UMMI CHAPTER 3
ALIYU SODANGI RESIDENCE+ A gajiye suka dawo daga Peachvine Marquee event centre inda aka yi Dinner. Gaba daya garin Abuja labarin bikin ake yi. A gurguje aka fara shirin kai Maleeka gidan sirikan ta. Maleeka dai ko da tayi wanka ta shirya cikin wata doguwar riga simple mai kyan gaske. Sossai qawayen ta suka dinga yaba kyan ta yayinda suka dinga taya MK murnar samun kyakyawar mata first class. Ita kuwa as usual sai jin dadi take yi na yadda suke ziga kyanta da haduwarta. Jameela tana tsaye tana daure mata gashin kanta ne Ummi tayi sallama ta shigo dakin. Har qasa ta duqa ta gaishe su gaba daya sannan tace “Adda dama Hajiya ce tace wai ki je falon Alhaji yanzun nan” Maleeka ta miqe tare da fadin “Jay bari in je in zo” Tare suka fita. Maleeka tana gaba yayinda Ummi take biye da ita. Ummi wadda take qare ma Maleeka kallo a ranta tace “Allah ya sa ta canza ra’ayi akan maganin hana daukar cikin da take shirin sha..” Bata ankara ba kuwa ta ga Maleeka ta juyo wanda har sai da zuciyarta ta buga domin kuwa tayi tunanin a fili tayi maganar sannan ta ji ta ne. Ji tayi Maleeka tace “akwai wasu kayana da na fitar na ajiye a closet dina ki hada mun su tare da wadancan zuwa gobe idan mun zo zan tafi da su” Ummi ta saki ajiyar zuciya sannan tace “toh Adda” A lokacin da Maleeka ta nufi hanyar sashen Daddy ne ita kuma Ummi ta koma sashen Mummy. *************** Zaune yake a kan three-seater na falon shi yana kallon labaru a lokacin da ta shigo falon Kai tsaye wurinshi ta nufa yayinda ta zauna a gefen shi ta kwanta a jikin shi. Yana murmushi ya rungume ‘yar tashi sannan yace “My princess how are you??” Cikin shagwaba tace “fine Daddy” Yace “madallah… dama na sa a kira mun ke ne saboda ina so muyi wata magana da ke” Ta qara langwabewa a jikin shi tace “okay Daddy” Gyaran murya yayi yace “Kin ga a yau kin zama matar aure.. hakan yana nufin rayuwarki ta canza har abada. Aure dai ba abin wasa bane.. aure ibada ne.. idan kika riqe shi da daraja da muhimmanci zaki ga da kyau. Muhammad Kabir nephew dina ne kuma na san halin shi, Mutum ne wanda zaiyi wuya ki samu mai sauqin halin shi.. na tabbatar kin fi kowa sanin hakan. Ki sani cewar Babu Wanda zai ce miki kiyi zaman haquri da shi saidai a ce mishi shi yayi haqurin zama da ke tunda dai mun san halayen ku… Kar kiyi amfani da bala’in son da yake yi miki ki dinga yi mishi abubuwan da basu dace ba… ki riqe mishi amana kuma ki kasance mace ta gari… Aljannar ki tana qarqashin qafar shi. Ki sani, duk wata hayaniya da zata taso a gidan auren ki bazan taba ba MK laifi ba, ke zan ba don kuwa MK bazai taba yin sanadiyyar tashin hankali ba domin kuwa tunda aka haife shi bai taba tada ma kowa hankali ba…” A daidai nan ne Mummy ta shigo falon yayinda na ji tana fadin “ai da kyau Daddy, gwara ka qara ja mata kunne sossai don wallahi Maleeka bata jin magana” Ta zauna a gefen su yayinda Daddy yayi murmushi sannan ya cigaba da fadin “…Babban buri na a rayuwa in ga kin samu mijin aure mai hankali wanda zai kasance Uba nagari ma jikoki na don haka muna yi muku addu’a Allah ya bar ku tare, Allah ya kawar da fitina sannan ya baku zuri’a dayyaba….” STORY CONTINUES BELOW Mummy tace “ameen” Ita dai Maleeka tunda Daddy ya fara magana ta fashe da kuka. A da dai tayi tunanin babu wani abinda zai sanya ta kuka musamman idan ta tuna cewar gidan dan uwanta zata je amma sai gashi Daddy ya sanya ta kuka da emotional words dinshi… Anan dai suka cigaba da lallashinta tare da yi mata nasiha masu shiga rai. Allah yasa ta dauka… ameen3 ♧♧♧♧♧♧♧ MUHAMMAD SODANGI RESIDENCE Wuraren qarfe Goma sha daya ne aka kawo amarya gidan sirikan ta. Kai tsaye sashen Mamy aka kai ta yayinda Mamy da sauran dangin su suka dinga tarairayar ta. Ita dai Mamy tunda aka haifi Maleeka take bala’in son ta. Sossai tayi murnar kasancewar ta sirikar ta. Bayan an gama ‘yan formalities din da suka kamata ne aka kai ta sashen Hafsah da ita da qawayenta. Tuni aka cika su da abinci kala-kala. Su kam qawayen Maleeka sossai suka yaba ma karamcin su Mamy. Haka suka baje suna ta kwasar gara yayinda suke ta hirar bikin Maleeka. Sashen Hafsah kadai ya kai girman wani gidan. Sashenta dauke yake da falo guda biyu da dakunan bacci guda uku. Dayake dai she is the only daughter she lives the life of a princess Wanda kuwa dukda hakan tana da hankali da natsuwa sossai. Maleeka dai kamar kullum idan ta zo gidan dama dakin Hafsah take tarewa domin kuwa dakin yarinyar yayi masifar haduwa. Qawayenta kuwa sai sukayi occupying sauran dakunan biyu da suke sashen. Dayake dai dare yayi kuma duk sun gaji kowa kimtsawa yayi ya haye gado don yin bacci. Amarya Maleeka kuwa sai da ta sha hira da angon nata a waya sannan tayi bacci. ♧♧♧♧♧♧♧ Washegari sai wuraren qarfe Goma sha biyu na safe sannan Maleeka ta tashi daga bacci. A lokacin da ta bude idanuwanta kuwa Jameela tana gaban Vanity mirror yayinda take shafa mai. Husna da wasu daga cikin qawayen su ne suke zaune akan kujera suna hira. Hafsah ce ta shigo dakin. Ganin Maleeka ta farka ne tace “amaryar mu sai yanzu kika tashi?? tun dazu Ya MK yake ta aiko ni in duba mishi ke” Maleeka wadda ta tashi zaune gashin kanta duk yayi buzu-buzu. Gani nayi tayi murmushi tace “wallahi Hafsy na gaji ne sossai.. where is he??” Hafsah wadda ta qaraso cikin dakin ce tace “Yana sashen Abba.. Yanzu dai ki je kiyi wanka.. let me go get you your breakfast” Jameela wadda take zaune tana sauraron su ce tace “hmmm.. lallai Hafsy kina ji da amaryar nan taku..” Hafsah tana murmushi tace “Ya Jameela ai dole in ji da ita… she is my cousin and my sister in-law at thesame time.. you can imagine” Husna tace “hmm… ai Leek ‘yar gata ce gaba da baya.. you are lucky I swear” Sauran qawayen ne suka sa baki yayinda suke ta tofa albarkacin bakin su. Maleeka wadda take murmushi ta sauka daga kan gadon yayinda take qoqarin gyara gajerar nighty din da ke jikinta. Hafsah wadda take kallonta ce tace “Masha Allah matar Yaya… i swear my brother is lucky to have such a beauty a matsayin mata” Maleeka ta cika da farin ciki na yadda Hafsah take yaba kyanta.. abinda take so STORY CONTINUES BELOW Jameela ce tace “ita ma she is lucky to have such a cool guy a matsayin miji..” Ta kalli Maleeka tace “ko ba haka ba?” Maleeka tayi murmushi tace “haka ne qawa ta… Honey is just so perfect and I love him so very much” ************ Maleeka wadda ta dade a bathroom ce ta fito daure da wani farin towel dan qarami yayinda take riqe da wani towel din a hannunta tana goge fuskarta. Gani nayi ta tsaya cak yayinda ta saki towel din hannunta. Zaune yake a kan Sofa din dakin yayinda ya sanya mata idanuwa babu ko qyaftawa. Maleeka wadda ta cika da mamakin ganin shi ce tace “Honey how did you get in… ina su Jay??” Bata ankara ba ta ga ya miqe yayinda ya doso wurinta.. hakan kuwa yasa ta fara matsawa baya yayinda tace “Honey please…” Kafin ta qarasa magana kuwa ta ji ta kai bango yayinda ya iso daf da ita. Hannuwan shi jikin bango yayinda fuskar shi take daf da nata. Gani nayi sun kafa ma juna idanuwa cike da sha’awar juna. Bata ankara ba ta ji ya janyota jikinshi yayinda yayi hugging dinta very tight. Wani irin sanyi ya ratsa zuciyoyin si. Ji tayi yace “finally my babe… I get to give you the bone crushing hug that I have always wanted..”2 Maleeka wadda ta qara matse jikinta da nashi ce tace “toh dont break the hug I beg you” Murmushi yayi yace “i dont want to break it but for now, i have to..” Ya dan sake ta yayinda ya sa hannun shi ya matsar da gashinta wanda ya dan rufe mata fuska.. Suna kallon juna ne ya kai bakinshi saitin goshinta yayinda ya fara jero addu’o’i. Ita dai Maleeka tana ta sauraronshi har ya gama sannan ya tofa mata. Ji tayi yace “baki ce ameen ba..” Cikin shagwaba tace “toh ai ban san me kace ba..” Yana murmushi yace “Addu’a nayi akan Allah yasa ki haifo mun kyawawan yara masu kama da ke” Turo baki tayi tace “Honeeeeey please…” Girgiza kai yayi yana murmushi yayinda yace “Okay we will discuss this later ko?” Hannuwanta ta sagala a wuyan shi yayinda tace “Yes my love… kayi kyau sossai!” Ta Dora kanta a bisa qirjinshi sannan tace “Honey wallahi zan iya haukacewa idan na gan ka da wata mace.. don Allah Honey kar ka kalli kowacce mace bayan ni ka ji???”17 Dago fuskarta yayi yana kallonta yayinda ya kai bakin shi saitin kumatun ta yayi pecking dinta sannan yace “Insha Allah I will forever be yours alone..I love you my babe” Yana shirin kissing dinta a baki ne suka ji muryar ta tana fadin “oh oh oh oh… a gidan Mamy??” Da sauri suka juyo suna kallonta yayinda take tsaye bakin qofa riqe da tray din abinci tana murmushi. MK wanda ya harare ta ne yace “Hafsy wallahi bakya Jin magana… yanzu meye haka fisabilillahi??” Hafsah wadda ta turo baki tace “toh Ya MK ai da ka sani da kasa key yadda idan na zo zan tarar a rufe…” Maleeka wadda take maqale a jikinshi tana dariya tace “Honey qyale ta.. anjima zamu tattara muyi tafiyar mu. Na tabbatar har kewar mu zata yi” Hafsah wadda take dariya ta qaraso yayinda ta ajiye tray din abincin tace “ga dai abincin ku nan” STORY CONTINUES BELOW Ta kalli MK tace “dama Mamy tace wai baka yi breakfast ba shine na hada muku da kai da Babe dinka” Girgiza kai yayi yace “thank you Chubby… you can go” Turo baki tayi tace “Yaaaya ka fara ko?? sai na fadi ma Mamy” Maleeka ta dinga yi mata dariya yayinda ta fita tana ta masifa. A dalilin Hafsah ‘yar kakaura ce MK yake kiranta da Chubby.. ita kuwa bata son sunan. A kullum idan ya tsokane ta da sunan ta dinga fushi kenan yayinda ake yi mata dariya… MK dai komawa yayi ya zauna a kan gado yayinda ya dinga kallonta har ta gama shafe shafen ta wanda kuwa tana yi suna hira. Shi kam dukda hira suke yi idanuwan shi suna kan body movements dinta yayinda ya cika fam da sha’awar ta. Shi kam bala’in son Maleeka yake yi and he just cant wait to have her all to himself… Bayan ta kammala ne ta miqe yayinda ta juyo ta kashe mishi ido daya cike da tsokana sannan ta wuce closet don sa kaya. a wannan lokacin kuwa ji yayi kamar ya bi ta. Ajiyar zuciya ya saki tare da shafa kanshi da hannuwan shi biyu. Yana nan zaune ta fito sanye cikin wata black Cheongsam long sleeve dress. Sossai tayi kyau.. MK dai lumshe idanuwa yayi yace “Allah nagode maka da ka bani wannan kyakyawar a matsayin mata…” Tana murmushi ta qaraso wurinshi tare da sa hannunta ta birkita gashin kan shi tace “Nima nagode ma Allah da ya hada ni da miji kyakyawa wanda yake sona sossai” Murmushin jin dadi yayi yayinda yace “oya zo ki zauna muyi breakfast” Gani nayi ta haye bisa cinyar shi ta zauna yayinda suka fara cin breakfast din. Shi ya dinga bata a baki yayinda suke ta hirar su ta soyayya. ♧♧♧♧♧♧♧♧ ALIYU SODANGI RESIDENCE Bayan sallan azahar ne suka iso gidan don yi ma su Mummy sallama. Har a wannan lokacin dai nasiha sossai Mummy take qara yi ma ‘yar ta domin kuwa tasan halinta sarai. hehehehe… Ko da suka shirya tafiya kuwa MK yayi sallama da su Mummy ya fita yayinda Maleeka ta koma sashenta inda ta tabbatar da Ummi ta hada mata kayanta kamar yadda ta buqata. MK yana tsaye jikin motar shi ne ya hangota ta fito riqe da wani qaramin akwati. Sanye take cikin dogon hijabi kamar kullum. A lokacin da ta kawo daf da shi ne ta dan dago kai ta kalle shi yayinda zuciyoyin su suka buga da qarfin gaske. MK dai yau ita ce rana ta farko da ya fara ganin fuskar yarinyar in the day time. Sossai hankalin shi ya tashi ganin yanayinta. She looked so tired and sick… Ita kuwa tunda ta kalle shi sau daya bata qara kallonshi ba domin kuwa wannan abun da take ji a zuciyarta a game da shi shine dai yake ta damunta. Har qasa ta duqa cikin muryarta mai sanyi da dadi tace “Ina wuni Hamma..” Da sauri yace “lafiya.. tashi tashi please you dont have to…” Ko kafin ta tashi tuni ya sa hannu ya karbi akwatin hannunta ya bude motar ya ajiye. Yana juyowa kuwa ya ga ta juya zata koma cikin gida. Da sauri yace “hey tsaya… uhm zo” Ummi wadda zuciyarta take ta bugawa bata so ya hana ta tafiya ba domin kuwa Allah yasani bata son tsayawa kusa da shi. Ko da ta dawo duqar da kanta tayi yayinda qafafuwanta suka yi mata nauyi. Ji tayi yace “kin sha magani??” Da sauri ta dago kai ta kalle shi cike da mamaki. ya akayi ya gane batada lafiya?? Duqar da kanta tayi da sauri muryarta tana rawa tace “yanzu zan sha idan na shiga gida amma na sha na jiya..” Gani nayi ya bude qofar mota ya dan zauna for few seconds sannan ya fito riqe da kudi. Ni da na hango kudin hannun shi na ga bundle na 1000 naira note har guda biyar (500k in all) yayinda ya miqa mata yace “ga wannan…” Ta dan kalli hannun shi tace “wa zan ba??” Yace “naki ne.. kiyi duk abinda kike so da su”3 Zaro idanuwa tayi yayinda ta matsa baya da sauri tace “ka riqe kudin ka Hamma… babu abinda zanyi da su” Ta duqa har qasa tace “nagode sossai…” Yana kallonta ta miqe sannan ta juya zata tafi. Da sauri yace “hey tsaya…” Ummi ta tsaya ba tare da ta juyo ba. A yanzu kuwa Allah ya sani idan ta juyo sai zuciyarta ta faso qirjinta domin kuwa ita kadai tasan yadda take ji.2 Gani nayi ta runtse idanuwanta yayinda hawaye ke bin fuskarta. MK wanda yake cikin damuwa ne yace “kiyi qoqari ki sha magani… idan ciwon yayi tsanani ki fadi ma Mummy zata ta sa a kai ki asibiti… kin ji??” Share hawayen fuskarta tayi muryarta qasa qasa tace “toh Hamma” Yace “Allah ya baki lafiya” Tace “ameen nagode” Haka ta wuce yayinda ya sa mata idanuwa. MK dai ya sani sarai yarinyar kuka take yi. toh meyasa?? Gaba daya jikin shi yayi sanyi. Gani nayi ya mayar da kudin cikin mota yayinda ya shafa kanshi da hannuwan shi biyu. Sossai ya shiga tsananin damuwa. Why??? Bai fita daga yanayin da Ummi ta sanya shi bane ya ji muryar Maleeka daf da shi yayinda take fadin “Honey sorry for wasting your time..” Murmushi yayi sannan yace “its okay babe..” Daga nan suka yi sallama da su Mummy sannan suka shiga mota suka tafi.ALIYU SODANGI RESIDENCE Zaune take a kan katifar dakin su wuraren qarfe daya na dare. Gaba daya bacci ya gudu daga idanuwanta. Abinda ya faru tsakanin ta da MK take tunowa. A yanzu dai Ummi ta gane sunan shi MK kamar yadda ta ji kowa yana kiran shi. Ita dai tun ranar da ta fara ganin shi take jin shi har cikin ranta. Sossai yake affecting rayuwarta.. tunanin shi ya mamaye rayuwarta. Sossai take ji da tana da hali bazata taba bari wani mummunan abu ya same shi ba… Ji take yi kamar it is her duty to protect him a rayuwar nan… A yadda take jin shi kuwa zata iya sadaukar mishi da rayuwarta. Ajiyar zuciya ta saki yayinda ta tuno abinda ta ji lokacin da Jameela ta ga emergency contraceptive pills a wurin Maleeka wanda yawanci da turanci suka yi magana…. dukda kuwa bata jin turanci ta dan tsinci hausar da suka yi. ●●●●● “Leek yanzu kina nufin irin zaman da kika shirya yi a gidan Ya MK kenan?? ki hana kanki haihuwa??? toh wai tsaya ma… Baki son shi kenan ko me??”2 Muryar Maleeka ta ji a sanyaye tana fadin “Jay ba haka bane… ni fa kawai bana son yara ne kuma fa kinga idan na haihu tun yanzu gaba daya jikina zai lalace.. I dont want to lose my shape for anything” Jameela wadda take cike da mamaki tace “na shiga uku da ke Leek… Ya MK ne fa.. mutumin da yake son ki fiye da kowa a duniyar nan..mutumin da kullum burin shi bai wuce ya ga ‘ya’yan da zaki Haifa mishi ba…” Maleeka ta dakatar da ita tare da fadin “kar ki damu Jay, it’s just for a while… nan gaba kadan idan na shirya haihuwa zan daina sha amma wallahi yanzu babu abinda zai hana ni shan wannan maganin idan dai har zai hana ni daukar ciki” Jameela tace “toh shikenan Leek.. Allah ya baki sa’a” ●●●●● Gani nayi Ummi ta runtse idanuwanta yayinda tace “Allah sarki Hamma.. Allah yasa ta canza ra’ayinta” Gani nayi ta dan dafa kanta wanda yake yi mata ciwo yayinda ta miqe ta shiga bathroom tayi alwala. Bayan ta fito ne ta sanya hijabinta dogo har qasa ta shimfida dadduma ta fara jero sallan nafila. Bayan ta idar kuwa ta dinga jero addu’o’i wadanda yawanci duk na MK ne. Haka kawai ta tsinci kanta da yi mishi addu’o’i na neman tsari daga sharrin masu sharri tare da yi mishi fatan alkhairi. Bayan ta gama kuwa ta jingina da bango yayinda ta fara karanto haddar Al-qur’ani mai girma. Sai wuraren qarfe uku na dare ne ta koma gefen Inno ta kwanta. Babu laifi kuwa ciwon kan nata ya sauka yayinda ta dan ji sanyi a zuciyarta. ♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧ SURFERS PARADISE YHA, GOLD COAST, AUSTRALIA Tsaye take gaban Vanity table yayinda take taje gashin kanta wanda ya sauka har gadon bayanta. Sanye take cikin wata pink babydoll nightie wadda tayi revealing dukkan content na jikinta. Sai qamshi take zabgawa. MK Wanda ya dawo daga kiran da aka yi mishi daga ofis din manager na hotel din don yayi signing wasu papers ne ya shigo dakin. STORY CONTINUES BELOW Gani nayi ya tsaya cak yayinda yake qare mata kallo cike da tsananin so da qauna. Shi kam ya tabbatar babban burin shi a duniya ya cika.. ya mallaki Maleekar shi a matsayin matar shi. Maleeka wadda hankalinta yayi nisa bata ma san ya shigo dakin ba. Bata ankara ba ta ji hannuwanshi a waist dinta yayinda ya rungumeta ta baya.. binne fuskar shi yayi a wuyanta yayinda yake ta shaqar qamshinta. Gani nayi ta lumshe idanuwa yayinda ta saki Comb din hannunta. Muryar shi qasa-qasa yace “I love you babe… very very much” Maleeka dai jin yadda hannuwan shi suke ta yawo a jikinta ne yasa tayi laushi sossai yayinda ta kasa magana. Gani nayi ya juyota ta fuskance shi yayinda ya hada goshin shi da nata. Zuciyarta ce take ta bugawa yayinda qamshin turaren shi yake ta haukata ta. Ji tayi ya matso jikinta ya hada da nashi yayinda ya tura bakin shi cikin nata ya fara kissing dinta. Maleeka gaba daya sai da ta ji wani yarr yayinda wani sanyi ya ratsa ta. Freezing tayi yayinda ta kasa motsi. MK kuwa tun yana kissing dinta softly har ya koma yayi intensifying kiss din wanda kuwa tuni ya haukata ta. Gani nayi ta qara matse shi yayinda ta fara mayar mishi da martani. Sai da suka yi mai isar su wanda da qyar suka dan sarara don kama numfashin su. Maleeka bata ankara ba ta ji MK ya kai bakin shi bisa cleavage dinta yayinda ya fara sakar mata wasu zafafan kisses. Gani nayi ta lumshe idanuwanta yayinda take ta sauke numfashi. Sossai take jin dadin yanayin da ya jefa ta. Hannuwan babydoll nighty din nata ta sauke yayinda ta banqaro mishi qirjin nata don ya ji dadin yin abinda yake yi mata wanda ya haukatar da ita. Cikin hanzari MK ya kai hannuwan shi biyu bisa boobs dinta yana ta matsa su. Idanuwan Maleeka a rufe yayinda take ta nishi tana birkita gashin kanshi da hannuwanta. Bakinshi ya qara mayarwa cikin nata yayinda ya daga ta cak ya nufi gado ya kwantar da ita. Cikin hanzari ya rage kayan jikinshi yayinda ya haye ta ya fara jero addu’o’i. Yana gamawa kuwa ya cigaba da sarrafa ta cike da shaukin soyayya. Sossai Maleeka take karbar saqonnin MK domin kuwa ya ruda ta gaba daya. Wani irin ihu na ji Maleeka ta saki. Ji nayi tace “na shiga uku Honey…” Ni kuwa ganin al’amarin nasu ya fara nisa ne na ja gefe na boye. Sossai kuka Maleeka ta dinga rusa mishi. Ji nayi tana fadin “wayyo Allah Honey… please kayi ahankali… zan mutu…” Shi kam gaba daya ma baya jin abinda take fadi domin kuwa yayi nisa sossai a duniyar masoya. sossai yake kwasar ni’imar ta. Shi kam Allah ma ya sani today is surely the best day of his life… Ya samu Maleeka yadda yake so. Ta bashi abinda har ya mutu bazai manta ba. Sossai ya ji dadin ta, he won’t mind su zauna a haka har abada. Maleeka wadda ta ci kuka har ta gaji kuwa sossai ta wahala a hannun MK a yau. Duk yadda take jin labarin wannan abu ashe ba haka bane… abu ne wanda yake da dadi sannan yake da zafi a lokaci guda.. ita ta sani sarai tayi juriya ba ‘yar kadan ba domin kuwa ta gurzu a hannun MK. MK dai ya qyale ta hakanan ne ba don ya gaji ba sai don gani da yayi ta galabaita. Shi kanshi sai da ya sarara sannan ya fahimci lallai ya bata wahala… A hankali take sauke numfashi yayinda hawaye ke bin fuskarta. Janyo ta yayi ya rungume ta yayinda ya sa hannun shi ya goge mata hawayen fuskarta. Kiss yayi mata a goshi sannan ya kai bakin shi saitin kunnen ta yace “thankyou babe… I swear I love you and I promise to never leave your side”6 STORY CONTINUES BELOW 🙄🙄 Cike da mamaki tace “Honey!!!! you just promised me…” Qara matse ta yayi a jikinshi yayinda yake murmushi yace “yes my babe… I just promised you. this is to show you that zan iya yin abinda bana so a dalilin ki. I love you so much”3 Maleeka wadda ta cika da murna kuwa ta shiga jefa mishi kisses kala kala tana fadin “I love you so much my Honey… you are the best thing that has ever happened to me” Ji tayi yace “Babe wannan kisses din da kike ta zuba mun zasu sa in cigaba daga inda na tsaya fa… dama wallahi baki ishe ni ba” Da sauri ta matsa yayinda na ji tace “ouch” a dalilin wani sharp pain da ta ji a qasanta. Tana kallonshi tace “don Allah kayi haquri wallahi na sha wahala.. ban taba yin kuka irin na yau ba” Cike da tausayawa yace “I am sorry my babe…na sa ki kukan da baki taba yi ba… Ni da nafi kowa son ki a duniyan nan…” Kumatunta ya ja sannan ya cigaba da fadin “…it’s because wannan ne first time shiyasa kika ji zafi but trust me after the second time na tabbatar you will always beg me for more” yayinda ya kashe mata ido daya. Qirjin shi ta dan buga cikin shagwaba tace “Honeeeeyyy” Yana murmushi yace “You are so sweet” Tana murmushi tace “Thank you my love…” Ta dan gyara kwanciya tace “Ina so inyi wanka Honey..” Ya tashi zaune tare da fadin “Okay babe… let me go setup everything.. just wait” Ko kafin ya sauka sai da ya kwanto yayi mata kiss yace “I love you” Murmushi tayi yayinda ta shafa fuskar shi tace “I love you more” Tana kallon shi ya zura boxer dinshi sannan ya wuce bathroom. Lumshe idanuwa tayi sannan tace “you will forever be mine and mine alone Honey..”3 😏😏😏 Gani nayi ta sauka daga kan gadon da sauri dukda radadin da jikinta yake yi yayinda ta nufi wurin hand bag dinta ta bude. Emergency contraceptive pill ta dauko ta bare ta yi sauri ta jefa bakinta ta hadiye… ko ruwa bata nema ba domin kuwa sauri take ta koma kan gado don kar MK ya dawo ya tarar da ita. Aikuwa ta koma kan gado da minti uku ne ya fito yayinda ya qaraso wurinta ya yaye duvet din da ta rufa da shi ya dauke ta cak ya wuce da ita bathroom din. Ko da ya sanya ta cikin ruwan zafi sossai ta dinga yi mishi kukan shagwaba wanda kuwa ya dinga lallashinta tare da kashe mata jiki da touches din shi. Sai da ya tabbatar jikinta ya gasu sannan ya bata wuri don tayi wanka. A lokacin da MK ya gama canza sheet din da suka bata ne ya ji muryarta tana fadin “Honey na gama…” Haka ya koma bathroom din yayi wrapping dinta da Towel sannan ya dauko ta suka fito. Direct kan gado ya kwantar da ita. Ji tayi yace “nima bari inyi wanka.. ina zuwa” Murmushi tayi yayinda tayi blowing mishi kiss wanda ya sa hannu ya kama ya shafa qirjin shi daidai saitin da zuciyar shi take. Ko kafin MK ya fito daga wanka tuni bacci ya sace Maleeka. Bayan ya kimtsa kuwa bai tada ta ba domin kuwa ya san ta gaji sossai don haka ne ya haye kan gadon tare da janyo ta jikinshi ya rungume ta. **************** Wuraren qarfe goma sha daya na safe yana zaune a kan gado yana ta kallon fuskarta yana murmushi. Tun bayan da suka yi sallar asuba ne ta koma bacci domin kuwa a gajiye take sossai. Maleeka is a young beautiful girl da MK yake bala’in so a rayuwar shi. Ji yake yi duk laifin da tayi mishi a rayuwa zai iya yafe mata musamman idan ya tuno the way she gave herself to him last night. eventhough she was in pain she still didn’t budge… she let him have her on a silver platter. Yana nan yana ta kallonta ne ya ga ta dan motsa yayinda ta bude idanuwan ta. Tana ganin shi kuwa ta sakar mishi murmushi tare da miqar da hannunta ta shafa fuskar shi tace “hey” Lumshe idanuwa yayi yace “hey babe.. kin tashi?” Ta daga mishi kai alamar ‘eh’ matsawa yayi kusa da ita yace “bari in hada miki ruwa kiyi wanka sai muyi breakfast ko?” Tace “Okay Honey” Yanzu ma sai da MK ya zaunar da ita cikin ruwan zafi sannan ya taimaka mata tayi wanka. Shi ya shafa mata mai sannan ya zabar mata riga marar nauyi ta sa. ************* Ko da suka yi breakfast komawa suka yi kan Sofa. Tana maqale a jikin shi tana ta buga mishi shagwaba iri-iri yayinda suke hira. Suna cikin hira ne MK yace “babes tell me… meyasa bakya so ki haifo yara just yet??” Zuciyarta ce ta buga yayinda ta bata rai. Cikin shagwaba tace “Honey ni kawai na fi son mu kasance daga ni sai kai… ina so a koda yaushe ka bani full attention dinka..” Cike da mamaki yace “Babe kishin ma harda yaran ki??” Ta gyara kwanciyarta a jikin shi yayinda ta shafa fuskar shi tace “toh ni kawai bana son sharing dinka ne…” Ajiyar zuciya ya saki sannan yace “Babe listen to me… kin dai san ina bala’in sonki ko?? bazan taba son wani abu kamar yadda nake son ki ba.. So please do me a favor” Jikinta a sanyaye tace “Honey what??” Yace “Idan kika samu ciki zaki rungume shi da hannu bibbiyu sannan zaki haife shi ki so abinda kika haifa just the way you love me… Is this too much to ask??” Tashi tayi zaune tana turo baki tace “toh ni Honey…” Katse ta yayi tare da fadin “Just one child and it will be enough for me… please my Babe”2 Ko kafin tayi magana ne ya janyo ta jikin shi yayinda ya fara kashe ta da kisses irin wadanda suke birkita ta. Tuni ta qara mannewa a jikin shi yayinda suka fara haukata juna. Bakin shi ya zare daga nata yayinda ya kai saitin kunnen ta yace “please my babe…” Ita kam shiru ta dan yi sannan tace “I will try honey” MK dai murmushi yayi yace “thanks my babe” yayinda ya cigaba da kashe mata jiki da touches din shi. Ita dai Maleeka tana ta karbar saqonnin shi a ranta kuwa tace “ai haihuwa ba yanzu ba Honey.. nan da shekaru uku masu zuwa ma ban shirya daukar ciki ba.. I just have to continue taking my pills and God help me I won’t conceive..”2 ♧♧♧♧♧♧♧♧ MK da Maleeka dai basu dawo Nigeria ba sai da suka yi wata biyu cur.+ Sun huta sossai.. Yawancin honeymoon locations din da Maleeka take burin ziyarta sun je. Sun je Balearic Island a qasar Spain, Paris a qasar France, Mykonos a qasar Greece sannan sun je Tuscany a qasar Italy. MK ya so su je Umrah amma sam Maleeka ta zame. Cewa tayi su bari su je wani lokaci tunda dai dama akwai wasu qasashen da take so su je wanda basu je ba gashi dama ana ta neman MK a company dinshi don ma dai Fahad yayi qoqari sossai ganin ya cigaba da tafiyar da aikin daidai wadaida.5 Daga MK har Maleeka sun canza sossai, sun qara haske sun huta sunyi kyau. Har yanzu dai Maleeka tana nan tana shan Pills dinta domin kuwa ko da wasa bata so ciki ya shiga jikinta. MK dai ya so ace ta samu ciki kafin su dawo… babu abinda yake so ya gani a duniyan nan irin dan da Maleeka zata haifa mishi. Kullum sai yayi qorafi wanda take kwantar mishi da hankali.. Akwai lokacin da ya dage mata akan su je asibiti don yin check up amma sam ta qi. Maleeka dai bata so su je a gano tana shan pills don haka ne tayi mishi dadin baki har ya bar zancen. the question is… for how long will you keep doing this Leek??9 ♧♧♧♧♧♧♧♧♧ MK SODANGI RESIDENCE ASOKORO ABUJA A yau kwanan su daya da dawowa daga honeymoon dinsu. Maleeka ce kwance a kan gadon dakinta yayinda Jameela take zaune a gefen ta suna ta hira. Jameela wadda take riqe da wayar Maleeka tana ta kallon hotunan da suka yi a qasashen da suka je ce take fadin “gaskiya kun more rayuwa Leek.. I am glad you changed your mind and decided to have a baby..” Cike da mamaki Maleeka tace “what?? haba Jay.. not yet..” Jameela wadda ta cika da mamaki tace “kina nufin duk canzawar nan da kika yi babu ciki a jikin ki?? wait… kar ki ce mun dagaske kina nan kina ta shan pills din naki?? like seriously??” Maleeka wadda ta tashi zaune tana murmushi ce tace “Jay na fadi miki my reasons besides ba wai bazan haihu bane.. kawai fa ban shirya bane..” Jameela ce ta daga mata hannu tare da fadin “raba ni da zancen banza jor… ni dai gaskiya zan fadi miki, you better stop before it will be too late…” Cike da mamaki ta cigaba da fadin “wai ke yanzu ko tsoro baki ji pills dinnan su janyo miki matsala nan gaba??” Maleeka tana murmushi tace “babu abinda zasu janyo mun…” Jameela ta girgiza kai tare da fadin “toh shikenan Leek… Allah ya sani ban taba ganin mace mai shegen principles irin ki ba… ga girman kai na bala’i. I really dont know how we are able to stay as friends over these years” Maleeka tayi murmushi sannan tace “oooh Jay, it’s because that is how it’s meant to be” Ta kashe mata ido daya sannan kuma ta harare ta tace “Allah ya sani zanyi missing dinki… why do you have to go and leave me all by myself??” Jameela dai zata je yin wani architectural course ne a Cambridge University na qasar Ingila har tsawon wata biyar. tunda ta gama masters dinta tayi applying amma bata samu ba sai wannan karon. Maleeka dai tunda ta ji maganar tafiyar bata ji dadi ba domin kuwa Jameela is not just her friend, she is like a sister to her wadda take sharing komai nata da ita. STORY CONTINUES BELOW Jameela tayi murmushi tace “ban gane leave you all by yourself ba.. ke da ga ki ga Honey dinki a kusa da ke” Maleeka tace “hmmm… Honey fa ya cika aiki. Yanzu haka daga dawowar mu jiya da daddare kinga har ya tafi ofis. wai akwai wasu documents da zaiyi signing ne ya dawo kin ga har yanzu shiru bai dawo ba… I swear the guy issa workaholic” Jameela ta harare ta tare da fadin “ke kika bar shi ai…” Maleeka wadda ta cika da mamaki tace “ban gane ni na bar shi ba.. what am I supposed to do??” Jameela tace “ni da banyi aure ba ni ce zan baki shawara akan yadda zaki yi?? Leek I swear you are not serious…” Tabbas she is not…1 ♧♧♧♧♧♧♧♧♧ MUHAMMAD SODANGI RESIDENCE Maleeka ce kwance a kan cinyar Mamy yayinda take ta buga shagwaba iri-iri. A yau kwanan su biyu da dawowa daga honeymoon dinsu shine suka zo ganin iyayen nasu. Sossai su Mamy sukayi murnar ganin yadda suka canza.. Musamman MK wanda dama aiki baya barin shi hutawa.. MK dai zaman shi yayi a sashen Abba suna ta hira domin kuwa anyi sa’a yau Abban yana gida. Suna cikin hira ne Hafsah tace “Uhmm.. Ya Maleeka wallahi shagwabar ki tayi yawa… kin tabbatar babu ajiyar yaya na a cikin ki? ko dai boye mana kuke yi??” Mamy wadda take shafa kan Maleeka tana dariya tace “toh ai ko sun boye dole ne zai fito..” Maleeka tana dariya tace “wallahi babu komai Mamy.. ni kam tsoron haihuwa nake yi…” Hafsah tana dariya tace “amma dai kin san Ya MK yana son yara ko?? qoqari zakiyi ki haifo mishi ko da guda shida ne..” Da sauri Maleeka ta tashi zaune tare da fadin “what???…” Yayinda su Mamy suke ta yi mata dariya. Gani suka yi ta tashi tace “mu je ki kai ni boutique dina in ga what is happening a zahiri” Hafsah wadda ta miqe cike da tsokana ce tace “Yauwa matar yaya.. mu je dama akwai wata gown da nake so ayi mun discount…” Maleeka ta harare ta tace “banda abinki ‘yar uwa kayana ai naki ne… mu je ki kwashi duk wanda kike so” Ni da nake gefe nace afterall kudin yayanta ne… ah toh!!1 Haka dai ta sa Hafsah a gaba suka tafi boutique dinta ta ga yadda kasuwancin nata yake tafiya.. dukda tana samun report din komai da komai daga wurin manager dinta. Ko da suka bar gidan su Mamy kuwa gidan su Mummy suka wuce. ♧♧♧♧♧♧♧♧♧ ALIYU SODANGI RESIDENCE Mummy zaune a falonta suka shigo. Sossai tayi murnar ganin su. Bayan sun gama gaggaisawa suka ne suka shiga hira. Wayar MK ce tayi ringing. Ya duba ya ga sunan Fahad. Ko da yayi answering call din ji suka yi yace “okay my friend gani nan zuwa” Bayan ya kashe wayar ne ya kalli Maleeka wadda ita ma shi take kallo amma fa fuskar ta a murtuke don kuwa ta gane cewar office zai tafi. Murmushi yayi yace “hey I am sorry… yanzu zan je in dawo” Ya miqe tsaye ya qarasa wurinta ya duqo yayi mata kiss a kumatu yace “take care..” Mummy wadda ta saki baki tana kallon ikon Allah tace “an shiga uku da rashin kunya..” STORY CONTINUES BELOW Dariya suka yi yayinda yace “Yi haquri Mummyn mu… sai na dawo” ***************** MK ya sauko zai fita ne na ga ya tsaya cak yayinda zuciyar shi ta buga. Gani nayi ya juyo da sauri kamar wanda yake neman wani abu. Ganinta yayi sanye cikin hijabi dogo har qasa riqe da tray na kayan motsa baki. Ummi dai tsayawa tayi cak tana kallon shi yayinda zuciyarta take ta bugawa. Sossai MK ya qara yi mata kyau yayi haske amma dai baiyi qiba ba.. da gani ta San ya samu hutu sossai. Da sauri ta duqa har qasa tace “Hamma sannu da zuwa, ina wuni…” MK wanda muryar yarinyar yake dukan qwalwar shi a duk lokacin da ya ji ta ne ya dan shafa kan shi sannan ya dawo kusa da ita yace “please tashi ba sai kin duqa ba… Ya jikinki?? kin warke sossai??” Ita dai Ummi mamaki tayi da jin tambayar nan tashi. kusan wata biyu kenan amma bai manta ba??7 hmmmm… Muryarta ya ji tace “na warke tuntuni Hamma, nagode sossai” Daga nan ta miqe tsaye riqe da tray din zata wuce. Ganin yana nan tsaye a hanyar da zata wuce ne tace “Hamma zan wuce” Murmushi yayi sannan ya dauki drink din five alive daga kan tray din da ke hannun ta ya tafi ba tare da yace komai ba. Haka Ummi ta tsaya tana ta kallon shi har ya bace mata da gani. Gani nayi ta sauke ajiyar zuciya yayinda ta haura sashen Mummy. ************ A lokacin da Ummi ta shigo falon Mummy ne ta ji Mummy tana fadin “Cikin dai baya matsa miki ko??” Cike da mamaki Maleeka wadda take kwance a bisa cinyarta race “laaaa… Mummy wai ke ma kinyi tunanin ciki ne da ni?? wallahi babu komai” Ummi wadda ta jiyo wannan maganar kuwa gani nayi ta runtse idanuwa ta bude a ranta tace “kenan tana nan tana shan maganin hana daukar cikin?? Allah sarki Hamma..” Mummy wadda ta shafa kan Maleeka ce tace “yanzu kina nufin duk canzawar nan da kika yi babu komai a cikin ki?? a yadda MK yake son haihuwa ai nayi zaton zan ga kun dawo da tsaraba… toh me kuke jira??” Maleeka ta turo baki tace “toh Mummy ni shikenan bazan dan huta ba kafin in fara wahala da rainon ciki..” Sallamar Ummi ce ta katse musu hirar su. Ita dai Ummi haka kawai ta ji Maleeka tana bata haushi.. probably akan maganin hana daukar cikin da take sha ne.4 Har qasa ta duqa tace “Adda sannu da zuwa.. ina wuni”2 Maleeka tace “lafiya..” Da sauri ta tashi zaune ta kalli Mummy tace “Yauwa Mummy ni kam zaki bani mai aikin nan tawa ta koma gidana…”7 what… Zuciyar Ummi ce ta buga da jin wannan zancen yayinda ta miqe da sauri ta bar falon. Ko kafin ta qarasa fita kuwa ta jiyo Mummy tana fadin “akan wane dalili??” Addu’a ta dinga yi akan Allah yasa kar Mummy ta yarda domin kuwa bata son komawa gidan Maleeka saboda bata son tana yawan ganin shi. hmmmm… Maleeka wadda take riqe da hannun Mummy ce tace “kinga yarinyar tana da tsabta sannan duk wani abinda nake so ta riga ta sani ba sai nayi ta repeating kaina ba… I think ma zan sallami sauran masu aikin cikin gidan ma kawai don na kula sunyi yawa sannan babu result mai kyau” STORY CONTINUES BELOW Mummy tace “ke Maleeka, yanzu kina nufin yarinyar nan ita zata yi duka aikin cikin wannan qaton gidan naki??? ai sai ku kashe ta…” Maleeka ta turo baki tace “toh wai Mummy ba dama sun saba da aiki ba?? zata iya ai… besides it’s not every day ko ina zaiyi datti… ni kam just send her to my house I beg you” Mummy tace “toh shikenan… bari ko zuwa gobe ne sai in sa driver ya kai miki ita”3 Ni kuwa nace an zo wurin…4 ************* Ummi ce kwance a kan katifar dakin su tana ta rusa kuka yayinda Inno take lallashinta. Kusan minti talatin kenan da Mummy ta sanar da ita cewar zata koma gidan Maleeka da zama. Sossai hankalin Ummi ya tashi jin hakan domin kuwa har ga Allah bata son komawa gidan. Inno ce tace “haquri zakiyi Ummi…” Cikin kuka tace “ke bazaki gane bane Dada.. ni fa ba aikin da zan je yi a gidan ba ne matsala ta… ni fa bana son ganin shi ne…” Inno wadda tasan kwanan zancen ce tayi tagumi tana kallon yarinyar yayinda ta cigaba da fadin “kin ga ko dazu da muka hadu da shi wallahi zuciya ta tana ta yi mun wani iri sannan shi kuma sai yayi ta mun magana…” A yanzu dai Inno bata san lokacin da dariya ta kufce mata ba yayinda ta matsa daf da Ummi ta rungume ta tare da fadin “kwantar da hankalin ki ‘yar nan.. ki je kiyi aikin ki kawai.. Shi din da kike fadi ma ba lallai ki dinga ganin shi a gidan ba tunda dai kullum yana wurin aiki sannan na tabbatar Hajiya qarama zata yi miki iyaka da sashen shi tunda na tabbatar ita zata dinga kula mishi da sashen nashi.. iyakar ki sauran sassan gidan wanda babu kowa a ciki”7 Haka dai Inno ta cigaba da lallashin yarinyar yayinda ta lallaba ta fara hada mata kayan ta. Sossai Inno ta dinga bata shawarwari na yadda zata dinga yin aikin gidan domin kuwa a nan din akwai aikin da Ummi ce take yi akwai wanda Inno ce take yi. ♧♧♧♧♧♧♧♧ Washegari!! MK SODANGI RESIDENCE ASOKORO ABUJA Driver din Mummy ne ya kawo Ummi gidan. Ummi dai tunda suka shigo harabar gidan take ta kalle-kalle. Ita kam bata taba sa ran akwai gida irin wannan a zahiri ba.. Sossai take mamakin kyan tsarin gidan, Gida ne tamkar Zane sannan kamar ba a Nigeria ba. Bata qarasa rudewa ba kuwa sai da ta shiga cikin gidan. Komai na gidan abin kallo ne. Ummi dai tunda ta shiga gidan hankalinta yake a tashe. Sossai take addu’ar Allah yasa kar ta hadu da shi.9 hehehehe… Har falon Maleeka aka yi mata jagora. Bayan ta ajiye Jakar Ghana must go dinta a gefe ne ta zauna a qasa tana ta kalle-kalle. Tsarin falon dai tamkar na sarauniya.. Maleeka dai tana nan kwance kan kujera tana waya da qawarta yayinda Ummi take jiranta ta gama wayar. Ji nayi tana fadin “Jay bari zan kira ki anjima.. my maid has arrived” Jameela wadda take mamaki ce tace “Maid kuma Leek?? duk yawan masu aikin ki har sai kin qaro wata??” Maleeka tana dariya tace “ai sauran duk sallamar su zanyi Jay.. basu iya aiki ba” Jameela tace “Really?? I thought they are professionals… hey, tell me the truth..” Maleeka ta dan yi murmushi tace “Gaskiya the thing is I am not comfortable with them working inside the house ne Jay..” Jameela tana dariya tace “you and your jealousy… toh ita wannan din da kika kawo are you comfortable with her da har kika dauko ta??” Maleeka tayi murmushi tace “wannan fa yarinyar nan ce mai yi mun aiki when I was at home..” Jameela tace “Oooh… Ummi?? that’s great…wato ita din dayake hijabite ce kuma underaged babu matsala ko??” Maleeka ta fashe da dariya yayinda ta ji Jameela tace “toh banda takura dai qawata don nasan halinki.. ” Maleeka ta dan bata rai tace “if she behaves nothing will happen… afterall she knows me well ai” Bayan sunyi sallama ta kashe wayar ne ta tashi zaune yayinda ta kalli Ummi. Kamar dai kullum tana nan sanye cikin hijabinta. Cike da girmamawa tace “ina kwana Adda” Maleeka tace “lafiya…Ya ma sunan ki??”2 tace “Ummi” Maleeka tace “Okay mu je in nuna miki dakin ki da kuma aikin ki” Da sauri Ummi tace “toh Adda” Maleeka sanye take cikin wata gajerar sleeveless riga wadda ta tsaya mata a gwiwa. Gaba daya curves dinta sun fito, Gashin kanta wanda ya sha gyara ya kwanta a gadon bayanta sossai ya qara fito da kyanta. Sossai Maleeka tayi kyau domin kuwa dama kyakyawa ce with beautiful body. Ummi wadda ta qare mata kallo ta yaba kyanta amma kuma tayi mamakin ganin ta cikin irin kayan domin kuwa gani take yi kamar hakan babu kyau.1 toh fa.. Maleeka dai sashen Visitors da yake nan cikin gidan ta kai Ummi. Ta bata one of the rooms na sashen.. dakin dai ba wani babba bane amma yana dauke da lafiyayyen gado complete set da sauran abun buqata. Ummi dai tayi mamakin ganin an kawo ta wannan dakin domin kuwa tayi tunanin staff quarters za’a kai ta kamar a gidan Mummy. Cike da girmamawa tace “Adda wannan dakin ai yayi mun girma..” Maleeka ta gane abinda take nufi don haka ne tace “na sani.. nan din nake so ki zauna..” Ummi tace “toh Adda..” Bayan ta ajiye jakarta ne suka fita don ta nuna mata yanayin aikin nata. Asalin aikin Ummi a gidan gyaran kicin, gyaran sashen Maleeka, gyaran main section na gidan sai kuma gyaran sitting rooms din MK.2 A zahiri aikin yayi ma Ummi yawa amma sam bata nuna ma Maleeka hakan ba. Abu daya ne bai yi mata dadi ba a aikin nata- Gyaran sitting rooms din MK. Dukda Maleeka ta bata strict warning akan kar ta kuskura ta shiga sashen shi da sunan gyara idan har yana nan ta sani sarai yau da gobe sai sun hadu da juna. Ita kuma har ga Allah bata son ganin MK… toh ya kenan???