ARNE CHAPTER 16 BY Surayyah.M.S

Ranar Monday dayamma aka knocking kofar dakin raphael wanda take kwance yana tunanin yadda zai shawo kan kanwarsa da kwana biyu ta dauke masa wuta

 

Budewa ya taashi yi sai yaga wasu mutane su uku sun kunno kai

,dukkansu sun Sha English wears amma kana ganinsu kasan na yara bane

 

Cikin rashin fahimta ya ke kallonsu ,

 

Bayan dan gaisuwa da sukayi nan suka hau dan dube dube da leke leke,

 

Alhj ne ya shigo daga baya,inda raphael da Sauri ya koma gefensa

Abba suwaye ne,ko nayi laifi ne?

 

No my dear,correspondent dinka ne daga opharnage,kasan unexpected suke aikinsu,

 

Ohk na fahimta,nan matar ta tsaya ta maida hankalinta wajen dan tadin da taji Sukeyi

Daga bisani suka fice,zuwa Palo 

 

Ena matar gidan dayan ya tambayi alhaji

 

Tayi tafiya tana Dubai tun last month

 

Ok zamu masa private interview so if u don’t mind excuse us 

 

Ah bakomai nan alhaji ya fice ya barsu

 

 

Bayan kamr mintuna arbain suka fito,fuskarsu ba alaman jin dadi sai rade rade suke ma junansu,

 

Alhji ya taso ya iske su a tsaye suna jiransa

 

Emm alhji abdullhi ,dama wannan shine 1st and last supervision,,,,a dokan mu idan yaro bai bamu gamsashon amsa ma tambayoyin mi ba zamu tafi dashi tare da shigar da reading kotu …

 

Gaban alhaji faduwa yayi amma ya dake yace toh, enajinku

 

Gashi kayi signing suka mika msa wasu files paper 6 ne aciki,duka yabi da sign

 

Yawwa alhaji, thanks for your cooperation

 

Binciken mu ya nuna kacika dukkan sharadodin mu,dahaka ne aka yanke hukunci mallaka maka shi without any Oder.

 

Alhamdulilhhh.alhaji ya furta,shima raphael din murna ne ya mamaye shi dajin baza a rabashi da yan uwansa ba

 

Nan suka fice ,bayan sun hada ma alhaji nashi original adoption documents din

 

 

Tsabar murna alhaji yace raphael me kakeso kafadi dum abunda kakeso zan maka anytime my son…

 

Shiru yayi kafin ya CE ABBAH, Abu daya nake so

Me kenan raphael? Fada mana enajinka

 

ABBAH kadawo dani musulmi please…..

 

Kabbara alhaji yayi ,yace alhmdullihhi 

 

Amma raphael meyasa kace Zaka dawo musulmi

 

Cikin nitsuwa yafara bayaninsa yana cewa, na Dade INA burin ceto kai na daga duhun da nake ciki,

Wani lokaci maganan mummy gaskiya CE arnanci kazanta ne,ba nitsuwa acikinta,….ba tarbiya akanta,sannan bincike na ya Nuna min batada kafaffen matsayi awaken ubangiji

 

Inaso nima na sami martaba da rabo a inuwar addinin musulunci,,na yadda mutum bai cika mutum ba in baya addinin gaskiya da kuma tsoron Allah shikadai……..

Dalili na kenan ABBAH enaso na bauta ma Allah amma a inuwar addinin musulunci

Kataimaka min dan Allah,wannan Raman na Dade INA jiranta tun randa na fahimci menene musulunci.

 

Ajiyar zuciya abba UA sauke,raphael wannan ai abu mai sauki ne, yanzun nan zamuje ka shaida sannan na publicising sabon sunanka da addininka saboda makaranta da maganan mutane

 

Tashi muje wannan abun alkhairi ai ba jira,

 

Kiran zafar alhaji yayi da yake can baisan meke faruwa ba ya shaida masa

 

Kuka zafar ya fashe dashi tsaban murna

Nan suka fice tare

 

Nan aka gama komai akasa ma Raphael suna KAAMIL ,sannan aka Je kotu aka publishing aka watsa labarin yadda aka saba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *