TAWA TA SAMENI CHAPTER 38 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

TAWA TA SAMENI CHAPTER 38 BY HALIMA ABDULLAHI K/MASHI

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Mun tsaya 

nakeyi cikin kananan kaya in same shi daidai san da

yake motsa jiki karfe takwas,ina shiga zai ce big gal

kinyi kyau,in gabatar mashi da abin ciye ciye,Lipton

yake fara sha sannan yaci sauran kayan ciye ciyen, sai

yayi dam sannan in hada mishi ruwan wanka,da ya fito Www.bankinhausanovels.com.ng

sai na dauko masa jeans da sauran kayan da yake

amfani dasu,in ya gama shiri sai yace nayi kyau big

gal?sai nace kayi mana sai in raka shi bakin kofa

Tunda nazo bai taba barina na fita waje ba
haka baya
bari nazo in wasu abokanshi sunzo sai na sa hi-
jabina,
in nace ya kaini yawo sai yace baya son mu-
tane suna
ganin mashini,shine yayi ma mama waya da
baba yacce
musu mun wuce,kafin ya dawo da rana
na
gama abinci,


haka in dare yayi bana wasa da cikinshi yaci
muna hira
tare da yan wasann,i in lokacin kwanciya yayi
in sheka Www.bankinhausanovels.com.ng
kwalliya tare da sa turaruka kala kala masu
kamshi,bana sa komai a jikina in shige jikinshi
mu
kashe juna da sayayya. kafin sati nayi kyau,
kullum da
daddare in ya fita sai yazo min da kayan sawwa
kanana
masu kyau takalma da kayan shafe shafe,ranar
ina
kwance ina kallo a falonmu sai naji ana
kwankwasa
kofa ina budewa sai naga Adams da shj da
wata yarinya ta wuce sa’ata nace ku shigo ku zauna,-
suka
zauna kan kujera sai da nayi hidima dasu san-
nan muka
gaisa, na kula Adams baya son mu hada ido ko
yana jin
kunyataa ne oho?nace Adamns wannan ce
madam din?
yace eh itace sunanta Aisha, yau satin mu daya
da
zuwa,Maska yace min da ke yazo shine na
kawo ta ku
yi sabo ynxu zan barta anan saboda muna da
wani
zazzafan wasa karfe daya,nace to nagode,mun
yini da
Aisha har dare na fahimci tana da kirki ga
saukin kai,
tunda ta ga irin hidimar da nake shiryama
Yayan mu sai
tace tana son ta ma Adams girke girke amma
bata iya Www.bankinhausanovels.com.ng
ba ko zan yarda tana zuwa kullum ina koya
mata nace
babu matsala ta sanar da mijinta nima zan sa-
nar da
Yayan mu..
Tawa Tasameni3-03
Posted by ANaM Dorayi on 09:47 AM, 09-
Jan-16
Under: TAWA TASAMENI
NA HALIMA ABDULLAHI K/-
MASHI
Mamidhaku da Aisha sosai cikin yan kwanaki,
yau
watan mu uku da zuwa kasar nan nayi kyau
fata ta ta
kara murjewa sai sheki da kyalli na keyi, ko-
mai na ya
kara cika,na fito wanka na gama shafe shafena
wani
wando na sa iya gwiwa ya dameni,rigar bata
kai cibi ba
sannan wuyanta babbane dan duk albarkatun
kirjina
gasu nan a waje,ana gani irin kwalliyar da
yaynmu ya fi
so in yi mishi shi yasa baya shigowa da kowa
sai ya
shigo ya duba dan ya san ina mishi yanda yake
Son
anina,ina kwance ina taunar cingam naji
tsayuwar
motar shi ta window na leka ya fito cikin blue
din jc
adidas da farin takalmi a kafarsa,ita ma motar
kyakkyawa fara tas,samanta a budw daga nesa
kamar
ta wasan yara,ya sabo wata jaka adidas dince a
bayansa, komai yaynmu yake yi ya amshe shi
gashi mai
kyau ina son guy din nan,tunanina ya katse
sanda ya
danna ,intercom na bude ya saki jakar yana
kallona ni
ko na juya na kuma juyawa a gabanshi nace
nayi?ya
rungume ni gami da fadin zaki kashe ni da sa-
lon gayun
ki big gal,ina sonki nima na kankame shi nace
.
nima ina
sonka guy,muka nufi cikin gida,rayuwa kenan
koda
sunan wasa ban taba zaton yaynmu zai zama
mjina ba. Www.bankinhausanovels.com.ng
sai bayan babbar sallah muka soma shirin
zuwa gida
don bikin yaya Kabir Amira kam anyi nata,
ban so bana
nan ba sai dai alkawarin zanje yola gurinta
Mun fita dan yin tsaraba kudin da yaynmu ya
zube min
har tsoro ya bani, nayi kwalliya cikin suit riga
da wando
na sa karamin hijabi mai tsayawa iya wuya
yayanmu
yace kinyi kyau sai dai ba in sadaukar da
jikinga ga
wasu, canja, dole na sa siket da riga na jeans
blue,yace
saka abaya na saka yace kai itama tana nuna
jiki sai
dai muje na ringa kareki nace kai yaynmu ka
cika
kishi,yace na ji ba komai. Mun yi tsaraba sosai
sannan
mun zaga sai gurin sha biu muka dawo,a cikin
Jirgi ina
lafe a jikin shi kamar mage yace saura yan
mintuna mu
sauka a kano nace to waye zai kaimu KD?yace
akwai
jirgi da zai je daidai sanda zamu sauka sai mu
shiga,na
ce amma gidan su mMama zamu ko?yace a’aa
gidanmu
zamu nace kai yaynmu kai guy kaga nayi
missin din
maMama,yace kada ki bata bakinki nace to ai
da Aunty
Mimi ne can kuke sauka sai ynxu na tuno da
Aunty
Mimi har gabana sai da ya fadi saboda tuno su
da
nayi,dana manta da yan matsaloli yace naji
kinyi shiru
ne ko da nike sauka a gidan dan saboda ke ne
in ganki
kawai amma ke sai ki boyewa ganina na dago
ina
dubanshi saboda ka ganni yace tabbas nace
dama
kana sona ne?yayi murmushi gami da kara
rungume ni
tsam! Kamar yanda kike sona muka yaudari
zukatanmu
ke ban san hujjar ki na kin gaya min ba amma
ni
hujjata na riga na cika baki gurin abokina bana
Son su
min shakiyanci shi yasa naso kiyi karatun in
kin girmna
sai in nuna ina sonki ,sai gashi kin nuna aure ki
keso
kika sa hankalina ya tashi(confession
tym)karshe
sanda na samu 1br sa ranar ku da Adams naje
Umara
na roki ubangiji ya bani ke, ya amshi adduata
cikin Www.bankinhausanovels.com.ng
sauki ya bani ke lokacin da na soma yanke
kauna da
samunki,na kara shigewa jikin shi nace nima
sonka
nake guy tamkar raina yace kar ki rainani kar
ki ga
rashin girmana nace yaynmu ba raini tsakanin
mu sai
ma girmama da ka kara a idona.Muna ta hira
har muka
iso, muna mota nace yanxu yayanmu gidan ka
zamu
wuce?yace kina ganin zan yarda nayi missing
dinki?
jikina ba zai iya kwanciya ba in har bake.Muna
isa
gidanmu yaya Kabir yasa an gyara mana gidan
tsaf,
Aunty Mimi bata gidan nayi mamaki ban tam-
baya ba
bayan munyi wanka mun ci abinci da mama ta
aiko
mana sannan muka fito sai gida.Munyi murna
da ganin
juna na shiga gurin Haj Yaya ta tamke fuskarta
ko
kallona batayi ba, na kari gaisuwata na tash,i
da
daddare muka koma gida.Haka aka
yi bikin
yaya
Kabir,mun hadu dasu Mami mun rungume ju-
na,Mami
tana da tsohon ciki ta ce kai Iman me yaynmu
yake
baki ne?kinyi kyau kin zama big gal ga wani
class na
musamman da kika kara nace Mami kinyi fa
gsky Nasir
yana kula mana dake,muka shiga dakinsu
Jamil,a nan
take bani lbr rigimar yaynmu da Mimi, tayi
mamakin da
nace mata ban sani ba dan yaynmu bai gaya
min
ba,nace gsky naga bai taba kiranta a waya ba
tun da
muka je,Mami tace ki tashi tsaye ki dage da
adduoi dan
an ce suna nan suna shiga bokaye don su
rabaku,wai
kema da asiri aka aure ki wai duk abinda
yayanmu ya
ma Aunty Mimi ba yin kanshi bane asiri ne,
nace su dai
sun kasa gane kaddara, Mami na san ina son
yaynmu
so daya tak amma ban taba tunanin zan aure
shi ba
dan na san cewa koda wasa niba ajin shi ba
ce,to da
da yake Allah ya kaddara da aure a tsakaninmu
ana
saura kwana uku biki Adams yace ya fasa Al-
lah ya sani
ban taba shan wani abu ko zuwa gurin wani
dan
yaynmu ya aure ni ba,Mami tace na sani kin
san abinda
mutane yakeyi,zai dauka haka kowa yake, tace
saima
kin ga Mimin duk ta rame, nace sun sa kansu a
uku ni
ban ma ganta ba,Mami tace tana nan ban ganta
ba sai
a gidan amaryanan muka hadu.gabana yayi
mugunn
faduwa amma na dake tana ganina ta tafi,Dady
ma
gurin mamanta na hange shi.Zaune yaynmu
yake a Www.bankinhausanovels.com.ng
gaban Haj shi tana yi mashi fada akan abinda
yayi wa
Mimi ta kawo kara har da cewa yau din nan
nake son
kaje gidansu ka bata hakuri ta koma in ba haka
ba zaka
sha mamaki zaka ga yanda zanyi maka, ai ka
bata min
rai na karshe ka daketa sannan ka tafi abinka
ba waya
ba aike.yace yo ya take so ne haj? Ya Mimi
take so
dani ne? baki fa san abinda take min ba banda
ke Haj
da kike tsakaninmu da tuni ta koma gidansu ta
koyo
tarbiya in dai tana son zama dani,ya cigaba ke
kanki ki
dubi jikina wannan zuwan nafi kiba yarinyar
nan da kika
tsana tafi kula dani fiye da yanda ba kya zato
gashi
tana bin dokata tare da girmamani duk abin da
nake so
tana min fiye da yanda na bukata sannan…..ta
daka
mishi tsawa kai!…..ni dai na gaya maka in ta
maka ina
ruwana?ni dai nace kaje ka mai da Mimi yace
ai bani Www.bankinhausanovels.com.ng
nace ta tafi ba tace bana son wani kwane
kwane, kaje
ka maida ita yace shi kenan baru inje
ka
wanka,Bansan
abinda ake ciki ba ina gida na gama gayuna
yaynmu ya
shigo nayi sauri na tashi na tare shi ina fadin

HMMM LABARI FA NATA TAFIYA SHIN KOYA ZATACI GABA DA KAYAWA KUDAI KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU A KODA YAUSHE WWW.BANKINHAUSANOVELS.COM.NG

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *