Author: Admin
Yar tallah32
*YAR. TALLAH* *CHAPTER32* Bakida hankaline ya kwace itatuwan tana ihu tana tirje~tirje da zuba ~ munanan ashariya ya danna ta dakinta ya kulle,…
Yar tallah28
YAR. TALLA CHAPTER28 Kuyi haquri yau ban kawo maku akan lokaciba aikine yaimin yawa kunsan yau monday Doctor Mariya ta rungumo Saudat a…
Yar tallah30
*YAR. TALLAH* *CHAPTER30* Saudat’na Shiga falon taga Momy zaune hannunta rike da waya da alamar. magana ta gama tana shirin giftata. ta wuce,…
Yar tallah26
*YAR. TALLA* *CHAPTER26* Da wautata na sanar da shi gudu zanyi don anKi aurar min da Bala, kin ji wauta fa wai ni…
Yar tallah27
*YAR. TALLA* *CHAPTER27* *ASHA KARATU LAFIYA* Tace Na gama na dibi tawa data dana na dibar masa nasa na zuba na mahaifinsa…
Yar tallah25
YAR. TALLA👼 CHAPTER2⃣5⃣TaceNa saki qafa don karya fito ma ya ’hango ni na san halinsa sarai, bai da kirki don bacin yan kirkin…
Yar tallah23
YAR TALLA CHAPTER23 Saudat na kife a katifarta tana rusar kuka, Iyah ta shigo, “Saude tashi maza mu tafi” ,, Saudat ta dago…
Yar tallah24
*YAR TALLA* *CHAPTER2⃣4⃣* Taso muje gida Saudat ki huta in baki tarihin mahaifinkuda irin taskun dana shiga a lokacin aurena da shi”. Ta…
Yar tallah22
*YAR TALLA~BOOK3* *CHAPTER22* Saude ta sulale qasa tana wani gunji kuka mai kama da. gurnani ji ta ke numfashinta na sama‘sama kamar zai…
Yar tallah21
*YAR TALLA* *CHAPTER21* *ASHA KARATU LAFIYA* Dr yayi wani tsallen murna yana fadin kai thank u very much dad ya sumbaceshi kamar…
Yar tallah19
YAR TALLA CHAPTER19 “Me nake gani haka Dr? ‘Yar aikin ce ke cin abinci a food flask dinka, kam babban ……. ’ Ya…
Yar tallah20
YAR TALLA CHAPTER20 ASHA KARATU LAFIYA Dr Ahmad ya ajiye wata nannauyar ajiyar zuciya kafin yace “Kije zan neme ki.’ Saude ta…
