RAYUWAR CAMPUS CHAPTER 15 BY Fateeyzah mbs✍️
Www.bankinhausanovels.com.ng
…….D’abi’ar tasa kuwa itace, Gaba d’aya rayuwarsa irin ta yahudawa ce, sannan ya tsani wani ya rab’esa, ke hatta dangi basu zuwa wurin mu bamu zuwa wurin su, saboda ni dai da girma na so d’aya muka tab’a zuwa bauchi sanda kakanmu ya rasu, shima bamu kwana ba muka dawo, saboda a labarin da muka samu shi kanshi Daddy ya taso babu mahaifiyarsa a gidan, kuma tunda ta bar gidan tana raye, ita ko wani d’an uwanta basu tab’a zuwa wurin shi ba, haka ya taso cikin wahala da musgunawar matan babansa har Allah ya d’agasa, shi yasa gaba d’aya ya yanke wata alak’a ta zumunci dasu, yanda d’abi’arsa take haka ya cusa mana ita, shi dai ayi boko kawai, saboda a ka’idarsa yaransa maza sai sunyi *PHD* zai aurar dasu, mata kuma sai mun kammala *Masters*, karatun addini kuma sai dai na sallah, shima shi ya koya ma manyan salla, mu kuma k’ananan muka koya a wurin manyan.
Maganar tarbiya kuma babu ita, don ba yanda za ayi ma mu sameta, toh mun tashi ba iyaye mata, duk cikin mu ba wanda zai ce yasan mahaifiyarsa, ko yace ta tab’a kawo masa ziyara ko kuma wani nasu, mahaifi kuma na fad’a muku ba zama muke dashi ba, weekend yake zuwa wurinmu, shima in ya kasance yana k’asar, don haka ba yanda za a yima mu kasance masu tarbiyar, duk abunda muka aikata gani muke dai² ne ,ke hatta yanayin mu’amalarmu da ‘yan uwan mu ma ba bisa tarbar islam muke yinshi ba, don hug dasu kiss tsakaninmu wannan normal ne.
Bazan b’oye muku ba, duk cikinmu babu wani na kwarai, kuma bamu b’oye ma juna abunda muke aikata wa, a yanda na sani na kuma na tabbatar, Bro Suleim cikakken d’an gay(luwad’i) ne, kullun part d’insa cike yake da maza abokanan harkarsa, ko da kuwa ba yanan, su suna nan, sai Bro Safwan don cikakken manemin mata ne, shima hakan ce ta kasance, don shima part d’insa bai rabuwa da mata, Bro Salim shi kuma d’an chacha (gambling) ne, shi yasa duk yafi mu kud’i saboda kwararre ne, ba a winning akansa, sai kuma Bro Salman, shi kuma nashi shan giya, don ya maida ita kamar ruwa, kullun dare a bige yake dawowa gida, Bro Saif, d’an club d’in gidanmu kenan, mata su suke binsa, bashi yake binsu ba, kuma shi baya harka da k’ananun mata sai Sugar Mummies, haka zaka yi ta ganinsu dashi, suna manne masa, shi kuma yana dizgasu, sai Bro Sadeeq, bunsurun gidan kenan, don shi irin _*jarababben namiji (Haseena bammalli)*_ d’in nan ne, baya raina mace, ko ya take shi dai yaci, tun yana Nigeria halinsa kenan, balle da ya koma America sai abun nasa ya k’azanta, sai Bro Sa’eed, shima dai d’an club ne, ga bin mata kamar bunsuru, shine da ya kalli mace zai fad’a miki yanda Hq dinta yake, da zurfinsa, sai d’an Autansu Bro Sameer, shi nashi da sauk’i, shi d’an syrup ne, sai kuma shan sigari, don 2pack muke ce masa a gida, don a kullun adadin da yake sha kenan.
Bangarenmu mu matan kuwa, muma kowacce da nata, ta farkonmi Sis Salma kwararriyar ‘yar lesbians ce, wacce ta shahara, domin har k’ungiyarsu dake lagos tayi register, bata sha’awar namiji ko kad’an, shi yasa ko saurayi bata dashi, saboda ta zurfafa a abun, bata iya kwana babu mace, shiyasa kullun da mace take dawowa daga wurin aiki, in kuma bata shigo dasu ba, ni nake tayata kwana, sai Sis Safwa, ita kuma maza, ga zuwa club, ga kuma bad dressing, domin in ba an kira sunanta ba, baka tab’a cewa di’yar musulmi ce, don ko d’an kwalli bata sawa, balle mayafi, sai kuma Sis Subai’a, ita ce mai sauk’i a cikinmu, iya kanta syrup, saboda haka yasa, sai ka dad’e baka ganta ba, don in dai tana gida, toh zata kulle kantane a room d’inta tayi ta banka ma cikinta, tana shan bacci.
Sai ni Sumayya, gaba d’aya na had’a halin matan, lesbians, sex, club da kuma shaye², wanda duk a wurinsu na koya. Lesbians tun bansan me ake nufi ba, meye dad’insa ba har na sani, don tun dana fara tasowa Sis Salma take yi dani, ni kuma da yake ina da son jiki, shi yasa kullun ina manne da ita, tun banjin dad’i, har yazo na fara jin dad’in abun, haka Sis salma zata sakani in sha mata breast da kuma Hq tana numfarfarshi, in tayi realise ta rungumeni tana shafa ni, a haka muke bacci, lokacin da alamomin girma suka fara bayyana a jikina, a lokacin ta k’ara manne min, da bala’i nonuwana suka girma suka yi manya², don haka zata yi ta murza min kirgan dangina tana saka halshe tana tsotsa.
Shi kuma Bro Sadeeq ganin yanda mak’erin ‘yan matanci ya k’erani, ko ina yaji, ya sashi sha’awata, shima fa nan ya fara sex dani, sai dai tun daya d’and’ana min dad’in sex, yasa na fara jan baya da Sis salma, ya koma muka d’inke dashi,muje club tare, wani zubin sai dare ya raba zamu dawo, haka na kima koyan shaye², Abunda zai baku mamaki a gaban kowa fa muna iya aikata haka, haka kuma kowannen mu yana hiran abunda yake aikatawa, especially during weekend in mun had’u a parlour ko kuma garden, bansan illar abunda muke aikatawa ba dukkanmu sai zuwa na school d’in nan, kasancewa ina zuwa masallacin cikin hostel, wanda ya sheikh yake bada sallah tare da wa’azi.
Duk abunda muke aikatawa daddy bai sani ba, sai lokacin da ya samu labari Aunty salma tana shirin yin aurensu na mad’igo, wanda itace zata auro, hankalinsa ba k’aramin tashi yayi ba, wanda a lokacin yayi nadamar watsar damu da yayi, tare kuma da ak’idar da ya d’auramu, sai dai kuma ba amfani, don da k’yar ya dakatar da Aunty salma, anan ne kuma yaji nima alak’ar dake tsakanina da Bro Sadeeq, ranar har kukan bak’in ciki yayi, cikin satin ya kwashemu muka nufi saudiya, wanda bai tab’a kaimu ba, iyakarmu dai muje k’asashen turawa, wanda muke zuwa duk k’arshen shekara, wurin wani malami ya kaimu, ya masa bayanin abunda ya faru, nan fa malamin ya mana nasiha mai ratsa jiki, had’e da karantar damu littafan addini da qur’ani duk cikin harshen turanci, A k’alla mun kai wata uku a can sannan muka dawo, hak’ika, mugayen halayyarmu sun ragu sosai, don cikin kashi d’ari, mun rabu da kashi arba’in, sai dai fa har yau kowa bai bar harkarshi ba, amma dai tsakanina da Bro Sadeeq da Sis Salma mun bar aikata komai, amma fa sex na kasa denawa saboda ni kaina _*HARIJA (bammalli)*_ kaina ce, shi yasa in abun ya motsa nake fita in nemi wanda zai biya min buk’atata, don Daddy ya saka mana dokar tara masa ‘yan iska a gida, sai dai fa har yau ak’idarshi ta boko tana nan, kunji wacece sumy, da bahaguwar rayuwar da muke tafkawa a gidanmu.
Duk kallonta suke cike da al’ajabi da mamaki, don _*CHAKWAKIYAR (MUM IRFAAN)*_ gidansu tayi yawa.
Hibba ce ta samu kwarin gwiwar cewa “Allah ya kyauta, amma sumy ban tab’a tunanin cewa kina les ba , don tsawon zamanmu bamu ga alamun hakan ba”.
Murmushi ta saki, sannan tace ” dad’in sex yasa na dena sha’awar les gaba d’aya, shi yasa na dena yi”.
“Lallai kam, ashe dai dukkanmu da bak’in fentin mu” cewar Meena tana mai rik’e hab’arta.
“Tabbas kuwa, sai dai ke da sumy, iyayenku ne sillar lalacewarku sabida rashin baku kula, banbancinku, ita ta taso cikin gata, sai dai ke ga k’ud’in amma cikin wahala kika tashi, ita kuma hibba tsautsayine yayi sillar lalacewarta, ni kuma bari kuji nawa labarin, ni salma ba wani tsautsayi ko iyaye da suka zama sillar nawa lalacewar, freedom din dana samu ne da kuma son rai suka jani cikin halaka, na sani na take sanin” cewar salma k’walla na shirin fita daga idonta.
*Wacece salma?*
Sunan Salma Yakub, mahaifina shelkh Yakub Junaid babban malami ne na izala, mahaifiyata kuma malama Habiba itama malamace wacce take karantarwa a islamiya, both matan aure da ‘yan mata, mu mazaunan Abuja ne, amma asalinmu ‘yan kogi state ne, ina da yaya da’ya, sai ni da twin brother na kasancewarmu ‘yan biyu, ni salma shi salman, sai kuma yayarmu Najwa, mun taso cikin gata tare da tarbiya, dai² karantarwar annabi Muhammad (s.a.w), dukkanmu mun sauke Alqur’ani muna da 10 years, muka kuma yi saukar hadda, muna da 14 years, wannan sune shekarun da muke saukewa tun daga Aunty Najwa har zuwa kanmu, ga kuma tafsir wanda dukkanmu muka kware akansa, muyi da Larabci, turanci da kuma hausa, in lokacin azumi kuma yazo, dukkanmu ittikafi muke shiga a masallacin da Daddynmu yake tafsir, bangaren boko kuma muna yi, don makaranta mai tsada daddy ya saka mu, bangaren dressing kuwa, bama saka English wears, kuma in atamfa ne, ba a mana skirt, daga doguwar riga sai zani, sannan bamu saka mayafi sai hijab, hijab dinmu zaku ga har yana ja da k’asa da kuma safa, rayuwar mu dai sam barka.
Rayuwata ta fara samun tangard’ane lokacin da na balaga, wanda Allah ya d’aura mini wata sha’awa, tun ina daurewa har yakai na fara kallon bluefilm(bf), wanda in na kalla nake samun sauk’i, daga baya sai ya zamana in na kalla kamar na k’ara ma kaina wata sha’awarne, daga nan na fara biya ma kaina buk’ata, sai in shiga toilet in kulle inyi a can har sai nayi realise, kasancewar d’akinmu d’aya da Aunty Najwa, a haka dai na ci gaba da rayuwa, saboda bani da hanyar da zan samu mai biya mini buk’ata, don duk wani motsi da zamu yi akan idon Daddyne da mummy, ana haka Aunty Najwa ta k’arashe secondary ta samu admission a *A.B.U ZARIA*, tafiyarta ba k’aramin dad’i naji ba, don d’aki ya kasance nawa ni d’aya, haka zan kwanta in ta cin kaina, a haka har nayi disvirgin d’in kaina, daga k’arshe ma na had’u da mazan da muke sex video call, da sec chat a Facebook, wanda ta haka nake d’an rage ruwa, don sai muyi sex call tun farkom dare har k’arshe, muna gamawa zan shiga toilet inyi wanka sannan in kwanta, sanin kuma Mummy na bincikan wayata in an kwana biyu, yasa nake goge duk wani abu da zai nuna musu halin da nake ciki, in kuma Aunty Najwa ta dawo hutu, bana sex call, sai dai sec chat don kar asirina ya tonu, haka dai na ci gaba, har na gama secondary na samu admission a school d’in nan, salman kuma ya samu a university of Abuja.
Zuwa na school ya sani samun freedom, don week d’in da nazo, sai dana sami wanda yayi sex dani, har sai daya gudu ya barni saboda ganin ya gaji, ni kuma ina neman k’ari, anan na tabbatar dani jarababbiya ce don har naf wuce harija, k’ara lalacewata siyasa da na shiga, domin….
*Laifin dadi, karewa*
_Saura k’iris in kammala part one((1) na wannan littafin mai suna *RAYUWAR CAMPUS* don son jin labarin har k’arshe sai ku biyoni a part two(2), wanda ya kasance na kudi, biya don ki karanta._
_Zaku iya fara biya don kar a fara badda ku, zaki iya biya ta katin waya ko kuma account number_
*Domin shiga paid group* 👇
*_Single #200_*
*_VIP #300_*
*_Document #400_*
_Zaku biya ta wannan hanyar👇_
*08161734851(katin waya) tare da turo da shaidan turawa.*
*Account number*
*0796627818*
*Fatima sani Muhammad*
*Access bank*
_Ina masoyana na asali ,ku garzayo ku biya, don kara samun damar karanta sabon littafina mai suna *MATAR BAHAUSHE*_
*_Fateeyzah mbs ce✍️_*