Y’AR MAULAH CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY

Y’AR MAULAH CHAPTER 4 BY MAMAN TEDDY 

Www.bankinhausanovels.com.ng 

“Kurr yayi mata da ido,yayin da yakejin kanshi na dikan Uku³. Kawar da kanta tayi gyefe,tana Kokarin wuce shi don suje gaba suyi maular tasu,Amma Sai ta tsinkayi muryan Sa,yana dakatardusu ta hanyar kirar Sunan Oummah”.

“Oummah”. Cak taka jah ta tsaya wanda hakanan don dolen ta itama Safiyyatun ta tsaya,badon Ranta yaso ba”. Kallon Safiyyatu yake wanda ba itah ba shi Kansa ya rasa dalilin Yimata irin wannan kallon. Sai kuma ya wani Turbine fuska,yana kawar dakai Hadi da Mata kallon sama da kasa”. Kauda Kai Safiyyatu tayi a xuciyar ta tana cewa” Dan rainin hankalin mutumi”.Tom mai xaimun,Allah yasa ba cimun mutunci xaiyi a gaban Oumma na ba”. Nufo mu yayi,yana Kallon Oumma da idon ta yake a wangale,amma Sam bata iyah banbance fari bare Baki”. Yanda Kasan mutunin kirki kaman tana ganin SA ya duka yana Dan sunkuyawa hadi da gaisar Da Oumma”. Wanda cike da mmkin,wannan wani irin mutum ne mai kirki A wannan Zamani,ya iyah yi Mata wannan

gaisuwar,da Rabon da Wani yayi Mata shi harta manta ta Amshe SA”. Kamin Daga bisani yace” Oumma mai yasa Wannan Yarinyar mata Zuwa Company?. Shiru Oumma tayi tana nazarin,waye shi,kan tace” Ai An koreta a masana’artan ne??. Hmmm nan yayi mawa Safiyyatu wani kallo,wanda yasa tayi saurin Sadda kan ta kasa”. A xuciyar shine yake cewa” Ashe Rashin kunyar ki ta karyace”. Oumma tazo Gobe”. Bani ne na Koreta ba”. Cike da dan rashin Jah da maganar tasa Oumma tace” Dan nan, tace fah matan Me Masana’an tan ne ta koreta,Kana ganin Taxo baxamu jamaka Wata matsalar ba???. Oumma ta Karke maganar cike da Taushin murya,wanda yasa “Omar jin Wani irin Tausayin ta”. Bai San lokacin da yace” Oumma tazo,BB Abun da zai faru inshaallh”. In taxo tanemi Office Dina”. Tom Oumma tace” Tana kumayi masa Godiya”. Wanda shikam a ranshi yana cewa” Dama iskanci ne yasaka ta yimana Ihuu….? Tasan Laylah matata CE,amma shine don ta ganta A wannan lokacin tare Dani take Wani Sakin Flask tana kwatsa ihu?”. Murmushi yayi yana tunanin ta yanda wannan Yarinya ta Rainashi haka,Sam Bata jin kwarjinin SA kaman sauran mutane,Ita kur xatayi masa da ido,batajin komai Abunta ko meyasa??. Ya tambayi kanshi,wanda nan ya kuma bamawa Kanshi Amsa da Saboda Ta Raina ni”. Bakomai Oumma”. Gida ne xakuje???. Sai a sannan Oumma ta juya ga Safiyyatu”. Tana cewa” Safiyyatu gida Zamu tafi ko??? Kinga Yamma tayi??? Tom Oumma muje,ta fadi tana Kama Hannun Oummah”. 

Saka Hannun SA yayi yakama Sandar Oumman,wanda Cikin Sauri Safiyyatu ke binsa da Kallo,wanda suna hada ido ya daure fuska yana dallah Mata Harara”. Da sauri ta kwauda Kai,Kwallah na ciko Kwarmin Idon ta,don ta lura Sir Omar maccido baya kaunar ta,wanda Sam bata San ma me tayi masa Ba”. Bude Moton SA yayi yana rabawa yaraba Safiyyatu da Oumma,nan ya ce Oumma tashiga yakaisu gida”. Wanda babu musu Oumma ta shiga tana saka masa Albarka,don yau Sun huta tafiyar kasa”. Tana shiga ne ya juya ga Safiyyatu da tayi tsaye”. Tana matsar kwallah hadi da tabe baki tana hawaye kasa². Kawai sai yaji Dadin Ganin Kukan Nata,don shi Sam baie son maiyasa yake son saka Masu Yar mutane kuka ba”. Kallon tsaf yayi Mata,kan kasa²,yanda Oumma baxata jiba yace” Zaki shiga ko natafi Abuna???. Cikin Sauri ta nufi Moton tana shuga,wanda Ita kukan da takeyi da biyu ne”. Domin ko Hajiya Layla ta Hango can Nesa ta tsaya jikin Moton ta,tana bin sy duka da Kallo daya². A xuciyar ta tana aiyana anyah Omar din tane mai kyankyanin Irin wa’annan mutanen,amma shine ya rike mawa Wai makauniya Sanda??. Tana a hakanne taga yana bin Safiyyatu da Kallo,wanda Bata lura ba sai ganin Safiyyatu ta shiga moton tayi,shi kuma yana Rufowa”.Ya nufi Mazaunin SA,Hadi da jan Moton NASA. Da sauri Itama ta shiga Nata Moton tana Binyo bayan su,Amma inah a wannan Karon,traffic yasata don dole tsayawa,wannan yasaka Suka tsere Mata”…. Shikam shiru yayi wanda ganin tana ta matsar kwallah,yasa sai kuma a sannan yaji babu Dadi??. Cikin Wani irin murya da tagaxa fassara shi yace” Safiyyah bakyason Xuwa Companyn Nawa ne?. Ya fadi yana kasheta da lumsassun idon SA”. Saurin girgixa masa Kai tayi,tana goge kwallar idon ta da cewa” A”.a. Tun Daga nan baie kuma mgn ba,har suka isah Unguwar su”. A kofar gwigwiyayyar gidan su ya saukesu,yana karemawa Duka gudan Dana Saura Kallo,A ranshi yana cewa”Duka basuki a rushe duka,ayi na xamani ba”. Da kanshi yakama sandar Oumma don haar Cikin gidar yakaita”. Wanda,A haka har Dakin ta ya kaita,cike da sakin jiki ya Zauna kan Tabar man da Safiyyatu ke kwana”. Yana cigaba da dan taba hirar shi da Oumma,wanda Oumma kam Sosai tayi mmkin,mutunci irin na wannan Yaro”. Ganin firar tasu Taki karkene,yasa Safiyyatu fitowa wajen tsakar gidan ta zauna a kan Wani Turmi,tana rafka Uban Ta gumi”. Shikam “Omar a Dakin Oumma Banda Kara jadda Zuwar Safiyyatu gobe babu Abun da yakeyi”. Wanda sai da yafara jiyo kirar Sallahn magriba ne yayi mawa Oumma sallama ya fito don tafiya”. A tsakar gida ne ya cidda ta xaune ta rafka tagumi,nan ya kawar da kai gyefe,a xuciyar SA yana cewa” Komun rashin son Xuwanki,gobe sai kin Taho”. Sallama tayi masa,tana cewa” Sai kadawo,Mun gode!!. Allah ya tsare ya kiyayaye hanyah!!. Cak yajah ya tsaya,yana kallon ta kasa²,Don rabon da wani yayi masa Irin Wannan Addu’ar ya manta a rayuwar shi”.Ameen yace” Kan ya fice Daga Gidan. Itakuma ta Mike don nufar dakin Oummah”. “Safiyyatu” Safiyyatu….Baba jume ne maiyi Mata wannan kirar”. Wanda cikin Sauri ta juyo,tana Amsa shi da na’am Baba”. Wasu kudi ya Miko Mata yana Nuna Mata”. Safiyyatu kinga yanxu wani Alhaji yabani matashi dashi mutumin kirki,yace akara na cefane”. Kallon Kudin Hannun Baba jume tayi,wanda hannun nashi har rawa takeyi,don Rabon da ya rike wasu irin kudi masu nauyin ya manta”. Don Kudine kimanin Naira dubu Hamsin”. Murmushi Safiyyatu tayi,kan tace” Kai Mashaalh,Baba Aiko mun gode!!. Hmm kedai Bari Safiyyatu,zauna ki fadi yanda Xamuyi da wannan kudin yanxu”. Dariya Safiyyatun tayi ganin yanda Baban duk ya rude”. A sanyaye tace” Baba ka fara biyar Bashin Hayan gidannan sannan,ragowar asaai Mana kayan Abinci”. Ehhh inshaalh haka ko xa’ayi,muje mu sanar mawa Oumman ki’. Haka duka suka nufi dakin Oumma cike da Farin ciki”.

*********************

Hmmm su Malam Omar Manya”. Kadawo Kai makauniyar gidan da diyar tata??”. Hjy. Layla CE mai wannan maganar cike da Jin masifah”. Kallo data biyu yayi Mata ya kauda Kai gyefe,yana cigaba da Duba Wasu Jaridun gabansa”. Don shi ma’abicin Dubasu ne tun yana yaron shi”. Haushine da takaici yasaka layla saka hannu tana kwasan Jaridun,kawai ta cikwikwiya tana Watsarwa gyefe!!!. Hmmm munafiki ai dole ka kalli jarida,tun da Baka da gasky”. Saurin mikewa Daga Zaunen SA yayi”. Idon SA ya kada Daga fari xuwa Jah”. Laylah”. Ni kk Kira da wannan sunan??. Yaushe ok rainani,har rashin tarbiyarki yakai kifara saukeshi a kaina”. Wani Dariya ta sheke dashi,kan tace” Raini na kuma Nawa??.meye bansani ba Naka,kuma banji shi,ban taba,da har kk wani maganar raini,Kar ka manta Kuka Nawa kayishi anan,don kawai ka samu natsuwa da gamsuwa da nine Layla’.  Don haka ka bani amsata Meye Halakar ka da wannan YAR MAULAR??. Wani takaici ne da bakin ciki ya rufesa,Sam baie San lokacin da yace Mata duk Abun da kkyi tunani ba,hakan take”.  Cike dajin Dad
in maganan tasa,tace” Kana nufin Son ta kkyi!??. Ehhhh,mai Zakiyi ne??. Ya tambayeta ransa a bace’. Kawai sai ta rushe da kuka tana cewa” DAMA ai  nasan har a yanxu Omar basona kkyi ba,Biyyayyar CE da kayimawa Ammie”. Kuma Wlh yau dinan sai na fadeta,don bazaiyiwu ba,Wlh baxaka cuceni ka yaudare ni ba!!. Tsaki yayi yana mikewa don Barin Mata Dakin,kawai yagah tanufi Waldrop dinsa,Abun ka ga yayan Hutu Sam Basu iyah Fitina da fada ba,Sai dai wulakancin wannan yasa ta rasa Abun da xatayi masa kawai Sai ta bude Waldrop dinsa tafara fiddo masa da kaya Tana jifah dashi”. Da cewa kwashi kayan ka kabita gidansu,wlh yau baxaka kwana a gudannan ba!!. Sai ka,tafi gidan YAR MAULA,ka kwana can”. Kama kanshi yayi yana Jin yana wani Sara mashi,cike da tsawa ta daka Mata shi,yana cewa” Layla ficemun Daga Daki!!!. Tsayawa tayi ta kasa motsi sai zubar Hawaye”. Wanda ganin haka yasa shi cewa” Let me Call my Dad”. Sam baxan iyah da fitinanki ba,yaxo ya Kwashe ki”. Don zaki saka mun Hypotension. Kallon SA tayi,kawai sai ta sheka da dariya kamar Mara hankali,Tana ihu da cewa” Daddy’s Boy…..Oyah Call him….Tana Kara Dariya don tasan Halin Omar da bakin miskilamci in xataci kanta bazai tanka ta ba”. Sai Kuma ta nufosa da sauri cike da almara Tana fadin” Wai Omar da gske son Wannan mummunar Bakar yarinyar kkyi,YAR MAULA?? Yar takaka,kaskastacciya???. Wani murmushi yayi kan yace” Idan makaskanci ya hadu da madaukaki yakk ganin Amsar da Zai bada”. Ibeg Omar Kayimun Shiru”. Wani wawan Mari yakai Mata,wanda yasata kaucewa” sai Kuma ta dafa kai,sam baisan Ganin Yana biyewa Laylah,don idan fushin SA ta tashi,baie Sanin Abun da yakeyi”. Kuka tasaka,hadi da cewa” Ehh lallai ka rabbatar mun that u Are in luv With some one!!. Wlh baxan yarda ba Omar,xaman lafiya ta kare cikin gidan”. Baie bi ta kanta ba ta juya hadi da ficewa Daga bedroom din”. Nan ta bar ta Tana hargogowar ta”.

********************

Tun data saka kafarta cikin Companyn kowa kebin ta da Kallo,don magana ya gama zagawaya da sir Omar ya sallameta”. safiyyatu kam bayan gaisuwa nê Bata kalli kowa ba,ta nufi bangaren Sir Omar don tayi aikin ta”. Wanda cike da mmkin Sectaryn nashi Kebin ta da Kallo”.kan tace” Safiyyah yace” Ki dawo nê???. Murmushi tayi Mata hadi da Daga Mata Kai”. Tana gaisar da itah da Mata barka da safiya”. Sosai Sectaryn taji Dadi na kurewa”. Wanda cikin Sauri ta bude Mata Office din tashiga don fara gyara”. Bata dauki dogon lokaci ba ta kammala ta nufi Toilet din SA,ta gyara tsafff,sannan ta fito. Sam bata lura da Mutum ba,sai aikin Kara goge² takeyi” . Gyaran muryan sace ta ankarar da itah,wanda  cikin sauri jikin ta har Rawa yake tafara gaishe SA”. Sai da ya dau kusan bintuna biyu sannan ya amsata yana cigaba da duba wani Abu kaman camera”. Haka ta cigaba da Aiki tana goge². Bataji shigowar Hjy. Laylah ba,sai Kawai maganar ta kaman Daga SAMA,kehhh Yar matsiyata,kin fake da MAULAH don ki sace mazanjen mutane”. Don ubanki bana CE karki Kara xuwa Nan Company n ba??. Jikin Safiyyatu nê ya Hau Rawa”. Nufo ta Hjy. Layla tayi tajahota tana Mai kifa Mata wani gigitaccen Mari,wanda sai da Safiyyatu ta kifah,dagowar da zatayi nê ta kata kifa Mata wani”. Kawai sai ta fashe da kuka Mai cike da ban tausayi da Tsuma xuciya”…. Saurin mikewa Omar yayi Kana yace” Kehhh Layla Ashe baki da hankali,kashe Masu ya Zakiyi?. Ashe ke mahaukaciya CE ban Sani ba”.  Futa mun Daga Office Layla ko Ranki ya baci”. Kallon SA tayi,gan in yanda yake cimma Mata mutunci a gaban yarinya” . kawai sai ta yaba baki tana cewa” Wato Omar Kana nunamun Kenan Son Yarinyar nan kkyi?? Tab dijam!!”. Dajin Haka da gudu Safiyyatu ta gudu hadi da ficewa Daga Office din tana Kuma xubda Hawaye”. Kallon tayayi,Kana yace” Ehh Layla haka kkson ji??. Tim ficemun Daga Office!!. Wani dogon tsaki tajah,kan tace” ai Omar banxata Son Matar Naka yakai haka ba,Ace haar da YAR MAULAH???. sabd Kaga yarinya da jikin Mata komai mashaallh??”. Tom indai ka birgini,Kuma ka cika sunan ka Omar,Dan Halal,Ka Auri Wannan Yarinyar,indai ba iskanci bane???. Fita kibani Wuri Laylah!!. Aikin Banda ashe Kai maka cika Dan cikin Hajiya Dr. Safiya ba”. Bata gama Rife baki ba,taji saukar ya tsunshi a sanan kuncin ta tasss”. Rashin kunyar ki haar takai ga mahsifiyata”?. 

Zaki Gani ko layla,sai na Auri Safiyyatu ko ta halin kaka”. Yana fadin Hakan ya fice Daga Office din,yana Kuma tuno maganganun ta yanajin Wani irin Zafi da Daci”.

I dan ka cika Dan cikin Dr. Safiya Ka auri wannan Yarinyar”. 

“Safiyyatu Mai ya dawo dake yau ma??. Baba bab komai fah!. Mantuwa nayi??. Okay na gane”. Safiyyatu kinsan Abun Dana Gani kuwa?”. Cikin rashin Sani ta girgixa masa Kai Alamar a’a. Nan take ya mika Mata wanni Kalanda Mai Dauke da Wani Hoto a jikki”. Kirjij tane ya buga dam”. Ganin sunan yarinyar jikin Kalandan Safiyyah Abubukar maloniya”. Zufah nê ya hau tsatstsafo Mata”. Dakyar ta itah bude baki tana cewa” Baba Wannan ai Mai kama Dani CE!!. Ehhh hakannan Gani,yarinyar Wannan Wanda tanzu yafito Takar Xama shugaban kasa nê”. Wai ance ta mutu tsawon shekaru baya!!. Kirjin tane ya buga nan take takara nananata kalmar Shugaban kasa a xuciyar ta”. Kan takara bin sunan da aka rubuta a kasa”. BUL-BUL. Amm safiyyatu Ina xuwa naji kaman Ana magana Daga Waje”. Daga masa Kai tayi,wanda nan ya fice da sauri,itakam wuri ta nema ta zauna,tana dada xubar da kwalah tana bin Hoton da kallo,ko wacece wannan Yarinya Allah masani,Abun da taketa nanatawa Kenan tana kuka”.

Can kuma sai ga Baba jume ya dawo jiki a salube,don jikin SA sosai yayi sanyi dajin maganganin Omar,tayaya zai bashi Safiyyatu,bayan yasan sudin ba saoin gogawar SA bane!. Yafisu komai dukiya Arxiki da komai².Yanxu komai Kwarya tabi kwarya akyin shi,haar Aure “Safiyyatu tashi kije daga Waje Alh.nasan Ganin ki!?. Saurin fito da idon ta waje tayi,kan tace” Wane kanan Baba”. Alh. Omar maccido”………Kirjin tane ya buga Mata”. Wani Abu taji yana Mata yawo kaman tasaka hannu ta kwallah ihu!!!”.

Tom fah Hausawa nacewa laifin dadi karewa,A yau na kawo karshen free page na wannan littafin,gamai bukatan cigaban labarin Xai biya kudin SA ta karkashin wannan Hanyoyin ta kasa!!!.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *