SIYASA TAAH CHAPTER 6 BY MAMAN TEDDY🧸

SIYASA TAAH CHAPTER 6 BY MAMAN TEDDY🧸

              Www.bankinhausanovels.com.ng 

_________________________

Hankad’e salame Meemah tayi hadi da  kutsa kanta ixuwa falon babu fargaba ko zullumi…cak tajah ta tsaya don ganin Abun da Hajiya Layla keyi da wannan yaran masu kama da agwagwi…Nan take duk rashin kunya irin na Meemah jikin ta banda rawar dari da kyerma babu abun da yakeyi,nashiga uku ni Meemarh! Abun da meemarh ke fadi a xuciyarta kenan hadi da rintse idanun ta tana mai karanto adduoi na mugub ji da gani.domun ko irin Wannan lalata sam baxata iya kallon shi ba,hasali ma tsorata tayi ganin Yanda Daya daga cikin yaran Hajja Layla ta tura gaba daya hannun ta cikin Virgina din ta,duka taffan ta suna ciki da ya tsunta,iya wrist din ta ne kadai a waje,sai juya yatsun nata da taffan ta take a ciki,Abu ya koma kaman balloon…hakan ne yasa Meemarh rintse ido kyem tana xubo addu’oi ma zuciyanta,hadi da son motsa jikin ta don jah baya da sauri,wata zuciyar ne ta sanar mata bude idon ki kimasu vedio don taxama baraxana ga Major,wannan hanyar ce

kadai xaisa ya rabu dake yakuma baki Zubida.sosai yaso yin hakan,amma abu ya faskara mata,sunan ta kasance karar siyasa da ake kirar su da yan isaka,ita dai sam bata taba ganin irin wannan abu mai muni ba. Da kyer ta iya bude idon ta jiki na rawa ta fiddo da wayar ta tana tana fara daukar komai,Itakam Yar Aikin Layla bata kara wani kokarin motsawa ba,tunda taga Abun da take gudu ne ya riga da ya faru,sai tsayawa kyem itama kamar wata gaula. Kwantawa Showly tayi a jikin Hajja Layla sunyi tuf haihuwar uwan su da ubansu,yanda kasan yaune suka fado duniya,yayin da Hajja Layla ke marin Showly hadi da sakin wani nishi mai kama da gurnanin kuka…..dai dai idon Meemarh na kara budewa,don koda take vedio n idon ta a kulle yake,budewa idon tayi hadi da saka wayar a yar jakarta da gudu tayi waje,tana cigaba da Addua acewan ta fadan da yafi karfin ka mai dashi wasa😂 .

Ganin bugun da tayi mawa kofa,yasa Su duka dawowa hayyacin su,yayin da Salame ta rakubeba jikin bango kaman wata kadangare,don ta fara tunanin Anya kuwa Meemarh mutum ce ba Aljana ce ba. Sai a sannan ne Hajjah Layla cikin wani irin sanyayyar murya mai cike da wani irin tsawa tace da Salame uban me kk mana anan wurin? Ba cewa nayi ki sanar mata ba??… Aoi…Ai..Hajiya itace yanxu ta shigo! What?? Balbalin bala’i…wacece kika bari ta shigo harnan,kawai sai kikaji ta dauke Abokiyar Harkar banxan nata da bari tasss,kamin ta yi saurin mikewa jiki na rawa tana maida Kayan jikin ta babu ko kunyar Waannan yaran dake gaban ta,niko nace lailai Hajja Layla babu girma sai na jiiki. Nufo salame tayi gadon gadon tana ma rasa me xatayi mata don takaici da bakin ciki,sai kawai cewa da tayi asiri na ne kukeso ya tona? Wlh salamatu asirina ya tonu bana barin ko dayan ku,duka sai na dauki mataki akan ku,wama ya sani ko yar leker Asiri nace,idan ta baxa a idon duniya ya kenan,idan Major ya gani ya abun zai kasance?? Wlh da in rasa miji na gomma na Rasa Ku na ga bayan koma waye….

Fita ki sanar mawa securities din gidannan,kar su bar kowa ya kuma fita,duk wanda ya shugo kar abarshi ya fita. Da hanxari cike da sauri harda hadawa da gudu² Salame tayi hanya don sanar mawa security…..wanda kamin Hajjah Layla ta sauka daga kasan Stairs din ta,nan take gidan yafara amsawa na 6’iiiiii…wannan itace sign din Gidan idan wasu mutane sun shigo baa yarda dasu ba,tuni Sojojin gidan zasu kara xama cikin shiri,don a wannan lokaci idan kashe mutum ne ma yi sukeyi,don gaba yawwn cin su Mai gidan yabasu damar halbi indai a airin wannan yanayin ne. Meemarh da take a tsorace tuni tsoron ta yakara fitowa sarari muraran,sai Zagaye hanyar fita gidannan take…Wanda kamin kace kobo kowa yayi hanyar aikin sa,don sun san wannan alaman,duk wanda aka gansa a filin gidan nan tom mara gaskiya ne…..wurin ne ya koma bb kowa sai Meemarh da tunjumin sojoji wanda ko wannen sa a saite yake,lokaci daya Kuma idon kowa ya sauka anata,ciki kam harda Hjy Layla da take kallon komai daga Saman up stairs. Ganin murdaddun sojojin nan ne yasaka Meemarh fara kalmar shahada tana Wani irin xubda kwallah mai cike da tsoro da tashin hankali,lokaci daya ta dafe kirjin ta….tana wani irin numfashi,wanda daalama cowon ta daf yake da dago mata ji tayi kirjin ta kaman an daura mata wani dutse mai nauyin gaske,wanda hakan yasata fara ganin haxo² wayyo Mama Kixo ki ceceni,yau ya xanyi na fada gidan azzalumai wanda Basu san komai ba sai kansu,basu san gasky ba idan ba tasu bace… Ku kama ta! Furucin da Hajja Layla tayi kenan,wanda gadon gadan Wasu murdaddun sojoji uku sukayo kanta.

Baya Meemarh tafarayi wanda batayi Aune bataji tayi karo da mutum ta bayan ta,wayyo ni Meemarh Allah ka taimake…n…niiiiii,abun da ta iya furtawa kenan cikin gushewar hayyaci kana ta xube a wurin bata ko sanin wake kanta,abun da dai tajiyo taji ta ahannun wani daga wurin,wanda tsoro yasa numfashin ta kara sama,sai diff…

*************************

Honorable ne ke wani sakin murmushi wanda tsaban fuskar batasaba yiba,murmushun ma bata masa kyau. Ranka yadade gani cikin gidan marayu na fake da xan basu taimako kamar yadda muka saba,a yau inshaallh hakar mu xata cimma ruwa. Da kyau Dan mori,da xarar Ka kawomun ita kudin ka ba alart ne xajaji ba,cash xaka kar6a.

Angama ranka shi dade,abun da Dan mori ke cewa kenan yanq nufar inda yasan nan ne dai Wurin da Marainiyar Allah Ahyan ta saba zama,yau Honorable zai archiving goal din sa.

Ina Mane ma kuma masu bukatar cigaban littagan marubuciya Ayshatou (Maman teddy)💃 nesa taxo kusa,duk da yaune karshen wannan garabasar bononzan littafan nata da ta sakar maku….akan sassaukar farashi huda daya 100,guda duka kuma 800👌

BAFULLATANAN RUGA

DIJAMA YAR FULANI

YAR AIKI NA

GIDAN KWARATA

YAR WAYE

KWARYAR SAMA

YAR MAULA

ZUMA DA MADACI

KAWALIYA

HABIBY DAIMAN

GAMAI BUKATA ZAI IYA TUNTUBAN WANNAN NUMBOBIN 08081202932. MMN TEDDY…🧸💃

Hajiya Atika ne take cewa Aminiyar tatah,kamin tace dole yanxu na ajiye duk wata harka ta da nakeyi,sai Honorable ya taka matsayin sa sannan…Tana maganar ne hadi da kara manna wayar nata dake ta walwali a kunnen ta. Kana ta saki wata irin asharariyar dariya irin ta kosassun Hajjojin nan…..Awowarwaro yana ta walwali ta zubasu mai kama da Diamond sai wani irin Walwali suke a tsintsyar hannnun tah. Um bari mukoma ga Honorable da Nake ta hasasoshi yana aikin sakin murmushi hadi da sakin katon te6an sa kaman na mai juna biyun wata 7.

Mika masa wayan akayi,wanda da jin sunan Dan mori ya fara tunanin tabbas Aikin sa ya kammala…kara wayar yayi a kunne yana jin na bakin Dan mori,wanda nidai kawai gani nayi honorable dasa’a yayi gigif hadi da mikewa kujerar gyefen sa mai kama da stool yana hankadeta wanda baima sani ba. Mene? Me kake cewa?? Kai na baka saoi Biyu kacal ka nemo mun wannan yarinyar,baa hannun Muhd Areef take ba,ko a hannun waye ma!  Ko gidan Gomnati yake ciiki ka tafi ka kona gidan,idan kuma kadawo mun bb ita tom kai ne xan kona. Kit ya kashe wayar daganan gumi na tsatstsafo masa fusksn sa da goshun sa sai kyelli yakeyi irin na marasa imanin nan,da xakiga fuska na fitar da wani maiko tadabam.

Ranka shi dade,ba Dan mori ne kadai zai iya aikin nan ba,aa harda mu muma muyi kokari…wai Shi VP Muhd shi kadai nefa yake ruguxa mana duk wani tanajin mu,mai yasa ma yake bibiyarmu…ya akayi yasan plan din mu shine dauke wannan yarinyar? Abun da daya daga cikin conxoltant din Dasa’a yake cewa kenan don daalama kanshi ya kulle gam.

Karya yake….ni Alh Dasa’a mahaifin shima Marshal Aruwa bai isheni ba,bare yaron dana raina a ciikin gidana,yake kokarin zama mun fargaba? Ina baxai yuwuba,Honorable ya katse conxontant din nashi hadi da karke maganar cikin tsawa,wanda sai da kowa na wurin hantar cikin shi kadaawa.

Sai kuma Yacigaba da cewa” ba Areef ne kadai da wannan tunanin ba,aa Su uku ne,jaruman uku ne,da akwai.Muhd Areef,Abdulrahman, Nauwaf shine ma Abun kallo na da yake sakaye….Amma a kullum harin sa nine. wannan sune.zaratar taurarin da suke mun baraxa na a SIYASA TAH! Honorable yayi mgnar yana furxar da wata xaxafar huci,hadi da Cigaba da cewa” ko cikin gidan shi ta shiga to tabbas tsafi na tafi gaban komai,sai na daukota,ko baku tsafi babban nasara ta ce!  Ya karke maganar yana bushewa dawata irin dariya…

*************************

Wani irin kara Hajja Rahinart ta saki a tsakiyar falon ta hadi da kara fito da idanun ta waje don ganin abun da take gani daga gidan tv na BBC NEWS. Hakan yaasaka duk wani maaikaci dake kusa fitowa cikin sauri wanda ciki kam harda Hubbyn nata Areef,wanda tsaban lovayya bai lura da yan aikin dake gyefen suba,ya rungumo ta jikin shi hadi da saka lallausan taffan shi yana shafa saman fuskan ta da lokaci daya hawaye ke kwaranya mata. Ajiyar zuciya ta sauke,hadi da fara mgn cikin muryar da numfashi ke baraxanar dauke mata, Nury na me nayi maka! Me nayi maka? Kalli fah kalli fa abun da ake cewa,wai ni.Rahinart kayiwa kishiya wacece??? Yar gidan uban wacece a kasar Nigeria???. Amaimakon yabata amsa murmushi yayi mata,yaana jin xallar haukan Rahinart da bai karewa,a zuciyar shi yana fadin Tom Ai shi har yau baiga Type din shi ba,rahinart din itace Zabin sa ta wani bangaren Amma ba duka ba. Bakin sa ya hade da nata yana dan shafa bayan ta hadi da bubbuga mata kadan na alaman convence kana ya tsotsa lips din ta kadai yana saki,sannan yace” Wannan shirme ne kika gani Rahinart. Tayaya ina dake xan Auri wata,Wai kuma ma a lokacin SIYASA TAH? Ina wannan shadi fadan mutane ne kawai. Ya fadi mgnar yana kamo hannun ta da kokarin su zauna don ya rarrasheta. Amma sai ta tirje,Aa Nury na baka gakomai bane,naga fah Daddy,da Daddyn Zulaohat shi ya amsa Auren. Rahinart wannan ba hakane ba,meye amfanin mu dinga Dragging a gaban House maid dinki…

Shigowar Hajiya saratu da Hjy Lubna da Daddy da kuma Alh Abdullah Wato Daddyn Zulaihart yasa su duka binsu da kallo,kamin Areef yayi kokarin cewa” Momy,daddy ur wlcm. Murmushi Su Daddy sukayi kamin su zauna a tsakiyar Kujerun dake xagaye a falon,Momy kam fuskan nan babu rahama tajah hannun diyar nata,tana zaunar da ita gyefen ta,kamin Hajja Lubnah itama ta zauna. A kasan capet Muhd Ya zauna kana kaman daga sama su tsinkayi muryar Rahinart tana cewa Momy wannan wacece?? Tayi maganar tana nuna Ahyan da Take a rakube,Gyefen Hajiya lubna,lokaci daya ganin Wannan gida da aka kawota jiikin ta yy sanyi,tsoron Rahinart ya kamata. Shikam Areef tun shigowar su yarinyar yafara kallo,wacce tayi masa kama da mabaraciya,lokaci daya yaji baya son kara kallon inda take,don harara ya dallah mata,wanda yasa Ahyan saurin sadda kai kasa. Yana tsaka da tunanin me yasa su Daddy tahowa,harda Daddyn.Zulaihart da baya ma nigeria tom yaushe ya dawo??? Kuma wacece wancan yarinyar? Nan a zuciyar yake cewa hakan,sai kuma ya tsinkayi mgnar Rahinart. Kamin Momy ta bata amsa ne,ta kuma jeho tambya da Momy me Aikin ki ne??

Nisawa Hajiya lubna tayi,don ita irin matanan ne yan garda gada,cewa tayi” Aa Rahinart Abokiyar zaman ki ce,Wato Amaryar Areef!

Topah yanxu xaafara labarin….,sai dai kuma gashi anan pagen free page yakare,kaman yanda na fadi a sama,idan kina bukatar novel din,zaki iyamun mgn ta wannan number nawa 08081202932. Ko kuma ku biyomu a hanyoyin mu ta kasa…

*TAURARI🌟*

          *TAURARI🌟🌟*

                     *TAURARI🌟🌟🌟*

*GA TSARIN YANDA BIYAN ZAI KASANCE*

Regular

Guda ɗaya ₦300👌

Littafai biyu ₦500

Littafai uku duka ₦800

_Manyan Hajiyoyinmu,Isassu ,bakwa buƙatar group mu mun sani ta pc kukeso ,kuma mun tanadar maku da special group a kuɗi ƙarancin Aljihunku😊_

_Gamai buƙatar Ɗaya kuma special to zata biya *1k*_

_Masu buƙatar Littafai biyu special *₦1500*🥰_

_Masu Buƙatar Duka ukun Kuma a special To  *₦2000*👌👌💃_

*TO TA WANI HANYA ZAMU BIYA ??NASAN SHINE TAMBAYARKU👇👇👇*

“`MASU SO TA MTN CARD,TO TA WANNAN NUMBER👇“`

08081202932 

“`MASU BUƘATAR TA VTU TA NAN👇“`

09065990265

“` MASU BUƘATA TA BANK ACCOUNT TANAN👇“`

0255526235

“` FAUZIYYA TASIU ,,GTBANK“`

*GA DUK WACCE TA BIYA ,TO KI TURO SHAIDAR BIYANKI KI TA NAN👇👇*

 09065990265

KUNDAI SAN HAZIƘAN NAKU🥰 ALLAH YA BASU BAIWAR HANNU🤏,KO A GYANGYAƊI SUKA MURZA ALƘALUMMANSU🖋️ SAI SUN BAKU TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥TO BARE KUMA WAINNAN TAURARIN DA SUKA DAƊE SUNA TSARA MAKU,DON KAWAI YA RUFE MAKU SHEKARAR 2021 DA NISHAƊINKU DA BABU KAMARSU

TAURARIN ƘARSHEN SHEKARA🔥 ZAI FARA ZUWA A RANAR JUMU’A 26/November/2021

Hajiya ta,🥰Ƙawata 😍,Anty na😘 me kike jira💃

Yi maza garzaya ki biya naki cikin sassauƙan farashi daidai Aljihunki ,nayi nan sai kunzo🏃‍♀️🏃‍♀️

“`INA MASOYAN OUM HAIRAN,OUM APHNAN DA MAMAN TEDDY…..NASAN KOWA TACE GANI👆😍,KU NUNA MANA LOVAYYA 😁 WAJAN SHARE A DUK GROUPS ƊINKU,FISABILILLAH DON ALLAH🙏“`

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *