ABDURRAHIM MATUKIN JIRGIN RUWA NE CHAPTER 2 BY FADDY BABY
Allah sarki duk mai rai mamaci ne, haka akayi zana’idar malam yahaya cikin aminci. ”
Yau ne akai sada kar bakwai, bayan anyi taro anyi addu’a anta shi yayyan marigayi suka nemi suna son magana da mama da na’ima bayan sun nemi gune sun zauna suka sake yima mama gaisuwar rashin Mijin ta, Rabi’u yace”mariya tom yau ne de akai addu’ar bakwai na d’an’uwan mu Masha Allah Allah ya jaddada rahama agaresa, yacigaba da cewa” mariya nasan kin sanda maganar auran na’ima da gali ko? Mama dai bata ce mai ko mai ba, tom kamar yadda muka tsaida k’arshen watan nan ne auran tom yana nan yana nan yadda yake bazamu d’agaba, yanzu zamu d’auki buhun masara ukun da yayi saura mu saida kud’in mu had’a muyi ma na’ima kayan d’aki dasu, ina fatan haka ya yi miki? Ya tambayi mama, Allah sarki rasa abinda zata ce mai tayi, kai kawai tad’a ga mai. Tom ai shi ke nan inda hakan yayi mata ku tashi mu tafi yace ma sauran abokan tafiyar nasa, ”
Yau saura kwana goma d’au rin auran na’ima kamar yadda yayyan baban nata suka ce, zau ne take kusa da mamar so take tayi mata maganar amma tanaji ba kinta yayi nau yi, can dai ta dau re tace” mama! Kai tad’ago tana kallan ta, na’ima ina jinki kinkirani kuma kin yi shiru lafiyar ki? Dama mama ni bawai auran yaya gali bane bana so, a’a wallahi kawai de ina duba maganar da baba yayi ne yana gab da barin nuniya cewa”beyarda ko bayan ran shiba in auri yaya gali, amma naji kin yi shiru da maganar ga shi lokaci sai tafiya yake, tom na’ima wallahi ba wai nayi shi ru bane a’a rashin mafita ne ya sani yin shi run dole, amma na’ima yakike gani ya zan yi kifad’a min? kamar mama zatayi kuka tai maganar, ni dama mama cewa nayi ko mu sai da gi dan nan ne? Da sauri mama ta d’ago kai tana kallan ta, na’ima musai da gidan nan mu koma ina da zama ga tarin kannan ki? Kafin na’ima tayi magana sukji sallamar Hassan, kai-kai sannu da zuwa maraba cewar mama tana ma Hassan shim fida, ckin dariyar shi yace wallahi mama nine kin ganni sai yau naso in zo ayi addu’ar bakwai dani amma Allah be nu faba, bako mai Hassan cewar mama,
kusa da na’ima Hassan ya matsa yace” k’anwata ya akai ne ne naga ba akulani ba tun da nashi go?”
Hmm kai dai bari Hassan naji dad’in dawawar ka wallahi, muna cin damu Hassan Nida Na’ima, nan dai mama ta kwa she halin da suke ciki tafada ma Hassan kaf, ”
Mama tom yanzu ke bayarda zaki yi kina gani zasu aurar da ya rin yar nan agun Wanda bata so, ba abinda zaki yi? ”
Tom Hassan ya zan yi?”
Kana gani shi kan shi ma haifin yarin yar nan nuna mai suke kamar sun fi shi iko da ita, tom bare kuma ni da basu d’aukan ko mai ba. ”
Idan kin yarda mama ni zan d’au Na’ima in kai ta gurin gwaggo ta? ”
Badamuwa Hassan nasan baza ka kai Na’ima ba gurin da kasan zata cutu, na yarda na amince ka kai ta, amma tu nani na d’aya ne in suka zo me zan ce masu? I na zan ce masu na kai Na’ima Hassan?”
Tom mama ni dai yan zu sai in ga kamar wannan ita ka d’ai ce mafitar mu mafi sauki. ”
Shiru mama tayi nawani lokaci tace shi ke nan Hassan Allah yasa haka shi ne abinda yafi alkairi, da ameen suka amsa.”
Wa she gari da wuri mama suka shirya tafiya kaduna kai Na’ima gurin gwaggon Hassan kamar yadda suka tsara, kasan cewar bani sa tsakanin sabon yalwa da cikin garin kaduna yasa cikin awa (hour) daya suka k’arasa kaduna dan ma motar haya ce, Hassan yayi masu jago ra har gi dan gwaggon ta shi, kasan cewar sun san juna da gwaggon, cikin mutun ci ta tar besu, bayan ta basu ruwa sun sha aka gaggaisa Hassan ya zayya ne ma gwaggo abinda yake tafe da su game da barin Na’ima da suke son,”
Allah sarki mutuwa kenan me to nan asiri bako mai karkiji ko mai zan rike Na’ima har izuwa lokacin da yayi muku. ”
Godiya sosai mama ta yima gwaggon Hassan, haba ai anzama d’aya cewar gwaggon Hassan d’in, nan su kai sallah ma suka tafi su ka bar Na’ima da gwaggon Hassan tare.”
Haka mama suka dawo sabon yalwa cikin farga bar abinda zata cema yayyan mijin ta duk sanda suka zo game da d’aurin auran Na’imar. ”
Yau kwanan Na’ima biyu awajan gwaggo , duk wani aiki kusan Na’ima ta d’auke ma gwaggo shi hakan yasa ta shiga zuciyar ta sosai, yan zu haka Zau ne take tana wanke-wanke koda ta gama cigaba tayi da zama wajan da ta gumin ta hannu biyu, tuna nin mama duk ya da meta yadda zata k’arke da “yan uwan baban ta, sannan asaninta basu da sauran abincin da fawa ko ya suke yi, gwaggo ce dafa kafad’ar Na’ima tace” cire ta gu min nan dan Allah bashi da kyau kinji Na’ima, tom gwaggo wallahi abun ne yayi min yawa ga tunanin koya mama zata k’arke da yayyan baba na ga tunanin kome suke ci oho, wallahi gwaggo harma narasa wane tunani zan yi, Na’ima zaki iya aikin cikin gida? So sai ma kuwa gwaggo ai nama samu abinda zan rika tai makamasu da shi,”
Shike nan dama matar da nakema aiki tace in sa mar mata “yar aiki k’awar ta na naima, in kina so sai in mata magana kifara zuwa, aiko inaso gwaggo nagodee, ”
Ai ko gwaggo na zuwa gidan da take aiki ta fada ma hajiyar gidan tasamu “yar aikin da tace ta samar mata, take hajiya ta kira k’awar ta awaya ta fad’a mata tasu “yar aikin, dan tayi godiya tace zata iya fara zuwa aiki gobe. ”
Koda gwaggo ta dawo gida ta sanar da Na’ima ta hada kayan ta gobe zata fara aikin, kuma acan zata zauna, duk da Na’ima bata so zaman can ba bata nuna ma gwaggo ba godiya tayi mata sosai. ”
Washe gari gwaggo tare da Na’ima su ka tafi gidan da take aiki, suna zuwa ko hajiya suwaiba tasa yaran aikinta yaraka Na’ima gidan hajiya Rahina wadda zata yima aiki, koda ya kaita a palon yace ta Zau na ta jira hajiyar kafin ta sakko tasan da zuwan ta, ”
Na’ima ta dad’e sosai kafin hajiya Rahina ta sakko, amma abin mamaki hajiya tazo ta wuce ta ga ban Na’ima amma bata saniba keeeee! Hajiya takira su nan ta amma Na’ima ta shiga duniyar tu nani bata sani, cikin tsawa hajiya Rahina ta sake cewa keee bakya jine?”
Cikin furgici Na’ima ta tawo daga duniyar tu nanin da ta fad’a tace’ wallahi banji bane yihak’uri dan Allah ina kwana? Shiru hajiya tayi tana karan tarta nawani lokaci san nan tace” lafiya, yasu nan ki kuma ke “yar nan kaduna ce? ”
Sunana Na’ima muna Zau ne ne a sabon yalwa kusa da jaji,”
Kinsan aikin da za ki min cewar hajiya Rahina kai? ”
A’a ban sani ba. ”
Ok zaki rika min mopping da shara da wanke- wanke zan rika baki dubu sha biyar duk wata yayi miki? ”
Nagodee sosai mommy cewar Na’ima. ”
Yau kwa nan Na’ima uku da fara aiki kuma yau yake saura kwana uku d’au rin auran ta da gali kamar yadda yayyan babanta suka sa, hakan yasa hankalin ta yata shi sosai duk Wanda yaga Na’ima ko be son taba kallo daya zai mata yagano cikin damuwa take. ”
Can ko sabon yalwa fad’in damuwar da mama take sai Allah ta yi baki Tara me da kyau da kyau,kullum cikin zullumi take na zuwan “yan uwan Mijin nata, yanzu haka Zau ne take akan dadduma ta idar da sallah, sallamar su binta ce tadawo da ita daga tuna nin da take ciki,”
Bakara min fur gici mama ta shiga ba ganin su ya’u amma da masge, bayan sun gama gaggai sawa ne, Binta tace tom mariya ga kayan lefan Na’ima nan mun kawo, bude akwa tin binta tayi tayi tana nuna mama mama kayan, atamfofi ne guda shida daya ce courting amma sau ran duk roba ne Sai ta kalmi daya hijab daya, gashi nan mariya kuyi hak’urin abunda babu in ta shi ga yayi mata kin san de yaran nan basana ace gare shiba tom yayi ma k’okari cewar ya’u sannan yaya jimmai tace ace maku daga an d’ aura aure za azo atafi da amarya kin san hanyar tamu Sai ahankali…”
Mariya baki ce komai ba cewar ya’u, still amma tayi banza da shi, binta ce tata shi tace”rabu da ita yaya ya’u ko tayi magana ko kar tayi mude mun bada sa k’on da akabamu akace mubada kutashi mu tafi cewar Rabin, ya’u yace”mariya wai In Na’imar ne Ban gan taba mama nan ma banza tayi da shi bata amsaba mai b, kwafa yayi yace” ku muje.”
Yau juma’a kuma yau yakama ranar d’au rin auran Na’ima da gali kamar yadda akasa, ”
Haka ko ta kasan ce anadawowa sallar juma’a aka d’aura auran Na’ima da gali, bayan gama d’au rin aure badadewa masu d’akko amarya suka kamo hanya, ”
Mama Zau ne take cikin fargaba da ta shin hankali masu d’auko amarya suka shigo.