TSINTACCIYA CHAPTER 3 BY NIMCY LUV
Jiyayi Numfashinsa na wata iriyar fusga lokacin daya sauke idanunsa a saman ƙirjinta, cikin sauri ya zame idanunsa yana shafa fuskarsa.
Bai taɓa ganin halittar da yaji yana mutuwar so, irin son nan mai zautar da mutane irin Akeela, at least zai iya good 35yrs ko sama da haka, kusan jiƙarsa ma take ba ƴar ba, ko zai haɗata da yaransa sai dai suyi age mate da Aleema.
Malam ne yay gyaran murya kafin yace “zauna mana Bukar” zama yay still idanunsa akan fuskar Akeela kamar zai haɗiye ta, saboda wani mugun kyau da tayi masa a fuska, ga ƙirjin nan dam, so Ma sha Allah, But even her lips are looking luscious succulent and irresitable every tensed man.
Shafa fuska ya sake yi kafin yace.
“Baffa badai Akeela tayi wannan girman ba?” Murmushi Baffa yay yace “Wallahi Bukar” “Allah sarki, the last time dana ganta tana primary 2 ne” cewar Abbu ya faɗa murya a shaƙe.
A sanyaye Baffa yace.
“Kayi hqr Bukar garin ceto ƴar dana haifa ɗan cikin ka yay asara nasa rayuwar” kamar Baffa zai kuka saboda damuwa cikin damuwar shima Abbu yace “haba Baffa, da abinda ka haifa da nawa ai duk ɗaya ne ko? Blood is thinker than water, koni i can do anything for this innocent gril, she deserved it” Murmushi Baffa yay zuciyarsa na masa zafi sosai Kafin yace.
“Ban san mene yasa Akeela tayi hakan ba, tana da hankali amma lalurar da Ubangiji ya jarabce ta dashi na neman zautar da tunaninta” da Mamaki Abbu yace “lalura?” “Eh! Tana da Amosa nin jini (SIKILA), wanda ke sonta tunda yaji labarin ciwonta yace ya fasa, bazai iya zama da mai ciwon SIKILA ba, haka nan taje ta shafa masa, shiyasa na yanke shawarar bawa wani auranta mai suna Malam Buba, yana da mata uku yara goma tsoho ne domin ya girme min, yace yaji ya gani zai zauna da ita a hakan, tun lokacin Akeela ta daina walwala na san bata son shi, to idan bata Aure sa ba wane zata aura? Eh? Kasan yadda ciwon SIKILA yake kamar Annoba a wannan lokacin musamman a wannan lokacin damuna da muke ciki, wannan dalilin yasa ta nemi kashe kanta ta wuta da bala’i”
Shiru Abbu yay Mamaki duk ya kamasa, yarinya like Akeela da ciwon SIKILA? Allah Al-hakkamu kenan bowayi gagara Misali.
Gyara zama Abbu yay cikin serious tone voice yace.
“Cutar sikila ko amosanin jini na ɗaya daga cikin cututtukan da za’a iya cewa na neman zama ruwan dare, saboda yadda ake yawan samun yin aure tsakanin masu rukunin jini AS da AS ko SS da AS, amma Abu mafi muhimmanci Shine babu yadda za’ai ba tare da gamayyar ƙwayayen haihu ba mutum ya samu SIKILA, babban jahilci ne ma gamai cewa za’a shafa masa, ai ba tari bane, ko H.i.v SIKILA zan iya haɗata da Asthma, amma Baffa batun zaka aura wa Akeela wani can banza bai taso ba, kai mata aure inda ake sonta kuma za’a kula da ita, na tabbatar he loves her just of her beauty and..”
Shiru dan baya jin iya cewa wani abun.
A hankali Baffa yace “To Bukar yay zan? Wayewar inda kuke da nan akwai bambanci sosai” idanunsa akan Akeela yace “Allow me to go with her, ka bani ita, zan haɗa ta da miji na gari wanda zai kula da ita, tai cikakken ilimi inda zakai farin ciki zan haɗa ta da yarana” ya faɗi maganar ba tare daya shirya ba, domin ji yake ko mintina goma bazai iya ba tare daya kalli Akeela ba, yay hakan ne saboda ya samu very close to her ya dasa mata masifafan son sa a Zuciyarta wanda Turawa suke cewa _ETERNAL LOVE_ yasan kuma soyayyarsa da ita ba zata taɓa zama _FORBIDDEN LOVE_ ba.
Jin muryar Sarkin ruwa a bakin ƙofa na sallama yasa Baffa Miƙewa cikin sauri yay waje.
Yana fita Abbu ya miƙe, cikin tafiyar nan wacce ya kejin kansa ontop, a hankali ya ƙarasa inda Akeela ke shimfiɗe kamar ma matacciya,
Ƙirjinta dake sama da ƙasa ya kalla ganin hakan yasa ya tabbatar she still alive.
Tsaye yay a kanta yana sauke numfashi tare da lumshe idanunsa slowly kuma ya ƙara buɗe idanunsa, kamar zai juya sai kuma ya sunkuya dai-dai kanta yana Kallon Zallar kyan fuskarta.
Hannunsa ya sanya ya ɗan ƙara zame zanin kanta nan take sumar kanta ta bayyana irin sosai ɗin nan gata rabi baƙa rabi jaa.
Wani cute smile yay yana yin ƙasa da bakinsa zuwa saman fuskarta bakinsa ya manna a goshinta tare da bata wani special kiss wanda ya kejinsa best kiss in his whole life.
Baffa ne ya kalli Sarkin Ruwan kafin yace “fatan an samu Adnanu ɗin?” Girgiza kai Sarkin Ruwan yay yace “gaskiya babu wani labari, amma dai ga abinda muka samu” ya faɗa yana miƙawa Baffa rigar jikin Md Adnan karɓa Baffa yay yace “to mungode ƙwarai shi kuma Allah ya bayyana mana shi, idan yana raye ya kai sa hannu na gari” da Ameen Sarkin Ruwan ya amsa.
Har Baffa zai juya sai kuma ya nufi motar Akeem yana zaune zuwa lokaci ya zame rigar jikinsa daga shi sai singlet murɗaɗɗan ƙirjinsa ya bayyana, ga sumar nan har lokacin na zubda ruwa, banda sauke numfashi babu abinda yake.
“Mai sunan kawo” Baffa ya kira Akeem, gently ya ɗaga kansa tare da sauke ganinsa akan Baffa kallo guda yay masa ya ɗauke kansa yana taune leɓansa tare da lumshe gajiyayyun Maraitattun idanunsa.
“Nasan kana jin haushin na ne ko? Kana ganin kamar da gangan nai hakan ko, to wallahi tsananin son da nakewa yarinya ta yasa nai haka amma nama fika baƙin ciki a yanzu haka”
Shiru Akeem yana danna system ɗinsa ba zaka taɓa cewa dashi Baffa yake Magana ba, fuskarsa looking okay Babu wani sauyi.
Sanin halin Akeem yasa Baffa juyawa.
A tsaye Baffa ya samu Abbu yana kallon Akeela kafin yace “to ko dai kwana za kuyi ne?” Girgiza kai Abbu yay yace “A’a yanzu zamu tafi in sha Allah” da sauri Baffa yace “to bari na kwaso kayanta ko” kallon Baffa Abbu yay kafin yace “haba Baffa no need, Akeela is like my daughter zan mata komai” murmushi Baffa yay hawaye na saukar masa domin gani yake ƙanin nasa kawai daurewa yake rashin Md Adnan ba ƙaramin babban giɓi bane a rayuwarsa.
Baba Rabi ce ta shigo idanunta yay jaa sosai irin taci kuka ta ƙoshi, kafin ta kalli Abbu tace “Mungode sosai Alhaji Bukar Allah ya bayyana mana Adnanu cikin aminci” “Ameen” kawai Abbu yace domin sosai zuciyarsa ke masa zafi kuka ne kawai da bazai ba, amma ganin fuskar Akeela na yaye masa wani ƙuncin.
Baffa ya nufi wajan Akeela zai ɗauke ta da sauri Abbu yace “A’a Baffa, Ni da zamu tafi tare bari na ɗauke ta”
Hannu yasa ya ɗauke ta sassanyar Ajjiyar zuciya Abbu ya sauke yana jin zuciyarsa na sanyi sosai, wani mayataccen Murmushi Abbu yay tare da fakar idanun Baffa yay wani tura ƙasa tsakiyar wuyanta…
mai baƙanta masa, cos she’s the reason behind anything daya samu Md Adnan.
anta addu’a yana bin duk kusurwa ɗakin da tofi bayan ya gama ya kwanta saman bed ɗin tare da jan duvet ya rufe jikinsa, gaba ɗaya ya ƙasa bacci tunda matarsa ta rasu wajan haihuwar Amani baya iya cikakken bacci ya saba da jikin mace sosai duk da auran kamar na dole ne bai so amma ya saba da jikin matarsa ainun.