SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 3 BY FATYMA SARDAUNA

SHU’UMIN NAMIJI CHAPTER 3 BY FATYMA SARDAUNA

                   Www.bankinhausanovels.com.ng 

Wani irin kallo mai ta da tsikar jiki Zaid yayi mawa Zahrah, still fuskarsa ɗauke da wannan sheɗanin murmushinnasa, sadda kanta ƙasa tayi haɗi da soma wasa da yatsun hanunta,, Sunanta yaƙira da wata irin murya mai kwantar da zuciya, bata iya amsa masa ba saima ɗago kanta da tayi ta kallesa, wani irin baƙon yanayi ta tsinci kanta aciki mai wuyar fassaruwa, a hankali ya lumshe kyawawan idanunsa masu kalar bacci haɗe da buɗesu a lokaci guda,, “Zantafi !!” yafaɗa daidai lokacin dayake ɗaura sit belt a jikinsa, kasa ce dashi komai tayi saima wani iri taji dayace zaitafi ita a sonta bataƙi su tabbata a haka ba, domin ganinsa kaɗai yakansa taji wani irin nishaɗi a cikin zuciyarta,, wata ƙatuwar leda mai ɗauke da tambarin wani makeken mall yamiƙo mata, sadda kanta ƙasa tayi haɗe da girgiza kanta, alaman bazata karɓa ba,, ɗan ɓata fuska Zaid yayi haɗe da cewa ” idan baki karɓa ba bazanji daɗi ba, kuma kinsan cewa bakyau maida hanun kyauta baya ” wani irin sanyi taji a cikin ranta tabbas ko

bakomai tasamu mai kulawa da rayuwarta, cike da girmamawa ta karɓi ledar, haɗe dayi masa godia,, murmushi kawai yayi mata haɗe dayi mata nuni da tashiga gida,, ba musu tajuya cikin takunta mai ɗauke da nutsuwa tashige cikin gidan,, tana shigewa cikin gida Zaid ya ɗaura hanunsa akan mararsa dayakeji tayi masa tauri kamar ansanya dutse, lumshe idanunsa yayi, haɗe da gangaro hanunnsa zuwa kan joy stick ɗinsa cikin wata irin murya yace “idan kika kama sugar baby baki mata kaca kaca ba bazan yafe miki ba, because ta wahalarni da yawa, tasa inata abubuwan daba halina ba, wato ƙasƙantar dakai dakuma yawan magana ” wani munafukin murmushi yayi haɗe dayi mawa motar tasa key, kaitsaye guest house ɗinsa yanufa, domin kuwa a yanda yakeji yau bazai iya kwana bai yi sex ba, dole yasamu wata yayi mata cin kaca, saboda yakai ƙololuwa wajen sha’awa ga wannan ƴar iskan Zahrah’n takunna sa, domin ganinta ma kaɗai tayar masa da hankali yake…..+

Yauma dai wata sabuwar karuwar yasamu mai suna Salima, tun da Salima ta sanya idanun ta akan Zaid soyayyarsa tatafi da ita, Salima yarinya ce ƙarama don bazata wuce 21 year ba, sosai ta liƙemawa Zaid, burinta a duniya shine Zaid yasota, amma kwata kwata Zaid bai damu da lamuranta ba, amma duk da haka bata fasa bibiyar sa ba,, Zaid kuwa fuskanta da yayi cewa Salima bata taɓa iskanci ba, yasanyashi fara sauraranta haɗe da ɗana mata tarkon shu’umancinsa, yaci alwashi cewa sai ya tarwatsa budurcin Salima,,, itama dayake soyayya tarufe mata ido, yasanya tayi saurin amincewa dashi,, zaune suke a tsakiyar tangamemen falonnasa dagashi sai dogon wandon jeans, yayinda Salima ke kwance a jikinsa, daga ita sai wata baƙar doguwar riga marar nauyi, gaba ɗaya Salima tasusuce game da soyayyar Zaid, a yanda takejinsa acikin zuciyarta zata iya mallaka masa komai nata a duniya,, a hankali yasanya hanunsa cikin kanta, wanda yasha kitson ƙari da akayishi da gashin doki,, wato attachment,, wani irin kallo yajefi Salima dashi, take ta langwaɓe kai, haɗe da matso da fuskarta dai dai da tasa,, bakinsu take ƙoƙarin haɗewa waje ɗaya, saurin kauda kansa gefe yayi haɗe da jawota jikinsa, lafewa tayi a cikin jikinsa haɗe dayin ƙasa da kanta, bakinta ta ɗaura a dai dai kan nipple ɗinsa, a hankali ta soma tsotson nipple ɗin nasa, saurin lumshe idanu Zaid yayi domin kuwa sosai yakejin wani iri acikin jikinsa,, kwalbar giyan dake gefensa ya ɗauka haɗe da kafawa abakinsa, sosai ya tuttula wa cikinsa giya,, domin yafijin daɗin sex idan a buge yake, hannayensa yasa ya zame rigan dake jikin Salima,, take surarta ya bayyana,, sake waro idanunsa yayi, domin kuwa gaba ɗaya Salima ta rikiɗe takoma masa Zahrah sak,, hmm giya tafara aiki,, wani irin shu’umin murmushi Zaid yayi haɗe da lasan laɓɓansa, duka hannayensa ya buɗe alamar ta taho garesa, cike da ɗoki Salima ta faɗa jikin Zaid, haɗe da ɗaura hanunta kan joy stick ɗinsa tasoma murzawa a hankali, abunku da tashen balaga itama dama tajima tana buƙatar wanda zai jagwalgwalata,to yanzu gashi tasamu baban ƴan iska, gaba ɗaya hannayensa ya ɗaura a kan breast ɗinta, bayan yacire mata duk wani kaya dake jikinta, balaifi tanada big breast, duk da cewa breast ɗinta bai kasance yanda yakeso ba, bakinsa ya ɗaura akan wuyanta yashiga bata wani irin kiss mai ta da hankali, still kuma hannayensa nakan breast ɗinta, yana murzasu a hankali,, tuni Salima ta shiɗe tafice a hayyacinta, domin kuwa salon Zaid na daban ne, ɗa gata Zaid yayi caɗak, haɗe da nufar bedroom ɗinsa da’ita, domin kuwa tuni tanarke, haɗi da sallama masa kanta,, gaba ɗaya Zaid yafice a hayyacinsa domin kuwa Surar Zahrah kawai yake hangowa a jikin Salima, cikin rawar jiki yafar mawa Salima, da ƙarfin gaske Zaid ya ratsa hanyar Salima ya wuce,, duk irin ihun da Salima keyi Zaid bayako jinta, Zahrah kawai yake hangowa, a maimakon Salima,, sosai Zaid ya gurji Salima son ransa har saida yaji mata ciwo, tun Salima na ihu har muryarta tadaina fita, sam batai zaton haka zafin sex yake ba, a tunaninta daɗi kawai a keji,,, saida yasamu nutsuwa kafun ya sauƙa daga kanta, kai tsaye toilet yashige, yasakar mawa kansa shower, yajima tsaye ruwa na dukansa, daga bisani yayi wankan tsarki, yafito daga cikin toilet ɗin,, sanye yake da rigan wanka hanunsa riƙe da ɗan ƙaramin towel yana goge kansa,, kallon inda Salima ke kwance shame shame tamkar gawa yayi, wani munafukin murmushi yasakar mata haɗe da kashe mata ido ɗaya, “ƴan matana !” yafaɗa da muryarsa ta yaudara,, da ƙyar Salima ta’iya ɗago idanunta dasuka kumbura saboda kuka ta kalleshi,, murmushi yasake yi mata haɗe da nufar inda mirror ɗinsa yake,, mai ya shafa a jikinsa sama sama, wata maroon jallabiya, ya zura ajikinsa, haɗe da feshe jikinsa da turarensa mai daɗin ƙamshi,, kan gadon da Salima ke kwance yanufa, kwanciya yayi a ɗan nesa da’ita haɗe da juya mata baya, sakayau yakejinsa, tamkar an sauƙe masa babban nauyin dake kansa, dan haka mintuna ƙalilan bacci yayi awon gaba dashi,, da kyar Salima ta’iya tashi ta shiga bathroom, ruwan zafi ta tara a cikin bath tub ɗin wanka, tashiga ta zauna, saida tayi kuka tsabar azaba, da kyar dai tasamu ta’iya gasa kanta,, kuka kam tayishi badon komai ba kuwa saidon azaba’n da tasha a wajen *SHU’UMIN NAMIJI,ZAID* kwanciya tayi itama a gefensa, take baccin wahala yayi gaba da’ita……..

*ZAHRAH* kuwa a daren ranan nan sam bacci ƙaurace mawa idanunta yayi, wata irin soyayyar Zaid mai ƙarfine yake huda zuciyarta, sam takasa manta irin kallon da Zaid keyi mata, ga murmushinsa, daya tsaya mata a zuciya, haƙiƙa Zaid yacika *SHU’UMIN NA MIJI* domin kuwa ya shammaceta ya ɗauke mata zuciya batare da ta ankaraba,, har kusan ƙarfe 2 na dare kafun Zahrah tasamu bacci ya ɗauketa,, washe gari kuwa da dassafe ta shirya kanta cikin riga da sket na a tamfa, balaifi kuma ta ɗanyi kyau cikin shigarta ta,, ƙarfe 7 dai dai ta nufi makaranta, domin kuwa yau suna da lecture 7:30, sa’anta ɗaya yanzu Inna bata hanata zuwa makaranta akan lokaci, saboda haka yanzu bata latti……Zaid kuwa ba shine ya farka daga bacci ba, sai wajen 8:30 am, abun haushi da takaicin ko sallan asuba baiyi ba, bathroom yashiga yasakeyin wanka, haɗe da ɗauro alwala, sallaya ya shunfuɗa haɗi da soma kabbara sallah, kokunya bayaji domin kuwa rana tafito faɗe faɗe, amma wai sai a lokacin yake sallan asuba, Allah wadaran halinka Zaid, ai dama ibada da iskanci basa taɓa haɗuwa waje ɗaya, babuma kamar zina, ya Allah kakaremu daga sharri da aikata zina, ameen….+

Tsab yagama shirya kansa cikin wasu haɗaɗɗun riga da wando ƴan kanti, maroon colour, sosai kayan suka amshi jikinsa, kasantuwarsa mai farar fata, wandon irin pencil ɗinnan ne yayinda rigar takasance mai aninaye a gabanta, sannan tana da guntun hanu iyaka guiwa, facing cap maroon colour yasanya a kansa, ta ke kyau da kwarjininsa suka sake bayyana, haƙiƙa Zaid ya haɗu tako wani fanni, matashine maiji da gaye gakuma kuɗi da suka ɗaure masa gindi, feshe jikinsa da turarukansa masu ƙamshi yayi, haɗe da ɗaukar wayarsa ya zura cikin aljihun wandon sa, kallonsa yakai kan Salima da take ta sharan bacci, wani munafukin murmushi yayi haɗe da buɗe wata ƴar ƙaramar drower yaciro rafan kuɗi ƴan dubu dubu ɗauri ɗaya, rufe drower’n yayi haɗe da sa mata key,,, wurgi da kuɗin hanunsa yayi zuwa jikin Salima, haɗe da sakai yafice daga cikin ɗakin, bakinsa ɗauke da fito,, a ransa kuwa cewa yake “banzar yarinya ko daɗi ma bata da shi, mcheeeww nidai naja mawa kaina, a kwashe kwashena naje nasamu dusar mata !, amma bakomai zan fanshe ajikin kine sugar baby, wallahi duk randa na kamaki saina miki raga raga !!” kaitsaye wajen motarsa ƙirar BUGGATI yanufa, yana shiga cikin motar yayi mata key, tuni mai gadi ya wangale masa tankamemen gate ɗin gidan, shikuwa bawani ɓata lokaci ya cilla hancin motarsa waje…. Kaitsaye gidansu ya nufa, domin tunjiya Dadynsa keta ƙiransa akan yazo yanason ganinsa,, tafe yake acikin mota amma earpiece ne saƙale a kunnensa yanashan waƙa, bayan kiɗan dake tashi acikin motar tasa, gudu yake tsulawa baruwansa da wanda ke bayansa ko gabansa, a haka har ya’iso cikin gidan nasu, yanafita acikin motarsa yanufi ɓangaren mom ɗinsa,, zaune take akan kujera, tasha ado cikin shiga ta alfarma, yayinda wata yarinya ke duƙe a ƙasanta tana aikin yimata tausa aƙafafunta, daga kaganta kaga zallan hutu da jindaɗi, domin kuwa zoben hanunta kaɗai ya’isa yasai maka babban gida mai kyau awani garin,, tana ganinsa tasaki murmushi haɗe da kafesa da’ido, bakomai yasa tayin hakanba, face ƙoƙarin gano maike damunsa, dan taga fuskar tasa a ɗaure tamau,, “barka da hutawa Mom” Zaid yafaɗa dai dai lokacin daya zauna kan ɗaya daga cikin kujerun falon, Mom bata amsa masa ba saima kallonsa da taci gaba dayi, a hankali Hajara ta ɗago idanunta ta saci kallon Zaid,

“Zanci ubanki idan baki daina kallo naba shegiya munafuka mai baƙar fuska !!” Zaid yafaɗa cikin hargowa, tuni Hajara ta ruɗe ƙafofinta sun soma rawa, domin tabbas tasan yakamata tana kallonsa ne, itakam yau tashiga uku, taƙirawa kanta ruwa,, “ke Hajara tashi ki wuce ciki, anjima kya dawo ki ci gaba da matsamin ƙafan” Mom tafaɗa, sumi sumi Hajara ta tashi daga duƙen da take hartana jin tuntuɓe tsabar sauri tabar falon,,

“Wai Zaid maiyasa kake hakane ? dudduniya babu yarinyar daka tsana kamar Hajara, waima ni ba wannan ba, kokasan cewa ina da labarin duk irin abubuwan da kake aikata wa, sai yaushe zaka girmane Zaid ? ni bance kada kayi abunda kake so ba, amma kadaina bin mata dan Allah Zaid, wannan bahalin mutanen kirki bane !” Mom tafaɗa cikin rarrashi,, ko gizau Zaid baiyiba balle ya amsawa Mom,, bata damu ba domin dama tasan zaiyi wuya ya amsa mata ɗin,, bata sake ce dashi komaiba, saima tashi tayi tabar masa falon, domin bazata iya da wannan baƙin rannasa ba, ace mutum shi komai kayi masa bazaka burgesa ba, shegen baƙin hali da gadara, tamkar wani basarake,,, Mom na tafiya, wayar Zaid tasoma ƙara alamar shigowar ƙira, bai ɗauki wayar ba saima tashi da yayi yafice a falon, kai tsaye babban falon Dady ɗinsa ya nufa…. Maganar dai ɗaya ce, shine yafito da matar aure,, “to” kawai Zaid yacemawa Dady’nnasa, sun ɗan taɓa hira akan harkan kasuwancinsu, kafun daga bisani Zaid yayi mawa Dady’nnasa sallama yatafi…….1

gaba ɗaya yau Husnah takasa gane kan Zahrah domin kuwa, duk bayan minti kaɗan sai Zahrah ta saki murmushi ita ɗaya… Yanzuma zaune suke akan wata kujera da akayita da suminti, irin nazaman ɗaliban cikin University,, gyara zama Husnah tayi haɗe da maida hankalinta ga Zahrah… “SOYAYYA !!” Husnah tafaɗa,tana mai tsare Zahrah da idanu,, murmushi Zahrah takumayi haɗe da kamo hannayen Husnah cikin ɗan yanayin damuwa tace “bansan yanda a keyinta ba, impact ma bansan ya’ake gane ankamu da’ita ba, amma tabbas inaga nafaɗa a soyayya ƙawata, domin kuwa dare da rana koda yaushe tunaninsa baya barin zuciyata, da gaske inasonsa Husnah ? ” Zahrah ta tambaya lokacin da ƙwalla suka cika idanunta,, murmushi mai sauti Husnah tayi haɗe da cewa ” Lallai ko wanene shi yacika JARUMI acikin JARUMAI da har ya’iya sace zuciyar kyakkyawar ƙawata, tabbas ko tantama babu Zahrah kinkamu da son sa, wanene shi ? a’ina yake ?”

“har yau bansan wanene shiba, Husnah, bansan koshi ɗin waye bane, amma tabbas nasan cewa yafi ƙarfin ajina, amma yazanyi tunda shiya koyamini sonsa, bantaɓa soyayya ba, a kansa nafara shiyasa nake jin sonsa fiye da komai a gareni ” Zahrah ta ƙare maganar lokacin da hawaye suka wanke mata fuska, ” Kuka banakibane lover girl, nidai gaskia yakamata kinunamin jarumi’n nan domin nabasa babbar kyauta…. ” Ɗan murmushi kawai Zahrah tayi batare da tasake cewa komaiba, sosai Husnah tabata shawara dakuma ƙarin haske akan soyayya,, koda aka tashi a makaranta, cike da tarin tunanin Zaid Zahrah ta dawo gida, a zuciyarta kuwa cewa take “Inama da zai dawo yau tasake ganinsa, har abada bazata gajiya da ganinsa ba……”

“Hahahahaaahha gaskia SHU’UMI baka da kyau, wato dai kayi rantsuwa cewa saika lalata musu ƴa ko, hmm banga laifinka ba, domin kuwa da fari nima na kwaɗaitu da babyn kuma wallahi har gobe ina tsananin sha’awarta, amma tunda kamin shigar sauri ba damuwa, idan kaci ka rage naci sauran koba haka ba guys ” Bash yafaɗa yana dariya,, wani irin abune ya tokare maƙoshin Zaid, bawai don wani abu ba, saidon kalaman da Bash ke faɗa, wai idan yaci ya rage yabasa ya ƙarasa, lallaikam, ai dudduniya babu wanda zaici Zahrah bayanshi,,,

Kallonsa Bash yakumayi haɗe da ɗage gira cikin shaƙiyanci yace “SHU’UMI yadai kodai ka kamune ?” wata uwar harara Zaid ya wurga mawa Bash cike da miskilanci yace “Banshirya faɗawa soyayya yanzuba, babuma so a tsarina, sai dai ina matuƙar sha’awarta fiye da komai aduniya, soon kuma komai zai dai dai ta “

gaba ɗaya abokan Zaid suka kwashe da dariyan mugunta, domin sarai sunsan waye Zaid idan yace saiyayi abu babu makawa sai yayi, haka kuma duk macen daya ɗana mawa tarko, to tabbas saita faɗa,,, haka dai sukaita zuba iskancinsu……

Jabeer ne tsaye a ƙofar gidan su Zahrah, yayi kyau cikin shigarsa ta kamala, wato jamfa da wando, haƙiƙa Jabeer ma kyakkyawane kuma shima yana da burgewa, saidai baza a taɓa haɗa shi da Zaid ba, because Zaid na dabanne,,, Baffa ne ya taho buja buja zaishiga gida, dawowarsa kenan daga kasuwa,, harƙasa Jabeer ya tsugunna yagaida Baffa, washe da baki Baffa ya amsa gaisuwar,, cike da jinkunya Jabeer yace “am Baba dama…dama nazo wajen Zahrah ne “

“To..to…to yaro sannunka da zuwa, ince dai tace tana fitawo ?” Baffa ya tambaya washe da baki,, “A’a” Jabeer yafaɗa yana sosa ƙeya,, buzur Baffa ya faɗa cikin gida, tundaga zaure ya soma kwaɗa mawa Zahrah ƙira…. Zahrah ! Zahrah !! Baffa yaketa faɗa harya shigo cikin gidan, Zahrah dake ɗakinta tafito tana amsa ƙiran da Baffa keyi ma ta,, “ke wace irin shashasha ce wai Zahrah ? yazakibar baƙo yanata jiranki a waje, to wallahi maza kiwuce kije kisa mesa,tunkan yayi zuciya yatafi, domin su masu kuɗi taurin ran tsiya garesu, sam basa son jira….” cikin ɗoki Zahrah takoma ɗaki haɗe da ɗauko hijab ɗinta, Zahrah bata tsayananba hadda feshe jikinta da ɗaya ɗayan turarenta, lol,, wani irin daɗi takeji a cikin zuciyarta, kenan shima yadamu da’ita kamar yadda ta damu da shi, tabbas yau zata faɗa masa kalaman soyayya masu ra tsa zuciya,,

Wani irin faɗuwar gaba taji, alokacin da’idanunta suka sauƙa kan Jabeer, murmushi Jabeer yayi mata haɗe da soma takowa gareta,, itama murnushin tayi masa amma na dole, ko kaɗan batajin sonsa a cikin zuciyarta, haka bakuma tajin ƙinsa, sai dai kuma bashi taso ganiba, Zaid ɗinta taso ace ta gani,,

“Amincin Allah yatabbata agareki, yake ma’abociyar kyawun zuciya da ta sura !!” Jabeer yafaɗa dai dai sanda yaƙaraso gareta,, sunkuyar da kanta ƙasa tayi haɗe da soma wasa da yatsun hanunta, cikin murya ƙasa ƙasa tace dashi “Ina wuni ” lapia ƙalou ” ya amsa mata yana mai kafeta da idanu…. a hankali ta ɗago idanunta ta saci kallon Jabeer wanda shima kallon nata yakeyi,, dai dai lokacin haɗaɗɗiyar mota ƙirar BUGGATI taƙaraso wajen, dai dai su motar taci wani irin mahaukacin burki,, wanda yasanya hankalinsu da wowa, kan motar,, take zuciyar Zahrah ta buga da sauri, domin kuwa ko tan tama batayi wannan motar Zaid ne…….A hankali Zaid yashiga sauƙe glass ɗin motar tasa, fuskarsa a matuƙar haɗe tamkar anyi masa mutuwa, wani irin mummunan faɗuwar gaba Zahrah taji alokacin da idanunta ya sarƙe da nashi, take idanunta sukayi rau rau da su, gyara tsayuwa Jabeer yayi haɗe da kallon Zaid yakuma dawo da kallonsa ga Zahrah wacce ta ke idanunta suka kawo ƙwalla,, *”FATIMA !! “* Jabeer yaƙira sunanta cikin tattausan murya,, kasa amsa masa tayi domin gaba ɗaya hankalinta naga Zaid,, cikin wani irin ƙunan zuciya Zaid, ya yimawa motarsa key, haɗe da soma ja baya, da wani irin ƙarfi yayi ribas ɗin motar haɗe da tada ƙura a wajen da gudun gaske yafigi motar tasa, yafara tafiya, tuni yata da ƙura a wajen da ya tsaya,, wasu irin zafafan hawayene suka shiga gangarowa a kan fuskar Zahrah,, cike da tsananin mamaki Jabeer ke kallonta, *Zahrah* yasake ƙiran sunanta a karo na biyu,, da gudu Zahrah ta juya ta shige cikin gida tana mai fashewa da kuka, Inna da Baffa suna zaune a tsakar gida sai ganin Zahrah sukayi ta faɗo musu tana kuka,,, cike da tsoro Baffa yanufi ƙofar gida, don ganin meke faruwa, amma ko da yafita baitarar da kowa ba, sai ƙurar motar Jabeer da ya gani,, tsuka Baffa yaja haɗe da dawowa cikin gidan, yana cewa “ƴar banza wata ƙilan koransa tayi, wannan mai jar fuskar bansan yazanyi da’ita ba mcheeww !! “…. Zahrah kuwa tuni ta wuce ɗakinta, kan ƴar yaloluwar katifarta, ta faɗa haɗe da sake kuka mai sauti, wani irin ƙuna da ciwo takeji a cikin zuciyarta, shikenan Zaid yatafi, yayi fushi da’ita, inama da tasan haka zata faru, wallahi da bata fita ba, Inasonka Zaid ! Inasonka !! dan Allah kadawo gareni !!!” taƙare maganar tanamai sake rushewa da kuka…….

Gudun bala’i Zaid ke shararawa a kan titi, gaba ɗaya idanunsa sun rufe, wani irin ɗaci yakeji acikin zuciyarsa, tun da yake a duniya baitaɓa jin abun daya keji a yauba, baisan meye sunan abun da yakeji ba, amma tabbas yasan koma menene to bashi da daɗi,, gani yake yi dudduniya babu wanda aka tozarta kamarsa,, ƴan mata buhu buhu ke kawo kansu garesa, amma wai yau shike ɗaukan ƙafansa yaje gun wata banza, bayan haka kuma ya taradda ita tsaye da wani suna soyayya,, da ƙarfi ya bugi steering motarsa haɗe da fidda iska a cikin bakinsa,, take idanunsa suka kaɗa sukai ja tamkar anzuba musu barkono, sam shi bai iya ɓacin rai ba, domin idan ransa ya ɓaci ba sauƙi,,,, faka motar tasa yayi abakin titi haɗe da da danna wani madanni dake jikin motar, take wata ƴar ƙaramar drower ta bayyana haɗe da buɗe kanta, kwalaben tsadaddun wine ne guda huɗu jere a cikin drower’n, jikinsa na ɓari haka yaɗauki kwalbar wine ɗaya, buɗewa yayi haɗe da kaiwa bakinsa, tunda yafara sha bai tsagaita ba harsai da yasha wine ɗin fiye da rabi,, sauƙe kwalbar wine ɗin yayi daga bakinsa, haɗi da sauƙe ajiyar zuciya akai akai, kansa ya ɗora akan kujeran motar haɗi da lumshe idanunsa, ahankali yabuɗe bakinsa, yana mai shaƙan numfashi ta bakinnasa,, yau yafara yin danasani’n kawo kansa wajen ƙasƙantacciyar baiwa, talaka jikar talaka, yau ne rana tafarko a rayuwarsa daya fara da nasanin furta mawa Zahrah kalmar so, wai ma menene so ɗin ? ya yaudari kansa, da ya zubar mawa kansa ƙima da mutumci, tahanyar furta ma Zahrah so, mai yasa baiyi amfani da dukiyarsa da kuma izzarsa ba wajen sawa a ɗauko masa ita, yayi mata fyaɗe ta ƙarfin tsiya ? kansa yashiga bugawa ajikin steering motar yana mai cije laɓɓansa,, yakai kusan 15 minute a wajen kafun daga bisani ya tada motar tasa yabar wajen, tuƙin ganganci yaci gaba dayi domin giya ta soma aiki tuni.. da ƙyar yasamu ya iya kai kansa Maitama inda a can guest house ɗinsa yake….

STORY CONTINUES BELOW

Yanashiga bathroom ɗinsa yasoma kwarara amai, saida yagama kafun ya wanke bakinsa,, yana fitowa kaitsaye yanufi wata ƴar ƙaramar drower, wata ƴar ƙaramar rover ya ɗauko daga cikin drower’n, haɗe da buɗeta take wasu kwayoyi suka bayyana, iban ƙwayoyin yayi haɗe da watsawa cikin bakinsa, ya kora da ruwan swan….Falo yakoma yazauna, wayarsa dake cikin aljihunsa ya ciro haɗe da cireta a security kai tsaye wajen tura saƙo (message) yashiga bai ɗau wani lokaci yana rubuta saƙon ba yayi sending,, kwanciya yayi flat a kan doguwar kujera, haɗe da lumshe idanunsa, har yanzu yanajin zuciyarsa babu daɗi, yana jin hakanne ba wai don yana son Zahrah ba, yanajin hakan ne saboda yana neman abu wani can daban shima yana nema,, knocking ƙofar falon aka shiga yi, wanda hakan ya tilasta masa tashi daga kwancen dayake yanufi ƙofar,, yana buɗe ƙofar tafaɗa cikin jikinsa, cike da ƙwarewar bariki, tanemi haɗe bakinsu waje ɗaya,, saurin kauda kansa Zaid yayi haɗe da sakarmata wani ɗan guntun murmushi wanda iyakansa kan leɓe, fari tayi da’idanunta haɗe da sake rungumesa ƙam tana mai shaƙan daddaɗan ƙamshin turarensa, janye jikinsa yayi daga nata, haɗe da sanya hannayensa duka biyu ya ɓalla aninayen rigar dake jikinta, take manya manyan breast ɗinta suka bayyana a fili, domin dama idan zata zo wajen shi bata sanya breziya saboda rinjaya da kuma ɗaukar hankalinsa,, hannayensa yasanya duka biyu ya damƙi breast ɗinta, cikin zafi zafi yake murzasu,, hanka ɗata yayi saman kujera, haɗe da ɗaukan fresh milk ɗin dake gefensa, yashiga tuttula mata ajikinta, sarai tagane nufinsa, don haka tuni tacire duk wata sutura dake jikinsa, yazamana babu komai jikinta sai fatar ta,, saida Zaid ya zazzage duka fresh milk ɗin nan ajikinta kafun ya ɗagota tsaye, bakinsa yaɗaura akan breast ɗinta ya shiga tsotsa da ƙarfi ƙarfi, yayinda ya cusa hanunsa a ƙasanta yana wasa da HQ ɗinta, gaba ɗaya Ramla ta shiɗe tafita a hayyacinta, a hankali Zaid ya kwantar da’ita, shikuma ya haye kanta…. Tun Ramla na gurnanin daɗi hatta dawo kukan daɗi, can kuma saiga Ramla na ihun azaba, domin kuwa Zaid ya riƙe wuta bana wasa ba, ihu Ramla keyi tsakaninta da Allah, domin kuwa kurzanta Zaid keyi tamkar anbasa brush ya wanke tayan machine,, ganin ihunta zai damesa yasanya hanunsa ya toshe mata baki,, saida Zaid yasamu gamsuwa kusan na uku kafun ya tashi daga kan Ramla, wanda a yanzu numfashin azaba kawai take fitarwa,, shikansa yasan cewa baiyi mata da wasa ba, domin dama da gayya yayi mata, haka al’adarsa take, idan har ransa ya ɓaci to fa baya samun relief harsai yasamu mace yayi ma ta cin kaca, sannan zaiji nutsuwa a zuciyarsa,, ko ajikinsa haka yashiga bathroom yayi wanka,, ko da yafito yashirya kansa, ɗan makullin motarsa yaɗauka, yafice daga cikin ɗakin ba tare da yace da Ramla ƙala ba..

Da ƙyar Ramla ta’iya yin wanka, harkukan azaba saida takumayi, tabbas yau Zaid yayimata cin da bai taɓa yi mata irin shiba, harwani zut zut wajen nata keyi, amma to yazatayi son kuɗinta ya ja wo mata, kwanciya tayi shame shame, akan gado, haɗe da ɗage ƙafafu sama, acewarta yau dolene HQ yasha iska saboda zafi yake tamkar anbaɗa masa barkono….🤣🤣

Zaid kuwa yanabarin Maitama kai tsaye *TRANSCOP HILTON* yanufa, domin yana da appointment da wani abokin business ɗinsa……

Kuka sosai Zahrah tayi a wannan daren harsai da ciwon kai ya sauƙa mata, wata irin zazzafar soyayyar Zaid ne ke huda jini da jijiyarta, batasan tana mawa Zaid tsananin so ba sai a yau ɗin, haka nan taji wani irin tsanan Jabeer ya ɗarsu acikin zuciyarta, a cewarta duk shine silan faruwar hakan,, haka tayi ta kuka babu mai rarrashinta……..

Zaid kuwa bashine yadawo Maitama ba sai wajen ɗaya da rabi na dare (1:30 αм) koda ya dawo ya iske Ramla tana ta sheƙa baccinta tayi ɗaɗɗaya akan gado,, murmushinsa na mugunta yayi,haɗi da shigewa cikin bathroom yayi wanka… Babu tausayi ko lallama acikin sha’anin Zaid, haka yatashi Ramla daga baccin da takeyi, batare kuma da ya tsaya wani romance ɗinta ba, ya sake afka ma ta,, wannan karon kam Ramla hadda cizo ta haɗa masa amma kamar wacce ta ciji ƙarfe, ko gizau baiyi ba,,, iya wahaltuwa Ramla tayi a wajen Zaid, yanzu kam ko ɗaga kanta batayi, saboda tsabar wahala,, haka yaƙaraci sukuwarsa ya sauƙa akanta,, bayan yayi wanka, ya bata wasu ƙwayoyi na kashe zogi tasha, mintuna ƙalilan bacci yayi gaba da’ita,, shikuwa saida yakuma shan wata giyar kafun bacci yaɗaukesa…….

Washe gari….Haka Zahrah tatashi gaba ɗaya jikinta ba ƙarfi, domin jiya kwana tayi da zazzaɓi a jikinta,, a daddafe tayi shirin makaranta ta tafi…..

Haka ta wuni cikin makarantar sukuku batajin daɗin komai, Husnah ce ma mai ƙoƙarin kwantar ma ta da hankali…..

Abu kamar wasa yau Kwana huɗu kenan Zahrah bata sanya Zaid a’idanunta ba,, gaba ɗaya tashiga cikin damuwa bata wani walwalan kirki, ta kunna wayar daya bata ma wai ko ƙiransa zai shigo amma shiru ko saƙo babu balle ƙira,, takan kulle kanta a ɗaki tayi kuka sosai, domin gani take shikenan itakam ta rasa Zaid……

Zaid kuwa fushi yake da’ita amma bawai hakan nanufin yasauya ƙudirinsa akan taba ne,, yana nan akan bakansa kuma alƙawari ya ɗauka sai ya cika sa insha Allahu,, yau kwanansa biyar rabonsa daya sanyata acikin idanunsa, haka nan yaji yauɗin yanason ganinta…..tsab yashirya kansa cikin wani haɗaɗɗan milk colour yard mai kyau da tsadar gaske, sosai kayan ya amshi jikinsa, domin Zaid ba baya bane wajen iya gaye,, daddaɗan ƙamshi ne kawai ke tashi ajikinsa,, motarsa ƙiran Range Rover brown colour yashiga,, kaitsaye Unguwar su Zahrah yanufa, bayan yabiya ta *JABI LAKE* yayi mata siyayya…..

“Ke Zahrah wai mekikeyi ne da haryanzu bazaki tashi kije aikan da nayi miki ba ?” Inna dake tsaye abakin ƙofar ɗakin Zahrah ta tambaya… Cikin sanyin muryarta tace “Gani nan zuwa Inna yanzun zanje”

Hijab ɗinta ta sanya haɗe da zura flat shue ɗinta mai sauƙin kuɗi,,, kuɗi takarɓa a wajen Inna tayi ficewarta… tafe take akan layinnasu amma kanta duƙe yake a ƙasa kamar koda yaushe, kallo ɗaya zakai mata kafuskanci cewa tanacikin damuwa,, tazo shiga kwana kenan shikuma ya danno hancin motarsa,, sam bata lura da shiba kasancewar kanta duƙe yake a ƙasa,, cak ya tsaida motar tashi, yana mai kafeta da mayun idanunsa,, ci gaba da tafiya Zahrah tayi domin bata lura da shiba,, a hankali yabuɗe murfin motar haɗe da fitowa, cikin takunsa na ƙasaita yasoma bin bayanta,, kasancewar a hankali take tafiya yasanyashi saurin cimma ta,, “Ina zakije ?” muryarsa ta doki dodon kunnenta,, da sauri tajuyo gareshi, aikuwa tabbas shiɗinne, take taji wani irin shouck a jikinta, sakamakon karabkiya da idanunsu sukayi da juna, idanunta ne sukayi rau rau dasu, yayinda ƙwalla tacikasu tab,, kallon juna suka shiga yi har na tsawon wasu mintuna, batare da kowannensu ya ɗauke idonsa daga kan na ɗan uwansa ba,, “Ina zakije ?” yasake mai maita tambayar tasa gareta…Ƙasa tayi da kanta yayinda ƙwallan dake cikin idanunta suka gangaro,, cikin murya mai sanyi tace “Aika” kansa ya gyaɗa haɗe da miƙo mata hanunsa yace “Zo mu koma gida” ba musu ta miƙa masa hanunta yakama, wani irin abune yaratsa jiki da zuciyarsu, su duka biyun,, hanunta dake cikin nasa yashiga murzawa duk da cewa tafiya suke,,, ƙofar gefen mai zaman banza ya buɗe mata ta zauna, shikuma ya koma gefen driver yayi mawa motar key,, mintu 2 yakawosu ƙofar gidansu Zahrah’n…. kafeta yayi da idanunsa masu riki tata, yayinda yake sauƙe numfashi a hankali…….Tsawon lokaci Zaid yaɗauka yana kallon Zahrah batare da yace da’ita ƙalaba, ɗan nisawa yayi haɗe da sauƙe ajiyar zuciya, “maiya sameki kike kuka ?” yayi mata tambayar cikin taushin murya,, ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba haɗe da cewa “to bakai bane katafi kabar….. !” saurin toshe bakinta tayi jin ɓarakar da take shirin yi,,, murmushin gefen baki Zaid yayi, haɗe da yi mata wani irin kallo, “umm ƙarisa mana inajinki” yafaɗa da sassanyar murya…Sunne kanta ƙasa tayi domin kuwa ba shakka suɓutar baki na nema yakaita gajin kunya,, gyara

zamansa yayi haɗe da cewa “Waye shi ?”…ɗan satar kallonsa tayi cikin siririyar muryarta tace ” Shi wa ?”… “ba’a dawomin da tambaya, amsa kawai nake nema, don haka faɗamin wanene shi…?” sai yanzu tagano abun dayake nufi,, jitayi gaba ɗaya jikinta yayi sanyi.. “Wanine !!” tabasa amsa cikin ɗarɗar… Kansa kawai ya kaɗa haɗe da taɓe baki, satan kallonta yayi ta gefen ido ” kinasonsa kenan ?” ya jefo mata tambayar da ba ta shirya amsar sa ba… Satan kallonsa takumayi akaro na biyu, haɗe da girgiza kanta alamar a’a,, yaga abun datayi amma saiya share yayi kamar baigani ba, domin so yake tabuɗi baki tayi magana…. Tambayar yakuma maimaita mata,, cikin sanyi tace “A’a” numfasawa yayi haɗe da cewa ” to wakike so ?”… Dum haka ƙirjinta ya buga, domin bata da iko ko zarran da zata fuskancesa gaba da gaba tace shi takeso, ko ma ba haka ba ita macece mai alkunya da kuma ƙima, furtawa namiji kalmar so, awajenta ba dai dai bane,, bata taɓayi ba bakuma zatayi azarɓaɓi ba…. “kinyi shiru” yafaɗa dai dai sanda ya ɗau gorar ruwan swan yakai bakinsa, idan tace dashi babu ƙwarai ta cuci kanta da zuciyarta ne, idan kuma tace dashi akwai to hakan nanufin yankewar alaƙarta dashine, saboda zaiga kamar bashi ta ke so ba….

Murmushi yayi haɗe da aje goran ruwan dake hanunsa, “MY ZAHRAH !!” yaƙira sunanta da muryarsa mai kashe mata jiki,, “Na’am !” ta amsa masa itama cikin sassanyar murya…. Ahankali ya lumshe kyawawan idanunsa haɗe da jingina bayansa ajikin kujeran motar,, kallonta ta maida kansa, tunda idanunsa a rufe suke yanzu zata samu chance ɗin kallonsa da kyau,, tabbas Zaid kyakkyawane na gani a nuna, yana da abubuwan ɗaukar hankali a tattare dashi, tanason Zaid sosai, ko don kyawunsa ma ya cancanta aso shi,… A hankali ya buɗe idanunsa da suka soma sauya launi daga farare zuwa ja, wani irin zubawa tsikar jikinta sukayi, sakamakon haɗuwar idanunsu waje ɗaya, wayyo Allah Zaid yana da mayun idanu masu matuƙar kyau da ɗaukar hankali, haƙiƙa kallon idanun Zaid sai wanda ya daure, domin suna da saurin kashe jiki da sauƙar da kasala… ” Banagajiya da kallonki, amma ke kina gajiya da kallona bakima so ki kalleni, maiyasa ?” ya tambayeta dai dai lokacin daya ware idanunsa akan cikakkun breast, ɗin ta, da tudunsu suka bayyano ta wajen hijabin dake jikinta, sunkuyar da kanta ƙasa tayi tana mai wasa da yatsun hanunta, batare da tabashi amsaba…

“Oh Allah wannan yarinyar zata kasheni, lallai randa na kamaki bazan miki da sauƙi ba !!” Zaid yafaɗa a cikin zuciyarsa, shi bakomaine ma yake basa takaici da’ita ba kamar rashin magana da batayi, daga eh sai a’a kawai take cewa shi wallahi haushima take basa…

Ita kuwa Zahrah batasan wainar da Zaid ke toyawa ba, saboda kanta na ƙasa, shikuwa gogan tudun breast ɗin ta kawai yakafe da ido, harwani haɗiye yawu yake, tamkar (bestyna Jikar Hajiya tasamu zazzafan balangu,lol)… Daddaɗan sauti ne yasamo tashi daga cikin wayarsa, da alama ƙira ne yashigo wayar tasa “Baby” shine sunan dake yawo akan screen ɗin wayar ɓaro ɓaro, wani irin dokawa zuciyar Zahrah tayi, domin kuwa taga sunan dake yawo akan screen ɗin wayar tasa… A hankali yaɗauki wayar haɗe da karawa akan kunnensa, tunda ya ɗauki wayar baice ƙalaba saidai murmushi kawai da ya yawaita akan fuskarsa, hakan kuwa ba ƙaramin ƙona zuciyar Zahrah yayi ba, wato dai dama yana da budurwa,, har ya cire wayar akan kunnensa banji yace ƙala ba, “Ina wayar dana baki ?” yayi maganar cikin halin ko inkula, “Tana nan” tabasa amsa a taƙaice domin wani haushi ne ya tokare ma ta maƙoshi,, “Maiyasa bakya amafani da’ita ?” “Babu amfanin hakan ” takuma basa amsa ataƙaice, kallonta yayi haɗe da fashewa da dariya harsai da fararen haƙoransa suka bayyana,, tamkar wani tv haka Zahrah tayi ƙasaƙe tana kallonsa bakaɗan ba yayi kyau da yana dariyan, lalle Zaid ƙarshene wajen kyau,, saida yayi dariya sosai kafun ya tsagaita haɗe da kallonta “Kishi ko Ƴan mata ?” turo ɗan ƙaramin bakinta gaba tayi haɗe da yi masa hararan wasa, lumshe idanunsa yayi gami da buɗewa alokaci guda, “Soyayyata tayi miki mummunan kamu amma zurfin ciki ya hanaki faɗa, shikenan to ni zantafi sai kificemin a mota ko” yaƙarasa maganar yana mai tamke fuska tamkar bashine ya gama dariya yanzu ba….Hmm Zahrah uwar kuka, take idanunta sukayi rau rau dasu, cikin muryar ta mai sanyin amo tace “Kayi haƙuri !!” kallonta ya kuma yi alokaci na barkatai “Hakan nanufin kin amince kina so na kenan??” A hankali tashiga kaɗa kanta alamar “eh” Kyakkyawan murmushinsa mai sauti yayi haɗe da kashe mata idonsa ɗaya, da sauri tayi ƙasa da kanta, tana ɗan murmushi, tana mai kuma jin wani irin farinciki na ratsa zuciyarta, ko ba komai yanzu ya fahimci cewa akwai soyayyarsa acikin zuciyarta…. Ledan dake bag sit ɗin motar ya ɗauko haɗe da miƙo mata cikin murya mai sanya nutsuwa dakuma nuna tsantsar soyayya yace “wannan kyautane a gareni, sauran kuma special gift na amsar soyayyata da kikayi very soon yana nan zuwa, amma bana fara baki wata kyauta…” ya ƙare maganar yana murmushi. Wani ɗan ƙaramin box ya ɗauko daga cikin wani keɓaɓɓen waje dake cikin motar, box ne mai kyaun gaske wanda aka ƙawata jikinsa da wasu irin furanni masu kyawu da ɗaukar hankali, koda ya buɗe box ɗin wani kyakkyawan zube ne ya bayyana, wanda akayisa da zallan gold, murmushi Zahrah tayi domin kuwa sosai zoben yayi mata kyau, hanunsa yamiƙa mata, alamar ta bashi nata hanun, cike da kunya tamiƙa masa lallausan hanunta, saida Zaid ya sauƙe ajiyar zuciya, lokacin da taushin fatar Zahrah da tasa suka haɗe waje guda,, kama hanunnata yayi da kyau haɗi da ciro zoben yasanya mata cikin yatsarta ta uku, ɗas zobennan yazauna acikin yatsar Zahrah, tamkar angwada hanunnata kafun ayishi, batasan sanda tayi murmushi ba harsaida haƙwaranta suka bayyana, bakomai yasa hakanba, face kyaun da taga zoben yayi mata a hanunta, dama ita mutumce mai tsananin son kayan ado, rashi ne yasanya ta dangana komai nata ga Allah…. “Cire zobennan daga yatsarki dai dai yake da cire sona azuciyarki, please ki tausayamin kada kicire domin ina tsananin sonki My Zahrah ta, ke ɗin ta dabance a wajena, kimin alƙawari bazaki taɓa cire zobennan ahanunki ba, har abada !!” Yanda yayi maganar idan ka kallesa zaka rantse da Allah cewa bashi bane, domin kuwa sam baiyi kama da irin mutanennan da zasuna baran soyayya ba, Wani irin farinciki haɗe da tsananin daɗi, su suka shiga huda zuciyar Zahrah, “Haƙiƙa Allah yayi mata babban zaɓi, har abada bazata taɓa daina mamakin soyayyarsu da Zaid ba, domin kuwa duk da kyawunta wallahi Zaid yakerewa ajinta, tayi imani da cewa Zaid ba’irin mazajennan bane, da ake samunsu saka ka acikin gari, irinsu Zaid sai wacce take da rabo da kuma tsananin sa’a ke samunsu, tabbas itakam tana da sa’a, tana kuma daɗa godemawa Allah ako dayaushe..” “My Zahrah !!” yakatsemata tunaninta tahanyar ƙiran sunanta,, “Nayi maka alƙawari bazan taɓa cire zobennan ahanuna ba, har gaban abada,harsai munhaifi ƴaƴa da jikoki, da shima zan mutu” Zahrah tafaɗa cike da kunya. .. Baki kawai Zaid ya hangame yana kallon Zahrah, bakaɗan ba kyawunta yaƙaru da ta ke magana, ashe haka shugar baby’ntasa take kyau intana magana baisani ba?.. Ɗan numfasawa yayi haɗe da gyara zamansa cike da salon yaudara, yace “Zantafi Dad ɗina yana ƙirana, amma gobe zandawo saboda nasake ganin wannan kyakkyawar Baby’n tawa !!”…. Saurin cusa kanta cikin cinyoyinta tayi tana murmushi, (Allah sarki basaban ba su Zahrah anji kalaman love,lol)… “Inasonki My Zahrah !!” yafaɗa cikin shauƙin ƙauna,, yanzu kam ɗago da kanta tayi haɗe da watsa masa kyawawan idanunta, wani irin zubawa tsikar jikin Zaid yayi domin kuwa wani irin kallo Zahrah keyi masa “Nima Inasonka !!” Zahrah tafaɗa tana mai shagwaɓe fuska, haɗe da karya wuyanta gefe,, har abada bazai taɓa gajiyawa da murmushi ba, domin yanzuma murmushin kawai yayi mata,, cike da nutsuwa ta buɗe murfin motar, bayan ta ɗauki ledan daya tursa sa ta kan saita ɗauka,, wani irin kallo sukamawa junansu, kafun tashige cikin gida,, Zaid yana ganin shigewarta ya saki wata irin mahaukaciyar dariya, hadda riƙe ciki, dariya sosai Zaid yakeyi tamkar wani mahaukaci, bakomai yasa hakanba, face tunowa da kalaman Zahrah dayayi, “Wai ita da shi zasu haifi ƴaƴa hadda jikoki ” Lallai yariyarnan ta haukace… Yakuma fashewa da dariya, saida yayi dariya sosai, kafun ya tsagaita hanunsa yasanya yasoma shafa, kwantaccen sajen dake kan fuskarsa,, ” Very soon zakiga Special gift ɗinki !!” yafaɗa ahankali, kansa yajinjina haɗe da fidda iska tacikin bakinsa, key yayi wa motarsa, haɗi da harbata kan titi, yau ƙal yakejin zuciyarsa domin kuwa yanzu yafara buga game ɗin yana da tabbacin cewa kuma bazaiyi game over ba…..

Zahrah kuwa tanashiga cikin gida da lale marhaban, Inna ta tarbeta, domin tuni a leƙe leƙenta da ta sabayi waje, ta leƙosu cikin mota,, amsar ledan Inna tayi, haɗe da bajewa kan taburma tashiga ciro abubuwan dake cikin ledan, still kayayyakine na kanti masu kyau da tsadar gaske, sai kuma mayukan shafa, dasu powder, hadda su tsadaddun turaruka, gefe kuwa ɗaurin kuɗine ƴan dubu dubu masu yawan gaske,, jiki na rawa Inna ta ɗauka haɗi da kaiwa kan hancinta tashiga shinshinasu, “Um kuɗi masu gidan rana, kuɗi maganin damuwar babba da yaro, kuɗi masu saiwa mutum ƴanci, kuɗi basu zuwa gareka saikana da rabo, ni dai Allah yakashe ya bani !” Inna tafaɗa cike da jindaɗi,, kai kawai Zahrah ta girgiza, har cikin zuciyarta batajin daɗin abun da Inna da Baffa keyi, domin hakan kamar zubar mata da mutumci ne, saboda iyayen ƙwarai basa haka,,, wasu ƴan tsiraru daga cikin kuɗin Inna ta kama hanun Zahrah ta damƙa mata, haɗe da cewa “Saura kifaɗamawa wancan ƙwarnafaffen Baffan naki cewa Zaidu yaron arziki yazo, ni dake ne, tattare kayayyakinnan maza kisasu a ɗakinki, domin ban buƙatarsu, kuɗi ne nawa kuma na samu, saura kwana kaɗan nima nafara sanya lasa lasai, hmmm nimafa saina zama wata babbar ƙwaruwa acikin garin Abuja’nnan, domin kuwa Allah yabani bazan tauyewa kaina haƙƙi ba ehe !!” Inna taƙare maganar tana mai turo ɗaurin ɗankwalin ta gaban goshi,, ita dai Zahrah batace da’ita ƙalaba, saima tattare kayan tayi tanufi ɗakinta…

Dariya sosai Abid keyi hadda tsugunnawa ƙasa, sosai labarin da abokinnasa yabasa yasanyashi nishaɗi… Ɗan tsagaitawa da dariyan yayi haɗe da maida kallonsa ga Zaid wanda hanunsa ke ɗauke da glass cup yana sipping alcohol, “Gaskia kai ɗin Shu’umi ne, amma miye next target ɗinka ??” Wani irin murmushi Zaid yayi wanda yafiyinta idan zai gudanar da mugunta, *”RAPING ɗinta zanyi (Fyaɗe)”* Zaid yafaɗa a taƙaice…..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *