😔 YANAYIN RAYUWA😰😭🌷🌷🌷🌸🌸💐💐. CHAPTER13
By halimatusadiya saleh( saliha)🥰 Tashi tayi ta bar halima agun. Da sallama ta shiga office din,cikin fara’a ya amsa mata,hade da mata izzinin shigowa. Zama tayi,kan wani sofa dake office din. Ta kai 5 minutes tana zaune,har seda yagama abunda yakeyi kafun,ya mata magana. ” Meyasa jiya muna waya kikayi shiru.” Shiru tayi bata ce kumai ba,ziciyan ta se sinke wa yakeyi. Ajiyan zuciya yayi kafun,yace ” Akwai maganan dana ke so muyi ne,inza ki ban dama.” Shiru takarayi,ganin baza tayi magana ba yasa yace ” Zulaihat Umar baba.” Saurin dago kanta tayi,nan sukayi 4 eyes dashi,kauda kanta tayi. Nanfa Uncle kyari,ya shiga zanya namata abunda ke ranshi,hade da mata alkawari in har tayarda to baza’a dau lukaci ba,ze turo iyayen shi. Wani irin mugun fadowa gaban ta yayi da jin maganan,har jikin ta na rawa. Muryan shine yadawo da itta daga halin da take ciki. ” My beauty,baki ce kumai ba.” 😰,Kanta ma ta kasa dagawa,balle tayi magana. Ganin bazatayi magana ba yasa yace ” Na baki lukaci kije kiyi tunani.” Jiki a sanyaye ta tashi ta bar office din,binta yake da kallo har tafita. Shikam Uncle se fatan Allah sa ta amince kawai yake yi. Tana shiga class ta tarar da har wani Uncle yasgiga. Guri tasamo ta zauna,nan fa lesson na ranan kaman ba tanan akayi,dun halin da sinci kanta aciki. 💞💞💞💞💞💞💞 Suna fitan class,gun da suke jiran driver sukaje,guri suka samo suka zauna. Halima ce ta kalle ta cikin damuwa tace ” Wai nikam,zulaihat lafiya kuwa? Meke faruwa ne.” Dago jajayin idanon ta tayi ta kalli halima,ta budi baki zatayi magana,nan fa tafara kuka😭. ” Subhanallah.” Abunda halima tace Hakuri halima tayi ta bata,amma ta kasayin shiru,harsu Maryam suka isu gun su. Maryam da khalil suka tambaye halima a kan lafiya take kuka,tace ittama bata sani ba,amma bata gaya musu akan taje gun Uncle ba. Suna kan magana, driver ya isu,suka shiga motan suka tafi,bin mutan da ido halima tayi,tana tunanin kume yasamu zulaihat uhho. Yayan tane yazo ya dauke ta. Sun kuma gida,zali kam koh abinci ta kasa ci,bayanda mom batayi ba amma taki. Kuma taki fadan me ke damun ta haka har dare yayi. Itta kadai a daki,se aikin kuka take😭😭,gani ba mafita yasa tashiga toilet,ta dauro alwala. Nafila tayi,a haka ta zauna kan sallayan tana ta kukan ta. 💞💞💞💞💞💞💞 Uncle kyari ko,ranan ya kuma gida,cikin walwala but masalan sa daya,kar zulaihat taki yarda da maganan ci. Umma ta lura da halin dayake ciki, amma tayi shiru batamai magana ba. Zaune yake a kan sofa,yana danne danne a system nashi.,asharaf ce ta zo gun. Cikin shogaba tace ” Yayanah,sannu.” Murmushi yayi yace ” Yauwa kanwata kema sannu,amma nasan gaisuwan nan ba’a banza ba.” Turo baki tayi gaba tace ” Ni yayah kullum,se kace,gaisu wana da biyu.” Kallon tayayi yace ” To imba da biyu ba,meya kawu ki.” Nan fa tafara kame kame dun tasan inhar ta gayamai,to taji kunya,kallon shi tayi ta ga itta yake kallo. Sauke kanta tayi kasa tace ” Na..na..nazo in taya ka hirane.” Dariya yayi yace ” Kode kinzo karban waya kiyi game ba.” Kallon shi tayi da mamaki tace ” La… Ase kasani.” Jan hancin ta yi yace ” To shine zaki min karya.” Kama kunnen ta tayi tace ” Sorry bros.” Daukan wayan yayi ya bata,ta fara game nata shikuma yana ta aikin danna system nashi.💻 Khalil da maryam ne a falo,suna kallo sallama sukaji,dun sun san masu shigowa yasa basu tashi ba suka amsa kawai. Ya Usman,ya Umar,da dad ne suka shigo,sun musu sannu da zuwa. Khalil ne ya karbi jakan hannun dady,ya kai mai ciki. Dad na shiga ya Usman ma yashiga ciki,ya Umar yasaya sa wayan shi a chargi. Maryam ce tayi magana cikin girmamawa tace ” Yayah!” Bai juyoba yace “na’am.” Tace ” yayah! Yau tunda muka dawo school,zali ke kuka,anrasa me ke damunta,antambaye ta amma taki fada,shine…” Bata karasa ba yatashi ya nufi dakin su maryam din. Akan sallaya yasame ta tana ta aikin kuka,sabaragen yanda hankalin ta yayi nisa bata ma san yashigo ba. Hannu taji kan kafadan ta,yasa ta dawo daga tunanin ta. Juyawa tayi firgit,yasa suka hada ido,tana ganin shi ta fashe da kuka😭. Saurin juyata yayi,cikin rude wa yace ” Yam mata lafiya de.” Takasa ko magana se kuka take mai,ya rike cikin riki tarwa yace ” Plxx tell me,me yafaru.” Zalikam tama rasa me zata gayamai. By halimatusadiya ( saliha)🥰 😞YANAYIN RAYUWA😰😭🌸🌸🌸🌷🌷💐💐. By halimatusadiya ( saliha)🥰 Zali kam tama rasa me zata gayamai. Ganin bata da niyan magana,yasa yace ” Zali look,calm down plxx.” Daga kanta tayi ta kalle shi da idanon ta da sukayi red sabuda kuka. Yace “ok, share hawayen ki.” Yafada yana mika mata hand chief,karba tayi,ta goge hawayen ta,amma haryan zu basu bar zuba ba. Kama hannun tayayi yace ” tashi to kije kiyi wanka.” Ba musu tatashi,cire hijab na jikin ta tayi,ta ajiye akan bed din,ta dauki towel,ta wuce toilet dun yin wanka. Tana shiga,yasamo guri ya zauna a sofan dake dakin,yayi tagumi,yana tunanin kume yasame ta haka. Sallaman ya Usman ne ya katse shidaga tunanin shi,amsa wa yayi. Gefen shi,ya Usman ya zauna. Kallon Umar yayi yace ” yade bros,wai meke damunta.” Daga kanshi yayi ya kalli toilet din,kafun ya juya yace ” Kanta ke ciwo,amma na bata magani tasha,nace taje tayi wanka se ta kwanta,may be zuwa safe ze yi sauki,imbeyi ba se muje hospital.” Jinjina kansa yayi kafun yace ” ok Allah bata lafiya,ni bari inje daman naji shiru ne yasa nace bari inzo induba ko lafiya.” Ameen ya Umar ya amsa,shiko ya Usman fita yayi waje. Zali datake wanka,har tagama zata fita taji muryan ya Usman yasa ta saya,dun kar tafita yagane meke damunta. Jin ya tambayi ya Umar meke damunta,yasa gaban ta yayi ras, Allah, Allah take kar ya Umar yace baisan meke damunta ba. Jin yace kanta ne ke ciwo yasa tayi hamdala,tace ohh Allah na Uncle nason sani amasala,ya zanyi da rayuwa na,yazan tinkari mom ince mata ya Umar ya sake ni nasamo wanda yake sona. Jin yafita ne yasa,ta dan saya,dun kar ya Umar ya gane ta sayane. Jin shiru yasa,ya tsshi yace ” wai baki gama bane,kude kukan kikeyi.” Bude kufan tayi,lukacin har jikin ta yafara bushe wa,kallon ta yayi sama da kasa. Daure take da towel,amma tasa himar har kasa,dun tasan yana nan. Ganin yana kallon ta yasa,ta zauna bed side,yace ” Wato,tun dazo kika gama kina zaune ko?” Sub kuyar da kanta kasa tayi tace ” A’a” ” To zanta fi,saura inkin na fita kiyi kuka,kidauki Panadol kisha,se ki kwanta,amma kisa ran kuma yaushe ne,se kingaya min.” Yana gama fada ya tashi yafita,binshi tayi da ido harya fita. Yana fita tacire hijab din,tasa sleeping dress nata tasha lotion,ta dan pesa boby spray, parking na gashin ta tayi ta kwanta. Ta kwanta be dade ba mom ta shigo,ta bubata ,taga tayi shirin kwanciya yasa ta ce mata a tashi lafiya. Nan aunty hapsat da Maryam suka shigo,suka mata ya ciwon kai,duk da aunty hapsat bata yarda kantane ke ciwo ba. Dun taki fada yasa bata takura mata ba. 💞💞💞💞💞💞💞 Da safe zali ta tashi, I da sanani ciwon kai,yasa bata je skull ba. Itta da mom kawai a gida duk sun tafi,daga yan kasuwa da yan makaranta. Mom ce a kitchen,tana girkin rana,zali koh tana kwance a daki tana barci dun tasha magani. Mom nagama,girki tasa a flasks ta jera akan daining. Dakin ta ta wuce tayi wanka,kafun ta fita dun taga jikin zali. Kwace tasame ta tana karkar wan sanyi. ” Subhanallah” Mom ta fada,zama tayi ta ja bargun,cikin damuwa tace ” Zali haka jikin yayi ne,sannu.” Zali kam ko,magana ta kasa,se rawan sanyi takeyi. Ganin zali baza tayi magana, ba yasa tace ” Bari inkira, driver ya kai mu asibiti.” Fita mom tayi,tagaya ma driver zasu asibiti da zali. Kumawa tayi ciki,dakyr ta tada zali suka fitawa je,ta sata a mota,kafun ta kuma ta dauko hijabin ta. Kulle gidan tayi,ta shiga mota,oready mai gadi ya bude musu get,suka fita se asibiti. F M C yola suka shiga, Emergency aka kaisu. Nan likitoci sukayi kanta,nan aka guda akace zazzabi ne kawai. Drip akasa mata,wuri mom tasamo ta zauna,wayan ta ta dauka takira Umar,ta gayama masa halin da ake ciki. Baafi 20 minutes,se gashi,yanda yaganta yasa hankalin shi yatashi,dun be san haka ciwon yayi sanani ba. Plxx sorry for let post,insha Allah zanyi kukari,inna muka typing a kan lukaci,amma inkunyi comments dayawa. Allah bar zumunci. By halimatusadiya ( saliha)🥰