AMAL
CHAPTER 6B
Amal idonta nakan matar cikin damuwa, tace mama maiya faru
Matar ta Nisa sannan tace zan fad’a miki, duk da banso ki sani ba, amma nasan dole gaba ki sani, musamman da muke shirin tafiya gida domin mu nemi gafaran laifin da muka aikata
Mu y’an asalin garin Niger ne, inda muke zaune a zender, sunan mahaifina Mlm Ibrahim mahaifina Talaka ne Sosai bashi da karfi mu hud’u ya haifa, yayyina uku maza saini daya mace, duk wani son duniya iyayena Sun d’aura min musamman ma mahaifina da baya iya boye irin son da yake min gashi sunan mamanshi aka samin wato kakata, Maryam, ita mahaifiyata Tana boyewa saboda kawaici Kar ace ta cika son yara, haka yayyuna maza suke nuna min so, a lokacin ba’a karatun boko, wama ya wani san da boko balle Ayi, sannan muna da wata al’ada Wanda mukeyi, tun kina yarinya ake bada aurenki a garin, Nima hakan ta faru dani aka bada aurena, mu bamu san wani soyayya ba, toh Wama yake da lokacin soyayya, sai dai kawai a d’aura aure kwayi soyayyan a d’akin keda mijinki
Toh sai dai nida na Fara tasowa sai Mai?? Na had’u da wani mutum Mai suna Abdallah, Abdallah dan yamein ne shima duka a cikin k’asar Niger yake, abdallah yayi karatun boko har gaba da secondary iyayenshi masu hali ne yazo wajanmu bautar k’asa a wani makarantar da gwamnati ta gina wanda yara basu fi mutum ishirin ba a duka makarantar, domin a lokacin an fara wayar ma jama’a dakai akan ilimin boko,
Nidai iyayena basu sani ba, domin su basa ra’ayi ko kad’an a cewarsu su basu yarda da wani karatun boko ba
Wata rana na fita babban yayana Mai suna Umar ya aikeni siyo mishi sukari na fita Mai shagon dake kusa baya nan inda nayi gaba, a nan na had’u da abdallah inda na bada kud’i aka bani sikari, shiko Ashe a lokacin yaji yana sona, koda na amsa nayi gaba nan ya biyoni, da yake dan boko ne yana da wayewa, saiya wayince Inda ya nuna min kaman yana tambaya ne…
Daga wannan rana abdallah ya shigo cikin rayuwata, inda mukai mugun sabo, ashe wannan sabon sonshi ne ya kamani wanda har takai sanda ya furtamin abunda ke ranshi na amince, wanda gaba d’aya na manta da irin al’adan garinmu, na kuma Manta da an bada ni, wannan al’adan a garinmu ana matukar muhimmanta shi, tun iyaye da kakanni akeyi, kuma har lokacin ba’a samu wanda ya musa koya bijire ma wannan al’adan ba sai a kaina wanda hakan yaja min mugun matsala tare da fushin iyayena akai na, inda shima abdallah ta gefenshi Ashe an Mishi mata shima ya bijire akan shifa baya so ni yake so
Hakan nima ta gefe na, inda iyayena suka juyamin baya aka matso da maganan biki na, inda shima ta gefen Abdallah aka fara shirin nashi bikin, wani abun kaman had’in baki, abun ya kasance rana d’aya, ana gobe za’a d’aura aure abdallah yazo ya d’aukeni inda yace mu gudu, da Farko naki yarda inda ya nunamin indai ban bishi ba shikenan an rabu mu har abada
Ganin dagaske hakane yasa na bishi muka bar k’asar inda muka zo Nigeria muka sa aka d’aura mana aure, Nigeria da Niger ba d’aya bane, mu French muke su English wannan dalilin yasa takardanshi baiyi amfani ba, daga baya ya fara neman teaching shima akace dole sai yana jin turanci ganin Abun bamai yihuwa bane yasa ya hakura, inda dan kud’in daya dibo muke ta amfani dasu, ya siya min kaya kud’in Haya abinci duk a ciki
Story continues below

Rayuwa muke cikin jin dad’i bama tuna komai, kwasam kud’i ya k’are babu Mai bamu na tside Nayi ba’ki haka shima, abinci dakyar muke samu, wani abun takaicin ma koda aiki ya nema irin na goge goge baya samu, abun dai namu gaba d’aya babu albarka, haka muke rayuwa cikin wahala
Inda daga karshe na Fara wankau na samu na tara kud’i har dubu biyu na bashi akan ya fara Sana’a, shine ya fara wannan Sana’a,….. Masu karatu na yanke wajan Labarin samun cikin da Maman amal tayi tunda na bada a baya…….
Mahaifiyar Amal ta Nisa cikin damuwa sannan tace Amal Nasan fushin iyayenmu na kanmu sai yasa komai namu baya albarka, mun aikata laifi babba, wanda inda munyi hakuri mun zauna mun amshi kaddara Nasan da yanzu muna matsayin Mata da miji nida mahaifinki tunda gashi akwai rabo
Amal wani irin Gumi ne ya fara keto mata, sannan tace mama Toh amma kuna jin kabarin iyayenku kuwa tunda kuka barsu??
Mahaifiyar Amal tace a’a cikin kuka tace bamu kuma Wai waya ba, domin gudun kar a san inda muke, Wlh Amal Ina fad’a miki wannan maganan ina jin kunyan kaina da kai na, domin Nasan na aikata kuskure babba a rayuwa, wai yau nida kaina nake fad’ama y’ata na gudu daga wajan iyayena
Kuka ta saki tana fad’in Amal kiyi hakuri Nasan za’ayi ta miki gori amma kiyi hakuri munja miki abun kunya
Amal kamo hannun mahaifiyarta tayi tare da fad’in ki daina fad’in haka, komai da yake faruwa cikin rayuwar dan Adam Allah ya rubuta, babu yanda zaiyi domin yana cikin tasa kaddaran,…. Uhm lallai su Amal manya Ashe tasan kaddara
Mahaifiyar amal tace hakane, wlh kwana biyun nan Ina yawan tunanin abbana, da mamana, da y’an uwana masu so na, lallai mun biye ma son zuciya wanda gashi yanzu muna dana sani, Wlh ko kaffara bazanyi ba wannan halin da muke ciki fushin iyayene yake binmu
Amal tace ina tsoran kuje ku Biyu, Abun ya cafe, kodai mu tafi tare??
Mahaifiyarta tace a’a Kinga jiya aka d’aura miki aure….
Amal ta Katseta da fad’in ni wannan auren dashi da babu duk d’aya n……
Mahaifiyarta ta Katseta da fad’in Anya Amal lafiyanki kalau kuwa?? Auren ne zaki ce dashi da babu duk d’aya ne?? Kin manta alkawarin da kika ma mahaifinki koh?? Kenan dama k’arya kika ma mahaifinki koh??
Amal tace a’a ni bana sonshi kuma shine silan rabani da wanda zan aura
Mahaifiyarta tace koma dai miye mijinki ne, sannan aljannanki yana k’asan kafar mijinki, dan haka saiki zauna ki nutsu
Kibi mijinki, sannan Wlh ki nutsu domin naga yaron yana da hankali sosai
Amal tace uhm uhm Wlh silent killer ne fuska biyu gareshi
Mahaifiyarta tace koma uku ne Amal ki zauna da mijinki, sannan kin dai ga halinda mahaifinki yake ciki, sannan kin mai alkawari
Idan kina tunanin wani abu, wlh indai ke kika ri’ke mutum da zuciya d’aya Inhar ya cutar dakai sai Allah ya saka maka
Dan haka ki ri’ke mijinki, wannan auren shine gatanki
Amal shuru tayi domin itama duk da bata son Usman amma tana son binshi kaman yanda kowa ke buri Toh amma matsalan taya zata Fara?? Taya zata bishi?? Taya zata mishi biyayya?? Wanda inta kalleshi bata ganin haske sai ba’ki da tsantsar tsanarshi da tayi
Ajiyan zuciya ta sauke lokaci d’aya, tare da kallon mahaifiyarta tace yanzu goben zaku tafi??
Mahaifiyarta tace insha Allah
Amal tace nidai Wlh Ina son in biku, amma k’arfe nawa zaku wuce??
Tace da safe, domin Kano zamu daga nan zamu kama hanya
Amal tace shikenan Allah ya kaimu
Mahaifiyarta ta amsa da Ameen
Tashi amal tayi tana fad’in bari inje in dawo
Tana fita suka had’e da Mum tace yauwa Amal Usman yazo zaku tafi
Amal bata fuska tayi domin ita ta rasa mai yasa sunanshi ma bata son ji, balle harta tuna shine mijinta
Ganin hjy Rabi na kallonta yasa ta wayince tare da sakin fuska tace toh Bari inyi ma mama sallama
Amal komawa tayi inda tayi ma mahaifiyarta sallama tare da ro’kanta akan karsu tafi goben sai tazo sunyi sallama
Haka ta fita inda ta iske Usman a mota yana jiranta gaba ta bud’e ta shiga cikin motar inda ta zauna
Usman kallonta yayi tare da fad’in zamu iya tafiya??
Tace uhm, alaman eh kenan
Tada motar yayi sukai gaba, suna hanya ya kalli Amal data wani had’e rai yace Wlh yunwa nakeji sosai mai zamu siya
Amal cikin ranta tace ina ruwa na, Kama mutu da yunwan wannan ba matsalata bace
Jin bata bashi amsa ba yasa ya saka hannunshi daya akan hannunta tare da ri’ke hannun Sosai
Wani irin kallo tamai Mai kama da miye haka
Ganin ba ita yake kallo ba, tuk’i yake cikin kwanciyan hankali yasa ta Fara kwatan hannunta amma ta kasa kwata…..
Kallonshi tayi tare da fad’in ka sakar min hannu…..
Taka burki yayi tare da tsayawa yana kallonta yace saboda me??
Ganin ita yake kallo yasa ta kawar dakai gefe ba tare da tace komai ba amma fuskanta a d’aure
Ci gaba yayi dajan motar amma cikin ransa yana fad’in yau zai tabbatar Mata shi mijinta ne…….
Bayan sun k’arasa gida, Amal fita tayi daga motar inda tayi cikin gidan da sauri, kai tsaye d’akinta ta nufa inda ta fad’a toilet domin tayi wanka, dan ta gaji sai kace tayi wani aiki
Bayan ta fito daga wanka rigan baccinta tasa wanda ya tsaya mata dai dai cinyarta ta feshe jikinta da turare Mai dad’in kamshi gaba d’aya d’akin ya gauraye da kamshin turaren jikinta
Tana wajan dress mirror a zaune akan stool daga duka alamu tunani takeyi wanda ba tunanin komai take ba saina yanda zata bi iyayenta domin zuwa Niger ita gaba d’aya hankalinta ya kasa kwanciya akan su tafi su biyu, ya kamata ta bisu
Jin an tabata yasa tayi firgit ta tashi tsaye cikin tsoro harda sakin y’ar kara, ta kankame jikin usman
Shi kam ganin haka sai Abun ya bashi dariya, tare da ri’keta a jikinsa shima ya rungumeta yana fad’in calm down Amal nine
Wani irin ajiyan zuciya take saukewa mai cike da fargaba da kuma tsoro
Lokaci d’aya kuma ta Fara k’okarin jan jikinta daga nashi tana tureshi
Ganin haka yasa ya saketa tare da k’ura ma fuskanta ido….
Cikin tsiwa tace karka k’ara tabamin ji….
Ganin yana matsowa kusa da ita yasa tayi shuru tana dan matsawa baya, domin ganin irin kallon da yake mata yasa gabanta ya fara fad’i sosai….
Baya takeyi yana matsawa kusa da ita harta fad’a kan gadon d’akin, shima gadon yahau Tana k’okarin tashi ya janyota saman jikinshi tare da rungumota da karfi ya matseta a jikinsa, Amal ido ta rufe tare da faduwan gaba
Usman idonshi na kan fuskanta Wanda ta rufe ido Sosai Alaman tsoro
Murmushi yayi tare da saukar da ita daga saman jikinshi
Amal na ganin haka ta Fara k’okarin tashi ta gudu, amma sai yasa hannunshi ya ri’keta tare da janyota ya tashi ya kwantar da ita, Ganin yana matsowa alaman yana son yayi kissing d’inta yasa ta saki wani irin K’ara mai sauti tare da fad’in bana so, amma ina usman ko gezau baiyi ba, sai matsawa daya kar’ayi gab da ita inda tayi sauri ta lumshe ido har yana jiyo k’aran bugun zuciyarta
Lokaci d’aya yayi murmushi tare da tsayawa daga abunda yayi niya, yana kallon fuskanta, yana son Amal da yawa, sai dai kuma baya jin zai iya komai da ita ba tare data yarda ba
Dan haka ya tashi ya fita daga d’akin inda ya nufi falo ya zauna akan kujera Mai cin mutum d’aya tare da sunkuyar da kanshi k’asa
Amal kam jin ya fita yasa ta tashi ta rufe kofarta da key tare da zama tana sauke ajiyan zuciya, lokaci d’aya kuma ta fashe da kuka domin tunawa da tayi bata da wani zabi face ta amince dashi komin daren dad’ewa, domin shine mijinta, kuma burin mahaifinta shine ta zauna dashi har karshen rayuwarta
Kuka take Sosai, lokaci d’aya idonta yayi ja kanta ya fara Mata ciwo, tashi tayi ta fad’a toilet ta wanke fuskanta tare da zuwa ta kwanta, harta kwanta ta tashi da sauri ta fita inda ta ganshi a falo ya kifa Kai k’asa
Story continues below

A hankali ta furta Ina son magana dakai
Bai d’ago ba, amma Ya bata amsa da inaji
Tace dama dama…..
Jin ta kasa magana yasa ya d’ago dakai ya kalleta, gaba d’aya ji yayi kaman yaje ya rungumeta domin kayan baccin ne a jikinta, bata saka komai ba, ga cinyoyinta santala santala duk a bayyane, ido Usman ya lumshe tare da hadiye wani miyau Mai zafi
Amal ganin kallon da yake mata, lokaci d’aya kuma taga ya lumshe ido sai taji wani iri, amma da yake ita burinta ta fad’a mishi abunda ke ranta sai bata kawo komai ba
Tace ina son Inbi su mamana zuwa Niger gobe
Ido ya bud’e wanda ya sauka akan idonta, yace akan wani dalili??
Amal tace hakanan nidai ina son in bisu kawai
USMAN shuru yayi sannan yace OK zanyi magana dasu inji
Jin haka yasa Amal ta matsa kusa dashi domin ta tabbata indai yayi magana dasu bazasu yarda ta bisu ba tunda yau Kwananta daya da aure gobe biyu
Amal tace Idan kayi musu magana ba zasu yarda ba, and ni kuma ban son su tafi su kad’ai saboda wani dalili
Ganin yanda take maganan kaman ba Amal din daya Sani ba, lokacin baya Mai magana da nuna isa, sai gashi yanzu tana mishi magana cikin rarrashi,
Lokaci d’aya yayi murmushi tare da fad’in zanyi tunani a Kai..
Amal tace banda wani lokaci, domin gobe da safe zasu tafi, kaga komai zanyi yau cikin daren nan zanyi
Usman shuru yayi lokaci d’aya kuma ya tashi ya barta a nan yayi d’akinsa
Amal bata san lokacin data fashe da kuka ba dan ba’kin ciki da kuma takaici, d’akinta tayi inda ta kwanta tana hawaye, gaba d’aya kanta ciwo yake mata Sosai
Ranan sai dai bacci barawo yayi gaba da ita
Jin ana toshe Mata hanci yasa ta bud’e ido da sauri, Usman ta gani yace tashi kiyi sallah yana fad’in haka ya fita wanda da duka alama zashi masallaci ne
Itama tashi tayi ta fad’a toilet tayi alwala domin gabatar da sallah asuba
Idonta duk sunyi k’anana domin kukan da tasha, Bayan ta idar ta zauna a inda take akan dadduman, lokaci d’aya bacci ya d’auketa a wajan
Bayan usman ya dawo daga sallah ya ganta a nan kwance d’aukanta yayi cak inda ya ajiyeta akan gadon d’akin, sannan ya fita
Amal koda ta farka taga rana da sauri ta tashi ta duba wayanta taga 11:47 wani irin kuka ta saki domin tasan iyayenta sun tafi yanzu, lokaci d’aya ta Fara tunanin waya kawota kan gadon d’akin ma??
Tabbas shine, wani irin tsanarshi taji lokaci d’aya, Kenan ya kawota dan tayi bacci dakyau saboda iyayenta su tafi bata gansu ba
Tana cikin kuka tare da jimami sai gashi an turo kofar
Ganin Usman ne yasa ta tamke fuska
USMAN yace kizo kina da ba’ki a falo
Wani irin kallo tamai sannan ta tashi ta fad’a toilet wanka tayi sannan ta fito tasa wata jallabiya Kai tsaye falon ta nufa inda tana zuwa taga mamanta wato mahaifiyarta, bata san lokacin data saki ihu ba tare da nufanta da sauri Tana fad’in mama baku tafi ba??
Maman ta kalleta tana murmushi, lokaci d’aya kuma tace au ban gaidaki ba, ina kwana
Maman ta amsa da lafiya Amal
Amal tace Mai yasa baku tafi ba?? Ina can ina tunanin kun wuce
Maman tace har mun fito zamu tafi saiga mijinki yazo inda yace muyi hakuri mu Bari gobe saimu tafi har dake..
Story continues below

Da Farko munki yarda akan babu inda zaki, yaita bamu baki akan shine yake bukatan muje dake, domin yana dakyau kije kiga k’asar mu, kai gaskiya Amal kinyi dacen miji, bako wani namiji bane zaiyi wannan Abun, duba da yanda yau kikai kwana biyu da d’aura miki aure
Amal shuru tayi amma gaba d’aya wani dadi ne ya lullubeta, tabbas tasan ba kowa ba, kaman yanda mamanta tace
Mahaifiyarta ta Katseta da fad’in yanzu gashi yace nan zamu kwana gobe saimu tafi dake, ni gaba d’aya a takure nake a nan
Amal dariya tayi tare da fad’in muje in kaiki d’akin da zaku kwana
Tashi tayi da sauri inda ta kaita d’ayan dakin, sannan Amal tace ina Abbana
Maman tace yana waje yace shi a d’akin waje zai zauna, d’akin mai gadi kenan
Amal ido ta zaro tare da fad’in d’akin Mai gadi
Ina zuwa, tashi tayi ta fita inda sukai karo da Usman yace yauwa Amal kice mama ta fito tunda baba ya’ki shigowa na Kama musu hotel gobe da safe Sai in kaiki can ku wuce
Amal gaba d’aya jikinta yayi sanyi, domin har cikin ranta taji dad’in abunda yayi mata, juyawa tayi inda ta shaida ma mahaifiyarta akan tazo suje
Itama Maman tashi tayi tana fad’in dama ba son zama nake a nan ba Wlh
Amal dariya tayi kawai
Usman ya d’aukesu a mota harda Amal suka kaisu hotel din, bayan ya biya kud’i harda na abinci akan a kai musu komai suke bukata
Tawowa sukayi shida Amal yana tuk’i aka kirashi a waya d’auka yayi tare da fad’in zan kiraki ina driving ne..
Amal ko bata tambaya ba tasan matarshi ce wato sadiya, saita tsinci kanta dajin haushinta lokaci d’aya
Ido ta lumshe gaba d’aya ranta taji babu dad’i lokaci d’aya kuma ta basar tare da kallon Usman tana son mishi magana ta kasa
Kaman yasan tana kallonshi ya waigo suka had’a ido, da sauri ta kawar dakai, shi kam murmushi yayi tare da fad’in lafiya kike kallo na??
Amal kunya taji karo na farko yau ta tsinci kanta dajin kunyar usman, da haka har suka k’arasa gida inda sukai ciki
Usman Bayan sun shiga yace oh na manta fita yayi ya d’auko basket din abinci yace d’azu da naje wajan su mama mum tace a tawo dashi
Yana ajiyewa ya kalli Amal yace zan fita saina dawo
Yana fad’in haka yayi gaba
Amal tace ina son…..
Bata k’arasa ba tayi shuru ganin ya waigo yana kallonta
K’asa tayi da kanta tana wasa da kafanta tana ja
Usman yace ina jinki
A hankali tace babu komai
Fita yayi yabar gidan
Ganin ya fita yasa Amal zama tana nazari tare da fad’in kai Mai yasa na kasa fad’a??
Dan gajeran tsaki tayi tare da fad’in bari ya dawo zan fad’a mishi
USMAN gidan sadiya ya nufa domin ya ganta
Sadiya na ganin Usman ta tashi da sauri tayi hugging d’inshi tare da fad’in my dear kwana biyu Nayi missing din’ka, yanzu sai nan da kwana biyar zan ganka
Usman murmushi yayi tare da fad’in a’a gobe zan dawo gidanki
Sadiya tace gobe kuma?? Kasan kwana 7 ango yake ma Amarya
Yace eh na sani
Sadiya tunani ta Fara Mai yasa toh zai dawo gobe, haka taita tunani Kala kala
Ya dad’e a gidan sadiya sannan ya wuce
Story continues below

Amal kam tana gida tana jiran dawowan Usman
Usman bashi ya dawo gidan ba sai wajan karfe 9 inda Kai tsaye ya shiga cikin falon gidan
A falo yaga Amal cikin riga da skirt na atamfa duk da daurin d’ankwali bai dauru dakyau ba tayi mugun kyau, kallonta yayi sannan ya kawar da kanshi daka kallonta, ko bai tambaya ba yasan tana son mishi magana, kai tsaye d’akinsa ya nufa ba tare daya kulata ba
Amal ido ta lumshe ganin ya shige bai kulata ba, amma batai k’asa a giwa ba, ta tashi tabi bayanshi inda ta nufi d’akin nashi
A zaune ta ganshi daka shi sai single da wandon shaddan dake jikinsa
Idonshi na kanta harta rufe kofar d’akin sannan ta kalleshi tace dama Ina son yin magana dakai
Yace OK inaji
Shuru tayi tana tunani lokaci d’aya tace ngd
Kallonta yayi tare da fad’in godiya name??
Shuru tayi tana tunani kafin tace da abunda kayi ma iyayena IN……
Katseta yayi tare da fad’in nima iyayena ne so karki damu, badan ke nayi ba, nayi ne saboda ina musu kallon iyayena..
Wani hawaye ne ya zubo daga idonta…..
Usman tashi yayi yasa hannunshi a fuskanta ya fara goge mata hawayen tare da fad’in kuka baya miki kyau
Murmushi tayi lokaci d’aya wanda bata San tayi ba
Jin yana fad’in yauwa ko kefa yasa ta Fara k’okarin barin d’akin
Hannunta ya kamo ya rungumeta tare da fad’in Amal plz ban son wannan kukan naki
Shuru tayi yanda kuka san an d’auke wuta cak kukan ya tsaya
Usman k’ara matseta yayi inda ya fara shafa mata baya da dayan hannunsa, lokaci d’aya kuma ya janyota tare da kallon fuskanta wanda ta lumshe ido tana jin wani iri
Lokaci d’aya yasa bakinshi cikin Nata ya fara kissing d’inta..
Gaba d’aya Amal ta d’auke wuta…..
Usman kissing d’inta yake Sosai yayi wajan a kalla minti biyar kafin ya saketa
Amal kam gaba d’aya ta shiga cikin wani hali, tare da tunanin Anya itace kuwa??
Lokaci d’aya ta fita da gudu tayi dakinta tare dasa key tana sauke ajiyan zuciya gaba d’aya mamakin kanta take, taya akai mutumin data tsana lokaci d’aya taji baya bata haushi, kodai danya kyautata ma iyayenta ne yasa hakan??
Lokaci d’aya tace tabbas hakane
Zama tayi akan gadon d’akin tana k’ara sauke ajiyan zuciya..
Washe gari da safe Amal aka shirya cikin black jallabiya tare da gyalen jallabiyan tayi kyau Sosai
Usman yazo dakin inda yayi mata nocking ta bud’e kofar
Kallonta yayi ya sakar mata wani k’ayataccen murmushi wanda ya k’ara fito mishi da kyawunshi
Amal kam kunyanshi ta tsinci kanta daji, a hankali bakinta ya furta ina kwana??..
Wani irin kallo ya mata cikin mamaki yau shi Amal take gaidawa?? Ikon Allah
Mai makon ya amsa saiya d’aura hannunsa akan kafadarta tare da fad’in kwana nawa za kiyi??
Kanta na k’asa tace ban sani ba, sai dai Naje in naga komai yayi yanda nake so..
Usman yace OK but ban son ki wuce sati d’aya, amma koma dai miye za muyi waya
Ina kayanki??.
Tace suna akwati..
Cire hannunshi yayi daga kafad’anta ya nufi wajan akwatin ya d’auka tare da kaishi mota sannan ya dawo inda ya sameta a d’akin
Yace let go
Tashi tayi inda shi kam yana tsaye bakin kofar harta matso inda yake, wani irin hugging d’inta yayi tare da fad’in zanyi missing rigiman ki sosai..
Bata san time din da murmushi ya fito mata ba
Sun d’auki lokaci yana manne da ita Kafin suka fita, saida Ya fara kaita wajan su hjy Rabi sukai sallama sannan taga dad d’inta ya k’ara ramewa, Amal da tunanin mahaifinta tabar gidan inda suka nufi hotel din suka d’auko iyayenta na gaskiya
Amal tayi mamaki da taga ashe a jirgi zasu tafi, domin USMAN ne ya shirya hakan, tana son mishi godiya bata samu dama ba, haka suka wuce Bayan ya bata kud’i.
Amal sun shiga jirgi ita da iyayenta, babu abunda take tunani sai USMAN wanda gaba d’aya yanzu zuciyarta ta amince mata dashi, take burin zaman aure dashi, tabbas inta dawo daka Niger zata amshi mijinta ta nuna mishi kulawa
Jirginsu Amal ya sauka a k’asar Niger……..
Koda suka fito daga cikin jirgi fita sukayi waje, inda Amal ta kalli mahaifiyarta tace yanzu Ina zamu dosa??
Mahaifiyarta tace toh gadai ni nan ne dai
Amal ta kalli mahaifinta tace Abba Ina tunanin mu fara zuwa wajan iyayenka, kaman hakan zaifi kafin muje gidan su mama
Mahaifinta yace Nima haka nake tunani, nan suka tsaida mota suka shiga inda suka nufi gidan mahaifin Amal
Cikin ikon Allah duka sun sasanta da iyayensu, komai yayi dai dai sun nemi gafaran iyayensu, inda suma iyayen suka amshi laifinsu na d’aukan al’ada da muhimmanci akan addini, inda sukai tajan Amal a jiki
Amal ta saki jiki dasu kaman ba ita ba, Tana ta shiga cikin y’an uwan iyayenta, sunsha yawo Sosai, inda ta tabbatar ita y’ar dangi ce gaba da baya
Ta lura iyayen mahaifiyarta talakawa ne, amma dangin babanta suna da hali Sosai
Kakannin Amal sunce iyayenta bazasu koma Nigeria ba, a nan zasu zauna, a saman mishi aiki domin ya farayi
Nan mahaifinshi ya basu gida inda suka koma can, amal satinta d’aya kullum tana tunanin usman, gashi basuyi waya ba, dan bata samu ta siya sim ba, gashi kullum basa zama, dan haka yau dole ta siya sim Domin tayi magana dashi
Bayan sun fita ita da wata y’ar yayan mahaifiyarta, tace zata siya sim
Bayan ta siya ta k’osa su koma gida, domin tayi magana dashi
Koda suka koma d’aki ta shige inda ta kira Usman din
Harya tsinke bai d’auka ba, shuru tayi tana tunani ko ina ya shiga oho
Tana cikin tunani saiga kiranshi ya shigo cikin wayarta, da sauri ta d’auka
tare da fad’in hello
Yace sai yau aka tuna dani??
Tace uhm uhm ban siya sim bane sai yau na siya
USMAN yace OK yasu Mama??
Tace lafiya
Nan ya fara tambayanta hope komai dai lafiya??
Tace eh, tare da furta Kalman ngd sosai da kulawa
Murmushi yayi tare da fad’in cikin ranshi Wai Amal ce yau take mishi magana haka…..
Katse Mai tunani tayi da fad’in naga yan uwana da dama, harda kakannina, naji dad’in had’uwa dasu Sosai, a baya na d’auka kud’i shine komai Amma a yanzu na gane zuri’a shine komai, babu abunda yakai dangi talakawa ko masu kud’i, nida kaina Ina jin kunyan kaina akan abunda na aikata a baya……
Usman ya katseta Da fad’in Alhmdlh Amal Ina Mai farin ciki da kika gane hakan, Amal ba komai kud’i yake badawa ba, mutunci yafi komai akwai abunda kud’i bazai miki ba amma mutunci saiya miki shi
Allah yasa mu dace
Ta amsa da Ameen tare da fad’in Ina Dad d’ina da fatan yana lafiya domin Nasan Mum bazata fad’amin yana yin jikin ba
Story continues below

Yace da sauki jikinsa Alhmdlh
Sunyi fira sosai kaman bada driver d’inta usman ba, Amal ta saki jiki sosai dashi, domin ta gane abunda iyayenta ke fad’a mata Usman shine wanda ya dace da ita, tunda gashi wanda take so ya wulakanta ta, ya gujeta ba tare da tasan dalili ba
Usman ya kira sunanta da fad’in Amal ya naji kinyi shuru??
Tace inaji..
Yace yaushe zaku dawo??..
Tace naji mama tana fad’in zan tawo ni d’aya amma ban San ko yaushe ba, domin su bazasu dawo ba
Usman yace ko inzo mu dawo tare??..
Dariya tayi abunda bata taba yi mishi ba, sannan tace a’ah zan tawo da kaina
Shima murmushi yayi tare da fad’in shikenan
Nima bani da time coz this week zan fara zuwa office d’ina..
A hankali tace Allah ya taimaka
Ya amsa da Ameen tare dayi mata sallama
Amal bayan ta kashe wayan mamakin irin wayar da sukayi ta farayi tana murmushi
Saida Amal tayi sati biyu iyayenta suka had’ata da tsaraba da yawa sannan aka kaita airport bata so dawowa ba amma babu yanda ta iya dole ta dawo, domin taji dad’in had’uwa da y’an uwanta Sosai
Koda ta sauka a airport Usman ya turo da mota aka d’auketa Kai tsaye gidanta aka kaita inda ta kimtsa tayi wanka tasa wata doguwar riga
Bata dad’e da gama saka kaya ba saiga Usman nan yazo
Amal kallo d’aya ta mishi gabanta ya fad’i domin ganin yanda idonshi ya kad’e yayi ja ga kuma damuwa nan akan fuskanshi
Cikin tashin hankali take kallonshi tare da damuwa inda ta Fara tambaya maiya faru
USMAN kallonta yayi tare da fad’in Amal sa hijab mu tafi
Da sauri ta d’auko hijab tasa inda suka fita, ita binshi kawai take bata san maike faruwa ba har gidan iyayenta suka nufa
Inda taga mutane makil a gidan nan gabanta ya fara fad’i tare da tsoran maike faruwa
Koda ta shiga taga Mum d’inta Nata kuka cikin tashin hankali Amal ta nufeta inda take fad’in mum maiya faru mum maike faruwa??
Cikin kuka Mum tace Amal mahaifinki ya rasu……
Ai tuni Amal tayi k’asa ta zauna saboda shock, cikin tashin hankali gaba d’aya kanta ya juye Mata domin Kalman da taji na mutuwar mahaifinta, lokaci d’aya kuma ta saki kuka….
Tare da furta Kalman Innalillahi’wa inna ilaihirajiun…….
Yanzu shikenan Dad d’ina ya tafi ya barni kuka take Sosai
Koda aka Gama mishi wanka akace suzo su ganshi kafin a kaishi gidansa na gaskiya
Haka suka shiga inda babu abunda suke sai kuka an rufeshi da nikafani, inda aka bar fuskanshi a bud’e wacce take wani shinning, fuskan tayi fayau, Bayan sun gama ganinsa aka rufe domin kaishi gidansa na gaskiya
Amal tayi mugun jin mutuwar mahaifinta Sosai amma babu yanda ta iya dole sai hakuri taita masa addu’a
Alh Sulaiman yayi mutane Sosai, harda sadiya tazo itama amma bata wani dad’e ba ta tafi
Koda Amal ta fad’ama iyayenta a washegarin ranan suka zo suma, ciki harda wasu y’an uwansu
Amal a gidan take kwana har akayi kwana 7 inda iyayenta suma a ranan suka koma, rayuwa kenan
Inda sai a nan Amal take sanin bugawan zuciya ya samu shine harya mutu
Alh Sulaiman gaba d’aya ya shiga cikin damuwa, Domin karayan arziki ba Abu bane mai sauk’i, dole mutum ya damu, andai cuceshi duk Wanda suka mishi wannan Abun
Haka kowa ya watse daga hjy Rabi sai Amal da wasu y’an uwan hjy rabi guda biyu a gidan, satin Amal biyu a gidan hjy rabi tace Amal ta koma gidanta abun yayi yawa
Hakan ko akayi Amal ta koma gidanta Amal gaba d’aya ta rame tayi duhu, tayi mugun jin mutuwar mahaifinta Sosai
USMAN shima yaji mutuwar uban gidan nasa Alh Sulaiman Sosai
Haka rayuwa taci gaba da tafiya inda Usman ya fara aiki kuma Alhmdlh kud’i na shiga Sosai inda ya siya fili domin ya fara gini su koma can duka matanshi
Amal duk wani abu Tana mishi sai dai har yau babu abunda ya Taba shiga tsakaninsu
Yau Tana kitchen da safe Tana girki duk da ba wani kwarewa tayi ba, saiga Usman yazo ya rungumota ta baya inda ya Kai Mata peck kiss ta Bayan wuyanta tare da fad’in let me help you
Murmushi Amal tayi tare da fad’in a’a zanyi d……
Juyo da ita da yayi yasa tayi shuru domin idonsu dake kallon na juna gaba d’aya ta shiga cikin wani yanayi, domin ganin abubuwa take da dama cikin idonsa
Matsota yayi cikinsa lokaci d’aya tare da matseta sosai cikin jikinsa gabanta ya fara fad’i lokaci d’aya
Hannunshi yasa akan gashin kanta yana ja mata shi tare da shinshina gashin kan Nata yana k’ara manneta Sosai a jikinsa
Ya dad’e yana haka sannan dan saketa daga jikinsa inda ya matso da kanshi gab da fuskanta, bakinshi yakai dai dai kunnenta inda ya fara Mata magana kaman Mai rada tare da fad’in yau ki shirya ansan mijinki……
Hannu tasa ta toshe ido cikin jin kunya tare da murmushi sama sama
Ganin yanda tayi yasa yayi dariya tare da fad’in bari inje in dawo
Da sauri tace breakfast fah??
Yace sauri nake Mai dear ana jirana a office muna da meeting
Amal tace plz ka tsaya kasha tea ko kad’an ne
Hancinta yaja tare da fad’in OK my baby
Murmushi tayi sannan ta Fara had’a mishi tea din
Bashi tayi ya amsa sannan ya fara sha sau uku yasha ya ajiye yana fad’in baby saina dawo, har yakai bakin kofa ya tsaya tare da waigowa ya kalleta yace karki manta ki shirya ansan mijinki anjima
Yana fad’in haka ya fita
Ita kam Amal dariya tayi cikin jin kunya domin itama da kanta tana bukatar bashi hakkinsa domin tasan yayi hakuri Sosai dan haka ya kamata yau ta yarda dashi
Tana nan zaune a falo wayarta ya fara ringing nufan wayar tayi inda ta d’auka ido ta bud’e cikin mamaki domin ganin Sunan fahad akan wayar saboda mamaki har saida Ya tsinke bata sani ba, kara kira yayi lokaci d’aya ta kashe wayan tayi rejecting kiran nashi
K’ara kira yayi ta k’ara rejecting domin wani irin haushinshi taji Tana ji
K’ara wayan tayi alaman message nan take ta Fara karantawa kaman haka…..
Amal Nakira ki domin in fad’a miki akan mutuwar mahaifinki domin kasheshi akayi……..
Amal zaro ido tayi bata san lokacin da tayi dialing number d’inshi ba
D’auka yayi yana dariya tare da fad’in oh my Amal my baby
Amal cikin kosawa tace tell me who kill my father??
Fahad yace I will tell you but let meet first..
Tace kana Ina?? Ina zan ganka??
Yace zan tura miki address kizo inada evidence….
Ko minti uku ba’ayi ba saiga message alaman ya turo Mata sa’kon
Fita tayi Bayan tasa Gyale cikin sauri tabar gidan……
Toh muje zuwa muji yanda zata kaya…….
Amal tuk’i take cikin tashin hankali tare dayin sauri domin ta k’arasa wajan fahad….
Lokaci d’aya kuma ta taka burki kaman ance ta tsaya, a tsakiyar titi ta tsaya inda motoci suka fara Mata horn ganin ta’ki motsi da motar balle ta fito yasa motocin suka fara kaucewa Domin suna tunanin motar ta lallace ma Mai tu’kata ne…
Amal kam duniyar tunani ta fad’a domin tunawa da irin abunda fahad ya aikata ma mahaifinta kafin ya rasu inda ya tozarta shi, har tana ganin kwallan dake fuskan dad din nata sanda yake magana, kaita girgiza tare da fad’in bazan yarda dakai ba, bazan yarda in ganka ba, I don’t trust you
Lokaci d’aya ta juya motar ta koma Gida inda ta jefar da wayar tata a falo tayi cikin bedroom d’inta ta kwanta kanta na faman Mata ciwo, zuciyarta na sa’ka mata abubuwa da dama, tabbata fahad k’arya yake fad’a, domin mutuwar mahaifinta inda wani ne ya kashe shi kaman yanda Ya fad’a Toh data tabbata Mum zata Sani domin bata nesa dashi, toh wama zai kashe Dad mutumin da baida abokan gaba… Tana nan kwance tana jiyo k’aran wayarta tasan dai kiran bazai wuce na fahad ba dan haka taki tashi
Lokaci d’aya kuma ta tashi tunawa da tayi usman zai iya kira shima
Kai tsaye wajan wayar ta nufa Aiko tana d’auka saiga kiran usman ya shigo, dauka tayi fuskanta d’auke da murmushi tare da fad’in hello…
Yace my dear gani nan zuwa gida yanzu hope you are ready for me??
Bata san lokacin data saki murmushi ba duk da tana cikin damuwa
Yace Mai zan Kawo miki
Tace nothing just kawai Kai nake son gani…. Tana fad’in haka ta kashe wayan tana dariya
Ko minti biyu batayi da kashe wayan ba saiga kiran fahad cikin wayar kaman Karta d’auka sai kuma ta d’auka domin tayi warning d’inshi akan karya k’ara kiranta amma tana d’auka taji abunda saida Ya kusan kaita k’asa…
Fahad yace Amal am try to help you, Amma kinki yarda Toh let me tell you ba kowa bane ya kashe Dad d’inki ba sai mijinki Usman wanda yayi sanadin min barazana domin in rabu dake Dan dole saboda ya aureki….
Amal bata san lokacin da wayar ta fad’i a hannunta ba domin firgici, Usman shine ya kashe Dad d’inta??? Innalillahi’wa inna ilaihirajiun sai kuma ta saki kuka Sosai Mai karfi tare da sauti
Wani kiran ne ya kuma shigowa cikin wayarta ganin Sunan Usman yasa ta danna mishi Bussy tayi rejecting kiran, k’ara kira akayi taga fahad ne d’auka tayi da sauri takai kunnenta
Fahad yace Amal inada e…… Katse shi tayi
Tace fahad I don’t trust you Usman bazai taba kashe dad d’ina ba, domin Nasan Waye shi duk da bana shiri dashi nasan halinshi Mai Kyau ne…
Fahad yayi dariya tare da fad’in Amal Kina da zuciya mai kyau, but Amal trust me har yanzu ina sonki USMAN ne ya rabani dake, Amal inada evidence I will show you the evidence Indai kika zo inda nake, zaki tabbatar da abunda nake nufi
Just trust me, usman ne ya kashe miki dad d’inki, Amal inda bana sonki dana amshi kayan akwatin dana Kawo miki Just think, think Amal…
Kashe wayan yayi inda Amal ke zaune tana faman tunani akan maganan fahad
Story continues below

Shigowan Usman yasa ta tashi da sauri inda sukai ido biyu, wani irin faduwan gaba taji gabanta Nayi wanda shima Ganinta tana hawaye yasa ya nufeta tare da tambaya lafiya take kuka maiya faru??
Amal kam gaba d’aya kallon fuskan Usman take zuciyarta na raya Mata abubuwa da dama
Usman d’agota yayi daga k’asa inda yayi d’akinta da ita, kallonta yake yana fad’in Amal tell me maiya sameki??
Amal bata ce komai ba sai kallonshi da takeyi tana kuka, gaba d’aya ta kasa gane komai, lallai zuciyarta na k’okarin tursasa Mata abunda bata da tabbaci akai…
USMAN yace amal plz tell me Maiya sameki??
Amal cikin dashewan murya tace ina tunanin mahaifina ne
Usman yayi murmushi tare da fad’in kiyi hakuri Amal duk mai rai mamaci ne, kuma kowa saiya dandani zafin mutuwa, sai dai a kullum Idan ka tuna da mutum ake son kayi mishi addu’a tare da fatan dacewa, addu’a shine babban gata da zaka ma mamaci
Amal kanta na k’asa tana hawaye, lokaci d’aya kuma kuma ta Fara goge hawayen dake idonta…. Karan wayan Usman yasa ya tashi tare da fita daga d’akin
Amal ganin haka yasa itama ta tashi ta bishi inda taji yana fad’in kuyi komai Amma ban son Amal ta San komai a game da batun….
Amal wani irin dum taji
Inda Usman yaci gaba da fad’in Alh Sulaiman ya rasu babu yanda muka iya, yanzu abu d’aya za’ayi shine kar kowa yasan gaskiyan abun sai nan gaba in komai yayi dai dai…
Yana fad’in haka yace ina gida yanzu banson Amal tayi wani zargi sai munyi magana
Amal jin ya kashe wayan ta koma d’aki da sauri tana kuka kenan Usman dinne dagaske ya kashe mahaifinta??.
Kuka sosai take cikin tashin hankali, lokaci d’aya taji Bata ko k’aunar ganin fuskan shi, lallai ya kamata ta dau mataki da gaggawa…
Lokaci d’aya kuma tace I have to meet fahad domin ya bani evidence akan abun, wannan shine hanya daya da zan d’auki mataki
Usman ne ya shigo d’akin…
Amal jin motsinshi yasa ta tashi sukai ido biyu, babu abunda take gani cikin idonsa sai tsantsar soyayyarta da yake Mata, haka itama ta gefenta gaba d’aya ta kasa gane mai takeji game dashi, sai dai wani gefen na zuciyarta yana fad’a mata tsanar Usman dinne a cikin ranta
Usman har kan gadon ya nufa cikin damuwa ganin irin kukan da takeyi idon nan Nata sunyi lubu lubu saboda kuka
A duniya babu abunda ya tsana kaman damuwan Amal, lallai yana son Amal zai iya aikata komai Dan kawai yaga tayi farin ciki
A hankali ya fara magana haba Amal kalli yanda idonki ya kumbura plz tell me maike damunki??.
Amal ko kallonshi batayi ba balle ta bashi amsa saima fara kwatan jikinta data farayi domin tana bukatar ta kwanta, kwata kwata bata son ri’keta din da yayi
Usman kaman ya lura da hakan dan haka ya fara k’okarin tashi daga kan gadon
Amal ganin ya saketa yasa ta kwanta tana hawaye
Usman Kam fita yayi jim k’adan sai gashi da Ruwa a bottle ya bata tare da paracetamol yace tashi kisha jikinki yayi zafi Sosai, it seems like kina fever
Amal kaita girgiza alaman a’a..
Usman yace plz Amal kisha
Ganin zai dameta yasa ta amsa maganin domin tasha, dan bata son wani dogon magana dashi a halin da take ciki..
Bayan tasha ta kwanta
Haka dai ranan suka kwanta ba tare da wani abu ya shiga tsakanin suba, duka sun kwanta cikin damuwa fal cikin ransu, ta gefen Usman tunanin abunda yake damun Amal yake lokaci d’aya gashi ta’ki mishi magana balle ta fad’a mishi abunda ke damunta wanda ya tabbata akwai abunda ke damunta
ita kam Amal babu komai a ranta sai burin ta ganta wajan fahad domin ya bata evidence akan kashe Dad d’inta da akayi, lallai zata d’auki mataki akai, domin ta tabbata saita d’auki fansa akan mijin Nata
Washe gari da safe Usman kaman kar yaje office saboda ganin irin yanayin da Amal din ke ciki, musamman yanda ta sauya lokaci d’aya
Amma ganin yanda ta dage ya tafi karya damu babu abunda ke damunta yasa ya tafi Bayan ya fita nan da nan Amal ta shirya cikin wata doguwar riga tare da yafa Gyale a saman kanta, ko d’an kwali bata saka ba, ta d’auki key din mota ta fita, saida tahau kan titi sannan ta kira number din fahad inda take shaida mishi ga tanan zuwa inda yake
Tana fad’in haka ta kashe wayan tare da figan motar kaman zata tashi sama
Kai tsaye gidan da fahad ya bata address din ta nufa inda tayi horn Mai gadi ya bud’e gate din ta shiga da motar, fahad na hangota ta window
Bayan ta faka motar ta fito ta nufi hanyar falon
Kofar a bud’e yake dan haka ta shiga ciki inda taga babu kowa a falon tana waige waige taji an rukota ta baya tare da matseta
Wani irin ihu ta saki tare daja baya da karfi..
A hankali ta furta Kalman fahad
Murmushi ya saki tare da fad’in my young millionaire baby Amal I really miss you alot alot, come and hug me baby
Amal fuskanta a d’aure tace fahad ba nazo nan bane domin wani abu ba, I just come saboda ina son samun evidence akan mutuwar Dad d’ina
Fahad dariya yayi tare da fad’in OK ok hug me first I need to feel you baby
Nufanta yayi inda ta Fara yin baya amma saida ya kamota ya rungumeta yana wani shafata tako Ina tare da fad’in we are alone let me feel you
Amal tureshi take amma ina ta kasa tureshi
Cizonshi tayi wanda hakan yasa ya wanka Mata Mari tayi k’asa, idonshi daya kad’a yayi jay
Amal tace na tsaneka fahad, the big mistake of my life shine dana yarda nazo inda kake, even my husband bai taba min irin wannan abunda kake k’okarin Yimin ba…
Fahad yace oh really you mean Usman bai taba sex dake ba, hahhhahaha ya saki wata Shegiyar dariya, lokaci d’aya kuma ya tamke fuska tare da fad’in amma your husband is a fool dabai taba miki komai ba, but ni yanzu zanyi
A hankali ta Fara fad’in you can’t do anything just tell me maiya samu Dad d’ina harya mutu…
Fahad yayi dariya tare da fad’in Dad d’inki mutuwa yayi zuciyarshi ce ta buga, infact ma Usman baya wajan sanda ya rasu, nayi miki hakane saboda kizo inda nake, ina son taking revenge akan Usman domin dukana da yayi sanda ina kissing din swt lips d’inki ashh what a swt lips
Amal cikin kuka ta Fara fad’in I hate you fahad…
Fahad dariya yayi tare da fad’in whatever, Amal naso in aureki just for money but daga baya Dad d’inki ya dawo zero sai yasa na fasa
But ban aureki ba amma yau zanci amarci dake
Nufanta yayi ya kamota tare da janyota jikinshi Ya fara k’okarin kissing d’inta amma ta’ki tsayawa, ganin haka yasa ya d’auketa cak yayi kan gadon bedroom da ita ya Jefata kan gadon d’akin tare da cire rigan jikinsa dagashi sai singlet da boxer ya nufeta tare da kara janyota ya farka mata saman riganta, tare da Jefata ta fad’a kan gadon d’akin gaba d’aya yage saman rigan yayi inda yahau kanta yana shafa mata nononta…
Amal babu abunda take sai kuka tare da k’okarin kwatan kanta amma ta kasa
Fahad kam brezia d’inta ya cire da karfin tsiya har saida taji ciwo a bayanta yanda yaja brezia din..
Gaba d’aya nononta ya bayyana a waje wanda yake k’okarin saka bakinshi akan nipple d’inta ta saki wani ihu tare da kuka mai sauti
Amma fahad ina yayi Nisa musamman ganin nonon Amal din a bayyane Wanda suke tsaye kyam dasu Wanda suka gama tayar mishi da mahaukacin sha’awa tare da burin son jin joystick d’inshi cikin hq d’inta….
Ganin ihun da takeyi yasa ya kamo bakinta da hannunshi ya toshe tare dakai bakinshi kan nipple d’inta……