YANAYIN RAYUWA CHAPTER 3

😔YANAYIN RAYUWA😢😱💐🌷💐🌸🌸🌸🌸🌷 P..5 By halimatusadiya 🥰

  ….fita yayi aguje, yayi waje yana fita yaji karan mota ga kuma kofan falo abude. Besaya lekawa ba yayi hanyan dakin ummi. Yana isa wani gizone idon sa yamai saka makon abunda yaga. ” Inna lillahi wainna illahi rajiun ” abunda yake fito wa daga bakin shi kenan . A daddafe yaiso cikin dakin sabuda yanda zuciyan shi ke buga wa. yana isuwa kan ummi yafara nufa dayake itta kusa da kufa ga jinni da yake fita agun. ” Ummeeeeeeeeee” Abunda ya iya fada kenan, ga hawayen da ke zubuwa kan kuma tun shi 😭 kaman ankunna tap Baba yaga ni akunce dukkan su jinine ke zuban musu, ga kuma ba alamun nun fashi atare da su..ja dabaya yafara ye dagudu yafita yayi waje isan shi dakin me gadi ya tar da shima akunce ba nun fashi. Besaya yin watata wata ba ya kuma cikin gida a guje dakin shi yashiga, waya yafara ne ma. Cikin ikon Allah yasa mu agifen pellow . Dasau ri yakene neman number amma yarasa number wama yake ne ,kawai delling yayi yana sawa akunnen shi.. Gashi yana ringin amma baa dauka ba seda yakusan yanke wa kafun yadauka . ” Ankashe su ankashe ” Abunda kawai yaiya fada. Abangarin wanda akakira ashe dadyn umar ne ” Usman waye akakashe waye ” usman kam wayan ma yafadi kasa shima kasa ya zube yana kuka kaman karamin yaro. Ayya har yaban tausayi wlh salima kam har tafara kuka daman me saurin hawaye ne. After some minutes karan mota yaji amma yakasa tashi dun jikin shi kam se rawa yake yi. Dasauri aka shiga gidan ku sallama babu yashi dun ganin kofan abude ..tafiya yakeyi, dakin dayake gani kufan abude yashiga.. ” Inna lillahi wainna illahi rajiun ” Abunda kawai ya iyya fada. Zube wa yayi akasa da guywan shi, yama rasa abunyi dun yanemi hawaye yarasa. Can kuma ya tunna da wayan shi sauri yayi yakira police , ayko baa dade ba suka yi peaking na call din . ” Hello Alh Ahmad” Baisaya gaisuwa ba ya fa musu abunda ake shiki da address na gidan . Akufar bayi.. Few minutes sega motan police uku a kufan gida. shiga sukayi dun kofan abude. Jin karan mutan yansanda yasa shi dawuwa daga duniya dayake ciki . A lkc days suka fito da daddy da gudu yaje yarun gumi dady yana kuka se a lkc ne daddy ya tuna dashi . Shigo sukayi daddyne ya musu jagura zuwa dakin …sunyi aikin su hade da tamba yoyi ma daddy ya basu amsa abunda yasani. Shiko usman ido kawai yake aika musu . ” Alh mu dauke su mukai su asibiti , inyaso zuwa gobe se mufara bincike.” “Toh kawai daddy ya iyya ce mishi” Daukan su ummi akayi aka kaisu asibiti , inda shi kuma usman yafa su mamme agurin . Daddy da wani police ne suka dauke shi suka sa shi a mota . Suka nufi dakin me gadi shima daukan sa sukayi se asibiti. Fmc sukaje..inda akakai su emergency room dukkan su. 😔😔😔😔😔😔😔 Bangarin mom kuwa tashi tayi da niyya yin nafilla kafun alfijir ya fito.juyawa tayi bata ga daddy ba. Zuciyan tane yasinge saurin daukan wayan ta tayi tafara kiran layin shi. Dauka wa yayi se lkc yatuna yatafi be tashe su ba.. ” Inna kakene wai lfy kuwa”. Anan fa daddy yaja wani mummunan ajiyan zuciya. Kafun yamata bayani. Wayanne yadi kasa har screen din yayi kasss! Himar nata ta dauko taje ta tashi umar daya ke gidan dasu hapsat bayani tamusu, hapsat ta zauna agida itta da umar zasu tafi. ” Toh ” kawai ta iyya cewa . Fita sukayi umar ne kaisu kusuron dare basuji haka sukaje. Azaune sukatarar da daddy yayi tagumi abun duniya duk ya ishe shi. Kusallama bb suka issa . ” Inna suke” abunda mom ta iyya fada kenan. Anan suna zaune har akakira sallah asuba,daddyne ya tafi masallaci shi da umar . Mom kam takasa tabuka kumai agun tayi alwala da piya wata tayi sallah. Ta dade tana rukan Allah ya kawuma yan uwanta sauki, tasha tayi tagumi. Muryan mutum taji akan ta dagowa da zatayi taga likita . Cikin hanzari tatashi . ” Likita ya jikin su ” inji mom ” Dasauki amma inna Alh” Kafun tabsshi amsa taji akace ” ganinan lfy”. Likita yace ” i want to talk to you sir ” Yana gama fadan haka yayi hanyan office nashi, daddy ya bishi abaya… To be continue Plxx read and comments we need more comment. Allah bar zumun ci🤝🏻 . By halimatusadiya . Golding pen ✍🏻✍🏻. 😔YANAYIN RAYUWA😢😱🌸💐🌷🌸🌸 P..6 By halimatusadiya🥰 …binshi yayi ,har suka isa office din.nuna masa gurin zama Dr yayi, kafun shima yazauna , garan murya yayi kafun yace ” Alh abunda zan fara gayama shine kayi hkr, kumai yafaru da dan adam haka Allah yasara masa arayuwan sa. Dun haka baku issa muja da ikon Allah. ” Shiru yayi dun tuna irin abunda ze fada ma daddy, shiko daddy kansa akasa dun yakasa tabuka kumai balle yayi mgn. Dr yace ” Alh kayi hkr Allah ya musu cikawa, sede shi usman bai farfado ba amma yan.. ” Bay karasa ba dady yatashi sayi ,atake yafi ta waje. ” Inna lillahi wainna illaihi rajiun” abunda naiyya ji abinkin shi kenan. Gunsu momy yanufa,suna ganin shi suka meke.dun sanin abunda yafaru. Yadan juma asaye kafun yace kusu. ” Kuyi hkr Allah yakar bi kayan sa se de muce Allah yaji kansu da rahma “. Umar yayi baya ya dafa gini yarasa kume ke damun shi. 😢😢😢😢😢 Su zali kam da aka kira sallah, tashi sukayi dun su sallah. Hapsat ce abakin gadun ta tana ta kuka. Dasauri zali ta isa gun ta ta kalle ta.tace ” Aunty hapsat meyake damun ki kina kuka.” ” Babu kumai kainane ke ciwo, kiji kiyi sallah koh.” Maryam kam data tashi bata lura da hapsat ba tayi toilet dun yin alwala. Tana fita zali ma tashi tayi alwala. Amma tunda ta tashi ta rasa meke mata dadi . Sallah sukayi suna idar wa, tajuyu ta kalli aunty hapsat, tace ” Aunty hapsat barinje inkar bamiki drugs a gun mom”. Saurin daguwa hapsat tayi tace “aa kibari nasha”. ” Ok tubari naje nagaishe ta.” Inji zali Saurin cewa tayi ” takuma barci”. Zali kam shiru tayi, dun tafis kanci damuwa a idon hapsat sosai dukda karan cin shikarun ta. Zali tace ” aunty bari inje waje koh,Allah yasa ya umar yadawu masjid .” Hapsat bata ce mata kumai ba sukayi waje da maryam.itta kuma hapsat ta tashi khalil dun yayi sallah, se tabisu waje. 😔😔😢😔😔😔😔 Dadyne ya ciro wayan shi yakira kanin kaka ya sanar mai, yasake kiran goggo zuwaira yasanar mata. Suna zaune dede dayan mentuci suka ga kaka da kanin shi da matanshi. Ana haka se ga goggo zuwaira ma ta issu. Dakin suka shiga anan fa kuka ya barke 😭😭😭. Usman ne yafar dadu yanace wa ” ummi, baba kada kutafi kubar mu.” Da sauri umar yayi kanshi yana kuka lkc anfita da su ummi dun sukuma gida a musu sutura akaisu gidan su na gaskiya. Umar ne ya lallaba yace ” kayi hkr bro “. Budan bakinshi yace ” inna zali , itta kadai tarage min, inna take .” ” Tana gida, baitta kadai ba gamu muna tare dakai .” Suna falo kuwa yayi tagumi bame cema dan uwanshi uppan, karan mota sukaji da gudu hapsat sayi waje su zali suka zufa mata baya . Me zasu gani se ga ambulance yashi go, an fitar da gawan baba kafun na me gadi se na ummi. Shiken sauri suka nufi gun, zali kam daga zuwa se kan gawan tasaya tana rarraba ido bawan da yace mata kalla dun kuwa takan shinyake. Shan kuma naga tanufi daya daga cikin gawan, bude watayi dasauri, me zatagani se fiskan ummi a kunce babu rai. Kara tayi me riki tar da kukulwan me sauraro. 😱 Tafadi kasa kaman gawa atake akayi kanta dun acece ranta asibiti suka nufa.Emergency aka wuce da itta, lkc kuma usman yasamu yana fito wa zasu word na maza . Two days leap Zali tawarke sap itta da yayan ta ba abunda suke se aukin kuka da umar. Su ummi kam ankai su gidan su na gaskiya tun ranan. 🧡🧡🧡🧡🧡🧡🧡 After sadakan arbain . Suna falo dukkan su ga mlmai gasu daddy da mom kaka da goggo zuwaira har da sauran yan uwan su. Usman da umar na zaune wuri daya, zali kuma da kusa da mom ta kuntar da kan ta jikin mom. Aranan ne aka raba musu gado kuwa yakar bi nasa mom da daddy suka ce sun yafe goggo zuwaira kam ta karbi nata. Nasu zali da usman ambama daddy inda goggo zuwaira tane mi abata na zali kuma tanasu tatafi da zali. Daddy yaki amma yaba zali kam ya hana ta kudin inda yayi alkawarin daukan dawai niyansu da yanzu har izuwa ranan da Allah ze karbi numfashin sa. Anan aka gama taru aka rufe da addua. Yayin da zali ta kuma gidan goggo zuwaira usman kuma yazauna agun mom.. Plxx read and comments. Tnxx alot fans . By halimatusadiya🥰

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *