AUREN FANSA CHAPTER 14 KARSHE BY ✍🏾 NIMCYLUV

AUREN FANSA CHAPTER 14 KARSHE BY ✍🏾 NIMCYLUV

                 Www.bankinhausanovels.com.ng 

Ummi da Anuty Suwaiba ne sukai kan Mannal wacce tuni faya ta fashe mata haihuwa tazo dab.
Ya Heemu kansa ya kifa a jikin Kawo Shuriem sai sakin ajjiyar zcy yake,
Ana shigar da Mannal ɗakin haihuwa wata likita ta fito da sauri fuskarta cike da fara’a tace.
“Finally”
Da dauri Alhj Al’mustapha ya kalleta yace.
“Ta haihu? Ina gawar kuma?”
Dr ɗin tai Murmushi tace.
“Babu batun gawa, duguwar suma tayi zuwa yanzu kuma ta farfaɗo kuyi sauri ko bada jini a sanya mata”
Da wani irin sauri Ya Heemu ya faɗa cikin ɗakin yana zuwa ya sameta a kwance,


Sai numfashi take fitarwa,
Tayi fari sosai alamar da gske jini take buƙata,
Yana zuwa yasa hannu ya ɗago ta zuwa jikinsa,
Ya rungome ta sosai idanunsa na zubar da hawaye yace,
“Jerry na, I’m sorry saura kaɗan Nima rawa zcyr ta buga kin bani tsoro sosai ainun, ban tsammaci zan iya dauriya ba ina gab da fita hayyacinta na sai kuma gashi ashe kina raye,
Wanene ya san iya kacin yaran da zaki haifa min ai Allah, thank you God daga bani mataye na gari maso sona da kuma ƙauna ta, Ubangy ka sanya ni zan mutu na barsu”
Da sauri Moha ta girgiza masa kai alamar bata so ya daina faɗa,
“I love You so much wifyna, kin bani yaro mai kama dani, daman nasan ragwantar ki bazai hana ki samu mai kama dake ba”
Ya faɗa yana sumbatar forehead ɗinta,
Murmushin dole tayi masa tare da shafa fuskarsa tana jan karan hancinsa ba tare da tace komai ba,
Ganin tayi shiru yasa shi faɗin.
“Pls Humairahhhhhh say something mana”
Jan numfashi tayi kaɗan kafin ta ɗan bugi ƙirjinsa muryarta na rawa tace.
“I love so much Ya Heemu, nasan zan rayu dakai amma mutuwa dole muna tunaninta a kullum ina buƙatar Ubangiji ya fara ɗaukan raina ya Barka da yaran da zan haifa”
Da sauri ya sanya bakinsa cikin nata ya shiga kissing ɗinta tana jin tai shiru tana lumshe idanunta,
Dr tace ta shigo da jinin Ya Heemu da aka ɗauka ta ɗaurawa Moha,
Ya Heemu fita yay yana mai hamdala a ransa, domin idan babu Moha a rayuwarsa bai san yadda zan yi ba,
Yana fitowa Anuty Meera da Alhj Al’mustapha duka shiga domin suma a firgice suke sosai,
Ganin kyawawan yara duk masa a hannun Baffa yana masu tofi yasa Ya Heemu tsayawa cak yana kallon yaran cike dasu da ƙauna farare tass dasu,
Ya Areef ne yace.
“Congratulations Ya Heemu, Lokaci guda ka sami ƴan uku ma sha Allah, Allah ya sanya masu albarka”
Bakin Ya Heemu na rawa idanunsa cike da hawaye wanda suke shirin sakko masa yace.
“My Mumy My Mannal”
Sai kuma ya juya da sauri ya nufi room ɗin da take, yana shiga ana gama shiryata,
Haɗa ido sukai da Ya Heemu tana ganinsa ta kwaɓe fuska sai hawaye tana Turo baki kuma tace.
“Ya Heemu!!!”
Bakinsa na rawa yace.
“Yes! Sweetheart”
Hannayenta ta ware masa tana ƙara marai-raice fuska kamar yadda ta saba.
Da sauri ya ƙarasa Jikinta suka rungome juna a tare kuma suka saki kukan farin ciki tace.
“I’m sorry, pls kayi hqr”
Yana shafa bayanta yace.
“Sorry? For what reason?”
Dukan bayansa tayi tace.
“For everything I have done to you, na ɓata maka rai, I’m sorry Mijina”
Da sauri ya ɗago ta yace.
“Miji? Really? Did you Exactly call me your husband? Wow you’re lucky Ya Heemu”
Ya faɗa yana rungome ta yace.
“To mene yasa kike min?”
Nipples ɗinsa ta tsotsa kasancewar rigar mai buɗewa ce kuma bai sanya wata a ciki ba da sauri
Ya runtse idanunsa yace.
“Auchhhiii, idan ba wani cikin kike so ba ki bari”
Cire bakinta tayi a hankali cikin ƙasa da Muryar tace.
“I was mistaken, Namiji baya kaɗan duk inda yake, bawai bana sonka bane, kawai ina kunyar zama dkai Matsayin miji, balle har na dinga kiranka da wani sunan na soyayya just like Dad’ say,
But now i realize that duk inda Namiji yake yana dai-dai da zamanin mace,
Bare murɗaɗɗan Mijina kuma kwarzo zakin zakuna Captain Ibrahimul Khalel,
Tun sanda naji cewa Moha matar kace na fahimci na kamu da sonka sosai naji babu daɗi amma hakan bai sanya naji haushi ko tsanar ka ba, you’re my everything my world my  favorite, my soja Mijina ɗana kuma Uban yara na,
I love You so much Ya Heemu I love you dear, And i have a good new for you”
Tunda ta fara magana yake Kallonta with much surprise bakinsa buɗe murya can ƙasan maƙoshinsa yace.
“Uhm all ears what the new?”
Ƙanƙamesa tayi tana shaƙar ƙamshin turarensa tace.
“Zuwa yanzu bana da wata damuwa, ciwon dake damuna ya warke lifiya lou nake yanzu”
Cikin farin ciki ya shafa kanta yace.
“Al-hakkamu kenan, Rabbi jallah wa’azam, Allahamdulillah sweetheart na fiki jin daɗi na daɗe da sanin cewa zaki samu lafiya zamu rayu tare, kin bani Twins Jerry ta bani Black baby boy thank you so much mataye na”
Murmushi tayi tace.
“Na fika himma shine yasa na haifi masu kalata”
Dry yay yace.
“Babu komai, naji daɗin hakan idan kika haifi baƙi Tabbas za’aiwa gidana lamba ace gidan baƙaƙe”
Ummi ce ta turo ƙofar room ɗin ta shigo,
Mumy na ganin ta tai saurin sunkuyar da kanta ƙasa amma ta gagara zame Jikinta daga na Ya Heemu domin sosai take jin so da ƙaunar sa a ranta,
Harara Ummi ta cillawa Ya Heemu tace “fice mara kunya”
Rausayar dakai yay yace.
“Ayya Mumy Matana ce ba,ba wata ba”
Ya faɗa yana miƙewa tare da amsar yaran ya rungome su ya shiga yi masu huɗu ba, Al-hassan da Al-hussan,
Washe gari da safe duk aka sallame su, Ummi da Inna suka dawo gidan da zama sbd kula dasu, Anuty Lubna ma sam ba’a barta a baya ba,
Ranar suna ɗan Moha ya amsa sunan Al-mustapha, ana ce masa Adyan, twins kuma ba’a sauya masu suna ba,
Ya Heemu abin arziƙin daya samu daga wajan Soldiers baya faɗuwa haka Moha da Mannal komai iri guda Ya Heemu yay masu hakama jaririn domin zasu tashi ƴan uku ne, amma Adyan duk saiya fisu sbd jikin Ya Heemu daya ɗauka,
Shoona kam ko nan da can bata fita domin ɗan tsuhun mai yawo da majina a hanci kullum yana manne da ita, wani lokacin har fitsari yake mata a baki,
Kwana biyu da suna Ya Heemu ya kwashi matansa sai PARIS.
a lokacin kuma Hannah da Amatu suna ɗauke da ƙaramin ciki hakama Ummi amma tai Shiru bata faɗawa kowa ba domin suma ƙasar zasu bari sai dai a ganta da abin data haifa, ko ƴan uwanta ƙin faɗa masu tayi.
Moha na zaune Adyan sai kuka yake, shigowar Ya Heemu kenan daga masjid ya ƙarasa ciki tare da amsar sa yace.
“Na Aminci kyau da baƙi nawa ne, amma wannan kukan daran da rigimar tsiya na uwarsa ne”
Shiru yaji yana juya yaga ashe har bacci ya ɗauke ta,
Daman kukansa ya hanasa bacci, indai ba nono yaji a bakinsa ba sam baya bacci da alama dai komai na Ya Heemu Adyan ya ɗauke,
Gyara mata kwanciya yay tare da kissing bakinta daman ba’a ɗakinta yake ba, kana ya rufe mata ƙofa ya fita abinsa,
Tun daga bakin part ɗin Mannal yake jiyo kukan Mannal ɗin dana yaran dafe kai yay yace.
“Nikam naga ta kai na”
Ya faɗi hakan yana shiga ciki,  tana zaune yaran na saman cinyarta sai kuka suke sbd nono suke buƙata, amma nonon ciwo yake mata nippy ɗinta sunyi jajirrr har jini suke,
Kwantar da Adyan yay domin a wajanta yake kwana yana zuwa ya ɗauki yarane yana jijjiga su, ya sanyawa Al-hassan yatsarsa a baki ya shiga tsotsa yana sauke ajjiyar zcy,
Lallaɓa su yay sukai bacci kana ya kwantar dako wanne a gadonsa ya dawo wajan Mannal yace.
“Mumy ya akai ne?”
Kwaɓe fuska tayi tace.
“Baka barni da wannan yaran masu bakin aku ba”
Zare ido yay yace.
“A’a bar yiwa Yaran Ibrahimul Khalel ba’a, gaba ɗayansu Soldiers ne nan da kike gani babu rago cikinsu”
Ya faɗa yana zame jallabiyar jikinsa tare da hawaye wa saman bed ɗin ya jawota jikinsa ya shiga duba nonon daya cika da ruwa, yace.
“Dole sai ruwan ya rago zai ɗan daina ciwon, kuma sunyi Bacci kafin safiya kuma ya ƙara cika da ruwa,bari na taimaka maki Sweetheart”
Kallonsa tayi da ido tace.
“Uhm kamarya?”
Mirginata ƙasa yay tare da yi mata rumfa yace.
“Bari kiga yara sun gama nasu saura na babansu”
Ya faɗi hakan kuma yana kafa bakinsa a saman nippy ɗin ya shiga zuƙe ruwan, kuka da ihu ta fara sbd zafi shi kuma yay hakanne domin sama mata sauƙi, sai gashi ya shanye ruwan tass sai gumi yake haɗawa, yana gamawa ita kuma ta bubbuga bayansa,
Tashi yay gaba ɗaya ya kwasu  chocolate ɗin daya zo dasu bayan ya sha Mannal tasha ya ajjiyewa Moha rabin ransa nata,
Kwanciya yay tare da rungome Mumy da sauri tace.
“Baka siyamin littafin ba”
“Wanne?”
Ya bata amsa yana shafa sumar kanta domin har yanzu bai fara kwanciya dasu ba,
Tace
“ABU MALEEK mana bana faɗa baka ba, kuma a week ɗin nan za’a fara, idan kuma ta fara posting ba’a biya ba yafi 500”
Taɓe baki yay yace.
“Bani acct number ta”
Ya faɗa yana ɗauko Wayarsa,
Da sauri tace.
0116886423 sulaiman Naima s union bank”
Cikin nutsuwa ya fara transfer yana gamawa yace.
“Mumy ai karatu lafiya, na tura mata 50k, ai ni sai naji kunya na bada 500 kuma Har book 1 2 3, kunma samu mai sauƙin kai wlh, ta zauna tai searching tai Rubutu na tsayin wani lokacin kana a sace book ɗin a fitar dashi kai gsky na jinjina mata”
Tana shafa ƙirjinsa tace.
“Wlh Hubby, ta iya novel musamman Uncle ne, da Sirrin mu da the new emir wlh har yanzu ina karanta su”
Katse mganar yay da faɗin.
“I love You”
Murmushi tayi domin ta fahimci abinda yake nufi dan haka tace.
“I love You too”
Ta faɗa tana sanya hannunta a boxer sa, rungome ta yay yace.
“Allahamdulillah!!!”+

A nan nima NA’IMA SULAIMAN SARAUTA NIMCYLUV nake cewa ALLAHAMDULILLAH! NAN NA KAWO ƘARSHEN AURAN FANSA,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *