SIYASA TAAH CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY🧸

SIYASA TAAH CHAPTER 5 BY MAMAN TEDDY🧸

              Www.bankinhausanovels.com.ng 

Ganin Meemah ta gudu tabar su da fitina yasa Zubaida Fallawa tana nufar ung.wahalallu,a dandali ta hango Namadi,wanda da ganin ta ya fara washe baki tun kan ya karako wurin ta,ana shi tunanin Tazo suka kara kwasar Roman junan su. Gimbiya zubaida,gimbiya a wurina Namad….Kai Namadi ba lokacin mgn ne ba yanxu,Meemah ta jawo mana mgn….me ya faru,me yasamu da Meemah? Ina ai ba itace tajawo wa kantq ba,mu tajawo mana…kasan Major Abdulrahman abdulrahim,saurin daga kansa yy yayin da kirjinn sa yafara dukan uku³ yayin da Zubaida tafara kora masa bayani akan Tsayayyar da Meemah tayiwa sojojin nan ciki harda babban su over roll.

Gasu can kuka kame munsu,suka jiyo wani muryar mahagon soja,wanda kamin suyi wani yunkuri sun tun karosu,Namadi ai gidan sa ya fada,yana garmakowa yyn da zubaida tayi kofan lange² nasa amma ya garmako….nan waanan sojojin sukayo kan Zubaida,suna shirin kokarin bugun ta kenan,saboda wahalar da ta basu,nan Wani daga cikin su ya dakatar da su,hadi da masu umarnin saka Zubaoda A moto aka nufi Gidan M.Abdulrahman da ita.

***********************

A gari kam tuni labari ya wade ko ina na tafiya da zubaida,don wasu harda meemah suke cewa,wanda Mama Hajjo tayi fada tayi masifa har ta gaji….wlh Malam Ban taba nadamar Auren ka ba sai ayau,ga y’ay’ana nan da suke nemo mun abun da zanci suci,don kai zuciya ta mutu,ayau gashi an kame mun su,wlh da kai ne suka kama da yafimun,abusa yarana… sai ta saki kuka tana sa hannu hadi da sharce gumin dake tsattsafo mata……

Ai yanxu kk fara gani,badai duk kin watsa yayan ki a duniya ba,wai ke nemar kudi,Gashi nan yanxu kudin da suka dade suna baki yy maki magani a yanxu yana fadin haka ya juya ya fice yana barin Mama Hajjo da malalon bakin ciki…

YAU TYPING BB YAWA FAH🤭👌

Bangaren Honorable kuwa,yamda yaga rana haka yaga dare,wanda a wannan daren ne ake shaida masa komai na Wannan Yarinya Wato Ahyan,kuma tun daga nan ya kudurci sai ya nemo ta,yaga bayan ta da wadani. A tsawa ce yayi magana Duk inda zaku naimo mun wannan yarinyar ku nemo ta,na baku kwana biyu zuwa uku,duk wanda ya kawo mun ita na bada jinin ta ga tsafi na,zan basa kudi kimanin  Dala million….domun ko jinin wannan yarinyar na dade ina nema,ba wai shugaban nigeria ne zana zama ba,inhar na bada jinin ta ga dodon tsafi na,a’a duk duniya ne zaaji ne ba nigeria kadai ba,don haka ina bukatan ta a kwanakin nan! Cewan Alh. Maccido da sa’a,wanda ya kasance d’an takarar dai dakk sani

*******

Ina kuke maabota tambyar taurarin littafan marubuciya Maman teddy……da masu bukatar cigaba da wanda ma basu karanta shi ba,tom agada ma tasamu albarkacin taurari uku,ta bude wannan garabasar dika littafan ta,garabasar kuma zata rufe shine a karshen free page,wayo page 15 na last free page…

Jerin littafan marubuciyar sun hada da:

BAFULLATANAN RUGA

DIJAMA YAR FULANI

YAR AIKI NA

GIDAN KWARATA

YAR WAYE

KWARYAR SAMA

YAR MAULA

ZUMA DA MADACI

KAWALIYA

Ko wani guda daya akan 100,guda duka kuma 800,domun karin bayani kuyi mgn ta wannan number 08081202932

********************

Tompah yau akeyin ta,ko tayaya honorable xai dauki Ahyan daga gidan Marayu niko nace Allah masani.

Bin sa da kallon kissa da kauna gare sa tayi,kamin ta sa hannun ta tana zagayowa da yatsunta ta hadi da kai bakin ta tana kissing labban sa,Lumshe Lulun Idon shi yy,kamin ya kama labban ta yana tsotsan ta a hankali cike da salon zanyi ba zanyi ba…..itakam shiru Rahinart tayi a zuciyarta tana mmkin Halin Mijin nata,idan suna tare ko maiye mata jin shi take don dadi har kwaryanta,amma ita koda tayi masa a banxa,sai dai suyi su gama,bb uhm bare uhm uhm……Bare wai irin samvatun nan,tuno da mgnar Zabinart na cewa irin mijin ta sune kurman namiji a bangaren sex,nan xuciyarta ya karya ta ta hanyar cewa” ai shi yafi kurma,baisan mace ta masa abu ya burgesa ba,Gashi yasan yazai tafi da mace da salon romance,ya gamsar da ita,amma shi baka taba fahumtar nasa gamsuwar…hohoho ni Rahinart!!! Wani jan numfashi tayi na dadi jin yanda yayi kissing din Pink lips din ta 6am………..wanda lokaci daya tafara jinn..Bakin ta yakama yana tsotsa hadi da kame harshen ta yana sucking mata a hankali,jiri ne ya debeta yuuuu…..wanda ganin haka yasa shi saurin kara rikota yana rungumosa ta fado saman faffadan kirjin shi,hannun sa yasa yana mai bin ta da tafiyar tsutsu a saman gadon bayan ta,har xuwa kasan ta…Lumshe ido take tana aikin sakin numfashi hadi da kara sakin nauyin ta a saman kirjin shi,hannun shi dayan kuma yana a ta cikin Yar yaloluwar rigar jikin ta,yana wasa sa nonon ta hadi da kaama nipples din ta yana shafasu hadi da lailaya su…dadi ne yasa Rahinrt sakin wani irin numfashi hadi da fara mgn muryar ta na Seasong da cewa”Washh Ushh Thnks dear,uhm Muhammad Ka iya,so sweat,i lyk…ji tayi ya daga ta daga jikin sa yana raba kansa da ita,kamin ya wani daure fuska yayi kicin kicin darai,kaman bashi ne yafara tsokano ta ba,a zuciyar shi yana Mamakin Jaraba irin na Rahinart,tsaki yayi kamin yace” Tashi ki bani wuri!. Bude idon ta tayi wanda suka rine at just one tym,men..mene kace? Tayi maganan muryar ta na Rawa,don a kage take,a hannu take sosai… Kafeta yayi da manyan idon sa dake kara fadata cikin wani yanayin kamin yace”yeah ko so kk na maimaita maki? . Aa wai..ah Rasa ma abun da zata cene tafara wannan bandarwan mgnan,lokaci daya kwallah ya ciko idon ta…..kauda kan sa yy gyefe,don shi a rayuwar sa bayasan yanda yake Hariji matarsa ta kasance haka,tom gashi allah yabashi, Hmm shifa sam ma har yau bai taba samun macen da yy sex da ita yaji ya gamsu ba,sai dai ya hakura idan yaga ta gaxa,duk jarabar Rahinart baya gamsuwa da ita,don jarabar tashi ita kanta  rahinart na shan bakar wahala,amma a haka kullum tana makale… Cewa fah nayi ki bani wuri!! Yayi mgnar da Hero voice din shi,wanda yake firgita yammata. Cike da barin jiki ta mike tana gyara rigar ta da hannun bra din ta… Hawaye na bin kuncin ta.

Mikewa tayi a sanyaye tana takawa hadi da shirin barin masa bedroom din,ranta A matukar bace,a wacce rana ne zata daina ganin kin ta da hantara a gun mijin nata… Rahinart! Kaman daga sama tajiyo muryar sa ya kira sunan ta. Bata waigo ba,don ta dauka wani cin mutuncin ne zai mata,sai cewa tayi na’am. Hmm nisawa yayi kamin yace kuka kikeyi? Yayi mata tambayar kaman bai san tanayin kukan ba. Cije labba tayi tana jin zafin rainin hankali irin na Areef. Aa ba kuka nake ba,kawao ina damuwa ne da hantarar da kk nuna mun,sai ina ganin kaman don ban taba haihuwa bane tsawon Auren mu,amma wata zubin sai nace ai tun da naxo gidannan a haka nake da kai,kodon har…….ayyya common my angel…yy mgnar yana ware hannayen sa,kuka tasaki hadi da fadawa jikin shi kaman wata macen kirki…

Rungumo yayi saman kirjin shi yana kai bakin shi hadi da hura mata iska a gyefen kunnen ta cikin salon kashe jiki,hakan ko yasata tsagaitawa da kukan tana mai kwantawa luf,shikam ganin hakan yasa shi cigaba da romancing nata,wanda hakan yasata Cigaba da biye masa suka fara Faranta ran junan su… Fara sucking din juna sukayi,wanda Nan ya kwantar da ita saman bed din yana bude cinyoyin ta hadi da saka harshen sa cikin Vigina din ta,yana sha mata hadi da tsotsan ta,sai cille take da kafafun ta hadi da fara yi masa sambatu,sai da yaga ta gama kwararo masa da ruwar niimarta kana…ya kwanta gyefen ta yana kallon fuskanta da take ta lumshe ido…Nisawa tayi hadi da fara sarrafa shi don tasan ya take tafiyar da Auren ta,kamin takai hannun ta tana shafa bananan shi da tayi tsaye kam.zuma ta dauka tana mai fara shafe Hjyr tashi dashi,kamin tafara tsotsa tana jin gardin xuman na ratsata….shikam duk wannan Abun da takeyi masa yanda kasan dutse,sai da takai Harshen ta tsagon hudan shi tana tsotsa da sauri kuma ta masaa abun unexpected…rintse ido yayi yana mai sauke numfashi hadi da kai hannun shi yana shafa bayanta a hankali,a jiyo yanda Tayi sama jijiyoyin ta duk sanyo rada² yasa shi saurin mirginota yana hayewa saman ta hadi da saka Alkalamar sa cikin virginal din ta,yana bugun da gotso wanda tuni su duka suka fara shidewa don dadi…..

Sai da suka kwashi kusan 30 min kamin su lafafa ma juna, minti kusan goma suka dauka suna maida numfashi,kamin a tare su nufi toilet don tsarkake jiikin su…

************************

A tare suka shigo falon Ammie wanda hutu da yanayin shigar alfarman dake tattare da ita baxaka taba cewa” wai tana da wata lallura ta hauka ba. Jallabiya Rahinart tasaka baki da akayi masa ado da flower jah,sai mayafin da ta daura,gashin nan yasha gyara ya kwanto har gadon baya… Shikam gogan Shigar suit yayi kasancewar yau yana gida,wanda yy matikar amsan jikin sa,haiba da cikar kamalan sa ya fito matuka. Kaman yanda ya saba ne ya durkusa akan gwiwowin sa yana zubewa gaban Ammien nasa,da tun shigowar sa take sakin masa murmushi kaman zata ce wani abu,amma babu uhm bare uhm..uhm. Itakam Rahinart gyara tsayuwar ta tayi,don ita duk idan ta taho bangaren Ammie bata zama bare kuma zubewa irin namijin nata…Ammie barka ya jikin naki!? Tayi mgnar kaman mai damuwa ga Alamuran ta,tom abuka ga Baki sai dai kallo kawai,kokarin kai hannu tayi zata dau ruwar cup din dake gaban ta,nan Areef yayi saurin mika nasa hannun yana daukar ruwar hadi da baimawa Ammien……harara Rahinart ta watsa masu,kamin ta yatsina baki duk ta kosa ya mike sukoma su cigaba da duty da tarairayar junan su… Kira ne yafara shigowa daga wayan sa dake hannun Rahinart,wanda kamin ta mika masa sai da ta kalli sunan mai kirar daga jikin Screen din Wayar mai matukar kyau ta zamani. Sunan Daddy ta gani wanda yasata saurin mikq masa tana fadin Daddy ne.

Ajiye cup din yayi yana amsan kirar,wanda ji tayi yana cewa tom daddy,harda Rahinart,ohk. Datse kirar yayi yaana kallon Rahinart da ce mata” Ki sako babban mayafi mu tafi gidan Momy yanxu. Binsa da kallo tayi,hadi da tunanin me zasuyi da yammacin nan a gidan Momy. Kuma daddy shi da kansu ya kirasu…ohk Ta fadi tana juyawa hadi da tunanin Kila mgnar da tayi da Mommy ne akan Ammie tayiwa daddy magana kan cewar tana shiga masu hakki,yanxu daddy xaisaka a dawo da ita gidan sa…….hakan yasata takawa tana murmushi,don acewanya karshen xaman ta da Ammie yazo…a Bedroom din ta kam Har wake tasaka tana takawa hadi da juyaCikin Sautin kidan fire boy,kamin ta canja ta saka Wakar Alcohol sai da ta taka iya takawa,kamin ta yi rolling hadi da saka takalmin ta Half cover mai dan tudu kadan…sannan ta nufo falon ta don nufar gidan Hjy Saratu.

Ina kuke ma’abota kuma makaranta da masu tambayar cigaban littafan marubuciya Maman teddy💃💃. A yau nesa tazo kusa,domun kuwa wannan tauraruwar marubuciyar ta sakar maku da dukan taurarin littafan ta a kan gara6asa,saboda zuwan Taurari uku, hakan yasa ta fito maku da duk kan littafan ta hadi da karyar maku da farashin ko wanne cike da rahusa….

BAFULLATANAN RUGA

DIJAMA YAR FULANI

YAR AIKI NA

GIDAN KWARATA

YAR WAYE

KWARYAR SAMA

YAR MAULA

ZUMA DA MADACI

KAWALIYA

HABIBY DA’IMAN

Ko wani guda daya akan 100👌. Guda duka kuma akan 800,domun samun taurarin littaafan maza ki garxaya don magana ta wannan number 08081202932.

**************************

Itakam Meemah Sai da tafi kwana uku babu labarin ta,yyn da duk wani labari da motsin Iyayen nata,tana jiyowa har inda take. Jin Major Ya sa an kama zubaida ne  ta yanke shawarar Nufar gidan Major Abdulrahman.Gidan Major Abdulrahman Zubaida ta fara nufah,wanda abun bakaramun mmki ya bata ba,jin cewar wai ya koma Abuja tun a daren jiya,babban bala’i! Abun da zubaidan tace kenan kana ta fara yanke shawarar nufar garin Abuja,a xuciyarta ta kudurta cin mawa Major mutumci koda kuwa kasheta ne zaiyi sai dai yayi… A ranar Sha biyu ga watan April ne ta sauka a garin ABJ wanda bata tsaya wata hutu ba,ta nufi Estate din M Abdulrahman. Bin Meemah ni kaina nake da kallon mamaki don yanayin shigarta baxaka taba cewa daga gidan Laka ta fito ba,tayi shigar Eng wears masu daukar hankali,hadi da dora jallabiya hadi da rolling da mayafin rigar ta ciki kuma tasaka riga da legjean blue….fuskan ta kuma ta kyewaye shi da red Space,don ba baki ne tasaka ba,acewan ta jan abu shine sign of danger😂 . Toms ne akafarta wanda Bata shiga gidan Major ba sai da aka gama lacceta kaman wacce ake tuhuma kana tafara shiga gidan,wanda tafiya ce tayi shi mikakka kamin ta isa part din gimbiya uwar gidan nasa kuma Amarya wato Hjy Laila. Wata ma’aikaciya ce tayi mata jagora har tsakiyar falon ta na biyu,wanda Mermah banda sakin baki bb abun da take,tabbas taga Arxiiki wanda batai taba ganin irin shi ba a rayuwarta. A kujerar falon nata ta zauna tana bin Wani showglass da akayi masa ado da komansa da Gold ne,sai wani glowing yake. Lallai talakan nigeria shine kadai yasan da akwai talauci,amma masu kudin tq basu sani ba,tom koma dai na tafi nabar Zubaida ne taci arxiki,don nasan abincin da zata ringa ci,bata taba ko ganin irin sa arayuwarta ba,don haka a kwana biyu zata chanja,indai tana cikin wannan daular arxikin. Wata maaikaciya ce ta ajiye mata lemu da ruwa kamin tace Hjy Mun sanar mawa Da hjy Laila da zuwanki,amma ta shaida mana cewar Major baya gida yana garin Adamawa.

Xumbur Meemah tayi ta mike daga zaunen da take,kana cike da Fara kokarin harxuka tace”Wani Adamawan,daga can nake akace yana nan,yanxu saboda rainin hankali acemun baya nan,ke kije ki sanar mawa Matar nasa ni ba maula naxo ba,nazo mu tattake zama da mijin nata ba ita ba. Tsam Yar aikon tayi,don itace ta hannun damar Hjiya laila kuma tasan Abun da takeyi a dakin baabune mai kyau ba,idan tana madigon ta bata sauraren kowa sai dai idan itace ta sauko da yarannata. Nisawa Maaikaciyar tayi,kamin cike da son tabbatar mawa Mermah da gske ne fah Major baya nan,don wlh itakan ta yasan major bayanan yana adamawa,kila dai daga can ne akayi mata karyar ya taho Abj. Ganin shirun yar aikin yasa meemah nufar Hanyar da ta lura anan ne Hjyar take,Tayi mata cin mutunci afito mata da Zubaidan ta. Hajiya dakata don Allah,ki bari ayi mata mgn! Bata saurari maaikaciyar Laila ba,mika kanta kawai take,har xuwa wani daki da ta dan jiyo mgna kasa kasa bata fahimtar mai ake cewa. Murmushi tayi don tasan nan ne dai dakin da Ita matar majorn take ciki. Cak Salame ta riko hannun Meemah,don batason ta shiga falon ta tadda lezbian din da Hjy Laila take….haushin rikon ne yasa ka Meemah hamkade Salame tana Kutsa kanta falon🤭 .

Topah abun nema ya samu,yo ya Meemah xatayi idan ta hadu da wannan iskancin da Matar major takeyi??¹¹ ¹²

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *