NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 8

NI DA YAYA SADEEQ CHAPTER 8

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Momy ta ce “amma sai ka kai Siddeeqah makaranta ko?”.+

Ya ce “bani ne zan kaita ba Farooq ne zai kaita ni da safe ma  zan wuce”.

Sai alokacin Daddy yai magana ya ce “yau na kara tabbatar da rashin hankalin ka, matar taka ta sunna zaka bari wani kato ya dauke ta a mota, yayi tafiya mai nisa da ita? Tun wuri ka canza tunani wannan sakarci ne”.

Daddy na gama fadar haka ya mike ya nufi bedroom

Momy ma ta ce “Sadeeq ma kare maganar da safe zan bi bayan Daddyn ku”.

Ba dan ran Sadeeq yaso ba ya ce “Allah ya tashe mu lafiya”. saboda yaso su gama magana tun yanzu, dan shi har cikin zuciyar sa ba zai kai ta ba

* ** * * * * * * * *

A ban garen Zuby kuwa suna ta sheke ayar su inda wa’innan manyan matan suka zabi wa’inda sukai musu kana suka shiga wani daki mai girman gaske yana dauke da manyan katifu masu laushi an lailaye su da zannuwan gado masu kyau da tsari

Ko wace mace mata biyar ne a kanta biyu suna wasa da dukiyar fulanin ta yayin da biyu suke kasan ta suna wasa da HQ din ta daya tana sunmbatar ilahirin jikin ta

Baka jin karar komai sai sautin kukan dadi da suke yi

*** * * * * * * * * *

Jiddah ta ce “Sis Khadee ni na tafi na kwanta sai da safe”.

Ta ce mata “Allah ya tashe mu lafiya”.

Da gan gan da zata wuce ta murje min yatsa Allah yaso Umar da yaya Sadeeq sun lura da ita

Aikuwa na taso na ingije ta ji ka ke kum alamar ta bugu da wani abun, koda na jiyo ina huci sai naga da teburi ne ta buge goshi

Kafin ta kwallara kara yaya yai sauri ya toshe mata baki, kana ya ce “wai ku wa’inna irin yara ne? Kwata kwata ba kwa son zaman lafiya yadda kasan kuna ganin hanjin juna, da ina dauka waccan ce mara gaskiya”. Ya fadi haka ne yayin da ya nuno ni da yatsa, ya cigaba da cewa “ashe kema da naki laifin, kin dai san halin waccen yarinyar bata barin sai ta kwana ki kula yar daba ce ko a kauye tsoran ta ake”.

Kallo ni yai muka hada ido da shi  na galla masa harara na ce ” aikin banza idan kura na maganin zawo ta fara yi ma kanta”.

A ransa yake mamakin irin karfin hali na, wani lokacin ina burgesa yadda nike nuna bana tsoran sa bare nayi shakkar sa bai kuma tanka min ba

Har yanzu toshe yake da bakin Jiddah sai numfar fashi take kamar wata marar lafiyar da take jin jiki

Ummi ce tace “ni dai bacci nake ji sai da safen ku”.

Da dayan hannun sa ya daga ta cak ya haura sama da ita saboda baya son su Momy su san abinda yake faruwa

Khadeeja da bata ga komai ba Umar ta tambaya ya shiga labar ta mata abinda ya faru

Dogon tsaki taja kana ta haura sama tana jin babu dadi ita wallahi ta gaji da wannan abin da suke yi sam bata son hayaniya

Kan kujera Siddeeqah ta koma ta  kwanta tana fadin “wash wallahi Umar na gaji”.

Kusa da ita ya matso yace “wai Aunty Siddeeqah na tambaye ki mana”.

“Ina jin ka Umar”.

“wai wani abun ki ka ci ki ka zama mai karfi? Ko kina training ne?”.

Sai da na kal kyale da dariya nace “meye kuma training? Ban san sa ba bare nayi, kuma ba wani abu da nike ci, kawai ni bana son rainin wayau nasan inada tsokana amma Jiddah ita take tsokana ta, ba ni ce ke tsokanar ta ba”.

Ya ce “hakane Aunty Siddeeqah amma dan Allah ki dunga hakuri”.

To kawai nace masa saboda naga zai raina min hankali wai na dunga hakuri caf sai dai idan bata taba ni ba amma maganar hakuri bata taso ba

Nace dan zo ka danna min kafa ta “

To yace yayin da yazo ya fara danna min ahaka har bacci ya kwashe ni ban san lokacin da Umar ya tafi ba

*** * * * * * * * * *

Sai gurin karfe dayan dare komai ya lafa a wurin su Zuby wanka sukai ta shiga sai ka samu mata gurin  hudu a cikin bayi saboda bayin da dan girman sa babu laifi, a cikin bayin ma sai da su ka dan ta’ba tsotse_tsotsen su kana suka yi wankan suka fito, har da Zuby a cikin wa’inda su kai wankan saboda haka ta fara kin tsawa cikin sauri ta maida kayan ta

gaba daya hankalin ta ya koma gida saboda tasan yanzu haka hankalin Daddyn su ba akwan ce yake ba gashi ta kashe wayar ta bare ta kira Mama a waya ta tambaye ta halin da ake ciki

Tsaki taja a fili ta ce “shiyasa wallahi bana son zaman da Abba yake a gida saboda kwata kwata bana sakewa”.

Kafad’ar ta taji an dafa cikin sauri ta dago da yan kananun idanuwan ta ta sauke su kan  wata yarinya da  ganin ta bazata wuce 18 years old a duniya ba

“Hy”.

“Hello”.

Suna na Badiyya amma ana kira na da Badyy

Zuby ta ce “nice name”.

Badyy ta ce “ko zaki bani number ki”.

Sai a lokacin Zuby ta kare ma Badyy kallo yarinya ce karama kirjin ta a cike yake kuma itama babu laifi akwai mazaunai

Kamar wata mayya Zuby ta lashi la’b’ban ta tace “amma dai baki dade da shigowa cikin wannan kungiyar ba ko saboda naga babu ke  a cikin group d’in kungiya ta karasa maganar cikin salon yanga

Badyy ta ce “eh yau ne na fara Zuwa hajiya Tubalas ce ta kawo ni”.

“Yauwa Koda naji saboda a wannan kungiyar tamu kowa ya San kowa”. Zuby ta fada tana kara gyara bra din ta.

* ** * * * * * * *

Acan daki Sadeeq ne kwance sai juyi yake ya kasa bacci saboda ciwan marar da ya taso shi gaba, da kyar ya iya furta “Allahumma Lah sahla Illah ma ja’altuhu sah’lah wa’anta ta’ja’aulul huznah iza shi’itah sah lah”. 

Sosai cikin ya cigaba da murda mai ganin juyi a daki shi kadai ba shine mafita ba yasa ya mike cikin karfin hali ya fara bin ban go idan cikin ya murda mai sai ya tsugunna idan ya lafa ya cigaba a haka ya sauko step din bai lura da Siddeeqah da take bacci a falo ba gabad’aya siket din jikin ta ya tattare guri daya sai fararen siraran cinyoyin ta suka baiyana gunin ban sha’awa

Bayan ya shiga kitchen din durowoyi yay ta budewa har Allah ya bashi sa’a yaci karo da abin da yake nema take ya dauki kofi yajika kanwar bai tsaya wata wata ba ya kafa baki yana gama shanyewa ya jefar da kofin, take cikin sa ya fara hautsina wa, amai ya fara taso mai anan kitchen din ya tsugunna yai ta kyalayawa kamar hanjin cikin sa zai fita

bayan ya gama yaji cikin nasa ya lafa masa cikin juriya ya mike hannun sa akan marar sa ya fito

Sai alokacin ya lura da Yar matar sa kwance duk ta takure guri daya

Abu buwa da dama zuciyar sa ta fara raya masa akan ta

Saboda haka ya matso kusa da ita ya zauna kan kujerar

Cinyoyin ta ya kura ma ido sai ya kai hannu ya taba sai ya janye ___Ya dauki tsayin lokaci a haka yana kallon tsala tsala cinyo yin nata, daka bisani ya mike yana mai jin haushin kansa ko me yagani a jikin wannan kwailar yarinyar? Haka ya tambayi kanshi ganin bashida amsa yaja dogon tsaki duk abinda Sadeeq yake yi Siddeeqah bata san inda kanta yake ba saboda tana da nauyin bacci+

Izuwa lokacin cikin nasa yai masa sauki sosai sai dan abinda ba a rasa ba

Dukan kafar ta ya shiga yi kamar a mafarki taji ana bugun ta a tsorace ta bude ido ganin Sadeeq ne yasa ta dan ji sanyi a ranta

Dube dube ta fara sai alokacin ta tuna ashe a falo ta kwana ta dirowa tayi daga kan kujerar ta wangale baki tayi hamma Sadeeq harda toshe hanci yayi saboda da tayi hammar bata kare bakin ta ba wai kada yaji wari,  tayi mamakin ganin sa amma sai bata nuna nasa ba ta bige da cewa “wash”.

A yatsine Sadeeq ya dube ta wallahi shi har cikin zuciyar sa ya tsane ta mtwssss ya kuma Jan tsaki a karo na biyu, afili yace “wallahi Daddy bai kyauta min ba daya aura min yarinyar nan”

Duban sa itama tayi tace “aikin banza wai harara a duhu”.

Bata karasa fada a gaban sa ba ta ruga da gudu saboda tasan duka ne zai biyo baya ta ko yi sa’a dakin Ummin abude yake tana fadawa ta maida kofar ta rufe kana ta fara maida numfashi daka bisani tabi lafiyar gado

Da takaicin ta Sadeeq ya mike

Ko kadan babu laka a jikin sa  ahankali ya ke tafiya har ya haura sama ya shiga makwancin sa

*** * * * * * * * *

Bayan ta gama gyara bra dinta ta dubi Badyy tace “dan zuge min zif din”. Da “to”. Badyy ta amsa kana ta zuge mata kamar yadda ta bukata.

Basu jima ba sai ga lubancy ta zo tana ganin Zuby tare da Baddypp tayi kicin-kicin da rai, sarai Zuby ta gane nufin Lubancy amma sai ta basar tace “yauwa dama tun dazu ke nike jira muje ko”.

Ba tare da Lubancy ta tanka mata ba tayi gaba asakarce Zuby ta bi bayan Lubancy da kallo kana ta maida kallon ta ga Badyy tace “am mata mu mun tafi sai idan mun hadu wani satin”.

Badyy ta ce “to”.

Koda suka fito bakin get din sun tarar da Zuly na jiransu amoto saboda haka basu wani tsaya bata lokaci ba suka shiga Zuly tajasu suka dau hanya

Tafiya suke babu mai kula dan uwan sa Zuby aka fara saukewa saboda unguwar tasu tafi kusa kana tayi musu sallama ko da tazo bakin get din ta rasa ya zatayi saboda tasan mai gadi yanzu bacci yake yi, can ta sauke ajiyar zuciya da sauri ta fiddo wayar ta daga cikin jakar ta number Mama ta shiga laluba Mama dake safa da marwa a dakin ta taji ringing din wayar ta da sauri taje ta dauko kana ta duba screen d’in saboda taga wace me neman nata

Ganin sunan shalele na yawo akai yasa Mama tai saurin dagawa gami da karawa a kunnen ta daga can bangaren Zuby tace “Mama a bude min kofa”. Daga haka ta kashe wayar bata dade ba sai ga Maman tazo ta bude mata, tana shiga Mama ta maida get  din ta tura ahankali Zuby zatai magana Mama tai sauri ta tashe mata baki tun kan su karasa falon Zuby ta cire nikabin fuskar ta cikin sanda suka wuce falon basu zarce  ko ina ba sai dakin Zuby kana Mama ta maida kofa ta rufe Masifa mama ta shiga zazzagawa inda sabo Zuby ta saba saboda indai Abba nanan to fa haka Mama ke yi sai da ta gama kana Zuby ta dubi Mama tace “haba Mama wai meyisa ki ke min irin wannan ne? Ni gaskiya bana so ki sani a gaba ki tai min masifa sai kace yarinya karama”.

STORY CONTINUES BELOW

Dafa kafad’ar Zuby tai tace “kin dai san halin Abban ki duk da nace kin ce kar atashe ki nan yai ta zuwa yana buga kofar ki yana ambatar sunan ki yanzu haka nasan idon sa biyu dan sanda na baro sa yana bayi dan ya dauro alwala maza canza kayan ki ki kwanta zanje na ce masa kin tashi”.

Mama na gama fadar haka ta fice daga dakin, a gag-gauce Zuby ta canza kayan kana ta kwanta ta rufu da bargo kamar mara lafiya

Ko da Abba ya shigo tambayar ta yashiga yi me ke damun ta kin sha magani? Haka dai yai ta mata tambayoyi yace “ko na kira miki Dr khamis ne?”. Tace “a a Abba”. Yace “to ya jikin naki”. Kamar mara lafiyar gaske yadda ta marairai ce fuska tace “Abba da sauki sosai fa”. “Allah ya kara sauki amma baki fada min meke damun ki ba”. Tace “wallahi Abba ciwan kai ne mai tsanani ga jiri da nike gani shiyasa dana sha magani na kwanta nace kar a tada ni”. Kan nata ya taba babu wani zafi yana Murmushi yace “Alhamdu lillah kan da sauki tunda gashi jikin naki babu zafi”. Tace “Eh Abba”. Mama ce ta shigo hannun ta dauke da karamin kofi akan wani dan karamin tebur ta ijiye kana ta zo ta dan yaye bargon Zuby tace “daure ki tashi ki kurba shayi ne nayi miki irin wanda kike so”. Abba yace “ai kuwa kin kyauta Mariya miko min na bata”. Da jin  haka Zuby ta dan yunkura ta mike tana dan ciza leben ta na kasa tace “Abba zan sha da kaina  a miko min”. Abba bai baro dakin ba sai da ya tabbatar da lafiyar diyar tasa

* ** * * * * * * * * *

Washe gari da misalin 9:00am na safe gaba-daya mutanen gidan a farke suke Momy ce da kanta a kitchen sai khadija da Ummi da suke taya ta ai kace-ai kace yayin da Suwaiba keta share-share da goge-goge Jiddah kuwa da Alama ko baccin bata tashi ba Siddeeqah kuwa hango ta nayi cikin shigar material ja da ratsin bulu dinkin doguwar riga kasan cewar bata da kiba bai kama mata jiki ba kuma ko hoda bata shafa a fuskar ta ba, bata iya daura dan kwalin zamani ba saboda haka tayafo sa  a kai kan ta kuma da aka gyara jiya duk ya tuje ya zame daga dunot din da akai mata, saboda gyashin ta irin mai santsi din nan ne ahankali take saukowa daga step din,

Yayin da Sadeeq yake tawowa cikin sauri-sauri dan shi Sam bai lura da mutum ba, amma ita ta ganshi tana ta kokarin kaucewa amma ina, saida ya ture ta tayi taga-taga zata fadi bakin ta na rawa takasa yin ihu kamar yadda ta saba saboda firgita, sai alokacin Sadeeq din ya lura cikin zafin nama ya kamo ta ya janyo ta kirjinsa kokarin hada hannayen sa yake ya rungume ta tayi sauri ta ture shi cikin tsiwa tace “malam na fara gajiya da wannan iskancin naka ko ka dauka kowa dan iska ne irin ka to ka kiyaye ni wallahi dan ko hannu na ka kuma tabawa ka taba Allah ya isa ina fatan ka gane”. Tana gama fadar haka tai saukowar ta dama shi haurawa zai yi

Bai ce mata komai ba kuma baiyi kokarin bin ta ba, saboda atunanin sa idan sun rabu yau ba lailai ya sake haduwa da ita ba saboda haka zai daga mata kafa duk rashin kunyar da zata mai bazai tanka mata ba

“Momy ina kwana”. Siddeeqah ta fada lokacin data karasa kicin inda Momy ke wanke fatatus

Cikin sakin fuska Momy ta juyo ta kalleni kana tace “lafiya lau yan makaranta har kin shirya?”.

“eh Momy”.

“yau ba saikin tayani ba kije falo ki zauna ga Umar can sai kuyi fira kamin mu gama, saboda kada kayan ki su baci kije makaranta a dunga yi miki dariya”.

“to nace” na fito falo inda na tarar da Umar shi kadai a zaune, kusa da shi na zauna kana nace “Umar”. Da sauri ya dago kai ya kalle ni, na cigaba da cewa “da gaske dai makarantar kwana yaya zai kai ni shikenan bazan kuma sake ganin ku ba sai na dauki tsawan lokaci? wallahi ni an cuce ni an raboni da Inna gashi yanzu kudun da nike gani nike jin dadi za’a rabani da ku”. Tuni kwalla ta fara zubomin ban damu na share ba saboda kukan yafi min Alkairi akan shiru, sosai Umar ke lallashi na amma Sam naki sauraren sa kuka na nike wuy-wuy, acikin wannan halin Daddy yazo ya isko mu Tambayar Umar ya shiga yi abinda yasani kuka Umar bai boye masa komai ba ya fad’a masa, Daddy ya ce “haba mai gaskiya indai akan makarantar da zaki tafi ne kike kuka to an fasa babu inda zaki ai na dauka da yardar ki zai kaiki ashe gaban kansa yayi”.

STORY CONTINUES BELOW

Karaf maganar da Daddy yayi sai a kunnen Sadeeq saboda sauko war sa daga sama kenan kan yakara so falon kasa ya tsinkayi kalaman Daddy

Cije leban sa yayi da karfi bai saki ba saida yaji zafi afili yace “wannan wace irin yarinya ce mai naci da taurin kai yanzu mai take nufi ya riga yagama tsara yadda komai zai tafi, amma yanzu Daddy yana neman ya kofsa masa”.

Bayan ya kara so falon har kasa ya tsugunna ya gaida Daddy ba yabo ba fallasa ya amsa mai

Kana Sadeeq din ya nemi kujera ya zauna yana kitsa abubuwa da dama a cikin ransa

Haka itama Siddeeqah babu abin da zuciyar ta bata raya mata game da Sadeeq ba sai yanzu take kara tabbatar wa da zuciyar ta cewa tabbas fa yaya ba son ta yake ba, idan ba haka ba mai yisa bai kai daya daga cikin kannan sa ba? Bata wannan amsar amma tabbas ita ko za’a kashe ta bazata wannan makarantar ba ta gwaumace ta mutu a jahilar ta

* ** * * * * * * * *

Kwance take kan gado tayi dai-dai abinta da ganin ta hankalin ta kwance yake sai sharar baccin ta take.

Ringing din wayar ta da ake kira shiya ta data daga nannauyen baccin daya dauketa tun jiya dan ko Sallar asuba batayi ba.

A firgice ta farka ta lalubo wayar ta daga karkashin filo bata tsaya duba wanda yake kiran nata ba ta d’auka ta kara a kunne, daga muryar sa ta gane Abba ne, ban san me yace mata ba naji tace “to Abba gani nan “.

Bata tashi a lokacin ba sai da takara kusan 13 minutes sannan ta tashi tsaye tana mika da hamma da Alamar baccin bai isheta ban daki ta fada tayo wanka a gurguje bayan ta fito ta shafa nayukan ta kana tasaka atamfa riga da zani rafa ta dan fesa turare mai sanyin kamshi ta daura dan kwalin ta ta fito cas da ita, saida ta kalli kanta a madubi irin wanda yake nuna mutum daka sama har kasa kana tayi Murmushi ta fito dakin ba tare da tayi sallar asuba ba wannan dama dabi’ar ta ce hada sallah ko ba abinda take yi bazata taba yin sallah akan lokaci ba sai lokacin ta ya fita an shiga na wata

A falo ta sami Mama da Abba suna karya wa akan dinning zama ita ma tayi suka da Abbah aka shiga karya wa da ita suna dan taba fira akai-akai.

Bayan sun gama mai aikin su ta zo ta kwashe kwanukan kana Abba ya koma kan kujera ya zauna “sha lele tashi ki dauko min rimot”. Abba ya fad’a yana duban Zuby da mikewar ta kenan a kan dinning da “to”. Ta bashi amsa bayan ta miko mai zama tayi kusa dashi akasa tana ja mai yatsun kafa, saboda tasan Abbah nasan haka

* * * ** *** * *

Kowa na karya wa amma ban da Siddeeqah da tayi ta gumi ta tsurawa filet din gaban ta ido Wanda yake a cike da soyayyan dan kalin turawa da kyau

“Momy tace Wai ke kuwa lafiyan ki lau gaba daya yau ban gane miki ba ko akwai abinda ke damun ki ne?”.

Ga dukkan alamu hankalin ta baya tare da ita saboda tayi zurfi cikin tunani, lura da haka yasa Khadeeja dafa kafad’ar ta tace “sisi wai maye haka irin wannan tunanin kina yar karamar ki”.

Fir gigit Nadawo daga duniyar tunanin da na Lula ba tare da na gano nazarin me nike yi ba

Kallo na Momy tayi kana ta kawar da kai Daddy yace “ci abincin kinji ki daina irin wannan tunanin babu kyau”.

Kai na daga kana na fara cin abincin haka nai ta turawa kamar ina cin magani haka nike jin dan danon abin cin

Bayan mun gama kan mu tashi daga dinning din Daddy ya kalli Sadeeq yace “kai Sadeeq na soke tafiyar Siddiqah zuwa makarantar kwana ba dani ba za’ai wannan zalin cin kaji na fada maka wannan ai zalinci ne, na dauka da yardan ta kayi komai ashe san zuciyar ka ka aikata, na baka daga nan zuwa lokacin da zan yi tafiya ka lallashe ta idan ta yar da to idan kuwa bata yarda ba sai dai ka kaita wacce yan uwan ta suke zuwa, kada kuma ka man ta zuwa anjima zan tafi bayan azahar “.

Daddy na gama fadar haka ya bar gurin

Saboda kaduwa har da zufa ke karyo wa Sadeeq Sam baiyi tsammanin abin zai kai haka ba kallo na yayi muka hada ido na ban ka mai harara cije Leban sa na kasa yayi nima nayi yadda yayi Momy na lura damu bata ce komai ba ta Mike zata bar dinning din yaya Sadeeq yai sauri yace “Momy dan Allah kiyi wani abu akai kice wani abu please nasan Daddy na jin maganar ki”.

Tace “kaga Kaga ka fita ido na tun wuri kayi abinda Daddyn ku yace maka dan yanzu kayan sa zan je na shirya babu ruwa na ni”.

Ta na gama fada ita ma ta bar wurin

Ya mutsa fuska ta nayi nima kana na Mike tsaye nayi mika harda dan ihu na hada kana na bar gurin ina dariya kasa kasa nasan Sadeeq ya tsani haka da ace Daddy bai ce sai na yarda ba da tuni ya kai min duka

Shikuwa Sadeeq mamaki yake yadda karamar yarinya kama ta ta iya makir ci

Tashi yayi ya haura sama dakin sa ya shiga kana ya dauki wayar sa daya barta akan gado kan kujera ya koma ya zauna kana ya shiga danna nambobin Farook ya ko ci sa’a ringing 3 Farooq ya dauka kiran daga can ban garen Farooq yai sallama inda Sadeeq bai amsa masa sallamar ba kusan ita ce dabi’ar sa ba kowa yake ma sallama ba kuma ba kowa yake amsa wa ba, sai cewa da yai “Malam kana ina ne?”.  Ya bashi amsa da “gani na kusan shugowa Abuja dan wallahi anyi min transfer zuwa Yobe shiyasa nazo na dauke ta na kaita da wuri nima na samu na shirya”.

“kamar dole a kasa sa yai magana a dakile yace yobe fa kace to Allah ya tsare”.

Ran Farooq bace yace “dan iska saboda ba kai bane aka mawa dole kayi min isgili, insha Allah kai ma sai anyi maka in dai transfer ce ruwan dare ce, dan wannan sabon matemakin kwamishinan bashida kir ki”.

Ko a jikin Sadeeq yace “to sai me ai dama aiki nace zanyi kuma idan anyi min transfer din akan aiki ne kaga kuwa mai zai dame ni?”.

Cikin jin haushin kalaman sa Farooq yace “babu dama yanzu baza kasan inda matsalar take ba sai nan gaba”.

“Am kaga wai fa akan yarinyar can na kira ka”.

“Wace yarinyar?”. Farooq ya tambaya duk da ya gane akan Siddeeqah Sadeeq yake magana amma sai yai masa bariki

Cikin kosawa da maganar Sadeeq yace “wai meyisa ka fiye surutu ne kafi son aita maimaita magana daya, bayan kasan yanzu bani da wata matsala da ta wuce waccan yar kyauyen”.

Cikin zolaya yace “kai malam ni bana son gulma ka fito kayi min bayani sai kace matar ka amma sai wani boye-boye ka ke”.

“amma kai ba karamin dan iska bane ni zaka raina wa hankali sai anjima na ma fasa fada maka abinda zan fada”.

Farooq na dariya yace “matsalar ka ce wannan, nan da 30 minutes zan kara so insha Allah kace mata ta shirya”.  Yana gama fada bai jira amsar Sadeeq ba ya kashe wayar

* * * * * * * * * *

“Shalele”.

“Na’am”. Abbah

Wai kuwa kin tuna aboki na Dr Usman da yake da zama a dubai?”.

” Eh Abbah “.

“yauwa kin San ai yana da d’a, da yake karatu a kasar misra?”.

“eh Abba kan ya tafi ma ai yana zuwa nan ko ba Maheer ba?”.

“shi fa ashe baki manta dashi ba na dauka kin manta dashi to kinsan shi kadai Dr ya mallaka kamar yadda nima ke daya na mallaka”.

“eh hakane Abba”.

“Masha Allah na zauna ni da Dr din munyi magana har mun gama yanke hukunci zamu hada ku aure kar shen watan nan zai dawo dan ya kammala karatun sa a harkar kasuwan ci, kuma da ya dawo sai biki babu bata lokaci”.

“amma Abbah”.

“abba me? Shalale a wannan karon ko sau daya ki daure kiyi min abunda nike so duk da nasan kina da Wanda kike so amma ni wannan ne zabi na”.

Yana gama fadar haka ya mike gabad’aya Zuby jin ta take kamar ba ita ba saboda tasan Maheer mutum ne mai shegen sa ido da taka tsan tsan akwai shi da tsoran Allah kuma yana son mace mai addini dan yasha fada mata, shin ma cewa yayi yana son ta Ko kuwa dai iyayen su ne suke son su hada auren?

Tashi tai daga zaunan da take ta shiga yin safa da marwa tana zagaye dakin, a haka Mama ta shigo ta cin mata

* * * lafiya naga duk kin rasa nutsuwar ki lokaci guda ko wata maganar Abban ya fad’a miki?”.

Mama ta tambayi Zuby dake faman safa da marwa a falo dayan hannun ta dafe da goshin ta saboda jirin da take gani.+

Cikin sauri Zuby ta juyo ta kalli Mama tace “ina lafiya Mama wallahi ni mutuwa zanyi bana son Maheer Mama ki taimaka min idan Abba yace sai na aure sa mutuwa zan yi”.

A dai dai lakacin Abba ya fito daga bedroom din sa da jaka trolley a hannu sa yana ja yar karama, da alamar tafiya zai yi, yaji duka abinda Zubaidan ta fada ransa na suya yace “aikuwa sai dai ki mutu amma ko gawar ki ce sai an kaita gidan Maheer zan can banza zan can hofi, duk laifin ki ne Mariya” ya fad’a yana maida duban sa gare ta “ke kika bata yarinyar nan amma gabaki dayan ku zanyi maganin ku bari na dawo tafiya, kuma kufara shirye shiryen biki daga yanzu zuwa kowani lokaci za’a daura aure”. Yana gama fadar haka ya fice abun sa,

Maganar da yayi da Usman jiya ta kara dawo mai sabuwa fil yaji kamar yanzu ake fada masa ita, take zuciyar sa ta fara kuna da radadi tabbas ka haifi d’a ne amma baka haifi halin sa ba idan kuwa hakane Mariya ta dade tana raina masa hankali amma ya godewa Allah da jiya Usman ya ganar dashi, shi dama ya dade yana zargin da akwai abinda suke boye masa ya bari ne saboda yasan dole wataran asirin su zai tonu, ya kuduri aniyar sa ido sosai akan ta saboda yagano abinda take aikata wa, aran sa yace  “ya tabbata Mariya ce ta Lalata yarinyar saboda duk wani abu  da take yi da sanin ta take aikatawa tabbas idan ya gono ba abun arziki bane kashin Mariya ya bushe dan san da zai bata Zubaidan tayi alkawarin bata tarbiya kamar diyar da ta haifa ta cikin ta da haka ya kawar da tunanin ya shiga cikin mota ya bata wuta.

STORY CONTINUES BELOW

hhhmmmm idan Abba yasan munanan abun da take aikata wa ya zaiji acikin ransa kuma wani mataki zai dauka akan Mama Mariya ? Kudai cigaba da bina sannu ahankali ganin yanda labarin zai kaya

* * * * * *

Da misalin 11:30 am Farooq ne yai fakin din motar sa a bakin wangalelen get din gidan su Sadeeq inda yake dannawa mai gadi hon, da sauri mai gadi ya taso daga kan kujerar sa ya zo ya dan leka ta kofa ganin Farooq ya leko yana daga hannu yasa mai gadi yai sauri yazo ya wangle gate din, yana fadin “yallabai yau kai ne a gidan namu sannun da zuwa gaskiya ka sha hanya kayi sa’a yallabai kuwa yana gida bai fita ba”. Shi dai Farooq bai tanka masa ba ya sulala da motar sa kana ya nemi guri yai fakin, mai gadi ya maida get din ya rufe yana kara jinjinawa Farooq hannu.

Jim kadan ya kashe motar ya fito,

A dai dai lokacin ni kuma na fito zan je na kaiwa mai gadi wasu kaya da Daddy yace na bashi, ina ganin sa na karasa gurin sa baki na dauke da Murmushi nace “laa! Yaya Farooq yau kaine agarin namu aradun Allah naji dadin ganin ka dama na gaji da zaman garin nan yanda kasan ina kur-kuku haka nike jina, kafa ta kafar ka sai na bika mun tafi Dan de”.

Yana dariya yace “to yar Inna keda zaki tafi makaranta ina ke ina komawa kyauye ko bakya so ki zama yar birni ki dunga turanci ki waye ki zama babbar yarinya?”.

Shiru nayi na yan sakwannin da baza su wuce biyu zuwa uku ba kana na ce “yaya Farooq kenan duka wa’innan abubuwan da ka lissafa ina so na zama ko dan na bawa yaya mamaki , amma saboda mugunta irin tasa    makarantar kwana ya sama min  kuma yace kai ne zaka kaini, ko kazo tafiya dani din ne?”. na karasa maganar ina gyatsine da jijjiga kugu.

Dariya nabawa Farooq yanda yaga lokaci daya na canza yanayin magana ta zai yi magana  nace” ban tari numfashin ka ba yaya amma ni babu inda zan bika mu tafi wata makarantar kwana jeka ka dawo zanyi na kuma gayawa Daddy kuma ya yi na’am da batu na.

Dan yace ” ma yaya Sadeeq in dai yana so ya kaini makarantar kwana to ya fara neman amincewa ta idan kuwa naki aminta sai dai fa ya kaini makarantar su Khadija”.

Sajan sa Farooq ya shafa yace” ho ho ni Farooq yanzu ina shi Sadeeq din?”. Tace” ban sani ba  amma dai yana gida bai fita ba “.

” To maza je ki kai wannan sakon da aka aike ki kizo mu shiga gidan”.  

Nace “ban gane nazo mu shiga ba yah Farooq ni fa na fada maka in dai dan nice kazo gidan nan gwara ka koma dan bazan je ba, ba sai ka tsaya bata lokacin ka ba nasan bazaka rasa abin yi ba”

Ina gama fadar haka na wuce aiken da akai min a zaune na gan sa hannun sa rike da radio kamar kullum ya kure volume kuma ya kara a kunnen sa, bai san nazo ba sai da yaji an kwace radio, a hasale ya jiyo ganin nice yasa yai Murmushi yace ” yar gidan Inna ya akai” kayan hannu na na mika masa gami da fadin “wai me kake ji a radio ne kullum da ita nike ganin ka kuma ka kure volume ko ciwan kunne baka ji?”.

Yace “banda abin ki yar Inna mai zan ji da ya wuce labaran dunya ai labaran duniya niki ji saboda yanzu lamarin kasar nan tamu abubuwa duk sun rukice sai addu’a”.

Nace “hakane Allah ya kawo mana sauyi mafi alkairi “.

“amin” Yace gami da fadin “wannan kayan fa guga zan kai ko me?”.

Nace “Daddy yace na kawo maka”.

Ai kuwa yaji dadi sosoi dan kayan sabbi ne kala hudu haka dai na baro sa yana ta zab ga godiya kamar wanda akace an gafar ta masa gabadaya zuniban sa.

A inda na bar sa anan na same sa tsaye da waya annu yana dannawa nace “baka tafi ba yah Farooq?”.

“ina zani fa ni da nike jiran mu shiga tare”.

Nace “to shikenan tunda ka nace halan akwai abunda kake son yi muje”.

Ina gaba yana baya har muka karasa cikin katafaron falon gidan in da naci karo da Sadeeq har saida ya turo ni saboda shi zai fita ni kuma na kutsa kai abinka da mara nutsuwa, shi kuma yayi ya dunfaro kofar ne cikin zafin nama, ihu na fara ina kiran sunan Daddy saboda kaina ya dan bugu da bango, shi kuwa yaya Sadeeq yayi tsaki sun fi biyar yana kara jin tsana ta a zuciyar sa yarinya sai tsinannan sharri to shi yanzu mai ya mata da take so ta tara mai jama’a?”.

STORY CONTINUES BELOW

Daga kan da zaiyi sai yaga Farooq a tsaye jingine da jikin ban go ya harde yannayen sa a kirji sai Murmushin mugunta yake wa Sadeeq

A hasale Sadeeq yace” malam maye?”.

“Nishadi mana ko kar nayi?”. Farooq ya fad’a still kuma yana dariyar sa

“kallon kan ka ka rainawa hankali Sadeeq ya bi Farooq da shi kana yace bani wuri ni na wuce kana bata min lokaci”.

A dai dai lokacin Momy ta fito tana fadin “yaya lafiya ke dawa”.

Sam bata lura da Farooq ba sadeeq ta hanga a gurin aikuwa ta fara yi masa fada da tana cewa “a haf ai nasan sai kai sarkin cin zali in dai kaji kukan yarinyar nan a gidan nan to ba kowa bane face  kai”.

Kallo na tayi tace ke tashi rabu dashi kiyi masa Allah ya isa tunda bazai daina ba Allah zai saka miki “.

Ina gunjin kuka na mike ina fiki fiki da idanu na ina kara matso kwalla a haka na haura sama na wuce daki na na kwanta a kan gado ina kallon sama ina jin zuciya ta babu dadi.

Farooq na shaafa keya yace” Momy ina kwana?”.

Sai a lokacin Momy ta waigo inda yake fuskar ta a sake

Tace” lafiya lau  Farooq yaushe kazo ne?”.

Yace” shigowa ta kenan “

Tace” madallah ya Hajiyar taku?”.

” Suna lafiya suna gaida ku”.

“Masha Allah muna amsawa, kar dai tafiya da gimbiyar kazoyi ?”. Ta tambaye sa

Yace “eh Momy”.

Tace “bai fada maka ta fasa zuwa ba?”.

“Eh bai fada min ba amma yanzu dana shigo kan na kara so cikin gidan na hadu da ita abakin get shine take sanar min cewa ta fasa zuwa”.

Tace “yauwa sai kusan yadda za’ai dan Daddyn ku ya kusan gama shirya wa kuma yana so yaji matsaya ne kan ya tafi”. Tana gama fadar haka ta bar falon.

A hankali Farooq ya kara so inda Sadeeq yake ya dafa kafadar sa yace “aboki na akwai matsala fa amma kana nuna kamar abin bai dame ka ba bayan kai ne mutum na farko daza ka fi kowa shiga damuwa idan har yarinyar nan tace baza ta ba, ni wallahi mamaki kake bani yar wannan yarinyar ta gagare ka sarrafawa sai kace ba namijin duniya ba ko girman kan ne zai hana ka shaho kan ta? To idan shine zai fi kyau ka aje sa a gefe saboda…. “.

“dallah malam dakata ya kake magana kamar kana bani umarni nifa kaga wannan karatun da za tai kanta za tai mawa ba ni ba saboda haka idan ma karatun ne tace baza tai ba kwata kwata ni ba damuwa ta bane bayan ita zan iya auran gudu uku wa’inda suka fita komai, so kada ka tsaya bata yawun bakin ka “.

Farooq yace” nifa ba nufi na ka bata hakuri ba, ba kace yarinya ce bata da wayau ba kuma bata san komai ba, to ai shaho kanta ba zaiyi wahala ba shine nike so kayi mata yan dabaru

ko ka fasa kara auren ne?”. Ya fada da alamar tambaya

Yace” ban fasa ba amma kada ta gano ni fa kasan bana son raini”.

“haba babu abinda zata gano kawai shiga ciki zan turo maka ita”.

Yace “to shikenan kai anan zaka zauna?”.

“eh”.

Farooq ya fad’a yana mai samun kan kujera ya zauna yace “kasa a kawo min ruwa da dan abin tabawa”.

“To” yace ya haura sama.

Khadija ce ta sauko bayan sun gaisa ta nufi  kitchen ta hada masa kayan ciye ciye da ruwa  kana ta dora akan katon tirai tazo ta aje masa akan tebur zata tashi yace “ina zuwa ki zauna muyi fira bana son zama shiru ni”.

STORY CONTINUES BELOW

Komawa tai ta zauna ai kuwa nan Khadija tai ta basa labari yana kwasar dariya

* * * * * * *

Nan Abba ya bar Mama da Zuby cikin jimamin magan ganun sa, tabe baki Mama tayi ta kamo hannun Zuby suka zauna akan kujera tace” wai meke faruwa ne dan ni wallahi ban fahimci inda kalaman Abban ki ya dosa ba”.

Sai da Zuby ta sauke gwauran numfashi kana tace “kina nufin Abba bai fada miki suna son su hada aure na da Maheer ba?”. Tai maganar ne cikin sigar tambaya

Mama tace “bai fada min ba amma in dan wannan ne ki kwantar da hankalin ki ban ga aibun Maheer ba ni”.

“Haba Mama ya kike so nayi da Soyayyar Sadeeq da take dawai niya dani wallahi yanzu haka daurewa nike yi rabo na dashi tun jiya ko awaya bai kirani ba”.

“shiyasa nace ki kwantar da hankalin ki yanzu ki fara shawo kan Sadeeq din daga baya sai musan yadda zamuyi da Abban naki”.

“Mama kin San bamu da wannan lokacin kuma tabbas Abba da gaske yake dan naga bacin ran sa da ban taba gani ba, wallahi ni ba wai Maheer din ne bana so ba tsoro nike kada asiri na ya tonu a silar aure na da zaiyi”.

“Da wannan dan wannan” Mama ta fada tana sa hannu ta goge gumin daya keto mata a goshin ta , wani kallo Zuby ta bits dashi da ita kadai tasan ma’anar sa, kamin ta tashi ba tare da tace komai ba tanufi dakin ta, wayar ta ta d’auka number Sadeeq ta shiga nema har sau uku tana kiran sa amma bai dauka ba

Shi kuwa Sadeeq zaune yake a dakin sa yana kallon kiran ta amma sai yaki dauka saboda ba karamin mamaki ta bashi jiyannan ba, gashi bata kirasa ba tun jiya bare ta basa hakuri shine yanzu zata kira sa tai masa dadin baki dan ta mayar dashi dan iska, Sam bazai dauka ba har sai tayi nadama yanda ko nan gaba baza ta maimaita makamancin sa ba.

Turo kafar dakin a kayi ko sallama batai ba ta shiga, a dai dai lokacin kiran Zubyn ya kara katsewa

Saida na turo dan karamin baki na nace “yaya gani yaya Farooq ne yace kana kira na”.

Ganin yadda nike cika nike batsewa naba wa yaya dariya sai da yai Murmushin sa mai isar sa wanda yake kara baiyana ainihin kyawun sa yace “zo kiji magana zamuyi kika zo daure da dan kwali a kugu sai kace wacce tazo filin daga”.

Sai alokacin na tuna  da dan kwalin da naci dan mara dashi ni kaina dariya abun yabani saboda na dade ban yi hakan ba kwan cewa na shiga yi yaya yace “a a ki bar abin ki ya miki kyau”. 

Dan nesa dashi ta zauna yace “ikon Allah wai ni kike gudu to bari ni nazo na same ki na fada miki ba dukan ki zanyi ba magana ce zamuyi “. Ya karasa maganar a lokacin da ya zauna kusa da ita hannayen ta ya kama gami da tallafo habar ta  hada ido sukai cikin sauri tayi kasa da nata ba wai dan tasan kunya ba amma sai taga ya kara mata kwarjini bazata iya cigaba da kallon kwayar idon sa ba , shiko Sadeeq tausayin Siddeeqan  ne ya kama shi a karo na farko a cikin rayuwar sa tun bayan ta fara tasowa, wallahi bai taba tunanin akwai ranar da zata zo yaji tausayin ta ba sai gashi rana kwatsam wai tana bashi tausayi, bai san sanda ya rungume ta a kirjin sa ba yana jin bai kyauta mata ba, Siddeeqah dai ta zama kamar mutum mutumi cikin ta har ya duru ruwa tsoro ya kamata tasan yauma aljanin yayan nata sun kuma tashi, tana so ta dago tana tsoro, saida ya gaji dan kansa ya sake ta yana shafa bayan ta yace “dan Allah Siddeeqah kiyi min wannan alfarmar ki daure ki tafi wannan makarantar wallahi saboda ina son ki ne nayi miki wannan gatan”.

Da sauri Siddeeqah ta dakatar da shi ta hanyar fadin “ya isa haka yaya duk maganar da zamuyi a tsakanin mu kada ka ambaci so domin babu shi a tsakanin mu har abada ka fada min ba zaka taba sona ba kamar yadda nima ban taba jin sonka dai-dai da rana daya a cikin zuciya ta ba, na yarda zan tafi idan har kayi alkawarin za kabi duk wani sharadi da zan fada maka”.

Bakin Sadeeq na rawa Yace “naji fada min zan bi duk abinda kika ce”.

Ta cigaba da cewa “na yarda zan je idan har ka yi alkawarin zaka sake ni idan nagama karatu lokacin na girma na kara wayau ta yadda zan samu irin mijin da nike so na aura, amma ni wallahi Sam ban dace da kai ba yaya”. Ta fada tana dago kan tu suka hada ido tayi sauri tai kasa da nata saboda kwarjinin sa.

Yana mamakin Siddeeqah lokuta da dama idan tayi wata maganar ko babbar mace albarka koda yake ba abin mamaki bane zamani ne dan ga yaran da basu kaita nan ba suna abin da ba kowace babbar macen ba itama dan ta taso a kauye ne shiyasa take da wayan kauye

yace “in dai wannan ne mai sauki ne zan sake ki tunda ke ce kika bukaci haka amma me zaki cewa su Daddy da Momy idan suka bukaci sanin dalili?”.

Sai da ta tashi daga inda take tayi tsallan murna tace “bani ce zan basu amsa ba kaine ya dace da ka basu amsa ko dai ka fada musu gaskiyar bama son junan mu ne ko kuma kayi musu karyar da har abada bazasu gane ka ba kaga sai ka je ka auri wacce kake so, nima na auri wanda nike so”.

“to”. Kawai Sadeeq yace dan tafara gundurar sa da wannan maganganun nata da yake daukar su kamar tatsuniya

Bai san ita kuwa siddeeqah har cikin ranta take fada masa wannan maganar ba

Tace “ko kaifa yaya  hannu ta mika masa tace mu kulla abota yaya nayi maka alkawari daga yau zan dunga jin maganar ka zanyi kokari na zama mai nutsuwa kamar yadda kake so zan dunga yin duk abunda kace nayi ina son wannan abotar tamu ta fara daga yanzu zuwa lokacin da zaka sake ni”.

A tunanin Sadeeq Siddeeqah ce bata da wayau dan shi gani yake ya gama da ita shiyasa komai tace yake yarda, yanzu ma ya yarda su kulla abota din har zuwa ranar da zata kare secondary school din nata ya bata takardar ta

Hannun sa ta kama tace “yaya tashi muje falo ka fadawa su Daddy na yarda”.

Mikewa yayi kamar yadda tace ta shiga jan hannun sa suka soma tafiya tana gaba yana biye d a ita a baya a haka suka fara taka step suna saukowa, tuni suka fara daukar hankalin wasu daga cikin mutanen falon da suka lura dasu kama daga Daddy Umar Jiddah da Ummee banda Farooq da Khadija da suka zauna akan kujerar da tabawa step din,  Momy kuwa bata gurin tana bedroom taje daukowa Daddy wayoyin sa daya manta, gaskiya sun burge sun bada sha’awa kuma sun dace da junan su

Ahaka suka karaso fuskokin su dauke da nishadi

Ba karamin mamaki Momy tayi ba alokacin da ta gan su, haka ma Daddy da sauran yaran gidan  

Koda suka karaso falon kan kujera Siddeeqah tai wa Sadeeq masauki inda itama ta zauna kusa da shi hannun ta na sarke da nasa sai Murmushi take tana kara shige wa jikin sa shi kuwa Sadeeq daure wa kawai yake dan bai saba da wannan sabon al’amarin ba yana so yai mata tsawa yana tsoran ta birkece masa

Momy da Daddy kuwa addua suke acikin ran su Allah yasa lokacin haduwar kan yayan sune yazo Allah yasa su d’aure ahaka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *