SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 4

SAMU YAFI IYAWA CHAPTER 4

Haka rayuwar mu ta kasance a gidan kwana biyu gaba daya bana ma sa kaina naje kusa da su..+ Zanyi abinci tsaf da duk wani dawainiyar gidan amma ban taba zama tare da su inuwa daya ba don na lura sosai amaryan nasa tazo da tsegeran ci. Matsala ta daya ne yanzu, ina yawan jin zafi da konan rai sosai kishi yake so yaci karfi na duk dama ina kokarin danne sa da karfi yaji..2 A kowani dare sautin sex ke gauraye gidan mu. Badon kar ace nayi maganan cikin kishi ba da sai nace har motsin gadon su ina ji yadda suke tsananin jijjiga shi.. Gaba daya jabir ya dawo wani dabba na daban,3 Yau kwanan zuwaira biyar amma bayan ci da sha bai da wani aiki sai kwakwamar ta a daki duk su bi su cika gidan da ihu Da maganganun batsa.1 Wani bin nakan ji masa kunyar abun amma ko ajikin sa.. Yau da da rana wajen lasa’ar bayan nagama kintsa waje tsaf, na fito ina kokarin daura girki na da wuri don sosai nake sha’awan dambun shinkafa da miyar kwai… Hankali na yayi gaba so ban ma ji me ke faruwa ba Ina bude kofa naci karo da su,.. Naso na juya amma mun riga mun hada ido ita kam tuni ta kauda kanta ya daure yace shigo, muma yanzu zamu fice.. Nace ok..na shigo na tsaya daga gefe na basu baya a takaice Sha wannan? Ta mika masa da oder sigar marasa tarbiya tayi kamar irin bata ma san na shigo ba, Bansan ko danni bane yake wani yamutsa fuska sai na kau da kaina sosai nayi gefe da kyau na bata shiru.. Yana sha tana zuba masa kirari Yawwa gwarzo na..jan namiji sai gogar karfe, ka wuce gaban wasa durling,kaine mai taken agogo sarkin aiki,ai bana gajiya da dadin ka zuma Sha a cigaba da aiki…. Ta wani rausayo shanyayun mazaunan ta tana ce masa muje na baka dinner baby na kar kayi overdose ka kashe ni araye irin na jiya…ta dan kyalkale da dariya… murmushin dole yayi yana so ya juya yaga me nake yi kafin ya amsa sai muka hada ido nayi saurin daukewa..da sauri ya bude baki yace muje hrtdesire Ai nagama loading kayan aikin nima, yayi kamar rada mata yake a kunne Ko uhmm bance ba ina dai tsaye suka wuce suka fita sai kwanciya take ajikin sa dama gashi ba wani kayan kirkin ke jikin su ba.. Tuni na sake ma idanu na mara suka zubda hawayen da nake boyewa ,bam ko iya tabuka komai ba na cigaba da zancen zuci ina kuka a hankali..1 Nasan kishi ke damuna sosai ,da hakan na lallashi kaina na cigaba sa abunda ya kawo ni.. Tun daga ranar Gaba dayan kafin sati biyun amarcin zuwairah ya kama sai dana yi dan rama kadan…5 Tsaban kayan takaici da tijara sai dare ya raba zata jawo sa falo tace masa ai sex ba lallai sai adaki ba don haka, ta wangale mai kafa tayi goho daga kan kujera yana shigar ta tana kwaza min ihu…1 Sosai suke hana ni bacci amma ban taba cewa komai ba kuma ni kaina nasan ina azabatuwa Wani bin sai naga kamar dagan gan take yin wani abu idan suna yi a inda tasan zanji ko da safe ne ko da rana ne Ta rinka tambayar sa kenan Ina da dadi..ina da dadi gaya min gaya min, banji ba ka kara..wayyooo ka cakka Wurin,gurje ni ..turmusa ahaaaa ..sam bai isa yayi shiru ba yanayi tana yi kuma duk abunda ta fada sai ta sa shi ya amsa…..1 A jiyan zuciya na sauke yau dai nasan ta cika dam angama cin amarci kowa za’a raba masa iyakan sa kona huta da totruing dina da suke yi ko wani lokaci… STORY CONTINUES BELOW Nasan dole yau waje na zai dawo, sai na shiga kintsa gidan da kyau fiye da yadda na saba.. Bangaren Zuwairah kuwa kwance tayi ,jikin sa ta harde rai sosai cikin shagwaba tana cewa” yanzu kenan zaka tafi ka barni? Ya danyi kissing dinta yace, yanzu dan Allah baki gaji dani ba zuma ta?Tace tambaya kan tambaya ..nifa gaskiya bazan iya kwana baka kusa dani ba da sakel.. Yayi murmushi zuwaira kenan ,ai yakamata kema ki zama mata a gidan nan kema ki fito ayi dake,amma kinga Idan kika rike ni anan ai bazamu gane komai ba… Tayi gwafa tace yo ni wannan ba matsala ta bace, kai kawai nasani. don kai nazo gidan nan ko ban fita ba in zamu ksance tare ai shikenan.. Yayi takaitaccen dariya yace ah a kam, kinga kina da yar uwa dole komai za’ayi shi akan tsari,tunda kema mace ce sai ki jajirce ta ko ina…yayi dan murmushi still bata sake fuskan ga ..to ni yanzu mu bar wannan zuwairah bari naje gidan zan dawo..ko zamu je tare ne Ah a, ni bazan je ba gaskiya.. Ta mike a dan kasale tace, ni dai kar ka dade heartdesire yace i wont… Ta juya ta kwanta ya fice abunsa.. Mswss, aikin banza uhmn ni? Allah ya kiyayae na sake zuwa gidan wata banza wannan dangin nasa ba karamin yan bura uba bane … Ko da sHike ba laifin su bane amma su jira ranan da zan gama siye shi karankaf zasu san nacika mac Tayi juyi ta kwanta abun ta.. Har wajen karfe 5 saura na yamma bai dawo ba lokacin nikam har na sauya girki na mai ji da lpya…tuwon sakwara na sake yi miyar ogu wanda yaji duk wani ilahirin kifi da nama sai uban qamshi yake yi…na hada simple ginger juice na jere mana akan dinning table wajen bayan magrib kafin na yi ishai na hada da wanka nayi kwalliya na sauya zuwa riga da skirt na atamfa Na feshe jikina tsaf da turare dama ni ba gwanar make up mai nauyi bane … Sai Na fito falo Abun mamaki har yanzu Bai dawo ba don kuwa daga jin yanayin shirun gidan haka yake …. Daki na sake komawa na zauna shiru ina tunani na… 8.05pm ya shigo, ba motsin kowa sai ya wuce dakin zuwairah, Salma alykum ya buga amma shiru ya dada kutso kai cikin.. Tsuman tsaye yayi ganin yadda ya barta haka nan ya zo ya same ta abun ya masa mamaki he has to check his watch” ya kirga ya fita around 10 na safe ya dawo is 8 amma ko cas batayi ba bare ass.. Abunda kawai ya gani ma daban shine cup din ruwan shayi da aka dama ga shi duk madara ya bi ya bushe a jikin cup ledar bread din ma a bude bata kulle ba.. Mikan ta ta sake tana yi tare da bulloko kirjin ta sama..tana hammma. Laaaah har ka dawo? Ya karaso bai ce komai ba,ya zuba mata ido yaga eh lallai fa anan take bata ko motsa ba nightyn jiya ne ma ajikin nata..zata sake magana yace Meya faru ne zuwaira? Naga kamar baki ma sauka ba tun da na tafi… Tsaki tayi kafin ta amsa da cewa..eh wallhy na gaji ne kawai ta dada rufewa da hamma.. abun ya bashi mamaki ya ce kin gaji? Dubi time fa ..eh ai na sha mamakin ganin lokaci…. Yace c’mon kar ki gaya min haka tashi ki kimtsa na gaya miki yau zamu fita a honeymoon days din Mu ko? Tare da dan murguda baki Tace naji , bari nayi wanka toh…nan ta mike madel madel ta shiga bathrum.. nazarin abun da tayi yanzun ya hana shi sakat kawai tana shiga ya nufi dakin sa anan ya ja lokaci hoping that inya dawo zaiga Anci.. A hankali na turo kofar dakin sa tare da sake sasaanyar sallam.. Baiyi niyyar amsawa ba amma gani na tsaf tsaf gwanin sha’awa ya sa shi dan sake face yace lpya dai ko ?. STORY CONTINUES BELOW  Nace barka da dawowa..bai ce uffan ba Nace in ka kammala abincin na falo ….yace ok atakaice ni ma ban bata lokaci ba na mike na fice.. qamshin turare na tuni ya gama dauke masa hankali har nayi waje yana leke na.. Sai da ya fito ina ji ya shige room dinta tana gaban miror amma daure da towel ,yace ha’a wai har yanzun baki yi komai ba..? Ta juya tace nayi wanka mana ko baka gani ba..yace kai haba desire duk wannan lokaci ma wanka kawai ?dubi fa baki ko kimtsa dakin nan bare jikin ki kuma abinci na jiran ki tuntunin Take ta daure fuska tace ni na koshi zan dai gyara dakin tunda damuwar ka kenan.. Murmushi ya danyi yace pls ai ba maganan bacin rai bane do quick to ina jiran ki a falo tayi masa shiru har ya jiyo ya fito ya same ni anan ina shirin kimtsawa wajen again… Ba tare da yace komai ba ya zauna, daga bisani naga ya muke..sai da ya shimfida katon chinees rug a tsakiyar wajen sannan ya ce kawo su nan kasa ai zaifi…da yayi maganan sai da naji wani durus a raina cos na dade banji ya yi min magana da wannan muryan ba.. Nace toh.. Na shiga tattaro warmers da plates da komai na jere su tsaf agaban sa kamar wani alkalin wasa ya zauna.. Bude baki baiyi ba muka jin takun zuwaira,..ba shi kadai ba har ni ma sai da na daga ido na bita da shi, wani tsinanniyar nite gown ta sako mai sharara kanta babu dankwali daga nan kana hangen yadda attachemnt ya ci uban suman kanta gaba daya sun cinye tagaba amma sai wani yaugi take tana yatsine ni kaina na ban taba ganin yadda ake cin chewimg gum kamar yada zuwairah ke murda na bakin ta ba.. Baki wangale ya sake yana binta da kallon mamaki yau dai tayi abu biyu daya bashi mamaki… Tuni ma dauke kaina na shiga serving dinsa abinci… Daf da daf ta zo ta zauna kusa da shi har suna gogar juna…hmmm kawai yace a asirce …daga bisani ya dago yace dan Allah ki tashi kije ki sa hijabi meye hakan kuma? Ta watsa masa harara bazata ta kuma shagwabawa..akan me? Ni gaskiya bana son haka kalan kasa afara raina ni, yo miye sai na sa hijabi..ni bani da shi Ta dake ta daure fuska Anan ya soma kauda wasa a fuskan sa Bana son wannan dressing din nace ki tashi,.. Ko uffan bance ba.. Abun mamaki gani nayi ta basar da shi ,..ta kuma dan matsa daga jikin sa abincin dana sa masa ta sa hannu zata dauka tayi gefe, tuni nayi saurin karba a hannun fa tare da sauke wani munafukin murmushi yi hakuri amarya wannan ba naki bane, ..ta watsa min harara batace komai ba ,ko ajiki na a takaice na karbe plates din na ajiye gaban Sa wanda na sa na dauka na mika mata ..bata da kunya sai ta karba ta zuna ta shiga kaiwa bakin ta ko ta sake kuka shi…. Abun ya sosa masa rai sosai, i can feel it amma baiso na fara ganin su arana tun yanzu , sai dai jabir sam baya daukar raini da taurin kai amma na lura don ni yau ya daure ya kyale zuwaira bai sake cewa komai ba har muka kammala cin abinci tsafff.. Ni kaina ci kawai nake amma sosai nake lura da yar yunwa aka kawo min , a babu abanu ta yi kari sau biyu gashi sai ta daure fuska kamar bata damu da abun kunyar data keyi gabana ba… Nima nayi kamar bansan me take yi ba, don na lura nafi karfin ta nisa ba kusa ba.. Muna gama wa na shiga tattara kayan abinci anan ma da kyar ya sa ta taimaka min da sauran zuwa kitchen…da kukkuni ta dawo tana surutai aranta straight ta wuce zata je daki yace ina son magana da ku… STORY CONTINUES BELOW A nitse na zauna kasa a gefe ..ta taho a kasale ta zo ta haura hannun kujeran dayake ta harde hannu… Ji take kamar dan sati biyun nan da ta samu kansa a gado bazai iya ko fushi da duk atttitude din ta ba..don kuwa hakan ya nuna mata a lokacin da suke danyen amarci.. Amma yau ko ni naga sauyauwar hakan akan fuskan jabir… Yace sauka kasa kamar yar uwan ki ki zauna tana Shiru tuni ya harzuka ganin zai sake maganan ya sata ta daure ta sauko ta zauna.. Ya soma da addu’a da kuma gabatarbwa a takaice.. Ya mika min amanan ta cewar sa na rike ta kamar yan uwa hakan itama ya gaya mata.. Sannan ya ja kunnen mu duka akan mu zauna lpya da juna… Ba wanda ya sake cewa uffan tsakani na da ita har sai da ya tambayeni batun rabon kwana da girki, Cikin dauriya dai na ce shi ya zaba mana mu masu masa biyayya ne a duk abunda yace… Yace ah’a , yana so ni na fada …dan shiru nayi sannan nace kwana 2 ma yayi, ” bura uban chan, tabb ina nikam baiyi ba…duka muka juya muka kalle ta.. yace zuwairah lpyar ki inche? Tace garau, ta mike tsaye a gaskiya nikam bai yi ba, desire kasan matsala ta fa,ta narke ta sauya muryan kalan sakarci.. Amai na soma ji tsaban yadda naga munin surar jikin na ta, abu ba kyan gani sai rawa yake… Quiet …ya dan daka mata tsawa yace bana son raini yanzu wayace ki sa bakin ki ba yar uwan ki nake tambaya ba? Maza Zauna yace yana binta da harara….itama harara tayi mai tabi da cewa tab di jam tana kada kai irin lallai ma zaka hadu dani… Ya cigaba da maganan yace ya tsayar a kwana biyu…. Ba jira Fuu ta mike ta shige zata wuce daki Bai kula ta Yace ‘yau kuma daga ni zai fara wato daga daren yau ..ban ko samu daman maganan na naji ta yi wani tsaki mai sauti ta shiga daki, I dont think ya gama maganan da zai mana,but yadda zuwaira tayi yasa ya fuske kamar dama karshen meeting din kenan sai ya kasa tashi anan yana zaune…shiru ne ya dan ratsa Na mike nayi gaba, na barsa anan.. Ina shiga daki, ya mike yayi saurin bin bayan zuwairah ransa a bace.. . Ta riga ta cire rigar nitien babu komai jikin ta sai manyan nonuwar ta tana rigingine gan gado alaman tana shirin bacci amma a zahirin gaskiya so take ta danyi masturbating kanta kafin bacci ya sace ta tunda yau babu shi… Sosai hankalin sa ya tashi da ci karo da ita a hakan, tana ganin haka ta daure fuska” cikin ranta take cewa kwadayayye kawai. Ta dan ja bargo zata rife jikin nata yayi saurin rike bargo, ya zauna daf.. Yace Me hakan ne wai ? Meyasa kike haka emmmm? Ta dan murguda baki sigar sakarci’ ehhh toh ni gaskiya banji dadi ba mai gaskiya ka bani kunya desire , da haka ne zan zauna agidan nan gaskiya ni hakan baiyi min ba kawai ka san nayi… ‘Sai ya tsinci kansa da sauke murya sabida yanayin yadda tayi exposing jikin ta sosai ya sa ya dan daburce A take yake jin wani irin azabbaben kwadayin jikin nata… amma ya dan daure ya ce kinga ni bana son yadda kike nuna min idan muna waje gaban uwar gida ina ji dake kuma kin so ana ganin mu arana ki dinga jin magana kinji? Nayi miki alkawari zan miki duk abunda kike so..6 Tayi dan murmushi ta kwanto jikin sa tareda zube masa kayan nonuwan nata ” to naji zan dinga jin maganan ka amma zaka min abunda nake so din? Yace wai me kike so ne desire.. Tace”mmm ka maida kwana nan ya dawo uku dan Allah, wallhy kwana biyu kam bazai ishe ni na faranta maka rai yadda nake so ba..ta kashe murya ta dada sakalcewa ajikin sa.. Yace toh tooh amma… mikewa tayi firgit ta daure fuska alaman ohh bazaka yi bake nan ko, yace look , ..bata jira ba ta rufe masa baki tare da kamo hannun sa zuwa kan lagwamamun dika dikan nonuwar ta ta shiga taya shi motsa masa , lokaci guda ya zuba ido yana binta ya kasa cewa uffan…ta matso daff ta sauke nishi kamar wanda aka cakke ta da abun,yayi saurin jawota cikin sa ya shiga romancing din ta kamar mayunwancin zaki.. Ko nisa baiyi ba ta sa masa kuka” aysshh wayyo Allah na shiga uki jabir a hakan ne zan iya daurewa na rabu da kai in just 2 days gaskiya kace wani abu.. Yana kan gwamutar ta yana lasan nipples din ta sun kai kusan awa 3 suna wasan banza sai da taji dam a jikin ta sannan ta dan ture sa ta mike tsaye tsindir gaban sa tace ni ka fice min tunda ka azabtar da ni…yace kai ya salam maganan baiya karewa, to naji zuwairah in dai kwana uku kike so؟ to zan duba na gani… bata juyo ba ,shima bai kuma cewa komai ba ya tattara fitinan sa yayi waje.. Ganin its alredy past 1 na dare ya sa kawai ya taho dakina , Lokacin har na soma sa kaina baccin dole din sosai abunda yayi yanzun ya sosa min raina..1 Na tabbata a dakin ta ya dau lokaci tunda tun karfe sha biyu na fito na leke baya dakin sa.. yanzu da wannan rashin adalci zan zauna raina sam ya kasa daurewa sai naji fushi ya turnuke ni.. Ina kwance naji motsin sa ya zame rigar sa ya bar guntun wando ya shiga batrum jim kadan naji ji akan gadon tare da ni.. Shiru dakin ya dauka A dadaddfe dukan mu muka yi bacci na wanda ya ranka.. Sai da safe da ya tashi ya shiga kwakuma ta yana neman shiga na.. Sosai na lura da sauyawar sa har wani azama ya karo nace tabb sati biyu kenan su jabir an dau lectures…hakan na kwanta masa yayi yadda yake so dani kamar yadda nasaba.. Da takaici ya wuce ya bar min dakin, Gashi fitinneyar matan sa taki barin sa acikin kwanan biyun ma sai wajen 2..ko 1 yake shigowa dakina da Fushin hakan ya sa nake masa duk yadda nake so har ma fiye.. Tsaban fitinan jaraban ta har So nake ya samu ya koma mata don naga kamar abun nasu babu sauki.. A rana na uku Na sake ina kwance kawai naji mutum ya zo min da masifa” Wai meye hakan ne baki daura komai bane agidan nan? Da mamaki na mike nace bani bace da girki..yace inji waye.? Abun ya bani mamaki but i tot munyi magana ranar Yace cancelled, ki wuce kije ki daura mana abinci kwana uku ko wacce zata nayi and thats final..ya wuce azafafe ya fice.. Abun ma dariya ya bani don nasan zauya masa ra’ayi akayi..nayi saurin biyo bayan sa ina sa kafa..naji ya rarrashi, Yi hakuri desire na tabo ta yanzu zata baki abinci im so sorry… sai gyada kai take kamar kadangare,yana shirin zama kan cushion ta ce aaahhh kar ka zauna anan desire muje daki mu jira ta kaji, Dama akwai ma abunda na shirya zan baka mai dadi sai ta kashe mai ido don yasan me take nufi… Nan ta ja hannun sa kamar soko suka shiga Na kada kai Nayi murmushi mai dauke da takaici na shiga kitchen.. Girki na daura har nayi nagama basu fito ba.2 Anan na ajiye kan dinning na wuce na koma daki nayi kwanciya ta. Wani zuciyan yace kar na sake na fara daukar wannan salon iskanci Wani yace min to me zakiyi musu in ba dai takaici kike nema makan ki ba ki barsa zai gaji ai ko giya ne komin karfin sa dole ka ya sake sa wata rana .. A hakan Har nayi bacci na bai shigo ba.. Yau da safen ma ko kula ni baiyi ba ya fice.. Alhamdullhi, yau kam kwana uku ya kare tun da ya tarkata ya koma dakin ta ban sake ganin idon sa ba sai da ya dawo daga office around 6.30 na yamma.. Nan ne na lura da wani abun mamaki, ni dai tun jiya nake ganin ta da wani riga da skirt na atamfa shine kuma ajikin ta har yanzu bata sauya ba, sai dai bata daura dankwali ba ta fito daga daki ta same sa har yayi wanka yayi isha’i. anan yayi zaman sa akan dinning shiru ba ajera komai ba data zo saita zauna gaban sa sai yauqi take ba har Ya gaji ya tambayar ina abincin sa? Tace Abinci kuma desire??? Uhmm wallhy bana jin dadi shiyasa ban yi ba .. What? Me kike nufi da bakiyi ba wallhy yunwa nake ji zuwairah,… Ta dan sauke karamin tsaki cos habit dinta ne, nace bana jin dadi jabir wallhy bazan iya shiga kitchen ba … Batare da bata lokaci ba, yace”To ya zakiyi dani?wai ma meke damun ki bayan gaki nan garau nake ganin ki, ta dan daure fuska tace baya na ke ciwo.. “baya kuma? Ohh uhh god shine ko dan indomie bazaki iya daura min yanzu ba.. ah’a gaskiya ni bazan iya ba,to ka fita mana ka siyo gaskiya ni baya na na ciwo bazan iya komai ba. Ta turje sam Haka suka yi ta “Hmmm ya dawo ya sauke ajiyan zuciya, ya daga wayar sa kamar zai kira amma yasan sam baya cin abinci a wajen sai ya kuma ajiye wayar ya kure ta da kallo ..sosai cikin sa ke kukan yunwa gashi ya sa rai yau zaici abincin amarya for the first time.. Shikam har ma ya manta da yanayin da ya zo ya same ta, ba kwalliya ba komai alaman ma bata yi wanka ba tukun.. Amma ya marairace yace , ni gaskiya ki san yadda zakiyi da ni i dont eat out, ki dai daure kinji desire ko dan indomie nasa abiki na pls.. ta dan ja jikin ta ko kallin sa bata yi ba, cos ita daman in ana lallabata take jin kanta na hawa.. Lokacin ni kuma na ajiye plates din abincin da na gama ci kenan a kitchen doya da miyan kwai zan wuce na je room dina ban ko juya na dube su ba Ta dube ni a fakaice tayi saurin dada tamke fuska ta soma magana kamar bata ma lura da ni din ba” tace rashin lpya fa nake yi jabir,…wallhy baka da imani ta sa muryan kuka Ni gaskiya bazan iya ba kawai ka sa wani ya maka tunda bazaka siyo a waje ba.. Ta mike ta wuce daki ta barsa anan… Ina shiga dakin ko zama banyi ba na ji ya ya shigo, yace samha”na jiyo na kalle sa daganan bance komai ba.. Yadda na daure fuska ya sa shi dan jan lokacin kafin Yace akwai abinci a gidan ? Nace ehmm akwai… ya dan yi shiru daga bisani yace get me some im hungry… nace ai ba ayi ba tukuna, Cikin karfin haki ya ce ohhh, don bayi ba shine ni bazan ci abinci ba ? Nayi masa shiru na dada daure fuska ta ..cikin kukkuni nace ai ba mani zakayi ma wannnan tambayar don ba bani ce da girki ba Yana ji yayi kwafa ya koma yana kallo na”yace to ai shikenan Samha naji, zuwairah bata jin dadi pls get me somthing to eat tunda haka kike so nace miki.. STORY CONTINUES BELOW Nayi shiru ban dai kalle sa kuma Banyi musu ba na wuce naje kitchen din, minti kadan na dawo mai da indomie da daddafen kwai.. “Tsaban yadda yunwa ta cinye sa bai tsaya mun wani tsegeran ci ba ya zauna tass ya lashe har yana zufa..’ Kofar daki na na rufe na yi kwanciya ta ina juy8, Abun mamaki bai karewa ko karfe sha daya baiyi ba naji ihun sa daga chan dakin zuwairah…8 dariya abun ya so ya bani i just wonder if jabir is possed akan yarinyar nan. Washe gari da safe wajen karfe 8 na fito har nayi breakfast na koma still bata fito ba sai naji knock a kofar falor , ina kan kokarin kama handle na bude sai naji muryan sa nayi mamaki dama har yanzu baije aiki ba..? Thats none of my business na basar, na kama kofar na bude ‘Da gudu ta rungume ni nace sis zainab? Sannu da zuwa na kamo ta nace im sooo happy to see you…Itama sai faffadan murmushi take sakar min tana miko min bags din ta, Nace”shigo mana sis, shigo ciki ya hanya na dada a jawo troleyn ta ciki tana bina da amshi cike da fara’a.. Zaynab step sister jabir ce amma su suna zama a sokoto ita da mijin ta … Jabir Yana mugun kaunar ta cos ita ce kawai ke iya sauraran sa most of the time in yana cikin matsala har ana ce musu twins.. Naji za’a yi wannnan nidai Kar dai na dawo na same ki kamar jiya, kinji na gaya miki… da masifa ya fito bai ma gan mu ba..ita ne abayan sa da nitiyn ta sai yauqi take tana yatsine. . Jabir?sis zaynab tace da murmushi na wuce gaba na basu waje. Tuni mood dinsa ya sauya ,yace ,Oh my god zainab…ure soo welcome yaushe kika taho toh, why dont you call me ya dan dada a rude.. Tace”Comn quiet,ai nayi ta kira baka dagawa me kake yi har yanzu agida na dauka ai kana office .. Ya ce ,oh yea im late wallhy, ke dai yanzu ki huta bari naje na dawo.. Suka yi sallama zai fice , yace pls sis ki dan turo min samha ,tace toh ta shigo ta same ni har na ajiye kayan nata tace naje yana kira na A tsaye nagan sa yana kan duba agogon sa a matse , nace gani.. Uhumm, zuwaira zata je asibiti jikin nata ba kanta sai ki taimaka ki mata abubuwan da ya kamata….ni na tafi.ya juya abunsa bai ma jira amsa ta ba.. Cikin raina Nace kutuma hmm lallai ma jabir zaka zo ka same ni.. Anan dai na kauda maganan na zauna ina entertainh din sis zaynab.. Har wajen 1.30 na rana munyi sallah munci abinci Sis tace, wai ni har yanzu amaryan bazata fito mu gaisa bane? Da shike mun saba sosai da sis nace zata fito mana skika sani ko ciwon amare ne ya boye ta ? Tayi dan murmushi tace, hmmmm samha ai naji anata labarin ta ne nidai ban yarda ba amma ai dole na tambaya tunda na zo har yanzu bata fito ta duba ni ba.. Nace ,ah a sis hwanda ma da baki yarda ba, yanzu halan ma bata sani ba ne don jabir yace bata jin dadi sosai shiyasa ma ki kaga nayi mata girki.. tace aiyo to why not ki kaini na duba ta.. Nace to shikenan nan muka mike… Zuwairah Waya take yi sai tambade dariyar ta take ,daga nan bakin step din kofar corridor munaji amma sai muka basar, Muka cigaba da hirar mu muna tahowa.. STORY CONTINUES BELOW Salam alaikum, sis har zata shiga na riko hannun ta alaman mu jira ta amsa…a hujajan ta ajiye wayar cikin gatse da kaurin murya tace ni waye ne kam? Sis ta budi baki tana dubana , nayi sauri nace mune zuwairh, samha ce,. tsakin nan dai ta sake saukewa sa usual tace ok.. Muka shigo.. kallon yanayin dakin ya hanani sakewa na sake magana ga nan gadon a wargaje babu gyara da duvet din alamar anan take kwance tuntuni.. Gefe guda Ga nitin ta da boxers dinsa nan ayashe kasa gefe da gadon kai kayan kan mirror ta ma a warkaje yake bare aje ga jikin ta, “Ina kwana, ta daure tafada cikin daure fuska cos ta san yanayin da muka ga dakin ya sa mu yin shiru. Nace lpya na dan taba sis da tuni ra shiga duniyar tunani muka karasa zan zauna sis tace ah’a kar ki zauna samha ai ba dadewa zamuyi ba.. Nace ok, ganin bazata gaida sis ba nace zuwairah wannan fa step sis din jabir ce ta zo daga sokoto, tana so ku gaisa… Ta dan watsa mana harara duka tace ehmm uhumm to sannu.. Sis tace tabbb, sannu? Nayi saurin mata ido sis ta dan kada kai tace, ok sannu kema ..tace yawwah , Dan shiru ne ya ratsa nan sai tace uhmm ni bacci nake ji dama zan kwanta, ta kau da kai tana dan jan qamshi, sis ta tsaya kallon ta tana tabe baki Nace “ayyah ya jikin to, tace da sauke nace to Allah ya kara sauki sis bata bari na sake magana ba tace samha muje ko Nace ok.. Muka fice sum sum a dakin Tsaki ta ja ta koma kan wayar ta ta cigaba Tunda muka kai site dina sis ke masifa tana maganganu “ni ai ba sa’ar ta bane wallhy ko shi jabir ma na girme sa da watanni har takwas bare wata banzar yarinyar da zai kawo cikin gidan sa.. In banda hakuri nidai ba abunda nake mata.. Duk na kawo mata cewa ai amarya ce kuma jabir na kokari duk kuma hakan normal ne a farkon aure. sis tace sam wannan ba ta da da’a shima zai zo ya same ni.. Wani za agwada wa raini wata kazama ma da ita.. nace shhhhhhh sis dan Allah ya isa haka.. Hakan muka zauna nayi komai a yadda na saba yi, Yana dawo yau yasan baida matsalan komai don yace nayi girkin So wanka yayi yayi sallah ya kimtsa ya fito, Zaune muke tara da ita yau kam am sa mu saiya sutura , wani dogon rigan kanti ta sa kalar orange ta taho ta zauna dab da shi a dole itace mai miji, Shikuwa ganin idon mu da sis Sai neman batsarwa yake amma ina , in tayi tayi sai yace mata zuwairah sauki ya samo kenan ko? Tace ah a, desire har yanzu inajin kashin baga na na suka. Sha’awar naci abincin kawai ya sa na fito dama ni banci komai ba tun da ka fice, ..dukan mu muna shiru ta cigaba da zuba mana ruwan iskan ci da kisisina ko magana yake da sis sai ta daure fuska ta shiga tsitt da yawo tana tsaki Anan ma ran sis ya dada baci har ta tashi ta bar dinning din tun kafin ta koshi Ko ajiki na sai da nayi nak kafin na tashi na basu wuri.. Sauri take tajeta dan kwashe kayan dake wargaje akasa kafin ya shigo ya gani don haka bata ja shi sunje dakin ba kamar yadda ta saba.. STORY CONTINUES BELOW Yana shiga dakin sa sis Ta biyo sa..yace my siis kece ashe dama ina shirin..tace stop jabir, ya isa haka wallhy raina ya baci.. ta daure fuska Yace ah’a twin sis yau kuma me nayi miki, tace jabir how cud you ? Me wannan nake gani agidan nan wannan ne matar da ka kawo mana Sai rainin tsiya da rashin da’a.. Yace pls enough, ya isa haka zainab what rubbish.. ohhh kinje ana gaya miki karya da munafurci kinzo zaki haura kai kema ko? Sis ta dada bata ta kai tace”munafurci?kaima ma kasan na fi karfin wannnan am talking about waht she did to me ..nan ta dan gaya masa abun da ya faru.. Ya ce to sai me..she is sick kema ai kince samha ta gaya miki.. kawai ki saurara In ta warke zata miki yadda kike so but for now im tired Ni bana son fitina pls leave me alone..ya daure fuska ya juya mata baya … Tace jabir hakan ma zaka ce yace yes.. Kawai ki je sai da safe..ta jiya a zuciye ta bar mai dakin.. Iya hakuri na ba anty amma sam taki akan cewa gobe zata bar masa gidan sa tunda bai ya ganin rainin da zuwairah ta ke yi dama don ganin amarya ya sa ta zo cos she dindt attend the weding Washe gari Da safe ma hakan ne ya faru cos agaban ta yace na sake yin girki ma zuwairah… ban ko amsa ba ta cafke tace masa bazan yi ba ai tunda zuwairah na da karfin kwana da shi ta fito tayi abincin ta… Sis ta kasa gane logon abun nasu sabida ta riga ta harzuga da halin zuwaira sai ta rika masifa cikin bacin rai tana gaya masa bakaken maganganu Daman zuwairah na nan daf abayan sa da shike a falou muke Anan ta sa masa kuka ta soma cewaa ai dangin sa sun tsaneta basu tausayanin ta,gashi bata da lpyaa amma ana zagin ta , an juya musu kai akanta an sa sun tsane ta, Anan ma ya tsaya ya zuba ma sis rashin m.. ni kaina nasha mamakin yadda jabir ke cire jijyan wuya akan kar sis ta sake shiga harkan matan sa. Ni ma bai barni ba sai da ya azalzala min cewar sa bani da imani kuma idan ya dawo banyi abunda ua sani na zan ji ajiki na… Ya wuce ya fita Kuka sis ta rika yi tace samha?wannan jabir ne yaushe ya dawo hakan? Har da cewa zakiji ajikin ki, samha gaya min gaskiya jabir din dukan ki ya keyi? na damu matuka zan yi magana ta dada borewa tace Shi din waye da zai ajiye wata yana kwana da ita ke kina musu abinci ? A sanyaye Nace kiyi hakuri sis,yanzu ne,kuma na farko ne kawai amma sam sis taki ta bar maganan tayi fushi sosai sai surutu take Daga bisani ma ta tattara kayan ta ta wuce tasha..na roke ta har nagaji hakura na kyaleta na dawo gida… Abubuwan na damun sa ..amma hakan yake dannewa abtunanin sa daga yanzu zai sa ido akan zuwairah sosai don dangin sa kusan kaf din sun nuna masa bata da tarbiya Amma babban problem din shine baya son ya dago magana ta hana sa sex in yazo neman ta. Nikam tunda lokaci na san akwai babban yaki agabana don kuwa bazan dauki yi mata komai ba tana kwana da miji ta samu bakin raina ni nan gaba ba..ance icce tun yana danyen sa a ke langwasa shi.. So yau Ina gama shirya abinci na yi zaman diris ina jiran sa ya dawo ayi ta kare … Ko da ya dawo Bai kula kowa ba ya shiga ya kintsa tsaf ya zauna ya ci abincin sa …ko loma biyar baiyi ba ta fito stil ta sa nitie as usaual ta fara karo masa kwarkwasa yana shiru dai bai bata fuska ba don tunani sun soma yi masa traffic tunda ya lura cewa zis zainab tayi fushin dagaske ta bar masa gidan …hankalin sa ya dan tashi amma yaki ya nuna sosai.. Amma chan dare ya ja wajen 12 ta ja shi jikin ta Ba don ya so ba haka ya biye mata suka kwashi gara anan falo kafin cahn dare ya shigo daki na… Banyi bacci ba don haka ma mike na zauna.. Zai ja bargon ya kwanta na kwace nace ina da magana da kai jabir, Fuska ba yabo ba fallasa Yace ok, ina jin ki.. Zan yi magana ya dakatar da ni da cewa kar ki bata min lokaci samha just go straight to the point “abun ya sosa min rai Nace kayi hakuri jabir bawai bazan maka biyayya akan abubuwan da kake so bane,.amma gaskiya maganan Wani baida lpya wani yayi girki bazan lamun ta ba nayi na karshe kenan don haka kasan nayi.. Yace what? Akan me..meye amfanin zaman ku ku biyun idan bazaku taimaka ma juna ba… Na mike tsaye na kalle sa cikin azamaan da ya dade baiga nayi irin sa ba.. nace badai zan dauka ba jabir kasan bana gaya maka magana akan son raina sai dai don samun ciganban zamn lpyar mu ko.. Nima nan ina fama da lalura dauriya nake yi nake aikin gidan nan..duk rashin lpyar da matar ka take baza dai a hada shi da wahalan da mai juna biyu ke sha ba juna biyun ma na wata 7 a gaskiya bazan iya ba.. In har ka na so ana taimaka mata tun Wuri ka nema mata mai aiki nikam na gaya maka, nayi shiru na daure fuska ta tam bana ko kallon sa bare ya dame ni Yayi shiru, yana kallo na hakikanin gaskiya ya kasa kawo points sai yace hmmm kya ji da shi dai samha.. Akan nace kiyi girki kike gaya min magana haka? To Duk dai munafurcin mutum haka zai ganni ya barni.. Nace ohhoo dai, ni dai na fada maka kenan… daga nan na wuce na shiga batrum na kimtsa kaina na fito na kwanta.. Shima bai kula ni ba Tun daga wannan rana ban sake gane ma jabir ba banda wukakanci ba abunda nake karba wajen sa.. Ranar da zuwaira ta karbe girki dafarko yana ta zumudi, amma daga bisani hatta kitchen din sai da yasa akayi masa spray saboda wariin kaurin abinci Soyayyen ko dai 8nce konananen plaintain kuma an zubar da shi ya kai sau biyar a dustbin a haka ya hakura ya dafa indomie dakan sa ya ci A ranar Kuka ta dinga raira masa duk dama ya gano ta sosai kamar fa bata iya girki bane,.. amma sai ya so maida masifan kaina ba gaira ba dalili. ba komai bane illah yasan yanzu nace bazan taba karba mata abinci ba. Kullum idan kwanan zuwairah ce wajen girki sai ansha da shi amma bazai taba mata agaba na ba sai sunje daki Nikuma sai ya sauke min borin yunwar nasa a kaina Ya ci min fuska agaban ta iya son ransa .. Nima hakan na turje bana taimaka mata da komai din.. Sosai nayi zuciya na daura ma kaina fushi ..Abu daya nake muradi a raina wato saki kuma nasan basamu zanyi ta sauki ba don haka7 Na qudira In sha Allah nima na shirya bana sake nuna ma jabir shi din wani abu ne awaje na kuma bazan sake kula wani abunda ya shafe shi ba har sai ya gaji da ni ya sake ni.. Bayan wata biyu.. Tun Da na soma i don’t care attitude na kuma dauke kai akan kowa da komai agidan shima sai ya dage wajen sa kafar wando daya dani+ Duk dama Dan dolen sa ya sa zuwairah agaba ta soma daukar ayyukan gida kamar yadda nima zanyi na gama haka itama ta fara in kwanan ta ya zago. Daga nan Sosai halayen zuwaira suka soma bayyana min karara kamar daman dai nine ban san yanayin tsananin kazantar ta da ballagan cin ta ba.. Gaba daya tiles din kitchen ya soma dishewa yanzu ni kaina nakan sha wahala kafin na tsaftace wasu abubuwan da muke using tare ,. tukun ya duk da kowa da nashi ne amma har ankai biyu daga nata bola saboda tsaban yadda ya kone ya yi loosing qualitin sa da baki .. Gashi In tana girki har tsoro nake,hankali na baya kwanciya kar wata rana wuta ya kama mu don ko wani abinci bul bul zata bul bula masa wuta kamar tana filin yaqi, Wanka kuma kamar akuya haka suke da ruwa wannan ma bai dame ni ba kamar yadda ta nace da yawo a gidan da nite gown tamkar wacce ba a kawo ta da kayan akwati ba in tayi ne ta dan dauro zani akai . Na dade banyi amai na amma Ranar dana ga wai tana kwaba flower za tayi taliyan murjin da ta saba sai da na kwaza amai sosai…1 A lokacin Na zo ajiye danyen tafarnuwa ne da aka siya min na mance a jaka na.. Juyin da zanyi Na ci karo da ita ta tamke fuska sai kwasar waka take yi daga wayar ta na hausa film mai taken mariya, ta baje akasa akan tiles buju buju tana kwabin,ga ceiling fan amma gumi take sai ruwan datti dake biye ramin hammatan ta ke fitowa yana sauka ciki in tayi yunkuri kai ranar naga fitina..amma ko ajikin ta 3 Bangaren jabir kuwa sam ya kasa samun nitsuwa shi yanzu ba ma rashin girki ke damun sa ba… Da chan ya dauka gajiya da ciwon bayan da take yawan complain yasa bata tsaftace wajen amma ya lura kamar habits dinta ne Gashi bata son sallaj..wankan tsarki ma shi ya dauka makan sa alhakin in sun gama sex ya shiga tare da ita ya sata tayi yana dubawa, Yanzu kam har ya saba da yadda ya tafi ya bar dakin haka zai so ya samu.. Gashi yanzu bai da lokaci In yazo kawai sai dai yayi masifan ya bi ya karkade boxers dinsa akasan floor ya kaisu dakin sa ya tara ita kam bata ma daga nata bare na shi… A duk lokacin Dayayi mata wani masifa mai tsanani haka fir zata hana shi sex tayi ta gaya masa bakaken maganga nu… A hakan Babu yadda ya iya, sabida yanzu yayi zuciya bayayi da ni, nima na nuna masa tafi nono fari,. Shiyasa duk azaban wulakanci ya koma ya na dauka… Haka zai lallabata gobe ma ba shi zai hana su sake kwabewa ba Ranar Abun ya ishe sa ina kwance naji shi,. Ina kwance shiru Hannu ya kawo zai taba ni na firgita na mike Ya wani daure fauska Yace min meye haka..nace masa kar ya taba ni bana so.. Ya jawo ni da karfi, na gantsara maa cizo a hannun sa..cikin masifa nace ka tashi kaje chan inda kasaba ni ka kyale ni bana yi.. Ya ce bazan je ba anan zan karba dole zaki iiya min bukatuna ..na kan rasa irin rashin Kunya irin na jabir wai shin ba shi bane yake ce min yana da wacce ta fini akan gado?..ranar fa har gori yayi min akan zuwaira ….amma sai gashi yau ya dawo wai na bashi.. Haka muka dinga yi har ya karbi hakkin na shi as usual ba wani dadi sai tulin bacin rai,.. Tun Daga wannan lokacin ya min fada akan idan banyi hankali ba sai ya kai kara na gida kuma ya tabbatar min sa bazan ji dadin abunda zai faru dani ba… Naso nayii masa taurin kai Amma ina tsoron su mumy gaskiya,1 STORY CONTINUES BELOW sai kawai na soma shiru shiru bana dai amsa shi,sannan zanyi masa abunda ya ke so muddin akan gado ne ban damu ba… Don yanzu ma na dan samu sauki sauki bana jin yanayin da nake ji ada chan sosai ga shi ciki na ya girma sosai.. shima kwana biyun sai naga ya shiga hankalin sa baiya wani nuna min rashin hankalin sa a fili kamar da ,ina lura,.. it seems like zumudin amarcin ne ya dan fita ajikin sa but we are not in good time ne yana harkan sa ina nawa.. Ana haka, ..karime ta kawo ziyara ma zuwaira niki niki da kayan mata a buhun bakko bag Nice da girki..so ina kitchen a lokacin Amma Dan wulakanci sai suka ki zaman dakin nata suka zo falo sai shewa suke suna hira kamar gidan kaji.. Yau abubuwan da suke faruwa wanda banjiba bansani ba sai yau naji a bakin zuwaira. Kafff ta kwashe labarin yadda take cin jabir da yadda jabir yake mata itama akan gadon babu gargada babu kwana ta zuba ma karime Tadi yayi dadi Har blackmailing dinsa data keyi in tana so ta samu cikar burin ta akan wasu abubuwan tace shi yake bata kudi take tarawa ta ke tura ma karimen ta mata shoping kayan mata daga maiduguri.. Inji ta wai komai ta sa ido a gidan Musamman ma dangin sa da bata shiri da kowa… In kuma yayi motsi ko takk yace sai tace bashi ba sexx.. tuni sai ya rusuna ya lallabata don ya san ba samu yadda yake so zaiyi awaje na ba..duk ta sa a cikin labarin nata Karime sai hangame baki take don kuwa ta ji dadin abun aganin ta ai kwalliya ya biya kudin sabulu, Tace to ita wannnan bushiyar fa me kike jira da ita..wato ni kenan” zuwairah ta dan leko tayi dariya mai sauti bata ce komai ba, karime ta cigaba Tace meye aikin ta agidan ko da shike ai ko da na shigo ma ke kadai nake gani fa,kawata kece star, full option, mowar mai gida, sukayi tafi zuwairah tace yesss ooo..fada da kaurin murya ‘Wasu kam ai inda kikasan kwatami haka gindin su yake miji karara yake nuna baiya ji dadin su sai kiga ya nanike har na rasa jaeaban irin na jabir..ama fa ba laifin sa bane im sure da yana jin mau wallhy bazai haukace min ba..1 Karime tace tabbasss ga mallakar miji ga shi dole yayi biyayya ai kema kinsan tamkar ke kadai ce to me ya rage.. “Tace dama fa,.in ba nikadai ba har na isa ina karban kudin kaya wajen sa kuma ya debo su loadi ya bani..ai kinsan girkin dayafi maka dadi konawa ne zaka kashe masa wajen kayan miya … Ire iren hirar da suka yi kenan kuma ina jin su suma suna sane sarai da hakan,amma nayi kyam naki na bar zuciya ta ta debe ni Tunda naje daki Zuciyan nawa ke bugawa ,amma bana so na bari ta dimauce da tunani nace ko da gaske ne jabir yana gaya mata banda taste kamar kwatami..amma meyasa zaimin Haka? Abun ya mugun sosa min rai bana wasa ba… Duk da ena fushi But i neva tot of na fara amfani da maganin mata irin nata sai na ce to shikenan zanje na nemi shawara in Har cikin ne har yanzu ke sani haka zan ti hakuri In ba shi bane kuma sai na nami gyara cos na tabbata zama da zuwairah ba karamin jihadi zai zame min Ba nan gaba.. Haka na harhada naje aka sake duba ni amma babu komai normal nake haka ma abun ciki na…. na kuma nemi shawara anty hanifah tace min kawai nayi hakuri komai zai wuce.. na dawo gidan sai dai kamar an tsawwala komai ne ma bayan tafiyar karime da sati guda abubuwa suka dada jagube min Jabir Ya soma nuna min karara zai iya komai akan dadin gindin zuwairah.. Har yake cemin wallhy shi yaa fara ganin kamar dama itace first love dinsa bai sani ba sai yanzu… Raina yana baci amma Bana taba reacting in yana gaya min Magana baya kuma tashi gaya min Sai yagama amfani da ni son ransa . In Ya fuce nayi ta kuka kamar zan cire raina amma nakasa gaya ma kowa komai… STORY CONTINUES BELOW Abu sai gaba gaba yake kamar wani tsafi Yanzu kam ma dan fadan kazantar da yake mata ya dena sai lallabi, Ta samu dama yanzu sosai har aikin hidan takan sa shi ya yi da sunan soyayar gasu wai zasu sa min Bakin ciki, To musamman in yana weknd dashi da ita ne a kitchen ko da kuwa ranar girki na ne duk sai su Kwabe waje . Gudun raini da bakar magana ya sa na fita hanyar su bana tankawa har suci su kare…. Zuwairah ta dada bankadewa A kullum yaumin wani sabon sara take fito wa da shi na wannan karon yafi tsamaro don karara take gaya masa ya bata kudi ta tara na siyar kayan aiki… Shi dai yana so ya san meye ne don inta siya bata nuna masa wasu abun sai wanda taga ya mata.. Gashi sam bata san me ake nufi da cewa nagode ba, sometimes in Ya bayar ma sai ta yi complain din Baza su ishe ta.. Duk yana hankare amma rudin zuciya da dadin gindin zuwairah ya shagaltar da shi baiya iya tabuka komai sai abunda tace mafi akasari… Ina gefe Duniya tayi min zafi Cikin raina babu dadi sosai na soma ramewa Abun ya ishe ni ,.. yau ana saura kwana Biyu na shiga wata na takwas na yanke hukunci na je dakin sa na same sa da sassafen Allah… Hijabi na sanya mai kyun tsari picth wanda ya dadaa fitowa da hasken fuska na.. Na yi sallam a ladabce na tsuguna gaban sa ban damu ba duk da ma bai amsa ba.. Nace ina kwana jabir,… Ya nemi waje ya dake yace to, lpya kuwa? “Na dan sauke kai na kasa nayi shiru na dan lokaci guda zai yi magana na dago cikin wani irin sigar yaudarren magiya cike da nadama nace dan Allah kayi hakuri jabir ka yafe min… Na dan fashe da kuka mai ban tausayi mai taba zuciya na dada rusunawa kasa na iso daff kafar sa na tsuguna.. Im sorry, na dada cewa cikin shessheka nace” nasan duk abunda kake min laifi na ne duk nina jawo hakan amma na roke ka kayi hakuri ka yafe min ko da bazaka dawo min kamar da cahn ba.. Na yarda Nice matar ka mai zama a karshin ikon Ka kaine shugaba na wanda ya zama min dole na girmama nayi masa biyayya Jabir Nayi kuskuren kamanta sabanin hakan ka gafarce ni…pls jabir.9 ” yana kallona shiru,..acikin ransa Sai ya rude ya rasa me daya zaiyi, gaba daya ya kasa kamo komai ba wani bangaren ransa ya kwanta don dama so yake nayi masa hakan tuntuni na amsa nayi masa laifi akan komai shine da gaskiya, Sai dai wani bangaren ya san ya zalunce ni sosai ya kuma ci amana na.. nikam na qudira zan saukake komai tsakani na da shi koma yaya ne na amince aje hakan.. don gidan mu nake so na tafi gaba daya nagaji da zama da shi amma bana so muyi rabuwar a haka im already feelling miserable zaman da nake a karka shin sa.. Haka na cigaba da kuka agaban sa ina kawo kalamai nasu taushi masu kashe zuciya.. Karshe dakan sa ya dago ni daga kasa ya zaunar da ni bakin gado ya kasa cewa komi, Sai ya isa haka samha ita ok, Ai Magana ya wuce a waje na.. Nasan tausayi na kawai yaji da hakki na dake binsa Ban damu ba na share hawaye na nace na gode.. Nayi masa alkwarin bazan sake masa abunda ya saba zaman auren mu ba.. Daga nan muka dawo normal sai dai shi ya ke shan wahala sam ya kasa sakewa da yadda Na dawo da kaina tamkar baiwar sa sai yace nayi nayi bana kuma fasa zuwa gaishe sa da gyara masa daki da sauran su.. Na dada dawowa sokuwa agaban idon sa dama chan bana shiga hidimar zuwaira,ni ka dai nasan me nake ji a raina Sati guda Kawai nayi hakan Na lura ta sha jinin Jikin ta,duk da bidirin haukar na su sai ya dena bari suna yin wasu abubuwan a inda zanji ita kuma ba hakan takeso ba… Yanzu baya min Fada ko tsiwa agaban ta A cikin na sati biyun kawai sai ta soma kawo bori ba gaira ba dalili.. Haka kawai in ya sani masa abu misali dauko masa ruwa ko wani aika sai ta zo ta bangaje ni amma itace zata fada kasa tana zagi na… Ni dai bana amsawa muyi tayi,.amma guda daya in na gaya mata har hawaye takan yi yakan mata zafi sosai. Sai dai bata fasawa Abun mamaki ranar dakan sa ya karbe min baki yayi mata tas tas yace bazai lamunci raini ba kuma ya soke hakan agidan sa… Ranar ta sha mamakin sa matuka .don masifa yayi kamar zai wanka mata mari sabida abinda tace min.. Itama ta bore Tace masa wallhy shi da zaman lpya agidan sa ya kare kenan Tunda ya bi baya na ba irin magangan da bata fada ba.. A lokacin Ina shiru agaban su ina kwasar points a kwawalwata washe garin ranan ne na samu dama na gaya masa qudiri na na cewa ina son haihuwa ta ya kasance achan gida gaban iyaye na… Yaki har yaki amma Na kawo masa reason cikin salo na dana saba ..na nuna masa cewa zan taya shi ta kowa ni hanya wajen samun kwanciyar hankali da zaman lpya a tsakanin sa zuwaira. Don haka ina ganin idan bana nan na wani lokaci wani abun tan ma Zai ragu zata fi samun nitsuwa ta saurare shi Har na kawo masa cewa ita zuwairh ma yarinya ce tana bukatar kulawar sa sosai ,.in ta na gani na kishin irin namu na mata bazai bari ta nitsu ba kuma duka alhakin mu nakan sa yayi hakuri ya bata dama a cikin kwanakin da bana nan ya fahimtar sa ita manufar mu.. na kuma nuna masa a shirye nake na zauna da ita lpya idan na dawo daga jego bazai taba samun akasin haka ba. Yaji dadin wannan shawara tan amma bazai iya nuna min sosai ba sabida kunya na ya soma taba ransa.. So har zan iya saurin mancewa sa abubuwan da ya min so sooon na daura makai duka laifin kamar ban damu ba?.. Kawai sai ya bani dama naje gidan na haihu zai duba ya gani.. Naji dadi sosai na je na shirya na sanar da su mumy Washe gari da safe ma Na fito ma zan tafi naga ya shirya… Yace shi zai kaini har kaduna… Ban yi musu ba duk dama Allah Allah nake na rabu da shi don wallhy bana kaunar gani fuskn sa.. Sosai nake so na rabu sa shi na huta ma raina Na daure nayi na mata na buga sallama daga bakin kofar ta amma Zuwaire ko ta leko bare ta amsa ni har muka fice A motar nasa zan iya girka sau nawa mukayi magana har ya kaini gidan mu.. Hira sosai suka yi da su mama da kowa da kowa kamar ba abunda Yake afkuwa a gidan mu Su mumy har da bashi tsaraba ya kawo ma amarya… Sai wajen asr ya tashi tafiya anan na ya dauko 50k ya bani ya kama gaban sa.. Wani sassanyar ajiyan zuciya nayi Na gode ma Allah. Kwana biyu kacal nayi agida amma an dame ni da tambayar ya na rame amma haka firr naki fadan komai har mumy ta kyale ni akan ko cikin ne ya jeme ni.. Ni dai yanzu tunda na bar musu gidan zan haihu gaban iyaye na shikenan Banida da case. Kafin nan ranan da ya kaini gida dawowar Sa Ya zo ya samu zuwairah ta hada tarkacen ta wai zata bar masa gida… Tun Daga kofa ya soma salati, tana shiru sai kada kafa take gana watso masa harara.. Yace meye haka kayan maye wannan ? Ta mike tsaye ta watsa masa mugayen kallo tace hey malam dakata, dama kai nake jira ka sauwake min anan zan bar maka gidan ka ..munafuki kawai azzalumi,macuci ta watsa masa harara tana dirin masifa mai zafi.. Tsayawa yayi a daskre zai yi maganan ma ta katse sa tace kai tsaya. Zaka bani ta karda na ko sai na nuna maka asalin wacece zuwairah?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *