SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 3

SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 3

Tun a hanya tex din zuwairah ya shigo wayar jabir, bai bude ba amma yaga sunan dayayi saving dashi “Zuwairah Maid”akan pop up screen Bai kawo tunanin komai BaDai har suka iso gida cikin dare Har ya kimtsa kansan ya huta kadan Hakan bai hana zuwairah damun wayar sa da kira ba shi dai baiso ya dauka tukun .cos har yanzu ransa bai sake ba a naman wajen 11 na dare yana gidan amma bamuyi ido biyu da shi ba. Infact nayi kamar ba ban san ya shigo ba kuma yana da tabbacin ina nan a dakin na.. A zahirin gaskiyaina sane Amma haushin tafiyar da yayi bai ko kira ni sau daya yaji lpyata ya dada sa ni jin ba amfanin na masa komai in mun hadu da shi oho in bamu hadu da shi ab oho dai bazan dauki ko wani cin kashi ba.. Fushin hakan danayi ya hadu ya dada gamutsa masa tunani sai yana jin baiya sha’awar komai… Bayan kammala shiri ya dawo kan gado, sai griin sako ya sake zshiga wayar sa .. .baiyi wata wata ba ya jawo cikin ranshin son adame sa’ aransa yana kukkuni””ohhh my ya bude baki cikin damuwa ganin 55misdcalls ga 20mssges. This is girl is so desperate dama sai da nagaya ma su usman msww ya ja tsaki… A haka dai ya bude tex din don yaga meye damuwan ta… shifa har yanzu bawai ya yadda da zuwairan nan bane …. Yana dannawa ya soma ganin su suna loading a tsanake ya shiga karantawa. ” salam, fatana idan ka isa lpya ka sanar da ni,..nagode. sako na farko kenan. Nan ya shiga scrolingg yana wuce saura abun yana dada basa mamaki abubuwan data rubutu.. ” Shikan sa ya sha mamaki is not what he think infact …cikin tex din ya gane cewa anyi wani hatsari ne a hanyar take ganin kamar ko sune shi ne sai ta damu take bibbiyan sa.na karshen da ta turo yanzu ya bude ” da cryng emoji har guda 8 kafin jerin kalmomin” Allah ya sa mafarki ya cigaba da tsayawa a matsayin sa na mafarki, haka ma jiita jita, jaBir ban san ka ba amma yau in wani abu ya faru da kai bansa ya zan sa kaina ba , dan Allah ka amsa ni in har ba kai bane na gani… kai kawai nake jira don nasan in ka tafi ka barni nayi asaran nagartancen aboki… Sai ya dada zuwa kasa ya karashe sauran text din ta rubuto” Dama ace tsautsayi mutum ne danace yayi min uzuri ya bar wannan bawan Allah ko don jin dadin wanda sake tare da shi. Ko da bara ta bani kai amatsayin miji ba na amince, don baka cancanci ka rabu da duniyan mu.. ga ni nan dai yau na soma jin kalaman ka amma sun samin nitsuwa ya Allah ka sa jabir yana raye…ena jiran amsan ka jabir… Ajiyn zuciya yayi,don Gaba daya hankalin sa ya kai kan wannan tex din how cud she have so much optimsm on him.. Abun ya taba zuciyan sa sai ya soma ji tausayin ta ya kama shi… Kwata kwata bai kawo hakan bane yayi expecting ko zata gwada nasa halin su ne na mata na wani naciiii .. A gurguje ya bude datan sa ji zai ga ko usman yana nan ya gaya masa sai bai ga ko daya ba amma sai yaci karo da hatsarin da akayi a fb tabbas kuwa irin motar su ne d same way… Baiyi niyyar kiran ta ba amma ganin haka ya sa ya dannna number wayar ta. . Ringin daya aka dauka..shikan sa sai ya rasa me zai ce. A birkice ya tsinkayi muryan ta, jabir heloo jabir ne…? Cikin sanyin murya yace salam? Kuka ta dan fashe da shi mai tsuma zuciya take ya ji wani abu na ratsa brain dinsa .. Yace Dan Allah kiyi hakuri Am sooo soryyy dear pls ki daina kuka its ok..nagan duk sakonnin ki.. STORY CONTINUES BELOW Ta cigaba da kyar ya samu lallabata ya shiga mata karyan ya jefar da wayar sa ne ya wuce aikin office bawai yayi ignoring bane. Duk da haka sai da jikin sa yayi sanyi saboda kalaman zuwairah… Tace’Dan Allah kayi hakuri bawai na nemi na shiga rayuwar ka bane, amma kasan kyaun tarayya shine kyautata zumunci ko? Dole ne na damu na bi lpyar ku kayi hakuri in na dame ka yace no, babu haka ai Tace toh ,alhamdullhi dai tunda komai lpya wallhy hankali na ne ya tashi.. .yace noooo Pls kar ki damu kanki nine ai yakanata na baki hakuri gimbiya.. Pls ki share hawayen ki ba wani takura am always freee to pick your calls kin fahimce ni?. Cikin sanyin murya tace yes…nagode to ka kwanta ka huta sai da safe.. Tausayin ta kawai ke ratsa shi sai yayi tunanin why not ya dada kwantar mata da hankali kafin ya kwanta tunda duk akan shi ne ta damu.. Yace” har kin gaji da jin murya na kenan?.pls to ni a ra min minti 1o mana .. Murmushi kawai tayi mai sauti daga chan suka tafa a hankali da ita da karime wacce ke daf daf da ita suna sauraran duk abunda suke fada… Sun san komai duk wannan plan ne infact wanda suka rasun ma yan maiduguri ne zasu je bauchi amma don ta cimma burin ta na shiga gidan jabir ya sa ta soma plan dinta ba wasa. Daga hirar 10 minutes aka kai 30 daga nan sai gashi ana neman 1.3pm na dare sai kallame ahi take smda maganganun wanda ko magoron ta bai hau ba bare zuciyan ta. Burin ta daya ne kawai da shi ne kuma ya aure ya ajiye ta agidan sa tana samun duk abunda take so.. Washe gari tsaban gajiya da nauyin da idon sa ke masa ya sa ya fice agurguce ko kammala shirin sa baiyi ba bare breakfast .. Anan na fito na shiga kintsa gidan don ina sane da fitar sa kamar yadda na saba har room din nasa sannan na koma na cigaba da abubuwan dake gaba na. A chan office ma zuwairah ta taya shi hira. Kirar farko ita tayi masa bai dauka ba ta turo masa irin sakonnin yaudaran Data saba har da bashi haukuri”kalmomin da tayi amfani da su ya sa dan dolen sa ya kira ta ” Da murmushi ta danna button stil karime na gefe da ita sun gamacin dumame kenan absu motsa anan ba.. Salam “yan mata har kin tashi kenan ” yace a tsanake fuska ba yabo ba fallasa. Tacw Ah a bar wannna dai Ranka shi dade fatan dai ban bata maka rai ba am sure jana office?. yace ure right dear infact agurguje ma na taho sabida gajiya saura kadan na zarce… Da sauri Ta wani lumshe ido ta ja ajiyan zuciyan tace Dan Allah? Allah sarki har na ji ajikina ..wayyo Allah na Yan zu hakan ma ko breakfast bakayi ba ka fito ko?.shitt banso haka ba wallhy A yadda tayi maganan Shikan sa ya zukoo feeling din rashin dadin data sa a muryan ta…ya sauke murmushi yace am fine, ai yaune kawai amma zan ci in na kammala aiyukan gana na Shiru ta danyi kafin ta shagwabe murya tace u sure? Amma ai aiki baiyuwa babu komai aciki pls why not ka ci abinci? Zaiyi magana tace “duk ni na jawo maka wallhy im feeling so indepted now… Yayi rau rau da ido yace heyy stop there bana son Wani blames zanci ok? Ta kashe murya cikin salo tace now? Ya ajiye biro tare da murmushi yace ok im up… Godiya ta shiga yi cike da murna shidai abubuwan ta na bashi mamaki, so mutum yakanyi kama da dan iska afuska amma a halayen sa ba hakan bane? Ko kawai rubibn farkon Soyyaya ne.. STORY CONTINUES BELOW Haka ranar zuwaira suka ci kasuwan su akansa Duk dama da kyar karime ke lallabata suna shigar da shi..a zahirin gaskiya ita kam bata san duk wayannan hanyoyin ba sai sun shirya abunsu tsaf sai su fara . Ita tada shi dawowa gida da wuri tayi kamar bata san akwai mace agidan sa ba ” har da cewa ai namijin dake komawa gidan on time is discpline, shikuma duk ya soma shagakta he started becoming fond of her talks… Da kyar ya lallaba ya ajiye wayar sa a ajihu don sai da ta tabbata ya kai gida lpya kuma dakan sa ya kira ya gaya mata hakan sannan ta kyale shi.. Ena zaune ya shigo..i notice his mood amma da muka hada ido sai ya dauke kai ya daure fuska .. Na mike kamar yadda na saba na iso kusa da shi amma ban karba kayan dake hannun sa ba A takure nace mai sannu da dawowa ya hanya? Wani harara ya watsa min ya zame gefe ya wuce ji kawai ji nayi kamar a iska ya amsa da lpya ya shige dakin sa… Abun na matukar damuna sometimea nakanyi blaming kai na na sauya halayena dana yi amma he’s sexually abusing me i dint want to be abused”. Haka mukayi zanan kurmaye na dafa abincin ma ada kyar yayi one spoon ya tashi.. Daki ya koma ya cigaba da hidiman sa in the night ya dawo ya lalubuni Sai dai this time around things grow much bolder babu wani magana dake aukowa tsakanin mu .. Kowa naji da abun dake damun sa.. Plan din na na dena motsawa ko hanasa abun da zai yi dani na sake appylng har yayi ya gama ya sauka kamar yana cin gawa na don ko hawayen ma banyi ba… Haka rayuwa na ya kasance 2 weeks kenan zuwairah kuma da kawar ta karima sun gama ruda zuciyar jabir sun samasa wani irin Yarda da su..har ana neman azama daya Tsaban munafurci irin na mata yanzu har waya takan bashi su gaisa da inna zula da sauran yaran gida shikuwa sai yaji ya sake da ita sosai… Gashi bata taba kawo maganan auren ba duk dama a fannin ta kullum ji take kamar ta kashe shi ta hushe haushi Don tagaji har tagaji da fake love din data ke nuna masa… Yanzu ta gane she’s not after his attaention For anything sai dai don. Ya aure ta ya rufa mata asiri tasan dai anan garin su har a mutu in ba dai qaddara ba ba mai daukar ta bare ace mai rufun asiri da aji kamar jabir.. Yau suka cika wata da haduwa nima ciki na na namen watan sa na shida jabir har ya kai sadaki da goro an gama rufe magana ban sani ba Gashi Abubuwa tsakani na da shi sai bunkasa suke yi… Kwasam ena zaune na dawo kenan daga gwajin Anc a asibiti Naji motsin kafafuwa kan namike naga ana faman shigowa da kaya niki niki “Salam alaikum ” Walakisallam na amsa Anty salma da anty nisha sai maman salim suke tare da akwati amma madaidaici ne sabo kar .. Cikin salon yadda na sa ba na gaishe su aladabce.. Suka amsa ba yabo ba fallasa.. Bari na kawo muku ruwa ku zazauna Nafada a girguje zan wuce Suka ce Ah tsaya samha..kar mu saki wahala ai Muma nan sauri muke zamu wuce.. Dama kaya ne muka kawo, da kuma goro Nace goro? Ai tun kafin na dawo na zauna naji wani rsss Anty salma ta rangwada wani uban guda daya riki ta ni amma sai na daure na kwaklo murmushi zuciya ta kamar zai fice don bugu. A hankali na amsa da to? Wannnan kuma fa anty, suka sa hannu suka taya ni budewa. Kaya ne makil aciki nagani na fada sai dai ni hankali na ya fi sauka akan katin dake saman kaya..shi na soma dauka na shiga karantawa. Weding fatihah of Jabir muhamd And zuwairah shehu mi rumfan maiduri.. On 6july that means yau ma saura sati biyu kenan kacall Wani gululun bakin ciki naji ya gulle ni a kirji tuni ido na ya sauya yana so ya bani kunya wajen zubda hawaye.. Da sauri na taro hankalin a na bi kunci na da murmushi, amma sam nakasa daga ido na kalle su su kuma sai zuba suke yi “mmmm su Uwar gida sarautan mata, su samha za’a samu karuwa… Mu dai mun san hannun mu in ta zo itama Allah ya hada kanku .. Ai kishiya ba abun ki bane sai da in baka san yadda zaka zauna da ita ba ‘”uhmm ai ko baka sani ba ma kowani dan adam da qaddaran sa in Tazo ka karbe ta sai kiga ma sanadiyar ta ka samu kwanciyar hankalin da da baka samu Ina shiru ina kan kallon katin kamar banji komai ba haka nake zaune Maganan sun ma sai ya bani dariya.. na danne zuciya ta sosai don wasu maganan da suke yi ne nake samun kwarin gwiwa nake shanye zafin radadin kishi da kuncin dana shiga ciki a lokacin Amma kenan jabir ya gwammaci ya kara aure daya sauko mu fahimci juna ni da shi? Hmmm this is serious ..nayi kwafa na sauke wata shakikiyar fake smiles Na shiga musu godiya. Da ban baki Har na debo 5k kudin mota na basu da drink da kayan cime cimen flour da nakan yi na ajiye ma baki na hada musu a matsayin tukuicin Lpya lpya muja rabu. Jingina baya da kofa nayi ena jimami ..ni kaina nasan ena mugun jin zafi a zuciya ta kasa na sulale na fashe da kuka mai radadi… Anan sai da nayi mai isata naji saukin abun kafin na dau waya ta na kira anty haneefa. Ban iya contol kuka na ba nagaya mata komai har da abunda nake ii araina na rashin jin dadi.. As always hakuri kawai ta bani da shawarwari masu ratsa zuciya .but itama harga Allah abun ya dame ta..ita kadai ta sanni fiye da tunanin kowa .. Ban kwashe kayan ba ana haka suke a falo. Mumy ne ta kira ni ta gama azalazala min masifa anty hanifa ta gaya mata komai.. Sai dai aceqmwar ta ai ta riga muji don jabir ya sanar da ita pesornally har gida yaje yayi magana da su.. Mumy sam bata ganin laifin sa komai ma cewa tayi nina jawo ma kaina.. Babu kuma abunda take bukata waje na illa na nitsu na dawo da martaban aure na kamar yadda ta daura mu akai.. Nakasa magana sai aukin hawaye.komai ma fice min yayi araina.. Baayan na kammaa sallahr ishai yau kam na hada har da nafiloli sosai saboda neman samun nitsuwa ma na hada da karatun qur’ani.. Sannan nayi wanka na shirya kaina tsafff na feshe turare kafin na fito falo.. Da mamaki na ina bude curtain a Zaune na same sa yana duban abu a wayar sa.. Sallama na ya dan tsorata shi ya dago a tsanake 3 mint ya dauka yana dubana ya amsa ya kau da kan sa.. A sanyaye na karaso na ce ” sannu da dawowa jabir.. Yace uhum, Na zo comfortably na zauna Guilty consious ya sa shi cewa Wannan fa, ..? Na dube sa nace kayan fadan kishiya, zai yi magana na tsare sa cikin nitsuwa nace”.dama na bari anan ne sabida na samu daman maka godiya da kyau ” nayi magana ne in such away that shikan sa ya fahimci dole ne tasa na fada hakan” nace Allah ya sanya akhairi ya sa anyi a sa’a.. Na mike zan wuce na dauko waya ta…yana shiru Ya dauka ko naji zafin abun ne amma sai gani na dawo na tsuguna gaban sa na shiga hadawa kaff na tattara nayi gaba da su batare da na sa fuskan tashin hankali ko damuwa ba. Bangaren su zuwairah kuwa a dan wata daya da sati kai da suka hadu tasan bazai ishe ta tayi masa shirin Babban harkan ba .1 Don haka suka tada hankalin su bin maza fafa har irin sex din ana na” two some sukan yi da namijj daya a hotel don su samu kudin gyaran hq da mallakan miji.. Gashi nan dai an tara birjik a daki… in ance sha sau biyu ne karime sau takwas take sa zuwairah ta sha… Gaba daya suka fuce hayyacin su wajen neme neme da siyee siyen kayan matan da na shirin zuwa dana kuma na adana ….. Zugum inna tayi a tsakar gida gaba daya abun duniya ya dameta… Uhmm Gara dai na tsare yaran nan haka to wai ni ina ma suke zuwa haka ne abun nasu fa sai gaba gaba yake .. ” Salama alaikum… Karime ta buga sallama Niki niki da ledoji a hannu na wasu abubuwan da ita kanta bata gane musu ba3 itama zuwaira na rike take da wasu madaidaitan galan duka a hannun ta biyu Wassalam yawwa dai dama ku nake jira ku zo nan.. Ba musu suka zo suka tsaya Gwaraf suka ajiye kayan hannun su akasa alaman sun matukar gajiya . Inna yaya dai ..naga kin wani rafka uban tagumi.. “Ke kimin shiru zuwairah wato in karime bata da hankali kema zai ki biye mata ko? Sati biyu fa ya rage auren ki amma gaba daya naga shashan ki sai dada bunkasa yake inche dai kunsan idon mutane na kanku?… .kar fa kuje kuyi abunda zai jawo muku dana sani tammm daga gefe karime ta murguda baki cikin kukkkuni tace sai kiyi kuma.. Zuwairah dake kallon ta tace”Ahhh Innna me mukayi kuma? Wannan fitar fa ba komai bane illah sauran kayan siyayyan da bamuyi bane muke karasawa ke kanki kince saura sati biyu ai ba muci ta zama ba Ko innah Eh manan..cewar karime Tana yatsine innah ta harzuka tace Kaji bakin su,kai ku min shiru, kar ku maida ni shasha yanzu ina abun siyyayar da kuka je kuka yo? Inna ta sa hannu ta jawo ledan ta bude Wasu tarkacen busashin karare ne da sassaken wani bishiya da ita kanta bata san sunan sa ba. Sai wani irin bauri daya kulle ta a ciki.. Meye wannan? Wannan ne abubuwan da mukayi magana da ku ai ..wato zuwairah kin gwanmaci akai ki hamdan hamdan babu wani abun azo agani a dakin ki duk kunsa ma kanku siyan magunguna ko? “Toh innna ai kinga bazan je gidan miji hakan nan ba, naga dai ko da nasiya kayan dakin naje lami ba sake kula ni zaiyi ba ba gwara na kintsa naje sai shi ya siya min kayan ba? .lahh ha ila ha illahu..zuwairah? Inna ta budi baki tana binsu da kallo..wato tunanin ki kenan?..to gwara ma ki nitsu ki sauya tunani kinji nagaya miki, gidan miji ai duk abunda kake da shi na fita kunya kam zaka so kayi saboda gudun watan wata rana ko a kace miki shi wannan kimtsin naki wata rana bazai zo ya gaji da shi bane?2 Chabbbb….karime tace tare da katse innna bata ma samu daman magana ba aka dika sallama suka tattara kayan su sukayi ciki.. “Kiji inna fa wai zai gaji dake, ai karyan sa yace ya gaji da ke har duniya yana nade “a duk wannan shirin dana miki ? Uhmm ke zuwairah barikiji yanzu muka fara tashi ma kije muyi wanka kinga ke jiya bakiyi ba,sai kizo mu cigaba baki fara shan na matan nan ba fa… Sa kishiya tagumi? hahahahah eh shi Mtsws wannan ba komai bane karime shikam sha daya ne yanzu muyi wankan muzo na dage wayannan ma kawai mu sa su ajikin kayan tafiya, nan suka tashi suka shiga wanka tare.. sam sam tunda suka soma shirin nan gaba daya ko abinci basu nitsuwa suci ya kasance dare da rana ana tafasa nan ana taurare chan … Kafin akai sati nagabaa cikin zuwairah tamm ya kumbura ga wani irin tusa data ke sakewa zawo kuwa tayi yakai sau shida amma bata fasa ba8 Wasu abubuwan ma sam basu karbe ta ba amma sai dada zubawa kanta yake .. Ga kayan matsin nan birjik Har da wani dan itaciya da ake bata ta sa tayi bacci da shi da safe ta cire… Ba laifi tana jin ta kamar wata tankar ruwa ga dan uban kaikayi da hq din ta keyi saboda ana saura kwana hudu ta soma jin bazata iya hakura ba fa tana mugun son a sosa mata gaban ta taji sauki… STORY CONTINUES BELOW Hakan karime ke danne ta tana bata bakin cewa kwana hudu ne kacal sai kinyi har ya ishe ki ki dai ki daure ki karasa goran nan..wani ruwan tsimi ne wanda aka karbo mata da zimman cewa zaiyi wata shida a jikin ta bai dena aiki ba shima a wani group na whatsap suka saye shi online…. Bangaren jabir kuwa angama shiri ana ta kintse kintse ..tuni aka zo aka ware daki guda wanda za’a kawo amarya aka dada kintsa shi. . Altho dakunan manya ne so bai damu da creating mata wani palour ba kitchen kuma dama katoto ne ya ishe su . Ni kuwa tunda naga abun na yi ne sai na sa ma zuciyata ruwan sanyi… kishi na ci na arai sosai amma kullum sai nayi addu’an Allah ya saukaka min ya sa hakan shiyafi mana alhkairi.. Gashi na samu dan sauki daga jabir, don tunda ya shiga hidiman bikin wani bin ma bana ganin idanun sa.. Ana saura kwana biyu zuwairah ta kasa samun sukuni wani bin kuka takan zauna tayi tukurum gashi haka kawai ruwan sha’awa ke fetsowo daga farjin ta tuni ta ji hankalin ta yayi mugun ta shi tana so a sauke mata shi… Ga shi ba halin zuwa wani wajen namiji din tasan tasha maganin matsin nan kala kala tana so jabir yaji ta gam gam kamar budurwa… Duk dama wannan bai dame ta sabida a gaskiya maganin da ta karba kowanne da lakanin sa sai ya sa take jin wani full confidence.. Wato Irin su sa ma maigida kyauta,kafata kafarki ,sai kin kori oga,big deal tafisu,yar gata,bita zai zai, zuciyan oga..makele mata manne nata, sa mai gida kuwwa,full option ,Phcn,mowar gida,mallaka,ni kadai gayya sa kishiya tagumi,tinted..kai wasu abun ma lakanin su ba abun ji bane din kuwa sau daya aka tabbatar mata in har jabir ya same ta ko da na rana daya ne bazai dena lalubutar ba kuma sai ta ga tsalle da ihu da mallaka irin wanda bata tsammani..2 Da wayannan abubuwan zuwaira ta dogara kumaTa yadda sosai sabida kowa dan yayi kasuwa yake tsara zance akan maganin sa so bata da case.. Karime nata so su boye masa komai akan lamarin amma ina sai da zuwairah ta kasa hakuri ta gaya masa tana kintsa kanta da maganin mata don shi.. shi dai he’s not soo familiar da abun sabida samha bata taba mentioning masa ba amma yanaji sosai abakin abokan sa ya kuma ya dai san meye amfanin su .. shikam gaba daya ya sa wa zuciyan sa yanzu ya samu mai share masa hawaye at long last zai dawo kamar su umar wajen sex shima ada matar sa, don daga yadda zuwairah ke bashi labarin shirin data ke masa ya sa ya soma jin a duniya he cant wait to have her …. Abu kamar wasa yau saura kwana biyu a daura aure waje ya dauka da shirin biki anata hidima Daga chan zuwairah ta dena ma daukar call din sa saboda muryan sa ma yanzu ya soma sata cikin wani mummanan hali a daki take wuni bata lekowa ko iina amma tsaban jaraba bata dena shan wasu tsumin ba… yau da daddare ma ciwon ciki da kyar ya barta tayi baccii tamkar mai ciwon Al’ada haka yake murda ta… Sannu sannu karimenke jera maga, Ki daure kwana daya rall ya rage kin huta da wannan bala’in.. Sai umm ummm kawai take bata iya magana har bacci yayi awon gaba da ita.. Inna kam tayi har tagaji takomo ta zuba musu ido don bakaramin raina ta suke su suyi ba On saturday aka daura aure dama tace bata son hidima don bata siya komai na gyaran fatan jikin ta ba in banda lalle da aka mata hannu da kafa.. Kanta ma dai anan gida suka warwaare aka kitsa mata shi da kyar don bata son zama saboda yawan jika datake yi a jike.. Zumudi kan zumudi aka zo har maiduguri aka dauko zuwairah tare da da karime da sauran mata guda biyu .. Anan dakin sa straight aka ajiye ta a cahn family house inda muke hidiman biki don na taho tun ana saura kwana uku biki nima… STORY CONTINUES BELOW Komai a tsakanin ta da Jabir kawai suka kulla abunsu don ba wanda ya san cewa kayan dakin zuwairah jabir ne yayi da kudin sa komai dako mai shiyasa ma bai damu a mata cushions ba .. Sai yayi wayo ya sauya mana na gidan gaba daya aka sake tsarin faloun mu yayi kyau A daren da suka iso su anty salma na da ni muka je ganin amarya it was fun to me don sosai suka so su zare min dan guntun kishin danake fama da shi da abun dariya, . Basuyi expecting suga amaryan nasu haka ba thy tot tunda ance maiduguri ne za’a kawo mana wata karamar balabiya amma is the total opposite.. Wani gudan ma har da na gwale, ni dai bance komai ba sai adduan alheri a gare ta, fata na ta gari ce … din wasu kyayawawan ma sunfi bakake munanan banzan halaye.. Ita kuwa zuwairah bata wani ganni da kyau ba karime ne ta bata labarin komai da kyau.. Sai taji duk ta takura . yanayin mutanen dangin mu sai a hankali duk sun waye ba kofar da wani zaice zai nuna musu tsageranci “Sosai suka takura magana ba basu son yi Nikuwa tun da naga na fita ta wani fannin sai naji hankalin wani bangaren ya dan kwanta.. Washe gari da safe akayi budan kai… Komai ya ci normal anan su zuwairah suka dada ganina hankalin su ya dada tashi don babu alaman da zai nuna maka bana farin ciki da ranar auren jabir ko ajikina sai hidima ake sha dani Bayan an kammala komai wajen 4 ocl suna daki ana zaman wuni da sauran kawaye already wasu sun fece waje ya soma shiru Sai dai har zuwairah sam hankalin ta bai jikin ta Out of fear and anxiety tace karo min wani lakanin karime… Ke karime ta kwalo ido”” lakani kuma zuwairah baki da hankali kiga yadda kike layi ko baki son a kai dake lpya ne?. Tace nidan kadan zan sha, …abunda yau daddare ma zai waske dadin sa ita dai karime ta fahimci me takeyi duk tsoron ta taga kishiya ne,karime Sai ta fito da wani gumba ta bata ta cigaba da debar sa ma cikin ta… Jim kadan ta soma zufa tana layi idon ta na neman kafewa . Tun ana sannu sannu aka dawo aka yaye mayafin nata aka zuge zip aka shiga mata fifita ko ta ina.. Wayyooh hhhh hhhh nm take nishi sama sama a gajiye sai uban zufa dake bin ta, Da kyar aka shimfida ta ana kan pillows ta kwanta.. by 5 muka tafi gida dani da sauran yan uwa masu son suga dakin amarya So,manya ne kawai anan gidan su jabir sai wajen ya san rahge surutu.. Daga chan kuma shashen zuwairah Kukan fitan rai ta soma tana neman fita hankalin ta tsaban wutar fitinan da ta kunna a hqn ta. Yanzu bata bukatar komai illa namiji ya taba ta gashi wani irin juyi da radadi marar ta yake mata tuni ta birkice tana kuka sosai…1 Hankalin karime ya fi na kowa tashi , sai ta yi kokari dai tayi rufa rufa kar wanda suke tare da su su gane halin da suke ciki.. Ta ja ta suka shiga bayi, cikin azaba tace karime dan Allah ki kiramin jabir ,, Idan baizo ba wallhy zan mutu karime ki sa shi ya zo dan Allah… Karime ta bude baki amma ta kasa magana, to yanzu fa karfe biyar ne ga mutane sai ya shigo yayi miki me? Oohhh So kike na mutu kenan karime? Wallhy zan mutu…ki dai kisan yadda zakiyi… Karime bata komai ba ta ficeta koma chan gefe gindin wani bishiya sannan ta kira shi awaya Tare yake da uslsman suna hira abakin masallaci suna jiran lokacin kai amarya dakin ta.. Salam ya ce , ba yabo ba fallasa.. Ta kasa ma amsawa sai inda inda take… Yace Lpya kuwa karima! Tace lpya ,.mmmm jabir kai kadai ne kana ina pls? . Nan ya dan dubi usman dake binsa da kallo…yace ehhh fadi ena jin ki wani abu ya faru ne.. Tace “dama zuwairah ne cikin ta ke ciwo tun dazu walkhy sai kuka take yi amma tace tana su ku gana privately. Waht? Tun yaushe take ciwon amma ai dazu munyi waya… Baku bata magani bane kuma ciwon bana al’dana ta bane ko? Usman ya toshe baki kar dariyar sa ya fito.. Tace ah a” To kinga ni gaskiya haduwa da ita privately yanzu dakamar wuya.. Nooo pls jabir wallhy bata jin dadi this is an emergency… Nan usman ya karbe wayar .. Cikin salon sa na kwarre wanda yasan kan harka yake tambayar ta haka ya gano asalin gaskiyar zancen… Yace Kar ki damu ki shirya ki bani nan da 5 minutes zan kiraki … Tace to ta katsee wayar… Komawa yayi ya dubi jabir kan ya bude baki ya amsa magana ya tuntsire da dariya yace congratulations …toh wallhy in ba so kake yar mutane ta mutu yau ba gara gajee kayi ceton rai. Kamar ya ceron rai,? ban gane ba, usman ya kamo kunnen sa ahankali ya rada masa zancen … Kame baki jabir yayi cikin tsananin mamaki.. Ashe har akwai matan da suke fama da irin wannan tsinnanen sha’awar… Its posaible kasan irin gyare gyaren sun nan na mata, maybe shi ya haddasa but pls lets go mana tunda ita ta kira.. Jabir yace ok muje… Anan suka hada plan ya shiga har dakin a sace ba wanda ya gane su, Karime ne ta zauna bakin kofa tana gadi Shikuma jabir na waje a mota ya rufe tinted don ma akar asan da shi aciki.. Kan katifan sa ya hange ta tayi luff sai kukan take yi a hankali.. Ya zauna daff yana sauraron ta ya na dan jan mayafin gadon Bayan ta ne ya bayyana da shiekke an dan zuge mata zip tashaa iska.. Yace”Hrtdesire, meke faruwa ne ga ninan na zo ki fada min …Pls kar wani ya gane me muke ciiki kinsan duk iyaye ne anan ko,i have to go soon.. ” tana shsshekan,Ba kunya zuwaira ta dan motsa ta soma mikewa tana neman share hawayen ta,… Ciki na ke ciwo pls help me …ka taimama min Gani nake bazan iya kaiwa daren nan ba im feeling so hot zan iya mutuwa in ba a samu sauki ba pls…. Ta marairaice Tunda take maganan yake duban yanayin yadda ta sukurkuce ,Ya gwalo ido yace meyey?me kike nufi zuwaira Wai so kike muyi anan.. Tuni ta Ta gyada kai tana duban sa… tace eh”. Jabir Mikewa tsaye yayi kamar wanda yaji wani abu na daban, ya ce noo pls Zuwairah kiyi hakuri mu jira anjima kadan ne fa? Ya dubi agogo its just 5.37pm…bata ce komai ba Ta wani murde kan gadon ta fashe masa da kuka.. Ya dada rude wa Iya magana yayi iya kallami yayi amma ina hakan ta turje masa sai yayi… Da ga bisa ni dai ya hakura ya shiga shafo ta a hankali… Nishi ta soma saukewa tana kama sa kadan kadan ya dada kamo ta suka rungumen juna hannu ya zura cikin rigarta ya shiga latsa nonuwar ta kamar mai shirin zgawali su waje.. Ta kankame sa tana nishi shidai a tsoraace yake… Baby pls let not do it here wallhy am not x Comfortable, da kyar tace to pls can you do something quick anything relive me pls… Yana shan mamakin kalmomin ta ayau din amma su usman sun riga sun koya masa ai duk macen da ita bata jin kunyar mijin ta aturaka ita ce macse ai kunya sai dai agaban mutane da hakan sai ya bata uzuri da wannannan a haka ta lallaba shi yayi wasa da ita sai aman ruwa farjin ta yake yi. …shima samm yaki sa kansa ta wajen don baya so aji su ya sha kunya ga shi agidan iyaye… Da kyar ta barshi ya fita… Ko da suka shiga mota haki yake…usman ba abunda yake masaa dariya.” Kace da zafi zafin Ta take weeehuuuu… Jabir Yayi dan murmushi yace inaga fa abun gyaran nan nasu na mata ke damun ta wajen marar ta da cikin ta take cmplain Usy yace perfect.. dont wory anjima kadan zaka zama doctor ai..muje ma mu karasa shiri umar suna chan cikin Gari yace zai taho da kajin… Ok..muje ko.. nan suka dunguma Zuwairah Ta dai samu sauki amma ba sosai ba… Sai chan bayan isha kusan ma 8 na neman gaucewa suka iso Hakan karime ta sa sake wanka da kyar aka sake dan kimtsa mata make up a addadafe akayi musu nasiha sannan aka sata motan angwaye aka nufo gidan jabir da ita.. Nikam ina gidan yanzu ni kadai ce, tuni nayo wanka na sa simple riga da skirt na atamfa ta sabuwa na cigaba da harkoki na.. Dama ina falo ne amma jin dirin motocin sun naso ya buga min zuciya na tashi na shige daki nayi shiru.. Komai rasss akayi san barka aka kai amarya dakin ta aka dire ta akan gado,.. Surutun su akwai nake ji , har aka ci aka watse ban motsa ba… Yanzu mu uku ne a gidan, Daga ni sai ita sai shi… Dakin sa ya nufa ya sake wanka ya sauya kayan sa zuwa simple jallabiya ya feshe ko ina yana mugun zumudin daren yau sannan ya fito.. Salam naji an doka Daga bakin kofar dakina da kamar bazan tashi ba amma na daure na amsa na kuma mikewa na A Zauna in sauraran sa… Baice min uffan ba bayan kare min kallon dayayi, don komai ma bai gane dani ba don sosai nake dannewa na kuma kore duj wani alamun kishin sa danake ji arai na…. Na lura hakan na mugun sa masa fargaba amma guguwar angon ci ke dawainiya da shi.. Ga shi , ni zan kwanta sai da safe… Ya fada ciki ciki ya ajiye min leda A zuciya nayi niyyar na ce ya dau abunsa yayi gaba da shi..amma dan na bata nasa rai sai na dauke kai na fuska ba yabo ba fallasa na ce nagode… Haka ma Ba kunya na jawo ledan kajin gaba na kamar cin da gaske zanyi masa na dauke kai na bana ko duban sa.. Bai juyo ba amma takaici na ya gama kulkubesa .. Wato Samha ko kadan bata damu ba bata ma san me nake yi ba ko..ya tabe baki ya kada kai dakin amaryansa ya nufa..5 STORY CONTINUES BELOW A hankali ya turo kofa, gum ya tsaya ganin bata kan gado,… Ya tsaya tunani Hrtdesire “yaji tafada da wani shuumin murya.. ya juya daga bayan sa ya ci karo da ita har ta sanya wani fitinannen dan iskan Rigar bacci wanda daga shi sai babu ..” Bai san sanda bakin sa yace zuwairah har kin shirya ? Ya baki jira ni na zo na yaye mayafin naki ba..ta saki murmushi ta karaso…nonuwar nata har rawa suke sabida sai da ta tsaya hakan agaban saya lura sun yi mugun yawa har yana neman kaiwa cikin ta…. Yayi murmushi dai sa kyar ya ajiye ledan akasa sannan ya kamo hannun ta suka zauna.. A’i na ka dade ne ai na soma tunanin ko uwargida ce ta rike min kai shine kawai na shirya bacci…. Yace Habawa na dade fa kikace minti nawa nayi hakan,.? Kan ta amsa yace Kinyi kyau hrtdesire ai sai kisa na kasa cin abincin… Tace abinci? No wayy ni bana ma jin Yunwa Hhhn yayi dariya yace…Amma dai dole ki taba ko dan kadan Tace, Uhm Uhmm… Plsss kar kimin yanga fa kikasan sinadarin da na sa mana aciki..dariya ne ya kufce mata Sinadari? Ai ba wani sinadari da ya wuce wanda na tanadar maka anan ta dan taba mazaunan ta cikin salo ta bisa da wasu irin shu’umin kallo.. Gaba daya sai yaji shi daban murmushi ya sake kawai ya ce to bari dai mu taba ,so that na ji banbancin sinadarin ko yaya…ta dan gyara zaman ta Ya shiga hade musu kazar dakan sa yayi komai ya kuma soma bata abaki.. Ita kam Duk wannan ba damurta ta bane don sosai take zautuwa da bakar azabar shawa ar dake daMun ta…. Jim kadan tace muje mu wanke hannu na koshi.. Ba musu ya tarkata komai suka kai sannan ya tayata sa maclean a brush suka kimtsa ..anan ma zata fito yace mata siyo alwala.. Haushi ne ya so ya kama ta amma ta danne don harga Allah baqmwai ta iya alwalan nan bane Ba yadda ta iya bata wani bata lokaci ba ta gwamutsa a sace sukayi suka fito… Ya ja su tsalla.. Tsaban bata son abun binsa kawai take yana salann amma ita bata karanta ko fatiha ba bare sura in yayi ruku tayi in ya kai sujuda tayi tana dai gum tana tunanin gado… data gaji ma kafin ya idda adauar sa ta tashi ta yaye kayan ta ajiye su ta kuma gyara tsayuwar nitin ta ta haura kan Gado tana jiran sa… A bangare na kuwa na rasa meke min dadi..yau nake mugun Jin kishin abu na kuka ne mai sanyin da takaici ya rufe ni , tunani kala kala ba wanda banyi ba sai naji na kasa bacci sam sam sai juyi nake.. Yao Ina ma naji meke faruwa achan,don gidan shiru yake har yanzu gashi daki na da na zuwaira na fuskan tar juna dan madaidaicin corridor ne mai fadi sai stepz din shiga main falou.. Kan na gama rufe shafin tunani naji wani sauti, tuni na bude idanuna garau … Abun na dada karuwa amma na kasa tashi naji ..da dai ya cicciyo ni sai na kai bakin kofa na tsaya ina jin abun… Duk da ma ba sosai nake ji ba amma na tsinkayo muryan miji na jabir yana kuruuwa don wannan ma ba ihu zance da shi ba.. Wai zai mutu, zai mutu zai mutu.. Zai mutu da dadi..take na sauke hawaye mai dauke da murmushin da bansan ma’anan su ba.. Kananun kukan ta kawai nake ji …banajin kalaman ta sosai amma a harsahse na kamar cewa naji tana cewa ya cita ya cita kar ya bari….kamar bazan bar wajen ba amma Abun ya ishe ni na juya a fusace na koma kan Gado na fada kamar wance akayi ma laifi..1 Kuka naci har bacci ya zo ya same ni ahakan… Ban daddara ba da safe bayan nayi sallah na koma na kwanta…anan ma wani sabon fitinan ihun Ya sani na kasa samun sukuni sai da na sa kaina karkshan pillow nayi baccin dole .. STORY CONTINUES BELOW Bani da farkawa ba sai wajen 11 a hargitse ma nata shi duk tunani sun fito kuma ban shirya komai na break fast ba.. Sai na yi saurin mikewa na sanya hijabi na na nufo waje to my suprise yadda gidan yake haka nan yake ba wanda ya fito.. Sai kawai na dawo na shirya a tsanake na kintsa ko ina sannan na shiga kitchen Time din ana neman 11: 46… Sai gashi ya fito ina daga nan na hange sa ya shige dakin sa. Tabe baki nayi araina nace su jabir an samu abunda ake so hmmmm.. A bangaren Zuwaira kuwa tsaff take jin kanta don kuwa sosai ta rabarbashi jabir… Ba don azababen shirin data yi ba da akwai alaman tambaya da zata fuskan ta sosai awajen sa amma sai tayi amfani da dadin iya sex da iya murda namiji agado ta kore masa kalmomin cewa komai abakin sa sai ma sama ta albarka yake.. Sam bata nuna dandanin kunya ba a matsayin ta na mace da aka kawo ta yau adaren farko wasu abun ma ita ke daura sa kan hanya. da safen Ma sai dai ace ita ta ci shi ba shi ya cita ba…. Shikan sa hes kind of impressd da iyawan ta sosai zuwaira ta san hawa gado babu laifi.. Ya dau lokaci a dakin sa Wanka ya dauro mai tsafta sannan ya taho waje.. Kafin na nagama jera musu break fast ina shirin juyi sai muka hada ido wani takaici ya bani amma na kau da hakan nace ina kwana? Lpya lau ,ya amsa kan ya sake budan baki nace ga breakfast in amarya ta tashi sai ta fito ta yi… Yace ok…na wuce na bashi waje… Kalloo ya bi ni da shi na dan lokaci sannan ya wuce yayi dakin amaryan nasa.. Bai damu ba dayaga har yanzu bata kimtza komai ba tana smdai kwance inda ya barta .. Yace” lapya dai ko? Ta shagwabe ta yi juyi da idanun ta tace kalau..yace ok to ya naga kamar baki tashi bane pls ki shirya muje kici break fast mana ko nazo ne nayi taimako?… Ta dan kashe ido ta murmusa ta ce ai an wuce gurin sai dai kayi jinyar baya don inaga jiya giyan karya gado ka sha ko? Dariya ne ya kufce masa yana tuno haukar sexz dinda sukayi lastnite amma fa yayi enjoying so hot and vibrant back to back ba tsayawa.. A hakan ta mike bata ko taba komai ba ta shiga ta kimsta kanta ta dawo ta sanya doguwar riga fitted wanda ya matse nonuwar ta waje sai kisina take masa marar aji har abun har ya soma isan sa Da kyar ya lallabota suka fito suka jero akan. Dinning… Ganin bana nan Ya sa shi ya kwala Min kira .. Nannm..na amsa masa na fito… Wanii kallo ya bini xa shi ganim har na sauya kaya na zuwa wani hadaden flair gown wanda ya nuna kyaun dan tumbin danake turowa GwanIn sha’awa… Baki na dan bari yace kinsa mun fito kuma kin shige daki… Nayi murmshin bazata nace ohhh im sorry… Tana shiru sai kaloin banza take min kasa kasa.. Na taho cikin Nitsuwa na shiga bude warmers ina Serving din su sai da muka hada ido da ita na sauke mata wani takuraran murmushii cikin muryan rigima da kasaita nace amarya kiyi hakuri fa kin tashi lpya? Ta dan tsane baki tana yauqi tace lpya lau… Ko emm ban ce ba na kau da kai.. shi kam dama ya dade da samin ido so ya lura su biyu kawai nake serving ban sa ni… Ina kammalwa nace inda wani abu pls let me know..ya ce zo nan Da masifa zaiyi min Amma ya tino da akwai wata yanzu..sai yace bangane kin sa mana kin tafi ba… Na kalle sa eye ball to eyyw ball nace pls jabir ka dan Barta ta dan rabe ka mana amarya ce fa… Inaji tayi tsuka kasa kasa..mamaki ya sashi cire idon sa akan nawa. Na sake murmushi na jiyo na dube ta Na ce amarya aci abincii lapya dan dolen ta tayi yake… ban kara juyi ba nayi daki na ..daga nan shiru na bata basu ji na.. Ta daure fuska dan sosai take jin ta tsane ni tun bamu je ko ina ba… Shikam abubuwaan dana na somayi ne suka fara damun sa so baima san me take yi ba ya durmye kansa cikin tunani na..har saida ta dangwala spoon din alaman bacin rai ya Dago ya dube ta yace lpya.? Ta hautsine fuska tace ni gaskiya wannan abincin ne sam baimum ba…ina ci abu salam kama an wanke kan shege? Yayi murmushin mamaki yaso ya fahimci me take nufi he tots ko don ya bata shiruu ne awajen take so ta nuna ta ji kishi…amma yasan karyan ta ta kushe abinci na shikan sa yasan da chan ma da muka samu tsabani wani bin ya gwammaci ya kwana da yunwa da yaci awani waje im a great cook b Karya, Baice komai ba Ya miKe ya dawo gefen ta daf da a yace ” haba hrt deasire break fast din namu kike cewa hakan to yanzu me zaki ci? Ko don ban baki bane mmmmm? Salon Da yayi maganan Ya ruda ta amma sai ta dan larne ta a yauqi A tsanake ya shiga debo wa yana bata abaki tana rigima ahaka sai ta da tace ta koshi suje daki… Bai yi musu ba suka shiga Nikam Ban sake ganin su ba chan dare ma dana hada dinner tuwon shinkafa da miyar taushe na aika masa …

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *