Author: Admin
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 5 BY HUGUMA
Yau kam da ta dora girkinta zama tayi cikin kitchen din tana kallo cikin wayarta har takammala girkinta,duk da cewa yau din akwai sauqim zirga…
WAYE ANGON CHAPTER 32 BY MARYAM JAFAR KADUNA
ganin yanda ya yi tasan lallai watarana sai son da yake mata ya dawo ita ke masa, a dai juri zuwa rafi wataran tulu zai…
NAILAH CHAPTER 2 BYAyshat Ɗansabo lemu
Koda Anwar ya isa gidan Hajiya Dadah samunta yayi tayi baƙi,suna zaune a barandar dake ƙofar shiga falonta nanne wajen da tafi son zama koda…
SARAUTA TAH CE CHAPTER 6 BY NUCEELUV
Ganin yadda yaga hankalin ta ya tashi sosai yasa shi kamo hannun ta a tsanake yana girgiza Kai yace,“I don’t know who I’m.”Bilqees ta wara…
TAIMIYYAH CHAPTER 4 BY Ayshat Ɗansabo Lemu
TAIMIYYAH❤️✍🏻 * Kwanaki biyar da suka biyo baya TAIMIYYAH ta samu sauƙi tayi garas,don ta gama amsan alluranta har tana harkokinta,tun safiyan yau da ta…
ARNE CHAPTER 15 BY Surayyahm.s
Ana shirye shiryen bufday gidan su Khalid wanda mahifinsu ya hada na mussaman domin siyama Dama tun a schl ta ta kura ma raphael…
JIDDATULKHAIR CHAPTER 24 BY KHALISAT HAIDAR
Washegari da safe Abuturrab ya sauko downstairs wajajen karfe takwas, jin motsi a kitchen ya fasa shiga kitchen din ya xauna parlor, bayan kusan minti…
KUNDIN KADDARATA CHAPTER 4 BY HUGUMA
Hannunta riqe kan qugunta tace “Dankali ne ta barmin ya huce,ni kuma ban iya ci ba,abinci rana kuma gaskiya bazan zauna qanwar qanwata tana dafa…
MAHADIN ZUCIYA CHAPTER 6 BY RABI’ATU ADAM SHITU
Ta ce “Kai ma”. Duk suka yi dariya ta daga hannu kiran akawo musu abin sha.”Yasmin na ji dadi haduwa dake, kuma ba na fata…
ARNE CHAPTER 14 BY Surayyahm.s
Wasa wasa Khalid da raphael suka dawo kamar wuta da auduga acikin makarantar Jabir shikadai ne abokin raphael wanda bayansu zu zafar dashi kullum zaka…
Meeral Chapter 3 By Aminatuh
Xaune yake a huge family dining table having morning fast, tare da amminsa da dad dinsu da littlebrothernsa adeel who’s 23 da cousin sister dinsa…
NAILAH CHAPTER 1 BY Ayshat Ɗansabo Lemu ✍🏻
Ƴan matane guda biyu keta shiri da alamu unguwa suke shirin fita,ɗaya baƙace amma baƙin me haske ne da ake kirada wankan tarwaɗa,ɗayan kuma…