Posted in BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE

BA SONTA NAKE BA TAUSAYI NE CHAPTER 7 BY AUTAR MANYA

Tun ma kafin yakai ga fita daga cikin gidan hajja ruwan ya gama jiƙe masa jikinshi sharkaf. Amman sabida tsabar kafiya da taurin kai irin…

Posted in JIDDATULKHAIR COMPLETE

JIDDATULKHAIR CHAPTER 31 BY KHALISAT HAIDAR

Jiddah ta goge idonta still ta ki cewa komai, Umma tace “Baxa ki min magana ba Jiddah?” A hankali Jiddah tace “Umma yace min babu…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 12 BY RABI’ATU ADAM SHITU

Daddy ya Kara dubanta “Yasmin kina jin mu, ko da yake zan yi magana da mahaifin ki, amma ke ma ki yi tunani” Haushi suke…

Posted in ALLURA CIKI RUWA BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

ALLURA CIKIN RUWA BOOK 2 CHAPTER 10 BY BILKISU S. AHMAD FUNTUA

kira mú Shuwa’arab, ince a’a, rabi fulanin Yola, rabi fulanin Katsina. Daga wajen hoto sai muka zarce gidan Yaya Ahmed, in ba ki manta ba…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 23 BY HUGUMA

Bata gayyaci kowa ba baya ga mutanen da suka mata rakiya suka ga gida suka kama gabansu,hakan ga sanya randa za’a kawo amarya ita daya…

Posted in KUNDIN KADDARATA BY HUGUMA

KUNDIN KADDARATA CHAPTER 24 BY HUGUMA

Guguwar dawowarta sumayya da taji ya sanyata daga kai ta bita da ido har ta shige dakinta.           Cikin mintinan da…

Posted in Noor albi

NOOR ALBI CHAPTER 5 BY MAMUGEE

Guraren la’asar Rana ta Dan bude kadan daga hadari da ruwan da aka tashi dasuTana ganin ranar ta Dan bullo ta kwaso kayan wankin jiyan…

Posted in Noor albi

NOOR ALBI CHAPTER 6 BY MAMUGEE

Baqar Lexus Ls ce datake daukan ido baqa wuluk ta kutso cikin harabar mansion din bata tsaya ko inaba sai daf da kofar shigewa babban…

Posted in DA MA NI CE BY JAMILA UMAR TANKO

DA MA NI CE CHAPTER 3 BY JAMILA UMAR TANKO

Malaika aka gyara riga da mayafi aka juyo da fuskar tamushashshan jaririnta ana murmushi. Dr. Hala ta gyara gilashi ta zubawa Malaika ido tana kallo…

Posted in WAYE ANGON MARYAM JAFAR KADUNA

WAYE ANGON CHAPTER 36 BY MARYAM JAFAR KADUNA

komawa daki. Koda ta fita a harabar gidan ta hadu da Daddy, ta •wuce gunsa tana turo baki. Ya dubeta ya ce, “Me kuma ya…

Posted in DANGIN JUNA BY SA

DANGIN JUNA BOOK 1 CHAPTER 11 BY SA,ADATU WAZIRI GOMBE

  Umma ce ta matsa mata ta shirya tasa wani simple less ta yi kyau sosai, sai dai fuskarta ba walwala ko na kwabo, tun…

Posted in MAHADIN ZUCIYA BY RABI’ATU ADAM SHITU

MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 11 BY RABI’ATU ADAM SHITU

biyunsa Kaduna, a yanzu mun kirkiri kamfani guda uku Bauchi Sokoto sai Abuja duk da cewar reshin mu na Abuja hadin gwiwa ne to amma…