AUREN FANSA CHAPTER 2 BY ✍🏾 NIMCYLUV
Www.bankinhausanovels.com.ng
MAKARANTA, MARUBUTA, MASU BUSINESS!
Dama a gareku ga dukkan wanda yake son a tallata masa littafinsa na kuɗi domin ya samu masu siya, da kuma Wanda yake son a tallata masa hajjarsa domin ya samu costumers to zaku iya neman wannan number kai tsaye 08119237616 domin tuntubar mu.
Yadda tsarin yake.
A jikin littafi.
Pay page 500
Over 5pages 2k
Status
Pay day 100
Over 5days 3k
Group
Pay day 3k
Over 5days 5k
Contact this number to this number to more impormation 08119237616.
Da sauri Abban Arman ya janye hannunsa yana sakin wani shu’umin murmushi mai cike da ma’anuni na zaki gane baki da wayo, Cikin ƙasa da Murya yace “My Safa ki barni naji ƙamshin jikinki mana” banza tai masa baƙin ciki kamar zai kasheta, samansa ya gyara ba tai aune ba taji ya haɗata da jikinsa yana sakin numfashi, Safa jitai kamar ta haɗiye zuciya ace wai abokin ubanta shike mata, mutumin da take tunanin ya kasance Uba kuma siriki a gareta na har abada, cikin jin daɗi ya ƙara haɗata da jikinsa tare da copping face ɗinsu waje guda, bakinsa na rawa yace “Why My Safa? Ki
daina wahalar da kanki domin aure ba fashi a gobe za’a ɗaura kuma a gobe zan mai daki cikakkiyar mace” kasa daurewa tayi ta buɗe baki zatai magana yay sauri haɗe bakinsu waje guda, har wani duhu take gani a Idanunta, haɗe bakinta tayi ta gasa masa ciwo a leɓe. bai ƙara ƙoƙarin taɓa Safa tunda ya fahimci bata so,amma zcyarsa cike da so da ƙaunar ta uwa uba wani hali daya fara samun kansa a kanta tun yanzu. Tun a bakin hall aka isar da zuwansu nan Mutanan wajan suka miƙe domin nuna girmamawa ga ango da amarya, Safa banda hawaye babu abinda yake fita daga cikin idanunta. M.C najin zuwan ango da amarya ya sauya waƙar JOHNNY DRILLE ta ROMOE AND JULIET kamar haka;
🎻🎸Love is a beautiful thing
This love na for you and me
Be my Juliet and I’ll be your Romeo, my love
It’s the hand of God na Him bring you to me
It’s indescribable what you mean to me
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, o yeah-yeah
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, my love o
And when the Stars come out tonight
I’ll think about you my love, my love o
And in the dark I see your lovely eyes
Darling you are my light you are my love
Like MTN I go find you everywhere you go
And like Joke and Jake our love will never grow old
Please be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, o yeah-yeah
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love, my love o
And when the Stars come out tonight
I’ll be thinking about you my love, my love o
And in the dark I see your lovely eyes
Darling you are my light, you are my love o
Take my hand and walk with me my love
Just say what you want and I’ll get it for you my love
Take my all, I give it all won’t take it back
All I want is your love
You can take my all I give it all won’t take it back
All I want is your love
All I want is your love
Oh yeah-yeah
Ooooh yeah-yeah-yeah
And when the Stars come out tonight
I go dey think about you my love, my love o
And in the dark I see your lovely eyes
Darling you are my light, you are my love o
Be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love
Yeah, my love
Be my Juliet and I’ll be your Romeo
My love
Would you be my Juliet and I’ll be your Romeo
Oh my love, oh my love🎻🎸
Abban Arman yana tare Safa kamar zai maidata ciki sbd yadda yake manne mata ita kam ko kallonsa bata sonyi,a haka har suka isa wajan zamansu ciki mutunci baka fara gabatar da dinner dangin Safa ɗaya babu sbd daman ba wani yawa gare su ba, a haka dinner ta tashi aka bada gifts masu yawa. Safa ce zaune daga ita sai half vest da wando 3gauther tsaki taja tana marai-raice fuska tare da faɗin “Yaya Heemu please pick my call” ta faɗa hawaye na sakko mata,Ummi ta shigo Parlon tana faɗin “Safa ki daina wahalar da kanki a kan Yaya Heemu, tunda ya samu hutu ya fita hutawa baya son ta kura” Safa ta kalli Ummi tace “Ummi Yaya Heemu ne kawai hope ɗina a yanzu, shine wanda zai kare min martaba da kuma ki bata, wlh bana ƙaunar Mutumin nan naso a matsayin Uba,amma yanzu ya ɓata rawarsa da tsalle, ƙilan ma ba haka kawai yace yana sona ba” Zama Ummi tayi tace “Kul Safa, bana son ɗan yan kai da shiririta i knew him very well, bana jin zai iya aikata ba dai-dai ba gareki domin kuma ƴa ƴansa ne” “Ummi idan da gaske ya ɗauke mu as his children why zaice yana sona kamar ni ɗaya ce a duniyar wlh nikam bana son sa i don’t love him anymore” Calmly Ummi tayi tace “Haba Safa, ai zcy ba’ai mata shamaki kuma baka sanin lokacin da kake son mutum domin ba mutum ke faɗawa so ba, So ne ke faɗawa mutum kada kiga laifinsa idan ma yayi domin wata manufa let him do, time tell us everything kici gaba da addu’a kamar yadda nake maki, Safa just pray ok!” Kaita ɗaga tana share shawayen daya zubu mata tace “Ummi i missed my brother i son mgn dashi” shafa kanta tayi tace “Don’t worry kinji? I’ll try my best naga nai magana dashi, kiyi alwala kafin ki kwanta kada ki manta da addu’a Allah yay maku albarka” rungome ta Safa tayi tace “Thank you Ummi kece uwarmu kece Ubanmu, kece ƴan Uwanmu kece komai namu i love You so much Allah ya ƙara maki tsahun rai” Murmushi Ummi tayi tace “you’re a darling” (ke abar so ce) tana faɗin haka ta fice daga cikin parlon, miƙewa Safa tayi ta nufi bedroom ɗinta a gurguje tai wanka tasa wasu haɗaɗɗun nightwear na Panjams White colour sunyi mata masifar kyau, kallon kanta tayi cikin mirror tace “I missed you so much ARMAN” sai kuma tai shiru tunawa da tayi Arman yanzu bashi ke da ita ba mai Makon ta zauna da ɗan saita zama matar uban ɗan, yaya zatai da Arman da wanne ido zai kalleta, tsaki tayi idanunta na zubar da hawaye kana ta shafo jajayen laɓɓanta wai yau ita Abban Arman yay kiss Yasubuhanallah!, Kasa hqr tayi ta ƙara darling number Yaya Heemu amma ba picking, zcyarta cike da damuwa ta kwanta tana ƙara rushewa da sabon kuka tana daure damuwar ranta ne sbd Umminta amma dole ta shiga damuwa a haka bacci ya ɗauke.
KANO/ NASARAWA G.R.A SHAGARI STREET NO 111
Tun daga bakin babban Parlo Mannal ta saki kuka kamar ƙaramar yarinya Anut Lubna tai saurin ɗaga kanta da Mmki tace “Mannal!” Da sauri Mannal tace ta rungome stepmom ɗin ta tana ƙara sakin kuka, bayanta Anut Lubna ta shiga bubbugawa tace “It’s okay dear” janyeta tayi ta zaunar da ita saman sofa idanunta cike da hawaye ta buɗe baki zatai magana Anut Lubna tai sauri cewa “Ohh stop it,ban tambayi komai ba” shiru tayi taci gaba da sauke ajjiyar zuciya bottle water mai sanyi ta ɗauko tare da glass cup, Zama tayi ta zuba mata ruwan a cup kana ta miƙa mata, sosai tasha ruwan taji zcyarta tai mata sanyi sai lumshe idanunta take, ba tare da Anut Lubna ta ƙara mgn ba tace miƙe zuwa kitchen mai aikinta ta samu tace “Baba haɗa min fresh milk a mug yanzu” Wacce aka kira da Baba tace “Angama Hjy” not too long ta dawo da mug ɗin fresh milk miƙawa Mannal tayi tace “Drink” karɓa tayi har lokacin bata bar sakin ajjiyar zuciya ba tace “Anut!!” Sai kuma ta ƙara sakin kuka Murmushi Anut Lubna tayi tace “Cry Sweetheart, cry My dear” kamar wacce ake zagi haka ta dinga rera kuka kamar ƴar shekara domin kukan da take ko Safa ba zatai irinsa ba cikin kuka tace “Abban Arman” sai kuma tayi Shiru Anut Lubna tace “Uhm” kai tsaye ta bata labarin abinda yake faruwa ta ɗura da faɗin “Anut yanzu hakan dai-dai ne? Tun kwanaki na faɗa maki Arman ke son Safa zai aureta amma ace wai Abban Arman yaje yana neman Auren Yar cikin sa? Me yake nufi dame yake taƙama? Safa ta son Auren ni kuma bazan iya zama da ƴar cikina matsayin kishiya ba,bawai kishinta nake ba hasali ma ƴar ce a wajena Anut, tunda ya fara mgn Auren yake min rashin mutuncin kala² to yanzu dana bar masa gidan basai yaci kansa ba,wlh Ina son mijina ina ƙaunarsa amma halinsa bana ɗauka” ta faɗa tana sakin kuka Clamly Anut Lubna tayi tace “Yanzu what’s on your mind Mannal?” Girgiza kai tayi tace ” What should I do Anut Lubna nidai kawai na bar masa gidansa” “ok bari muga zuwa a ɗaure Auren zai nemeki” miƙewa kawai Safa tayi tare da shigewa wani part na cikin gidan, tsaye tai gaban mirror tana kallon kanta, kyakkyawa ce ajin farko a ƙalla zatai 45yrs aduniya Arman shine First son dinta sai ƙaramin cikin da take dashi a yanzu wanda ko Abban Arman bai san dashi ba, yanzu Arman nada 22 to 23 a duniya shine age mate ɗin Yaya Heemu, ƙara ware idanunta tayi tana ƙara godewa Allah domin wanda bai santa ba zai iya ɗauka bata huce 25 aduniya ba sbd jikinta da hutu sun ɓoye shekarunta, ga wata ƙira da Allah yay mata tana da shape sosai ga wasu manyan tsayayyun brest da Allah ya bata sai faffaɗan west ɗinta wanda yake kamar a ɗura mata, ƙaramin cikin ta ta shafa tace _”My unborn child_ kome ya sameka _ur father is the reason behind everything”_ Shiru tayi tana sakin ajjiyar zuciya ita kaɗai tasan abinda yake damunta.
*Iceland*
Iceland ( Ísland, ko a Hausa Ayislan) wani tsibiri ne kuma kasa maicin gashin kanta a arewacin kogin Atlantik, tsakanin Greenland da Norway, yanayin ta da al’adunta fuka daidai ne da na Turawa daa gabashi ta wajen Greenland Iceland nada fadin kasar kilomita 301 da kuma bangaren yammacin Norway Iceland nada fadin kasar kilomita 1001. Akwai kimanin mutane 329,100 a kasar ta Iceland. Gabadaya Iceland nada fadin kasar da yakai 103,000. Babban birnin ƙasar Ayislan Reykyavik ne.
*Hotel Selfoss & SPA*
Zaune yake saman wata lafiyayyiyar kujera hanunsa riƙe da lemon power horse yana sha, yana sanye da _Mens Bodybuilding Gym Fitness Shirt Singlet_ kallo ɗaya zakai masa kasancewa Namiji sbd yanayin murɗewar jikinsa ga wasu six packs da suka bai yana, baƙi ne sosai irin dark-skinned ɗin nan wacce har Shinny yake, Amma kana kallonsa kasan cewa hutu da jin daɗi sun zauna masa, sbd yadda dark-skinned ɗinsa tai fresh gwanin sha’awa _His elegant black skin_ sai sheƙi take cikin light blue ɗin hasken da yake. Babu wani abu mai haske a fuskarsa sai jajayen laɓɓansa da fararen idanunsa _He’s dark-skinned yet handsome_ ga kwantacciyar sumar kansa abin sha’awa tai luff har bayan wuyansa, gefen Arms ɗinsa akwai zanan Tattoo wanda a tsakiyarsa akai rubutu amma duhun fatarsa ya hana aga a Abinda aka rubuta, yana da ƙira irinta mazan jiya, Black handsome guy na ajin ƙarshe domin kalar fatarsa abarsu ce musamman yadda gargasa tai kwance a jikinsa, yana da wasu sexcy eyes mai ɗaukan hankalin mata wanda ko Namiji ya kalla sai yaji yana shakkarsa bare mace, baya ɗaukan raini a rayuwarsa haka baya ƙaunar ƙarya munafurci,komai munin abu yafi so a gaya masa, gaba ɗayansa bazai huce 23 zuwa 24yrs a duniya ba, amma yana da girman jiki na abun mamaki _Uhm_ *CHIEF OF ARMY STAFF* _(The Chief of Army Staff (COAS) is the highest ranking military officer of the Nigerian Army. The position is often occupied by the most senior commissioned officer appointed by the President of Nigeria. fiction story ne i don’t know ko mai shekarun Yaya Heemu na riƙe wannan matsayin, kawai i want using it on my story NIMCY.)_ kenan _IBRAHIM KHALEL IBRAHIM (YAYA HEEMU)_ Fesar da iskar bakinsa yay yana sauke numfashi a hankali kana ganinsa kasan yana cikin nutsuwa da kwanciyar hankali, tsawar da akai a kansa ya sashi buɗe ido kamar bai so kafin ya taɓe baki,kallo ɗaya yaywa Mutumin dake tsaye a kansa ya janye idanunsa, Mutumin ya sara masa tare da ƙamewa yace _”Mrng Sir”_ banza yay masa lura da hakan kuma yasa Escort ɗin ƙara ƙamewa yace “Sir kiran gaggawa daga layin family” ware manyan idanunsa yay kana ya miƙe ba tare da yay mgn ba ya amshi wayar ya nufi cikin bedroom ɗinsa, yana zuwa ya kwanta saman bed tare da rufe idanunsa kamar wanda bai son mgn Murya can ƙasa yace _”Assalamu alaiki”_ Safa najin Muryar Yaya Heemu ta zame daga shirin ɗaurin auren da ake mata ta nufi cikin bedroom da gudu har tana cire ɗaurin da akai mata, kuka ta fashi dashi, Yaya Heemu najin kukan a bar son nasa yay saurin miƙewa zaune still kuma bai iya cewa komai ba, ajjiyar zcy Safa ta sauke tace _“Yaya Heemu please come back to me”_ sai kuma ta sanya kuka dukkan abinda take yana jinta domin tsigar jikinsa har wani tashi take jikinsa ya ɗauki rawa,idan aduniya akwai abinda ya tsana bai huce kukan ƙanwar tasa ba, tsayawa ya daka mata yace _”Kee!!! Dallah”_ Shiru tayi kafin tace “Yaya Heemu _he broken my heart_ Yanzu haka ana shirin ɗaurin aure na ne, _Yaya i hate him please come back And save my life_ wlh mutuwa zanyi My lovely ka taimakeni _you’re my father kada ka bari a rusan rayuwa_” miƙewa yay tsaye ya shiga zagaye a Parlo jin shiru yasa Safa tace “Yaya Heemu Are you there?” Shikam shirun da yay yana tunanin kalmomi da zai haɗa su zama sentences har ya faɗawa little sister ɗin tasa, lumshe idanunsa yay yana fesar da numfashi a hankali kuma yace _“Kinga stop beating about the bush and save my time,Go straight now”_ cikin kuka Safa ta kwashe komai ta faɗawa Yayan nata, lokacin guda idanunsa ya sauya war wani ruwa² yake gani, jikinsa na rawa ya shiga mutsa bakinsa yace _“Am on my way”_ yana faɗin haka ya ɗauki wayar da p.cap ya ɗura saman kansa da sauri da sauri kamar zai tashi sama ya nufi wajan room ɗin nasa, yana fita Excorts ɗinsa suka ƙame tare da sara masa, bai ko kalli inda suke ba bare ya tankasu, yana tafe ya zura hannayensa a jikin aljihu gaba ɗaya ya manta da kayan dake jikinsa, a gaban wata mota ya tsaya wani soldier ya buɗe masa ƙofa ya shiga, yana shiga Yaya Heemu yace “Airport” suna zuwa airport aka tada wani prvt jet shi ɗaya ne sai sai Excorts ɗinsa ba ɓata lokaci jirgin ya ɗaga zuwa ƙasa 9ja. Mutane sun halarci ɗaurin auren Safa da Alhaji Safwan Malamin ɗaurin auren na cewa _Alfatiha_ COAS Yaya Heemu na shigowa cikin wajan.
FREE BOOK NE DAN ALLAH DAN ANNABI IDAN KIN KARANTA KIYI SHARE FISABILILLAHI.
NIMCYLUV