KUNDIN KADDARATA CHAPTER 29 BY HUGUMA
Yau babu tantama abinda ke mata kaikawo a zuciya ya tabbata,mukhtar ya daina sonta ya daina mararin ganinta,wannan wacce iriyar rayuwa ce?,haka mata keji duk…
NOOR CHAPTER 9 BY MRS A.M
LABARIN SOYAYYAH MAI DAN KAREN DADI LISTEN BELOW ⬇️
MISBAH BOOK 4 CHAPTER 2 BY SA’ADATU WAZIRI GOBE
da rabon mahaifinsa zai ga auran, shekara daya da auran Allah ya karbi ran mahaifinsa. Don haka komai ya dawo kansa dukkan kula da harkokin…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 12
Kwanci tashi asarar mai rai tafiya na tafiya shekaru suna ja. Yanzu haka ummul takai shekaru goma a duniya sadiya tara kausar takwas ihsan mai…
BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 11
Koda wannan tsohuwar ta gaishe da hadiza se hadiza tai kicin kicin da fuska lokacin tana zaune tana bada wake da shinkafa. Tabe baki tsohuwar…
DA MA NI CE CHAPTER 7 BY JAMILA UMAR TANKO
zuciyarta, arma de ta tuna babbar sa’ar data ci ta samu ma ya amsa wayar yau, sai ta godewa Allah. *Mu je zuwa• wai mahaukaci…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 28 BY HUGUMA
Tana bayansa har suka qarasa inda yaya yahanasu taje zaune tana kallon ikon Allah,a mutunce sumayyan tace “Yaya ina kwana?” “Lafiya” ta amsa babu yabo…
ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 12 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA
Nayi masa kallon biyu babu na watsar, na ce, “Ai ban saka ba, ko ka ga wasikata ta neman ka je dauka ta?” Sai ya…
BAKAR KADDARA CHAPTER 4
Dayake nasihan Umman yashige ta sosai shiyasa koda Adda rukayya tafito mata da kayan da zata saka batare da tayi wani gardama bah ta amshi…
NOOR ALBI CHAPTER 11 BY MAMUGEE
Kamar yanda Haj Anne ta sanar Masa da bayanin komai da Kawu saidu yayi Mata shiru yayi Yana sake juya zancen Dan kuwa Babu wani…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 34 BY KHALISAT HAIDAR
Ranan asabar kamar yanda Ummi ta sanar ma Umma aka kai kudin auren Aneesah, on that same day kuma aka saka ranan bikin wata biyu,…
DA MA NI CE CHAPTER 6 BY JAMILA UMAR TANKO
Ya dauko wayar ya duba sunan ya karanta sunan mai kiran a bayyane “Nasrin Abdul Nasrin. Bai rufe bakinsa ba ta zabura ta kwace wayar…