Bayan NAUFAAL yaiwa sameer da Hafsat sedah safe motarsa yahau yatafi gidah.yana xuwa yawuce bathroom yai wanka sannan yadakko pajamas dinsa yasa bayan yadansaka light perfume sanann ya hau kan gado tareda daukar wayarsa yana dannawa..amma me dukjuyin dayai sweet voice dintane kemai circulating akai tsaki yaja ya rabb naga takaina wannan wane sabon lamarinne?? wayarshi yadakko yashiga whatsapp cikin group dinsu na abokan juna pics ne aka tutturo da kuma videos din bikin sameer..
‘
Kamar baxe bude ba sekuma yadanna wani Wanda yaga anrubuta the stars of the night N & A.shiga yai ya bude mexe gani biography din dayai acikine sekuma Wanda AYUSH tayi ,sakin baki yai yana kallon video din tareda zooming face dinta nan yalura tanada wani beauty mark da hausawa kecewa tusar jaki..ga hancinta da lips inta everything about the lady is unique.sakin baki da hanci NAUFAAL yai yana Kara dawo da video din yana kalla ..daga karshede yadakko waya yakira sameer harsau uku amma be dauka ba sevayan da NAUFAAL yasha’afa yana takallon face din AYUSH kiran sameer yashigo dakyar NAUFAAL ya iya sa hannu yadauka ..mumu first class Ina kashiga inata kiranka kaki dauka and kakkamamin karya danse gobe xa akawo amarya..sannan yadanna yasa a handsfree.
Sameer yai Daria kaine mumu first class,xancen amarya kuma yanxu muka rabu Malam ainafika sani gobene daurin aurin..mundanyi hirar love ne kasan loveydovey stu!s dinnan se a slow and kasan when I’m by her site I totally lost myself .all I want is her pleasure and her happiness .NAUFAAL ya Daria to fa insane kaxama kenan..abeg Kara muryanka kanawani rage murya wannan ba feminine gender bane bude muryanka kama NAUFAAL magana.sameer yace nasan da THE CHARMING nake magana Mana Wlhy bae tace naringa lowering voice Dina it’s sounds marvelous..
NAUFAAL yaja tsaki That’s your very own cup of tea not mine,kabude murya kawai mi magana kasan nifa bansan sakarci..sameer yace to naji senior bachelor inajinka what’s popping up??NAUFAAL yace aboki Wlhy sekuma yai shiru shin yafada masa ko karya fada masa shikansa ne ke crush a kan AYUSH??sameer yace yes I’m all ears inajinka you there???NAUFAAL yace ehh kanaji wani friend dinane danaxo dashi dinner din yau shine yaga wai Wata kawar amarya datai biography din bride shine yaji he kinda likes her seyake fadamin natambayo sunanta and if she’s single koxe iya xuwa suyi magana..sameer dukyariga yagano abokin nasa shine meson AYUSH baxe iya futowa fili yafada bane dayake NAUFAAL befiya fadan karya ba .beside waye abokin nasa dashi besansaba and inma abokine se akirashi at this time of the night..lalle AYUSH tatafi da zuciar THE CHARMING..
SAMEER yanunwa NAUFAAL kmar beganeshiba well of course cousin din Hafsat itace tai biography dinta best friend dintace tunsuna yara har girmansu..sannan I don’t think amma AYUSH miji sannan xe iya xuwa.sede kacemasa AYUSH dintamu se ahnakli Dan itama kam maxa fa basa gabanta..hakade sukai ta hirarsu sameer benunawa NAUFAAL yagane shi kesan AYUSH ba harsukai sallama sannan NAUFAAL yai alwala yai sallah raka’a biyu sannan ya kwanta zuciarsa fal da dadin news din dayaji gun sameer yanayi yana kallon pic dinta dayai cropping yai saving ahaka yai bacci…
WASHEGARI:
Dubban mutanene suka sheda daurin auren sameer abdullahi matazu da amaryarsa Hafsat Muhammad hadee akan sadaki nera dubu 50 cif .a masallacin Umar bin khattab kano.ango yasha kamshi cikin royal blue shadda while babban aboki shima ba abar shi abaya tabbas NAUFAAL sekace shima angonne inda yaci ado cikin sky blue yard.
Ana gama daurin aure misalin karfe 2 xuwa 3 akai reception sanann ango da abokanansa suka nufi gidansu amarya domin daukar pics dakuma gaysuwar iyaye…
Suna xuwa kofar gidansu amarya kowanne yafuto daga motor dinsa sannan suka shiga cikin gidansu Hafsat. NAUFAAL se waige waige yake amma ko kadan be hango hasken idaniyar tasa AYUSH ba..sameer yana hankalce dashi amma yabasar dashi..bayan ango da friends dinsa sungaggaysa da iyaye mata..kashe selfies aka farayi dakuma normal pics na couple wadda amarya taci Kyau amma dakaga fuskanta kasan taci kuka ba kadanba.
Kamar daga sama NAUFAAL yatsinkayo muryar AYUSH Tana fadin lalle Yaya sameer banyadda ba ankashe selfie bani ba bayan amaryarka natafi dakkowa veil dinta,,sameer yadankalli NAUFAAL dayasaki hanci da baki yanakallon AYUSH kamar xecinyeta,yace aboki Dan Allah ga wayana kashe mana pic da sister dinmu.AYUSH wadda tana gyara mayafinta takalli Wanda akecewa aboki waxata gani wannan mayenne meshegen mayan kallo ga wani ahegen sexy eyes dayakedashi..sannan ta harareshi..karban wayan yayi sukuma suka jeru danyadaukesu amma ina THE CHARMING gaba daya yaseta bangaren AYUSH itakadai kawai yake dauka..
Sameer yamatso kusa dashi yana murmushi Allah de yasa munyi Kyau dansewani naso nake sanann yakarba wayan mexe gani gaba daya pic din AYUSH ne kawai ,,su kwata kwata bedauka dasuba..sameer yakalleshi aboki mu Ina kasamu? NAUFAAL duk yadubibice shikansa besan ya akai hakan tafaruba how on earth ??sameer yakarba wayansa sannan yadan basar yakalla su AYUSH wadda ke jira taga pics din yace pics sunsha Kyau xantura maki ta whatsapp duk nafiku Kyau sannan yadankalli NAUFAAL,,this is our very own little secret ,and bet you your secret is safe with me sannan yadanyi masa Daria tareda masa nuni da waya.
Kunya duk da takakkama NAUFAAL shikansa besan ya akai hakan ta faruba..wani haddaddan parlor aka kai abokan ango da ango suka xauna tareda cima kala kala .inda abokai suka xage ana cin abinci dayake bu!et akai kowa shiyake diva dakanshi,sameer yakalli naufal yai murmushi THE CHARMING babu wani katangar sirri tsakanina dakai I beg you pls kafadamin kaine kakesan AYUSH?aboki kasani INA TARE DA KAI akowani yanayi baxan gujekaba I will stay by your site forever,pls ..NAUFAAL yai murmushi tareda sipping lemon hannunshi kaide kaci gulma dashiga abinda ba ruwanka anyway tunda ka takurawa kanka kanaso kaji kasande akwai banbanci tsakanin LIKE AND LOVE ko?? sameer yai nodding Kansa of course nasani,,NAUFAAL yace toh I just liked her nothing more..kawai friendship .
SAMEER yace toshikenan kasande a lady and a man can never be friends dole se love yashiga tsakaninsu,kakkamnta hatred yanaxama strong love ballantana friendship kuma da zukekiyar yarinya kamar AYUSH hmm nide nasan ba abinda kake nufi ba kenan amma xanmata magana seku sasanta tsakaninku kuringa kawancen idan love ya illataka kaikasani mutumin banxa..NAUFAAL yace ehh naji kuma haka naga dama,sameer yace to ai shikenan kaikasani kakkamnta nanda 2weeks yarage maka kakai xancen matar dakakeso I don’t care Wlhy kakkaxo kanamin kuka da Idonka kan anhadaka da wadda bakaso..NAUFAAL yace to idan anhada aiba dakai aka hadabako?hakade abokan junan sukai ta musu har suka gama suka tafi ..
Karfe 8:40 nadare abokan suka sake dawowa daukar amarya wadda xa’akaita state road ,tasha kuka kamar ranta xe fita dakyar de aka shigar da ita mota bayan ankaita gidansu ango anmata fadan iyaye sanann aka xarce da ita gidan nata ,kirar bungalow (flat)mekyau dashi ,,duk iyaye suka tafi aka bar amarya daga Ita se kawayenta gudah 4 kawai daga AYUSH,Hafsat rano,Nafee anker se Cutest xahra Banda miss Hafsy wadda tatafi gidah hubbyn taxexo.abokanen ango ne suka shigo ansha wanka dakuma ango dake biye dasu daga baya NAUFAAL,Umar ,kabeer se Salahudden.abokanen ango basu Samiganin amarya ba wadda ashram tai kanai kanai ta hana kanse anbiya kudin siyan baki dakyar aka tsadance kan 200k kowannensu 50k.wanda sameer yakira AYUSH kome yagayamata oho se zumburar baki take sanann takoma kan dinning area taxauna sanann sameer yaima NAUFAAL nuni shikuma yatafi gurinta gabansa se faduwa yake kmar zuciarsa xata fita.
Slm alykm yace mata kamar baxata amsa ba yacigaba da Danna wayarta bata dago takalleshiba tace w/slm..sannnan yaja kujera shima yaxauna,,it seems kmar na takura maki ko?AYUSH tadan tabe baki sanann tadan kalli gefe wallahy kuwa saboda akwai abinda nake important. NAUFAAL yadan dake dukkoda zancen data fada yadakeshi yace tooh tunda kina abu koxan karba digits (number)dinki semuyi magana awaya ko yakikace?AYUSH tamike tan a gyara mayafinta may be some other time I’m kinda busy sanann Band
a waya I’m sorry..NAUFAAL yai murmushi yakalla wayan hannunta kirar Samsung Galaxy s7 edge golden..wannan ba wayanki bane kenan?ko kallonsa batai ba tace wayanace bana bawa strangers digits Dina balle maxa deceivers Allah ya tsareni sannan tai tafiyarta.
NAUFAAL yajiji lebe tareda fizgar da iska bakinsa waiyau shi akewa rashin mutunci haka.shidayakewa wasu yammatan yaushi akaiwa haka,kotakan sameer bebiba yafita yahau motarsa yafigeta azuciye yatafi gidah Allah ne kadai yakaishi gidah lapia…