YANAYIN RAYUWA CHAPTER 12

😔YANAYIN RAYUWA😰😭🌷🌷💐💐💐🌸🌸. CHAPTER 12

 By halimatusadiya Saleh🥰 ” Wowww!” Abunda maryam tace dataga wayan,aunty hapsat tace ” A gaskiya yayan namu naji dake fa.” Wani irin murmushin dole zali tayi,ta fada kan gadon ta kwanta. Maryam tace ” Kwanciya kikayi,maza tashi muje mununa ma mom.” Tafada tana faman kama hannun zali,fisge hannun ta tayi tace ” Ni kibarni barci nakeji.” Tsaki maryam taja,ta karbi wayan a hannun aunty hapsat ta wuce dakin mom. Tasamu mom na shirin kwanciya,jin salama yasa tajuya ,taga Maryam rike da waya. Karasowa maryam tayi tace ” Mom kalli wayan da ya Umar yasama zali.” Karba tayi da murna tace ” Masha Allah,yayi kukari.” Murmushi Maryam tayi tace ” Mom gaskiya wayan yanada kyau sosai.” Mom tace ” Allah yayi Albarka. ” ” Ameen” Maryam tace kafun tayi ma mom sallama ta fita. Kaman yanda ta barsu haka ta samesu sede. Bama zali wayan tayi tace ” Natayaki murna asufar lafiya.” Karba tayi ta ajiye a gefen gadon,tayi kwanciyan ta. 💞💞💞💞💞💞 Zaune suke a wurin dasuka saba zama,ittada halima suna hira. Wani student ne yazo gunsu yace ” Wacece zulaihat.” Zali tace ” nice.” Yace ” Uncle kyari nakira. ” Gabantane yayi wani irin mugun fadowa,dun itta ko da hanya ne bata sun yahadasu da Uncle kyari,balle magana. Halima ce tace mai ” kaje tana zuwa.” Saurin juyawa tayi ta kalli halima,yaron kuma ya juya ya tafi abunshi. Tafi 10 minutes kafun taiyya tashi,shima sabuda halima ta masa matane. Tare suka bar wurin halima tayi class dayake break time ne,itta ko tayi office na Uncle kyari. A zaune tasame shi yana wasu rubutu,wanda bansan na mene ba. ” Assalamualaikum ” Tace cikin murya kasa kasa. ” Wa’alaikumusalam.” Ya amsa,ku kanshi bai dagoba dun yasan mai muryan,ko a mafarki ze gane ta balle a zahiri. Guri tasamo ta zauna,sun dau lukaci ba wanda yace ma wani kala. Har tagaji da zama,tana ta wasa daya sunta dukda yazama mata dole ne tayi shi. Dagowa yayi yace ” Baki iyya gaisuwa bane?” Se yanzu ta tuna bata gaishe shiba,cikin murya kasa kasa tace ” Inna wuni sir”. Yayi kaman baiji ba se kuma daga baya saki fuskan shi yace ” Lafiya glau beauty nah ykk”. Da sauri tadaga kanta dun tabatar da abunda kunnen ta yaji mata. Murmushi yasa karma ta wanda yasa har jikin ta yayi sanyi,ko magana ta kasayi. Murmushi yayi yace ” Ya kaman kinyi mamaki, don’t be afraid u ar more than that a wurina.” Haryan zu batace kumai ba,ganin bazatayi magana bane yasa yace ” Plxx kuza ki iyya tai makamin da contact dinki.” Se yanzu ta tuna da tanada waya ma dun itta ta ma manta gaba daya. Kanta akasa tace ” Banda shi.” Abunda kawai ta iyya cewa kenan. Jinjina kanshi yayi,ya dauki wani paper ya rubuta mata number yace ” Take this,call me kuda da wayan sister kine.” Dagowa tayi suka hada ido,yanuna mata alaman ta karba. Jikinta har rawa yake ta mika hannu ta karba. Jin ala buga bell na kumawa class yasa yace ” u can go.” Jiki a sanyaye ta tashi ta fita,ya bita da kallo har ta bace mai dagani. Tana fita tasa hannun ta a aljihun wandon ta,ta wuce class. Na shiga ta tarar da halima zaune a set nata tace ” Nan kuma yamiki zama yau.” Halima batace kumai ba ta tashi ta kuma set nata. Ranan har suka gama lessons din bata gane ma kanta ba. Kuma basu samu sunyi magana da halima ba. 💞💞💞💞💞💞💞 Da suka dawo kuwa na gidan ya lura da halin da take ciki,amma ba wanda ya mata magana. Maryam ce ta fito falo ta samesu tace ” Zali dammin pen naki nawa yasaya.” Tashi tayi ba musu ta wuce daki, school bag nata ta dauka ta bude zata dauki pen amma bata gani ba. Basket na sa kayan duttin su ta dauki wandon ta dun dauka pen se tasamo paper. Dauka watayi ta dauki pen din a wani aljiho.. Sorry for short page,i am sick das why. By halimatusadiya saleh🥰 😔YANAYIN RAYUWA😰😭🌸💐💐🌷🌷🌸💐. By halimatusadiya saleh ( saliha)🥰 Sorry for let Post. Kai ma maryam pen din tayi,ta dawu dakin,daukan wayan ta tayi a saman worldrop. Zama tayi a bedside din ta fara bude wayan,bude paper tayi ta fara copying number. Sede tun tafara copying zuciyan ta se sinke wa yakeyi,tana gama copying tayi shiru. Wani abu nace tayi mai flashing wani abu nace ta bari,haka ta danne zuciyan ta ta yi dialing,line busy aka dan na mata. Shiko Uncle kyari,tunda ya kuma gida se tunani yake anya kuwa zata kira. Sabara gen yanda yakeyi har umman sa ta gane akwai abunda ke damun dan ta. Zaune suke a dinning ,suna cin dinner dinsu. Umma ce ta kalli Uncle kyari tace ” Bukar lafiya kuwa nagan ka yau so silent,kaman ba kaiba.” Kanwar sa mai suna Ashraf dake zaune a gefen sa tace ” Umma wata killa aiki ne ya masa yawa.” Cikin fara’a yace ” ase kin gane young lady.” Turo baki tayi tace ” Ni yaya kadena ce min young lady,inna jss one fa.” ” Hmam to se me dun kina jss one,tunda ba part one kike ba.” Yafada cikin sukana,sauran kannen shi ne suka kwashe da dariya🤣🤣. 💞💞💞💞💞💞 Uncle kyari,yana da kanne biyar,ummi shine first born na su,baban sa managern Bank ne. Maman sa wato umma bata aikin kumai se zaman gidan mijin ta da kula da yayan ta. Ummi ittace mai bin bukar tana part 2 a federal collage of education yola tana karanta Islamic studies education. Se hasiya,tana ss 2 se,safwan dake jss 3 se autar su ashraf tana jss 1. Kiran wayanne yakase musu hiran su,saurin rejecting na call din yayi. Tashi yayi batare da yagama cin abin cin ba yace musu ya kushi,umma kam koh uppan bata ce mai ba dun ta san halin shi. Dakin shi ya shiga ya zauna abakin bedside din. Itta ko zali tunda ya dan na mata line busy,ta ajiye wayan tayi hamdala dun daman ba su take takira shiba. Bata dade da ajiye wayan ba taji wayan na vibrating,dauka tayi tana bin wayan da ido. Kaman ba zata daga ba se kuma naga ta daga. Shan bangarin Uncle kyari yace ” assalamualaikum.my beauty.” Zaro ido tayi kaman yana gaban ta,wani ajiyan zuciya ta sauke. Cikin cool voice nata mai rikita tunanin shi tace ” My name is zulaihat Umar baba,not beauty.” Wani yar dariya yayi yace ” ok mlm zulaihat,my beauty.” Shiru tayi dun tasan kuzata kwana gayamai baze dena ba yanda yake fadan nan. Jin shiru yasa yace ” Good night,have a sweet dream.” Nan ma shiru tayi ta ajiye wayan,jingina kanta da kan gadon tayi tace ” Me wannan kuma yake so ne ya Allah.” Ending na call din yayi ya kwanta a bed din,aza wayan yayi a kan jirjinsa. Gani tayi bame bata amsa yasa ta tashi tayi falo. Tana issa ta tarrar da su yayanta a falo suna kallo. Guri tasamo ta zauna,gaida su tayi cikin girmama wa,su amsa da fara’a. Sun dade suna kallo, kafun kuwa yayi ma kwancin sa. 💞💞💞💞💞💞💞 Ranan ya Umar ne ya kaisu school,dun driver su baya nan. A school premises ya saukar dasu,har sun fara tafiya yakira zali. Dawwa tayi ta inda yake tace ” yayah gani.” Kallon ta yayi kafun yace ” Ki kulamin da kanki kisani ke matar aure ce.” Cikin mamaki tadago ,yasa su kayi ido hudu dashi, saurin kaw da kanta tayi. Kanta a kasa tayi magana cikin cool voice nata tace ” Allah kare mu gaba daya.” Da mamaki ya kalle ta yace ” Ok u can go.” Azuciyan shi yace,amma yarinyan nan tare namin wayo,hmm. Jan mutanshi yayi yabar school din. Tana shiga ta tarar da halima tazo,cikin zulaya tace ” To principal,kullum kene a gaba.” Dariya halima tayi tace ” Ehh kuma me kifada.” Guri ta samo ta zauna. Break time, zaune suke a gun da suka saba zama,kaman rannan wani yaro ne ya zo yace ana kiran zali. Halima ta kalli zali cikin mamaki tace ” Too yade, Allah sa lafiya.” Ajiyan zu ciya zali tayi,kafun tace ” Hmmm! Ameen.” Plxxx more comments.🙏🏻 By I saleh ( saliha)🥰

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *