😔YANAYIN RAYUWA😢😱🌷💐💐🌸🌸🌸🌸 CHAPTER 2
By halimatusadiya Suna isuwa suka sauka adeden bakin shoup din umar ne yafara sauka yana rike da hannun zali usman ya sauka suka shiga tare..inda suka samu wurin zaman customers suka zauna su ka bada order akawu musu ice cream da yougurth …anna kawu musu suka fita suka shiga motan su kuwa yakuma gun zaman shi..zali tace ya umar bani ice cream na insha Murmushi yayi yace kai yammatan yaya kibari mana mu isa se kisha ..tura bakin ta tayi gaba tafara shaguban ta ..nide yaya anan zan sha Dan Allah kabani tafarara bubbuga kafan ta ..aaa ihakuri yamma tana gashi too gar batayi tana murmushi hade dace wa yaya inmun je zaka karamin kohh ehh kawai yace mata dun baya sun rigiman zali .. Suna isa anguwan fadde bella har get suka saya horn suka yi me gadi bode musu suka shiga a hara ban gidan suka tatda su maryam da khalil suna wasa asakiyan gidan ku dan kwali babu akan ta suna sauka zali tayi wub tafita da gudo se gunsu .. Maryam kam daga ganin ya umar ta ruga ciki dun dauko dan kwalin ta tasan halin yayan ta sarai ran kwashin ta zeyi inya ganta ba dan kwali .. Suna sauka sukama illiya sallama akan da dare yazu ya dauke su shiga falo sukayi suka tarar da mommy a falo tana kallon tashan aljazeera da sallama suka shiga da murna mom ta amsa musu suka samu wuri suka zauna gaishe ta suka yi ta amsa tace babban yaya ya kuke ya kwana biyu lfy glau mom usman yace ummi ma tana gaishe ki ga wanan wai inkawu miki amsa tayi tana murna … Umar ne yace wai mom inna hapsy ne tana daki wai barci take ji. Ok ga ice cream nasu kikuma mun sayu miki yougurth ayya sun gude ..inna zali ne wai baku xu da itta bane . Usman yace tawaje gun su khalil suna was…bai rufe bakin shi ba suka shigo aguje khalil na binta abaya gun mom tayi tana ihu ..mom rike wai seya kwace min mom rike man karba mom tayi shi kuma khalil da kuka yashigo yana shigo yanufi gun ya usman . Yaya baka gan taba wai bazata ban ice cream ba yaya ka karba min dariya ya usman yayi yace tu imban da abun ka khalil waye babba ba kanwar ka bace kusu kake kazama babban ban za ehh..aa yaya amma ya innaso fa yace to baga naku agun mom ba ai zata baku..itta kam zali ta ma manta da wani khalil cinyan mom ta hau tana zuba mata shaguba mom ku se dariyan ta take Maryam ce ta shigo durkusa wa tayi tagaishe da yayayun ta samu go tazauna..hira suka dan tama kafun suka shiga daki dun su huta kafun azahar … Mom tashi tayi ta kuma daki tabar yaran suna ta wasan su … Baya isha illiya yazu yadau kesu sukayi slm sa mom zali kam kuka take wai itta zata kwana da kyr aka rarrashe ta ta hkr akan next week zata zo ta kwana … Suka kama hanya kafun su isa zali kam tayi barci ahanya sabuda gajiya datayi da wasa suna issa a a sakiyan gidan suka paka mutan su suna fita usman na dauke da zali a kapadan shi da slm suka shi ga falon amma bakuwwa …lkc ummi na daki …tana gera kayan a whole drop musin su ta ji tafito da murna ta kar be zali agun usman gaishe ta sukayi da gida kafun suka nufi dakin su .. Washe gari suka tashi suka shirya ummi tashir ya zali suka tafi skull …da rana baba yakira ummi zasu da wu amma da yamma dun zasu hi flight addua tamusu kafun sukayi slm ..tashiga girki da ban daban dun burin ta ta burge mijin ta akuda yaushe misalin 3.30 ta kammala kumai lkc su usman suka da wu skull da zali dun kullum insun tashi se ta jirasu sun dawu tare ..suna shiga da slm ummi ta amsa da murnan ganin yayan ta take gaya musu baban su na hanya. Salle zali tayi ta yar da buron ta rumgumi ummi Tana cewa ummina i miss baba so much Allah kawu su lfy … Ameen suka amsa kafun kuwa yashi ge ciki dun shiryawa da yin sallah ummi kuma ta ja hannun zali tadau burun ta suka shige ciki ta yi sallah kafun tayima zali wanka ta shirya ta itta tama tayi wanka ta shirya dugayin riga atamfa suka sa irri daya kulliya n ma daya..suna fita dakin wayan ta yayi ringing dauka tayi da murna baba yake ce mata sun sauka sunna hanyan dawwa illiya yaje ya dauke su..tace to Allah yasa a isu lfy mijina Ameen ya amsa.. Nikuma nace se wani lkc idun me dukka yakaimu By halimatusadiya 🥰🥰 Thanks alot fans Allah bar zumunci .🤝🏻🤝🏻 😔YANAYIN RAYUWA 😢😱💐🌸🌸🌸🌷🌸🌷🌷 P..4 By halimatusadiya🥰 “Ameen” baba yace Kumawa ummi tayi ta zauna akan sofa itta da zali.bayan wasu luku ta su baba suka isu gida. Doorbell ne yayi kara, da sauri ummi tatashi taje ta bude kufan. Babane yafara shiga tare da cewa” salamu alaikum” ” Wa alaikum salam” ummi tace. Dafara a suna ta murna Zaline tayi salle ta rungumi baban ta. Tace ” oyyoyo babana”. ” Aa wanan mama nane haka,amma fa mama zaki yarda ni ,kingara girma fa.” Inji baba Murmushi tayi ta dada kan kameshi. Bag na hannun shi ummi ta gar ba ta wuce daki. Zama baba yayi da zali a hanun shi.”u ar welcome dad”, usman da umar ne suka fa, da murna suka issa gun baba akasa suka zauna ” Baba inna wuni ya hanya” umar ne ke gaida baba” lfy glau mai suna ya gida ya skull” .”fyn dad we miss alot ” inji umar. Baba yace ” i miss u too my son ” Usman ne ya kalli baba da murna yace” inna wuni baba “, baba yace ” lfy son ykk ,hope kumai normal”. ” Alhmdllh ” Zali ce ta kalli baba tace ” my dad nayi missing naka ” Baba yace” Allah koh mamana , ya shagoba” dariya suka yi lkc ummi ta da wu ta zauna. Ummi tace ” Alh yakama ta kaje kayi wanka kaxu kaci abinci, after sallah mangri se kuyi hiran ku kohh ” tayi mgn hadi da murmushi.. “toh uwar gida kuka amarya ta muje koh.” Daki suka nufa innada baba yashir ya ci abinci. Ana kiran sallah mangrib sukaje massalaci sukayi sallah se da sukayi isha suka dawu. Kafun su dawu har zali kam tayi barci dun tagaji da jiran su. Suna dawwa suka kama hira kuwwa nafadan damuwan shi innda ummi kece ma baba ” Alh yaka mata muje muduba baba gobe inka huta “. “Allah ya kaimu” inji baba. Washe gari Karfe goma suka shirya suka tafi family hause nasu a sokoto street. Inda baba yake tare sa yan uwan shi sunji ma har yamma kafun suka kuma baba yama mahaifin shi sayyayya da yan uwan shi sosai sunyi murna sosai hade damai fatan alkhari baban sa yamai addua sosai kafun suka bar anguwa suka kuma gida. After some few days goggon su zali ta haifi ya mace aka samata suna hadiza anyi hidi ma suna Masha Allah. Akwana atashi kunci tashi asaran mai rai. 5 yrs leap Yau yakama ranan lahadi kuwwa nagida. Suna setting room zali na kusa da ummi tana zaune, umar da usman na zaune a two setter. Zali tace ” baba yau zanje gun su momy inkwana se next week zan dawu “. Baba yace ” toh mamana se kin shirya akaiki .” Tace ” nida ya umar zamuje ” yace ” kuma dawaye zaki iya zuwa ,uwar masu gida”. Dariya sukayi.😂 🧡🧡🧡🧡🧡🧡 Bayan tafiyan su gidan momy sun bar usman da ummi agida. Ummi kam zuciyan ta se senke wa yake kaman tace a dawu da zali gida amma ta hkr dun tasan halin baba baze yar daba. Misalin 1: 45 ummi na daki da baba usman kuma yana dakin shi . Shiken barci ummi taji ana bubbuga kufa zuciyan tane yasinke tashin baba tayi yatashi yana murza ido sabuda yayi nissa a barci. Ummi tace “Alh tashi mana” . mikayayi kafun yasau ka daga gadun ta zura jalla biyan shi. Nufan kufa yayi yana bude wa aka samai gun a kai shiga ciki sukayi. Ummi kam da sauri ta sauka tayi nelling kan. A take tafara kuka tana rukunsu ” Dan Allah kuyi hkr” ” ke rufe mana baki ku in harbe ki” Kallon baba yayi yace” kai Alh kabamu abunda zaka bamu kuma mukashi ka da sigallaliyar matan nan taka ku” fiska ahade😡 Baba yace ” kumai kuke so zan baku amma kar ku kashi mu dan Allah”. Barawun yace ” zaka bamune kukuwa inkashe ta “. Yase ta gun nashi akan ummi inna lillahi wa inna illahi raji un abun da ummi take fada da baba ma .. kafun baba yayi mgn wani daga ciki ya harbi ummi . Anan baba yafadi sumamme barayin dasu kaga ba mafita, se suka harbi baba bullet biyu a ciki suka fita aguje dun karfe 3 saura . Umar da zali agidan mom suka kwana usman ne kawai adakin shi yana barci jiyake abun kaman a mafarki ..da sauri yata shi yana dadin “inna lillahi wainna illahi rajiun”. abunda yake ta maimai tawa kenan. Dasauri yafita dakin yana fita yaji karan muta dasauri yayi waje … To be continue By halimatusadiya Plxx read and comments, sorry for let post i am bussy to day das why..tnxx alot fans🥰😊🙏🏻