TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA

TSINTACCIYAR MAGE CHAPTER 5 BY AUFANA

Www.bankinhausanovels.com.ng 

Kwance take akan gadon momy tana karatun wani hausa novel *MUHIBBAT* na marubuciyar zamani SAINAH UMMUN MEENAL saiga kiran Amira yashigo a wayarta, cikin murna da zumud’i tad’aga wayar tareda fad’in “aminiyata k’awar arziki” can daga d’ayan b’angaren akai magana sainaji tace “eh mun iso tin d’azu ma jibi ranar Thursday za’ayi walimarmu dan Allah Amira kizo” can daga d’ayan b’angaren akai magana sannan tace “kai gaskiya banji dad’in hakan ba amma bakomai Allah yadawo daku lafiya” bayan anyi magana daga d’ayan b’angaren sannan tasake cewa “ok badamuwa bye bye” saikuma takashe wayar, kallon wayar take tana juyata tana kuma murmushi can dai ta’ajiyeta tacigaba da karatunta,,,”…..+

Yau takasance Wednesday danhaka tini akafara shirye shiryen walima, tini gidan yafara cika da y’an uwa da abokan arziki ma’aika kowa sai aikinsa yake adora wannan a sauke wancan, a daren ranar dady yadawo daga tafiyarda yai domin siyomasu kyaututtukan da zai basu, around 4pm mai k’unshi tazo tazanamasu lalle ja sannan aka masu saloon,,….

Washe gari tin 8am mai make up tazo ta tsantsara masu make up hmm naso kuga tauraruwar tamu irin rantsattsen kyanda tai, hakama mubina tai kyau munira ma anmata da bilkis k’anwar faruk, wasu tsadaddun arabian gowns suka saka red and black color, mai make up ce tamasu wani sabon rolling da’ake yayi yanzu,,”….

Tini ma’aikata suka gama tsara gidan dakuma gunda za’ayi walimar, wuri yafara karb’an manyan mutane ciki kuwa hadda Governor of kebbi state dakuma amaryarsa hjy zainab manyan commissioner’s da sauran mutanen gomnati,momy ta’iso cikin fara’a suka gaisa sannan tad’auki hjy zainab suka shiga ciki, saida aka fara gudanarda walimar sannan MUFIDA tafito su mubina tini suka fito gun k’awayensu itakuwa abunda yahanata fitowa shine tin d’azu bilkis tafad’a mata hamma faruk yana nemanta wannan dalilin yasa tak’i fitowa,,,…..

Cikin salon takonta mai rikita hankali mai kallo take tafiya tana amsa waya, juyowarda zaiyi k’iris yai tozali da kyakkywar fuskarta tana d’auke da murmushi, saida takammala wayar sanan taje gun dadyn ta yahadata da abokanansa ta gaidasu tagaida governor hjy zainab tajanyota ta zauna kusa da’ita tana sanya mata albarka dakuma tayata murnar kammala karatunta, da mubina tahango MUFIDA zaune kusa da hjy zainab suna fira sai dariya suke ji tai kamar taje tashaketa ta mutu dan takaici da bak’in ciki,,”….

Momy ce ta’iso da muk’arabanta tazo suka gaisa da governor dakuma sauran bak’inda sukazo, ganin wani irin kallo da momy kemata yasa dole ta tashi tabata wuri ta zauna,,,,……

Saida akafara gudanarda walimar sannan dady yamik’e tsaye yakarb’i microphone yafara magana “Assalamu Alaikum y’an uwa dakuma abokan arziki, hak’ika naji dad’i kuma nayi farincikin karb’an gayyatata dakukayi nagode nagode sosai Allah yabar k’auna, sannan ina mik’a d’immin godiyata ga governor of kebbi state dakuma hjy zainab Atiku Bagudu dakuma sauran manyan bak’inmu nagode sosai, then after that kuma ina buk’atar ganin MUFIDA da mubina anan” yai maganar yana murmushi,,,…..

Tasowa sukai daga gunda suke sukazo yakamo hanun MUFIDA yana murmushi yafara magana “waennan sune yarana dana shiryawa wannan walimar MUFIDA da mubina y’ay’an dady, a saboda jin dad’i dakuma farincikin kammala karatunsu zan basu wannan gagarumar kyautar” yakalli MUFIDA yai murmushi itama tai murmushi sannan yacigaba “nabama MUFIDA kyautar sabuwar mota k’irar Honda wato LANGEROVER da sabon gida acikin unguwar G.R.A mai girman eka hud’u had’e da k’udi naira millions biyar domin tasaka credit” kuwa wajen yad’auka da shewa dasauri MUFIDA ta rungumeshi cikin tsintsar murna da farinciki tana fad’in “nagode nagode sosai dady na Allah yak’ara maka arziki mai albarka yakareka daga sharrin makiya da mahassada yasa kagama da duniya lafiya THANKS SO SO MUCH my dady I really love u more than my life my dady” shima cikin jin dad’in addu’ointa yasumbaceta yace “don’t worry my dear ke jininace zan iya mallaka maki komai dana mallaka” hadda y’an kwallan farinciki MUFIDA tai,,”…

STORY CONTINUES BELOW

Takaici da bak’in ciki kamar yakashe mubina momy ji take kamar tazo tawanke MUFIDA da dady mari sai aikamasu da harara take, bayan nan yacigaba “saikuma mubina k’anwarta itama nabata mota k’irar Honda wato AVENSIS da kud’i naira million uku da dubu d’ari takasa credit Allah ya albarkaceku yasa kuma kuci amfanin karatunku” nan aka amsa da ameen sannan yabada microphone suka sauka,,,”….3

Daga nan akacigaba da gudanarda walimar har izuwa 12pm sannan aka watse,,,….

Momy ce tashigo d’akin mubina saboda ko’ina tadubata kuma tasaka andubata amma ba’agantaba hakan yasa tayo d’akinta watakil tananan, zaune taganta akasa tana sharb’an kuka, k’arasowa tai kusa da’ita tadurk’usa tadafa shoulder d’inta cikin sigar rarrashi tafara mata magana “nafad’amaki kidaina kuka kina zubda kwallanki akan MUFIDA” dak’arfi tad’ago takalleta da idanuwanta dasuka sauya launi izuwa zajir tace “ai dole koda banaso na zubda kwallah momy hatta a fili agaban jama’ah dady nunamana bambamci yake a tsakaninmu kiduba abunda dady yau a bainar jamaa” k’ara matsowa tai kusa da momy tace “pleace momy tell me shin dagaske dady shine mahaifina shiya haifeni saboda ina tamtama sosai lallai idan ba dady ya haifeniba to saina kashe MUFIDA saina shafeta daga doron k’asa” wani irin tausayintane yatirniketa momy nan ta zauna tagyara zamanta tace “gyara zamanki nafad’a maki wani abunda zaisakaki farinciki naso nacigaba da taya dadyn ku b’oye wannan sirrin amma tin lokacinda yafara nuna bambamci a tsakaninku dama ni kaina naji bazan iya cigaba da b’oye saba” dawowa tai gaban momy tana kallonta cikin kaguwa tace “inajinki momy” kallonta tai tai murmushi sannan tace “inaso kisani mubina MUFIDA ba y’armu bace ba mune muka haifetaba dik wannan gatan da mahaifinku ke nunamata yanayin hakan ne dik saboda kartaji aranta bamune iyayentaba” dasauri tamik’e tsaye tareda zaro idanuwanta tace “are u shure momy” tai murmushi tad’aga mata kai alamar eh,,,…..

Wata iriyar karar farinciki tatsala tana kyakyata dariya, dasauri momy tarufemata baki tace “ke kinada hankali kuwa” ta k’ara kyalkyalewa da dariya tarungume momy tana fad’in “ina k’aunarki momy na daga yau tak’aremaki MUFIDA” jakarta ta d’auka tashare kwallanda suka b’ata mata fuska sannan tafita da sauri tana murna da farinciki,,,”….

MUFIDA kuwa yau farincikinta baya misaltuwa, ana gamawa suka wuce gidan hajiyar dady su munira kuwa anacan ana yawo tareda k’awaye,,,….

Suna zaune acikin parlon hajiya plate d’in abinci na kan cinyarta tanaci saiga faruk yashigo, bilkis naganin yashigo ta tashi tafita bilkis nafita itama tamik’e tsaye zata wuce saiya fizgota tafad’o k’irjinsa, wani mugun kallo tamasa sannan tace “kasakeman hanu malam” murmushi yamata sannan yace “am sorry my lovely wife, tin lokacinda abunnan yafaru naketa neman nasamu dama nabaki hak’uri amma saikikaki bari naganki kika hanawa idanuwana ganin kyakkyawar fuskarki, haba k’anwata kiyi hak’uri mana Allah ma munamasa laifi murokesa kuma ya yafemana b
are mu y’ay’an adam ajizai” wani irin murmushi ne yasub’ucemata batareda tama saniba saboda mamaki takallesa tace “Allah sarki ashe kazama malam asshekh bansaniba katuba kenan to mezai hana kakoma islamiyya kadinga koyarwa watakil acan wa’azinka zaifi karbuwa amma nankam sam bazai tab’a karbuwa ba bare har yashiga kunnena, kad’auka salon yaudarar taka zai tasiri akaina sanin kankane ni sam ba’irin sauran ‘yammatan nan bane” tana gama fad’ar haka tacire hanunsa daga k’ugunta tajuya tawuce tabarshi tsaye sololo yana kallonta,,,”…..

Batawani dad’e ananba takira mani driver yazo yad’auketa suka wuce gida,,….

***** *****

Rayuwa tacigaba da tafiyarmata bayanda takeso ba saboda har yanzu momy bata kula da’ita kamar yanda take kula dasu mubina wulak’anci mubina da raininta izuwa gareta sai dad’a k’aruwa yake saidai ita sam bata biyemata bare sudunga fad’a kullum,,,…..

Watansu uku da dawowa aka saka ranar bikin MUFIDA da faruk sannan MUFIDA da mubina suka fara aiki a katafaren company na Abban faruk, hakan kuwa bak’aramin dad’i yayiwa faruk ba saboda koba komai zai dinga ganinta kullum kasancewar shine manager a camfanin,,”….

***** *****

Kimanin sati d’aya kacal yarage afara shagalin bikinsu MUFIDA tini aka kawo lefe wanda Maryam yayar faruk tahad’o daga DUBAI, tinda aka kawo lefen MUFIDA ko kallonsa batayiba aranarda aka kawowasa kuwa kwanatai kuka dan kwata kwata ranar batai wani baccin kirkiba wato dai tanaji tana gani za’amata auren dole,,,….

Dady da Abban Ammar sunbude bakin aljihunsu sai b’arin naira suke tamkar basusan zafinta ba tini dady yai order na kayan d’aki k’asar Italy, gidajen biyu kuwa gaba d’aya ansauya masu fasali anyi sabon fenti ansaka sababbin kaya,,”….

Wata ranar Tuesday ne MUFIDA tadawo daga aiki koda tazo saita tadda Aunty maryam, cikin fara’a kuwa tazauna suka gaisa saitacemata “kishiga kishirya zamu fita yanzu driver yana jiranmu” batai musuba kuwa tawuce domin ta shirya,, batawani b’ata lokaciba tafito taje gun momy tafad’a mata zasu fita, cikin fara’a tadubeta tace “to adawo lafiya” tace to tawuce, a y’an kwanakinnan tana mamaki sosai yanda momy tasake mata fuska tamkar baita bace tsawon shekaru kotace tin tashinta har izuwa girmanta momy bata tab’a yimata kamar yanda takemata yanzu ba abun yamatuk’ar bata mamaki sosai,,,”….

Kai tsaye gidan maryam dake unguwar ghesse phess 1 suka wuce suna isa gateman yabud’e masu gate suka shiga, suna isa cikin parlor sai MUFIDA taga wasu mata su uku daganinsu manyan mata ne wayayyi, gaidasu tai cikin girmamawa suka karb’a cikin fara’a d’ayar tace “a,a itace amaryar tamu” aunty maryam tace “eh itace” masha Allah barakallah. d’ayar tafad’a itadai MUFIDA jinsu kawai take,,”….

Basufi 30mnts dazuwaba aunty maryam takirata bedroom d’inta koda taje saitaga wasu manya manyan robobi cike da abubuwan kayan mata anandai tafahimci gyaran amare ne za’amata, wani irin takaici da bak’inciki ne taji sun mamaye zuciyarta kamar tatsala ihu, bawasa matan suka fara mata gyaran jiki suna hadeta da tsime kala kala da tirarikan saka maigida ihu, hhh Lol,,,”….

Kimanin kwana uku suka d’auka sunamata gyaran jiki kala kala irinna matan kebbi, ita kanta MUFIDA tasan ta canja gyaran yamatuk’ar k’ara fito da tsintsar kyanta da kyan surarta, fatarta tai kyau takara fari sai kyalli take kamar hasken rana, acikin kwanaki k’alilan suka kammala mata gyaran jiki,,,….

***** *****

Yau takasance Wednesday kuma itace ranarda za’afara gudanarda bikin yau ne za’ayi kamu, tin 10am aka wuce da’ita domin yimata lalle da saloon, bak’in lalle da ja akamata sannan aka gyaramata sumarta tasha mayuka kala kala bayan angama sannan suka dawo,, around 3pm dot akafara mata make up da shirin kamu, sai 3:30pm sannan aka kammala komai 4pm aka wuce izuwa gunda za’ayi kamun,,,”….

Koda suka isa kuwa tini wurin yagama cika taff da mutane waenda aka gayyata dama waenda ba’a gayyata ba, matan manyan y’an kasuwa da masu gomnati dik sunzo,,, kamu yayi kamu taro yayi taro sai kusan 7pm sannan aka gama driver’s sukazo suka d’auki amarya da aunty maryam da bilkis kasancewar ba k’awar amarya ko d’aya hakan yasa dole bilkis ce tamaye gurbinsu,,,”….

Washe gari akai mother’s night tin 10pm aka fara sai 1am aka gama, wannan event d’in yafi kamu had’uwa da tsaruwa kuma yafi samun mutane sosai dan harda matan governor of kebbi state sunje hjy Aysha da hjy Zainab kasancewar ranace ta uwaye, MUFIDA tasamu kyatutuka sosai daga matan shugabannin gomnati da matan abokanan Abban Ammar, bayan angama aunty maryam tadaukesu suka wuce gidanta kasancewar tin lokacinda akamata gyaran amare take acan tahanata fita ko’ina ko wani abu takeso saidai tasaka munira taje tamata,,,”….

Tinda bikin yagabato hankalin MUFIDA yatashi takasa samun nutsuwa kullum cikin kuka take da bak’in cikin auren faruk dazatai kullum kuma cikin sallolin nafila da azkar take tana rok’on Allah idan aurensa shine alkhairi agareta to Allah yabata ikon yimasa biyayya idan kuma bashine alkhairi ba to Allah yayi gaggawar watsardashi ya tarwatsashi, kullum haka take kwana tana addu’oi, tin ranarda akai kamu mubina tasake zuwa kowanne event ba shima dolece tasaka taje y’an office d’insune sukazo sukace tare da’ita zasuje hakan yasa dole badan tasoba tashirya sukaje, munira kuwa hmm sai inda k’arfinta yak’are dan tinda akafara gudanarda bikin bata zaunaba dik abunda MUFIDA keso itace kezuwa tamatashi,,,”….

Washe gari dinner, dawuri suka tashi aka d’auketa izuwa gidan hajiyar dady saboda takira tace akawomata ita taganta, dasukaje guntama kayan matane tasakata a gaba tadinga bata wurin ranar haka MUFIDA tayisa hajiya naturamata su wasu tasha wasu kuma tazubar saboda tagaji da shansu sosai harshenta harya sauya kala saboda shaye shayen kayan mata,,,……

Bayan sunyi sallar isha sannan aunty maryam tazo ta d’auketa suka wuce gidanta, acan mai make up tacimmasu tafara tsantsara mata had’adden make up saboda ranar yau taci uban kowacce don ango zaizo da abokanansa………..

Saikusan 9pm sannan aka gama had’e amarya cikin wata tsadadiyar wedding gown blue and white color har k’asa take, takalmanta da jakarta dakuma d’an kwalinta dik silver color ne tahad’u matuk’a takoma tamkar y’ar tsana kamar ka d’auketa ka gudu sai kyalli take tana shining tamkar hasken farinwata acikin sarararin samaniya aunty maryam da k’awayenta sai d’aukanta pic’s suke hakama munira da k’awayenta,,,…..

10pm dot motocin ango dana abokanansa sukazo domin d’aukan amarya nanfa MUFIDA tace bazata shiga motarsu ba atare da aunty maryam zataje, dik yanda sukazo tashiga motar angonta fafur tak’i dole badan sunsoba suka tafi suka barta ran hamma faruk a b’ace suka wuce, a ransa cewa yake “yarinyar nan dole na gyara mata zamanta saboda nafuskanci rainani takeso tayi bari kawai Allah yakaimu gobe zaki bambance tsakanin aya da tsakuwa badai ni kike wulak’antawa a gaban abokanainaba hmm zakiyi nadamar yin hakan” haka yaita tinani dakuma tsara yanda zai hukuntata da salon muguntarsa,,,”….

Bayan sunwuce aunty maryam tad’auketa a tata motar da k’awayenta suka wuce, dasuka isa tsayawa sukai domin jiran karasowarta saboda kowa ya hallara ango da amarya kawai ake jira, suna nan kuwa suma suka iso nan su aunty maryam suka sakasu a tsakiya su munira da bilkis da k’awayen munira tareda k’awayen hamma suka shiga gaba wasu kuma suka tsaya baya sannan suka kama hanyar shiga holl d’in,,,….

Tinda suka danno k’afafunsu aka taso akafara basu zafafan pic’s da DJ kuma yasake sautin amarya da ango, har suka isa gunda aka tanadar dominsu ba’adaina basu pic’s ba, bayan sun zauna MC yazo yatsayarda masu d’aukan pic’s d’in sannan yafara gudanarda abunda yatarasu,, bayan yayi yan maganganunsa sannan akace yanzu ango da amaryarsa zasu yanka cake danhaka kowa yamayarda hankalinsa nan sannan yabada attention nasa nan DJ yasaka sautin kida mau d’auke da sassanyar waka
irinta masoya,,,, aunty maryam ce tazo ta taso da MUFIDA sannan shima yataso aka bud’e cake d’in sannan aka basu suka matar commissioner ce ta taso takarb’i microphone tafara karanto kalmomin dake cikin I LOVE U d’aya bayan d’aya saida takai U sai suka yanka cake d’in nan aka d’auki shewa ana tafi nan yadiba yasakamata a baki itama ta d’iba zata kaimasa abaki sai tai tsaye tana kallonsa tana murmushi kwallah nazuba daga idanuwanta,,,”…..

Siffar MUJAHID taga yakoma mata yanda yake murmushinnan nasa nan takaimasa abaki yakarb’a tareda d’an cizar yatsunta, dasauri tacire hanun tana fad’in “aaashhh….!!!” alamar taji zafi tana yarfarda hanun nan akaita dariya ana kallonsu, shima dariyar yake a zatonsa MUFIDA tasauke karan tsanarda tamasa ganin hadda murmushi take masa nan kuwa baisan ita abunda take nufi dabanba, bayan sun yanka cake aka jasu izuwa wani gu da aka tsarasa acikin holl d’in tamkar lambu gun shak’atawa DJ  yasakamasu wata waka wacca JAWAAD yayiwa ZULAIHERT d’insa mai suna WAIT FOR ME MY HUBBY ZULAIHERT, k’ugunta yarik’o yad’ora hanunta kan shoulder d’insa sannan shima yad’ora nasa kan gefen k’ugunta d’aya suka fara rawar jajayen fata,, hmm hamma faruk wallahi kai d’an duniyane na k’arshe hhh Lol,,”….

Ahalin yanzu dik siffar MUJAHID itace take gani ga faruk hakan yasa dikta susuce tadawo tamkar wacca tai loosing memory dik yanda yajiyata can take tafiya, hakan yabama hamma faruk mamaki sadai yaji dad’in hakan sosai, sundauki y’an mintina suna rawar sai d’aukansu ake ana video recording  nasu abun gwanin birgewa sannan akace suje su zauna akacigaba da shan shagali ana cashewa,,,, sai kusan 2am sannan aka gama dinner d’in kowa ya watse,,,”…..

Har suka koma gida munira nacike da mamakin yanda MUFIDA ta sauya itadin ma haka mamakin kanta take yanda tasake masa jiki yau kamar baitaba,,,”….

STORY CONTINUES BELOW

Washe gari Friday around 3pm bayan ansakko daga masjid dibban jamaa suka shaida d’aurin auren MUFIDA da UMAR FARUK akan sadaki mafi tsoka nai dubu d’ari, bayan angama d’aurin auren dady yashiryamasu walima akatafaren holl dinnan mai suna ROYAL SPECIAL HOLL, angon kuwa yau garinciki agunsa ba’amagana shima bayan andaura auren yakwashi abokanansa izuwa gidansa dayake alfasharsa sukaje suna cashewarsu da holewa,,”….

A b’angaren amarya kuwa tinda aka d’aura auren tagudu gidan hajiyar dady batareda kowa yasaniba ko acan dinma dataje dikda d’inbin jamaar dake cike famm a gidan bata bari kowa yaga shigowartaba tashige d’akin bilkis tarufe kanta taita darzan kuka tana fad’in “wayyo Allah na kaicona kaicon rayuwata meyasa zuciyata takasa bayyana sakonta izuwaga mr man dayanzu shine wanda zai malleka meyasa rayuwa ta juyaman baya meyasa rayuwata ke tafiya ahaka, wallahi hamma banasonka bana k’aunarka kuma babu ranarda zan so ka natsaneka kuma natsani rayuwarda zanyi dakai wayyo Allah na kajikaina kashiga lamari na” tak’arasa tareda fashewa da matsananci kuka mai ban tausayi mai raunana zuciyar wanda yajisa,,,”….

Haka taita rerasa tin muryarta nafita harta disashe,,,….

Lokacinda aunty maryam ta ankara da MUFIDA bata cikin gidannan bak’aramin tashi hankalinta yayiba nantake aka bazama nemanta acikin gidan amma dik wani lungu da sak’o na gidannan annemeta anrasa, hankalin maryam yak’ara tashi hakama dik wani dake cikin gidan hankalinsa yatashi nantake maryam takira dady tasanardashi, hankalin dady ma yatashi ba kad’an ba nantake yakira gidan hajiyarsa yasanardasu abunda ake ciki sannan yasaka akafara nemanta acikin gida,,,….

Ananma ko’ina saida aka duba amma ba’agantaba, bak’aramin tashi hankalin dady yayiba nantake yakira commissioner of police yasanardasu abunda ake ciki nanfa akafara nemanta akasaka tattsauran tsaro acikin unguwar ghesse phess 1 dakuma G.R.A,,, ana cikin nemanta kamar ancewa momyn su faruk  tabud’e d’akin bilkis aikuwa tana bud’ewa saitahango MUFIDA kwance akan gado, dasauri taje gunta ta tallafota saitaga ashe bata numfashi, cikin tsintsar tashin hankali momyn faruk tad’auki wayarta takira abban Ammar tafad’a masa nan shima yakira dady yafad’a masa,, cikin y’an mintina suka iso gidan a firgice dady yaje yad’auki MUFIDA ganin bata numfashi yasa hankalinsu gaba d’aya yatashi nantake cikin sauri suka kama hanyar hospital,,,”….

Daisarsu kuwa ba b’ata lokaci aka karb’eta domin bata taimakon gaggawa,kasancewar dama likitan yasan matsalarta yasa hankalinsu bai wani tashi ba kuma nantake suka shawo kan matsalar tadawo cikin hayyacinta, saida likitan yafito yafad’a masu ta farfado sannan hankalin dady ya kwanta ya sauke nannauyan numfashi,,,”….

Dik wainarda ake toyawa faruk baisaniba yanacan suna holewarsu a gidansa saida lokacin d’aukan amarya yai yaga harma yawuce dan har 11pm tayi sannan yake yiwa hajiyar dady magana wai har yanzu lokacin d’aukan amarya baiyiba,, wata iriyar harara hajiya ta wurgamasa kan tace “kana nufin kace bakasan abunda yasameta ba kenan” dasauri yataso daga kan kujerarda yake zaune tareda zaro idanuwansa yace “meya faru da’ita hajiya” kallonsa tai sannan tace “to natacan asibiti anyi admitting nata tin d’azu” dasauri yamik’e tsaye yad’auki carkey d’insa yafita, kallo hajiya tabisa dashi tace “ohh yaran zamani ba kunya yanzu fa can zashije bako kunya watakil ma yace acan zai kwana”,,,….

Kai tsaye hospital d’in yawuce koda yaje harta farka tana zaune dady nabata abinci a baki tanaci yamata firar barkwanci tana dariya, cikin sallama yashigo yagaidasu dady suka amsa sannan yakalleta yacemata “sannu MUFIDA yakarfin jiki” batareda ta kallesaba tace “dasauki” ganin faruk yazo yasa dady yatashi yacewa abban ammar suwuce, dasauri tarik’o hanun dady cikin shagwab’a tace “plss dady karka tafi” murmushi yai sannan yace “karki damu my dear zan dawo kinji” ya sumbaci goshinta sannan yawuce,,”….

Ganin suntafi yasa yazo zauna gefen gadon yad’auki plate d’in abincin yadiba yakaimata baki saita juya fuskarta tak’i karb’a tareda watsa masa harara, murmushi yai sannan ya’ajiye plate d’in, matsowa yai dab da’ita yahard’e k’irjinsa da nata sannan yakai hanunsa yarik’o hanunta yana kallon lallenda akamata yana murmushi, dasauri tafizge hanunta cikin masifa taso ta turesa da hanu d’aya saboda d’ayan mak’ale yake da drip sai kuma takasa,,”…

Goshinsu yahard’e gu d’aya har suna shak’ar numfashin juna suna kallon cikin idanuwan junansu, ture gishinsa tai da nata cikin tsintsar b’acin rai yayinda tsanarsa kuma ke k’ara cika zuciyarta, bata ankaraba kawai taji bakinsa acikin nata yana tsotsar yawunta cikin salon yaudara sannan yacusa hanunsa acikin k’asan rigarta yakamo brez d’inta hanunsa d’aya kuma yadinga shafar surarta cikin wani irin salon yaudara, cikin sauri tayunk’ura da dika hannayenta dikda jikinta bayada kwari amma nantake taji k’arfi yazomata taturesa harsaida allurar dake cikin hanunta ta drip tafita da k’arfi jinin yadinga zuba,,,…..

Cikin masifa tanunasa da yatsa ta zaro dara daran idanuwanta tace “wannan yazamemaka na k’arshe dazaka sake tab’a jikina idan bahakaba kuma wallahi zan iya zama ajalinka” shima cikin b’acin rai yanunata da yatsa yace “ba ubanda ya’isa yahanani morarki saboda dagake har abunda kika mallaka nawane k’udi nasaka nasiya saboda kinyi kad’an wallahi ki hanani na more naji dadina” au hakama zakace to shikenan ni da kai shege ka kafasa. Fita yai fuu yawuce ransa a b’ace itakuma takoma kan gado ta kwanta tareda dafe kanta dakemata ciwo,,,”….

Kwananta biyu kacal aka sallameta suka koma gida nan akafara mata shirin wucewa izuwa gidanta, a ranarda zata wuce kuwa saida dady yamata nasihohi masu ratsa jiki akan biyayyar aure taita kuka, daga nan akawuce da’ita gidan hajiyar dady suma suka d’ora daga inda dady yatsaya, sai 10pm sannan aka d’auketa izuwa gidan mijinta dake unguwar ghesse phess 2 tareda y’an aikinta guda biyu da dady yabata domin sutayata aikin gida, aunty maryam ce dasu munira sai gwaggonsu k’anwar su dady hajiya Amina da y’ay’an ta biyu twin’s Afra da Afza sune sukayiwa MUFIDA rakiya suna isa kuwa basu wani
jimaba suka fito suka barta……….Bud’e mayafinda aka rufe mata fuska dashi tai ta tashi tafita parlor, kallon yanda aka narka mata dukiya acikin parlon take aranta tace “hmm wallahi dama dady yasani da bai wahalarda kud’insaba a wannan k’azamin gidan mara tsabta wanda yake cike da k’azanta” sauran d’akunan tawuce tashiga, 3bedrooms ne da 2parlors sai d’akin y’an aiki d’aya wanda yake kusa da kitchen, d’akinsu harira ‘yan aikinta tashiga cikin girmamawa suka gaidata tareda tambayar ko akwai abunda take buk’ata tacemasu aa nan tamasu saida safe tawuce,,,”….+

D’akinta takoma tacire kayanta tadaura towel tashiga toilet, wanka tai ta d’auro alwala sannan tafito, bayan tafito tashafa mai takunna AC sannan tasaka wata doguwar riga bak’a mara nauyi tasaka hijab tashimfid’a prayer met tafara sallah,,, tanacikin sallah yashigo ganin tana sallah yasa yafita,,”….

Tana k’are sallar tai saurin d’aukan key tarufe k’ofar sannan tadawo tacire hijab ta linke prayer met tamayar cikin wardrobe sannan takashe fitilar dak’in tahau gado ta kwanta taredayin addu’ar kwanciya bacci, batafi 15mnts da kwanciya ba taji yana bubbuga k’ofar amma tai shuu kamar batajisa ba, haka yaita bubbuga k’ofar yana kiranta harya gaji dole yawuce nasa dak’in ya kwanta,,”….

Washe gari bayan tai sallah saita sake komawa bacci, sai kusan 12pm sannan tafarka tashiga toilet tai wanka tafito tasauya kaya izuwa atamfa sket da riga, batai make up ba tadaura d’an kwali sannan tasaka wasu plat shue tad’auki key tabud’e k’ofar tafita parlor, koda tafita saita tadda su harira a kitchen suna girki nan suka gaidata sannan tace “hamma faruk yafita ne” harira tace “eh yafita tin d’azu yake zaune parlor yana jiran fitowarki dayaga baki fitoba shine saiya fita” wani irin dad’i taji acikin zuciyarta harsaida tad’an murmusa sannan tace “ok to me kuka girka mana ne” harira tai murmushi tace “naki breakfast yana can kan dining kekadai yake jira” tai murmushi tawuce, bayan tagama break tafito tacewasu harira “kudafa dik abunda kukeso shima kudafamasa nasa” suka amsa da to sannan tawuce d’akinta tasaka key tai kwanciyarta,,,”….

Idan ran faruk yai dubu to yab’aci ba’asababa b’ata masa rai kamar daren jiya ba, yakasa zama yakasa tsayi sai zarya yake acikin d’aki yana tinanin irin hukuncinda zai mata idan tashigo hanunsa, Nazir dake gefensa ne yace “bross da wannan zaryar dakake dama zama kai ko hutawa kayi brain naka yayi sanyi tinda kabari k’aramar yarinya ta rainaka dik tarin ‘yammatan dake bibiyarka kak’i kulasu kadage kai sai MUFIDA to ga’irinta nan ai sai juyaka take kamar waina” cikin tsintsar b’acin rai yace “wallahi bata tab’a b’ataman rai kamar jiya ba dikwani kwad’ayina danake akanta na tattarasa na ajiye saboda zuwan ranar jiya amma saitamun haka to wallahi wallahi saina huce haushin abunda tamun a jikinta” dariya Suhail ya kyalkyale da’ita yace “nasan zaka iya aikatawa wallahi saboda kad’an daga cikin k’aramin aikinka ne heyy gyaiz kamanta da’ita kawai kasha ruwa abunka anjima zaku had’e” nan yamik’a masa kwalbar barasa da cup yakarb’a amma bai karb’i cup d’inba yad’aga kwalbar sama yafara kwankwada idanuwansa sukayi jajir kamar barkono,,,”……

Da dare bayan tai sallar magrib taci abinci tana parlor zaune ita dasu harira saigashi yadawo ko kallonsa bataiba bare ta gaidasa su harira ne suka gaidashi sannan suka tashi zasubar wajen saitai saurin dakatardasu da fad’in “ina zakuje ne?” basu tsaya suyi mata maganaba suka wuce jikinsu har bari yake saboda tsoron faruk yanda yahard’e masu fuska tamkar baitab’a dariya ba, cikin masifa tawatsa masa wata muguwar harara ta tashi zata wuce dasauri yafincikota tafad’o k’irjinsa yamanneta a k’irjin nasa, mutsu mutsun kufcewa tafara amma saitakasa saboda rik’onda yamata,,,….

STORY CONTINUES BELOW

D’aukanta yai cakk yawuce bedroom d’insa da’ita ganin bedroom d’insa yawuce da’ita yasa hankalinta yatashi zuciyarta tadinga bugawa k’irjinta sai dukan tara tara yake, kan bed ya sauketa zata mike tsaye saiyai saurin maidata ya kwantar sannan yahard’e bakinsu gu d’aya yafara tsotsar yawunta, hanunsa yasaka yadanne nata hannayen k’asa sannan yazuge zip d’in rigarta yajanyo rigar yai k’asa da’ita nantake bobbs d’inta suka bayyana acikin brez d’inta, hanunsa yasaka yafara matsasu cikin salon mugunta, wani irin zafi tafaraji sakamakon matsasu dayake da k’arfi,,,”….

Kisses yadinga mata ta ko’ina na surarta tamkar mahaukaci haka yake kissing nata, hannayensa kuma sai yawo yake dasu tako’ina,,,…..

Wani irin zafi da kuna zuciyarta ke mata idanuwanta sai zubda kwallah suke cikin muryar kuka mai ban tausayi take magana “bana sonka faruk wallahi bana k’aunarka natsaneka natsaneka faruk” haka taketa fad’a cikin zafin rai, tanajin yanda yake sarrafa surarta yake matsa bobbs d’inta cikin mugunta har saita rintse idanuwanta saboda masifaffen zafinda takeji tanaso tahanasa amma jikinta ba kwari saboda dikya kashemata kuzarinda take dashi da salonsa na yaudara da mugunta,,,”….

Dakyar yad’ago yarabata da rigar gaba d’aya sannan yafara kissing na cinyoyinta, baijira komaiba yafara kiciniyar shigarta ta k’arfi, wani irin kuzari ne yazomata dak’arfi tajuyamasa baya sannan tasaka hannayenta ta turesa kan gado ta tashi a zaune, kuka yafara mata yakasa tashi saboda gaba d’aya jikinsa ya mutu burinsa kawai yaji yashigeta, cikin wata iriyar murya yafara mata magiya “plss MUFIDA karki tafi dan Allah kitaimakeni kizo gareni karki hanani kanki ki tausayaman” wani irin murmushi tai wanda yafi kuka ciwo sannan tace “tinda kafara nunaman so na tsaneka faruk sannan tinda nasan ba sona kake tsakani da Allah ba nak’ara tsanarka, faruk ba sona kake tsakani da Allah ba jikina kawai kakeso saboda haka nikuma namaka alk’awarin hanaka morar jikina har izuwa lokacinda zakaji kafara sona tsakani da Allah, sadai kuma nasan ranar bazata zo ba saboda koda kasoni ni bazan soka ba saboda zuciyata nariga dana mallakawa wani wanda yafika” tana gama fad’ar haka ta tashi tamayarda rigarta tawuce d’akinta tabarsa kwance akan gado sai mayarda numfashi yake akai akai ya kudundune kamar mara lafiya,,,”….

Tana isa d’akinta tawuce bathroom tai wanka sannan tafito tai sallar isha tasaka kayan baccinta takashe fitilar dak’in tareda rufe k’ofar tasaka mata key sanna ta kwanta,,,,,….

Washe gari tana farkawa daga bacci tai salla sannan tafito tashiga kitchen, tea tahad’awa kanta ta dafa indomie da kwai sannan takoma d’akinta taci, bayan tagama tafito takai kwanikan kitchen tadawo d’aki, wanka tai tasaka kayanta batareda tai kwalliya ba, 7am dot tafito taje d’akinsu harira tafad’a masu tafita sannan tawuce izuwa gun aiki,,,”…..

Koda faruk yafito yaje d’akinta saiyaji k’ofar a rufe da key danhaka yadawo gunsu harira yatambayesu ita nan suka fad’a masa tafita aiki, tsintsar mamakine ya bayyana a fuskarsa azuciyarsa yake cewa “wai yarinyar nan tanada hankali kuwa wace iri ce ita inace ni da ita anbamu hutun sati biyu saboda bikinmu da akayi yanzu kuma kwana d’aya kacal saitafita aiki kaiiiii haba faruk meyasa zaka bari k’aramar yarinya tana nema ta rainaka kamar ba kaiba” dahaka yawuce d’akinsa shima yashirya, bayan yashirya yafito, motarsa yashiga kai tsaye yawuce office d’insu,,”…..

Yana isa gateman yabud’e masa yashiga yai parking yafito, cikin tsintsar masifa yawuce izuwa cikin Companyn, kai tsaye office d’inta yanufa dik worker’s d’inda ke kwasan gaisuwa garesa baiko kula dasuba bare ya karbamasu, yana isa office d’inta tana zaune akan kujera tana duba wasu file’s yakai hanunsa yafincikota on expected taji fincikowarda yamata hakan yasa tai y’ar k’ara saboda razana, ganin shine yasa tawatsamasa wata muguwar harara tareda yin tsaki mai sauti tace “malam lafiya kake nema ka karyani” cikin masifa yafara mata magana “waike wace irin mutum ce dabakyajin magana inace ni da ke dik anbamu hutun 2weeks saboda bikinmu meyasa zakifito aiki yanzu kuma ma uban waye yabaki izinin fitar” kwacewa tai daga rikonta yamata tawurgamasa harara sannan tace “hutu toni bana buk’atar hutun kuma izinin fita bawanda yabani saboda haka i
dan mutum ya’isa yad’auki matakin gaggawa yafitardani daga gidan lokacin ne zan tabbatar da ran mutum yab’aci” ganin hankalin kowa yadawo gunsu musamman mubina da office d’inta yake kusa danata tawani yi tsaye ta rungume hannaye tasake baki da ido sai kallonsu take, jakarta yad’akko da wayarta sannan yarik’o hanunta yajata, rik’onda yamata bazata iya kufcewa ba hakan yasa dole takyalesa, suna isa yabud’e murfin mota yajefata sannan yazagayo yabud’e yashiga yatada motar yabar Companyn,,,….

Acikin motarma masifa tadinga balbala masa tana fad’in “wallahi gwanda ma kamaidani dan ba ubanda ya’isa yahanani fita aiki kuma wallahi wannan yazamemaka na k’arshe dazaka sake zowa office d’ina kamun masifa kabar ganin kana manager kuwa” uffan baice da’ita ba har suka isa gida, yanayin parking tinkan motar tagama tsayuwa tabud’e murfi tafita abunta,,,…..

Washe gari ma haka tashirya tafita aikin saida yaje yasami Abban ammar yafad’a masa sai abban ammar yace “tinda tace batason hutun yakyaleta mana dama dan tad’an hutuna saboda hidimar da akayi ba’azauna ba ga taryan bak’i amma tinda bataso yakyaleta karya takurata, badan yaji dad’i ba kuma badan yaso hakanba yakyaleta tacigaba da tafiyarta aiki,,,”….

Haka rayuwar aurensu tacigaba da gudana cikin tsintsar tsanarsa da kyamatarsa, har izuwa yanzu MUFIDA tak’i barin faruk yakusanceta kullum saidai taita wahalardashi amma bazata bari yabiya buk’atarsa ba, tino da irin masifarda Allah yace zaiyiwa dik matarda take hana mijinta ya kusanceta wato macenta ke gudun shimfidar mijinta yasa kullum saitai kuka matsananci saboda tasan idan har tamutu acikin wannan halin tabbas makomarta wuta, sadai har yanzu kuma zuciyarta ta gagara karb’an faruk a matsayin mijinta hakan yasa har yanzu takasa bashi kanta,,”….

                   *****  ****  *****

Yau kimanin wata d’aya kenan da aurensu, yauma kamar kullum bayan tadawo daga gun aiki taje gidan hajiya, acan taci abinci tai sallar magrib sannan tafito takamo hanyar gida acikin dalleliyar motarta wacca dadyn ta yabata kyauta a lokacinda suka kammala karatunsu,,,”…..

Ahankali take driving hartaiso gida nan tai horn gateman yabud’e mata tashiga tai parking, bayan tai parking sannan tafito ganin motar faruk yasa mamaki ya bayyana a fuskarta saboda ba yanzune yake dawowa ba,,…

Cikin tawuce bayan tashiga parlor saitaga bakowa acikin parlon, d’akinsu harira tawuce saita taddasu suna bacci nan tarufo masu k’ofar, ahankali tafara tafiya izuwa d’akinsa harta k’arasa bata ga kowaba nan takutsa acikin d’akin,,”….

Ahankali tabud’e k’ofar dasauri tadawo baya tareda rufe hancinta tana karanto “innalillahi wainna ilaihi raji’un hazbiyallahu wani’imal wakiil” sakamakon wani irin wari dataji, wasu zafafan kwallah ne suka zubomata zuciyarta namata zafi…………..

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *