DR MUHSEEN CHAPTER 8 BY RUKAYYA IDRIS BALAH (AUTAH)
Www.bankinhausanovels.com.ng
📝……………..daga masallaci Muhseen estate din su ya wuce,shiko Lameer ya wuce gidan su budurwar shi sakamakon Kiran da tayimai.
Faruk ne yayi sallama a part din su Aunty Hajara,bayan an amsa sallamar ya karasa cikin falon.gaishe da Aunty Hajara yayi kafin ya ce
“Aunty Ina Seeyerma?”
Saida ta kalli dakin da take zaune kafin ta ce
“Tun dazu nake fama da ita taki cin abinci,Amma ka shiga may be idan ta ganka zata iya ci”
Tsam ya mike Yana Kara jin tausayin yarinyar a ranshi,danta shi Yanzu baya jin kanshi domin koba komai shi babba ne yasan yadda zaiyi ya danne damuwar shi.
A can kuryar gadon ya hangota ta kudundine cikin blanket,idonta a rufe yasan ba bacci take yiba,yasan tana jinshi dan haka ya ce
“Idan baki cire damuwa a ranki ba to zanyi fishi dake,Kuma kada ki Kara cewa ni yayanki ne,bayan damuwar da take addabata kina san ki Kara sakaman wata ko?”
Da sauri ta diro daga bisa gadon,sai gata ta dira a gaban shi tana hawaye.
Hannu ya saka Yana sharemata hawayen cikin alamar rarrashi ya ce ya sake cewa
“Idan har kin kontar da hankalin ki to nayimaki alkawarin da zarar ankammala biki zan dawo dake wurina kinji ko?”
Gyada kanta tayi alamar “to”
“Kinyi sallar magriba?
“
Taji ya jefomata tambayar.
Cikin kunya ta sadda kanta kasa tana rike da hannuwan shi.
Murmushi yayi Dan yasan tunda tayi shiru to tana fashin salla ne.duk lokacin da bata salla haka take yi sun dinga wasan buya ita da shi.
Hannunta ya kamo suka dawo falon wurin Aunty Hajara.
Muhseen tun kafin ya karaso bakin gate din farko ya danne order,haka tayi ta kara.
Da gudu dattijan dake gadin yayi saurin bude gate din jim sojan ya cika wurin da order.
Hannu ya daga mai,Amma Muhseen ko kallon shi baiyi ba.haka ya murza da gudu bisa dogon titin da zai sada shi da second gate.
Shima da sauri aka bude ya shige.ko parking din kirki baiyi ba ya nufi part din shi cikin sauri sakamakon wata kakkarwa da yaji Yana yi.
Tun a falo ya fara cire takalmin kafar shi,kafin ya karasa bedroom.haka ya sakarma kanshi shower kafin ya ji jikinshi ya dan fara yin sanyi.
Gaban mirror ya tsaya daga shi sai dan karamin towel.a hankali yaji Karan wayar shi Yana tashi,cikin Kida mai taushi da wakar larabawa.hannun shi ya Mika ya daukota dafe kanshi yayi da hannunshi Yana Jan tsaki.
A hankali saman labban shi ya furta “Zahara’u”
Iska ya furzar kafin ya aje wayan Yana shafa lotion a jikin shi.
Ranar sallar isha’i ma a gida yayi ta Yana hangen samarin estate din da manya sunata wucewa masallaci.
Yana idarwa ya kwashi wayoyin shi ya wuce part din Kaka.
Ko knowking bai tsaya yiba ya kutsa ciki falon.a bisa kujera ya tadda ita tana magana a waya.sai Aliyu a kasan kafet Yana cin faten doya.
Sallama yayi can cikin kasan makoshi kafin ya zauna saman kujera mai cin mutum daya.
Kallon shi Hajiya Kaka tayi tana ci gaba da yin wayarta.
Da sauri ya dago Kai Yana kallonta jin tana cewa
“Kada ki damu Aliya insha Allah muna kyautata zato,komai daren dadewa wata rana zamuyi nasara,wannan hadin shi ne zai Kara kusanto makiyan mu gare mu,mu Kuma hakan zai bamu damar Kara shirin yakar su a kowane lokaci”
Ya kasa gano Koda waye take wayar,Amma daga jin muryar namiji ne.
Saida ta idar kafin ta kalleshi ganin yadda yake ta faman cin magani.
Murmushi tayi a zuciyar ya ta tana cewa “ta yaro kyau take bata karko”
Sallamar da Khadija tayi yasa duk suka kalli bakin kofar.
Cikin natsuwa ta shigo ta gaishe da Hajiya kaka,kafin ta juya ta ce “ya Ina yini!?”
A takaice ya ce “lafiya”
Ganin haka yasa ta wuce bedroom din Hajiya kaka.a zuciyar ta ta ce “yau ran soja a bace yake ,dole mutum yabi a hankali ko a sauke a kansa”.
Kallon shi Kaka ta Kara yi a karo na biyu,ganin haka da Aliyu yayi yasaka shi mikewa ya fita daga part din.
Bayan ficewar shi Hajiya kaka cikin yin kasa da murya ta fara rarrashin Muhseen .
“Nidai Dana bayar da sakon daura auren ku ba haka nayi hadin ba,Amma mu dauka wannan ya wuce sai dai a cikin plan din da nake shiryawa akwai maganar shi daurin auren,Ina fatan ka fahimce ni?”. Tana kallon shi .
Bazai iya bude bakin shi ba saboda takaici Dan haka kawai ya gyada Mata kanshi alamar ya fahimta.
Sannan daga yau banaso naji kowa ya Kara tayar da wannan maganar,domin idan Suka ga munyi shiru hankalin su zai konta suyi tunanin sunyi nasara,Amma kubar komai a hannuna ni nasan abinda nake shiyawa,fatana da Addu’a ta Allah ya bani rai da lafiya nakai wannan lokacin to duk zasu sha makaki”takai karshen maganar da alamun bacin rai a tare da ita.
Dukansu shiru sukayi harna tsawon wani lokaci.
A hankali ya furta “Kaka yunwa”tare da shafa lafaffen cikin shi Wanda saika rantse baya cin abinci,dukda Muhseen ba ramamme bane amma jikin shi normal ne.
“Khadijah! khadijah!!”Kaka ta kwala kiranta.
Harta konta taji alamar ana kiranta ta fito.
“Kaka Gani”
“Ki hadoma yayanku abinci Yana nan a kitchen dazu matar Yusufa ta Aiko da shi”
Cewar Kaka.
Ganin tayi ya mike tsaye zai fita.
“Yoooo Ina Kuma zaka je ni yasu Kai matsalata da kai kenan shiyasa kullun nake gargadinka daka rinka rage yawan fushi da saka damuwa a rai, Ummeeynka ta fika hakuri,mace mai kawaici da kauda ido daga laifin da aka yimata,to kasani ita nasara bata taba samuwa sai an hada da hakuri”
Ji yayi duk jikinshi yayi sayi da jin maganar kakar tasu .
Baice komaiba ya fita daga part din.
Kaka jinjina kanta kawai tayi Dan tasan halinshi Koda Yana yaro akwai zuciya da miskilanci.
A hankali ya tura kofar falon tasu Aunty Hajara,yayi daidai da lokacin da Faruk zai fito.kicibis Suka yi da juna.da sauri Faruk ya Mika mai hannu Suka gaisa fuskar Muhseen ba yabo ba fallasa.
Faruk ya karasa fita waje shi Kuma ya shiga ciki.
“Son Daman yanzu nake son kiranka a waya,Dan inji idan kana part dinka akai maka abinci,sai ga shi ka shigo”cewar Aunty Hajara.
Dan murmushi ya saki kafin cikin sanyi ya ce
“Shi na biyo tunda naji shiru ga yunwa tana damuna”
Murmushi tayi ganin yadda ya marairaice kaman yaro ta ce
“Tau bari na saka Seeyerma ta dafa maka Koda jelop din taliya ne.
“Ok Daman akwai aikin da zanyi idan an gama a kaiman Ina part dina.
Bayan ya fita ta shiga dakin da Seeyerma take.
Itako konciya tayi kamar tana bacci,saboda tana jin duk maganar da suke yi.
Kiran sunanta tayi kafin ta mike zaune tana mitstsike ido kamar tayi bacci.
Cikin sunburo baki ta fito tana biye da ita a baya Suka shiga kitchen din.
Cikin mintunan da basu haura shabiyar ba suka kammala jelop din wadda taji alayyahu da nama.
A kula ta Zuba sai lemu mai sanyi da robar ruwan faro aka jerasu saman tray.
“Yi sauri ki dawo”cewar Aunty Hajara tana ficewa daga falon.
Seeyerma ta dade a kitchen din kafin ta dauko dogon hijaf dinta ta saka,tare da daukan tray din ta fita amma a zuciyar ta haushi take ji.”gwamma ma yayi auren ko mun huta da ciyar da kato kaman shi abincima bazai iya girkawa ba dan ha’inci”.
Tana ta faman fada ita kadai ta samu ta karasa kofar part din.
Trayn ta aje kasa kafin ta bude kofar ta shiga da kayan.
Shiru babu kowa a falon.harzata aje wurin dinning table saita dasa ta aje saman kafet din tsakiyar kujerun.ta juya da sauri dankar ya fito.
Turus tayi ganin shi a bayanta Ya tsareta da kallo.
Saida ta Kara turo dan karamin bakinta daya zamemata sabo kafin ta ce “zan wuce”.
Stel Yana nan tsaye idon shi a kanta.
Tunani yake yi a ranshi wannan Yar tsigigiyar yarinyar yaushe ma ta balaga ballentana har ayimata aure.
A ranshi ya ce Kaka da rigima,Ni wannan ai karyata kawai zanyi.
Gani tayi Yana matsowa tana ja da baya ,baya saniba kawai taji ta fada saman kujera .saurin yunkurawa tayi zata mike tsaye taji ya saka hannun shi cikin……….Ya saka duka hannuwan shi biyi ya mayar da ita saman kujera,da karfi ta fada to saukin da yake da taushin kujera sai bata ji ciwo ba.kafar shi daya ya saka ya danne yantsun kafarta daya,wani yarrrrrrrrrrrr ta ji har saida tsikar jikinta ta tashi,Dan ita idan ta rabu da Yaya Faruk bata jin komai some time kafin tayi girma haka har goyata yake yi.kanta ta Kara yin kasa da shi saboda yadda taji idanuwan shi suna yimata yawo a cikin jikinta.
Yafi minti ukku Yana karemata kallo kafin ya duko da gangar jikin shi samanta tana jiyo tana jiyo yadda zuciyar shi take faman bugawa da sauri da sauri.Da sauri ta dago kyawawan idanuwanta ta kalle shi jin wani iska mai zafi ya sauka saman fuskarta.
Hannunshi na dama ya saka,Yar doguwar habarta ya dago Yana kallon jajayen labbanta,yasan shi kyakykyawa ne ajin farko Amma duk lokacin daya kalli yarinyar nan sai yaga kamar ita aka tattarama kyawun fulanin kanta.
Da sauri Seeyerma ta runtse idonta ganin wani abu data hango a cikin idanuwan shi masu kamar ruwa ya konta, sosai kwayar idon shi ta bata mamaki kamar irin kwayar idon yan chaina.
Har zuwa wannan lokacin kallonta yake yi,ya kasa dauke kwayar idon shi a kanta.
A slow ya fara matsawa da fuskar shi jikinta ta,saida yakai gab da fuskarta kafin ya dakata.cikin salon iya bariki da sanin Kan mace ya Kara kusantar fuskarta da tashi.
Ita ko Seeyerma da idonta yake a rufe bata san meyake faruwa ba,Amma stel tana jin saukar numfashin shi a saman fuskarta.
Wani abu taji mai taushi da gumi ya sauka saman labbanta,kafin ta tantance meye taji ya karasa tura labbanta cikin dan madaidaicin bakin shi ya fara aikamata da wani sabon salon sako marar misaltuwa,Wanda yake neman konce kan Seeyerma.
Sosai ta rike kanta yadda bazata iya kufcemai ba.halshenta ya lalubo Yana yimashi wata munafikar tsotsa kamar zai cinyeshi.saida ya tabbatar ya sude bakinta tas kafin ya zare halshen shi daga cikin nata,itakuwa Seeyerma zuwa wannan lokacin ta gaji da matsitsiyar kwatar kanta ta hakura saboda yadda jikinta yayi taushi lukus.
Yana sakin kanta ta fara kakarin amai,Amma aman yaki fitowa,duka yawun bakinta ta fara zubarwa saboda tsabar kyankyami daya kamata.
Sororo yayi Yana kallonta,zuciyar shi ta cika da tsabar mamaki,a ranshi ya ce “Aiko yanzu zaki gane kiranki,zanga karyar iskanci.
Tana cikin kakarin aman taji ya damko kanta Yana kallonta,sosai idonta yayi jawur saboda wahala.
Saida ya tabbatar ya saka hannunshi ya bude bakinta kafin ya Kara tura bakin shi cikin nata a karo na biyu.Cikin hanzari ya juye mata yawun daya tara a cikin bakin shi,stel bakin shi na cikin nata.
Kin cire bakin shi yayi daga cikin nata,jin yadda taki yarda ta hadiye yawun daya zuba Mata.kasa Jan numfashi tayi,dan kuwa tasan tana Jan numfashi to sai yawun ya wuce cikin cikinta.
A kalla sunkai tsawon minti biyar a haka kafin daga karshe ta hadiye shi,danbata da zabin daya wuce ta shanye shi.
Jin tayi makooooot makooooot alamar ta shanye kafin a hankali ya fara zare bakinshi Yana jin yadda jikinta yake kakkarwa.hannun ta ya cire daga jikinshi jin yadda ta rukunkume shi kamar zata shige cikin jikin shi.
Gefen dayar kujerar ya zauna Yana kallonta tare da shafa sumar kanshi wacce tasha gyara kamar ta jariran larabawa.
Murmushin gefen baki yake saki jin wani gardi a cikin bakinshi da kanshin sweet mai sanyi.
Ita ko baiwar Allah sai faman jujjuya kanta take yi saboda jin yadda ta hadiye yawun gardin kato kamar wannan.
Duk yadda tayi ta faman ganin tayi amai kodan taji sauki,Amma abin ya faskara.
Shiko ya tasata gaba Yana faman murmushi.cikin slow voice da baisan yana da ita ba ya ce “huummm da kin daina ba kanki wahala,tunda ya shiga ba fitowa zaiyi ba,ki gode Allah daba uban garin na duramaki ba,mai karyar iskanci ai tunda kike yiman kallon Dan bariki to zakiga yadda ake bariki”.
Kasa bude idanuwanta tayi saboda yadda maganganun Suka yimata girman ji a kunnuwanta.
Dakyar ta mike tsaye taka faman hada hanya ta lalubo kofar falon tayi waje.A zuciyarta tana jamai Allah ya isa,tayi alkawarin saita rama tunda shi Dan iskane,wato idan ta kyaleshi nan gaba barikin tashi akanta zai sauketa.
Tunda ta fita akan hanya take faman zubar da yawu har saida ta karasa part din Aunty Hajara.dakayar tayi sallama kafin ta shiga.ita kadai ta taras a falon yaran gidan suna part din Mama.
Da sauri Aunty Hajara ta kalleta ganin yadda take hada hanya kamar wacce tasha wani abu.
“Ke Seeyerma lafiyar ko kuwa?,ko wani abu ya same ki?”
Jikinta ta karasa tare da rungumota ta saka uban kuka kamar wacce aka yiwa mutuwa.
“A a na ce meyake faruwa ko wani ya Mutu?
Cewar Aunty Hajara tana bububbuga bayanta.
Ganin taki bata amsa yasa ta kyaleta taci gaba da kukan,saida ta gaji dan kanta kafin ta cire hijaf dinta ta kontar da kanta bisa cinyar Aunty Hajara .tana sauke ajiyar zuciya.
Aunty Hajara kuwa tsayawa tayi tana kallon ikon Allah,tasan Seeyerma akwai kukan rigima musamman idan ta hadosu da Muhseen ba sauki.tunawa tayi wani duka daya yima Seeyerma Wanda har saida yayimata targade a yatsun hannu.sanadin haka ya sakata rashin lafiya mai tsanani har saida aka kontar da ita a asibiti.a ranar kuwa Muhseen yasha fada a wurin wannan Familyn,kama daga Dadyn shi, Uncle’s din shi da Ummeeyn shi.Amma dukda haka akayi ta faman tambayar shi laifin daya yimai yaki fada.sai daga baya ya sanarwa da Kaka abinda tayi mai,Wanda har yau ba Wanda ya sani daga shi sai Hajiya Kaka.
Jikin alamun tanaso taci gaba da kuka ta kalli Aunty Hajara tana cewa “wallahi Aunty soja dan iskane,ya tsane ni baya son ganina”
Tana Kara fashewa da wani sabon kuka.
Da sauri Aunty Hajara ta ce “shitttttttt bana son jin kin Kara furta kalma irin wannan akan sa,idan ko ba haka ba zan bata maki rai,yayan naku zaki rinka Kira da wannan sunan saboda Baki da kunya ko?to wallahi zan sabamaki”.
Kara fashewa tayi da kuka tana kokarin mikewa tsaye.
Kara riketa Aunty Hajara tayi tana cewa “Ina Zaki je ne”zauna fadaman abinda yayimaki kike Kiran shi da wannan sunan”.
Cikin jin takaici Seeyerma ta ce “Wallahi sai Allah ya saka man,kazanta fa ya zubaman a cikin bakina”da sauri ta ruga bedroom jin wani amai Yana kokarin fitowa.
Shiko Muhseen Yana ganin ta fita,ya koma bedroom Yana jin shi Sakai kamar ba wani abu da yake damun shi.sai faman murmushi yake yi.
Labban shi ya taba saboda tuno taushin halshenta da wani dadin dandano.
Saida yayi wanka kafin yaci abinci ya hau aiki akan System din shi.saboda ya Kira wayar Ummeey taki shiga.
Haka Seeyerma tayi ta faman yunkurin amai Amma amai yaki fitowa.haka ta gaji ta wanke fuskarta tayi brosh kafin ta fito.
Ganin Aunty Hajara tayi a tsaye tana kallonta da mamaki dauke saman fuskarta.
Dakinta ta wuce tabar Aunty Hajara anan tana faman kallonta.
Saman bedroom ta fada tare da sakin wani sabon kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro.haka tayi ta faman yi har saida taji kanta ya fara ciwo kafin ta hakura.bata san lokacin da bacci ya dauketa ba sai cikin dare ta falka kafin tayi shirin konciya zuciyarta fal da tunanin abinda ya faru,yanzukam ita Dan bariki ya daina bata mamaki saidai tsoro.dan harga Allah yanzu tsoranshi take yi.
Washegari ta kamar ranar lahadi kenan,tunda yayi sallar asuba ya fara Shirin tafiya Daura,sakamakon Kiran gaggawa da commander yayi mai.
Cikin Shirin shi ya fito dauke da jakar kayanshi a kafada.Bayan sit din motar ya jefa jakar kafin ya doshi part din Uncle Yusuf zuciyar shi fal da tunanin kada wannan yarinyar ta tonamai asiri ta sanar da Matar Uncle Yusuf.
Cikin natsuwa yake takunshi,kirar jikinshi abin sha’awa da burgewa, cikaken matashi ne mai korjini da cikar haiba,Wanda idan baka ji yayi yaren Hausa ba to zakayi tunanin ba dan kasar ne ba.
A lokacin ko karfe goma bata karasa ba.
Hango Uncle Yusuf yayi ya fito daga gidan ga dukkan alamu gidan Hajiya Kaka zai shiga.
Saida ya zo gaf da shi kafin ya fara gaishe shi cikin girmama kanin mahaifin nashi kafin ya karasa cikin falon.
Ba kowa sai iskan A C dana fanka yake kadawa.
Saman kujerar falon ya zauna Yana duba agogon dake daure a tsintsiyar hannunshi dan kada yayi latti.
Jin motsin fitowa yasaka shi juyawa.
Khadija ce da Seeyerma suka fito daga wani daki.Seeyerma hangoshi da tayi yasa ta juya baya da gudu har tana neman daduwa kasan tayils din falon…
Da sauri ya kallesu ganin ta ruga yasa shi yin murmushi a ranshi ya ce “kadanma kika gani nexst time zanbaki Wanda yafi wannan,saboda idan kin ganni saikin rinka Suma”.
Karasowa Khadija tayi tana gaishe shi.cikin daure fuska ya amsa Yana faman hada rai waishi baya son raini.
Harta mike zata koma bedroom dinsu ba tare daya kalleta ba ya ce “ke Kira Aunty Hajara tafiya zanyi”.
“Tadan fita nan gidan Mama,Amma yanzu zata dawo “cewar Khadija.
A takaice ya amsa da “to”kafin ya Kara da cewa “kema jeki part din Hajiya Kaka tana neman ki”.
Daman da Hijaf a jikinta kawai tayi waje tana jin haushi, gurasa ce zasuyi ita da Seeyerma shiyasa suka fito,Amma saboda bakin hali zai korata daga part din.
Tana fita ta sakama kofar falon key Yana nufar kofar dakin da yaga Seeyerma ta shiga.
Itako tana hangoshi ta jikin wendorn dakin.cikin kyarmar jiki ta nifo jikin kofar da zummar ta saka key dankar ya shigo.
Amma tana tura kofar taji ya bankota da karfi tayi baya ta fada gefen gadon,Kara ta fasa da karfi jin ya……………..¹⁷