki nayi cikin kujerun falon nace. “Siduwn, ef ani bodi feyind yor turobul, jus kache hin kafa ka cire ka ajiye.” “Wallahi sai kin fitar min dashi gidan nan tsabar Iskanci uwar me zaki yi da kare, kina karere iya kwaso mana kare gida. Zaki fitar da shi ko sai na bashi guba yaci.” “Aikuwa na rantse da Allah aljani dan tsuntsu bazai kyale ki ba dan karenshi ne, Kinsan haduwar mu dake.” Na gaya mata ina zaro mata ido. “Wallahi sai naci mutuncin ki” “Hahaha! Ni kuma yanzun zan sanya kare na yaci mutuncinki” Daukar yoyo nayi na wurga inda take aikuwa dan wofin kare ya tafi da gudu, yaje kamawa, ai ta fantsala a guje. Shi kuwa ya dauka wasa be ya bita a guje. Yana son kama bazar rigarta. Ina zaune sai dariya nake har Ya AMIDUD ya shigo da kayan hannun shi, karba nayi muka wuce kitchen ina bashi labarin matar shi da kare. “Subhanallahi! Kuma kika barshi yana binta?!” Ya kafe ni da ido, Kwarjini yayi min tare da cika min ido nace. ‘ki min shiru! Ke wacce irin muguwa ce? Me yasa burin ki, bai wuce ki sanyata damuwa bane! Kin sani na sayo miki kare ashe ke damuwarki Mata ta, toh wallahi sai ya fita a gidan nan.yanzun ba anjima ba. Ki dauko shi nace.” A tsorace na fita naje na kamo shi ina kuka, na kawo mishi karen. “Fitar min dashi a gida!” Kuka na kara sosai, ina tafiya ina kuma. Koda na fito waje zama nayi abina da karena a cinyata. A kujeran shan iska na gidan. Shi da ya gama fad’ar shi gurin matar shi ya wuce, sam ya manta da batuna. Ina zaune a gurin har muka fara barci, yana can yana fama da sugular shi. Dakyar ya fito har ya shiga wanka, kawai sai a lokacin ya tuna ko ina d’akina. Da sauri ya sauko daga sama, ya nufi d’akina yana budewa yaga bana ciki ga kayan da muka dawo dashi a falo. Fita yayi waje yana nima na, can ya hango ni, zaune munata zuba gyangyadi. Yana zuwa Abinda Ya fara shine d’aga karen daga cinyata ya kai cikin gida, ya ajiye min shi a d’akina. Cikin tafiyar shi me cike da kuzari, ya iso gare ni. Durkusawa yayi yana kallon yadda na tsuke bakina, had’iye yawu yayi sannan ya kai yatsar shi saman lips dina ya shafawa. Wani irin kasala ce ta sauko mishi, a hankali ya furta cewa. ” Nayi ƙoƙari! Lamisy gani nan zuwa gareki.” Dauka ta yayi ya nufi cikin gidan dani, gyara kwanciyata nayi tare da sakala mishi hannuna a wuyar shi. Yana shiga falon ya tadda, Lamisah tsaye tana kallon shi, kishi ya gama rufe mata ido, kamar zatayi kuka tace. “Honey! Tunda muke da kai baka tab’a daukata ba, kai ko ranar farkon mu na Amarci baka dauke ki ba, dukda kafi kowa sanin yadda ka same ni, amma shine kake daukar yarinyar da ba matar ka ba..! Jan kuka tayi cikin damuwa da bakin ciki ta cigaba da cewa. “Tsabar rashin tsoron Allah ka dauko balagagiya a kan hannunka, Wallahi idan ban kasara Parih ba, shegiya Uwata da Ubana suka haife ni”1 Ko kallonta bayi ba, ya wuce dani dakina, ya kwantar da ni, Ai tunda ya kwantar da ni ya dawo, suka kwana suna rigima, da safe ya samu ya shawo kanta, kafin ya fita dan sai da na gama mishi abin karyawa na koma na kwanta. Ina barci naji anata hayaniya, fitowa nayi naga wasu yan mata dogaye dasu. Dake daga Ni sai dogon wando blue Black, Sai farin shirt me hoton heart a kirjin. Gashina a hautsine kamar anyi yaki akaina. Zuba min ido suka yi cike da mamaki, banyi tsammanin suna jin Hausa ba, domin basu min kama da yaren hausa. “Keeee! Ina kika samo me kyau sosai haƙa?!” Ajiyar zuciya ta sauke sannan tace. “Kanwar AMIDUD ce! Aka kakkaba mishi muka zo.” “Gaskiya yarinyar tayi min.” Ina jinsu nayi wuce kitchen abina, dan ban son kallon kurilla. “Lamcy! Uban waye ya baki shawaran kawo wannan Yarinyar, bayan kina kallon yadda take. Kina hauka ne zaki barta a gidan ki.” Murmushi tayi sannan tace. “Hmm! Iyayen shi suka hada ni da ita, kuma kinsan honey da bin iyaye. Shi yasa bai musu ba, muka tawo da ita gata bata da kunya, kullum fada suke dan haɗu like water ne Fire” “Amma anyi babbar mahaukaciya, uban waye ya gaya miki dan basa shiri, zai hana komai. Ina ruwan rashin shirinsu bayan kota wani hali zai iya mallakar ta.” “Kai Wannan ma bazai tab’a faruwa ba, domin kuwa ya gaya min bazai tab’a min kishiya ba,asalima baya kaunar yarinyar. Me zai yi da ita, nasan halin Honey ba kowacce irin mace yake so ba.”1 STORY CONTINUES BELOW Kallon sakarya suka mata, wacce bata san halin maza ba. “Heediya! Wannan mahaukaciyar bazata gane ba. Sau nawa maza sunawa mata alqawari suna sab’awa, ki dube yadda yarinyar ta fito babu brst a cikin rigar ta. Normal natural babu wani abu, sannan dube gashinta mana.” “Kai Shahidah meye a cikin halittar jikinta, naga Nima ina da komai dai dai ai.” Cikin masifa wata daga cikin matan tace. “Fucky you! Banza wawuya, wallahi yarinyar nan da kike gani Nan da shekara daya wallahi idan baki yi da gaske ba, bazaki ganewa Amidud ba. Tun wuri ki san yadda zaki shiga tsakanin su.” “Mtseew! Wannan zancen banza ce, da zata saye shi da tuntuni ya juya min baya. Yarinyar da ya maida ita kuku.” “Hhhh! Daga kuku sai gyaran daki, daga daki sai zuwa bawa bed hakkin shi, wawuya ina nuna miki annabi kina rintsa idanunki. Ce miki akayi zai cigaba da zama ne yana kwasar abincinta me dad’i ba tare da ya nemi auren ta bane!” Cikin fusata ta kalli me maganar tace. “Shukrah wannan wani irin mugun fatan ne! Na gaya muku honey yayi min alkawarin bazai tab’a min kishiya ba, kai ko kallon arziki baya yiwa yarinyar. Idan kuna ganin karya ne ku kira ta kuji” Dariya suka saka mata, tare da nuna mata. Daya tace. “Amma na yarda baki da hankali! Tunda gashi kin yarda da alkawarin namiji, shawara zamu baku idan kinyi karatun ta nutsu ohon ki! Idan baki yi ba ke kika sani, kiyi kokarin cusawa yarinyar tsanar mijinki domin idan baki yi haka ba, kina ji kina gani za a kawo miki ita a matsayin kishiya kuma kiyi hakuri da ita.” “Babban abu kazan kaza, Kee Parih zo nan!” “Kinji Jamimah Kinga haukar nata ko! Wa yace miki a haka zaki kwace mijinki, kawai ki.” Shiru Shukrah tayi tana kallona, murmushi nayi ina kallon su daya bayan daya, sannan nace. “Gani! Hamshaqiya mandiya,” Kura min ido suka yi, kafin dayan cikin su tace. “Baki da tarbiyya ne?!” . Wani irin kallo na mata kafin na kauda kaina cikin mugun turancina me iya aika mutum lahira ko bai shirya. “Hehe! Yu gais, yu dey fiyind my turobul, tare da wannan me bakin kamar na angon akuya, i sewie, ef yu gais leti mi inta mey rum, Zaku ga abinda Lowki zai muku, basikat mutane,” Juyawa nayi na shige d’akina, can sai gani da dan karena, cikin jin haushi nace. “Kai Lowki, go an kache ebir bodi lag.” Aikuwa na wurga mishi yo-yo Dan banza sai gashi ya gigita mata, a falon sai faduwa suke, na koma kicin na dauko tea na zauna ina sha shi kuma Lowki ya na bawa mata kashi. Duk yadda naso yin fuska kar nayi dariya sai da nayi, sabida yadda mata suke, ihu. Kaman daga sama, sai ga ya AMIDUD, tsorone ya kamani, da gudu na shige d’akina na saka key. Bai bi ta kansu ba, ya dauki dan karen ya fita dashi, sannan ya dawo, ina Saman gado na rufe kaina da duvet jikina rawa, Wucewa dakin shi yayi, matar shi tabi bayan shi tana gaya mishi abinda nayi musu. Kura mata ido, yayi cikin takaici Yace. “Bana rabaki dasu Heediya ba! Bana hanaki hulda dasu ba, nace miki ke kina da banbanci dasu amma baki ji ba, toh wallahi kinji na gaya miki na kuma gani. Kafar wata a cikin su sai na sab’a miki.” “Haba ina bazai sabu ba, kawayena ne, kuma tare ka ganmu babu yadda zaka rabamu, Ni dai ka Jal kunne ina ba haka ba ran kowa zai b’aci.” “Ai Jal Itace dai dai dake, tunda ni ban isa dake ba, ita ta isa dake. Sakarya zaki fita ko sai na b’ata miki rai.” Fuuuu ta fito, tana fita ɗakinta ta shiga tayita diban kayanta, a trolly. Ta fita a bakin kofa suka hadu dashi. Nad’e hannun shi yayi a kirji yace. “Kina nufin yaji zaki yi? A gidana?! Ni AMIDUDDAWLAH! Zaki saka kafa ki bar min gida, hmm.” Murmushin takaici yayi sannan ya kura mata ido yace. “Fitar ki a gidan nan zai rushe duk wani damar da na baki, zai lalata miki duk wata dagiyar da kika gina, wallahi bazan biki ba, kuma bazan tab’a saurara miki ba. Allah shi kadai nake bautawa! Toh na rantse dashi kina fita kin fita a cikin gidan nan da rayuwata kenan har abada, sai ki zab’a niko Kawayen da kika aura!” “AMIDUD Ni kake gayawa Magana a gaban kawayena?! Dan kasami karuwa kana lalatawa shine zaka min wulakancin, tsakanin ka da Allah yaushe rabonka da ka bani hakkina,”4 Wani irin bakin cikin ne ya kama shi, kamar ya rufeta da duka. Cikin fadar da tasani fitowa ina raba idanu, ya fara magana. “Sau nawa ina bikinki ki bani hakkina kina cewa sai na baki kudi dake bani magana shine ke bari ki nanuwa kawayenki, ke ishashiya ce. Kinfi karfin mijinki ko?! Toh haka ma yayi kyau. Zabe ya rage miki idan kinso ko bisu idan yayi miki ki zauna.” Yana gama fad’ar haka ya tawo inda nake, ya kalle ni cikin masifa ya rufe ni nima, “Wallahi na kuma ganinki babu hijab sai na zane ki, wuce ki shirya ina jiranki a waje.” Wuce shi nayi, cike da tsoro sannan ya koma kan matan ya zuba musu ido. “Idan na…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *