TAWA TA SAMENI CHAPTER 31 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI
Www.bankinhausanovels.com.ng
Mun tsaya
zaki kwanta sannan ki shafa kadan dan dis zaki saa
tafin hannunki ki shafa yana da_tsananin kamshi?nace Www.bankinhausanovels.com.ng
yayi dubu uku Mami tace aikin shi yafi dubu goma zaki
fahimata in dai yaynmu ya shaki kamshin,na ce ai ba
tareqasa muke kwana ba tace ke dai kamar ba mace ba ke
ba zaki yi sanadin da zaki gifta ta gabanshi ba?nace to
ai bani da kudi Mami tace sai fa kin sai wannan turaren
yar arab take kawo mana har ma da wasu sai
kin shigo gari zan hadaki da ita nima fati matar Ismail ce ta
hadamu na amshi wata kwalbar idan tazo gobe ta tashi
tace bari na gaida Bilkisu tana fita na shiga daki wato
bedroom na jawo durowa nasa kwalbar a ciki sannan
na shiga toilet alwala nayi nayi azahar sannan na cire Www.bankinhausanovels.com.ng
kayan da ya mana na daura zani ina warware riga ya
shigo a kan kirjina ya saukar da idonshi nayi sauri na sa
rigar
In kin gama ki samin ruwa a toilet dinki mutane sunyi
yawa a hanyar dakina ya koma falona ni kuma na hada
mishi ruwan wanka ya shiga toilet ni kuma na koma
falo yana daga ciki ya kirani Iman nace na’am nazo
yana duban mirror yace kije dakina ki dakko min kaya
nace wasu kala?ya dubeni ke baki san dukkan kayana
kalar da nake so nake saya ba?dan haka kowanne ki
kawo min,ina murda kofar ta bude yaune karo na na
farko da na shiga dakin nan na tsaya kallon dakin tunda
ga kan kafet labulayen milk ne katuwar katifa ce irin
wadda ba a sata a gado din nan zanin gadon shi ma
Www.bankinhausanovels.com.ng
milk ne dakin ba wani tarkace amma ya tsaru gurin
kayan nashi na nufa bayan na ciro mishi marun sai hula
da takalmi ina fitowa su Anty Mimi suna hoto a nan
babban falo cikin tsoro da mamki take kallona na shige
abina ya ce to ina singlet da gajeren wando?na koma
na dauko masa falo na koma ya shirya yana fitowa a
raina nace munyi anko,ya dubeni zanfita nace bazaka
ci komai bane,no am ok nace a dawo Ify ya fita,naji
dadin yanda yaynmu yayi ya nuna wa yan sunan ina da
daidai nawa matsayin haka suna ya tashi yaro yaci
sunan kakanshi,Baban Anty Mimi wato zaidu sai suna
kiranshi daddy,a daren na kudiri aniyar amfani da
turaren nan na nufi baya bandaki bayan na gama komai
nayi wanka kalolin turaruka na shafa ga wani turare da
anty yagana ta bani wai tsugunna duk sati ban taba
amfani dashi ba sai yau,na dakko na gurin mami ina
budewa bisa ga tsautsayi sai kwalbar ta subuce a jikina Www.bankinhausanovels.com.ng
kusan rabi ya zube na rufe sauran ina ta tsaki nace
dana san zubewa zaiyi da ban saye shi ba rigar baccin
dana sa doguwa ce mai gidan breziya tana da santsi
sannan bin jiki takeyi ban saka komai ba sai pant dan
haka turaren sai ya manne min a jiki,waya yaynmu yayi
min wai na kai mashi lipton dinshi dakinshi, gabana ya
fadi sai na sa hijabin sallata na nufi dakin fitilar da ta
haske dakin blue ce kuma mai duhu sannan ta kawo ta
dauke haka takeyi, yana zaune kan sallaya ya shafa
addua sannan ajiye kizo kiyi alwala nace ina da alwala
yanzu nayi shafai da wuturi,raka’a biyu mukayi bayan
gama adduoi ne yayi min tambayoyi game da ibada na
amsa sannan yace na jira shi yana zuwa ina nan zaune
ya fita jim kadan ya dawo ya dubeni cire hijabin kizo ki
zuba min a kofi ,fuskarshi a daure yake magana dan
haka ba musu na cire hijabina na ajiye gefe, Ya dubeni
na duka ina zuba mishi ya karba, yana zaune a gefen
katifa yana dubana kasa kasa ya ajiye kofina zo naji
wannan turaren kamar na sanshi gabana ya fadi ganin Www.bankinhausanovels.com.ng
ba wasa yake dani ba hakan yasa naje,yasa hannuna
yaja kan jikinshi ya dorani yasa hannu ya subule rigar
daga sama tsakiyar kirjina yasa fuskarshi saboda tsoro
jikina sai kyarma yake ya kwantar dani akan katifa ya
aje rigata gefe cikin nutsuwa ya soma sarrafa albarkatun kirjina ai da hancinshi ya kai cikina
inda nan
ne turaren ya zuba subhanallah ai sai ya rikice gaba
daya ina ji ina gani ya shiga sarrafani cikin rawar jiki
sai da na gurzu nayi kuka har na gaji na yiwa Mami
Allah ya isa yafi cikin kwando,dan biji biji yayanmu yayi
min sai da ya nutsu sannan ya gane abinda yayi min ni
kam kasa dubanshi nayi,toilet dinshi ya shiga kafin ya
fito wani wahallalen barci ya daukeni shi kam ido ya
tsuramin ina barci, a ranshi yana cewa tabbas yau kam
ya yarda mata suna suka tara ya amince akwai mace
akwai muna mace,Mimi itace mace ta biyu da ya taba
sani don ya taba fada wa tarkon wata baturiya
England sunyi soyayya na dan lokaci daga ranar da ta
yaudare shi har ya kai ga saninta sai kawai yaji ya
tsaneta, Mimi kam matarshi ce ba zai ce komai ba
Www.bankinhausanovels.com.ng
amma Iman daban ce. ynxu kam ya yarda mata
suna
suka tara sai yaji wani farin ciki da annashuwa irin
wanda bai taba jin irin shi ba ya zuba mata ido wata
kaunarta mai tsafta tana shigarsa yana jin kamar ya
cire ranshi ya bata,Alwala yayi yayi raka’a biyu ya yiwa
Allah godiya da ya azurtashi wannan yarinya sannan ya
roki Allah akan ya bashi ikon yin adalci a tsakaninsu
sannan ya daukar ma kanshi alkawarin zai rike Iman
muddin ranshi,a karshe ya roki Allah akan kar ta raina
shi gadinta ya zauna yi har asubahi ta sha barcinta
bayan ya warware mata Ac sannan ya rufe ta ni ko ban
san ma yanayi ba kiran sallah ya tasheni nayi mika
gami da salati sannan na tashi ganina a dakin yaynmu
na tuna da abin da ya faru jiya, da sauri na dubi jikina
ba komai a jikin nawa,naja bargo na rufe ya Juyo ya
dubeni kin tashi?kaina a kasa na amsa eh yace
in Www.bankinhausanovels.com.ng
taimaka miki da ruwan dumi ko?nace a’ah zan iya ya
mike ya shiga toilet da sauri na tashi na dau rigar
barcina na sa na dau hijabina saboda yanda yazo min
duk naji ciwo dan haka da kyar nake tfy.ina zuwa
dakina na hada ruwan zafi na shiga bayan na gama
gasa jikina na tsarkake jikina nayi alwala bayan nayi
sallah na hau gado, tunani na fara shin kalaman da naji
yaynmu yana gaya min gsky ne ko dai ko don baya
cikjn hankalinshi ne?yace min yana sona ba shi da
kamar ni sai surutai dai kala kala ina cikin tunani naji
karar bude kofa sai na hau barcin karya dan ban son
mu hada ido ina jinshi ya hawo gadon ya kwanta ya
jawoni jikinsa ya rungumeni naki motsi ina jinshi har
barci ya daukeshi zaune na tashi ina kallon shi hannu
na daga sama na yiwa Allah godiya daya mal
laka min
yaynmu abinsona kuma mai bani tsoro yau gani a
jikinshi din nan mai tsada,na kwantar da kaina kan
faffadan kirjinshi sai naji wani sanyi farin ciki,sal goma
muka tashi ko ince ya tashi dani ina jin shi na kasa
tashi don kunya sai da ya tashi ya gyaramin
kwanciyata ya fita sannan na tashi sabon wanka na
sake sannan nayi kwalliya da atamfa na sa riga da
siket na fita kicin na hada break,ina falona ina shan tea
shima tea din kadan dan ina ina jin wata fayau dani
Www.bankinhausanovels.com.ng
kamar iska zata daukeni kuma bakina babu dadi
yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan
kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan
yace Ify ya jikinki?babu inda yake miki ciwo? na kara
kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da
break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami
HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG