AUREN FANSA CHAPTER 13 BY ✍🏾 NIMCYLUV
Www.bankinhausanovels.com.ng
Gaba ɗaya securities ɗin suka nufi inda Shoona take tsaye riƙe da bindiga Idanunta cike da hawaye.
Tun kafin su ƙarasa gareta ta saki bindigar tana faɗin.
“I love You so much, Ya Heemu wlh billahi nafi Hannah son ka, nafi Moha sonka, a kullum ina ɗauke kai ina nuna cewa ba komai ne kai a gare ni ba
Face ɗan uwa kuma Yaya na, kullum Hannah ita take nuna zallar ƙauna da kuma soyayya a gareka, amma a zahiri na fita azabtuwa da sonka.
Bana iya bacci sbd soyayyyar da nake maka, bugun zcyata na ƙaruwa ne idan naga ka keɓe da Moha.
Kuma nice tun muna yara na haddasa gobarar data kusa tafiya da rayuwar Moha, the you know what? Just because I love you i care about you, i love Madly to the rest of my life,
Lokacin da aka bawa Ya Omer auran Moha na kwana cikin farin ciki, amma nai kuskure sbd abinda nake tunani kaima kuma kake tunani sam ba haka bane.
Dalilin hakan kuma naiwa Moha ture na baƙar mage, sai dai tun kafin aje ko ina wannan tsuhuwar matar daka aura ta lalata min shiri na,
Domin ita ce mutum na farko wacce ta fara kassara lafiyar magen, and you too kai kuma kayi mai gaba ɗaya ka kashe min magen dana turo wacce ta kasance ta tsafi.
Nayi kuka kuma nai baƙin ciki, wannan dalili kuma ya sanya na haɗa hannu da Alhj Jafar zubar wato Abban Arman domin na bashi gudunmawar da zai sanya na sameka matsayin miji.
Kasan dalilin daya sanya na keson kashe Moha? Kuma kasan dalilin daya sanya na harbeka a yanzu¿¿¿….”
Ta ƙare maganar tana
Share hawaye
Yayinda ta kejin wani baƙin ciki da kuma ladamar abinda ta aikata tun kafin ai nisa.
Baya tayi kaɗan kafin cikin ƙara ji
Da kuma ɗaga Murya tace.
“Because you’re moha’s Husband”
Da Mannal da Moha a ɗan hargitse suka kalli juna kafin suka maida kallonsu ga Shoona wacce take kuka kamar ranta zai fita.
Ya Heemu da zuwa yanzu ko idanu baya buɗewa kana kuma da ƙyar yake fusgar Numfashinsa, ga yadda jini ke malala a wajan.
A ya sanya gaba ɗaya ƙarfin sa raguwar ya fara jin Numfashinsa na Shirin rabuwa dashi baki ɗaya.
Kamar kuma saukar rugugin aradu yaji kalaman Shoona na narkar masa da zcy.
Gashi dai a zahiri yaji me dace amma sam baya fahimta sbd tunaninsa ya fara goshewa daga ƙwaƙwalwarsa.
Kana kuma jinsa ya fara ɗaukewa daga kunnuwansa, Yayinda ganinsa ya daɗe da barin ƙwayar idanunsa.
Cikin kuka da kuma tarin ladama Shoona tace.
“Surprised ba? To wlh i mean my words Moha is your wife, not Ya Omer’s wife, da kai Baffa ya ɗaura wa Moha aure bada Ya Omer ba,
Duk abinda suke yi they’re all pretending noting else, even Ya Omer ya sani, wannan dalilin kuma ya tabbatar min sam ba zan sameka ba, muddin ba Moha ce tabar wannan duniyar ba, dana tabbatar kuma ta tsira ne na yake shawarar dani da ita ya kamata duk mu rasa ka, domin bazan taɓa jure ganinka da wata mace ba, ko wannan sa’ar mahaifiyar taka daka aura bata gaba na, nasan idan na aure ka tabbatas sai ta fice tabar min gidan, musamman dana san cewa ba sonta kake ba”
Moha janye idanunta tayi a hankali ta sauke a fuskar Ya Heemu, sai yanzu ta kejin haushin kanta na ɓoye masa wannan Sirrin, yanzu idan ya mutu Yaya zatai da haƙƙin sa?
Da sauri ta girgiza kai tana ƙara ƙanƙamesa, Miƙa ya fara yana jan numfashi ga kuma wani jini da yake fita sosai ta hancinsa.
Hakan yasa Mannal ƙara riƙesa ta ƙasa gaba ɗaya jinin da yake zuba ta bayansa ya wanke mata jiki.
Haka matan suka sanyashi tsakiya Yayinda Moha take ta kuka ta raguwar ƙarfin daya rage mata.
Mannal kam Ajjiyar zuciya kawai take saukewa da wahala ka fahimci how sad she’s, fuskarta tai jajirrr.
Securitie’s na zuwa wajan suka ɗauke bindigar.
Kana suka tisa ƙeyar Shoona zuwa cikin motar su.
Hakan kuma yay dai-dai da tsaiwar Ambulance.
Kai tsaye suka janye Ya Heemu bayan sun sha fama da Moha.
Da dabara dai Mannal ya janye Moha ta rungome ta tsam a Jikinta.
Kamar yadda ta ke yiwa Safa idan tana cikin tashin hankali.
Suna isa prvt hospital ɗin motar Alhj Al’mustapha na parking da sauri ya fito shi da Anuty Meera.
Kai tsaye Emergency aka shige da Ya Heemu.
A can police station kam nan da nan aka shigar da report ɗin Abban Arman da kuma Aysha Shuriem (Shoona).
Ana kammala komai aka tura su zuwa Court domin yanke masu hukuncin abinda sukai.
Arman sam ya gaza fahimtar meke faruwa hakan yasa kai tsaye ya nufi police station ɗin, yana zuwa aka bashi damar ganin mahaifin nasa idanunsa na zubar da hawaye yace.
“Abba me kai masu da zasu kawo ka nan? Ina akan mgnar Mumy ne? To baya baka m.card ɗin ba, ko kuma Mumy tace bata son ka ne?”
Ya ƙare mgnar idanunsa na zubar da hawayen baƙin ciki da kuma takaici.
Kallonsa Abban Arman yay ba tare kuma da yace masa komai ba.
Cikin kuka yace.
“Abba pls say something, why are you here? Mene yasa suka kamaka? Abba ka gayan ko mene i promise to you zan fitar dakai, I’ll take good care of you Abba”
Dry Abban Arman yay dan zuwa yanzu sam baiga abinda zai ɓoyewa ɗan nasa ba.
“Ka tabbatar zaka fitar dani idan na faɗa maka?”
Da sauri Arman yace.
“Da yardar Ubangiji Abba”
Gyara zama yay yace.
“Ni ɗan mafiya ne, kuma na fara wannan harkar tun kafin na auri Mahaifiyar ka, bayan na auri Mahaifiyar ka kafin cikinka ta samu cike da yawa ina bada shi tun yana ciki ana zuƙe jikinsa, kai kaɗai ka tsira kai ma sbd ba’a gida na tai rainon cikin ka ba.
Hatta ɓarin da tayi kwanan to nine sila, kuma ina sane na saketa na farko sbd ta fara zargina, na biyu kuma dalilin auran Safa.
Bana son na kashe Safa tana cikin gidan”
Da sauri Arman yace.
“Abba, you’re the one…”
Sai kuma yay Shiru ya kasa mgna.
Jinjina kai Abban Arman yay yace.
“Ni na kashe Safa, sbd Dodo ya buƙaci jinin ɗiya mace kuma bani da ita, kuma ina son mahaukatan kuɗi masu yawa.
Wannan dalilin ya sanya na nemi Auran ta bawai dan ina sonta ba, hasali ma san bana ƙaunar ta kamar yadda bana ƙaunar Mahaifin ta”
Zuwa wannan lokacin Arman kasa mutsawa yay yabi Mahaifin nasa kawai da kallo tare da ɗumbin Mmki haɗi da al’ajabi.
+
STORY CONTINUES BELOW
*WEEK PROMO*
*ABU MALEEK*
MUTUN ƊAYA- 500
MUTUM BIYU- 800
MUTUM UKU- 1200
GROUP_ 10K A DISCOUNT
*WANNAN PROMO NE NA TSAYIN SATI GUDA IDAN YA WUCE HAKA KOWA ZAI BADA 500 DUK MUTUM ƊAYA, MGNAR GRP KUMA WANI ZAI TASHI WANI KUGA ZAKU TAIMAKAWA WANDA BASHI DASHI, KAMAR YADDA NIMA NAYI MAKU ADALCI, VIA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 WANDA ZASU HAƊA NA GRP SUYI MGN*
“Ya fini komai na rayuwa, kyau na saba, jin daɗi, ilimi, da kuma tarin dukiya, ni kuma Mutum ne wanda baya ƙaunar yaga wani ya fishi koda da ƙwandala ɗaya ne, balle dubban miliyoyi,
Tayaya kake tunanin zan jure zama dashi haka?
Ina sam ba zan iya ba, wannan dalilin ya sanya na saka masa goba cikin lemo yasha kana na barosa a wajan matacce wanda naji labarin ya fito neman taimako mota tabi ta kansa”
Jikin Arman ne ya ɗauki rawa cikin rawar murya yace.
“Abba you killed Papi? Da gske duk ƴan uwa na ka kashe su? Da gske ka kashe masoyiya ta Abba? Wacce son zcy ce wannan Abba? Wlh ina kallon abinda Ya Heemu yay mana matsayin son zcy da cin zarafi, amma a yanzu ko Kakata wato mahaifiyar ka Ya Heemu zai aura ban taɓa ganin laifinsa, You ruined my life Abba, where are you doing this to me Abba, I’m your son baka tunanin a ran da zan haifa wani ya ɗauki son zcy irin naka?”
Da sauri Abban Arman ya girgiza kai yace.
“Am sorry my son”
Da ƙarfi yace
“I’m not longer your son, Kada ka sake kira na da sunan ɗan daka haifa, Papi kawai shi ne mahaifina kuma ka kashe sa, bana son Auran Ya Heemu da Mumyna, yanzu abokai su haɗu ace ina Ya Heemu ina Mumy nace yanzu su ma’aurata ne?
Nace Ya Heemu ya auri Mumy na, shkknan na yafe maka duk abinda kayi min amma Ni dakai har abada zan bar ƙasar baki ɗaya na huta da baƙin cikin rayuwa”
Yana faɗin haka ya miƙe cikin sauri kuma yabar cikin police station ɗin baki ɗaya.
A can hospital Ummi banda kuka babu abinda take gani take yadda ta rasa mijinta ta rasa yarinyar ta, wannan karan ma zata rasa Ibrahimul Khalel ɗin ta.
Mannal a karo na bar katai ta ƙara sauke ajjiyar zuciya tana fesar da numfashi kanta a ƙasa babu wanda ta yarda ya kalleta.
Fuskarta tayi jajir a barka da farar mace.
Miƙewa tayi tana gyara zaman rolling ɗin kanta.
Baffa dake zaune rungome da Moha wacce bacci ya ɗauke ta yace.
“Matar ina zuwa haka?”
Ya faɗi hakan murya a sake numfashi ta sauke tana ƙoƙarin saita kanta cikin lafiyayyiyar muryarta tace.
“Gida Baffa”
Kai Baffa ya ɗaga da sauri kuma tai waje, kasancewar kuma ba wata mota a wajanta yasa ta nemi mai taxci ta hau, kai tsaye ta faɗa masa inda zai kai ta.
Lumshe Idanunta tayi wanda suke cike da ƙwalla sai kuma ta kwaɓe fuska a hankali ta furta.
“Dad”
Sai kuma ta ɗauki wayarta ta nemu number mai suna
“Happiness”
Dad na zaune gefensa kuma Anuty Lubna ce yay answering call ɗin yace.
“Mamana”
Jin Muryar Dad ɗinta yasa ta saki kuka Jikinta duk rawa yake, sosai hankalinsa ya tashi cikin damuwa yace.
“Ke dawa Mamana, ko mijin naki ne?”
Kai ta girgiza kamar tana gabansa cikin kuka haɗi da shagwaɓa tace.
“Dad i wanted to put my head on your shoulder to cry Dad”
Ta faɗa tana ƙara sakar masa kuka.
Ikon Allah kawai Dad ya faɗa a ransa, wato halayya dai ba’a sauya shi, ace Mannal tai hankali ta girma amma bata bar wannan son jikin ba.
“Mamana, ga wanda ke kusa dake, ba shoulder ba a jikinsa ma zaki iya kuka”
Cikin kuka tace
“Dad who?”
Cikin sakin Murmushi yace.
“Your husband Ibrahimul Khalel”
Kuka ta saki tana buga ƙafa har sai da mai taxci ɗin ya juya ya ɗan kalleta, ko ta kansa ba tabi ha ta ƙara kwaɓe fuska tace.
“Dad!!!, Stop it”
Dafe kai Dad yay yace
“Ya Rabb, what exactly wrong with you, you poor Khadijertou”
Tsayawa da kukan tayi tana shassheƙar kuka tace.
“Something bad happened Dad”
Gyara zama yay yace.
“Ya hakimu!, Menene?”
Jan numfashi tayi tana Lumshe idanunta tace.
“An harbesa, harbi biyu a baya Dad, I’m scared Daddyyyy”
Da sauri Dad yace
“Wa aka harba? A yaushe then how?”
Kwaɓe fuska tayi tace “shi mana Dad and you know what wai that poor baby girl Moha matarsa ce”
Ajjiyar zuciya Dad ya saki sarai ya fahimci wa take mgna, domin ya daɗe da samun labari amma ya dake yace.
“Mamana ban fa gane wa kike mgna ba, feel free dear”
Turo baki tayi tace.
“Uhm Ya Heemu fa”
“He’s no longer your son, yana matakin miji no need kice Ya Heemu, gwamma heartbeat, sweetheart, Moonlight, My Everything, zcyata, Cutie bee…”
Da sauri tace.
“Dad stop it”
Tana faɗin hakan ta kashe kiran a dai-dai Lokacin ne kuma taxci ɗin tai parking a Ƙofar hospital ɗin.
Sam ba kuɗi a wajanta hakan yasa ta kalli mai taxci ɗin tana ɗan ya tsuna fuska tace.
“Your account number, And bank name”
Bata yay tai masa transfer 10k kana tai cikin hospital ɗin tana ɗan sauke ajjiyar zuciya da dai-dai-ta kanta.
Yana kwance fess dashi a saman bed ɗin marasa lafiya kana ganinsa kasan baya da cikakkiyar Lfy.
Amma a hakan jikinsa yay kyau fiye da baya, tunda yana iya mgna ko babu yawa, kuma ya kan iya tashi zaune.
Tafiya ce dai babu sai a wheelchair.
Baƙi ne amma irin baƙin nan mai ɗan banzan kyau, wanda kana kallon mutum sai ka ƙara ganinsa.
Yana da jiki sosai a hakan ma dan ciwo ya tafi da jikin nasa.
Sai farar furfura wacce ta saukar masa a kai sbd wahala.
Idanunsa biyu bakinsa ɗauke da sunayen Allah.
Yayinda idanunsa suke a lumshe lokaci zuwa lokaci ya kan cije laɓɓansa.
A hankali ta turo ƙofar room ta shigo sbd Dr dake kula da shi ya tabbatar mata cewa an sauya masa waje na musamman fiye da inda ta sa aka sauya masa.
Jin motsi kuma yasa ya juya kaɗan tare da kafeta da idanunsa.
Domin ita kaɗai yake sanyawa ransa cewa za tazo garesa taci gaba da kula da shi kamar yadda take.
Murmushi ta sakar masa, idanunsa ya ɗauke yana ƙoƙarin miƙewa zaune, fuskarsa ta faɗaɗa da fara’a yace.
“Fuskarki ta nuna ba Lfy ba”
Zama tayi tana mai jin daɗin yadda jikinsa ya ƙara kyau tace.
“Abban Ibrahim ya ƙarfin jikin naka?”
Jinjina mata kai yay yace.
“Allahamdulillah, amma yau da faɗuwar gaba na tashi”
Ya ƙare mgnar yana jan numfashi.
Shiru tayi Ganin yadda yanayin ta duk ya sauya yasa shi faɗin.
“Fatan kowa na gidan Lfy, ina Ibrahimul Khalel ɗina? Ina Ayushatu na? Ina Farin ciki na Ruma?”
Murmushi tayi tace.
“Duk suna Lfy, sai Ibrahim ɗin da yake ɗan zazzaɓi but Allahamdulillah da sauƙi U don’t have to be worries”
“I’m tried Khadija”
Miƙewa tayi tace.
“Komai yazo ƙarshe yanzu zaka koma gida tare zamu tafi”
Ta faɗa tana kiran Dr a wheelchair aka ɗura shi kana suka fita, sai hamdala yake a ransa, amma ƙasan zucyarsa yana nan da tunani haɗi da fargabar abinda ya samu Ibrahimul Khalel ɗinsa.
A taxci ta sanya shi kana taja tace suyi nufi another hospital ɗin dasu Ya Heemu suke.
Zaune suke a cikin room ɗin da Ya Omer yake kasancewar jikinsa da sauƙi, saɓanin Ya Heemu da har yanzu Likitocin basu fito ba bare su samu damar sanin halin da yake ciki.
Baffa ne zaune har lokacin Moha na jikinsa ta farka daga bacci amma sai Ajjiyar zuciya take saukewa.
Sai Baba Haroon da Kawo Shuriem da Uncle Aliyu, sai kuma Ummi wacce take share hawaye har yanzu.
Gefe guda kuma Inna ce da Anuty Suwaiba da Anuty Meera dai kuma Amatu.
Ya Areef da Mama sun fita zuwa gida.
Shiru room ɗin baka jin komai sai ƙarar a.c.
A hankali aka turo ƙofar gaba ɗaya suka kalli ƙofar banda Ummi da Baffa.
Wanda suke ta salati a cikin ransu.
Wanda suka gani kuma ya sanya gaba ɗaya suka miƙe tsaye ko wanne fuskarsa cike da mmki da kuma al’ajabi.
Inna ce ta samu damar faɗin.
“Babana?”
Jin hakan kuma ya sanya Ummi da Baffa ɗago kansu domin sun san mutum guda take faɗawa haka.
Wata zabura Ummi tayi sbd arba da tayi da farin cikin nata kuma Uba a wajan yaranta.
Da sauri ta nufi wajansa idanunta sai zubar da hawaye yake.
Ganinta kuma ya sanya ya fara ƙoƙarin miƙewa tsaye.
Tana isa ta sanya hannunta ta mayar da shi zaune.
Idanunta maƙale a fuskarsa.
Ta gagara cewa komai.
Baffa kam abin alfaharin nasa ya ƙura wa idanu cike da al’ajabi da kuma ta ajjuji.
Gaba ɗaya wajan babu wanda bai kukan farin ciki ba.
Mannal kam sulalewa tayi ta koma gida zcyarsa sam babu daɗi.
ALHJ IBRAHIM ji yake kamar ya maida Ummi cike sbd yadda yaga tana kuka musamman yazo da yasan abinda ya faru da Khalel ɗin nasa kuma takwararnsa.
Tsayin sati biyu kenan.
Ya Omer ya samu sauƙi Ya Heemu kuma yan zune aka tabbatar da aikin da akai masa yayi kyau, har lokacin kuma Mannal bata sake dawowa ba, Dad da Stepmom ɗinta sun zo, amma ta nuna a wajansa take yini.
Moha tana zuwa amma bata yarda ta shiga room ɗin.
Yayinda agefe guda kuma Alhj Ishaq aka yanke masa hukumci dai-dai da abinda ya ai kata wato hukuncin kisa.
Al nafs bin nafs
Shine hukunci Shari’a
In kuma a kotun turanci ne, Section 221 of Penal Code duk wanda ya kashe wani shine kashe shi ake yi inde da gangan ne.
Shoona kam da ƙyar Ya Areef ya samu aka bashi kyautar ta tare da tara masu yawa, kuma yay mata mahaukacin doka ya hanata fita nan da can.
Numfashi ya shiga fesar wa, idanunsa a lumshe.
Yana zaune da garin 3gauter jikinsa ba riga hakan ya bayyanar da murɗaɗɗiyar surar jikinsa.
Papi dake gefe ya kama hannun Ya Heemu yace.
“Love her, care about her, protect her sbd ni, ka manta cewa AURAN FANSA kayi, yanzu ka dawo mutum nagartacce gareta, ka share mata hawayenta ta,
Ka bata ƴar ƴan data rasa, nasan kai kwarzo ne kuma jarumi ne zaka iya komai”
Marai-raice fuska Ya Heemu yay kamar zai kuka yace.
“Ayya Papi, Mumyn nawa zan so na zauna da ita matsayin mata, nifa ban aureta sbd ina so, zan rayu da choice of my life,
And i already make my own decisions zan bata divorce Paper, kuma bata so na itama”
Kallonsa Papi Yay yace.
“A lokacin da Abban Arman ya zuba min goba, na fito titi mota ta buge ni, itace ta ɗauke ni a ɓoye ta kaini wani asibitin na musamman, ɗaya mutumin da muka samu hatsari dashi tare ya ƙone to shine akai jana’iza ma dadin ni,
Tashin farko akace ƙashin baya na ya samu matsala, sai da ta ƙarar da fiye da rabi na Dukiyar ta, duk sati sai tazo duba ni, bayan haka aikin bai ba, da kuɗin ta ta fitar dani ƙasar waje duk da cewa ina da kuɗaɗe amma ta hana tace no need wani yasan ina raye domin a ko wanne lokaci za’a iya kashe ni,
Tayi min abinda ko kai ba lallai kayi min ba, lokacin da ka buƙaci auran ta ni ta fara gayawa, kamar yadda kake fama da ciwon zcy haka itama take fama da ciwon zuciya,
A yadda lokaci ma suka faɗa ba lallai ta ƙara shekaru biyu a raye ba, mai yasa ba zaka bata farin cikin shekaru biyun da suka rage mata ba?
Kayi tunani Ibrahimul Khalel ta cancanci itama ai mata halarci koda baka sonta kana tursasawa Zcyarka zama da ita one day one time zaka so ta Tabbas,
Kuma gaba ɗaya kuɗin hannun Abban Arman mallaki na ne, kadarori na ne,
Ka tuna sanda kaje hospital ba, ina ganinka na san cewa kai Ibrahimul Khalel ɗina ne, nine na sanya maka m.card a cikin sumar kanka,
m.card ɗin data bawa Arman wannan fake ne, kai kuma a naka tunanin kaima ka sauya m.card ɗin still ko ƙara bashi mara kyau”
Shiru Ya Heemu yay domin Tabbas mgnar Abban nasa ya sanyaya masa jiki, tausayin Mannal ya kamasa.
Wato duk abinda yake kallonsa kawai take? Kuma a nata tunanin ya aureta ne domin yana sonta.
Fesar da iska yay tare dayin baya yace “Ya rabb!”
Washegari da safe aka Sallami Ya Heemu zuwa gida.
Tunda ya koma da idanunsa baiga Mannal ba, ko motsin ta baiji ba.
Yana zaune a parlo yana shan coffee yana sanye da riga Panjams White colour masu kyau shigowar sa kenan daga masjid yay sallar Isshā.
Mutsi yaji a gefensa hakan yasa ya ɗaga kansa, tsaye ya ganta a kansa kanta a ƙasa tana wasa da yatsun hannunta, ta sanya wando da riga na bacci sunyi masifar yi mata kyau.
Wata wahalalliyar ajjiyar zcy ya sauke yana mai ɗan janye idanunsa sbd wani iri ɗaya fara ji can ƙasan maƙoshinsa a ransa yace.
“Jerry na Ayshatul-humaira”
Moha ɗan turo baki tayi idanunta yay rau rau kamar zata saki ihu, ganin yadda yay mata banza cikin shagwaɓa tana tura baki gaba tace.
“I’m sorry”
Taɓe baki yay dan bai ga dalilin da zai sanya ya zauna mace tai masa iskanci ba.
Sharrr hawaye ya sakko mata sai kawai ta fashe da kuka tare da faɗawa jikinsa ta tura fuskarta tsakiyar ƙirjinsa tana ƙara sakin kuka.
Da ƙyar ya samu ya fisgi Numfashinsa wanda yasu kwace masa, domin Moha yanzu ta zama budurwa komai na mace ya gama bayyana a Jikinta.
Cije baki yay a ransa yace
“Tab mata shaiɗanu, ka rantse ace abu nai mata”
Yadda take kukan yasa gaba ɗaya yaji kansa na sarawa jijiyoyin kansa na tashi daman tun safe yaji wani irin difference feelings na damunsa.
Hannu yasa ya ɗago ta ya kalli fuskar ta fuska ba walwala yace.
“Ɗaga ni”
Girgiza kai tayi tace “I’m sorry please Teddy”
Ta faɗa tana jan gemunsa tare da sakin ajjiyar zcy,
Hannayensa duk biyun ya sanya a bayanta tare da haɗata da jikinsa yana fesar da iska yace
“baki so na ko?”
Girgiza kai tayi tace
“Never”
Taɓe baki yay shi ma yace
“Why kika rai na ni and hadda zagi ma”
Kuka zatai yay saurin haɗe fuska tana jan numfashi tace.
“Tun ina ƙarama kace na nuna maka tsana a gaban ko waye, kace game ce ni dakai ba’a san wanda zaici ba, kuma duk runtsi kada na auri kowa sai kai”
Jinjina kai yay yana zame hular kanta ya tura duka hannunsa cikin sumar kanta yace.
“Shine kike soyayyya da Ya Omer ko? Allah kin kusa rasani fa”
Dry tayi har sai da dimples ɗinta suka loma tai masa ƙuri da ido.
Copping face ɗinsu yay waje guda yana kallon cikin idanunta kamar yadda take kallon sa domin idan da sabo ta saba da kwallon cikin idanunsa yace.
“Ohyyyah kiss me sai na hqr”
Lumshe idanunta tayi tace “kai Yahh.yahhh”
Bai kulata ba slowly ya ɗura laɓɓansa saman nata yana jin yadda ta sauke ajjiyar zcy kamar yadda ya sauke ya shiga bata frist kisa acikin rayuwar auran su.
Mannal kam yau tun safe ta tashi da wani irin ciwon mara, wanda duk sanda tayi haka ba ƙaramin ƙarshe takai a dauriyar son kasancewa da namiji ba.
A daddafe tai sallah ta kwanta sai sauke numfashi take tana goge zufar daya karyo mata, miƙewa tayi zata nufi parlo domin samun lipton tasha, tana buɗe ƙofar Idanunta ya sauka akan Ya Heemu da Moha da yake ta shan brest ɗinta ita kuma tana sakar masa kuka amma ko ta kanta baya bi.
Da sauri ta saki ƙofar tare da durƙoshe wa a wajan tana sakin kuka.
Jan numfashi Ya Heemu yay sbd ƙarar ƙofar da yaji wacce kuma ya tabbatar daga part ɗin Mannal ne,
Jin ya sauketa yasa Moha ta miƙe da gudu ta nufi part ɗinta domin tuni an ware mata nata part ɗin an gyara komai Baffa yace babu wata bidi’a kuma.
Miƙewa yay yana dafe kansa ga yadda abarsa ta miƙe tsaye kamar rodi haƙa ƙirin da ita.
Gently ya tura ƙofar ya shiga,tana durƙoshe lokaci ta gama kukan tana sauke numfashin wahala, ciwon kuma da marar yake mata ne yasa ta kasa tashi.
Kallonta yay sosai yaji ta bashi tausayi a hankali shima ya sulale a wajan ya zauna dab da ita,
Jin motsi yasa ta fara ƙoƙarin miƙewa zata bar wajan yay saurin sanya hannunsa ya fisgota jikinsa.
*KADA KO MANTA HAR YANZU ANA PAYMENT NA ABU MALEEK, KADA KA BARI AYI BABU KAI/KE*
Jikinsa ta faɗa kasancewar babu ƙwari Jikinta,
Yana jinta a jikinsa ya sauke numfashi ya shiga fesar da iska daga bakinsa, a hankali kuma ya miƙa hannunsa ya kashe lamp ɗin gefensa duhu ya bayyana.
Cikin sauri ya zame rigar jikinsa ya yar sbd zafin da yaji Jikinta ta ɗauka, Mannal kam tuni tai kwace jikinsa ga wani azabar feelings daya tasu mata, sai gomi ne ke karyo mata.
Cikin ƙasa da Murya yace
“Me nai maki?”
Shiru tai mata tana jin yadda ya ƙara matseta a jikinsa yana ƙoƙarin zare rigar jikinta tai saurin kama hannunsa tace.
“Banso”
“Uhm” kawai yace lokacin da yay cilli da rigarta yana ƙara shigar da ita jikinsa sosai domin ya daɗe da fahimtar abinda yake damunta.
Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya sauke sbd ganin yadda tsayayyun brest ɗinta suke masa wlcm, Allah ya gani shi bayansu kamar wanda bai isa yaye ba aka yaye sa, cikin saurin yay grapping ɗin su ya fara matsewa,
“Auchhhiii, Khalel mene haka”
Ta faɗa tana cije baki naked yay mata kana ta kwantar da ita saman carpet ɗin cikin sauri yaja wani bargo ya rure jikinsu ya shiga romance ɗinta ,tuni Mumy ta zauce tai gum da bakinta dan bata son ace wannan yaron shine ya sata ihu, to bata taɓa yiwa Abban Arman ihu ba balle wannan ƙwalilin yaron.
Nippy ɗinta ya fincika da ƙarfi tare da cijawa da sauri ta riƙe masa kai tana girgiza kai tace.
“Wayyoooo zaka cire min su mene haka kai baka da kunya ne?”
Banza yay mata lokacin daya sauke bakinsa a ƙasanta ya fara sha, cikin buɗe murya wacce bata san tayi bata tace.
“Wayyoooo zanyi fitsari na shiga uku wanne kallar daɗi ne wannan”
Ganin zata kawo masa yasa yay saurin gyara mata kwanciya ya shiga addu’ar Saduwa da iyali, da sauri ta miƙe zata gudu domin ta gama firgita da Ya Heemu, musamman data kalli abarsa har wani hucin take.
Hannun yasa ya kamata ya ƙara mayar da ita, tashin hankali shi kasan Ya Heemu bai ɗauka haka abin zai zo masa, domin duk yadda yasu ya shiga kasawa yay, da ƙarfi yadda jikinsa ciki, ihu suka saka a tare Mumy ta buɗe baki tare da kurma Ihu iya ƙarfinta tace “wayyoooo Ummi ya ɓarka ni”
Shima Ya Heemu ihu ya sake tare da faɗin “Ɗan isa ne da zan sakeki, Ummi ashe haka abun yake da daɗi sai ni mai auran bazawara”
Ashe haka duniyar take da shegen daɗi? Kai gsky Bazawara tayi, to ubawa ne ma zai ce Bazawara ce? Ai ma haukaci, ɗan iska irina babu yadda zai yi ya faɗa, Wayyoooo Ummi kawo ɗauki wlh jiri na keji, bana gani ihhhhuuu jama’a Ya Heemu tare da Mumynsa kuma Bazawara wacce tafi wata budurwar daɗi kashe ni”
Ya ƙare sumbatun yana haɗa uwar zufa a saman fuskarsa.
Jikinsa duk rawa yake yayinda bakinsa ya gaza yin shiru.
Ya Heemu ne irin mazan nan da idan sukaji sauyi irin haka sam basa shiru.
Zage murya suke suyi ta kwarara ihun daɗi san ransu.
Mannal tun ihun farko ta san cewa kashinta ya bushe a wajan Ya Heemu.
Domin shigarta ita babu ko sassauta wa.
Sai cije lips take tana riƙe damtsan hannunsa.
Sosai take son kurma nata ihun amma sam ko da wasa bata son yi masa kuka.
Ga wata matsananciyar kunya data kamata.
Ɗan cikinta yau shine a samanta yana auratayya da ita.
Duk yadda tasu Ya Heemu ya rabu da ita ƙiyayi, ga wata azaba data keji a Jikinta.
Brest ɗinta har wani tsagewa yay sbd yadda Ya Heemu ya basu wahala ba ɗan ka ɗan ba.
Kusan 1hr da minutes ya faɗa Jikinta tare da ƙanƙame ta yana sakin wani wahalallan numfashi.
Cikin rashin sabu da abun yaji jikinsa na masa ciwo Musamman ququnsa.
Kuka Mannal ta sanya masa tana ɓoye fuskarta a ƙirjinta,
A slowly ya shiga buɗe nauyayyen idanunsa wanda suka cike da hawaye wanda shi kansa bai san na menene ba,
Sam baiga illa ko kuma aibun auran bazawara ba, amma mutane da yawa sun masa gurguwar fahimta,
Yanzu idan budurwar yaywa wannan abun ai ƙilan yanzu suna asibiti ko kuma ta sume masa,
Lumshe idanunsa yay a hankali tare da maida kansa saman ƙirjinta kana ya kamata ɗaya brest ɗin ya ci gaba da murzawa,
Cikin kwaɓe fuska da kuma shasha kuka tace,
“Dan Allah ka barni, Mamana ciwo zaka tsige min”
Numfashi ya fesar tare da ƙura mata ido yana kallon yadda ta shagwaɓe fuska ta dawo kamar wata yarinya cikin nutsuwarsa
Haɗi kuma da kamewa yace.
“Thank you”
Banza tayi masa ganin haka yasa ya ƙara cewa.
“Thank you”
Still Shiru tayi no answering hannu yasa ya matse nippy ɗinta tare dasa baki ya fincika da ƙarfi ya shiga tsotsa,
Kansa ta riƙe tace.
“Ayyah! Tun safe bana da lfy ka rabu dani mana, kaje wajan ɗayar”
Murmushin jin daɗi yay yace.
“Bana baki maganin ciwon ba?”
Hannu tasa ta daki ƙirjin tare da shafawa ba tare da tace komai ba,
Laɓɓansa ya ɗura saman kunanta yace,
“Mumyna matar ɗan yaro, yaron ma wanda ta raina”
Kuka ta sanya ta shiga ƙoƙarin janye Jikinta duk da ciwon da jikin yake mata,
Hannayensa duk biyun ya sanya ya azata saman jikinsa yace.
“It’s okay, thank you, Duk da dai taimakon rai nayi”
Ya faɗa yana rungome ta tare da shafa sumar kanta,
Lubb tayi tana sauraran sautin bugawar zcyarta dake fita dib dib dib dib kamar wace BP ɗinta yake shirin sauka,
Shiru gaba ɗaya sukai yayinda Ya Heemu yake tunanin zai yi ƙoƙarin ganin ya kamanta adalci tsakaninsu duk da cewa baya sonta amma
Dole zai ɗauki mgnar mahaifin nasa ya bata farin cikin shekarun da suka rage mata,
Tun sanda tace masa mahaifinsa na raye yaji girma da ƙimarta sun daɗu fiye da baya,
Yana jinta a wani gefen shashe na zcyarsa duk da cewa bai san mene gaba zata haifar ba,
Amma yana riƙon Allah Ubangiji ya sanya ta haifar da abu mai kyau,
Mannal kam burinta gari ya waye ya bata divorce Paper ɗinta tayi gaba, a hankali kuma
Zazzafan zazzaɓi ya fara ratsa jikinsa yana jin wani sabon feelings na ƙara zuwar masa,
Ci gaba yay da murza nippy ɗinta da sauri tasa hannu ta riƙesa ganin yana ƙoƙarin sanya hannunsa a ƙasanta ba ko kunya
“Pls kaje wajan Matarka banso”
Fesar da numfashi yay yace
“Ke ni ba shasha bane nasan me nake, And wane ya faɗa maki sha’awar wani tana kashe ta wani? Ke na fara sani ba ita ba, daɗin ki na fara sani ba ita ba,
Idan aka tambayar gareni wace uwargidan Ibrahimul Khalel zance Mumyna ce, dan haka I’ll go for the second round”
Ya faɗa yana kwantar da ita kuka ta fara amma ko sauraranta bai ba saima ƙara tunzura shi da take, kai tsaye ya ƙara shigarta babu fargaba ko kaɗan cikin kuka tace.
“Wlh kafi ƙarfi na, dan Allah ka rabu dani kaji min ciwo, ko Abban Arman bai taɓa jimin ciwo ba”
Jin sunan Abban Arman yasa Ya Heemu ya ƙara shigar ta da ƙarfi yana jin sanda ƙasanta yace keeeeeeeet,
Ihu tasa masa tana riƙesa Jikinta duk rawa yake tace.
“Na shiga uku wlh ko a yanzu nasan kai Uban yaro ne ba yaro ba, dan Allah ka rabu dani ka yagani fa, kaji min ciwo”
Sai da ya gama dan kansa sannan ya sureta kamar yarinya yay toilet da ita domin sai a lokacin yaji tausayinta ya kama shi,
Amma son bai son nunawa kada ta raina shi.
Ya haɗa mata ruwan zafi ya sanyata ciki ya juya da sauri tare da sanya kayansa ya nufi part ɗinsa.
Mannal yana fita ta saki wani gigitaccen kuka na azaba sai rawa Jikinta yake ko a frist night ɗinta bata sha wannan ruwar wahalar ba sam,
Yadda ta kejin zafi ya tabbatar mata cewa taji ciwo a Jikinta, da ƙyar ta shiga ruwa ta gasa Jikinta kana tai wanka ta ɗaura towel ta fito,
Allah ya taimaka ba’a bed sukai ba duk wannan abun a saman carpet ne bed ta faɗa tare da shigewa duvet ta kwanta abinta tana sauke wahalallan numfashi,
Ya Heemu yana zuwa part ɗinsa ya nufi bathroom yay wanka shima ya gasa jikinsa domin ji yake tamkar shi akaiwa abun bashi yayi ba,
Yana gaban mirror yana fesa wa jikinsa parfume sai sakin murmushi yake,
Time to time kuma yana ɗan dafe kansa sbd ciwon da yake masa,
A hankali yay baya ya kwanta saman bed bakinsa ɗauke da addu’a nan take bacci ya ɗauke sa tare da wani zazzafan zazzaɓi,
Moha tana shiga part ɗinta ta faɗa saman bed tana sakin ajjiyar zcy ta tsoro da kuma fargaba,
Tana jin lokacin da Ya Heemu ya fasa ihu kana kuma ta jiyo sautin ihun Mumy,
Da sauri ta sanya pillow ta danne kunanta dashi, tare da sakin kuka wanda bata san na menene ba amma yadda suke ihu kaɗai ya isa ya fahimtar da ita cewa Abinda Ya samu JIDDERH ne ya samu Mumy, tunawa da lokacin da ABU MALEEK ya farwa JULDE ne a lokacin daya fita da ita ran gadi ne yasa ta saki ihu,
Kenan Ya Heemu shi ne ya farwa Mumy, ba gwamma ABU MALEEK ya samu juyewar tunani ne a lokacin daya samu nasarar raba JIDDERH ta budurcinta ba, harya gama abinda yake a tsakiyar ciyayi kusa da ƙorama bai sani ba,
Amma shi Ya Heemu ai da hankalinsa kenan Mumy zata rigata haihuwa ne ko menene?,
Tana cikin wannan kukan ne kuma bacci yay gaba da ita.
Washe gari
Yana sanye da wata farar ash ɗin Arabian Jallabiya mai ƙaramin hannu,
Sai ƙwantaccen gashin kansa dake kwance sai ƙyalli yake,
Dawowar sa kenan daga sallar Subhi, kai tsaye part ɗin Moha ya nufa a hankali ya tura jinta a buɗe kuma ya sanya ya tura kansa ciki baki ɗaya.
Tana kwance saman gado sai bacci take tana sakin ajjiyar zcy,
Zama yay ya ƙura mata ido ba tare kuma da yay mgn ba ya sanya hannunsa ya jawota kusa dashi ganin bata Mutsa bane yasa ya shiga kiran sunanta a taushashe.
“Humairahhhhhh!! Humairahhhhhh!! Humairah!!”
Ya faɗa yana dukan kumatun ta buɗe ido tayi tana ganinsa ta ɗauke kanta tana mai miƙewa tsaye domin ta fahimci lokacin sallah yayi,
Miƙewa yay ba tare da yace komai ba yaja mata ƙofar yay waje abinsa,
Part ɗin Mannal ya nufa, yana shiga ya lumshe idanunsa sbd wani ƙamshin Air freshener da yaji ga ƙamshin turaran Al’ajabu daya cika cikin bedroom ɗin,
Tana kwance saman Sallaya hannunta riƙe da casbawa da alama tana cikin addu’a ne bacci ya ɗauke ta,
Jingina yay a jikin ƙofar tare da harɗe hannayensa ya zuba mata firgitattun idanunsa a cikin lokaci kaɗan kuma komai na zcyarsa ya keson sauyawa,+
STORY CONTINUES BELOW
*UHM ABU_MALEEK YA KUSA ZUWA KADA KUJI KUƊIN YAY MAKU YAWA WANNAN DALILIN NAKE TA ƘARA TUNA MAKU, A YANZU 500 AKE BIYA KAFIN A FARA POSTING KUƊIN YAFI HAKA*
Wani ƙawataccen Murmushi ya saki har sai da dimples ɗinsa ya luma tare da bayyanar teeths gave ɗinsa mai kyau da kuma tsarin gske,
Gently ya ƙarasa inda take kwance tana bacci yana zuwa ya sanya hannunsa ya sureta zuwa saman bed, a hankali kuma ya zare hijab ɗin jikinta, kusan suman tsaye yay domin gaba ɗaya brest ɗinta a waje suke tsirara, sbd bata zuge zip ɗin duguwar rigar ba,
Cikin baccinta taji mayataccen turarensa yana dukan hancinta, ajjiyar zcy ta sauke tare da ƙara shigewa jikinsa tana sanya hannunta duk biyun ta rungomesa sosai a Jikinta,
Jikinsa har rawa yake wajan sanya bakinsa zuwa ga abinda yake tsune masa ido,
Da sauri ta buɗe idanunta suka haɗa ido kashe mata ido ɗaya yay yaci gaba da yin abinda yake,
Kuka ta sanya masa tana cizonsa a ƙirji,
Yana jinta yay mata banza ganin yadda yake rawar jiki yasa ta ƙara sakar masa kuka tana faɗin.
“Wai baka da tausayi ne? Jiya kaji min ciwo ko a jikinka ka tafi ka barni, yanzu kuma kashe ni ina jin zakai”
Dry yay yana sakinta yace
“Haba ɗan yaro dani zan kashe uwar mata”
Turo baki tayi tana kwaɓe fuska tace
“Uhm ni dai a’a, wlh kai babba ne nayi believe da hakan yesterday so leave me kaji”
Idanunsa da yay sosai ya kalleta dasu,kafin yaja baya kaɗan yana Rungome da ita a jikinsa yace.
“A cikin biyu za’ai ɗaya, ko dai ki barni na sauke abinda na keji ko kuma ki sauke min”
Girgiza kai tayi tace.
“Me zan maka?”
Yana tattare rigar jikinsa zuwa sama yace.
“Just watching and see”
Idanunsa a lumshe taji ya kwantar da ita tare da tallafo da kanta, kana ya buɗe mata baki abinda taji a bakinta mai kama da
Rudi ne yasa tai saurin buɗe idanunta da sauri kuma ta rufe idanunta, Ya Heemu
Na fesar da numfashi yana sakin wani gurnani yace
“Suck it Mumyna”
Tasan cewa ba zai rabu da ita ba hakan yasa ta zage tana masa abinda ya keso harya samu nutsuwa,
Rungome ta yay sosai yana mai jin daɗi da kuma farin ciki,
Ɗan zamewa tayi zata ƙwace ya matseta sosai a jikinsa,
“Finally komai yay dai-dai sai ka sallame ni”
Kallonta yay irin kallon bangane ba ɗin nan yace.
“Me fa?”
Fuskarta a haɗe tace.
“Ka sakeni AURAN FANSA ya ƙare”
Sakinta yay a Jikinta yana mai miƙewa tsaye yace.
“AURAN FANSA yanzu ya zama AURAN SOYAYYA DA KUMA FARIN CIKI”
cikin rashin fahimta tace.
“Soyayyya dawa? Goodness Malam ka sakeni bana son zama da mutum mara kunya”
Dry yay mata sosai.
“Ɗan iska ne da zan sakeki? Ki bari na zama mahaukaci kamar ABU MALEEK sai na sakeki, kuma koshi da yake Mahaukaciya bai saki matarsa ba matsala aka samu, dan haka ki shirya zama da mijinki kuma ɗan ki Captain Ibrahimul Khalel”
Yana faɗin hakan ya fice daga cikin part ɗin ya nufi nasa,
Harara ta watsa masa tana mai turo baki a shagwaɓe tace.
“Banza mayan nono”
Tana faɗin haka ta shige bathroom domin shiryawa.
Misalin 11 na safe Moha na zaune saman Danning table ita da Ummi sai Papi, suna breakfast, tun daga nesa taji ƙamshin turarensa,
Sunkuyar da kai tayi ƙasa tana juya tea ɗin gabanta a hankali
Kuma take sha tana ɗan haɗe rai,
Zama yay sosai yau yana cikin wata dakakkiyar shadda white colour sai hula mai tangaran,
Yay masifar kyau kana kallonsa kaga ango kuma sabun shiga,
“Ummi, Papi mrng”
Murmushi Papi yay yace.
“Fatan ka tashi lfy?”
Yace “Allahamdulillah”
Ummi kam ko ɗago kai ba tayi ba sbd sosai jiya ihunsu ya cika mata kunne hakan yasa Papi yace yau zasu koma ɗaya gidan tunda wannan yafi girma sai Ya Heemu ya zauna a cikinsa tare da matansa,
Shiru wajan ya ɗauka kowa ya yana cin abinci ba kajin ƙarar komai sai ta Spoons knives, Suna gamawa Ummi ta shaidawa Ya Heemu barin su gidan sosai yaji daɗi domin shima kunya ya keji,
Tashi sukai daman tuni su shirya tafiyar basu ɗauki komai ba
Sai kayan sawa har mota Ya Heemu da Moha suka rakasu Mumy kam kasa fitowa tayi sbd kunya,
Suna tafiya Ya Heemu ya faki idanun Moha cak yay sama da ita sai bedroom ɗinsa,
A ranar Moha ta faɗawa aya zaƙinta, yasha cizo daya ƙushi, kuka babu kalar wanda ba tayi ba, har suma,
Lokacin da Mannal taji ihun Moha bathroom ta shiga ta kulle kanta a ciki,
Haka dai rayuwar tai ta tafiya Mannal ta hqr domin zuwa yanzu soyayyyar ɗan cikin nata ya gama ratsa mata zcy,
Ɓangaren kwanciyar Aure Ya Heemu yafi jin daɗin Mannal fiye da Moha musamman idan Mumy tayi riding nasa, A haka Mannal ta samu ciki haka Moha kusan a tare suka samu cikin
Farin ciki wajan Ya Heemu ba’a mgn gashi ya samu haɗin kan iyalan nasa,
Idan yana tare da Mumy har manta kansa yake, dan haka zatai masa tik ko ta ɗaure sa jikin bango tai tai masa abinda ya keso, haka zai zage iya kar Muryarsa yay ta tsala ihu,
Hannah Arman ya aureta haka Areef ya auri Amatu, Shoona kam wani tsuhun mutum ta aura mai mata biyu itace ta ukun,
Rayuwa kenan abubuwa da yawa sun faru wasu masu daɗi wasu a kasin haka, Yayinda aka rataye Abban Arman bisa bin umarnin Court ɗin,
After 9mnt
Da sauri ake tura gadon da Moha take kai sbd sabuwar naƙudar da yazo mata,
Sosai ya shiga tashin yana yana matukar son matan nasa sosai,
Yana tsaye aka shigar da ita labour room, Mannal yaja ya rungome shima ya shiga kuka kamar ƙaramin yaro, Anuty Meera dai ko mgn bata iyawa sbd tashin hankali haka ma Ummi,
Baffa sai jan carbi yake
Babu jimawa aka fito da wani jariri ƙato dashi mai kama da Ya Heemu domin ko hsken jarirai bashi da shi,
Da sauri Mannal ta amshi jaririn tana jin dama itace ta sauke wannan nauyin, domin
Kwana biyu ciwon zcyarta ya tashi sosai, ta ɗauki niyyar mallakawa Moha abinda ta mallaka,
Suna zaune suka jiyo ihun Moha gaba ɗaya suka miƙe tsaye, da gudu wata Dr tazo ta shige cikin room ɗin babu jimawa ta fito hannunta yay faca-faca da jini sbd jinin daya ɓalle wa Moha bayan haihuwarta,
Kallon Dr ɗin Ya Heemu yay ganin tana girgiza masa kai yay saurin yin baya zai faɗi Baba Haroon ya riƙesa,
Mannal kam cikinta ta riƙe sbd hantsilawar da yay mata, Ummi ce tace
“Ya jikin nata?”
Girgiza kai Dr ɗin tayi tace.
“Sai hqr Ubangiji ya amshi abarsa”
Innalillahi wa’inna ilaihir Arjun,
Cewar Abba Wacce ake tunanin mutuwarta ba ita Ubangiji ya ɗauka ba, daman mutuwa bata san inda ciwo yake ba, yau gashi Moha da take da cikakkiyar Lfy ta mutu tabar mai ciwon zuciya.
*ABU_MALEEK ZAI ZO MAKU DA SABON SALO, LABARI NE WANDA BA’A TAƁA ZUWAR MAKU DA KAMARSA BA, LABARI NE MAI TARWATSA ZCY, DA SANYA MUTUM KOGIN TUNANI, KANA YA SANYA ZCY JUYAYI, LABARI NE WANDA YA HUCE LABARIN ROMOE DA JUILET, LABARIN DAYA HUCE NA LAYLERH DA MAJNUN, LABARI NE DAYA HUCE NA TAITAINIK🔥 AKWAI SALO MAI NARKA ZCYR MAI KARATU, NI KAI NA BA KOMAI NAKE JURE RUBUTAWA SBS WITH EMOTIONAL NA KEJIN ABUN, YANA EFFECTING ƊINA SOSAI, KADA KI SAKE A BAKI LABARI ZAKI IYA BIYAN KUƊIN KI IT’S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT https://wa.me/+2348119237616 500 SHINE VIP KAFIN NA FARA POSTING AMMA IDAN NA FARA POSTING KUƊIN ZAFI HAKA💃🏽💃🏽 WANNAN GARAƁASA NE*